Showing 18001 words to 21000 words out of 46304 words

Chapter 7 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt

Advertisement

23 Jun 2024

7117

yana jujjuya bom-boo ɗinta yana shafa saman pusy ɗinta tashi yayi ya kwanta saman gadon ta hau kan sa ta saito mai pusy dai-dai bakin sa, yayinda yaga ruwan pusy yana fitowa daga pusy sauri yayi ya kafa kansa saman pusy ya fara sha yana lasar pusy yana soka harshen sa ya na lasar gefe-gefen pusy Wassshhhh!! suke faɗa yayinda yaji tana shan joystick ɗin shi tana lasar kan buransa tana shafa bom-boo ɗin shi sun rikice yana wasssh Maryam taña Assshhh!! Sautin da take fitar wa da yana yin yanda take shan joystick ɗinshi ya rikita sa hakan yasa ya ƙara cigaba da shan pussy ta saman clitoris ɗinta yake ciza ahankali yanata tsotseshi yana zuƙo ruwan pusy yana lashe cikin pusy ,yayinda ya zare harshen yana lallaɓawa yana shafa cinyar yanayin sama yana lasar kan breast yana ciza ahankali,joystick ɗin aa ya goga a fatar pussy ta ,ya tsotsan breast ɗinta tsut tsut tsuttt yana matsa ɗaya breast yayinda yake soka kan joystick din shi ahankali sulup sulup ya soka mata joystick ta shige yana jujjuya joystick chan cikin pussy Wasshh! Hadi daɗi yana cin pussy yana kafa kansa yana tsotsan nonon tashi tayi ta dafa bango ta turon pussy ya ware ƙafafun ta yana bom-boo yana kissing ɗin wuyan ta yana danna joystick chan yana shafa manyan breast ɗin ta zuwa chan ya kwanta ta hau kansa tana cin sa yana shan breast yana matsa bom-boo Washhh zan kawo take faɗa ji yayi ta riƙe sa da ƙarfi tana fitar da nishi sai yaji ruwa ya cika masa jiki shima ya kawo suna kallon juna,suna jima a ƙan ƙame da juna kamar ba zasu rabuba,suna ta lumshe ido da sauke ajiyar zuciya,kafin ya ta sake shi ya ɗaga.




Kallon shi tayi ta taɓa baki,tace,"sai ka shiga bayi kayi wanka,kazo ka wuce tunda buƙatar ka ta biya".






Harara ya wurga mata yace," ke kice buƙatar ki bai biya ba,wayafi jin daɗi da ihu da raki,so goma kika kawo".




Harara itama ta wurga masa tace,"aa so dubu ba so goma ba,yan da kake tsatsaga ta kamar ka samu shinkafa kaima wani nacan nacin taka mata".




Yace," wayewar kenan,gwamma ta ɗana nan ta ɗana can yafi".




Taɓa baki tayi ta miƙe ta shiga toilet ,bin bayanta yayi acan ma saida suka gama shaƙiyan cin su suka yo wankan tsarki suka fito suka sa kaya.




Shafa ƙaton tumbin shi yayi ya yamutsa fuska yace,"ki ƙwaƙule min abincin cikina da matata tabani".




Mtsewww "kaide kacika masifa wallahi,bari in ga Khadija ta gama girki in kawo ma" .




"Kai wooow nice name,daga jin sunan ya dace da ita don tana da kyau ga diri,nasan abincinta zaiyi daɗi,wallahi ni da zan sameta dana ɗana cinta koda ko so ɗaya ne,ki ɗan wayar da ita mana".


Yana maganan yana siɗan baki kamar tsohon maye.




Harara ta wurga masa tare da jan tsaki kafin tace,"yi ƙoƙari ka tona min asiri hankalinka ya kwanta".




"Waneni,yo ita bata neman maza ne,tunda mijinku baya aiki,inko bata neman maza zaiyi wiya in bata ƙwaƙulan mata".




Taɓa baki tayi tace,"ina zan sani tunda bada ita nake yawo ba,kuma bazata cemin tana aikatawa ba".




