Showing 21001 words to 24000 words out of 45490 words
fito masa da kayansa nasawa kamar yanda suka saba,
yauma haka sukayi bayan yasa shimi da gajeren wando, wanda da taimakon su yasa, sannan suka bashi wata shadda me kyau da tsada kalan sararin samaniya irin dinki da yawancin samari keyi gajeren riga me aljihun gefe da gefe, bayan yasa sai suka feshesa da turaruka sannan suka fito dashi falo gurin dad,
yana ganinsa yayi dariya cike da farin ciki yace dad murmushi dad yayi zuciyar sa cike da tausayi yaronsa cikin sanyi murya yace ya'akayi ne yarona?..bece komai ba saidai baki da yaketa washewa yana nuna masa kayanji kinsa, kamar yanda yara sukeyi idan ansaka masu sabon kaya dariya yayi yace kayi kyau yarona,
suna cikin haka
sai akakira dad asibiti anason ganinsa da gaggawa don haka yatashi yatafi bayan angama rikici da *Blue* wai sai yabishi, kasan cewar tunda masu kulada shi suka fara bashi wahala sai idan dad zaya tafi gurin aiki yaita ihu sai yabishi, wanda da ba haka yakeyi ba abin yana damun dada musamman yau don haka yatafi zuciyar sa cike da mamaki had'e tausayi Dan nasa,
Bayan fitar dad sai suka fito dashi gurin wasan dake cikin gidan gurin inda suke buga kwallo sukaje, sai suka fara bashi wahala kamar yanda sukeyi, yau ta hanyan buga masa kwallo idan wannan yabuga masa sai wannan yabuga masa haka sukai tayi saida suka tabbatar ya galabaita ga yinwa sannan suka kyalesa,
Sannan dayan yace maza yakamata fa mucika aikin mu yau mukara gaba ko yakuka ce ne?.. dayan yace gaskiya tunda gadama tasamu to yaza'ayi?...dayan wanda da'alama shine babban cikin su yace kutsaya ku gani, kwallon yadauka tare nufar inda *Blue* yace zaune akasan ciyawa duk yagaji matsawa baya yafarayi cike da tsoron sa, tsawa yadaka matsa hakan yasashi tsayawa dagosa yayi tare da mika masa kwallon da sauri *Blue* yakarba jikinsa sai kerma yake kamar zayayi,
sai mutumin yace yauwa zakaje "dad ko?..kai ya gyad'a da sauri alamar eh yace to zomuje bakin get suka nufa dukkansu *Blue* yana biye dasu rike da kwallon gwanin tausayi, cikin sa'a basu iske megadi ba da'alama yaza yagaya ban d'akine don haka sai suka kalli juna tare da d'aga babbar yatsansu, sannan suka bud'e kofar ahankali sai daya yakama hannun *Blue* yafita dashi wata hanya yanuna masa tare cewa kabi tanan zakaga dad kaji?... cike da murna yace dad?...eh dad ba zaka ganshi, tafiya yafarayi yana fad'in dad,
Yayinda suka maida kofar suka rufe suna dariya sannan suka koma cikin gidan bangare su suka nufa kasan cewar dama ban garensu daban, bayan sun zauna sai suka fara dariyar mugunta daya yace tab yau akwai kwamatsala wai mahaukaci ne zaya neman me hankali, haka sukai tafira abinsu hankalin su kwance shar bacci yadauke su.
Duk abin nan da'ake Peter yana ciki yana girki amma lokaci lokaci yana lekowa yakalle su duk wahala dasuke bashi yana kallo amma ba damar magana, bayan yagama girki yai wanka bayan yasa kaya sai yayi zaune tare da buga tagumi yana tunanin halinda ubangidan sa yake ciki tare da tmyr kasa meyasa wayan nan mutanen suke bashi wahala haka yaita tunani har bacci ya dauke sa.
Misalin karfe biyar da rabi dad yadawo gida inda ya'iske su Peter tsaye cirko-cirko shida me gadi da masu kula da *Blue,* yayinda Peter sai kuka yake kamar ransa zaya fita bayan anbud'e ma dad mota yafito sai peter yakara gurinsa da sauri yazube kasa yana girzan kuka, gaban dad ne yafad'i cike da fargaba yace peter meke faruwa ne?...cikin tsananin kuka yace yallabai bamuga karamin oga ba cike da tsoro dad yace....
