Showing 27001 words to 30000 words out of 45490 words

Chapter 10 - ZAUJUN MAJNUN by AMEENA UMAR FARUQ-1.txt

07 Jul 2024

14070

sai takirani yafi sau goma taita kuka tana tambayar angansa,

shiyasa ma yanzun banason daga wayarta suna cikin haka sai wayar dad tayi kara yiyayi Kamar baijiba har wayar ta tsinke, kallonsa *Bulama* yayi tare da kallon wayar yaçe dad wayarka tana ringing yace son kyaleta yanzu haka *"Bebe* ce,

"yace dad ba'ita bace wannan lamba ne shuru yayi can kuma sai yace dauka kabud'e Karan muji wanene" da sauri yace ok dad tare da dagawa daga can aikai sallama, *Bulama* ya amsa bayan sun gaisa sai akace ina Naman Dr Lawal usman ne,

*Bulama* yace eh dansa ke magana to dama dansa dayake hannun mu bazamu bayarda she ba har sai kabamu miliyan ashiri idan ba hakaba kuma mukashe sa, zumbur dad yamike daga kwance ya karbe wayar daga hannun *Bulama* cikin tsananin bugawar zuciya yace....

Muje zuwa

Tareda

✍🏼

*_LUFHAT CE_*

🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍

🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_

🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍

Page2️⃣5️⃣

WRITTEN
By

🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍

OR

🎍 *MEENAT*🎍

Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*

SADAUKARWA GA

*_My lovely blood sisters 👩‍❤‍👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi our last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*

Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode.

_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~

https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/

✍🏼

_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_

Karku kashe mun "yarona don allah ko miliyan nawa kukeso zan baku kunji?...dagacan aka amsa dato bazamu kashesa ba idanka kawo mana kudin amma idan baka kawo mana ba zamun kashesa,

da sauri yace zankawo maku miliyan ashirin kukace ko?..ehh to to zankawo maku yanzu kufad'amun inda kuke sai nazo nakawo maku, don Allah karku cutar mun da yarona kunji?...kunga bashi da lafiya to muna zuwa sai aka kashe wayar kitttt!.

halo halo halo shuru ba amsa cikin tsananin tashin hankali ya kalli *Bulama* yace kagani ko kagani ko son?... shine abinda nake gudu Allah yasa karsu cutar munda "yarona, cike da tsoro yace inshallah dad bazasuyi masa komai ba,

tayaya kagafa sunkashe wayar ciki rawan jiki *Bulama* yakarbi wayar ahannun dad yafara kiran lambar amma akashe idan hankalin su yakai miliyan to yatashi, zama dad yayi dirshan akan kafet tare da dora hannuwa akai kamar zayayi kuka yace son me wayan nan mutane suke?... nufi sunce miliyon ashirin nace zanbasu to meyasa zasu kashe wayarsu shin yasukeso nayine son?...

"kaji yanda zuciyata take bugawa kuwa narashin sanin halin da "yarona yakeci kuwa?...cike da damuwa yace dad ka kwantar da hankalin komai zayayi dai-dai inshallah tayaya son kashe wayarfa sukayi.

Son...nidai konawa sukeso sukunna wayarsu sufadamun zanbasu nidai don allah karsu kashemun yarona, domin yarona shine rayuwata idan babushi mutuwa zanyi yace dad Allah bazaya taba basu ikon kashesa ba, bari nayita kiran layin har Allah yarame same su.

******
Aban garen su *Beena* kuwa baban abdul sai kiraye kiraye lambobi yake kasan cewarsa irin mutan nan ne dabasa ajiye lamba tare da sunan mutum, don haka lambar dayake tunani yasa saita bace masa haka yaitakira candai yaisa'a da lambar ana dauka saisukaji ance don allah karku kashesa za'abaku konawa kukeso,

"Cike da mamaki baban abdul yabud'e Baki zayayi magana abbu yace mansur bani wayar nan kasan cewar dama yabud'e karan don haka duk sunaji, sallama abbu yayi aka amsa cikin rawar murya akace wlh ko miliyan nawa kukeso zan baku amman don allahh karku kasheshi,

