Showing 39001 words to 42000 words out of 45490 words
saida safe sannan yafita.
tashi tayi yabita yanamata surutu kicin tanufa filat taɗauko domin yinwa takeji, Bayan tazuba kazar sunci sannan takwashe kayan tamaida kicin sannan takama hannun shi suka shiga dakinsa toilet tashiga tahada masa ruwan wanka,
tace yashiga yayi wanka cike da shagwaɓa yace to wait for me pls don go kinji?.. tace to sannan yashiga fita tayi takoma ɗakinta donyin wanka ita ma.
Saida yagama facaka da ruwa kamar koda yaushe sannan yafito daure da tawu aƙugu, bai ganta ba hakan yasa yaturo baki tare dafita yanufi ɗakinta, kwance ya'iske ta tayi barci baki yaturo tare da faɗin my *Beena* friend is sleeping sannan yafito yakoma dakinsa tare da faɗawa kan gado yakwanta ba tare da bata lokaci ba barci yakwashe shi
********
Misalin karfe 2:00am na dare aunty *Bebe* tafarka takalli yaranta datuke tsakiyar ta, dubasu tayi Daya Bayan daya ta tabbatar sunyi barci sannan tamike tasauka daga man gado Jakarta taɗauka tanufi toilet, saida ta kulle kofar toilet din,
"Sannan bude shawa yafara zuba irin duk Wanda yaji motsin ruwa zaya tabbatar wanka take, sannan sai tafito da tukunyar tsafinta taɗaga sama tafara fadin wasu irin surkullen magana daga nan Kuma saita fara Kiran sunan *"Bilal* cikin kakkausar murya.
"Aban garen *Blue* Kuma cikin barci yaji anakiran sunanshi kamar koda yaushe idan yakwanta barcin dare, don haka sai yamike zumbur tare da kama kaishi dayaji kamar zaya tarwatse sabida azabar kuɗa dayake masa wani irin nishin wahala yafurzar tare da dunkulewa guri ɗaya sai Kuma yafurta my *Beena* friend my head pls zoki ki kama mun zayacire, sannu ahankali yafara ihu sabida azabar dayakeji still hannu shi rikeda kanshi,
*Beena* Kam cikin barci taji kamar ihu hakan yasata farkawa aikam sai taji muryar *Blue* cikin karaji yana kiranta, zumbur tamike tare da durowa daga kan gadon kirjinta Yana bugawa da sauri take gyara taurin tawul din dake daure a kirjinta,
Wanda iyakarshi cinyarta agogon dakin ta kalla yanuna mata karfe 2:15am cike da mamaki tace ashe barci yadauke ni bansani ba har karfe biyu da kwata tayi, wajan drowar tanufa danufi daukar rigarda dazatasa sai taji anbanko kofa da karfi da sauri taɗaga Kai,
shigowa yayi cikin wani irin matsananci hali Wanda yai mugun firgita ta cike da tsoro tace.....
Muje zuwa
*_LUFHAT CE_*
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
Page3️⃣1️⃣
WRITTEN
By
🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍
OR
🎍 *MEENAT*🎍
Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*
SADAUKARWA GA
*_My lovely blood sisters 👩❤👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi our last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*
Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode.
_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
✍🏼
_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_
Subhalallahi! ya *Bilal* my friend meyasa ka?...ba amsa saidai yafaɗa jikinta suka faɗa akan katafaran gadon, jikinta ne ya ɗauki wani irin rawa cikin rawar murya tace innalillahi!,
Cike da tsananin azaba haɗe ihu yake fadin tarike mashi kanshi zayafashe tare da kama hannun ta yana kokarin ɗorawa akan nashi, cikin rawar jiki takama Kan tareda fadin wayyo sannu ya *Bilal* meyasa meka haka ne?...
gurnani azaba kawai yake can kuma sai tafara karanto addu'o'i tana tofa Masa sosai jikinta dana shi ke rawa tsawon lokaci tanayi mashi addu'a sannan sannu ahankali yafara rage ihun.
