Showing 42001 words to 45000 words out of 59518 words

Chapter 15 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt

kwanta na toma bacci naji turo
qofar shi yaxo ya tsugunna gabana ya shafi gefen
kumatuna sannan yace asmy saida safe, ya fita
yaja min qofa,washe gari da kamar sha biyu shi
baza na dan tun safe yayi tafiya sai gnbe yai
dawo, haka ya gaya min lkcn dana fito wanka da
safen sanda yaxo yimin sallama,wasu mutane
suka shigo su biyu sun sami farida tana shirin
fita.
Joseph ne yace yawwa madam ga baqi nan xasu
miki bayani, ruka sanar da ita cewa oga yace
suxo su duba dakin amarya, ta nuna musu
sannan tace suje,sun shigo suka min sannu
sannan sukayi ta yan gwaje gwaje suka tafi,
washe gari sai ga su sun dawo da kaya niqi niqi
fita nayi na basu gu suka yo waje da kayan dakin
suka shiga shirya dakin. kusan 3hrs sannan suka
tafi.da sauri na shiga dakin domin daga yanda
nake ina kallansu sunata aikin shirya dakin,
tsayawa nayi galala ina kallan yanda aka kafa
gadan. mamakin da nake ban ga sun shigo da
kayan gado ba, da kwalaye na gansu amma sai
gashi sun tashi gado da wordrop,mirror ga
labulaye masu shegen kyau suka dora min
katifata suka shimfida gado,gsky dakin yayi min
kyau, na fito na kwashe kayana na xubasu cikin
sabuwar wordrop. misalin qarfe hudu da rabi na
idar da sallan la'asar ina xaune kan sallayar qara
kallan dakin nake yi, araina kuma ina naxarin
kudin kayan nan ko xai kai nawa?wayata ta
soma ringing watona momy ce sai naga no din
ya umar ce,
Gabana ya fadi domin kwana dayan nan da baya
nan ji nake tamkar an cire min qaya na dauki
wayan nasa a kunnena bance qala ba shine yace
hello, nace ina jinka, yace ina hanya a kiyasina
nanda xuwa 7 xan iso da fatan baki manta cewa
yau kece da miji ba?gabana yayi mugun
faduwa,nace ni ce da miji fa kace? yace yes
kwana 2 2 xaku dunga yi keda my farida, kada ki
manta cikin sharadi kike tare da bin doka duk
abinda nace maki to yaune doka xata fara aiki
,kuma dama na gaya maki ko shekara daya kikayi
kina bin doka rana daya kika karya to fa wannan
shekaran ta xube sai kin kuma wata shekara
biyun, ke ko gobe shekara biyun xata cika kika
saba sai kin sake wata 2. tamkar xan fashe da
kuka domin har hawaye ya wanke min fuka,nace
kai ya umar wlh ba kace haka ba fa,Allah ko
ranar da muka yi maganar a kd bakace haka ba
fa, tamkar xai kwashe da dry yace to na manta
ne yanxun gashi nan na fada miki.dan haka sai ki
shirya mun tebur in kuku ya gama in kuma nima
xa amin madara da xuma dinne to sai na iso ko?
See Translation
[7:41PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----7
Shiru nayi shi kuma ya katse wayar,kuka na saka
na farko ga rashn son da nake ma ya umar ga
kuma fargaban yadda zamu kwana gado daya,na
mike ina 'yan gungunai shi ya umar dinnan ya
cika wayo,bayan ba haka muka yi da shi ba zai
ce wani in na karya doka sai na sake daga
farko,haka nan jiki babu karfi na kira Rahma,ta
san komai yadda muke ciki da ya umar cikin kuka
nake gaya mata dariya ta shiga yi min domin
ganinta hakan da ya umar ya yi shne dai dai,nace
haka ma zaki ce?Tace to ni bnga abn ki agun ya
umar ba,na ce Rahma ni nasan irn wuya tare da
bakaken maganganun da na sha gurin ya umar,ta
ce wannan kina lbrn abnda ya wuce ne,na ce
gunki ko?don ni gare ni bai wuce ba,knsan Allah?
bana son ya umar bana kaunarshi,wlh don dole
nake ganinshi,ta ce lallai kina da aiki Asma'u.A
haka ne zaki cinye shekara biyu kina biyayya?na
ce shne nake tunani gashi ya ce ko na fi shekara
indai na saba na rana daya to na rusa wancan
shekarar na baya,ta kwashe da driya ta ce ai
dama hakane dokar,Allah ya ba da sa'ar cin
jarabawa,na kula harda iskanci take min dan haka
sai na kashe wayar,na idar da sallar isha'i na
shiga kicin kuku ya gama komai na soma jidowa
ina kawowa dining...Ya Umar ya yi sallama
fuskarshi cike da fara'a,na amsa zan tafi kicin ya
ce asmy ba ki ganni bane?na ce sannu da
zuwa,bai amsa ba ya iso guri na ya ce haka ki
kaga my farida tana min?tana amsar abn da ke
hannuna bayan ta rungumeni yayi kasa da murya
tana kaini daki ta min wanka.da sauri na kalleshi
sannan na sunkuyar da kaina ya ce kada fa ki
manta kina bin doka ne.
