Showing 9001 words to 12000 words out of 45490 words

Chapter 4 - ZAUJUN MAJNUN by AMEENA UMAR FARUQ-1.txt

07 Jul 2024

14068

yajefar kasa
Haka dai yake tafaman yi har da irin tuntun na tsakar falo sai daukan su yake yana jefarwa yana tsalle, tare da ihu da dariya tamkar karamin yaro irin marasa jin magana d'in nan,




Dad kam mutuwar tsaye yayi yana kallon sa yayinda kirjinsa ke cigaba da matsananci bugawa shin meke shirin faruwa ne?....cikin karfin hali yace my boy meye haka kakeyi kamar karamin yaro eye?...




fuska shagwab'e yace Dad I'm play, cikin mamaki me had'e da tsoro Dad yace haba my boy kaifa babban yaro ne amma meyasa kake wasa irin na k'ananan yara umuh?...




kuka yatsaki tare da buga kafa yace Dad where's my Toys ido Dad yazaro cike da tsananin tsoro yace......










Muje zuwa




Dagaโœ๐Ÿผ


*LUFHAT*


โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
*ยฎ _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_*


*~_Only the exquisite_~* *~__and whizkid_ _writers_~* ~*_are_* *_opportune to_* *_be__*~
*~_pen writers_~*
โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
__________________
https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


๐ŸŽ *_ZAUJUN MAJNUN_*๐ŸŽ
( _Miji mahaukaci_)


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ


Page1๏ธโƒฃ1๏ธโƒฃto1๏ธโƒฃ2๏ธโƒฃ

WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR
๐ŸŽ *Meenat*๐ŸŽ


Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
and now
*ZAUJUN MAJNUN*


SADAUKARWA GA


*_My lovely blood sisters๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘ฉHadiza (Aunty) and Nana firdausi our Last born do u know what...? sisters humm l really love love love yours irin babu adadin nan fa irin so muchhh love_*.๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹




Littafin nan na kudi ne duk me bukata zaya iya turo katin mtn k airtel 200 a wannan 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi duk zaku iya tuntuban layin sai abaku acc no ba nagode.


*_FREE PAGE_*


โœ๐Ÿผ


*_Bismillahirrahamanirraheem!!!_*






Me kace?...my boy....cike da shagwab'a yace my toys, dad kam had'e miyau yayi jikake kuttt....yayinda wani irin zufa yakaryo masa, cikin tsananin tashin hankali yace Oh!!!! God wai meke shirin faruwa da yarona ne?...




A ah! to kodai wasa yake mun to kuma aiba watan wasa bane, balle yace" to kodai kwakwalwar sa ta samu matsal ne?...dasauri yace No!!! in possible, sai kuma yatsura wa *Blue* din ido yayinda shikuma sai wasa yake da filo,




tamkar karamin yaron wanda hankalin sa yake kwance, Cikin sanyi murya me cike da fargaba yace my boy....,banason irin wannan wasan so kadaina kaji ko?.. d'ago kai yayi yakalli Dad tare dayin shuru na d'an wani lokaci da alama be gane abinda dad din yake nufiba, da hausa yai maganar (kasan cewar duk maganar da turanci sukeyi)




don haka sai yatab'e baki kamar zayayi kuka sai kuma yaci gabada wasa da pillows din, idan yajefa wannan yacab'e sai yajefa wannan can yacab'e.




Cikin tsanani tsawa Dad yace l say stop it!...cike da tsoro yasaki pillows din tare da makurewa jikin kushin yasaki wani irin kuka, yayinda jikinsa yake kerma sosai wanda yasa dad saurin isa gurin sa zaya rungume sa, cikin kuka me had'e da shagwab'a yace don't touch me...




Aikam cak!!!.,
dad ya tsaya tare da tsura masa ido cike da tashin hankali, yace boy nifa dad dinka shine kake cewa karna taba ka?...baki yaturo cike da shagwab'a yace bakai ne kake yimun ihu ba,




Cikin sanyi jiki yace am sorry bazan kara yimaka ihu bakaji?..to tashi kaje kai wanka sai kazo kayi breakfast kaga tunjiya bakaci komai ba oya tashi kaji my boy?...




kafad'a yamak'e tare da fad'in no! I don't want to eat, yace sorry my boy kaji?...yace no haba my darling boy to sai kayimun wanka sannan zanci abinci,




Ido dad yazaro tare da fad'in boy yau ni zanyi maka wanka kuma?.. yes amsan dayaba sa kenan yana turo baki hawaye nazuba tamar anbud'e fanfo, zama dad yayi akan kushin jabar tare da d'ora hannuwa akai cikin tashin hankali yace Oh! God kodai yarona yasamu matsalar kwakwalwa ne?.. ya Allah yanzu me abinyi?....