**********
"Abangare aunty *Bebe*
kuwa tana cikin tsafinta namugunta sai taga tukunya tana rawa ahannun ta, sannu ahankali tukunyar take rawa sosai Wanda addu'ar da *Beena* keyine,
tsoro ne yakama ta nagani yanda tukunyar ke rawa sosai wanda tunda take tsafinta bata tabayin rawa ba sai yau ganin tukunyar tana kokarin faɗuwa tafashe, yasatayi saurin barin tsafin,
"Domin idan har tabari tafashe tau kashinta yabushe, cike da bala'in mamaki tamayar da tukunyar cikin jaga gumi sai tsatsufo mata yake tako'ina riga tacire ta watsa ruwa sannan ta ɗaura tawul tare da kashe shawan sannan taɗauki Jakarta tafito,
zuciyata cike da
mamaki me haɗe da tsoro ahankali tafurta duk wannan tsinanniyar "yarinyar ce kuma sai nayi maganin ta.
****"""*****
"Aban garen su *Beena* kam ta dauki tsawon lokaci tanayi ma *Bilal* addu'o'i sannan tasamu yayi shuru yadana ihun sai sauke ajiyar zuciya yake, sannu ahankali barci yaɗauke shi me cike da wahala,
cikin sanyi murya take kiran sunanta shi shurun dataji ne ya tabbatar matada yai barci ajiyar zuciya tasauke ahankali tace yai barci sannu ya *Bilal* my friend Allah yabaka lafiya kaji?..,
"Sannun ahankali take kokarin tureshi daga jikinta amma takasa dan haka saita ƙyaleshi, tare da lumshe ido kirjinta kuwa sai bugawa yake, hannun tayana cikin lallausan gashi kanshi tana shafawa ahaka itama barci yaɗauketa.
🎍🎍🎍🎍
Misalin 3:00am na dare cikin barci *Beena* taji ana shafan jikinta ahankali musamman kirjinta, ahankali take buɗe idanun ta dasuke cike da barci tare da yamutse fuska saboda zafin da takeji akirjinta ga nauyin dataji ajikinta,
shuru tayi na ɗan wani lokaci can ta tuna abinda yafaru kirjinta ne yabuga cikin muryar barci tace yah *Bilal*, katashi?...shuru ba amsa saidai Yana cigaba da shafan jikinta cikin wani irin yanayi yana tura kanshi awuyanta yana shakar kamshin ta,
cike da tsoron jin abinda yake mata tace pls yah *Bilal* tunda katashi ɗagani natashi nasa kaya kaima kaje kasa kaji?..., still shuru bai bata amsa ba Kuma bai daina abinda yakeyin ba, hakan ne yasata tafara kokarin jawo tawul din saidai abinda batasani ba tuni yarabata da tawul din hakan ne yasake bata tsoro takoma ture shidaga jikinta cike da fargaba take fadin pls yah *Bilal* ɗagani Mana kaji?...
"Cikin tsawa haɗe da shagwaɓa yace stop it my *Beena* friend, ido tazaro ciki wani irin tsoro da yasake kamata kirjinta yana cigaba da matsananci bugawa, cikin rawar murya tace pls yah *Bilal* zansa kayane fa kaji?.. yace um! umh! wait i want to do something, cike da tsoro tace what?...baice mata komai ba sai cigaba da abinda yakeyi kawai yake,
Wanda kona sakon ɗaya bayason yabari domin haɗuwar jikinsu yasa shi jin wani irin yanayi me daɗin gaske wanda bazaya musaltu ba.
Nikam ganin abinda *Blue* yake wanda ko ba'afaɗa maka ba zaka fahimci, kokarin maida *Beena* cikakkiyar yamace yaka,
amma koshi baisan hakan ba tunda baya cikin hayyacin shi, don haka nayi waje domin bai kamata natsaya ganin abinda zaya faru tsakanin ma aurata ba lol.
*********
Kiran sallar farko ne yafarka Dani daga gyangyaɗin daya kwasheni tun Bayan fitowata daga dakin *Beena*, don haka bari naje ɗauko maku rahoto lol.
