Showing 36001 words to 39000 words out of 59518 words

Chapter 13 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt

yaki, haka na hakura.
Yau dai da alamar farida zatayi tfy ne. ina zaune
akayi ta fita da kya zuwa gurin mota, tamkar
kada su rabu da mijint, sun manne juna suna ta
soyayya, a raina nace jarababbu ku tafi tare
mana? bayan tfyr ta shi kuma ya dawo ciki
dakinshi ya shiga ya matsu da yrnyr nan jinshi
yake tamkar yaje mata da bukatarshi, amma baya
son raini, domin yasn da taga gadon baccinshi
raini zai nemi shig tsakani dama gashi yanxun ya
kul. wani. tashen balagar tsintsaye take ji, don
haka take rashin kunya. wata xuciyar tace ba
matarka bace? kawai kaje gurinta da dare duk
yanda ta kama shi kenan amma kaje a dakenka.
comp ya bude yana maimaita kallon shirmenta
sanda yayi tfy, duk yafi burge shi. sai yanxun
wani tunani yazo mishi wanda duk shige da ficen
da yrnyr keyi bai ga farida ba, ya soma tambayar
kanshi shin cikin sati dayan farida tana ina? sau
2 ya ganta, na 1 sanda ta shigo da kaya, yaga
motar data sauke ta na 2 ta shiga kicin ranar
kwana na 6 sai ran kwana na 7 da yaga tana
shige da fice, wata zuciyar tace kasan ko tana
daki ne? tunda ba shiri suke yi da yrnyr b, amma
wace mota mota ce ta sauke ta? a fili yace koda
yake tana zuwa skul, ya fada ne kawa sbd
bayason zuciyarshi ta shiga zargi. tunda yasan
matarshi ustaziya ce. kasancewar. babu mai
shigo min daki shi yasa nake komai na gaba-
gadi,na kan tube na shiga toilet, ko in na shiga da
kaya na fito haka, domin ina da yakinin babu mai
shigomin daki yanzun ma da gama wanka na
dauro alwala don yin shafa'I da wutiri, haka na
fito ba tare dana daura kodatowel ba, sai dan
karamn dana rike a hannuna ina goge fuska
Ina isa tsakiyar daki dan na isa gurin zanin
sallata kan sallaya da hijabi na kurum naga
mutum zaune gefen katifata, sam ban kawo cewa
dan adam bane na zata aljani ne, domin kofata
kulle take da karfi na soma fadin innalillahi wa
inna ilaihir rajiun, Allahu la'ilah illah huwal hayyul
kayyum.....nan take ya gane na zata shi aljani ne,
da sauri ya tashi domin ya tsuma da ganin surar
yrnyr kafaduna ya kama ya girgiza ni yana fadin
ke, ke, nine fa. jin muryarshi yasa na gane ya
umar ne, nan take na tuna da halin da nake ciki,
da sauri na shiga neman zann da zan kare jikina
hijabi na kawo na daura bai ma gama rufemin jiki
bana dai daura shi haka, sannan nace lfy? shima
fuska daure yace ita ce ta kawo hak! ya cigaba
nazo ne na amshi hakkina, gabana ya fadi amma
sai na dake, nce wani hakki ke gare ka anan
dakin? yace na aure,a raina nce lallai na yarda
namiji bashi da kunya, na dube shi ya manta
wulakanci da cin mutunci da zagin da yayi min,
na dube shi bansan inda ka ajiye hakkin naka ba,
don Allah ka fita zanyi sallah, yace ni nasan gurin
ya nufo ni naja bya ya kaimin wani cafka na zille
na fada kan katifa yace hakan yayi daidai, yanzun
zaki amince da arziki ko kin fiso da tsiya? nan
tsoro ya shige ni, amma na dai daure nace
gaskiya kaga banason wulakancin yanzun ne
kasan dani ko baka gudun HIV din ne da kace ina
da shi? kada ka manta ni fa mazinaciya ce mai
zai kawo kanan? yce nima kada ki zata son ki
nake ko kadan naga dai ba zan bari kina. fita bin
wasu mazan ba, ya zanyi tunda an daura min ke
kada kiyo yawon ki nima zunubin ya shafe n,
kuma abuna gaba ina bukatar haihuwa, na dube
shi nace waye zata haihu maka ni?Allah ya tsare
ni.