Dasauri yatashi tare da cewa to tashi muje kayin wankan yakareshe fad'in yana d'ago shi, suka shiga wani tsararren falo me dauke da kushin kalar royal blue da yellow masu asalin kyau, direct toilet suka shiga Dad yahad'a masa ruwa me d'umi acikin kwanan wanka,




Tunda yananshi ma'abocin san kamshi ne don haka yazuba masa turarukan wanka Cikin ruwan sosai, sannan yace to kacire kayanka sai kayi wankan bari naje nasa peter yahad'a maka breakfast kaji?...




Cike da shagwab'a yace dad wait for me.... yace no boy kayi mana kafad'a yamake tare da fad'in no, ok to inazuwa kafara tub'e kayan yafad'i tare da fita toilet din da sauri, domin gabada hankali sa atashe yake, da wannan bakon lamari daya samu tilon dane.




******
Misalin karfe 6:00am su *Beena* ne zaune a dakin Abbu ko wanne hannun sa rike da alqur'an me girma, yana karantawa cikin nutsuwa kasan cewar sun saba duk bayan sallah asubu sai sunyi karatun alqur'an, don haka kowane su yana fitar da kalma akan k'a'ida,
idan kacire *Banu* datake koyo yanzu,




Duk kansu suna karatawa dai-dai ko dayake suna d'anyi kuskure tunda dama Dan adam ajizine, yayinda *Beena* take gyara masu wanda hakan be hana shima Abbu sauraran su dakyau ba idan yaji sunyi bata ko kuskure saiya gyara masu.




Ido ya lumshe ahankali yana ciyaba da sauraran su, yayinda yakejin sanyi aransa yanama Allah godiya da ya azurta shi da kamilar mace ta haifamasa kyawawan yara nutsatstsu masu hankali da ilimi da biyayya, ahankali yafurta Allah ka rayamun su akan tafarki madaidaiciya katsare mun daga sharrin mutun dana aljan ameen,




Ahankali yabud'e ido tare da kallon wani tsohon agogon
dake manne abango dakin, inda yanuna masa karfe 7:00am saida ya tabbatar kowa yakai karshen aya sannan yayi gyaran murya Wanda yasa sukai shuru suka nustu.




Sannan yafarayi masu nasiha akan ruyuwar duniya yana me tsoratar dasu suji tsoron Allah susani duk abinda suke yana ganinsu, su kuma guji cin amana hassada kyashi da shirka dacin hakkin wani domin suna kai mutun ga halaka hakama *ZINA,* karku kusance ta kuyi hakuri da halinda kuka tsinci kanku Allah yanasa ne daku sannan kukiyaye kanku da kawuna ku,




Hakadai Abbu yayita masu nasiha me matukar kashe jiki kamar yanda yasaba yimasu aduk lokacin dasuka gama karatu, inda daga karshe yace ina me rokon Allah ya shiryar daku shirin addinin islama yatsare ku akan tafarki ma daidaiciya, Allah yaimaku albarka"suka amsa da amin.




Sannan yace to ayi mana addu'a ahankali suka daga hannuwa sama harda Abbu yayinda *Beena* tafara kwarara masu addu'a, me ratsa jikin d'an adam sosai take zubama su addu'a suna amsawa da amin har saida muryar ta yafara rawa alamar zatayi kuka, hakan yasa Abbu karban addu'a y masu.