"Nide kiyi duk yanda zakiyi in ɗan-ɗana ta,kina da kyauta mai tsoka".






Murmushi tayi ta juya ta fita ba tare da tace masa uffan ba,asanin ta Khadija bata kusanta abinda ke saɓon Allah,ko hira bata cika yi ba,gudun kar akawo gulman wani tace wani abu ta samu zunubi,balle harta aikata wani zina ko maɗigo,itama tana addu'an Allah yasa tabari kafin ta mutu,sam bata iya zama taci ta ƙoshi namiji bai kusance ba.




Koda ta fito har Khadija ta gama ta jera musu a dining ɗinsu,sam ba haka taso ba,taso tazo ta iske bata gama ba taci mata mutunci son ranta,gashi ko walƙiyanta babu a falon kamar su kaɗai ne a gidan.




Nufan inda dianing ɗin yake tayibta buɗe food plaks ɗin taga lafiyayyan taliya da hanta yaji su karas bda koran wake,ga tsokokin nama,ƙamshin sa saida yasata ta lumshe idanuwa,ɗayan kulan ta buɗe ta ga farfesun ƙoda,murmushi ta sake,don yau zatayi ci harna hauka,don tabbas tasan ba hassada Khadija ta iya girki.






Juyawar da zatayi ta ɗaga idonta ta tayi kicuɓus da Kamal ya dawo,cike da tarin tsoro da mamaki take kallon shi,mai yadawo yi yanzun,gaban ta na tsanan ta faɗi






Har ya matso inda take bata sani ba,sai da yasa hannu ya girgiza ta tayi firgigit ta dawo daga duniyar tunanin data lula.






Ɗaga mata gira yayi yana murmushi yace..........!






*SHIN MAI YA DAWO DA KAMAL????*




*SHIN BURIN HADI ZAI CIKA KAN KHADIJA KO YAYA?*


*SHIN ASIRIN MARYAM ZAI TONU KOYAYA ZATAYI DA HADI DAKE ƊAKINTA????*






*SHIN KHADIJA TA GANE HADI NAMIJI NE KUWA?.*




*SHIN YA ZAMAN GIDAN ZAICI GABA DA KASANCEWA,WANI HALI KHADIJA ZATA ƘARA TSINTA KANTA NAN GABA,MAI ZAI FARU IN KAMAL YAGA CIKIN JIKIN TA????*


COMMENTS
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 20*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*


Ɗaga mata gira yayi,yana,murmushi yace," yadai ƴammata,kinji Mamakin dawowa nane ko,wallahi wasu files namanta masu mahimmanci,kuma zamiyi metting,shiyasa na hanzarta dawowa,bari induba ɗakina,in babu a ɗakin ki na bari".




Yana maganan yana ɗan dukan kafaɗan tacike da sigar soyayya.




Wani zufa taji ya karyo mata gaban ta ya tsanan ta bugu,amma da yake namacen duniya ce,ta mazge tace,"ok baka da matsala,nima abinci na fito ci".




Sauke sanyayyar ajiyar zuciya yayi tare da shafa tumbinsa,da bakomi har yanzun aciki ,yaushe rabon da yaci abincin Khadija mai daɗi da garɗi.




Yace,"ok nima sa dani",yana maganan yana juyawa yana shiga ɗakin shi.




Sauke nauyayyan ajiyar zuciya tayi da gudu ta koma ɗakinta yana zaune sai ƙara mulmula joystick ɗin shi dake cikin wondo yake don ji yake sam bai ƙoshi da pussyn Maryam ba,ta banko ƙofa ta shigo,da mamaki ya ɗago yana kallon ta,ko kafin ya buɗe baki yai magana , tai wani ta maza ta fincike shi ta tura shi toilet,duk yabi ya gama tsorata,fuskan shi ta cika da alaman mamaki,miƙa masa waya tayi da ta kwaso kan mirrow ɗinta tace yadawo,cikin sarƙaƙ-ƙiyar murya tayi maganan,bata bashi dama ba tajawo ƙofar toilet ɗin ta kulle da key ta jefa ƙasan gado,ta kwashe ta kalman sa tasa ƙasan gado.