"Abbu yace tsaya muba kudi muke nema agurin kuba Kuma mubamasu kisaba ne don haka bazamu kashe maku ɗankuba, ni sunana alh usman dan Sudan inafata da Dr Lawal usman nake magana?...da sauri dad yakarbi wayar ahannun *Bulama* cikin tsananin rawar murya yace eh gani nan nike magana,

yace" yauwa dama yarana ne nan yafada musu kamar yanda su *Bass* suka fadamsa inda yakaransa dacewa shine nikuma nace sukyalesa saboda idan suka barshi yatafi bamusan hannun suwa zaya fadaba, tunda bayada lafiya to mukuma bamu tabaji ana nemansa ba sai yau duk da dama dole munsan sai annemesa don haka kuzo ga d'anku nan kuzo kudaukesa,

Wani iri mahaukacin aziyar zuciya dad yayi cikin rawar murya yace to yanzu iya yarona yake?. abbu yace mansur bashi yai magana dashi, karbayayi yamikawa *Blue* tare da cewa *Blue* ga babanka yana magana kafad'a yamak'e tare da kwab'e fuska yakuma ki karɗan wayar,

abbu yace *Beenazar* karbi kibashi kirjinta yana bugawa hannun ta yana rawa takarba cikin sark'ewar murya tace", aharshen turanci yah *Blue* abokina karbi kayi magana dad kane yakeson magana dakai kai dariya yayi tare dacewa da gaske?.. Kai ta gyada masa yayinda kirjinta yana cigaba da bugawa wanda tarasa meyasa takejin haka,

karɓa yayi tare dacewa dad inakake?.ido dad ya lumshe cikin tsananin so da kaunar dansa yace yes my boy inanan munata nemanka nida abokinka inafata dai kana lafiya?...bai bashi amsaba saidai yace Dad kazo da abokina dad see my *Beena* friend da sauri yace to kabasu wayar sufad'a mana inda kake sai muzo mutaho dakai gida ko?...

Shuru yayi da'alama be gane maganar ba don haka sai dad yace boy kanaji na?..saidai yace pls Dad kazo da sauri yace to to boy gani nan zuwa yanzu, baban abdul ne yamika hannu zaya karbi wayar dasauri yamikawa *Beena* yana hararan she tare da turo baki,

"dariya yayi tare da karɓa ahannunta yafadawa dad sunan anguwar da kwatancen layin sannan yakashe wayar yanacewa abbu nakafad'a "masu sunce suna nan zuwa yanzu nan yace to allah yakawosu lafiya, allah sarki yau aboki yayansu *Beenazar* zayaga yan'uwansa zamuji kewa, cikin zanyi murya *Bass* yace sosai makuwa harma dai aunty *Beena*,

Baban abdul yace gaskiya kam abbu bari nafita kofar gida najira zuwansu to mansur sannan yafita, itakam *Beena* duk maganar nan da'ake batace komai ba domin bugawar kirjinta yatsanan ta ga *Blue* sai surutu yake mata wanda yana faɗa mata dad shi zayazo amma ita bata fahimtar komai saidai kawai gyada masa Kai take kamar ƙadagare.

*****
Aban garen dad da *Bulama* Kam zuciyarsu tamkar audiga saboda farinciki take dad yanemi zazzaɓi tare da damuwa daku jikinsa yarasa, gefe daya kuma mamaki yarufesa dasauri ya kalli *Bulama* tare cewa son mutanen dasuka kiramu dafarko su wanene da kuma cutarmu zasuyi ko?...yace tabbas dad da abinda sukayi ninya kenan saidai Kuma ta allah batasuba,

"yace hakane muje amma kafin nan kiramana "d.p.o yaturomun yaransa saboda suma wayan nan din bamusan kosunada wata manufa ba, da sauri yace a ah dad idan mukai masu haka bazasuji daɗi ba Kuma bana tsammanin sunada mugun nufi wanda indasuna dashi da tunfarko sun nuna mana ko?...sannan kajifa abinda sukace yace hakane to muje.

Mota biyu suka dauka daya dad *Bulama* da Peter sai murna yake zayaga ogansa sai direba sannan daya kuma masu tsarone su uku aciki.

****
Kwatancen da'aikai masu sukabi suna kumayi suna Kiran lambar baban abdul sai gasu kofar gidansu *Beena* inda suka iske baban abdul yaimasu jagora zuwa cikin gida, dad *Bulama* sunata kallon yanayin gidan saida yashiga yafaɗawa abbu sun iso yace to yashigo dasu har cikin ɗakin abbu yashiga dasu.