Bayan sun shafa sai yace to aje idan akwai wani aikin ataya "Ammu sai akarya kumallo akuma yi hakuri da abinda akagani, idan angaba sai atafi gurin koyan dinki da sakan idan anje akauda kai daga abun mutane sukace to tare da mikewa suka fita,




Amma banda *Banu* data nufi gurin Abbu ta zauna cike yarinta tace Abbu ban iya nan ba ta kareshe fad'i tare da turo baki, murmushi yayi tare da shafa kanta yace karki damu *Banujan* Abbu zaki iya inshallah, yanzu kije kikarya kumallo saikizo mukarayi ko?....




cike da murna tace to Abbu na ajiye mun alqur'ani na kafin nadawo, fuska dauke da fara'a yakarba tare fad'in to *Banujan* Abbu kidawo lafiya sannan tafita.




********


Dad kam yana fita bedroom dinsa yanufa gabadaya hankali sa duk yatashi, wayar sa yadauko dai-dai lokacin da kira yashigo dauri yayi picking tare da bud'e volume, Cikin rawar murya yace Barr yaka ina ne?... yace gamu nan akan hanyar suwa asibiti yajikin *Bilal* din?...yace da sauki Amma fa akwai matsala, pls kuzo gamun nan agida ok bari mu juyo ok sai kunzo suka kashe wayar lokaci daya.




Safa da marwa dad yafarayi cike da tashin hankali can kuma ya kwalama peter kira sai gashi dasauri yazo, yad'an rusun nan tare da fad'in "Sir gani ok ka had'awa "Son irin breakfast din dayake so yanzu nan kafin yafito wanka kaji ko?...,Ok Sir yafad'i tare da mikewa yafita.




*Blue* kam yana ganin dad yafita yashiga cikin kwanon wanka ba tare da yatub'e kayan jikinsa ba, duk da baya cikin hayyacin sa haka be hanasa lumshe ido ba saboda jin daddad'an kamshi turaren wanka,




Sannan yasaki ihu me had'e da dariya sai kuma yafara bacal-bacal da ruwan irin dai yanda yaro me b'arna yake wasa da ruwa idan yaganshi, sai zubar da ruwan yake yana dariyar jindad'i tare da ihu sosai wanda ihun sane yasa dad saurin shiga toilet din,




Tsaye dad yayi yana kallon sa zuciyar sa sai halbawa take shikam yana ganin Dad yasaki dariya tare da fad'in Dad Ina wanka ko?...,kai dad ya gyad'a cike da tausayin halin da yaron sa yashiga hawaye ne yacika masa Ido sosai, shikam sai wasa yake da ruwa babu abinda yadame sa,




Dad yana tsaye yana kallon sa har yagama wasa da ruwan sannan yafito yana cewa dad nagama wanka ko?... yafad'i yana kokarin fita daga toilet din ba tare da yadamu da kayan jikinsa dake tsiyayar ruwa ba.




Cikin sanyi jiki yace boy kayan jikin kafa sun jike haka zaka fita ba tare dakacire su ba umuh....? fuska yakwab'e tare da kallon dad yace no! mutafi, Cikin tausayin yaron nashi yace ok boy kacire sai mutafi kasa wasu kaji?...shuru yayi yana kallon Dad wanda shi din ma kallon sa yake, oya cire kayan mana my boy,




Still shuru yayi yana cigaba da kallon dad yana tab'e baki wanda hakan ne ya tabbatar wa dad cewa be fahimci abinda yake nufi ba, don haka cikin tsanani tausayin yaron nashi yamatsa kusada shi yafara bud'e masa botur din riga, infact dai da taimakon dad *Blue* yacire kayan jikinsa sai boxes kawai yarage gani yanda dad yagwada masa yanda yacire dogon wandon sa,




Haka yayi zaya cire boxes dinsa ba tare da yadamu da Dad dake tsaye yana kallon sa ba, ganin hakan ne yasa dad saurin juya masa baya, aransa yana fad'in tabbas yaron sa yasamu matsalar kwakwalwa idan ba haka ba tayaya za'ai boy yacire kaya aganan sa,




Shida yake da matukar kunya rabon da yagansa bakaya ajiyinsa ai har ya masanta saidai ko boxe da vest, domin tunda ya girma be sake barin yagansa ba kaya ajikinsa ba, Amma wai yau shine yake kokarin yin tsirara agaban sa kai ya girgiza tare a furta oh! god help me, dad nacire shine abinda *Blue* yafad'i, ba tare da ya kalli *Blue* ba,




yajawo towel dake rataye yace take it yamika masa karba yayi tare dafad'in me zayayi dashi, close u body ba mutsu yarufe saidai yakasa makalawa ajikinsa kamar yanda maza keyi saidai yasa hannun yarike, kai dad yagyad'a tare da kama sa suka fita.