Ɗagowan da za tayi tana sauke nauyayyan ajiyar zuciya,ga zufa na karyo mata kamar wacce taci kunama,yana turo ƙofa,gaban ta ya ƙara yankewa yace dum-dum-dum.




Murmushi yayi yace,"aiko kinga na ganshi a drower mirrow,wai ke lafiya kike zufa kamar wacce tayi ƙarya".




Murmushi tayi mai kama da yaƙe tace,"ruwan zafi wallahi na gama sha shiyasa".




Ɗaga kafaɗun shi yayi cikin halin ko in kula yanamin ɗakin da kallo kamar anyi sukuwa akan gado,takai cin shi da Maryam kawai acita ta sani,yanzun ma don yace mata infection na damunshi sai ya gama shan magani shiyasa ta ɗaga masa ƙafa bata shige mai,data matsa masa ,ya ɗauketa sukaje wajan Dr ya faɗa mata illolin infection ,kafin ta barshi da takura bata ƙi ba ya kwana akanta yana sukuwa.




"Baby dan Allah ki gyara ɗakinnan".




Ya faɗa yana binta da kallo.




Murmushi tayi tace,"kana nufin zanba Khadija abinci a banza ne,shara,wanki,guga wanke-wanke duk yanzun kaje ka jaddada mata yana wiyarta,donni wallahi ban iya komi ba".




A'a Maryam bazai taɓa yuwuwa ba wallahi,kinemo ƴar aiki,aikin yayi yawa,sharan dai da wanke-wanke da girki banda wanki,in banda abinki ga Usman mai wanki,shifa ke miki wanki,gaskiya banda shi".




Ya faɗa yana ɗan haɗe rai.




Bataso tabishi da dogon magana,ta ɗauko ƴar aiki in ba ƴar hannu bace ai asirinta tonuwa zaiyi,don duk ta ƙosa su fita,jan hannun sa tayi tace,"uhm muje dai muci abinci,ka koma".




Batare da yace mata komi ba yabi bayanta,zaunar dashi tayi a daining ta ƙwala ma Khadija kira,Khadija da idar da sallah ta kenan ta miƙe ta nufo hanyar fita,tana buɗe ƙofa aƙofar ɗakin ta taganta tsaye riƙe da ƙugu kamar babe.






Kallon Khadija take a wulaƙance tace," kifito ki zuba mana abinci".




Wani mugun kallo Khadija ta wurga mata,zuciyarta ta kawo wiya,sai da hanjin Maryam suka kaɗa taja baya,don Maryam ta soma ƙular da Khadija,duk daure war da tace zatayi ta ɗau wulaƙancin su ba komi zata ɗauka ba,har zatayi magana sai kuma tayi murmushi ta ƙarashe fitowa,yana dianing zaune su yake kallo da saurare,bai san mai yasa duk zai ga Khadija ba sai gaban shi ya faɗi,sam baison haɗa ido da ita.




Kallon kallo sukayi tayi saurin kauda kanta tana tafiya kalan na masu tsohon ciki,dayake taron daƙiƙai aka tara a gidan ba wanda ya fahimta tsayawa tayi wajan dianing ɗin,tun kafin ta iso ƙamshin dad-daɗan turaran ta yai masa maraba,take yaji wani natsuwa har cikin zuciyar shi tare da lumshe ido.




Itako juyawa tayi ta dube Maryam tace,"ina plates",a taƙaice tai mata maganan,tana binta da wani mugun kallo.




Ƙarfin halin ƙarasowa Maryam tayi tace," kije kitchen ki ɗauko mana".




Harara Khadija ta ƙara wurga mata tace,"ban iya zuwa".




Maryam ta wani hasala ta buɗe baki zatayi magana Kamal yace kai banson hayaniya Baby jeki ɗauko karta sa mana magani ajikin plate ɗin,ko kin manta maganan da mukayi ɗazun".






