Showing 15001 words to 18000 words out of 46304 words

Chapter 6 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt

Advertisement

23 Jun 2024

7111

ɗau mat........!






Kafin ta rufe baki Khadija tayi wani kukan kura tayi kanta ta kashe ta da mari,batai sanya ba ta dunƙule hannu ta buga mata naushi a baki,ta wani saki mugun ƙara tayi ƙasa.






Kamal yayo kan Khadija da take ƙoƙarin bin Maryam ta danne ya hankaɗa ta ranshi ɓace yake nuna Khadija da ɗan yatsa yace,"uban mai matana tayi miki zaki kama dukan ta,baki ga laifin Hajiya ba da ta zage ta sai don ta rama".






Hajiya da ɗimuwa da mamaki da ya cika ta gwalalo baki da hanci tana kallon su,in taji dai-dai kamar wancan arniyan Kamal yana cewa wai matar shi ce.




Khadija da mamaki take kallon Kamal,wani murmushin da yafi kuka ciwo,tace," kamal kabani mamaki,har mace ta zage mahaifiyar ka,tsohuwa fa ta kiranta tsohuwa nufin ƴar iskan bariki,amma ka goye bayanta akan mahaifiyar ka?.




"Mahaifiyarki ko mahaifiyata,ai laifinta ne,tsohon da baiji kunyar hawa jaki ba,jaki bazaiji kunyar yadda shi ba".






Innalillahi wa inna ilaihi raji'un take nanatawa tana girgiza kai hawaye masu ɗumi suna zubo mata akan lallausan kumatun ta,wani ƙara kukan kura tayi data harzuƙa tayo kan Maryam ko kafin ya ankara tayi tsalle ta taka ruwan cikin Maryam dake kwance tana tsala ihu,taji saukan azaban dayafi na farko,wani mahaukacin azaba taji wanda batayi zato ba.








Ta ƙara buga tsalle zata dira yai saurin janye Maryam da take numfashi sama-sama.




Binta tayi,jin kukan da Hajiya ta fashe dashi jikinta na rawa tanufi inda take ta rungume ta,itama ta fashe da kukan baƙin ciki,ganin Kamal bai ɗauki uwar sa abakin komi ba ,tausayin Hajiya take,shi kaɗai ta haifa gashi yanzun mace tasa shi ya maida uwar sa abakin komi.






Shiko sungumar matan shi yayi ya fita da ita da gudu,bayan ya shiga ɗaki ya ɗauko key ɗin motor sa,a gidan baya yasata yadawo ya shiga gidan driver ya buga wani uban hon mai gadi ya buɗe mai get ya fita a guje.






*********
Hajiya tsagaitawa tayi da kukan ta ja hanci tace,"Khadija maike faruwa ne,wacece wannan da Kamal ya fi-ffita-ta fiye dani,wace-ce wannan da ta shiga tsakani na da ɗana?.


Khadija tsagaitawa itama tayi da kuka taja majina tace,"Hajiya matar shi ne ya ƙara aure sati uku kenan",nan ta kwashe duk abinda ya faru ta gaya ma Hajiya.




Hajiya ƙara sharshe majina tayi tace," Allah ya sawaƙa gaskiya akwai matsala".






"Tabbas Hajiya akwai matsala ba kan Kamal ɗaya ba sai kin temaka masa da addu'a,baya cikin hayyacin sa,nasan halin Maryam hatsabibiya ce tun muna ƙanana".






"InshaAllahu danabar nan sai wajan mallam Auwal aita sauka da addu'o'i,Allah ya dawo dashi hankalinshi".






Sun daɗe suna hira,harsai da taga Hajiya ta saki jiki,ta shiga kitchen tafa mata tuwon semo miyan kuka yaji nama da kayan ciki,aka burge kaza da man shanu ,ita ta rinƙa bata a baki,sai kusan magariba ta tafi,har yanzun Kamal basu dawo ba.






