Showing 33001 words to 36000 words out of 59518 words
Chapter 12 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt
haka xan gallabe ku har ya gaji ya
maidani inda ya daukoni, suna shiga daki tasa
masa kukan kissa tana fadin nidai wlh saidai ka
xaba koni ko ita,ji yanda take xaganmin uwa, ya
jawota jikinshi ya rungume tare da cewa come on
my farida, ina san ki gane ita yarinyan nan tana
taqama dane da momy,so take tayi sanadin da
momy xatayi fushi dani,kinsan kuma bana san
bacin ran iyayena shi yasa takeyin wannan
abin,tanasan na kulata ta samu dama ta hadani
da momy,kin gane? ta daga kai yace ta pls ki
barta ta xauna cikin wancan dakin da babu kowa,
sannan kome xata yi kada ki kulata in naxo dai ki
gayamin, kuma irin neman fadanta xan raba maku
kwana,da sauri farida ta dubeshi yace kin ganf?
Bawai xan kwana da ita bane, a'a ranar girkinta
sai ki kwana dakinki ni kuma na kwana a
nawa,tace me yasa sojana? yace xata iya cewa
an tauye mata haqqinta, tace amma fa kada kayi
amfani da ita taje ta raina min wayo, sannan
gaskiya inma kaje gunta saidai ka nemi wata
matar dan ina qyamar namiji yaje gun wata
sannan yaxo guna, yace dan wannan kada ki
damu amma a cikin ranshi mamakinta yake ji,da
wani abinne da yanxu xata soma cewa Allah yace
annabi yace, matsayinsa na mai ilimi ya sani
yarinyan tana da haqqi kanshi tun lkcn da aka
daura musu aure,shi kam xai nemeta dan yana ji
a jikinsa xata haifa masa yaya shi kanshi bai sam
dalilin shi na kasa yi mata hukunci kan abinda
tayi ba,amma yasan abin yi in tana taqama da
momy ne, xai dafata cikin ruwan sanyi.ya dubeta
kada ki damu dan wannan ni naki ne ke kadah
kin gane?ta daga kai alaman eh, ya fito yaxo
inda nake fuskarshi tamke,nima haka ya rame ni
nayi banxa dashi ya sake cewa kina jina ko? naki
dubanshi yace ko baki kalleni ba nasani kunene
ke ji.
Yaci gaba ga daki can ki debo kayanki ki dawo
bana san wannan complen din, na dube shi
sannan na dubi gun da nake xaton dakin na tashi
nace to dama dama dai, na nufi dakin,ba uwar
komai daga katifa sai wardrop da toilet nace gara
nan nida banxo xama ba mexan yi da wani
daki,na fito dan qarfin hali irin nawa gun sojojin
nan naje nace ogan su yace su kwoso kayan da
suka kai BQ cikin sauri suka nufi BQ niko na toge
qofar falo suna xuwa nace su shigo min
dashi,naga joseph yaja da baya yace oga ya gana
shiga ciki fa? nace shi ne yace ka shigo dashi
ciki. yana sawo kai dayan yana biye dashi da
kaya niqi niqi, ya umar dake xaune kan dinning ya
dube su,kai joseph wa yace ku shigo min nan?
suka yi tsuru tsuru ya daka musu tsawa yace su
fitar mishi a falo jiki yana rawa suka fita tare da
fadin srry sir.ya juyo kaina da masifa yana cemin
qatti basa shigo mishi,dan haka kaea na yarda na
kuma jawo mishi wani,farida tace dan rashin
sanin haqqin musulunci shi yasa ta ce su kawo
mata ciki.
Ni dai banxa nayi dasu na kwashi kayana na
shiga daru, araina ina fadin me yasa kuka aje su
a gidanku koma menene ai ku ne kuka kawo
qartin,kamar kada nasa kayana cikin wardrop din,
amma saidai nace bari na saka duk da cewa ni
ba maxauniya bace dan ba xama ne ya kawo
niba. na yaye xani dake kan katifar na wurgo shi
waje nace gara na shimfida xanina, na wanke
toilet din nayo wanka da alwala na fito.bayan na
idar da sallah na xauna gefen katifa ina shafa
mai,nayi tsaki a raina nace ko gun da mutun xai
jera kayan shafa babu,bayan na gama na tuna da
wayata ga yinwa na fito shi kadai ne yanxu a
falon kusa da dakunansu, nace masa wayata fa?
yi yayi tamkar bai jini ba,na juya xan tafi yace
bari kiji ga wayar ki can kan dinning inkika yarda
kika kira momy wlh tlh saina mugun saba
miki,kuma ki yaqda ki ce mata wani cu xaki
sani,nidai na wuce abina na dauki wayata na
tsaya ina kallan abincin da sukaci shinkafa ce da
miya,sai salat na wuce na nufi kitchen din.qato ne
mai kyau cike yake da kayan amfani na wuta.