Maryam Murmushi tayi tare da ɗaga gira ta nufi kitchen ɗinta.




Duban Khadija yayi da take tsaye tayi ƙasa dakai tana wasa da ring ɗin da yasa mata na alƙawarin bazasu taɓa gudun juna ba duk rintsi duk wiya,da ya ga zoben sai da ya dube hannun shi gaban shi ya faɗi,an rubuta K&K forever nd ever.




Jiyayi zuciyar shi naneman fitowa ƙirji yai ƙarfin hali yace,"ɓace min daga gani",ya ƙare she maganan da jan tsaki yana ƙwafa.






Juyawa tayi sum-sum ta shige ɗakinta,dai-dai lokacin Maryam ta fito,alaman plates ɗin duk sunyi ƙura saida ta ɗauraye taga wayam tace," ina take?,yace,"na koreta duk wari take yi,karta sa in kasa cin abincin shiyasa".




A baɗin ko can ƙasar zuciyar shi abinda yasa yace ta wuce gaban shi tsanan ta faɗi yakeyi,zuciyar shi tana fusgar shi gareta,a ɓangare guda ko yana matuƙar tsoron Maryam ,ko kallonta baiyi in dai a gaban Maryam ne.




Zama tayi kan kujeran tace,"nima haka nakejinta tana wani warin ƙashi",Allah ya sawaƙa mace babu gyara".




Wani kallo ya sake mata yana murmushi mai cike da ma'anoni da dama,mai hankali kaɗai zai fahimta,murmushi ta mayar masa,tafara buɗe kulolin.




Atare suka sauke ajiyar zuciya sabida ƙamshin daya ratsa su,miyau ɗinsu yawani tsinke.






Saida tafara ƴaba takai baki ta ci tana wani lumshe ido,kafinta zuba musu a plates,ta tura masa nasa ta zauna cin nata,in taƙaice muku sai da suka cinye abincin nan tasss da farfesun kayan cikin da juice ɗin karas kafin suka miƙe,ko wanne su ji yake kamar ya shekara bai ci ba.






Miƙewa yayi ya shiga ɗakin sa ya faɗa toilet yai brush ya ɗauko takaddun ya fito,inda ya barta nan ya isketa nan ya barta tana shan romon farfesun,murmushi yayi yana sauke wata gyatsan ƙoshi yace,"natafi".




Ok kawai tace a taƙaice bata ɗago ba.








_OHHHHH NI MATAR ƊAN BASAKKWACE,BA KO ƊAN ADDU'AN ADAWO LAFIYA KINA MATATAI._






Kamar jira take ya fice ta miƙe ba tare da ta tattara kwanukan ba ta nufi ɗakinta,ɗakko key tayi inda ta burga ta buɗe bayin,yana tsaye duk ya haɗa zuwa kamar yaci kunama,yana jin ta shigo ta buɗe ƙofa ,ya sauke nauyayyan ajiyar zuciya.






Kallon shi tayi yaso yabata dariya,kuma ga tausayin shi da takeji tace,"fito ka wuce ya tafi".




Fitowa yayi kamar kazan da ƙwai ya fashe mai a ciki ya zauna bakin gado,yana maida numfashi yace,"ke yunwa abincin fa?.






Hara-ra ta galla masa kafin tace,"muncinye nida mijina,na manta dakai,duk da zuciyata na wajanka,katafi food palace kasaya kaci".




Ƙwafa yayi ya kwashe ta kalman sa da key ɗin motor da wayarsa ya ɗaura zanin sa kafin yasa hijjab ya ɗaura niƙaf yafita,yayi mugun son cin girkin haɗaɗɗiyar yarinyar nan,yasan zaiyi daɗi.






Kamal sai da yazo fita yaga baƙuwar motor,da mamaki yake kallon motor,saura kaɗan ya tambaye mai gadi kuma sai ya tina maybe wajan Khadija akazo don ya shiga ɗakin Maryam baiga wata baƙuwa ba.








