Showing 36001 words to 39000 words out of 45490 words

Chapter 13 - ZAUJUN MAJNUN by AMEENA UMAR FARUQ-1.txt

07 Jul 2024

14077

yatashi cike da murna yana nuna masu *Beena* tareda cewa aunty aboki see my *Beena* friend, dariya yake aunty *Bebe* tayi tareda cewa naganta, shikam *Bulama* cike da murnan ganin farincikin
afuskar amininsa yace I see her Nima nazo tabani abincin abaki?..




"Baki yataɓe haɗe da make kafaɗa alamar a ah tare da komawa gurinta ya zauna har Yana tare ta alamar kar *Bulama* yaje gurinta dariya suka fashe dashi, har da *Bulaman* Yana cewa haba my _guy_ haka ake wasa tare ciban ban ummuh?... yayinda aunty *Bebe* take watsama *Beena*
hararan kasan ido.




Abbu yace dr ina sauraran ka...saida dad ya gyara zama sannan cikin kwantar da muryarta yace....








Muje zuwa






Tare da




Alkalamin




*_LUFHAT CE_*


🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍


🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_


🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍




Page2️⃣9️⃣




WRITTEN
By


🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍


OR


🎍 *MEENAT*🎍


Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*




SADAUKARWA GA


*_My lovely blood sisters 👩‍❤‍👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi our last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*




Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode.


_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~




https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/










✍🏼


_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_







"Alfarma nake nema agurin ka da sauri abbu yace alfarma Kuma?...




"Dr Lawal yace eh to Allah yasa baitafi karfina ba... inshallah baitafi karfin kaba to inajinka....inasan ne kaba ɗana *"Bilal* auren y'arka *"Beenazar,*




"Dan girman Allah karkace mun a ah...domin halin dayake ciki wanda inasa ran zaya warke nan gaba, wlh tun shekaran jiya damuka tafida shi bai samu natsuwa ba saboda rashin ganinta"




"kusada shi Dan haka ka taimaka mun, domin nayaba da natsuwar "ta kuma na tabbatar zata kulamun dashi" fiyeda yanda bana zato idan akayi duba da yanda suka shaku sosai, ajiyar zuciya abbu yayi tare da share gumi daya tsatsufa masa agoshi domin shi Sam baiyi tunanin alfarman dazaya nema agurin shiba kenan,




"Ahankali yasa hannun yashare gumin sannan yace lallai Dr kazo da magana me girma bazance maka a ah ba kamar yanda ka bukata, saidai kasani nayi alkawari bazan taba yima y'ay'ana auren dole ba don haka inasan kabani dama na tambayi *Beenazar* idan har ta amince zata iya auren ɗanka tazauna dashi aciki halinda yake to falillahilhamdihi idan Kuma tace" bazata ita zama dashi ka to kayi hakuri kasan sha'ani na aure abune me matukar girma,




"Cikin sanyin jiki dad yace hakane yauwa yanzu akiramun *Beenazar* din nayi magana da'ita dad yamike tare da cewa to.




"Yana shiga falon duk suka kalle shi hanyar fita yanufa tare da kiran *Beena* yayi cikin nutsuwa tamike tabi bayan shi yayinda *Blue* yabita, dukawa tayi cike da girmamawa tace dad gani dasauri yace tashi *Beenazar* alfarma nake nema agurinki mikewa tayi kirjinta yana bugawa,




"Nan yafaɗa mata inda yakarashe da fadin don Allah *Beenazar* idan "abbunki ya tambaye ki kice kin amince kinjin?... kinga "boy yanasan kasan cewa dake, kirjinta yana cigaba da bugawa tace to dad inshallah zanyi yanda kace amma don Allah nima ina neman alfarma gurinka,




