Showing 12001 words to 15000 words out of 46304 words

Chapter 5 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt

Advertisement

23 Jun 2024

7101

locking ƙofar ta taka ta ƙarasa inda yake ta tsaya akansa ta haɗe rai kamar bata taɓa dariya ba.




Shiko ganin yanayin hucin da take yasa shi kwashewa dawani mugun dariya yana buga table ɗin dake gaban shi.




Ƙuluwa,iyakan ƙuluwa Maryam ta ƙulu,jan kujera tayi ta zauna tana ƙwafa,sai da yayi dariya mai isarsa kafin ya tsagaita duk tana kallon sa,haɗe rai yayi yace," na ɗauka zaki taurin kai kiƙi fitowa,da wallahi direct mahaifinki zankai ma vedio ya kalla lalatan da ƴarsa takeyi,kafin in ɗaura shi kan youtube ,nasan zai samu karɓuwa,sunan kine zai ɓaci ba nawa ba,don ni komai nayi adone".




Cikin halin ko in kula yakw maganan.




Ƙwafa tayi kafin tace,"tou gani mai zakayi min da kake nemana?.




Cikin ɗaga murya mai cike da masifa take magana.




Mayaudarin murmushi ya sake mata kafin yace,"cinki nakeso inyi in miki ciki,don naga alaman kamar wannan mijin naki ragone,bazai iya gamsar dake shi kaɗai ba,sai kin haɗa damu".


Yana maganan yana aika mata da mayaudarin murmushi.




Taɓa baki tayi kafin tace," tou ina ruwanka,ko shafani yakeyi in kawo".




"Aiko da bakiji daɗi ba". ya faɗa yana mai kashe mata ido.




Jawota yayi ta dawo kan jikin sa,ya ɗau hannun ta ya tura cikin wonda sa,uana faɗin,"kinjita ko sai kewarki take har wani zillo take da taji muryanki".




Shafa tayi ta sauke ajiyar zuciya tare da lashe baki,don a buƙace take sam bataji daɗin first night ɗinsu da Kamal ba,gwamma awaje yafi gurzanta.




Kai hannunwan shi yayi yafara yamutsa nonon ta yana lumshe ido,itako wani banƙare masa ƙirji tayi tace,"washhhh,tana wani ƙara gyara zama ajikin sa tana juyowa tana haɗa bakin su,zazzafan kiss take aika masa,ƙarfin hali yayi ya ɗauketa ya maidata kan dongon kujeran da yake office ɗin ya kwantar da ita,ya zame mata kaya tass,kafin ya cire nashi,ya bita ya danne,ya tura nonon ta ɗaya cikin baki,ɗayan ko yana murza mata clitoris,wani miƙa da ban ƙarewa tayi tana danna kansa kan breast ɗin ta,tana nishi,a hankali yake murza kan breast ɗin cikin salo mai rikitar da wanda ake mawa.




Gabaki ɗaya ta fita hayyacin ta,nishi kawai takeyi da sambatu.




Cire bakin sa yadawo da kansa HQ ɗinta yafara lasan clitoris ɗinta,nan ta ƙara mugun rikicewa,tura yatsan sa yayi ramin Hq ɗinta yana mata fingering yana tsotsan clotoris ɗinta,sai da ya jiƙa wajan tafff ta miyau kafin ya buɗe ƙafarta,ya kamo zugureriyar joystick ɗin sa ya tura mata,atare suka sauke ajiyar zuciya,yafara mata pumping,tana ihu ya toshe mata baki yaci gaba da zungura mata abin ji take har wiyanta,juyata yayi ta karkace yaci gaba da zuba mata aiki,sai da yaci yacinye,sai yakusa relizing ya cire don baiso ya kawo da wuri saida yakwashe kusan awa ɗaya da rabi yaga alaman ta galabaita maƙogaronta ya bushe kafinya cika mata Hq da ruwanshi ya ƙanƙameta yana nishi.