Yace nima hka sai dai dole ne ki haifa zan dauka
inba farida ta musu tarbiya nace oho na gma
tarbiyr ai a dakin da aka maka nan akamin, kan
na rufe baki ya janyo hijabin dana rufe jikina ya
yar gefe, na sakahannuwana na rufe kirjina ina
karanta duk addu'ar da tazo min baki. dambe
sosi muka shiga yi dashi , shi kanshi yayi
mamakn karfina, ya daga ni ya mka kan katifa
yce kinbi na bnza ma waje bare ni mijinki? ya
soma cire kayan jikinshi zan tashi ya saka kafa
ya take min kafafu, waton dama ya kyale ni ne
yaga iya karfina, wayyo Allah ban ganin tsiraicin
namiji babba ba is yau, duk da rshin kunyata da
tsiwa ta ban taba gani ba, don haka tsoro ya
kamani jikina ya soma rawa nga abin dayafi
karfina, na rumtse ido na kasa katabus tunanina
ya tsaya can Allah kadai nake kira, inajin shi yana
juya ni son ranshi na sadakar nayi tamkar gawa
ina sauraron wani al'amari dake shirin faruwa
dani sai kuma me? ji nayi ya tsaya cak lkcn daya
ya rungume ni gare shi kam hanyar dayake shirin
bi cikin garari yaji ta bam,haka ya sakajikinshi
yinsanyi tare da tunaninme kenan? ido na rufe
naji tashin shi ammabansan fitar shi ba,ina. wani
tunani Allah yacece nidon haka na tashi na saka
kayana na kwanta kudurin zakara zai bani sa'a
gobe da. safe. ya umar fa? tsorone da alajabi ya
cika zuciyarshi ,tambayoyi gareshi shin wanene
zai ba shi. amsa? ta 1 shin mace tana komawa
budurwar ne inta kai kamar skekara 3 bata sadu
da namiji ba?bayan a baya tabi wasu mazan?
zuciyarshi ta amsa mishi da no, to ko yrnyr nan
damabatasan wani namiji ba? y tuno yanda ya
ganta da dare ranr daya bugeta da mota, ya kara
tunoyanda maza ke daukarta suna ajewa kai da
kmar wuya, saidai in ta komataga mene, amma
bari ya kara tambayrwanilikita abokinshi kuma
likitar matane.
Ya tashi zumbur y dauko wayrsh layin dr bashir
ya somanema ringingna2 dr y dauka tare da fdin
Allah shi gfarta malamin sojoji, yyane cikin dare?
yace bri kawai dr , donallah inason maka wata
tmby? shinmacen datasan namiji ko maza zataiya
gamewa tamkr budurwa bayanwani lkc? kamar
shekra 3ko 2 ko 4? dr yace ba zai yiwu ba, ina jin
kaima ka shiga rudu ne,amma ai kana da ilimi
kan haka,wnnan wata hanya ce da ake kira da
tantanin budurci, takanyaye da knta,sbd
grmadakuma in mace mai hawa bishiya ce ko
keke da makamantansu, amma duk da haka zta
danji zfin yanda zata haduda da nmji tunda bata
taba yiba, a takaice daiba zai yiwuba inka same
ta budurwa to dama can budurwace inka same ta
sabanin haka to kila ta lalacenko kuma wancan
dalilin yace shi kenannagode. shiruyayicikin
tunanin kenan yrnyr zarginta sukeyi shi da sauran
'yanuwanta, lallai bai taba kamata da waniba shi
ya san shaidar zina tana da whl ,zato ba dole bne
ya zama gaskiyann take nadama tashi gashi ya
soma tuna irin wulakancnda yayi ma
yarinyar,kunyace ta kama shi yanxun kafin abin
nn ya faru tsakanin su sai daya gaggaya mata
mgn kai zargi babu kyau, shiyasa zato zunubi ne
koda ya kasnce gaskiyane.