A asbiti kuwa A/E room aka kaita ,nurse da Dr suka rufu akanta ,scan Dr yayi don tafi riƙe ciki,sanadiyan taka mata cikin da tayi ya kawo mata internal bliding ,daƙyar suka samu suka tsaida jinin kafin sukai mata allura suka ɗaura mata ruwa sai bacci.




Gogan ko na waje sai kai da komowa yake hankalin shi bai kwanta ba sai da Dr ya fito ya kira shi office ya gaya masa abinda ya faru,sannan sunyi maganin abun hankalin shi ya kwanta.




Hajiya ko bayan driver ta ya fita daga gidan tace gidan Mallam Auwal zai kaita,bayan sun isa ta fita suka gaisa ta gaya mai abinda ke tafe da ita ,ya tausaya mata yace ta tafi ta kwantar da hankalin ta zaayi saukan alƙur'ani da addu'o'i ,godiya tamai ta aje bandir ɗin 1k a gabanshi kafin ta fito ta shiga motor suka wuce.






Kamal ko bayan yaje ya duba madam *ƳAR KUNAMAN SHI* ya fita yaje yayi wanka ya sauya kaya yaje ya nemo mata abinda zataci inta farka,ɓan gare ɗaya na zuciyar shi ko cike yake da haushin Khadija da matakin sa zai ɗauka akanta.






Khadija ko Hajiya na wucewa ta shige bedroom ɗinta ta kulle,wanka tayi ta ɗauro alwala ta zauna kan dadduma tana karanta ƙur'ani,a hankali taji zuciyarta na sauka nauyin da da taji yayi mata,cike da tausayin Hajiya.








*FANS YAU ZAAYI MANA VOTING NA GASAN MARUBUTA,DAN ALLAH KU GWADA MA KHADIJA MUHAMMAD(MRS BASAKKWACE)😍 ƘAUNA,NASARAN TA NAKUNE,SO ƊAYA AKE VOTING ƊIN KUKAI SO BIYU KUN LALATA DA KIN DANNA VOTING ZAKI DANNA SUBMIT SHIKENAN ZAI TAFI🥰❤️*
*MARYAM*
_ƳARKUNAMA_




*PAGE 17*


,🏆📚 Gasar matasan marubuta (online writers Award) 📚🏆


Group 5


vote! vote!! vote!!!👍👍


come one come all 🤩🤩


https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfTp5cyiPpbHyO3Cd3-PyxIBdQ8YiTiqEmxFXFrElIEU1XPww/viewform




*Assalamu alaikum*



Fans makarantan littafin *MARYAM ƳAR KUNAMA* yau ita ce ranan da ake maida ma kura aniyarta ku shiga link ɗinga kuyi ma *Khadijatu Muhammad (mrs basakkwace)* tana bukatar taimakon ku wajan yi mata voting a wan nan gasar matasan marubutan nasaran ta kamar nasaran kune


*ta zo muku da littafinta me suna Bata kai kishiya ba*


*zaku ga sunan ta Khadijatu Muhammad (mrs basakkwace) itace ta E*


*SO ƊAYA AKE VOTING INKAI SO BIYU VOTE ƊIN YA LALACE*


*Dan Allah kuyi min Sharing Nasa wasu Groups din👏🏼👏🏼👏🏼*




*PAGE17*


Khadija ko Hajiya na wucewa ta shige bedroom ɗinta ta kulle,wanka tayi ta ɗauro alwala ta zauna kan dadduma tana karanta ƙur'ani,a hankali taji zuciyarta na sauka nauyin da da taji yayi mata,cike da tausayin Hajiya.




Koda ya shigo gidan da harara yabi ƙofar Khadija tare dayin ƙwafa kamar tana kallon shi ya wuce ɗakin sa,ruwa ya watsa ya sauya kaya yasa riga da wando na baƙin boyal,farin hula yasa da farin takalmi daga bisani ya kwashi wayar sa da car key ɗinshi yafita bayan ya feshe jiki da turaruka masu ƙamshi.