"da sauri yace fadi *Beenazar* nima indai baifi karfina ba zanyi maki tace inasan kasa agyarama "abbu mu kafarsa sannan kabiya mani kudin jarabawa kannai nakuma suma kabiya masu kudin makaranta muko ma, idan har kayimun haka ni Kuma nayi maka alkawarin auren ya *"Bilal* na zauna dashi na kuma kulada shi acikin halin dayake har karshe rayuwata, cike da murna yace *Beenazar* indai wannan ne karki damu,




dama maganar gyaran kafar abbun ku munyi magana da mansur yau za'aje dashi asibitin mu sai adubashi asan abinda za'ayi kinjin?...cike da matsananci farin cikin tace to dad nagode bari naje gurin kiran "abbun to shikenan *Beenazar* Allah yaimaki albarka tace ameen tare da komawa falon,




*Blue* zaya bita dad yace zokaji my boy gurin shi yakoma Yana turo baki tare cewa dad my *Beena* bari tadawo ai zata zama taka inshallah.




*"Beena* ce gurfan gaban abbu bayan yagama faɗa mata bukatar dad sai yace kin amince zaki aure shi ki zauna dashi acikin halinda yake ki Kuma kulada shi?...,cike da tsoro hade da faduwar gaba tace abbu idan har ka amince to shikenan a ah *Beenazar* amincewa ta bashi bane amincewa amincewar ki itace domin kece me zamada shi,




"Don haka fadamun abbu duk hukuncin daka yanke akaina dai-dai ne saidai wlh inajin tausayin ya *Bilal* sosai murmushi manya yayi, _domin yagano tana kaunar *Bilal* _sosai amma ita kanta batasani ba_ yace *Beenazar* kenan tashi kije kice "Dr yashigo muyi magana tace to tare da fita.




Abbu ya kalli dad yace Dr mungama magana da *"Beenazar* Dan haka ka kawo sadaki yanzu adaura *Beenazar* da *Bilal*, Dan haka akiramun mansur adaura agaban shi,




"Cike da farin ciki dad yace masha'allah alh Usman nagode sosai da wannan abin dakai mun, Dan haka bari nasa Akira "mansur din inazuwa sannan yamike yafita,




"Can sai gashi tare da mansur da *Bulaman* hannun shi dauke da goro da har da *Blue* sai da suka zauna sannan, dad yaciro bandir ɗin yan dubu dubu acikin aljihun Wanda yadora akan goro tare da cewa alh ga goro da sweet nan da naira dubu dari sadaki adaura auren yakarashe fadi fuska dauke da farinciki,




murmushi abbu yayi yace Dr kudin nan sunyi yawa yace a ah basuyi ba aciro dubu goma ya'isa yace to shikenan nabata dubu tasa'in din tasiyi duk abinda takeso murmushi abbu yayi yace to shikenan angode, sannan yakalli baban abdul da gaban shi kefa uwa tunda yaji maganar daurin auren,




"Yace mansur dasauri yace na'am abbu dama dr Lawai ne yabukaci na aurama *Bilal* kanwar ka *Beenazar* saboda shaƙuwar dasukai, Wanda yasa tunda suka tafida shi yakasa samun natsuwa koba komai kaga bashida lafiya irinsu kuka saida lallashi,




to sainace yabari natambaye "ta domin nayi alkawarin bazanyi ma y'ay'ana auran dole ba to alhmdullahi amsar data bani na gamsu dashi, don haka nace akiraka kazama sheda zanba "ɗanshi auren "y'ata akan sadaki naira dubu goma cike da tashin hankali yakalli abbu kafin duk yai magana,




abbu yace to Dr bismillah aura nan aka daura auran *Beenazar* da *Blue* bayan angama daurin auran sai dad yace nagode sosai alh Usman, kuma duk wani abinda yashafi kayan daki zanyi mata su don haka kardamu sannan za'atafi dakai asibiti saboda aduba kafar ka,




wanda dama munyi magana da mansur cike da mamaki yace a ah ikon Allah Dr ayi haka kuma anya hidimar nan batayi yawa ba kuwa?..a ah aini abinda kukai mun ban biyakuba, yanzu badan Allah yasa "yarona yafaɗa hannun kuba da shikenan kila yahalaka,