Fadar Allah da Manzonshi, ranar bai runtsa ba,
haka ya kwana cike da tausayin yrnyr tare da
nadamar ta a idon dangi ba zaiji kunya ba zai
share mata hawaye kazalika zai cusa ma ranshi
sonta, ni kam ma ai har na kwana babu barci da
safe kam kinbude kofa ta nayi sai dai ana cewa
maigida da gidanshi sai gashi ya bude kofar
kamar ynda jiya ma ya bude ya shigo, kasa
kallonshi nayi na saka kaina cikin gwiwana sbd
yandana ganshi a jiya ya fadomin ya kula da
haka amma sai ya share,yazo gabana ya
tsugunna ya ce husna naji wani daban duk da na
sani asma'ul husna ce amma babu wanda ya
taba kirana da wannan sunan, ban dago ba ya
zauna, kin karya? haushin shi naji tare da wani
tsana, danni na tsani namijin da zai so jikina, don
haka sai naji kamar na hau shi da duka,daga
bisani na sakakuka yayi talallashi na a raina nace
lallai ya umar wato da yake yasan yanason jikina
har da lallashi na. cikin kwana kin nan sai dana ji
garin abj ta ishe ni, daya fitayana Allah -Allah ya
dawo wani kulawa ta musamman ya shiga min
tare da hidima dani,kalamai masu sanyaya rai,
duk da cewa nawa ran zafi yakeyi in yana gaya
min na daina damuwa,kuma nayi hakuri kan duk
abin daya min yanxun yana son muyi zama na
tsakani da Allah. toshe kunnena nakeyi,nasan so
yake ya samu jikina, ko ba dan haka ma ni
fabana kaunar koda ganinshi ne. cikin haka
faridarshi ta dawo nan ne na. kara yarda nmiji
munafiki ne, ya daina shigowa ko zaizo dakina
sai da dare, sannan duk bayan kwana 2 zaizo
dakina nan zai kai har asubahi,na kula wato ya
raba mana kwana duk randa yake dakina bana
wani barci takurewa nake karshen katifa, yayi
yayi dani na kwanta bazaimin komai ba amma
naki
[7:37PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----4
Rana laraba ya sameni xaune kan sallaya, na
xabga tagumi sam ya tsani ya ganni cikin tagumi
ya tsugunna, oh Allah yaxa xanyi dake asma'u?