Jin kiran sallah magariba yasa ya ɗagata,duk tayi laushi,kashe mata ido yayi yana murmushi yace,"kona ƙara ne,don naga wajan da alama wancan angon naki bai iya caccakar wajan ba".




Uhm kawai ta iya cewa,don kalan cin dayamata ya wuce tunanin ta,gabaki ɗaya hq ɗinta ya ciko ya kumburo,ɗaukan yayi yakaita bayi ya gasa mata wajan yabata magani,bayan ya haɗa mata tea mai kauri tasha,sa mata kaya yayi yace mata zata ga saƙo a account,sallama tayi masa tafito.






Adai-dai ƙofar futa sukai ido huɗu da Khalid abokin kamal,kallon kallo sukai ma juna,gaban maryam ya yanke ya faɗi,tai saurin.........!








*WANNAN SHAFIN ƊUNGURUGUM SADAUKARWA NE GAREKU MASOYANA,INA MATUƘAR FARIN CIKI,DA YANDA KUKE NUNA MIN ƘAUNA,WASU NASANKU WASU KO BAN SANKU BA,INA GODIYA SOSAI DA COMMENT ƊINKU,I LOVE U OLL😍😍😍😘😘😘*


_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 14*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Adai-dai ƙofar futa sukai ido huɗu da Khalid abokin kamal,kallon kallo sukai ma juna,gaban maryam ya yanke ya faɗi,tai saurin. ficewa daga get ɗin tanasa facemarks.




Khalid bin bayanta yayi ko kafin ya fito tatare wani napep ta shige batare da tayi ciniki ba,ko kafin ya fito harta wuce.




Zaro wayan sa yayi a aljihu ya kira number Kamal sai da ta kusa tsinkewa ya ɗaga,lokacin shima yana giwa hospital office ɗin Dr sa ,bayan sun gaisai yace,"Abokina kamar yanzun naga amarya a hospital?.




"Wace amaryan babban ko ƙaraman?.


Kamal ya ƙara maida masa da tambaya.




"Ƙaramar mana,Nanah Khadija na yawo ne,sai muzo gidan ku har mu fita bamuji motsinta ba".




"Kai ba ita bace,ya zaayi Maryam ta fita jiya akawota,Khadija ce nasan bata gida,Maryam ko tana gida tana ɗaki tana barci na barta".




Khalid cika da mamaki fal a zuciyarshi ga wacce yagani ga wacce akece mai ta fita,sauke ajiyar zuciya sanyayya yayi yace,"ok Allah ya sawaƙa ango,sai mun shigo cin taliya",cikin zolaya yai maganan.




"Tou sai kunzo,ai amaryata tasan hannun ta".




Aje wayar sukai daga bisani.




Saida mai napep ya wuce capital school kafin ta sauke a jiyar zuciya ta gaya masa layin da zai shiga.




Dai-dai kwanan layin suka ƙara kiciɓus da motor Khadija itama zata shiga layin,ta ɗan razana,sai kuma ta tuna,ko sauraran ta Kamal bazaiyi ba balle ta gaya masa ta ganta waje sam bazai yarda ba.






Saida ta jira Khadija ta shiga ,kafin tabiya ɗan napep ta fita,ta buga get ɗin mai gadi ya leƙo,ya washe haƙora ganin ta yace,"aa ƙawar Hajiya halan ta gayamiki ta dawo yanzun ta shigo ko".






Kallon uku saura kwata tayi masa kafin taja dogon tsaki tashige.




Da mamaki yake kallonta ta dubeshi tsofai-tsofai ta mai tsaki,da kam har gaishe shi take,ko mai ya mata haka oho yake tambayan kansa,ɗaga kafaɗa yayi ya koma kan kujeran sa ya kara radio a kunne yaci gaba da saura-ra.