Dad yashirya sa cikin wata bakar jallabiya sannan yakama hannun sa suka fito, dinning suka nufa wanda already peter yahad'a komai nakarin kumallo shayi me kauri dad yahad'a masa dakansa yake bashi yana sha, bayan yad'an sha sannan yazuba masa soyayyan dankali dakwai yafara bashi abaki kad'an yaci yakauda kai, yana kwab'e fuska tamkar dai yanda ida kanaba yaro abinci yakoshi,




Kuri dad yayi masa da ido yana kallon sa cike da tausayi hawaye suka cika masa Ido sai yai saurin kawar dakai don kar *Blue* din yagani, ahankali yace dad dasuri yajuyo ya kallesa fok yadauka tare da d'ebo dankalin yana kokarin sama shi abaki su *Bulama* suka shigo,




Zama papa yayi akujeran datake kusa da ta Dad yana fad'i ya'akayi ne Dr?... yayinda *Bulama* ya gaida dad yana kokarin zama akujeren datake kusada *Blue*,




fuska dauke da fara'a yace ya'akai ne my _guy_ to yajikin?.. kurama sa ido yayi kamar be tab'a ganin sa ba, sai kuma ya kalli Dad tare da kwab'e fuska kamar zayayi kuka yace dad wayan nan su wanene?....ido *Bulama* yazaro cike da tsoro yace......








Muje zuwa




Alkalamin
โœ๐Ÿผ


*LUFHAT*


๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


๐ŸŽ *_ZAUJUN-MAJNUN_*๐ŸŽ
_(miji mahaukaci)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ




Page1๏ธโƒฃ3๏ธโƒฃto1๏ธโƒฃ4๏ธโƒฃ


WRITTEN
By


๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT*๐ŸŽ




Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
*_ZAUJUN-MAJNUN_*




SADAUKARWA GA


*_My lovely blood sisters ๐Ÿ‘ฉโ€โคโ€๐Ÿ‘ฉHadiza (aunty)and Nana Firdausi out last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹._*




Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN ko AIRTEL na 200 a wannan 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi duk zaku iya tuntuban layin sai abaku account no ba nagode.


_____________________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~




https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/




*_FREE PAGE_*




โœ๐Ÿผ


_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_






_What?.....hey! my guy u say who I am?.._ kai! wai me kake nufi? dad papa kuna jinsa fa?...duk maganan nan idonsa ya akan *Blue,* wanda shi dinma kallon *Bulama* yake fuska kwab'e,




Cikin sanyi murya dad yace pls boy zauna kaji?...Zama yayi still yana cigaba da kallon *Blue* zuciyar shi cike da storo had'e da mamakin jin abinda yace wai shi wanene?...




Shikam *Blue* batare da yadamu da kallon da *Buluma* yake masa ba, yamaida kallon sa kan dad cike da shagwab'a yace open u mouth dad ba musu yabud'e baki yasa masa dankalin,



ahankali dad yafara taunawa wanda kallo daya zakai masa ka fahimci bayajin dad'din dankali, wanda hakan yanada nasaba da halinda d'ansa yashiga yayinda *Blue* yasaki wata irin dariya tare fad'in yeeee! dad yaci kai dagajin kasan lallai wannan sai a slow,




Ido *Bulama* ya zaro cike da tsoro ganin wannan bakon al'amari da yafaru da abokin sa koma yace" dan'uwan sa domin yanzu shida *Blue* sun zama yan'uwa na jini, dasauri yace dad pls tell me meke faruwa ne Ina nufin meyake damun my _"guy_ ne?...




Domin nifa bangane wannan behavior dayake ba like small boy ba fa
papa yace to nima abinda nakeson tambaya kenan?.....