Sa kan motor shi yayi waje yafice yabar gida,har yanzun zuciyar shi tana gun Khadija,idon shi na hasko masa hoton ta,amma ɓangare ɗaya na zuciyar shi na gargaɗin sa Maryam fa,da haka ya ƙarasa office,da ƙyar ya yakice tunanin yai abinda ke gaban sa.








Kamal nafita,Dr Hadi na fitowa a ƙufulce da Maryam ta ƙara shiga hannun shi sai tayi fitsari wallahi,ba shi zatai ma wulaƙanci ba akan wani ƙato sun cinye wai.






*TOU FAAAA*


Ƙarfin hali ɓarawo da sallama.






Tunda taga duk sun fita,yasa ta sauke ajiyar zuciya.




Khadija ko mamakin halin Kamal take,tana addu'a Allah yasa addu'an da ake tayi ya amsu,ga kuma mamakin ta ɗazun taje zatace Maryam ta bata kula tajiyo tana ta ihun daɗi,maza ta fara kawowa gidan koko lesbian ta fara,da sauri ta kauda zato da furta Aa'uzu billahi minashiɗani rajim a zuciyarta,jawo wayarta tayi don kawai da tinani mara amfani.






Marya ko shiryawa tafara yi don zata je wajan wani senator Kaduna.








NAGODE SOSAI-SOSAI DA ADDUO'IN KU,WANDA BAI KWATANTUWA ,ALLAH YABAR ƘAUNA DA ZUMUNCI HAR ABADA.
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 21*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Maryam ko shiryawa tafara yi don zata je wajan wani senator kaduna na tsakiya,tamasa alƙawarin haɗu,duk da bawani aiki ya iya ba,sam baida ƙarfin maza,baifi yai minti biyar ba ya kawo,ɗan tsaki taja gajere,kafin taci gaba da shirinta.






Khadija ko Zainab ta kira har two miss calls bata ɗaga ba,jifa tayi da wayar ta,tafara tunano rayuwarta na baya.






*ASALIN LABARIN*
KHADIJA MUHAMMAD BASHIR shine cikakken sunanta, ɗiiya ga wani shaharrarren ɗan kasuwan hatsi mai suna Muhammad Bashir Ɗan kaduna, Fitaccen ɗan kasuwa ne a jahar kaduna,
Khadija ita ce ɗiya ta kusan uku awajen mahaifin ta domin kuwa Allah ya albarkaci Bashir ɗan kaduna huɗu,biyu maza biyu mata,nafarko shine Khalid,sai Kabeer,sai Khadija,sai auta Fatima.


Duk cikin ya'yansa guda huɗu Khadija ita ce mafi soyuwar ɗiya dayake jinta har ransa da duk wata gaɓa da jini ke gudana ajikinsa kasancewar tana masa biyayya sosai, ga hankali da nutsuwa, uwa uba ga ilimi.Tayi makarantar Noziri da kuma Frimari ɗinta a uncle bado international school malali,tun daga noziri suke tare da Maryam har firamare,tun suna ƙawance a tsakanin su har yakai ga iyayen su sun ƙulla zumunci,Khadija ta kasance mai ƙoƙari saɓanin Maryam da wasa ne kawai a gaban ta,in ana jarabawa sai dai Khadija ta amsa fefan ta tayi mata,in sunyi musanyen fefa take Maryam take kashe sunan Khadija tasa nata,in anyi somitin aka ga fefa biyu sai aka she ɗaya,ta dalilin haka Khadija tasha faɗi jarabawa,ahaka har suka gama firamare suka shiga sekandiri,inda sukaje FGC malali,anan suka kuma haɗuwa da Zainab suka ƙulla ƙawance har wayau kilas ɗin su ɗaya art kilas,Khadija da Zainab suna maida hankali matuƙa Maryam ko lokacin aka ƙara rawan kai da soyayya da clasa mate,a sakandiri Khadija tasha sadaukar da farincikin ta ga Maryam don tana matuƙar sonta ,ta maidata aminiyarta abokiyar shawaranta,yayinda Maryam sammm ba haka aranta,tana da ƙyashi da mugun hassadan da sammm Khadija bata fahimta ba,Zainab ta fahimta,tayi-tayi ta ganar da Khadija hakan yaci tura,saboda tsananin ƙaunar dake tsakanin su ko pant Abban Khadija zai saya mata sai yasai na Maryam in ba haka ba Khadija ta ɗau nata taba ma Maryam,kasancewar mahaifin Maryam sam bai damu da saya musu kayan ƙyale-ƙyale ba,duk da kasancewar shi mai rufin asiri,tsohon edita ne na radio naijeriya kaduna.