Khadija bayan ta shiga,ta aje jakanta ta shiga toilet ta watso ruwa tare da ɗauro alwala tafito,tasa kayan baccin ta ta zauna gefen gado ta jawo wayarta tafara latsawa tana jira akira sallah tayi ta kwanta,batajin yunwa saide ƙila zuwa anjima in abin ya motso mata dole ta nema taci.




Bata jima sosai da zama ba aka kira sallah ishaa'i ta miƙe ta ɗaura zani kafin ta zumbula hijjab ɗinta ta kabbara sallah.






Madam Maryam ko da tashigo bata ga motor Kamal ba,ƙara hamdala tayi da tai shigewar ta ciki kanta tsaye batare da fargaban komi ba,aje jakarta tayi bayan tashiga bedroom ɗinta ta ƙara gudun fanka,ta kunna AC ta cire kaya tsirara ta hau gado ta kwanta ta ware ƙafa,da sanyin fanka da AC ya fara ratsa wajan har wani lumshe ido take,a zuciyarta tana ta tsine ma Hadi,ashe kanshi yai ma gyara ba ,ba mijjnta ba,jiwani mugun ci da yayi mata,tasan ko matar shi bai da yake aure bai pumping ɗinta cin wulaƙanci kamar yanda yake mata intazo hannun shi,ita duk a samarinta ma akwai mai mata muguntan ci kamar Hadi,Kamal yafishi iya sarrafa mace ne kawai ta manta inda kanta yake.








Kamal sai after ten ya shigo gida,sai davya shiga ɗakin sa yayi wanka ya gama duk abin ya kamata yayi kafin yafito duba gimbiya *ƳARKUNAMA*






Bugun duk duniya yayi ma ƙofar yana kiran sunan ta tanaji amma tai kamar tana bacci haka ya haƙura ya koma ɗakin sa,dama ya dubata ne don karta ce bai dubata ba,yasan tana baccin gajiyar biki,shima hakan yamai daɗi,karta dame shi da jaraban tsiya,gashi Dr yace kar ya ƙara bari ya kusanci mace,in ba haka ba sai yaje india anyi mai aiki,shiko baison aikin nan.




Tana ji yadena bugun ƙofar ya wuce ta sauke ajiyar zuciya ta ciro wayarta daga ƙasan filo ta kira Alhaji sabo suka ci gaba da waya,har yanzun ƙafafuwa gwale kan katifa kamar wacce akai ma kaciya.








Washagari kamar yanda ta saba haka ta tashi bayan tayi sallah ta shiga kitchen tai girkin ta.




Shiko saide ya tashi yaje ya sayo musu awaje,ga abinci cike da store amma gimbiya tace sai tayi sati zata fara girki ita amarya ce.






Haka aka cinye sati guda kullum Khadija ta turare musu gida da ƙamshin girki kala-kala ,gashi kullum cikin gyaran ɓarayin ta takeyi da ƙamshi,yayin da Madam *ƳARKUNAMA*,tunda aka kawota aka aje side ɗin da kayanta yake baiga tsintsiya ba,inko samarinta suka kirata suna son ganin ta,ko yana nan ko bai nan zata fita,in yanan ,ƙaryan bacci take mai ya saki baki a ɗaki tayi ficewar ta kanta tsaye,mai gadi ko yaushe mamaki yake mai ƙawar Hajiya ta dawo yi gidanan,abinda ba ruwan shi saide yaja baki ya tsuke.




Duk tsawan wannan kwanakin Maryam da Kamal ba abinda ya ƙara shiga tsakanin su,har mamakin ta yake amma bai nuna mata ba ko kaɗan,shi hakan ma daɗi yayi masa.






Khadija ko inda suke bata kallo,inta fito tai girkinta taci sauran takai ba Inna mata mai gadi,don anjima bashi take son ci ba wani zata girka.






"Baby yunwa nakeji please ka tashi ka samo mana abincin ci".




Maryam ke maganan cike da shagwaɓa.