Ahankali Dad yabud'e baki zayayi magana da sauri *Blue* yasake d'ebo dankalin dayawa zayasa masa abaki, da sauri dad yakauda kai tare da fad'in no my boy am ok, kuka yasaki tare da buga kafa yana fad'i no eat! eat!!,




cikin sanyi jiki yakarba yaci yayinda shikuma yasaki dariya tare fadi dad yaci, Cike da tashi hankali papa yace subhallahi! yayinda *Bulama* kamar zayayi kuka cikin tashin hankali yace Oh! god dad wai meyasa mu my _guy_ ne?... ahankali Dad yafara fad'a masu duk abinda yafaru tun daga asibiti har zuwa yanzu dasuke gani da idon su,




Cikin tashin hankali papa yace innalillahi! to meke damunsa haka?... cike da tashin hankali *Bulama* yace Dad sai naga kamar kwakwalawar sa ta tabu, like kamar kuma yayi losing memory sa ne ko?...




da sauri dad yace nima haka nake tunani amma yanzu bari musake daukar sa mukoma asibiti abinciki kwakwalwar sa, mugani idan kuma banga komai ba sai nakai shi germany domin suna da kwararrun likitoci kashi da kwakwalwar,




*"Bulama* yace yauwa dad hakan za'ayi don gaskiya bazan iya ganin my _guy,_ acikin wannan halin ba ko papa?....cikin sanyi murya yace gaskiya ne dad ma yace ko yaka gani Barr "eh hakan yayi,




Sannan yace my boy ahankali yad'ago kyawawan idonsa ya kalli Dad yayinda yanuna masa *Bulama* wannan friend dinka ne, yanuna papa wannan kuma friend dina ne ok?...kai ya gyad'a tare da washe baki yana dariya, sannan yace dasu to kuyi breakfast sai mukoma asibitin.




Nan suka fara karin kumallo yayinda *Blue* yaketa wasa da dankalin gabansa tamkar karamin yaro, suna Cikin haka sai wayar dad tayi kara dauka yayi tare da sata handsfree kai da alama tabi'arsa ce, cikin sanyi murya yace Bebe kin isone?..daga can ta amsa da "eh dad katuro drive yazo yadauke ni kuna asibitin ne yawuce dani can?...




"A ah mun dawo gida Amma zamu koma da sauri tace Dad ya jikin my *"Bil* boy din?....,kallon sa yayi tare da fad'in da sauki amma dai kizo gida, kiga halin da yake ciki sannan mu tafi asibitin tare dake ko?...




Ok dad ina jiran "drive ok zan turo shi yanzu sannan suka kashe wayar, papa yace Allah sarki dota har ta iso eh kasan itada boy suna matukar kaunar juna gaskiya aini kaunar su tana burgeni sosai kamar sun fito ciki guda,




Dad yamike tare cewa bari nayiwa "drive magana yaje yadauko "ta, papa yace ok har yaza fita sai *Blue* yayi saurin mikewa cikin shagwab'a yace dad tare da mika masa hannu alamar yatafi dashi, cikin cigar lallashi yace sit down my boy I will be back now kaji?...




baki yaturo tare da fad'in ok come soon kai ya gyad'a masa sannan yazauna tare da cigaba da wasa da dankali.




yayinda *"Buluma* yace humm papa ai aunt Bebe tana mugun kaunar my _guy_ irin wanda da ko ciki daya suka fito iyakarta kenan, ni tunani ma idan taga halin dayake ciki ya zatayi....?




Papa yace wlh kuwa
son niko sainaga kamar yayi gamo da aljanune, da sauri yace a ah papa ba aljanu bane kawai dai yayi losing memory dinsa ne bakaji cewa yayi musu wanene ba?...




shuru papa yayi can kuma sai yace haka ne amma fa kalli yanda yake wasu abubuwa kamar yaro dan shekara uku, yace papa ai losing memory haka yakesa mutun yakoma, wani mafa saikaga komai sai ankoya masa kamar yaron goye, papa yace haka ne dai-dai lokoci da dad yashigo,




Zumbur *Blue* yamike tare da ihun murnan ganin dad yadawo, kai dad ya girgiza tare cewa zauna boy zama yayi shima ya zauna yayinda su *Bulama* sukaci gabada cin abincin suna kuma tattaunawa akan laluran *Blue* din.




Suna cikin haka sai ga Aunty Bebe tundaga harabar gidan take kwala kiran sunan *Blue* da my *Bil* boy kamar yanda take kiransa, dasauri tashiga main falo tana fad'i where is my *Bil* boy?...




doguwa ce da alama tabiyo dad da tsawo, fara ce sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login