Haka rayuwa taci gaba da tafiya har suka kai sss3 a lokacin ne Khadija ta haɗu da Khalil,suka ƙulla soyayya mai tsafta sosai suke ƙaunar junan su,sam bata ɓoye irin ƙaunar da take masa koda a gaban waye.


Yayin da mahaifin ta akwai ƙudirin shi na daban akanta.


Suna gafta fara zana jarabawan wayak ne yayanta Khalid yadawo daga cairo,shi da wani yaron Abbanta da ada yake zuwa musu share-share abashi abinci mai suna Kamal,Hajiya Bilki ta bama Alhaji Bashir shawaran yakamata a tallafa ma wannan yaron ,don wata rana suma basu san wanda zai tallafi nasu ba,hakan ko akayi,suka ɗauke shi har wajan mahaifiyar shi a galadima road,gidan da suke gidan yawa ne sosai gashi ɗaki naya ɗan ƙarami yama rushe kasancewar lokacin damuna,Abba da Umma sun tausaya masu sosai,bayan sun gaisa suka gaya mata abinda suke tafe dashi tayi matuƙar farin ciki da murna harda hawaye,don tunda mahaifin Kamal ya rasu kowa ya gujesu suka shiga galarin rayuwa,ɗakinan ma aro aka basu,nan take mahaifiyar Kamal tace tabasu shi duniya da lahira.


Abba yaji matuƙar daɗi,tun daganan ya sa shi amakaranta su Khalid tare suke zuwa bai ware shi a ƴaƴan saba,da suka kammala sakandiri ne ya tura su cairo,inda Khalid ya karanta Low shi kuma Kamal ya karanta akautin,yayinda Abba ya canja ma mahaifiyar Kamal gida naji da faɗa a gwani mukhtar dake malali,,bayan shekaru uku sundawo da ɗumbin nasara sosai,sun kamala karatun su,lokacin Kabeer na india yana karanta medicine.




Tunda Kamal ya ɗaura kansa akan Khadija yaji ya kamu da tsananin ƙaunarta har ya kasa ɓoyewa yafurta ma Khalid,Khalid ko yasamu Abban su da maganan,Abba yace yajima ko da wannan ƙudirin aransa,ya sama Ummah Khadija da maganan itama tayi na'am.




Abba ya samu Khadija bayan naaihohi masu ratsa jiki a matsayin sa na uba daya mata,kafin ya kawo mata buƙatar sa,duk da ta razana ,amma ta ɓoye ma ranta don bata ga abinda Abban ta zai naima awajanta ya rasa ba,don ya gama mata komi,ana jerata cikin ƴaƴan manyan mutane masu kuɗi,Abba yaji daɗi yanda ta amince masa babu jayayya yanda baiyi zato ba,da kanshi yasamu Kalil yai masa bayani dalla-dalla, Khalil harda kuka da majina da kwanciya asbiti,mahaifin shi yazo wajan Abba,Abba yace ina yabada ita.


Khadija ba ƙaramin daure ma zuciyarta tayi ba, gudun kar damuwa ya shiga zuciyar iyayenta har ya hadasa musu wani ciwo,tayi kukan zuciya ba kaɗan ba,ko da taje ma Maryam da maganan,Maryam ta ƙara zugata da aure zaɓin Abba ita dama bata son wannan Khalil ɗin.


Abinda yasa Maryam ta tsani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login