Kwance take lullufe da bargo sai rawai sanyi take kallon daya zakai mata kagane zazzaɓi yakamata ko Kuma yana shirin kamatan, yayinda shikuma yake zaune agaban ta rikeda hannun ta tacikin bargon, cike da shagwaɓa haɗe da damuwar ganin halin datake ciki yake fadin pls sorry my *Beena* friend wake up,
ahanka tabuɗe idanun ta dasuka kumbura da'alama tasha kuka, kunnen shi yakama cike da shagwaɓa yace am sorry l hurt ko?...
murmushi karfin hali tayi tare da tashi taja tawul ta ɗaura sannan tazuro kafafunta kasa tamike, wani irin jiri taji yaɗauketa Dan haka takoma gefen gado ta zauna da sauri yariketa kasan cewar tuni shima yamike, kamar zayayi kuka yace I hurt ko my *Beena* friend?....Kai ta girgiza alamar a ah baki yaturo tare fadin I hurt my Beena friend see the blood yana nuna mata bedsheet da sauri ta kalla, gabanta ne yafaɗi ido tarintse koba afaɗa mata ba tasan yau tazama cikakkiyar mace shikenan tashiga sahun manya, kuka ne yakufce mata wanda yasa tafarayi batare da tasani ba hakan yasa jikin *Blue* yai sanyi ahankalin yace sorry I know I hurt bazan sake ba kinji?...
batace masa komai ba da'alama batajin shin don haka sai shima yafara kukan tunda baida wuya agurin shi sautin kukanshi ne yadawo da ita hayyacin ta, da sauri tashare hawayen ta tana murmushi karfin hali tace yah *Bilal* meyasa make kuka?...kallon tayayi yace u are cry because I hurt u I say am sorry kin ƙyaleni, dariya tayi tare fadin lah to aibanji kabane aina hakura barinaje nayi wanka kaji?...
shima dariyar yayi yace to tare zamuyi ko?...shuru tayi sai kuma to muje tare suka tashi still tana ganin jiri riketa yayi sukashiga toilet din.
"A bayi Kam ansha badaƙala Bayan sunyi wanka wanda saida tagasa kanta tukun, sai tayi ninyan yin wankan janaba shikan sai yatashi zaya ɗaura tawul da sauri tace yah *Bilal* bakayi wankan janaba fa,
kallon tayayi cike da rashin fahimta can kuma sai yace mata my *Beena* friend nayi, gabanta ne yafaɗi cike da tsoro ta tuna ashefa bayada hankali cikin sanyi murya tace sauran ɗaya kafaɗa yamake alamar bazaiyi ba kai atakaice dai ɗa ƙyar tasamu yayi wankan janaba wanda saida taimako ta tunda baya cikin hayyacin shi,
Bayan sun fito takaishi dakin shi taciro masa jallabiya dark blue yasa sannan tarakashi yawuce masallaci dake cikin gidan, da ƙyar yanayi yana waiwayenta domin cewa yayi saita jirashi yafito tace to, tana tsaye har yashige masallaci sannan itama taje tashirya tabi jam'i.
*****"***
Washe gari da misalin 10:30am aunty Bebe ce da yaranta suka
tashesu daga barcin, da suka koma tunbayan dawowar *BIue* daga masallaci,
Cikin girmamawa *Beena* ta duƙa tare dacewa Ina kwana aunty?...bayabo ba fallasa ta amsa tana meyi Masa wani irin kallo me cike da tuhuma irin kamar tafahimci wan abu yashiga tsananin su gabanta ne yafaɗi aiko datashiga uku Amma dai bari ta tmby ta acikin hikima,
Su jiddo kuwa tuhi suka ajiye breakfast din da suka shigo dashi suna dariya tareda *Blue* Wanda ganinsu duk daɗi yakashe shi, ganin duk ahankalin su yaɗauku yasa aunty *Bebe* taja hannun *Beena* suka shiga ɗakin ta,
"Zama sukayi agefen gado cikin hikima take tmbyr ta kowani abin yashiga tsananin su da *Blue* tace a ah bakomai, tayi juyin duniya *Beena* tafaɗa masa wani Amma tace bakomai hakan yasa ta yarda eh bakoman har da sauke ajiyar zuciya tayi,
Sannan tafito da magani tabata tare dacewa maganin shine taringa zuba mashi acikin abinci kullum, karba tayi jikinta asanyaye hakanan taji aranta magani bai kwanta mata ba amma bayanda ta'iya,
sannan suka fito Nan suka barsu zasuyi breakfast *Blue* sai jin daɗi yake gashi ga *Beena* Dan haka sai surutu yake zubamata.