Wata yarinya tana wanke wanke daga gani yar
arna ce ita ko farida tana cikin wani dan daki
dake cikin kitchen din, ina xaton store ne,dan na
hango buhuhuna da kwaye, kaina tsaye na nufi
gun tukwane na soma bude bude ni kaina naga
qarfin halina, da yake duk neman dalili nake yi
banji ko dar ba, ta juyo ta dube ni,me kika xo
yimin a kitchen?ban tanka mata ba na soma
neman inda xanga kayan miya,ta fita fuu nasan
qara xata kai niko haka nake so in ya gaji ya
maidani.store din na shiga na dauko indomie
guda biyu,naxo na bude firixa na ciro kifi da nama
na dafa su luguf sannan na tafasa indomi na juye
ciki, duk harkan kwadayi nasan ta dama, na koma
dakina naci gaba da ci ina gamawa na fito falo
na je na bude fridge na ciro fresh milk na cika kofi
na koma dakina.itako ashe tana xuwa tace masa
gani nan naje mata kicin ita fa gaskiya ba zata
yarda ba ya lallasheta da cewa ta qyale ni,ta
ringa yi tamkar bata san ina yi ba, shi yasan
yanda xaiyi maganina.haka nayi tayin yanda nake
so cikin gidan nan.
Yawanci lkcn ma basa nan ita tana xuwa mkrnt a
cewarta,shi ko dama bai cika xama ba, yawan
tafiye tafiye dagani sai mery yar wanke wanke da
goge goge sai kukunsu, ni dai da kaina nake dafa
abinda nake so dan ba komai nake ci ba,yanxu
wata rana ma sai na kwaba madara da xvma shi
xan yini sha, matsalata daya shine rashin kudi
duk wanda momy ta bani naba su joseph sun
siyo min kati na sama wayata in kira wannan in
kira wancan, ya kam ina da baquwa,mina ce tace
xata xo min, dan haka na shiga kicin dan yi mata
mutumiyar ta shinkafar kaxa.sha biyu na gama
ayukana,nan ta kirani a waya sojoji sun hana su
shigowa barikin wai sai sun fadi gun da xasu je,
ko su nuna kati, nace bari ma turo miki su joseph
ni ina naga wani kati? da taimakon su joseph
mina ta iso gidanmu,cikhn murna muka maqale
juna.falo muka xube. bayan ciya ciye da shaye
shaye tace taxo mana da kaset din farguni
mutumiyar muce, mina ta koya mana sonta, nan
muka saka muna ta rawa can tace wai ina masu
gidan? nace oho,ni ina ruwana?
Nace bama magana dasu, tace nifa har yanxu ina
mamaki tunda jamilan ku dinnan ta qara tabbatar
mana sojan nan mijikine, wai dama da auranki
kika shiga skul dinmu? naja tsaki aini an cuce ni
wlh duk duniya bani da wani maqiyi kamarsa, da
sauri mina ta kalle ni tace sbd me? nace tun
farko bana san ko ganin shi ma, sannan gashi
mugu na gasu a hannun shi yanxu kam ai basu
isa ba daga su har matan shi,nanfa wai xaman
aure naxo.mina tace amma ai bakwa rigima ko?
nake kin sanni ai tsokanarsu nake yi amma basa
kula ni,itama ya hanata magana,da kika ganni
nan iskanci iri iri nake musu amma sun share ni,
muka saka dry.gurin 3 mina tace xata tafi
gida,nace ina son qananan kaya nawa kwata
kwata 2 aka sako min dayake bani na hada
kayanba,kinsanni da san qananan kaya,tace
dande baki da tym ne da mun shiga wani shegen
boutique kinga kaya? nace dan tym inada tym
matsala shine kudi, tace xo muje inada kudi a
jaka,da sauri na saja wata shadda dan raramim
gyale na saka shi kan kafada muka fita.