ya kike san nayi? na soma kuka,ya rasa yanda
xai yi, sai ya miqe yace shikenan tashi ki shirya
ki dauki kaya set hudu kixo muje,ga xatona kd xai
kaini ashe dama lagos xamuje,cikin motarshi
hummer jeep baqa wul,soja ne ya jamu xuwa air
port cikin jirgi sai jana yake da hira har nakan yi
mamakin yanda ya umar ya sauya mini farat
daya, wat xuciya tace sbd jikinki ne. hotel
qayatacce muka sauka, duk yanda a kayi akwai
abin da ya kawo shi garin domin muna xuwa
yace inyi wanka in huta in ina san cin wani abu
ga wayar da xanyi amfani da ita sabis xai xo
nace to. sai kusan goman dare ya shigo lkcn na
yi bacci, kai ranan nayi bacci mai dadi sbd sai
naji hotel din babu sanyi, ashe ya umar ne ya
sakoni cikin jikinsa,saida asuba na farka,sai naji
ni cikin jikin mutun qamshin daddadan turaranshi
kurum nake shaqa,nayi mutsu mutsun tashi
shima ya farka,hannu ya kai ya shafa gefen
kumatuna
Yace husna kin tashi? ya soma damuwa saboda
rashin bashi amsa da nakeyi dan haka sai yaci
gaba da cewa jiya na dawo baki sani ba, kinci
abinci? kai na daga alamar eh, sannan na tashi,
shima ya sauka shine ya ja mana sallah, da
muka idar ni dashi kowa yana addu'a cikin
ranshi. ni ina roqon Allah ya rabani da shi ya
kawo qarshen xaman mu, shi ko roqan Allah yake
ya saito mishi ni domin raya sunnar manzan
Allah (S.W.A), wato aure ya dore har gaba da
abada. ina kwance ina kallo yanda ya umar ke ta
shiri cikin kaki, xahiri gaskiya ya umar yana da
kyau, musamman in yayi shigar soja, ban taba
ganin sojan da kaki ke matuqan mishi kyau kamar
ya umar ba,ga tsafta da tsantseni,kullum yana
nan tamkar saurayi da bai taba aure ba
Ya juyo ya dubeni yayi murmushi sannan ya kira
sabis dan su kawo min break,shi yace xai fita ne
ana jiran shi,yace me nike so ya kawo min? nace
ba komai,katin waya ya ciro na dubu biyu yace
gashi na loda,kafin haka sai daya amshi wayata
ya saka no shi ya kira, yayi saibin din nambata
sannan ya shafi kumatuna ya tafi. yana fita nayi
tsaki komai xaya yi baya burge ni, na karya nayi
wanka na hau gado na soma neman layin momy
dan allah kice ya maido ni, tace ba yace min
kunje lagos ba? nace eh muna lagos ni dai momy
bana san shine tayi dan jim, har naji nauyin gaya
mata haka saidai ance magana xaran bunu, na
riga na fada ta katse min tunanina nafi sanki
kwantar min da hankalinki kinsan su alhj xasu
bata miki rai matsawar suka ji ba xuwan dadi
kika yiba. bayan haka yace kinki ki natsu ki
kwantar da hankalinki,tacigaba ni kaina ai so
nake in raba ku, amma ki bari sai in yayi maki
wani abin na laifi, wanda xan dogara dashi.
Sannan kema ki dinga yi dinga yin duk abin daya
ce sbd kada yace ai baki jin maganan shi, nace to
momy sai anjima. nayi shuru na so in gaya mata
abinda yayi min sai naga baxan iya ba, kai tsaye
na kira rahma tace amaran abuja,nace ke dai
rahma da maida mutun baya kike, kin manta nice
uwargida? tasa dry to yaya amaryarki da
yayanmu? naja tsaki,nace kinma san me yake
faruwa? tace a'a wai ki duba wulaqancin da cin
mutuncin da ya umar yayi min amma na wayi
gari yau wai ni yake so,jinshi kawai nake domin
duk bakin da yace baya so da farko ko yace yana
so daga baya qaryane,saidai dan wani abu.rahma
ta katse ni, kinyi kuskure qawata, domin masana
magana suna cewa,maqiyinka wata rana xai
xama babban masoyinka.haka nan manzan
rahama yace, in xaka qi mutun qishi dan allah,
haka in xaka so mutun soshi dan Allah,kada ki
manta asma-u kina qarqashin sane duk sanda ya
neme ki kika bijire ma buqatarsa mala'ikun
rahama ne xasu yi ta tsine miki sannan ubangiji
ma tsine miki xaiyi,na katseta to ni daya dunga
bani walaha?