Muje zuwa
✍🏼
*_LUFHAT CE_*
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
Page2️⃣2️⃣
WRITTEN
By
🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍
OR
🎍 *MEENAT*🎍
Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*
SADAUKARWA GA
*_My lovely blood sisters 👩❤👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi out last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*
Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN ko AIRTEL na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi duk zaku iya turowa ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina nagode.
_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
✍🏼
_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_
*Bilal* din nawa ne ba'agani ba?... kai peter ya gyad'a saboda tsabar kukan dayaci karfinsa, yayinda megadi yace eh yallabai wlh mun nemesa kasa da sama cikin gidan nan ba bamu gansaba, cikin tashin hankali dad yace wannan ba gaskiya bane taya zakuce kun nemi yarona acikin gidan nan kun rasa?..
saikace allura...yakareshe fad'i tare da chakumar kwalar rigan daya daga cikin masu kula da *Blue* din, yace fadamun ina yarona yake?...cikin tsoro yace wlh yallabai bamu gansa ba saboda tunda mu kagama buga kwallo dashi sai muka shiga cikin to kuma sai barci yakwashe m....
yakasa karesawa sakamakon marin da dad yashara masa, cikin tsananin masifa me had'e da tashin hankali yace kai! Dan ubanka dama nakawo kune don kuyi barci eye?...nace nakawo kune don kuyi barci... yafad'i tare da sakin shi yakamo kwalar rigan daya shima marin yashara masa, don ubanku sai kun nemo mani d'ana konasa adaure ku haka yabisu yana mari,
cikin tsananin masifa da tashin hankali yayi kan megadi kai, kuma taya akai kabude kofa har yafita alhalin kasan bayada lafiya eye?.. wlh yallabai ban bude kofa ba saidai yau natashi inata fama da gudawa kila lokacin Dana kewaya ne yabud'e yafita, aiba lalai finka bane laifin wayan nan kattan banza ne kuma wlh duk inda yarona yake sai kun nemo mani shi.
Da sauri yaciro wayarsa ya kira ofishin yan sanda yafada ma babban su yaturo masa yaransa suzo sunemo masa yaronsa, ba tare da bata lokaci ba sai gasu cike da mota nan suka tambayi dad ya'akai ba'aganshi ba?...
yace shi bayanan sai wayan nan kattan banza sai megadi nan sukai ma megadin yan tmbyi tare masu kulada shi yan tambayoyi sannan suka karbi koton *Blue* din, yazu fita dad yace sutafi da masu kulada *Blue* su ajiyesu harsai anganshi tukun domin shi beyarda dasuba aikam haka akayi suka tafi dasu don gudanar da aikin su.
**"*****
Abangaren su *Beena* kam yau sun tashi cike da farin ciki kasan cewar abbu yatashi jikinsa da sauki sosai, don haka suka wuni cikin annashuwa duk da dai tawani bangare azuciyar su cike take da kewar ammun su da son sani tana raye ne ko amace?...
Misalin karfe 4:10pm bayan sun idar da sallar la'ar sai abbu yace su shirya suje makarantar islamiya tunda dai yau yaji sauki, haka akayi inda yace subar *Banu* yagaya mata karatun ta idan sungama sai ta tayasa fira sukace to tare da tafiya suka bar,
*Banu* tana fad'in abbuna yau dayawa zaka kalani karalatu na gaskiya murmushi yayi tare cewa to amma fa sai kinyi kema dayawa, tace to zanyi to oya Ina jinki sannan tafara karantawa yana sauraran ta.