*Bayan wata uku*
********
Raruwa ta ɗan sauyawa su *Beena* ita da yan'uwanta tuni suka koma zuwa school, domin tuni dad yabiya kuɗin makarntar itakuma har ta rubuta ɗaya jarabawa wanda dad yaso abiya kudi saidai abata takardu saitace a ah itadai tanason tarubuta dakanta,
Dan haka yabarta taje Wanda tareda *Blue* suke zuwa tunda konan da can baya bari taje batare da shiba, shiyasa komai tare sukeyi wanka ne barci ne wanda tun ranan sukeyi tare kuma kusan kullum saiyayi tarayyãr aure da'ita wanda babu yanda zatayi tahana shi,
"Tunda tafahimci yana son haka dan haka take barmasa jinta yayi yanda yakeso dashi, saida gurin wankan janaba tai ta fama master *Blue*😂.
"Don haka yanzu su *Beena* kam basuda sauran matsala tafannin rayuwa saidai tarashin ammu Wanda kullum addu'a suke idan tana Raye Allah yabayyana masu ita aduk inda take,
Sai kunga *Beena* da *Blue* ku sunyi wani irin kyau sunyi ƙiba musamman *Beena* tayi kyau sosai tayi ƙiba duk ta cicciko musamman kirjinta, kullum cikin addu'a takeyiwa yah *Blue* ɗinta Dan haka ne ma tsafin aunty *"Bebe* baya tasiri agare shi,
maganin data bata kuwa tuni ta jefashi kwandon shara tunda zuciyata bata yarda dashiba, koda aunty *Beena* tazo ta tmby neta sai tace aiyakare haka suke rayuwar su gwanin sha'awa,
"Aban gare aunty *Bebe* Kam komai ya dambale mata yanzu bata gane komai atsafinta kasan cewar aduk lokacin data ɗauko zatayi, sai tukunyar tafara rawa Dan haka saita mayar ta ajiye saboda tsoron karta fashe domiŋ boka dungu yace" idan tabari tafashe duk asirin zaya koma kanta ko kanɗan ta,
gashi wannan bokan tafahimci komai bai iyaba shiyasa tadaina zuwa gurin shi, Dan haka tafara tunani hanyar dazata be danganin taga bayan *Blue*.
******
"Aban gare ammu kuwa tanan har yanzu bata dawo tunanin taba tun sunasa ran zata dawo har sun fidda rai,
Ranan lahadi da misalin 11:00am tafito ɗaki Cikin nutswa ammu ke saukowa daga matakalar bene, sanye take da doguwar riga shadda me ruwan toka, sai kunga ammu kamar ba'itaba saboda kyau da ƙiba data karayi tana Cikin saukowa sai akai kamar anbuge mata ƙafa aikam tafaɗi tafara gangara,
dai-dai lokacin da *Basmati* ta tafito daga kichin hannun ta rike da file cike da indomi, aitana ganin yanda umman take ƙutuntsuron gangarowa yasata kwala Kara tare da sakin filet din tanufe ta dagudu,
koda ta gangarowa kasa tuni kanta yafashe har tasuma jini sai zuba yake, jin kuwan *Basman* ne yasasu Abba da umma da *Bunaya..* suka fito atare suna salati da sauri Abba yace *Bunaya* dauketa sutafi asibiti.
Cikin gaggawa aka karbeta akayi dakîn taimako gaggawa da'ita, suyi nasaran tsaida jinin sannan aka aita ɗakin hutawa duk suna zaune jugun-jugun cike da damuwa *Basma* sai kuka take,
Suna haka har tafarka da sauri sukayi kanta suna sannun ahankali take kallon su ɗaya Bayan ɗaya can sai tabuɗe Baki ahankali tace....
Muje zuwa
*LUFHAT CE*
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *_ZAUJUN-MAJNUN_*🎍
_(miji mahaukaci)_
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
Page3️⃣2️⃣
WRITTEN
By
🎍 *AMEENA UMAR FARUQ*🎍
OR
🎍 *MEENAT*🎍
Marubuciyar
*_DA SANNU_*
*_ZUCIYATA CE_*
*_AFSANA_*
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
and now👇🏽
*_ZAUJUN-MAJNUN_*
SADAUKARWA GA
*_My lovely blood sisters 👩❤👩Hadiza (aunty)and Nana Firdausi our last bornnn, do u know what? sisters humm l really love love love yous irin babu adadin nan fa so muchhhhh love💋💋💋._*
Littafin nan na kudi ne duk me bukatar zaya iya turo katin MTN na 200 a wannan layin 08161850024, idan kuma tresfa zakuyi zaku iya ta account no kamar haka 0047769671 Abdullahi Amina gt bank nagode.