"Aikam *Blue* naganin dad yatashi yaje ya rungumesa yana dariya me haɗe da tsananin murna, Shima rungumesa yayi cike d tsananin murna yake sumbatar sa tako'ina afuska cikin turanci yake faɗin yayi kewarsa sosai, shikam sai dariya yake yana shigewa jikin dad din yana faɗin dad dad yayinda gaba daya dakin akayi tsit ana kallonsu,

Cike da tausayi musamman *Beena* sarkin tausayi da saurin kuka tuni tafara rerawa ahankali ba tare da kowa yasani ba, yayinda kuma kirjinta yake cigaba da matsananci bugawa can kuma sai *Blue* yasaki dad yaje yarungume *Bulama* yana dariya tare da faɗin abokina, cike da farinciki yace yeṣ my guy we miss you alot ashe kana nan ko?...

cike da farinciki ya gyada masa Kai, sai Kuma *Blue* din yasaki *Bulama* tare da kallon shi sannan yakalli dad sai kuma ya kwaɓe fuska, Cikin turanci haɗe da shagwaɓa _kamar dai yanda dai yara suke_ yace baruwana daku kuma bazan sake yimaku magana ba tunda kuka tafi kuka barni da saurin dad ya juyo daṣhi, yayinda *Bulama* yarike masa hannu sukace yi hakuri bazamu sake barika ba kaji,

Shuru yayi kamar yana nazarin maganar dazaya faɗa, can kuma sai yai dariya tare da faɗin really?..sukace yes tsalle yayi tare faɗin yeeeee! dad see my *Beena* friend yafaɗi yana kokarin riko hannun ta da sauri ta tura hannun ta cikin hijab,

tare da gyara zama tace da dad sannu ina yini?...
cike da farinciki yace yauwa lafiya lau yakukaji da rigimar boy murmushi tayi, nan suma su *Bass* suka gaida shi ya amsa cike da tsananin murna,

"Abbu yace dasu ku zauna mana sannan suka zauna sai alokacin *Blue* yaga peter cike da dariya yace u?..

Cikin farinciki yace yes is me my oga dariya yayi tare da rike hannun sa cike da shagwaɓa yace barka barni Kuma cikin girmamawa haɗe da russunawa yace I promise my boss dariya akayi, bayan sun sake gaisawa sai abbu yasake koroma dad bayani,

"inda yakaransa dacewa kagansu nan y'ay'an nawa wannan ce babba sunanta *Beenazir* mutumiyar *Blue* kenan, sannan wannan haka yaita faɗa masa sunayen su cike da farinciki dad yakalli *Blue* dake nanike kusada *Beena,* yace alh usman nagode nagode kwarai da gaske allah yasaka da alkhairi allah ya'albarkaci zuri'arka,

abbu yace amin ba komai aiyiwa kaine kaga yanzu haka bamusan inda "matata uwar ya'yana take ba, nan abbu yafaɗa masa komai akan ɓatan "ammu wanda daga zuwa abuja gurin "yayanta shikenan batadawo garesuba cike da tausaya masu yace Allah yabai yanata suka amsa da ami, abbu yace shin yasunan yayan su *Beenazir* din ne domin dasuka tmyshi sai yace masu *Blue* ne sunan sa,

"Dariya dad yayi tare da kallon *Blue* din dayaga hankalinsa gabaɗaya yana kan *Beenazir* wacce tun da akace masa yafi yarda da'ita yaji ta kwanta masa arai, yace sunansa *Bilal* abokansa ke kiransa da *Blue* wato Bilal Lawal Usman abbu yai dariya tare cewa Allah sarki bawon Allah, yabashi lfiya amin amma kuna nemar masa maganin addini kuwa?..

batare da dad yafahimci abbu ba, yace anayi sosai makuwa yanzu haka akanyin sama ake yace to allah yasa adace, amin amin nan sukafara taɓa fira kamar sunsan juna har abbu yana faɗamasa sanadin rashin lafiyar kafafunsa aikam ya tausaya masa matuka nandai sukayi tafira sosai,

"Sannan kalli agogon hannun sa yaga karfe 10:00pm yace alh Usman zamu tafi nagode sosa yakarasa faɗi tare da mikewa to Dr Lawal saida safe, da sauri *Blue* maya mike ya'isa gurin dad ya rungumesa murmushi dad yayi tare da kallon shi yace mutafi gida ko?...