"Abbu yace hakan yana'iya faruwa tunda yanzu yawancin mutane ba gaskiya, dad yace sosai makuwa bagashi har wasu sunkira mu wai boy Yana hannu Amma sai munkawo miliyan konawama sukace ni harma na manta kajiko?... Allah dai yasauke kawai ameen, shikam baban abdul bai samu tacewa ba domin baiyi zaton haka ba abinda kawai yakefadi aranshi shine shikenan narasata",




"Afalo kuwa itama aunty *Bebe* cike take datashi hankali najin hukuncin da dad ya yanke nayima *Bilal* aure da wannan yarinyar, meyasa dad zayayi mata haka?...ita sam batayi zaton aure zayayi mashiba aida tun gida tasan yanda zatayi tahana tabdijam!, aiko idan batayi da gaske ba tabbas wannan aure zaya kawo mata cikas acikin lamarina,




koda dad yafito sai tace tana sanyin magana dashi waje sukafita inda yace ya'akayi ne? . *Bebe* cike da damuwa tace dad kanagani auren nan baza'a samu matsala ba?..kagafa *Bil* boy bayada lafiya sainaga kamar baika mata ayimashi aure yanaci in wannan halinba ko?...yace karki damu ba'abinda zaya faru sai alkairi saboda sun shaƙuwa sosai,




"Don haka auren shine mafita Kuma inada tabbacin "yarinyar zata kula dashi domin tanada ñutsuwa matuka shidin Kuma hankalin shi zayafi kwanciya idan yana ganinta kusa dashi, nikaina hankali na zayafi kwanciya kina ganifa tunda mukazo yaganta" mesake tayardani rigima ba so kinga kenan babu abinda zayafaru,




Batadai samu yanda takeso ba don haka ta kurdirta aranta dole ne masaita raba auren nan.




Nan dai dad yasa aka shirya abbu aka fitodashi akasa shi mota sannan *Bass* da baban abdul suma suka shiga da shi, sannan su auny *Bebe* suka shi domin dad yace ta tafi gida yayinda aka bar *Blue* nan gurin su *Beena*.




*******
A asibiti kuwa cikin kankanin lokaci aka duba kafar abbu inda suka gano matsalar don haka take akashiga dakin operation danyi masa aiki, bayan tsawon wani lokacin da'aka dauka sannan aka fito dashi alhmdullahi anyi Kuma nasara tunda dad ya tabbatar masu baban abdul abbu zaya iyacigaba da tafiya da kafafunsa kamar da,




"Cike da farinciki *Bass* yarungume dad batare da yasan yayi hakanba, cikin kukan murna yace dad mun gode Allah yasaka da alkairi Allah yasaka agidan aljannar firdausi murmushi yayi tare da shafa kanshi yace ameen *Bassam,* amma stop crying ai "abbun ku yawarke inshallah kaidai kayi Masa addu'a kaji?...




"To dad Allah yabasu lafiya harda ya *"Bilal* dariya yayibyace ameen *Bassam* yanzu kuje gida asamu abinda za'a ɗafa akawo "masa kafin yafarfaɗo sai kutaho harda su *Beenazar* da boy Sai suganshi ko?...to dad.




*_Bayan sati biyu_*
*******
Abbu yaji sauki Yana tattakawa da sanda abangare *Blue* kuwa hankalin sa kwance domin tun ranan da'aka daura auren yatare agidan, duk daba kwana yake agidan ba amma kullum yana nan gidan domin dayayi wanka yashirya zayace my *Beena* friend house,




don haka idan aka kaishi tun safe sai yamma ake maidashi gida koshi da dabara da lallashi domin shi baiki yaringa kwana kamãr da dayatshi yaganta,




Da abbu yaga haka sai yace tunda yaji sauki tazota tare gidan mijinta, don haka yace akira Masa maman Abdul datazo sai yabata kudin nan yace taraka *Beena* kasuwa tasiyi duk abinda takeso, haka akayi tasayi duk abinda takeso inda tasiyo yan'uwanta kusan duk abinda tasiyawa kanta,




inda mama abdul tasake tabbatar da kaunar da takeyima yan'uwanta me yawace domin data duba siyayyar duk rabi ta yan'uwanta ne idan akacire kayan gyaran jiki dana mata, koda suka koma gida abbu yaga siyayyar baiyi mamaki ba domin yasan indai *Beena* ce abinda yafi haka zatayi ne inda akan yan'uwanta ne.