****
Abangaren *Blue* kuwa tunda aka nuna masa hanya yaketa tafiya yana magana cikin harshan turanci yake fad'in dad inakake abokina inakake,
sai tafiya yake yana maganganu tare da kalle-kallen hanya da kuma mutane, wayanda suma sai kallon sa suke saidai ganin yanda yake tafiya yana surutu sai akafara tunanin bayada hankali ne, haka yai tafaman tafiya wacce tunda yake be tab'a yin irinta ba arayuwar sa don haka duk yagaji matuka ya galabaita iyaka, ga tsabar yinwa data addabi cikin sa kawai sai yafara kuka,
still yana cigaba da tafiya da kuma kiran sunan dad da abokina wato *Bulama* yake nufi, abindai gwanin tausayi sai kuma can sai kaji yakira aunty bebe da Peter wanda hakan yana nufin "sune mutanen daya sani yakuma saba dasu, ahaka dai yaketa tafiya can yasamu gindin wata bishiya me yawan ganye yazauna tare da jingina jikin bishiyar yana rungume da kwallon gwanin tausayi fuskar sa shab'e-shabe da hawaye, sannun ahankali barcin wahala yadauke sa,
Can kuma yafarka kamar wanda aka cikara da tsinin mashi yatashi ya cigaba da tafiya yana kuka, tare da surutun kiran sunayen mutane da yasani idan yashiga wannan layin yashiga wancan layin har misalin 6:10pm na yamma duk wanda yagansa sai ya tausaya masa, kwallon hannunsa kam tuni yajefar da'ita sbd tsabar wahala ahaka har yashiga anguwan fadaman sarki,
wani layi yabi inda wata me suyan awara take akofar wani gida me dakali biyu, mutane sai siya ake wasu nafadin ladiyo zubamu ta hamsi nikuma ta d'ari nikuma ta talatin hakadai mutane suke tasiya, wasu idan suka siya nan suke zama akan dakalin suci yayinda wasu kuma acikin leda ake zuba masu sutafi da abinsu,
*Blue* kam ganin yanda aketa cin awaran yasa shizuwa yazauna saman dakalin yana kallon me awaran yana hadiyar yawu, bayan me awaran tarage sallamar mutane sai ta kallesa tace kaima awarar zaka siya?...
da sauri ya gyad'a mata kai alamar eh murmushi tayi tare da fadin to tanawa za'abaka?.. shuru yayi da'alama be gane abinda take nufiba, sai tace ko ta hamsin za'a baka?..kai ya gyad'a mata tace to bari takarasa yi sai nazuba maka...bayan tasoyu sai tazuba masa da sauri yakarba har jikinsa narawa ci yafarayi hannu baka hannu kwarya ko zafi bayaji.
Bayan yacinye sai ya mika mata filat din tace akara maka ta hamsin ne sai yazama dari kenan ko? still kai ya gyad'a mata murmushi tayi tace kai kam bakason yin magana gashi kuma da alama muryarka zatayi matukar tsari kamar yanda kake me tsari,
Oho shidai be fahimci abinda take fad'aba shidai kawai bukatarsa takara masa awara bayan takara masa yacinye sai yafara kiran water (ruwa) dasauri tace me siyarda ruwa tabashi yakarba dasauri, yafasa yashanye yasake mika hannu aka karamasa guda yashanye sannan yai gyatsa yatashi zaya tafi har yafara tafiya,
Da sauri ladiyo tabar suyan awara tamike zumbur ta tari gabansa tare da kama kugu takanne ido sannan tace ah! mlm tafiya zakai baka bani kudin awarata ba?...shuru yayi tare da kura mata kyawawan idonsa masu firgita duk me kallonsa musamman yammata, aikam da sauri ta kawar da idonta daga barin kallonsa tana fadin kai mlm daina kwalalo mun idanun nan naka masu kama dana mage kafito mun da kudina eheee, wucewa zaya sakeyi tai sauri sake tare gabansa tana fadin kai mlm yahaka ne wai?....
banza yayi mata sai kokarin tafiya yake, kawai sai taci kwalar rigarsa cikin masifa tace k'utttt! yaseeen saika bani kudina dari da ashiri sannan kabar gurin nan, lallaima wannan kai! wlh banida mutunci indai akan kudi ne, abin mamaki duk maganan nan datake takasa kallonsa saboda kwarjini sai dai girgiza jikinta kawai take tana zuba ruwan bala'i da masifa,
kawai sai *Blue* yafashe Mata da kuka wanda yasata sauri kallonsa tare da zaro ido cike da mamaki ganin kato kamarsa yana kuka, tace kai ashema kaidinma bahone?...