Na dube shi nace zan dai karbi jakar kawo amma
gaskiya ni fa ba zan iya yi maka wanka ba. yace
to rungume ni fa? kin dai san b zan miki afuwr
abu 2 ba,na rasa yanda zanyi domin niba ma
bazan iya rungume shi bane, zan iya amma
rashin son da nake mishi ne yasa ba zan iya
rungume shi ba,sai naji ya manna ni da jiknshi,
yay kiss a kumatu na amshi jakar shi, sannan
nayi hanyr dakinshi, yace rana ta farko dana
shiga dakinshi. dakin ya tsari fiye da yadda
zuciyata take rayamin a da, ina kokarin fitowa ne
suka shigo shi da farida tana rungume dashi,na
fita naa basu guri ko kusa banji haushi ba, domin
sai kana son mutum ne sannan zakali kishinsa.
sai da nayi sallar isha'I sannan na fito,na dai yi
wanka ammabanyi wata kwalliya ba domn
banason yayi sha'awata , doguwar riga na saka
jallabiya baka na daura dankwalin rigar a kaina
na fito,tuni sun so kan dinning din. ina zuwa
kafinna zauna nasoma zuba mishi abinci kamar
yanda naga farida ta mishi jiya,
Yace good sauran ki zuba ma my faridada dan
yatsina baki,no ki bar shi kawai zansa da kaina,
ni kam fargaba ya hana ni cin komai duk da
sha'awar kus-kus din ya bani fresh milk din dake
kan dinnin dinshi na janyo na zuba cikin kofi na
soma sha. ya umar ya kallo farida yace yrnyr nan
'yar madara ce, ta taba baki batace komai ba, na
kula taji haushin yanda ya umar ke min ni kam
data san haushin da shi kanshi yake bani da bata
damu kanta ba. an gama cin abinci na tashi na
shige dakina jim kadan ya shigo kai tsaye ya
zauna bakin gado ya dubeni, kinyi shafa'I da
wuturi? nace eh yace kije kiyo alwala muyi sallar
ma'aurata, da sauri na dube shi yace ko ba ki
shirya shiga skul ba? nace na shirya mana yauwa
sai ki dinga cewa to kawai duk abin da na saka ki
matsawar bai saba ma addinin musulunci ba,
shiru nayi sannan naje nayo alwala munyi sallah
ya jma yana addu'oi sannan ya dube ni, Allah
yasa yau ma ki samu cikin kinga kin huta kenan
ko? idanuna sukayi rau-rau nace to muryata ma
rawa take yi duk da boye dariyar da yake yi saida
ya dan dara, a raina nace mugu ba dole ka min
dariya ba, ya zauna bakin gado yana kara kallon
dakin ya dube ni gaskya marhaba sun iya tsara
guri,
Dakin yayi kyau sosai ko? nace um, sbd jin shi
kawai nake ni duk cikin fargaba nake. ya dan sha
mur sannan yace bki fa zaki rinka budewa kina
min mgn nace to, amma cikin raina fadi nake
Allah ya shiga tsakanina da kai mugu, yace taso
na tashi yace zo nan, naje jikina sai kyarma yake,
yace wannan rawar jikin fa kamar kinga dodo? na
dai yi shiru yace cire kayanki, a tsorace nakalle
shi na soma kuka yayi kini -kini da rai menene na
kuka abin nanba dole zabi na baki kika yarda in
kinga ba za ki iya ba to na baki saki ki kije ki
kare kanki gurin su alhj sannan kudina ya huta na
jami'a dinki. gashi dakyar ma na samu form din,