Aran maman abdul tafara gyara *Beena* tare da bata maganin mata itakam *Beena* dabatasan Kai ba sai tmby takeyi dacewa maman abdul dama
anyima mutun aure haka akeyi masa?... dariya tayi tace eh Mana,saidata tadauki sati ta gyarata sannan aikam tayi kyau tafito Shar amaryar ya *Blue* ta.




*_Bayan kwana biyu_*










Muje zuwa






*_LUFHAT_*


🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍


🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_


🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍




Page3️⃣0️⃣




WRITTEN
By


🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍


OR


🎍 *MEENAT*🎍


Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*




SADAUKARWA GA


*_My lovely blood sisters 👩‍❤‍👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi our last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*




Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode.


_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~




https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/










✍🏼


_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_




"Tun ranan da aunty *Bebe* koma abuja tawashi jiki zuwa gurin boka dungu don ta sanar dashi maganar araba auren *Blue* da *Beena,*




saidai wani abin mamaki shine ba boka ba dalilin shi abukamar wasa saida tashafe kwana goma tana zuwa bata'iske shi, hankalin ta duk yatashi tayi kamar mahaukac




"Aranan da tacika sati biyu tana zaryan zuwa sannan ta'iske wani bakin mutun gajere idanu jajir gwanin ban tsoro,




Nan take tambayar shi boka "dungu fa?...yace mata ai dungu sunyi hatsarin mota ta mursukeshi atiti, Nan taita ihu kuka sai kace ubanta ne yabutu saida wannan bakin mutumin yadaka mata tsawa sannan tayi shuru,




"da'alama wannan mutumin shine zaya gaji "boka dungu kallon tayayi da jajayen idonshi masu ban tsoro, cikin tsawa yace kinaganin "she kaɗai ne zaya'iya biya maki bukata?...



"shuru tai yace meke tafe dake?... cikin rawar murya tafaɗa masa komai yace taje idan tagama aikin dayabata saitazo sufara nashi aikin, cike da farinciki tafita domin tasha alwashin saita raba wannan aure sannan tacigaba da cutar da *Blue* batare da kowa yasanib.




tana fita yakece da dariya tareda cewa kidawo na tatseki son raina domin ni ban iya komai na tsubbuba.




"Ranandi da misalin karfe 8:30pm na dare akafito da *Beena* cikin Shirin kaita gidan mijinta bayan dogon nasihar da abbu yadaɗe yanaimata,




sanye take da doguwar rigar shadda gold color da akaima stone work, saita yafa gyale fari tasa takalmi da jaka farare shirin yai mata kyau sosai duk da banga fuskarta ba domin kuwa arufutake da gyale sai kuka take me taba zuciyar me saurare,




Sosai *Beena* take kuka me dauke da abu biyu zuwa uku nafarko dai wai yau ita ce tayi aure batare da ammun su tasani ba, Sannan yau zata rabu da abbun ta da yan'uwanta mafi soyuwa aranta,




Ga uwa uba kuma yau zatashiga wata rayuwa dabata saniba,
yayinda su *Bana* suke biye da'ita har da *Bass* da *Bash* suma sai kukan suke idan kacire *Bass* dayake kukan zuci,




amma sukam Sosai suke sharban kuka duk da cewa abbu yace atafidasu dukkan su don suga ɗakin yar'uwansu, maman abdul ce rikeda ita tare da yan'uwanta da kuma kawayenta sune zasu rakata sai Kuma yan daukar amarya wato su aunty *Bebe* wacce takeji kamar tafasa ihu don bakin cikin wannan auran,




mota biyar dad yaturo don daukar amarya biyu amarya da yan'uwanta biyu kuma escorts ke ciki Daya kuma aunty *Bebe* ce da yaranta biyu su jiddo,




*Bulama* ne zaya dauki amarya har da ango domin anyi anyi yazauna gida yaƙiya shidai *Beena* friend dinshi zayaje, shima sanye yake da shadda irin ta *Beena* din da'alama anko akai masu shima farin takalmi yasa, yayi kyau sosai




Bayan ansata matar dayake ciki sannan sauran mutane suma suka shiga akaja akatafi kaita.