Shi kuma me xa kice? ta soma dry,baya baki
haquri ba?kawai ki jure ki bada kai ke daki ka
sami dami a kala, ya umar mai tsada ne wlh kin
ji na rantse miki mata da yawa a waje suna san
shi, domin cikin maxa dubu da qyar ake samun
goma,nace ina ruwana ni kin san har ga Allah
bana sonshi,sannan tunda na gane jikina yake so
allah baxai samuba indai da yardata ne, rahma
tace shi kenan kidai yi tunani kuma ki riqe mijinki,
yauwa suraj dinki jiya naga ansa sanarwan
bikinshi, tsaki nayi nace ni nama manta da wani
suraj can da yawarshi, na kashe wayata. haka
muka yi kwanaki hudun nan bai samu yanda yake
so badai.ranar da muka dawo suka je bikon farida
sbd tasan halin sojan nata xai iya shareta, dan
haka ta matsa ma babansu dan ya nemi alhj dan
tasam in abba ne ba xai ce komai ba, dan haka
muka dawowa alhj ya tasa shi suka nufi
yola.bayan sun dawo ne yace na shirya muje
kd,murna na soma yiya ce amma kwana 2 xamu
yi nace na yarda,gidan su muja sauka.
Momy taji dadin ganina domin duk da damuwar
da nake ciki fatata ta goge yanayin garin ya
amshi jikina,tsarabar da yayo ban ma san da ita
ba, amma fadi yake nice naya tsaraba tare muka
shiga gun su mama da yamma kenan, muna nan
alhj ya dawo, abin da yake bani mamaki nuna
musu yake yi ina mishi tsananin biyayya sbd lkcn
da mama tace tana nan tana shirman nata ko?
yace ai wannan tuni ya wuce ai asma'u babu abin
da xance mama sai gdy,duk yanda kuke ganin
shirmanta ba haka abin yake ba, mama tace
kayya ko na dai kare tane kawai faruk. washe
gari yace inxo muje naga sabon gidan daya
gina,wai danni daya. to wai mana, tunda dai
nasan bada sunana aka gina wannan gidan ba.
cikin super yellow da ratshn fari fari na saka da
siket takalmi, jaka da gyale duk yellow, ya shigo
yau kam ba kakin,jeans ne ya saka baqi da riga
baqa yayi kyau matuka gaban rigar an rbt
handsm da farin rbt,duk da ba sanshi nake ba ya
burgeni kuma nasan shi din handsm ne, raidai
bana sanshi.
Yana murmushi ya dube ni zo muje husna,
fuskata bbu walwala muka. fito yace momy sai
mun dawo tace to sai kun dawo ni kam banyi ko
mhn ba, domin nakula momy tasauka ganin
yanda yake matukar nuna kulawar shi a kaina, a
raina nace bata san cewa abin ba dan Allah bane
son kawai yake yi ya same ni daga nan yayi watsi
dani kokuma in haihun kamar yanda. yace, ya
bama farida din ni kum ko oho. anty amarya ma
tace sai kun dawo dan gidana, yace to antyna. ya
riga ni fita saboda yanda nake tfy tamkai kwai,
sallamar wasu dattawa tare da matasn layin
wanda dama ya saba da musu ihsani duk sanda
yazo hakan yana ban sha'awa domin na sani ya
umar akwai kyauta, taimako dakuma sadaka,
kusan yaran gidan mu da nasu, duk shi ne ke
dauke da nauyin karatu da suturunsu, haka nan
abincingidajan 2,duk wata yake lodemusu komai.