"Kai ya gyaɗa yana dariya sai kuma yasaki dad din yaje gurin *Beena,* zaya riko hannun ta da sauri tamike gabanta nafaɗuwa cikin rawar murya tace yah *Bilal* menene?…cikin turo baki yace dad say mutafi gida ido ta zaro cike da tsoro tace......

Muje zuwa

Tareda

✍🏼

*_LUFHAT CE_*

🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍

🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_

🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍

Page2️⃣5️⃣

WRITTEN
By

🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍

OR

🎍 *MEENAT*🎍

Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*

SADAUKARWA GA

*_My lovely blood sisters 👩‍❤‍👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi our last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*

Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode.

_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~

https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/

✍🏼

_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_

Karku kashe mun "yarona don allah ko miliyan nawa kukeso zan baku kunji?...dagacan aka amsa dato bazamu kashesa ba idanka kawo mana kudin amma idan baka kawo mana ba zamun kashesa,

da sauri yace zankawo maku miliyan ashirin kukace ko?..ehh to to zankawo maku yanzu kufad'amun inda kuke sai nazo nakawo maku, don Allah karku cutar mun da yarona kunji?...kunga bashi da lafiya to muna zuwa sai aka kashe wayar kitttt!.

halo halo halo shuru ba amsa cikin tsananin tashin hankali ya kalli *Bulama* yace kagani ko kagani ko son?... shine abinda nake gudu Allah yasa karsu cutar munda "yarona, cike da tsoro yace inshallah dad bazasuyi masa komai ba,

tayaya kagafa sunkashe wayar ciki rawan jiki *Bulama* yakarbi wayar ahannun dad yafara kiran lambar amma akashe idan hankalin su yakai miliyan to yatashi, zama dad yayi dirshan akan kafet tare da dora hannuwa akai kamar zayayi kuka yace son me wayan nan mutane suke?... nufi sunce miliyon ashirin nace zanbasu to meyasa zasu kashe wayarsu shin yasukeso nayine son?...

"kaji yanda zuciyata take bugawa kuwa narashin sanin halin da "yarona yakeci kuwa?...cike da damuwa yace dad ka kwantar da hankalin komai zayayi dai-dai inshallah tayaya son kashe wayarfa sukayi.

Son...nidai konawa sukeso sukunna wayarsu sufadamun zanbasu nidai don allah karsu kashemun yarona, domin yarona shine rayuwata idan babushi mutuwa zanyi yace dad Allah bazaya taba basu ikon kashesa ba, bari nayita kiran layin har Allah yarame same su.

******
Aban garen su *Beena* kuwa baban abdul sai kiraye kiraye lambobi yake kasan cewarsa irin mutan nan ne dabasa ajiye lamba tare da sunan mutum, don haka lambar dayake tunani yasa saita bace masa haka yaitakira candai yaisa'a da lambar ana dauka saisukaji ance don allah karku kashesa za'abaku konawa kukeso,

"Cike da mamaki baban abdul yabud'e Baki zayayi magana abbu yace mansur bani wayar nan kasan cewar dama yabud'e karan don haka duk sunaji, sallama abbu yayi aka amsa cikin rawar murya akace wlh ko miliyan nawa kukeso zan baku amman don allahh karku kasheshi,

"Abbu yace tsaya muba kudi muke nema agurin kuba Kuma mubamasu kisaba ne don haka bazamu kashe maku ɗankuba, ni sunana alh usman dan Sudan inafata da Dr Lawal usman nake magana?...da sauri dad yakarbi wayar ahannun *Bulama* cikin tsananin rawar murya yace eh gani nan nike magana,

yace" yauwa dama yarana ne nan yafada musu kamar yanda su *Bass* suka fadamsa inda yakaransa dacewa shine nikuma nace sukyalesa saboda idan suka barshi yatafi bamusan hannun suwa zaya fadaba, tunda bayada lafiya to mukuma bamu tabaji ana nemansa ba sai yau duk da dama dole munsan sai annemesa don haka kuzo ga d'anku nan kuzo kudaukesa,