Kai na rude da kayan boutique dinnan, tace gurin
nan matar shugaban qasane, kaya muka yi ta
jida, ina cewa ya isa, sai mina tace qara haka
muka fito gun nan niqi niqi, daga nan muka wuce
gidansu, sai magariba direbanta ya maido ni gida,
hankalin ya umar tashe sanda na shiga gidan ya
tasa su joseph yana ta masifa me yasa suka bari
na fita? ya buga waya kd ance ban je ba,gashi
bai san no wayata ba, saiga motar su mina ta
shigo dani, nan ya isko mu cikin bala'i yana
tambayar direba, shine wa? ba direba ba ni kaina
na tsorata duk rashin kunyata.cikhn kidima da
in'ina direba yace ni am dama ni direban amina
ne, taje gidanne akace na kawota,niko da sauri na
dauki ledojin kayana nayi cikin gida da
gudu.farida dake xaune a falo tana cika tana
batsewa, ita takaicinta daza danme xai damu
kansa sad na tafi yawona? ganina da kaya yasa
ta fadin sai ka shigo gata nan da tsaraba. na
dubeta muka kalli juna,tace ni na sani mai hali
baya fasa halinsa, daidai nan ya umar ya shigo
da masifa bansan yaya suka qare da drb ba
Bansan yanda suka qare da direban su mina ba,
ya barshi ne ko ya saka an amshe shine? oho
kun san soja da rashin imani, jin banbamin shi
nayi daki kan na rufe qofa har ya shigo, wai na
gaya masa daga gidan uban da nake? nace cikin
gari ne gidansu mina qawata.ganin ya soma
kwance belt da gudu na shige toilet, ya tsaya
qofar toilet din yana cewa wa na tambaya da xan
fita? nayi masa banxa ya qari fadansa yayi
waje.ina jin ya fita na fito na rufe qofata ina jiya
shi siida farida tana gaya masa cewa sojana nace
ka daina daga hankalinka aban duk inda karya
take dolene tabi maxa, kuma mai hali ai baya
fasa halinshi,dama karuwa ce aka jo.... ke....ke
ya katse ta da tsawa plx shut up,tsht tayi tana
kallansa mamaki take yi ke dai kishin yarinyan
yakeyi kamar yanda ta xata? md yasa xaiji haushi
dan tace mata karuwa? alhali da shine sunan da
yake kiranta,dole akwai dalili bubi yanda ya
haukace dan kawai ya dawo bata nan ko ita da
yaje ikirarin yana santa baya shiga damuwa
kamar haka dan ya dawo bata nan.
Washe gari ban fito ba saida na tabbata ya bar
gidan sannan na fito haka muke wasan boya da
shi har kusan wata,na kuma ma momy mitar
skulsanda takirani tace zata sake mishi mgn ,
nace don Allah momy kice mishi inda na zabadin
nan wato america nace kinga can su mina zasuje
sai mu hadu binmu, tace a'a gara su 'yanmata ne
ne ke ko fa, kina da miji ai abin babu tsari,ke da
nake son ganin kin soma tara mana yan dagwai
dagwai agidan? na turo baki naceni fa momy
Allah ba xan dauwama a gidan nan ba, tace ai
dama yanxun dai ki kwantar dahankalin ki zan
mishi zancen krtnki ko na university nanan abj
kisomazuwa,naceshikenan .yau gidan daga ni sai
ni , duk da yana gari amma inazaton ya fita dan
banji motsinshi ba,na fitona saka gajeran wando
da 'yar shirt gurn wasanni na nufa na rnga
wasana kwallon kwando na raga da tebur , na
kafa daga nan na shige jim din shi donkarambani
na dinga motsa jiki wani abin ma ban san yanda
ake amfani da shi, amma da yake ni din ma na
iya barna sai kace bera. ashe duk ya umar yana
kallona a cikin wata computer dinshi dake cikin
bedroom dinshi birge shi yarinyar keyi ko sha'awa
take bashi? shi kanshi bai sani ba ya dai san
bata bashi haushi nazo na cire na shiga wanka ya
daina ganin me nakeyi domin bai lika na'urar
dake kawo sakonnin cikin dakunan gidan ba sai
nashikadai, naganayi gayu cikin wani siket da riga
masu shegen kyau cikin kayan da muka siyo a
boutique , purple ne mai shegen santsi gaban
rigar a tattare take tamkar bireziya, haka siket ta
baya gurin mazauna ma an tattare tsakiyar
mazaunan nawa
******************************
[7:28PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----3
Na kama gashina ta gefa nayi kyau duk da ban
duba madubi ba sai na hoda gareni madubin
karami,nasan na hadu kicin na nufa na soma
hada kayan kwadayi na, lkcn ne ya samu damar
cigaba da gani na ido ya tsurawa surata domin
duk motsin danayi komai na jikina rawa yakeyi ,
ina nasan yana gidan, kwai guda 4 na dafa na
yanyanka su na zuba yaji da mai. sannanna
kwaba 'yar fulawa nayi danwaken da bai wuce
ishirin ba , nahada guri daya na zabga yaji na fito
firij na bude na dauko dudu gora 1 , naje na ciko
kofi da zuma,kan dinning naje na gabzo madara
shiko dariya abin yaso ya bashi ganin yanda na
tara kaya a gabana, na gama da danwaken na
shiga shan dudu, na tashi da goran dudu a
hannuna na kunna cd na saka discdin falguni na
kure kara da karfi na shiga rawa. nan nasoma
rawa kyace dama can nice nayiwakar da rawar,
tagumi ya zuba yana kallon yarinyar daya tsana
ada,komai nata haushi yake bashi, yanzun kam ya
sani ba waiyana sonta bane amma komai nata
sha'awa yake bashi. la'asar na shiga cikin dakina
lkcn shima yafita gidansam bansanyana nan ba.