jin har an samo min form yasa na soma cire su,
nasoma yarfa hannu irin yanda mutum ko ince
yara ke yin suna jin tsoro ina kuka ya taso ya
rungume ni ke kin cika tsoro , ba wata wahala
zan baki ba in dai kin saki jikinki kai na matukar
tsorata hakan yasa shi kwatar dani a jikinshi
yana lallashi na har na dan nutsu ganin bai komai
ba sai 'yan wasanni da yayi ta min haka muka
kwana washe gari ya nuna min formdina har ya
cika yace in dai ina bin yanda yace nan da satin
da zami shiga zan soma zuwa skul, nace to nan
ma ya rungume ni
Tare da min 'yan wasanni shi dai ke kidan shi
yake rawarshi. yau ma kamar jiya cewa yayi
kadamana saka koma bayan da zanyi dolenayi
yarda yace wasanni yakedani son ranshi danaji
zai wuce gona da iri sai in saka kuka daya koma
gurin farida,ranar ni na samu ishasshen bacci sbd
fargaba daya na gunana kasa bacci,ke cikn
kwana 2 har ramanayi banacin abinci ko yaushe
cikin tagumi da tunani wannan karon daya kara
dawowa guna cewa yayi duk abin daya min
nimasai na mishi tafannin wasa bani da yanda
zanyi dole ina mishi ina hawaye, wi don rashin
imani irin na ya umar sai cewa yayi hakan yana
burge shi domin ina yin kyu da kuka haka har
kusan sati 2, sai dana saki jiki kan cewa ya barni
sai yace shirya zaije kd yaga yanda marhaba
suka tsara gidan nan da kaya ko ya yi kwana
daya zaiyi sbd jibi zasu yi tafiya da faridarshi,
kuma kila suyi sati 2 kofi da murna ta nace o ka
barni can mana saikun dawo? yace to amma bri
dai na gani inna samu yanda nakeso sai in barki
din nan na shirya muka tafi.murna momy tayi da
ganina ballantana yanda taga da ya umar yace
kazo zanyi da sauri ga zatan ta yanzxn na som
son shi ne n ko kan
Sharadi nake duk dayace sai randana bada kai
zan soma zuwa skul, ya di gamamin komai kuma
sun bani lecture din da nakeso. da dare ina dakn
anty saikumanace bar na shiga gurin su mama
banje ba, amma an kaimusu tsaraba, anty tace
kije ku gaisa, shi dan gidaba ai ya shiga dazu ko
da dai yace min kila nan zai barki nace don Allah
kisamin baki anty ni abj nan ma bana sonta
dama yabarni tace zan mishi mgn amma kemaki
dinga binshi dalalama,kinsannamiji dan lallashi
ne nace to na fita nace da momy barinaje gurinsu
mama nan na samu hadiza tazo muka
zaunamuna ta hira can wayata ta soma ringing
na daukaya umar yace kizo na jiranki,nce to na
dubi su hadiza na danyi tsaki har suna hada baki
gurn tambayar menene? nace ya umar dinnan ne
muna hirar mu wai inzo mama tace shi
nekikemishi tsaki? nace bafa dashinake ba, na
tashi su hadiza namin dariya wai dole na amsa.
kiran miji. aisha kam cewa tayi I. kin kowa more
mihi anty asma'u na tafi na barsu suna hirar
kyau da halin kirki irin na ya umar na tafi ina
gungunai ni ina ruwana da wani kirkinshi tundani
zaman wa'adi nakeyi dashi lkc yana cika zan
kama gabana.