_____________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_______________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
✍🏼
_*Bismilahirrahamaniraheem!!!*_
"Don Allah ina nake nan Kuma kusu wanene bansan kuba don Allah karku cutar Dani kamar wayan can "mutanan,
"koda yake naga bakuyi kama da masu cutar da mutam ba don haka ku taimake ni kuboye ni kar "mutanan nan su sake kamani akaro na biyu, su halakani wlh inada ahali "y'ay'ana biyar "mijina bayada lafiya yaya "muda ne daga naje karban hakkina shine yace" sukasheni,
takarashe faɗi tare da fashewa da kuka yayinda *Basmatinta* ta tayata cike da tausayin ta, Abba yai gyaran murya cikin sanyin murya me cike da tausayin ta yace" ki kwantar da hankalin kamar yanda kikace mudin bamasu cutar da mutum bane,
maganar hakkin ki kuma kina inda za'akarbar maki abinki da izinin Allah yanzu dai alhamdullahi! mun godewa Allah dakika dawo cikin hankalin ki, da sauri taɗago kai ta kalleshi cike da mamaki yace" bigeki mukai da mota.....
"Daga Nan dai faɗa mataba koshi wanene sannan yabata labarin komai tundaga lokacin da suka bigetan har losing memory ta datayi har irin Shaƙuwar dasukai da *Basma* har zuwa yanzu wanda yau kimanin wata hudu zuwa biyar kenan,
"daga ƙarashe yace don haka karki damu komai zayayi dai-dai inshallah! abinda nakeso dake yanzu zuwa anjima zaki faɗamun komai game da'ake saboda nasan ta'ina zanfara tunkaran shi "yayan naki kinji ko?...kaita gyaɗa sannan taɗaga Kai ta kalli *Basma* wacce taji kaunarta tashiga ranta lokaci ɗaya.
"Cikin sanyin murya tace *Basmatin* umma meyasa kike kuka umuh?.. hannun Tamika mata tare da faɗin zonaji meyasa kike kuka haka umuh?...da sauri taje tafaɗa jikinta cikin kuka tace umma na Ina sonki karki tafi kibarni kinji?...
cike da sonta tace nima Ina sonki Kuma bazan taba barinki ba, *Bunayya* yace tab! amma dai yarinyar nan bakida hankali badole takoma gurin ahalinta ba koba kiji tace" ya'yanta biyar ba sannan babansu bashi da lafiya ba?..
"Cike da shagwaɓa tace to aitare zamu tafi ko ummana?...tace indai zakije zantafi dake ban zantafi da yah *Bunayya* ba, dariya tayi tare fadin yeeee baza'a dakai ba dariya akayi gaba daya yayinda *Bunayya* yace saina rankwashi kannan naki kuma nima sai naje Nan dai aka kama fira.
*******
"Kwanan ammu biyu acikin asibitin aka sallame ta domin taji sauki bayan sun koma gida sai abba yafara Shirin tunkaran kawu muda inda yasa aka aika mashi da sammaci, sannan abba yace da ammu dole tayi hakuri tacigaba dazama har agama shari'ar idan yaso sai takoma gida
"Lokacin da kawu muda yaga sammaci yasha mamaki matuka koda yabuɗe takardan yaga sunan wacce ke karanshi saida ya kusa zaucewa saboda tsabar tashin hankali,
cike da bacin rai yakira yaran dayasa sukasheta yafara zuba masu masifa Wai meyasa basu kashetaba sukace masa aisun kasheta?... sukace wlh tamutu cike da takaici yakashe waya yana zuba bala'i.
"Ammu da *Basma* kam cikin kwana biyu sun sake Shaƙuwa inda duk tabata labarin yaranta inda tace mata ai *Beenazar* ɗinta zasuyi sa'annin juna cike da murna tace aizata zama ƙawata ko?...tace inshallah haka dai suke zama suna fira abinsu gwanin sha'awa,
Yayinda akashiga kotu akafara gudanar da shari'a gadan gadan kasan cewar Abba yanada kwararre lauya shiyasa abin yazo da sauki, domin ko bugun farko kawu ya amsa laifinshi,
daganan shari'ar tafara tafiya dai-dai yanda akeso wanda kana kallon yanda shari'ar ketafiya zaka fahimci ammu batada hakkinshi,