tab Ina tunanin dari da ashirin zasu haihu ashe kai dinma fanko ne to yaseeen duk indaza kasamo kudi saika samo kabani kudina eheee!, shikam kuka yasani harda buga kafa yana ture hannun ta daga rikon da taima kwalar rigan sa alamar tasake yana kuma kiran dad, wani yaro yace ayya ladiyo kiyi hakuri kilan bayada kudi ne shiyasa bai biyaki ba...
cikin bala'i tace tab yasan bayada kudi shine zayazo yacimun awara har ta dari sannan yasa nasiya masa ruwan ashirin to wlh bazanyi rakiyan asara ba sai yabani kudina, yaron yace ladiyo kingafa kamar bayada hankali yoni Ina ruwana da haukarsa wlh kodaga turu aka kwantosa sai yabani kudina,
Cikin maganar maye wani yace ke! ladiyo ashe bakida mutunci?....ido ta kanne tare da murgud'a baki tace au kai sai yau kasan banida mutunci?...hum to wlh kasani banida mutunci kona kwayar zarra indai akan kudi ne eheee! tsaki yayi mtsw tare dafadin banza kawai,
ga kudin ki yafadi tare da ciro naira hamsin ya mika mata da sauri takarb'a taduba yo aihamsin ce nan?. eh ita gareni saikiyi hakuri kisakar masa kwala yatafi, tab asaran saba'in?...
eh to bazanyi ba wlh saiya biyani,....tafiya yayi yana fadin banza kinagani mutun mahaukaci, shine zakice sai yabiyaki to aisai kiyi tarikon sa harsai yabaki din eh sai yabiya ni eheee.
Sannun ahankali su *Beena* ke tafiya cikin nutsuwa kamar yanda suka saba, sunayi suna firansu me cike da kaunar juna
Sun kawo dai-dai layinda zaya sadasu da layinsu sukaga ladiyo taci kwalar rigan *Blue* tanata ruwan masifar har zasu wuce sai *Beena* takarasa gurinsu cikin sanyi murya tace haba keko meyasa zakici kwalar rigan babban mutun haka eye?...
cike da masifa tace eh lallai wannan ne babban mutun tab ai baho ne kuma awarta yaci bai biyani ba shiyasa naci kwalarsa sai ya biyayi kudina, tace nawa ne kudin?...
tace dari ne da ashirin anbiya hamsin saura saba'in jakar islamiya ta taduba taciro naira dari sauran kudin da baban Abdul yabasu suyi chefane, tace to gashi sai kiban chanji rigarsa tasaki tare fadin Allah yasoka da yaume rabani dakai sai yashirya baki yatabe tare da juyowa yakalli *Beena*,
cikin sa'a itama ta dago kai suka had'a ido aikam take taji gabanta yafadi sosai dasauri tafurta a'uzubillahi! tare da kauda ido ta karbi chanjin ta gabanta nacigaba dafad'uwa tace dasu *Bass* dake tsaye suna kallonta mutafin ku.
Suna cikin tafiya *Bass* yace "yarinyar nan me awara batada mutunci da ragowa haka jiya dana biyo hanyar nan naga anata masifa da'ita wai don wani yace tarage masa naira goma, *Beena* da zuciyar ta yake halbawa tunda suka had'a ido da *Blue* tace itadai tasani idan rashi mutunci da ragowa abinyi ne,
gaskiya batada kirki ko kad'an jifa yanzu yanda taci kwalar rigan "wannan katon mutumin bata ko tsoro ya maujeta, tace to shima meyasa zayaci mata abunta be biyata kudi ba maganar gaskiya fa *Bass* hakan bagirman "sabane,
"yace haka ne kam amma kilan bayada kudi ne shiya kuma yanason cin awara to aida saiya hakura hakadai suketa tafiya suna fira yayinda *Bana* da *Bash* suke biye dasu har zasu shiga gida,
Sai akayi kamar ance *Bash* yajuya abinda yagani ne yasashi sauri zaro ido yace kai! aunty *Beena* yah *Bass* ku kalli, dasauri suka juyo ido *Beena* tazaro cike da tsoro tace...