Bai ɗago ya dube ta yaci gaba da danna wayar shi kamar bazaiyi magana ba,can kuma ya gyara kwanciya,kafin yace," akwai komi a kitchen ki tafi ki dafa yaufa satin ki biyu,kuma kullum sai na fita na sayo abinci ina magidan ci".




Cike da masifa yake mata maganan.




Buga ƙafafuwan ta tayi a ƙasa ta zauna daɓas ta fashe da kuka.






Lumshe manyan idanuwan shi yayi ya ɗago ya dubeta tsawon mintuna yana ƙare mata kallo,itako sai ɓare baki take tana kukan shagwaɓa gyaran murya yayi kafin yace..........!










FANS INA ƘAUNAR KU YANDA KUKE NUNA MIN ƘAUNA A DUK INDA KUKE😍😍😍
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 15*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*


Lumshe manyan idanuwan shi yayi ya ɗago ya dubeta tsawon mintuna yana ƙare mata kallo,itako sai ɓare baki take tana kukan shagwaɓa gyaran murya yayi kafin yace,"Maryam kin cika rigima kishiga kitchen ki dafa da kanki mana,nagaji da cin abincin sayarwa".




Cikin halin ko in kula yai maganan.




Ƙara shagwaɓewa tayi cikin muryan kuka tace tou ka tashi kaje wajan matarka ta rinƙa haɗa girki damu,a gaskiya ban iya girki ba".




Ɗan waro ido yayi alaman mamaki kamar zaiyi magana sai kuma ya miƙe ya fita.






Tana cikin kitchen tana aikinta han kalinta kwance,babu abinda ke damunta a zuciyarta,farin ciki da annashuwa kawai takeji, bayan ta gamafiran doya fate takejin sha.


Ta haɗa kayan fatan ta ƙamshi kawai ke tashi




• Doya, Manja,Alayyahu, Dakakken karafish ‘cray fish’, Albasa,Attarugu,Tumatir, Bandar kifi, Nama, Tafarnuwa, Citta, Magi, Kori
ta samu danyar doyan ta fere ta ta yayyanka ta ƙanana sannan ta wanke ta ajiye a gefe,bayan haka sai ta samu ganyen alayyahu shi ma ta yayyanka amma manya-manya ta wanke da ruwan gishiri sannan ta ajiye a gefe, ta silala nama da albasa da gishiri kadan ya silalu sosai sannan ta sauke,ta ɗora tukunya a wuta sannan ta zuba manja ta zuba yankakkiyar albasa da tafarnuwa da garin citta da yankakken attarugu da tumatir,ta yi ta gaurayawa har sai sun soyu.
Sannan ta zuba ruwan nama da naman da magi da kori ta wanke bandar kifin ta zuba da karafish ‘cray fish, bayan ya ɗan tafaso sai ta ɗauko yankakkiyar doyar ta zuba a ciki,bayan ta yi laushi sai ta samu muciya t Ɗan faffasa doyar sama-sama yadda ruwan zai yi kauri sannan ta ɗauko yankakken alayyahu ta zuba ta bar shi na tsawon minti biyu zuwa uku. bayan ya nuna sai a gauraya a sauke.




Tana saukewa yana tura kansa kitchen ɗinta,jiyowa tayi jin alaman an shigo ,ganin shi ne duk da ta shiga mamaki bai hanata ɓoye mamakin ta ba ta kauda kai ,a zuciyarta ko tana faɗin wannan mai yazo yinan,rabon davya shigo kitchen ɗinan tun muna soyayya,da yak.....!




Bata ƙarashe tunanin taba taji yana faɗi,"Khadija ki rinƙa sa girki damu,kimin list ɗin abubuwan da babu zan fita in sayo".






Kanshi tsaye yake bata umurni ba tare da shayin komi ba,batare da tinanin mai zata ce masa ba.