Gidan abinci yaje ya sayo musu takeaway kafin yakoma asbitin,har yanzun tana bacci,zama yayi yaci nasa ya fiddo da waya yana latsawa,kiran sallah ishaa'i ne ya tada shi yaje yayi a masallacin asbitin yadawo ya ci gaba da latsa waya,ahaka har shima bacci ya kwashe shi akan kujera ya kifa kanshi a gefen gadon bashi ya farka ba sai da asubah,miƙewa yayi da addu'a abakin shi jiki duk yayi tsami yafara motsa ƙasusuwan shi suna ƙara,toilet ɗin ɗakin yashiga yayi alwala ya fito yaje yai sallah,bashi ya dawo ba sai six.




Tana kwance ta farka da kumburarran bakinta suntum kamar tunkiya,tana ganin shi ta fashe da kukan lalaci,da sauri ya matso kusa da ita ya zauna yana shafa kanta yace," sannu ya jikin?,ya tambaya yana mai cigaba da shafa kanta.






Runtsa ido tayi hawaye suka sakko kan fuskanta tace,"wani mataki ka ɗauka kan Khadija?.




Ɗan dafe kansa yayi tare da jan tsaki yace,"nafison kiji sauƙi ki ɗauka da kanki".




Wani lallausan murmushi ta sake tana mai damƙe hannun shi.






Murmushi yayi yace,"bari inkira likita ko?.




"Sanda bakanan na farka lokocin nurse ta shigo min allura,da taga na farka ta kira Dr ya dubani,yace komi alhamdulillah,zuwa anjima zamu iya tafiya,amma akwai drugs ɗin da zai rubuta mana".




"Ok" ya faɗa a taƙaice,ya temaka mata ta shiga toilet ta kama ruwa ta wanke fuska,yace bari yaje gida ya kawo mata kayan mutunci,bai jira mai zata ce ba ya fita.






Khadija ko da ta tashi tayi sallah,kitchen ta shiga ta ɗaura abinda zataci ta haɗa duk abinda take buƙata ta shige ɗakin ta ta kullo ,don yanzun ta tsani ganin fuskan Kamal,gani take koda Maryam tamai asiri yacisa da halinsa shima,don haka ko inuwar shi bata son gani yanzun.






Tanaji ya dawo taɓa baki kawai tayi bai jima taji fitan sa.






Basu suka dawo ba sai da la'asar tana jin su suka shigo,ƙara volume ɗin tv ta tayi.




Haka suka rinƙa wasan ɓoyo sanda zata fito ta gama aiki basu fito ba harta shige ɗakinta basa ganin ta bata ganin su.




Maryam ko sam abin bai mata daɗi,tafiso suyita haɗuwa da Khadija tana ganin ta baƙinci ya kasheta harta gaji ta furta saki,komawa wajan mallamin ta tayi ya ɗora mata aiki akan Kamal yanda duk wanda zai kawo mai sukarta zai tsane shi,a ɓangaran bin maza kuwa sai da ace Allah ya sawaƙa.






Khadija ko rayuwa ta fara mata wahala,ga ciki nata girma,yanzun yakai wata bakwai ba wanda yasan akwaishi ajikinta don inba awo ba bata fita,cikin yanzun yakai wata bakwai,ga kayan abincin ta ya ƙare,dole kuɗin ta takesawa ta saya,ga shi kuɗin nata ya ƙare ta rasa yanda zatayi kamar taje gidan su ta nema,zuciyarta ta gargaɗeta ,bata so ta faɗa ma Hajiya ta shiga damuwa,wani lokaci gidan maigadi take shiga anan take samu taci tasha ,sai yamma zata shigo cikin gidan,gashi anata zuba kuɗi wajan addua shiru kamar baayi,son Maryam data ga sauyi ɗaya gare shi take zuwa aƙara sa mata sunan shia allon ƙarfe,yaude Khadija ta yanke shawaran zuwa ta same shi akan abinci duk abinda zai faru ya farau.