Muje zuwa
*_Littafin Nan na kudi ne Duk me son yaza'iya turo 200 katin mtn ta wannan layin 08161850024 ko ta account number 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode_*
Daga
✍🏼
*_LUFHAT CE_*
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
Page2️⃣3️⃣
WRITTEN
By
🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍
OR
🎍 *MEENAT*🎍
Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*
SADAUKARWA GA
*_My lovely blood sisters 👩❤👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi out last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*
Littafin nan na kudi ne duk me bukata daga farko zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya turowa ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina nagode.
_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
✍🏼
_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_
Innalillahi! malam lafiya kabiyo mu?.. *Blue* kenan abinda basu saniba tun lokacin dasuka taho yake biye dasu abaya, a ah mlm wai lafiya kabiyo mu?..
shuru yayi batare da yabata amsa ba saidai ya kuramata lumsassun idanun sa, aikam dasauri takauda kai kirjita yana bugawa aranta tana fadin ya ilahi! Allah daiyasa bagamo mukayi ba.
*Bass* yace kai ko malam ance lafiya kabiyo mu?...ka kyale...baki yatabe kamar zayayi kuka ido *Bana* ta zaro tare da fad'in kai! aunty *Beena* kalli wai kuka zayayi babba dashi, da sauri ta kallesa still ita yake kallo idonsa har sun cika da kwallaa cike da tsoro tace ya rasulullahi! ku mushiga gida kunji,
zasu shiga shima yabisu *Bash* yace kai aunty *Beena* kinga shima zaya shigo, da sauri tajuyo tare dafad'in munshiga uku to wai lafiya mlm daga taimako shikenan sai abu yazama jidali, don Allah kayi hakuri ka kama gabanka kaji?...
kuka yasaki cikin harshe turanci yace dad zani cike da tsananin tsoro tace to katafi gurin dad naka mana ko kaganmu tareda shine eye?...,kuka yake sosai yana kiran dad yana kokarin kamo hannun *Beena* nufinsa tai kaisa gurin dad dinsa,
da sauri ta matsa gefe jikinta har yana kyarma gabanta nacigaba da bugawa sosai cikin tashin hankali me tsanani tace shikenan yau tawa tasameni ni *Beenazeer,* don Allah *Bass* kace" masa yatafi yatafi can yanemi inda dad dinsa yake
takaresa fadi tare kama hannun *Bana* zasu shige gida yayinda hawaye yake kokarin zubo mata da sauri *Blue* yarike mata hijab cikin kuka yace pls dad zani, kara tasaki tare da fisge hijab dinta ta kankame *Bana* cikin kuka dayazo mata bashiri tace ya ilahi! *Bass* yau nayi gamo da aljani kagani ko soyake yarikeni, to wa'innahusulaimanu'wa'innahubismillahirramani tana me cigaba dakaranto duk wata addu'a datazo bakinta,
*Bass* kam tamkar zayasaki dariya saboda kallon wannan diraman da'ake tsakanin *Beena* da wannan bawan Allah wanda da gajin kalamansa da abiinda yake zaka fahimce bayada hankali, ganin yanda ta tsorata duk tabi tarikice gajikinta sai kyarma yake (dama *Beena* akwai tsoro kamar farar kura)
don haka da saurin *Bass* yace aunty *Beena* ki nutsu bafa aljani bane mutun ne kamar mu kawai abinda nakula kamar bayada hankali ne, sannan kuma da'alama gidansu yabace masa kila shiyasa ma kikaji yana kiran dad yanufin ki kaisa gidansu gurin dad dinsa,
dasauri tace to ni nasan shi ne balle nasan gidansu eye?... Cike da zolaya yace kai aunty *Beena* idan bakisan shiba ya'akai kika biya kud'in awaran dayaci wani irin kallo ta wasa masa, har zatayi magana yace yi hakuri aunty *Beena* wasa nake yanzu mushiga gida dasauri tace har dashi?..yace eh to yamuka