Bata juyo ba balle ta kalle shi ba,taci gaba da zuba abincin ta a kula tace," cabɗi kaman ta bakaji da kyauba raina




Duk da maganan ta ya masa zafi,shafa suman kanshi yayi yace,"haba Khadija damo sarkin haƙuri,kefa babba ce juji kuma,Maryam ƙanwarkine kuma aminiyarki,bai kamata a rinƙa samun matsala a tsakanin ku.......!




Haɗiye maganan shi ganin irin yanda ta juyo tana mai wani malalacin kallo,ƙwarjinin ta yai matuƙar fitowa.




Murmushi tayi ta aika masa mai cike saƙunan ka raina min hankali ma,takowa tayi gaban sa cike da takunta na ƙasaita,duk da ita ba ƴar sarauta bace amma mulki a jinin ta yake,tana ƙarasowa gaban sa ta haɗe rai tamm kamar ba ita take murmushi ba.




Ɗan ja da baya yayi,bata damu ba illa ɗaga kafaɗa da tayi cikin halin ko in kula ta yarfar da hannuwa,tace,"Kamal kenan,Khadija da kasani ada mai haƙuri da tausayin ka,kauda kai ba ita bace yanzun wallahi,naji ni juji ce,sai akace kowani shara mai daraja da watsa-ts-tse a ɗebo a zuba mani?,ko mai tsarki da najasha-sh-she a zuba mani?,karka ƙara dan ganta ni da wata wai aminiyata ,har mu zauna lafiya,ni banda wata aminiya face cikina,ƙanwata ko Fatima ce bazata taɓa auran mijina ba matuƙar ina raye saide inna bar numfashi a doran ƙasa,wannan ko aita iya cin amana ta,tamin bita da ƙulli dukan kabarin uwar kishiya,tun muna yara nake mata sadaukarwa,,duk abinda yafaru a can baya ƙuntata min da ta rinƙa yi sam bai isheta ba sai data biyoni gidan miji na ta rabani dashi burinta ya cika,Maryam shigoshigo ba zurfi tayi min a rayuwata,na gode ma Allah da ya jarabce ni ta hanyar ta,Allah kabani ikon cinye wannan jarabawan dakai kaɗai ka isa ka jarabce ni bawani ƙato ba".




Cikin kakkausar murya take maganan,yanayinta gabaki ɗaya ya sauya,idonta yayi wani kala,tanayi tana nuna shi da ɗan yatsa.




Jikin shi yayi sanyi yanda yaji kalamanta,tabbas ta yaɓa masa magana cikin magana,cikin halin ko inkula yace,"ai ba haramun bane".




Murmushin ƙarfin hali tayi tace,"tabbas ba haramun bane,nima ai bance haramun bane,girkine bazanyi daku ba,yanda nake mace mai ɗaura zani da haggu haka itama take ɗaura nata zanin da haggu don haka taje tayi nata kagane mallam".






Tana gama faɗa ta juya taci gaba da aikita don da yanzun ta haɗa drinks ɗin ta tagama yazo ya tasata da surutu.






"Kima Allah Khadija ki ɗaura wani girkin naga wanda kika sauke bazai ishe mu ba".






Bata juyo ba balle tasan da ita yakeyi,lemun gurji na na'a-na'a tafara haɗawa .


Na’a-Na’a, Kokumba,Sukari/Sirof,Filebo


Da farko tasamu samu Na’a-Na’a irin koriyar nan sosai sai ta wanke ta sosai ta tabbatar duk ƙasar da ke jiki ta fita tas sannan sai ta markaɗa ta a bilenda daga nan sai tav tace tav ajiye ruwan a gefe guda, sai ta samu Kokumba mai kyau ta yanyanka ta sannan ta markaɗa ta ta tace. Sai ta dafa sukari wanda zai zama abin da ake kira sirof. Sai ta samo babban kofin ta ta juye tattaccen ruwan Na’a-Na’a da na Kokumba a ciki ta ɗauko sirof ɗin ta ta zuba a kai. Sai ta samu filebo mai ƙamshi ta zuba a ciki,ta juye a jug.