A dakin momy na sameshi ya zauna rashe-rashe
suna ta hira na kula wannan zuwan momy tafi
sakar mishi fuska, ina shiga da sallama suka
amsa ya mike yana fadinmomy gatananbarimu
tafi tace to sai da safe Allah yasa rai kayimawa
kasanjiyamunje da antyka da maman taku da su
umma mun ga gida bayan su liyu sun gama
walima, yace ai shiyasanace ma alyusu sa ayi
karatun alqur'ani a ciki sannan suyi walima ba
sai dole inanan ba, kaina ya daure nace kenan
sabon gida zamu kwana? a raina mmy tace
'yatamu tashi lfy,nace tomuka fita ya shiga gurin
anty yana mta sallama, tace to Allah yasa a shiga
a sa'a ,yce to anty kimin addu'ar smunbaby, tace
nasha alwshin daranyau kukan ka zan
kaimaubangiji har mun soma tafita yace a nayi
mantuwa ya koma yace anty ki aiko mana da
break da saafe, tace to saida safe.ni kam banso
ba, cikinmota ne yace naga duk kin damu kamar
baki san zuwa sabongidn? umnace a raina kai
sabongida ya dama gidan ya tsaru fiye da zaton
mai karatu masha Allah haka nake maimaitawa
duk da dre ne mun zaga ko'ina na gidn domnga
hasken fitilu tamkar rana, ya nuna min
dakna,muka shiga gaskya ya tsaru daganan muka
nufi nashi, wow nace a
A raina wani gado ne dan kasaritaly mai shegen
kyau, dakin ya umar ya tsaru muka dawo falo na
zauna shi kuma yace yana zuwa kallon tv nake
yi. wanda shi knshitv din a jkin bango yake,kallo
ya dauke min hankali shi kan ashe unguwar sarki
yaje , sai gashi da kaji kilishi da kuma fresh milk
ya zube a gabana,nace ninakoshi fa, yace Allah
kizokici kada ki manta naki tone, inko kin kiki
rusa lissafnki. yau m kwana naw ne da fara
aikinki? yafa da cike da tsokana nace dibi sati 3
yace to ma zazo kici kinji asmy? ya yago cinya
yazo yasa min a bakina, na amshe hak muka ci
muka sha fresh milk kusan shadaya yace zo muje
mu kwanta, yau ya umar shi da kashi ya cire
minkomai danayi dan mots sai yace nifa taimaka
miki zanyi ki samu kiyi karatun nan inkin fasa
babu dole kuma kada kiyimin kuka, kai ya umar
akwai bakin wayo, da haka yayi ta min wayo
yana wasanni dani har ya shiga yimin wani salo
da hankalna ya soma daukewanimana somamshi
wasu daga cikin wasannin dayake koya min
canhankalna ya dauke sainaji yana addu'ar
saduwa da iyali donneman tsari daga shadan,
kafin na ankare harya dauki hanyar daya jima
yana kwadayinbi, nayi kokawar kwacewa na kasa
ihu da cizo duk a
Duk a banza da lama dama ya shiryama yau
dinnanbai barni ba saida yamai dani mace sosai
sannan ya soma lallashina,kai cewa yaso ya binia
hankali ne ban tsaya ba, nikamkuka nakeyi sosai
kamar wanda uwarta tamutu, ba kukan zafi
nakeyi ba ba kukan bakin cikn kau min da budurci
nakeyi naso n gama karatuna sannan na samu
wanda nakeso sai inkai mishi budurcina amma
yau ga wani mugu ya same ni abanza a wofi. da
kanshiya min wanka yana ta lallashi na yacena
iya wankan tsarki? tamkar in haushi da duka ,
namishi gatse nace ban iya ba, shine ya shiga
koyamin nayi bnza dashi ya fita yace kiyi bari in
canza zanin shinfida,was wasa nanbar mu mun
runtsa ba, kwana nayi ina kuka sai kiran sallar
farko sannan wani wawanbarci ya daukeni shi
kuma ya tashi yayo alwal ya shiga jero nafila har
zuwa lkcn da aka shiga masallaci shima yayi
sannan yazobakin gadon ya zauna, kallona yakeyi
wan so mai tsanani ykeji yakai hannu ya shafi
kumatu na ga idona sun kumbura sbd kuka
tausayina yakeji ya sani harga Allah nasha
wahala saidai shi kam yana cikin farinciki tare
daannushuwa, rokonshi daya Allah yasa
kwallonshi ta shiga raga.
Da safe yake son wucewa ammaji yake tamkar
kada ya tafi ya barni ina mabai sanar da farida
tare da ita zaije ba da ya tafi dani, ya gwangwaji
amarcinshison ranshi. haarya gama shri ban
farka ba farida ta kirashi tanacewa sun fsa tafiyar
ne? tace yana zuwa zai ma biyo jirgi ne direban
sumomyya iso dauke da kayan karin kumallo, nan
take yace da direban yajuy yazo mishi da
antynsh. sai gasu duk a tsarace take nasu zaton
babu lfy, momy fadi take Allah yasa ba wani
rikicin bane dama 'yar gidan tawa jiya nakula
bataso tafiya ba,har sanda tazo ban farka ba,
yace anty na yi barnane, 'yar gidan momy gashi
da kokawa komai ya faru,kin ganta nan kwana
tayi rigima sai asubahin nan sannan ta runtsa,
shine har yanxunbata farka ba anty tace ikon
Allah,muka yita zargin yrnyr nnkusan har
yanzunsu mama basu warware da fushn da sukey
da ita ba, yace shyasa na bari sai anan danki
sani na san bai dace ku sani ba . amma sbd ta
fta daga zargi ne. anty tayi dariya sannan tace
Allah yasa first nyt mu samu baby yace amin
antyna, xan tafi domin sha biyu ya kamata muna
edo state, shiyas zanje n dauki my farida mu
wuce, don Allah ga asmy ki lura min da taplease,
2wks kurum xanyi amma zan dinga kiranta tace
tana ganin xan zamu koma da ita, ya tsuguna ya
mannamin kiss a kumatu, sannan kan lebunana,
anty tace a gabana? ya fita yana darya,tace
Allahya tsare.