daran ranar suna kwance shi da faridarshi kanta
bisa barin jikinshi, sheka barcinta takeyi ammashi
nashi baccin yayi kaura,hada hotunan yarinyar
yakeyi a xuciyar shi daga sanda ta wuce su a
kofar gida zuwa lkcn daya shiga yaganta ta fito
wanka, waton lkcn bikin gidansu, cigaba yyi da
ruwaito ta cikin mota sanda zasu abj yanda ta
ringa yi komai gadara gadara ya amshe ta , haka
nan sai da tazo tace ba zata zauna a BQ ba, ya
tuna yanda take ta shagalinta dazun lfyr Allah.
yayi juyi tare da rungume faridar shi ya samu
kanshi da rayawa cewa yarinyar ce, lumshe ido
yayi har saida bacci yayi awo gaba dashi .
Kwanaki dayawa bai samu zama ba kuma gashi
gida da ofis da gangan jikinshi suna matukar
sha'awar yarinyar, danhaka ne ya saita na'urar
shi yanda xata yi ta daukar mishi shiga da fice
yarinyar, kurin yanaso inya dawo ya kalla kamar
film, saidai cikin 'yan kwanakin nan na lura ni
kadai ke kwana gidan domin tun sanda ya umar
yayi tafiya faridarshi bata kwana gidan ga zatona
itama tayi tafiyar ne, don haka sai naji inajin
tsoro duk da cewa akwai su joseph da sauran
masu gadi,nace da mary tazo mu ringa kwana
tace a'a madam batasan aikin kwana akwai gidan
da suna kwana nace shikenan dama tsoro na
dare ne da rana kam sai barna da rawa girki kam
zanyi shi kusan kala 10. in nayi wannan baimin
dadi ba sai na zubar nayi wani shi kam kuku zai
shigo yayi musu naso , haka nayi ta zama na har
kwana 6, kwatsam ina kwance da yamma ina
kallon zee aflam naga anturo kofa na zuba ma
kofar ido sai naga farida ce ta dube ni ta kau da
kai , nima na cigaba da kallona ,kaya ne niki niki
ta shigo dasu, ta nufi dakinta ban kuma jin
duriyarta ba sai can ta fito ta shiga kicin. washe
gari kuma tun safe naga an hana kowa sukuni,sai
gyaran gida akeyi, girki ya kasa karewa a dora
wancan a sauke wannan a raina nace kila mai
gidan xai dawo ne.
Tun safe nayi wankina a can bayan gidan gurin
da masuwankikeyi,damani bana ba da wanki da
kaina nakeyi, na gama sannan na koma gurin
wassanni ,nayina gaji kafin na shiga jim na dage
ni a doleina motsa jiki ban ma iya ba sai dai
karambani garin karfin halina naje na balla wani
karfe da sauri na lallaba na fita danashiga dakina
na kwanta sai karfe daya saura. nayo wanka na
saka wando jeans sai 'yar karamar top fara
nakama gashina da blue ribbon kalar wandon,a
rainanayi tsaki nace gashii ina son naje gyaran
kaina amma nasan dan bala'in nan ba yarda
zaiba, ko naje nasha masifa, masifaffe,na fito na
shigakicin dongirka abin da zanci , gidan ya kaure
da. kamshi a rainanace yau dai 'yan gidan nan
baki zasuyi ne ko? tunda nayi tunanin mai
gidanne ai yashayin tafiya amma in zai dawo
banga ana wannan hidimar ba, ko kuma so ne ya
tashi yau? hakana cigaba da aikina ina tunani har
na gama. na fito na shiga dakina,sandana shigo
falon ya umar ne kandinning shi da faridar shi,
ashe duk girkin dan wannan azzalumin aka yi? na
tabe baki na ce dai danwani karkataccen wani na
wuce daki. daren ranar daki farida ya isko
ta,sanda ya shiga tana amsa waya sai dai yaga
ta dan yi tsamalamar bat so ya shigo ba,ta rufe
zancan dacewa to hjy sai anjima, ta kashe wayar
tare da joyowa ta rungume shi yace ke da waye a
waya kika shanya mijinki? tace sojana wace ni na
share ka?