Duk abinda take yana tsaye ya jingina da bango ya ya harɗe ƙafa ya naɗe hannu a ƙirji yana jira ta gama ta ɗaura musu nasu girkin.






Tana gamawa ta ɗau kulatan da jug tasa a tray fari tassa ta ɗauka ta fice tabar shi tsaye yana jiran ta dawo ta ɗaura musu girki.




Tana ajewa a dining table ɗinta,ana ƙwanƙwasa ƙofar falo.






Daidai lokacin kuma Maryam tafito daga ita sai mini siket da rigan da bata wuce cibi ba,kan nan ba ɗankwali gashi tasha kitson gashin kanti.




"Honey wai mai kakeyi najika shiru?.






Daidai lokacin Khadija ta buɗe ƙofar ta juyo ta ga Maryam na ƙoƙarin shiga mata kitchen tace,"kulllll karki sake kishiga min kitchen mai tsafta inda nake girki da ƙazantaccen jikin ki".






"Waike Khadija ban hanaki gaya ma matata baƙara magana ba,kizo ki ɗaura mana girki".





"Mata kuma",sukaji an tambaya gabaki ɗayan su kallon ƙofa suke da ko Khadija bata san wa ta buɗe ma ƙofar ba,masifa nacinta ta juya.






Binsu take da kallo ɗaya bayan ɗaya tana ƙara shigowa cikin falon.










*THANKS FOR D COMMENT FANS*
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 16*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*






Binsu da kallo ɗaya bayan ɗaya take yayi da take ƙarasawa cikin falon,ta kuma cewa,"tambayar ku nake mata naji ana magana?.






Murmushi Khadija tayi tana kawar da damuwar fuskanta tace,"lale maraba da Hajiyar mu,kece tafe bako waya".




Da kallo Hajiya kebin Khadija tace,"ya akayi kike bari ƴaƴan arna suna shigo miki gida,aiki gaskiya ki sallameta,ji yanda take tsaya miki gaban miji gotai-gotai babu kaya ko kunya babu,na raina wayonki Khadija da baki kishin mijinki".




Tana ƙare maganan tana zama akan kujeran side ɗin Khadija.




Khadija saura kaɗan dariya ya suɓuce mata,ta danne shi.


Kamal ko sai zare ido da fargaba,mai ya kawo Hajiyar sa gidanan da tsakan rana.




Maryam ko ta cika famm jin tsohuwar matan na zaginta wai arniya.




Khadija murmushi takuma yi akaro na farko ta ƙaraso ta zauna ƙasa inda ƙafafuwan Hajiya cike da ladabi ta kamo ƙafafuwan Hajiya tace,"ina wuni Hajiya?.






"Lafiya ƙalau alhamdulillah,kwanakin nan da tunanin ki nake kwana nake tashi,jinake kamar kina cikin damuwa ,wani abu na samunki yasa nazo ganinki da wannan rana".




Ƙara rungumo ƙafarta Khadija tayi tana murmushi,kafin tace,"Hajiya nima kina raina".






"Dafatan dai lafiya kuke ko,Kamal bai miki komi na ɓacin rai".




Murmushi Khadija ta ƙara faɗaɗawa a fuskanta tace,"wallahi Hajiya muna lafiya babu komi".






Kallon Kamal tayi daya coge ƙofar kitchen kaman ace arrrrrr ya ruga da gudu.


Ta dubi Maryam take tsaye ta riƙe ƙugu sai huci tame kamar kunama.






Tou tunda dakai da arniyar ƴar aikin ku bazaku gaishe niba,ni nace kun wuni lafiya?.




Maryam da ta gama kumbura tace,"wai Baby waye wannan tsohuwar da kage gani tana cimin mutunci bazaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login