Fitowa tayi ta zauna a falon ta tana jiran fitowan sa,aiko bai jima yafito cikin shigar shi na office,har ya gitta ta tai ƙarfin halin cewa,"Kamal",a taƙaice.




Sam bai kula da mutum ba sai jin kiran sunan shi da yaji anyi,juyowa yayi yana mata wani mugun kallo.






Bata damu da kallon da yake mata ba tace,"kayan abinci na sun ƙare".




Wani malalacin murmushi ya sake kafin yace...........!




,🏆📚 Gasar matasan marubuta (online writers Award) 📚🏆


Group 5


vote! vote!! vote!!!👍👍


come one come all 🤩🤩


https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfTp5cyiPpbHyO3Cd3-PyxIBdQ8YiTiqEmxFXFrElIEU1XPww/viewform




*Assalamu alaikum*



Fans makarantan littafin *MARYAM ƳAR KUNAMA* yau ita ce ranan da ake maida ma kura aniyarta ku shiga link ɗinga kuyi ma *Khadijatu Muhammad (mrs basakkwace)* tana bukatar taimakon ku wajan yi mata voting a wan nan gasar matasan marubutan nasaran ta kamar nasaran kune


*ta zo muku da littafinta me suna Bata kai kishiya ba*


*zaku ga sunan ta Khadijatu Muhammad (mrs basakkwace) itace ta E*


*SO ƊAYA AKE VOTING INKAI SO BIYU VOTE ƊIN YA LALACE*


*Dan Allah kuyi min Sharing Nasa wasu Groups din👏🏼👏🏼👏🏼*
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 18*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*


Wani malalacin murmushi ya sake,kafin ya wani ya mutsa fuska kamar yaga abin ƙyama,ya haɗe da taɓa baki yace," da wanda kikaci abincin kije ya saya miki wani,kin dafa kin bani ne,banda kuɗi saya miki wani abinci,kije gidan ku su ƙara kawo miki gara,kamar yanda suka kawo miki a farko,don wallahi da ina baƙin cikin baki abuna,kamar yanda kike baƙin cikin dafawa kibani ni da matana,da in saya miki abinci gwamma kuɗi su zube".




Ya ƙareshe maganan da wani mayaudarin murmushi yana kashe mata ido.




Tunda ya fara maganan tayi rau-rau da idanuwa,hawaye masu ɗumi suna zuba a kumatun ta,bata da zaɓin da yafi ta amshi girkin gidan ta rinƙa yi,don ba zata iya zuwa gidan su tace abincin ta ya ƙare ba,wannan abin kunyar har ina,aiko mahaifiyar shi bazata iya gaya mawa ba,ganin tayi shiru tana tsiyayan hawaye yasa shi juyawa zai wuce,ta ɗago da sauri ,ta marai-raice murya tayi tace,"Kamal na amince zan rinƙa muku girki inde zan samu inci".




Tsayawa yayi turus don baiyi tsammanin haka daga gareta ba,yasan a taurin kan Khadija da kafiya bai taɓa tsammanin zatayi laushi haka loaci ɗaya ba.




Juyowa yayi ya ɗaga kafaɗa ,cikin halin ko in kula,yace,"bari in ɗebo miki wanda zaki dafa mana,ki tabbatar ki fara zuba mana kafin kici,don na lura cin tsiya ne dake kamar gara, ki ƙaton kashi ki kwana a Ac baki da damuwa sai rashin kunya,kafin nan ma bari inyi ma mai kitchen ɗin magana inta amince".




Sake da baki take kallon shi,hawaye masu ɗumi nabin kumatun ta,wai ita Kamal ke cima mutunci,ashe akwai ranan nan zatazo mata,da tasan haka ƙaddaran auren soyayya take da Bashir ta aura da yafi sonta,duk da kusan tama mahaifinta da mahaifiyarta biyayya ne a auran Kamal,harta ture soyayyan Bashir tasa nasa ƙarfi da yaji,don Ummah ta da Abban ta Allah ya jarabce su da son Kamal a zuciyar su da rufin su,gami da gangar jikin su.