"Acikin mota sai kuka take *Blue* kuwa sai faɗin yake my *Beena* friend meyasa kikeyin kuka he? pls stop crying kinji?.. batace masa komai ba sannan bayi shurun ba,




hakan yasa yakwafe fuska cike da shagwaɓa yace tunda bazakiyi shuruba nima bari nayi kukan, da sauri tace to nayi shuru dariya yayi me kayatarwa Sannan yace u are my *Beena* friend ko?... kaita gyaɗa tare da murmushi karfin hali domin sai jitake gabanta Yana faɗuwa don haka sai tafara addu'a har suka isa anguwar su,




Direct part din dad aka nufada da'ita saida tayi addu'a sannan tashiga, daƙyar akasamu *Blue* yatsaya daganan sai aka nufi part da dad yasa aka gyara masu.




Nanma saida ta tsaya tayi addu'a sannan tashiga dakin da bakinta dauke da bismillah yayinda yan'uwanta da su maman abdul suke biye da'ita, masha'allah shine abinda suketa faɗin domin dakin yaƙayatu matuka,




Addu'a akayi Bayan maman abdul tasake yimata nasha sannan duk akafito akatafi akabarta itakaɗai sai aikin kuka takeyi.




Misalin karfe 10:30pm *Bulama* ne rikeda hannun *Blue* nadama yayinda dayan hannun Kuma rikeda wata leda, suka fito daga mota suka nufi part din da'aka kai *Beena* cike da shagwaɓa *Blue* yace aboki ka kaini gurin my *Beena* friend murmushi yayi yace to aican zamu,




Amma kabari mufito daga wannan part din kaji?.. tsallen murna yayi tare dafaɗin yes I see my *Beena* friend da-dai lokacin dasuka shiga da sallama amma shuru babu Wanda ya'amsa,




hakan yasa *Bulama* ajiye ledar tare da zaunar da *Blue* anan falon sannan yaje yaleka dakin dayake zaton tanaciki, *Beena* kam baiwar Allah tayi kuka tagaji har barci yadauke ta murmushi yayi tare dakomawa yakamo hannun *Blue* tare da ɗaukar ledan suka shiga dakin,




Suna shiga idon shi yasauka akan *Beena* dake dunkule akan gado Kasan cewar yasan yaga kalar kayan datasa shiyasa yaganeta, don haka cike da murna yace yeee aboki see my *Beena* friend,




"Cikin murna yace I see her dama aigurin ta nakawo ka da sauri yakarasa ganan gadon yafara kiran sunanta my *Beena* friend ahankalin tabuɗe ido, murmushi tayi tare da tashi ta zauna cikin sanyi murya tace ya *Blue* har yanzu bakayi barci ba?..




kai ya gyada alamar sannan cikin jin kunya tace sannu dazuwa ya *Bulama* murmushi yayi tare da faɗin yauwa sis amarya ga angonki nan nakawo maki tunɗazu yake damuna, batace komai ba saidai tayi dariya tare da dukar dakai cike da murna *Blue* yakalle ta yace zaki kwana agidan mune?..




"Cike da jin kunya ta gyada kai yace yeee aboki my *Beena* friend zata kwana gidan mu ko?...yace yes tare ajiye ledar yace sis wannan kazar kice angonki yasiya maki don haka sai kisauko kici, nazan tafi saida safe Allah yabada zaman lafiya saikiyi ta hakuri da dan'uwana kinga bashida lafiya kinji ko?..




"Cikin sanyi jiki tace to har yafara tafiya sai yajuyo yakalli *Blue* dayaketa zubawa *Beena* surutu, cike da tsokana yace ah! aboki na zomu tafi mana kafaɗa yamakale tare da faɗin ummuh! l stay with my *Beena* friend dariya yayi yace to shikenan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login