Wani iri mahaukacin aziyar zuciya dad yayi cikin rawar murya yace to yanzu iya yarona yake?. abbu yace mansur bashi yai magana dashi, karbayayi yamikawa *Blue* tare da cewa *Blue* ga babanka yana magana kafad'a yamak'e tare da kwab'e fuska yakuma ki karɗan wayar,

abbu yace *Beenazar* karbi kibashi kirjinta yana bugawa hannun ta yana rawa takarba cikin sark'ewar murya tace", aharshen turanci yah *Blue* abokina karbi kayi magana dad kane yakeson magana dakai kai dariya yayi tare dacewa da gaske?.. Kai ta gyada masa yayinda kirjinta yana cigaba da bugawa wanda tarasa meyasa takejin haka,

karɓa yayi tare dacewa dad inakake?.ido dad ya lumshe cikin tsananin so da kaunar dansa yace yes my boy inanan munata nemanka nida abokinka inafata dai kana lafiya?...bai bashi amsaba saidai yace Dad kazo da abokina dad see my *Beena* friend da sauri yace to kabasu wayar sufad'a mana inda kake sai muzo mutaho dakai gida ko?...

Shuru yayi da'alama be gane maganar ba don haka sai dad yace boy kanaji na?..saidai yace pls Dad kazo da sauri yace to to boy gani nan zuwa yanzu, baban abdul ne yamika hannu zaya karbi wayar dasauri yamikawa *Beena* yana hararan she tare da turo baki,

"dariya yayi tare da karɓa ahannunta yafadawa dad sunan anguwar da kwatancen layin sannan yakashe wayar yanacewa abbu nakafad'a "masu sunce suna nan zuwa yanzu nan yace to allah yakawosu lafiya, allah sarki yau aboki yayansu *Beenazar* zayaga yan'uwansa zamuji kewa, cikin zanyi murya *Bass* yace sosai makuwa harma dai aunty *Beena*,

Baban abdul yace gaskiya kam abbu bari nafita kofar gida najira zuwansu to mansur sannan yafita, itakam *Beena* duk maganar nan da'ake batace komai ba domin bugawar kirjinta yatsanan ta ga *Blue* sai surutu yake mata wanda yana faɗa mata dad shi zayazo amma ita bata fahimtar komai saidai kawai gyada masa Kai take kamar ƙadagare.

*****
Aban garen dad da *Bulama* Kam zuciyarsu tamkar audiga saboda farinciki take dad yanemi zazzaɓi tare da damuwa daku jikinsa yarasa, gefe daya kuma mamaki yarufesa dasauri ya kalli *Bulama* tare cewa son mutanen dasuka kiramu dafarko su wanene da kuma cutarmu zasuyi ko?...yace tabbas dad da abinda sukayi ninya kenan saidai Kuma ta allah batasuba,

"yace hakane muje amma kafin nan kiramana "d.p.o yaturomun yaransa saboda suma wayan nan din bamusan kosunada wata manufa ba, da sauri yace a ah dad idan mukai masu haka bazasuji daɗi ba Kuma bana tsammanin sunada mugun nufi wanda indasuna dashi da tunfarko sun nuna mana ko?...sannan kajifa abinda sukace yace hakane to muje.

Mota biyu suka dauka daya dad *Bulama* da Peter sai murna yake zayaga ogansa sai direba sannan daya kuma masu tsarone su uku aciki.

****
Kwatancen da'aikai masu sukabi suna kumayi suna Kiran lambar baban abdul sai gasu kofar gidansu *Beena* inda suka iske baban abdul yaimasu jagora zuwa cikin gida, dad *Bulama* sunata kallon yanayin gidan saida yashiga yafaɗawa abbu sun iso yace to yashigo dasu har cikin ɗakin abbu yashiga dasu.

"Aikam *Blue* naganin dad yatashi yaje ya rungumesa yana dariya me haɗe da tsananin murna, Shima rungumesa yayi cike d tsananin murna yake sumbatar sa tako'ina afuska cikin turanci yake faɗin yayi kewarsa sosai, shikam sai dariya yake yana shigewa jikin dad din yana faɗin dad dad yayinda gaba daya dakin akayi tsit ana kallonsu,

Cike da tausayi musamman *Beena*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login