Ganin ta lula duniyar tinani yasa ya koma ɗakin Maryam dake kwance har yanzun tana danna waya.




Ɗago kai tayi ta dubeshi tace,"baka tafi ba ashe?.






Zama yayi gefen gado yace,"eh wannan yarinyar ne ta tsaidani wai abincinta ya ƙare".




Zabura tayi ta miƙe tana aika masa da mugun kallon da saida hantan shi suka kaɗa tace,"tou in mata uban mi kadawo ka gaya min?.




Tana magana tana zare ido kamar wata kura.




Murmushi yayi yashafa sajen da ya ƙara ƙawata masa fuska yace,"ta amince zata rinƙa mana girki".




Ɗan murmushi tayi kafin tace,"Allah yasa ba magani bokanta ya bata tasa mana ba ta ɓullo da wannan munafurcin".




"Ki rinƙa lura da shige da fucen ta a kitchen ɗin ta,zan kwashe kayan abincin in maidasu kitchen ɗinta karta ɓata miki kaya".






"Ok baida matsala",ta faɗa a taƙaice ta koma ta kwanta taci gaba da latsan wayarta.






Miƙewa yayi ya fita a inda ya barta nan ya isketa,kallo ɗaya yai mata ya haɗe rai ya kauda kai yace,"yanzun zan tura Isa mai gyaran flower yazo ya dawo miki da kayan abincin kitchen ɗinki,sannan kar asa mana magani aciki".




Ciro kuɗi yayi a aljihun sa ba tare da ya irga ba,ya aje akan hannun kujera yafice.




Wani farin ciki taji ya ziyarce zuciyarta ta kwashe kuɗi,tasan yayi mata yawa a cefane.




Zama tayi ƙara gyara zama tayi har zata fara irgawa sai ga Isa ya shigo bayan sun gaisa ta ya gaya mata abinda ya kawo shi kitchen ɗin Maryam ta gwada masa ya shiga ya rinƙa fito da kayan abincin a wani har ɓera ya soma hudawa yana shiga mata dashi kitchen sai da ya gama,ta bashi kuɗi yaje kasuwa yayo mata cefane ya amsa ya tafi.






Miƙewa tayi ta shige ɗakin ta tayo wanka ta zumbula dogon riga da yanzun ya zame mata abar sawa, ko riga da zani ,siket ko wando yamata kaɗan tasa,don cikin wata bakwai da kwanaki.




Gashi ba wanda yasan da cikin inba Zainab ba ko wa ƴanda suke kwana gida ɗaya basu san da cikin ba,da yake baiyi wani girma ba yabi jikinta ta ƙara buɗewa,duk wanda ya ganta zaice daɗin gidan mijine yasata tai wannan uban kyawun da buɗewa.






Buga ƙofa da taji anayi ne yasata miƙewa taje ta buɗe tunanin ta Isa ne yadawo.




Mace ta gani tsaye da dogon hijjab da niƙaf sai fiƙi-fiƙi take yi da ido.




Rausayar da murya tayi tace,"sannu fa,wajan Maryam nazo".




Khadija da kallon tuhuma take bin mai niƙaf ni,don gabaki ɗaya bata yarda da ita ba,kamar wani ɗan daudu.




Ta buɗe baki zatayi magana tajiyo magana daga bayan su ,"A'a Khadi harkin ƙaraso".




Sheƙewa dariya wanda aka kiravda Khadin tayi tace,"wallahi kuwa".




Khadija ko juyawa tayi ta koma kan kujerun falon ta ta zauna,rungumar juna Maryam sukai kafin ta jata zuwa ɗakinta.






Fitowa ta kuma yi ta zo inda Khadija ke zaune tayi shiru,ta zauna a hannun kujera,tace,"ke bora,ki ɗaura abincin da ƙawata,kuma yayi daɗi,kar a barbaɗa mana magani aciki".