[7:42PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----8
Sanda na farka banga kowa a dakin ba,nayi miqa
jikina yayi tsami, sabon kuka na saki, anty ta
shigo ta kama ni,miqe asma'u nace nidai dan
Allah anty kuce ma ya umar ya sakeni bana
sanshi na tsane.... ta katsa ni tare da rufe min
baki haba mana asma-u baya gaya min kunyi
yarjejeniya ba? cikin kuka nace munyi mana
amma ba xan iya ba bana sanshi,tace to kidai yi
shiru na ce, taje ta hada min ruwan xafi na gasa
jikina, nayi sallah na shafa mai idona luhu
luhu.anty tayi waya ta sanar da momy,domin shi
ko da ya biya baice ga abinda ya faru ba, cewa
kawai yayi bani da lfy ne, a gabana anty tace
momy komai.sai gasu jamila da nafisa momy
tace suxo tayani xama ko da anty ta dawo
gida.da kyar anty ta matsamin na dan ci wani
abu.yinin ranan sai kuka nake yi anty tayi
lallashin har na soma bata haushi ta gaji tace wai
ke kukan me kike yi ne?sai kace kece mace ta
farko da ta soma kah budurci?ai duk wata mace
dakika ganta in dai ta kai yar mutunci to ta
ketara wannan siradin.
Jamila tace kinata faman kuka ko mutuwa aka
miki ai sai haka,nace ni wlh dama mutuwa nayi
da wannan baqin cikin Allah ni bana san ya
umar.jamila ta dubeni cikin jin haushi tace to
kada ki soshi din man ke dan kin samu ma ya
aure ki? wlh ya umar ba ajinki bane,ke da kanki
kin sani, taja tsaki ta fita.nafisa ma taji haushi
amma bata yi magana ba, anty ta ce xaki ja ma
kanki matsala da ya umar mijinki,ni xan tafi ga
sunan su xauna tare dake. ta tafi su jamila falon
qasa suka xauna ni ko haka na yini ya kira waya
har ya gaji naqi dagawa.sunyi waya da anty ta
mishi bayanin yanda na daga hankali na,yace naqi
ma na daga wayarshi,amma bari ya tura momy
itace kurum yasan xata shawo kaina,dab da
magariba sai ga momy ina ganinta na fada kanta
ina kuka sai lalla shina takeyi,jikina ai dama tuni
ya dume da xafi nan ta aiki su jamila da direba
sayaen magani,su jamila haushina suke ji sbd
bana san yayansu,sai da aka kwana uku sannan
na wartsake,dangi sunata xuwa gaida ni tare da
ganin sabon gidanmu.
Rahma randa taxo mun kule cikin daki ina kuka
ina gaya mata wuyan da nasha, ita kam na lura
hakan ya mata dadi,domin dry ta kama min nace
rahma yanxu kin canxa kin daina sona,tace san
kenan asma'u,domin duk mai sanki xai miki
murna, haka nan kin xama abin alfahari gun
mijinki, na harareta nace Allah dana san ya umar
ne xai maida ni mace dana raba ma gayu tun a
titi.dry sosai rahma ke min na samata Allah ya
isa, tace dama ai ishesshe ne. sbd yanda dangi
ke shiga da fita gidanmu,sai gashi har sati biyu
din ma tayi.aranan da yamma dab da magariba
sai gashi ,lkcn muna kallan MBC2 nida su jamila.
yayi sallama da muryarshi mai cike da dadi, su
jamila duk suka shiga taitayinsu daga srtn da
muke yi,ya tsaya daga bakin qofa, na gane nufin
shi, waton inxo in tare shi domin a abuja haka
yake yi in nice dashi ya ganni nan xai tsaya sai
naje na tare shi.na miqe babu na nufe shi, ciki
ciki na mishi sannu ya kamo ni ya rungume to
nauyin su jamika bai ji ba,na amshi jakar hannun
shi da sauri nayi gaba.
Shi kuma ya tsaya gun su jamila yana amsa
gaisuwansu. bayan isha yana cin abinci, ina
xaune kusa da shi sbd mugunta ya barni inje gun
su jamila muyi kallo yaqi wai saidai in xauna ya
gama kawai,dole muyi hira, yana gamawa yace
bari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login