ya umar yana dahanyoyin kasuwanci da hannun
jari donhaka kudi ko taina suna shigo mishine,ko
'yan bauchi zuwa gombe dangin uwa da uba yana
taimaka musu, 'dai'dai ne wanda ya umar bai kai
makka ba a danginsu, shida farida kuwa ummara
da hajj bansan adadin zuwansu ba,tunda ni lkcn
ina
Tunda ni lkcn ina skul lkcn ba zance ga yawan
zuwansu ba, duk a lkcn ne yakara kai su mama
dsu momy wannan shine dalilin dayasa ya umar
ya zama tauraro ckin dangi har da mutanen
unguwa, yammata na unguwarmu duk sunamin
sam brk da samun miji kamarshi, ganin su nayi
dace kuma nazo duniya. da hannun dama. ni
kuma gareni bani da burin da yawuce yace
asma'u na sake ki saki 3. na tsaya jikin motar ,
ya juyo ya dubeni ya sakarmin murmushi, tare da
fadn , asmy kn fito?na dauke kaina gefe ya iso da
sauri ya budemin gabanmotar na shiga ya gyaran
gyalena da ya sauko kasa sannanya rufemin ya
koma gurin mutanen yana fadin 2mins .kallonshi
nakeyi yana rabon kudi tare da sauraron
matsalolin wasu, ya gama ya nufo motar, su na
ta godiya dasa albarka, wani tsoho yana fdin,
Allah ya azurtaka da 'ya'ya masu albarka, ya
sake juya waya dubi tsohon sannn yace amin ya
Allah. ya shigo motarya zauna ya dubenida
murmushi yarinya kina ta jira ko? sorry bari muje
ko? banko dube shi ba na tabe baki shima yasan
bazan tanka ba don haka yajamotar muka dauki
hanya, duk inda muka wuce matasa da ymmata
kallon motar sukeyi nasan tana da kyau ,amma
yanmatan wsu sunakallon maimotar ne kila
birgesu su yakeyi ,ni kam kinshi nakeyi .
A zatona new extension gidan yake ashe tfy ce
mai nisa har gwamna rd , gidan tun daga waje ya
soma birgeni yyi horn mai gadin ya bude soja ne
muka shiga , kallon gidan nake daga gani kaga
tsarin turawa,ya fita. ya zagayo ya bude min, kan
na yunkura ya dauki jakata na fito yana rike da
jakata muka shiga gidan, ban taba ganingidan
daya tsaru kamar wannan ba tunda nake shi
kanshi yasan gidan yamin, yanda yaga shagalada
kallon gidan . mun shiga bangare bangare na
gidan gurin wasannin yara ma gari guda ne ga
jim ga gurin wasanni abin sai wanda ya gani, an
gama komai har ankawo kayan kicin duk suna
cikin kwali, ina tsaye ina kallon yandakicin din zai
tsaru in an jera mishi wadannan kaya, sai naji an
rungume ni ta baya na rasa duk sanda ya tabani
sai ntamkar kaya ya sokamin, nan da nanna hada
rai yace kinga gidan ko? na daga kai alamar eh
yace jim dinnan daga baya nasa akayi sbd naga
kinason motsajiki, na dago kai na dube shi a
raina nace yaya akayi ya sani? tamkar yasan
tunanin da nakeyi sai yace yaya bazan san niba
bayan ina sonki? kece baki san inasonki badon
haka wannan gida nakine keda yaranki , na
dubeshi da sauri na kara bata rai y sake ni ya
dawo gabana bakison yara?
Na soma tfy yana tsaye a gurn yana kallona
banwaiga ba na sauka kasa,na fito naje na
jingina da mota,shikam tsayawa yayi yana kallona
,har na kule ranshi ya sosu, ammaa shi kanshi
yanxun yasan son yarinyar yakeyi gashi duk
sanda ya roki haihuwa wurin ubangiji ita yake
gani a mafarkin shi tana miko mishi kyawawun
yara , don haka lallashin ta xae ringayi
kamaryanda antynshi ta bashi shawara, sannan
xai hada da yan dabarun su na maza,yayi
murmushi daya tuna yanda xayi ya shawo kanta
ina kallonshi har yaiso gurina rike da jakata ,bude
baya yayiya shiga yace shigonan asmy, na
dubeshi fuskata babu walwala yace meyasa
bakison haihuwa dani? ki gayamin gaskiya .
[7:38PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----5
Ba tare da natuna mgn ba nace ni banason ka ne,
dim yayi na tsawon lkc na sani sam baiji dadin
kalmata ba, a raina murna nakeyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login