Ya amshi wayar yana dubawa , duk dai numbers
din hjiyoyine yace ke dai duk ba kya hulda da
wacce ba hjy ba ce ko? ta amsa dacewa yawnci
duk danginmu ne, ta saka bakinta cikin nashi ta
soma janye hankalinshi da kalolin slonta, tare da
gaya mishi cewa tayi missing. dinshi shi kam
yana samun nutsuwa hankalinshi ya dawo jikin
shi yace ta kwanta yau kam dakinta xasu kwana
bari yaje yayi wanka tare da nafilfilu ya dwo, tace
itama bari tayi yana fita tayo wanka tazo kan
gado ta fada luu, ta fara kiran sabon kamun da
tayi, cikin sa'a ya dauka don akwai shi da jin kai
gashi yana sakar mata kudi kusan shine ya ture
gwammnatin ahj sambo a gurinta, tace ahj jamlu
dazun muna waya kaji na kama wata tashr ko?
ta cigaba. wlh mai gidan ne ya shigo yace ai na
gane shi yasa ban kira ba, tace ok dama na kira
kane. in baka hkr yace bakomai yau dai da jiya
nayi missing dinki a lot , tace kada ka damu ,
gobe zn fito zuwa skul zamu hadu a guest house
dinka, yace nagode honey, tace nice da godiya ta
kashe wayar tana tunanin irin barnar kudin da ahj
jamilu yake yi kanta, ba dan tsananin son da take
ma sojan ta ba, sannan shi kadai. ne namijin da
duk cikin mazan da take bi bata taba samun
wandaa yake skata nutsuwa lkcn hutu sai shi , ya
mtukar sanin ynada ake sarrafa komai. rabuwa
dashi wata babbar asra ce gareta.shiyasa bata
son. ta. ga ya rabi wata mace domin duk mace
da ya dandana ta kashi shi zaiyi wuya ta iya
rabuwa dashi farida kenan . shi ko sojan nata
Allah -Allah yake yi yayi wanka comp ya janyo so
kawai yake yaga yarinyar me tayi da baya nan?
domin ganinshi tamkar wani film zai kalla wanda
yake tsananin saka shi cikin nishadi
Sai ya kulle fofa don bayason a katse shi, tagumi
ya zuba ya shiga kallon tun daga ranar da
bayanan har yau, wani gurin ta bashi dariya wani
gurin ta burge shi yanda take barna tana yan
wake wakenta, sannan duk da bayason yaga
mace tana rawa, amma yarinyr ta burge shi.sam
bai san dare ya tsala ba, sai lkcn da kallon ya
kare,san da ya shiga gurin farida ta jima da yin
bacci, gefenta yakwanta rigingine tare da harde
hnnunwanshi a kirji,fuskar shi tana kallon silin
yana sha'awaryarinyar yana son ya kusenceta,
yana sa ran samun rabo a gare ta, in yaso daga
nan sai su rabonashi zaton. bwai yana sonta
bane. Da safe haka kuwa ya fito zai fita dama ina
ta gadin shi tun safe. na fito da sauri bakin kofar
fita falo na same shi ya dube ni, nima shi nake
kallo yanda ya sha kunu, nima haka na sha, yace
lfy? nace so nake na wanke kaina don gaskiya
yayi datti, ya soma tfy tare da fadin ki shirya
zansa a kai ki, nayi karaf nace bani da kudi fa, ya
juyo ya dan dubeni sannan yayi gaba.
Da rana joseph yazo yayi ta kwankwasa kofa, na
taso don farida batanan, na leka yace. oga yace
kizo ga wani ya aiko don za'a kai ki saloon. ashe
ma cikin barikin ne, aka gama snnan aka mai
dani gida, oho ko daba cikin gari bane na dai fito
dgaa wannan gidan, kullum ina cikin kamar
mayya, kwanci tashi nayi watanni a gidan, inason
zuwa. kd. mma