Khadija wani mugun kallo ta watsa mata ,tare da girgiza kai tace,"ba damuwa".




"In ma akwai damuwan dole kiyi shi".




Maryam cike da gadara take ma Khadija magana.




Khadija ko ƙara tankata batayi ba.




Miƙewa tayi ta juya tana tsaki,ba ƙaramin wiya ta kawo Khadija ba,ji take kamar ta danƙota tayi mata bugun mugun taga uban da zai amsheta,da ta tina wani abu,tawani saki gajeran murmushi,jin an ƙara buga ƙofa yasata tashi ta buɗe,Isa ne,matsa masa tayi ya shigo yakai mata kayan da ya siye har kitchen tana tayi masa godiya,tashiga kitchen ɗin ta fara aiki,ta ɗebi wanda zatai girki,ta aje wanda zata gyara tasa a firich.






Maryam na shiga ɗaki ta kulle da key ta sauke a jiyar zuciya tana hura fuska daga bakin ta.




Kallon Khadi tayi tace sai acire niƙaf ɗin muhau aiki.




Sa hannu tayi ta cire niƙaf ɗin.




Wa zan gani






.MORE COMMENT
MORE TYPING
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 19*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Sa hannu tayi ta cire niƙaf ɗin ,wa zan gani,face Dr hadi,duk ya haɗa gumi sai zaro idanuwa yakeyi kamar wanda yayi ƙarya,ga zufa duk ta wanke mai fuska,yace,"ina fatan bata gane ba?.




Dariya ta sheƙe dashi sai datayi mai isarta,shiko yana binta da ido,kafin ta zauna gefen shi ta dafa ƙafafuwan shi tace,"ashe ƙaramin mara kunya ne kai,yo koda taga ka shigo mai ta isa tayi mani,cabɗi baka san waye Maryam ba,da ita da mijinta mallaki nane,sai yanda nagadama inyi dasu".




Kai hannu yai mata suka tafa,suka fashe da dariya,yace,"shegiya kin san kan tsiya,Allah yabar mana ke".




Jan zanin da ya ɗauro tafara yi,ya ɗaga ta cire daga shi sai gajeran wando,ta dube shi tace,"shege kasan kan kwartanci,kai ma fa wata ƙila wani yana can yana danne matar ka".




Ɗan haɗe rai yayi ya ɗaga mata gira cikin halin ko in kula yace,"gwara itama ta shana,don ba ko da yaushe nake da lokacin biya mata buƙata ba,mai yafi ranta cin cire mata",yana maganan yana shafo tundun breast ɗin Maryam yana wani lashe baki kamar wani sabon maye,ban ƙaro masa su tayi ,yasa hannu ya jawota jikin sa yasa duka hannun sa ya latsa su da ƙarfi,tawani saki ɗan ƙara tare da ƙara banƙaro masa ƙirjinta.




Tuni ya chabko ta zuwa jikinsa ya fara kissing ɗin bakinta yana shafa bayan ta yana jujjuya mazaunan tayana shafa manyan mazaunan ta, nan tace," ya cigaba da matsa wa yana zira hannun sa cikin breziyar ta yana shafa kan kan breast tana wasssh daɗi Hadi, daɗi cigaba, cire breziyar ta yayi breast ɗinta suka bayyana , kwantar da ita yayi ,yana sunkuya wa yana chabko breast ɗin ta ya saka shi a bakin sa kafa kain sa kan nipples ɗinta yayi yana shan kan nipples ɗinta yayinda hannu sa yake cigaba da murza kan ɗayan nipples ɗin, chan ƙasa ya saka hannu ya ia shafa saman pussy ɗin ta yana shan nipples ɗinta yana tsotsan pusy yana lasar saman breast ɗinta tana fadin daɗi!! breast ya cigaba da tso-tsa yana lasar saman nipples yana cizon kan nipples yana cigaba da shafa tsakanin bom-boo ɗinta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login