Showing 9001 words to 12000 words out of 59518 words
Chapter 4 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt
bana arziki bane kiran. na shiga kayan
nasoma gani a zuciyata nace innalillahi wa inna
ilaihir rajiun, na shiga na zauna mama tadubeni
sai hawaye tsoro ya kamani mama tana kuka
saboda ni? nan nima nasoma nawa kukan ina
fadin na tuba mama na daina don Allah mama ki
yafemin mama cikin rawar muryatace na yafe ma
suraj ke tunda har kinsan kibi namiji ki tafi gurin
party nace banjeba wani wawan mari anty aina
tasakarmin sannan anty fatima ta watso min
hotunan na zaro idanuna cikin tsananin fduwar
gaba numfashina ya kusan daukewa shi kenan
bakina ya mutu ina sauraron duk hukuncin daza a
min dole na dauka anty aina tace fatma kwashe
kayan za'a nuna ma alhaj dasu ya abubakar nasa
ihu ina rokonsu , mama tace ai gara ki tona ma
kanki asir kowa yaji kafin nayi shiru tuni yan
gidan sun soma shigowa dakin Allah yasa anty
fatima ta kwashe hotunan da kayan sai takalm
da jakan da wayar, anty aina suka ce suraj ya
aiko min dashi kenan har yanzun muna tare. a
raina naji dadin yanda suka rufamin asiri, na
yarda naka sai naka kuma hannunka baya rubewa
ka yanke ka yar su hajiya da umma sun bada
hakuri amma mama tace ita fa in nemi uwata
furucin ya tayar min da
da hankali tare da sakani nadama sai dai kash
nayi nadamar a lokacin da bata da amfani tunda
duk mutane basa min kallon kima da mutunci
wani sabon tashin hankalin ma mama cema su
fatima tayi su kaini asibiti a duba ni ko inada ciki
haka ko washegari da sassafe sukayi asibiti dani,
likita ya dubani ya kuma tabbatar da bani da
komai ranar nayi kuka har na gaji nasan cewa
Allah ne kadai shaidata kan cewa ban taba sanin
'da namiji ba. An nunawa alhji wayar da kuma
jakar nan yayi Allah wadai da halina, tare da
neman mahaifin suraj kan cewa dansu ya fito sun
gaji da yaudarar daya kemin mahaifn suraj yace
shi danshi bai isa aure ba don haka baza su
mashi aure yanxun ba. alhaji yace amma ya isa
yaudarar yaran mutane yana batawa, to suja mai
kunne duk abin daya faru da 'yarsa shine . tuni
na gane shi namiji komai yayi ado ne. suna na ya
baci sai sa'a xan samu mijin aure, uwa uba gashi
mama ko gaishe ta nayi bata amsawa su anty
ana da fatima ko yaushe cikin tsangwama da
zagina suke, na samu umma da hajya na
rokesuakan subawamama hakuri amma abin ya
faskara domin ce musu tayi babu yafiya tsakanin
mu, hakan kara daga hankalina na soma tunanin
inda zan samu mai taimakamn don ganin anba
mama hakuri ina kwance don yanxu ko
makaranta na daina zuwa, bana ma fita ko ina
towa zan tunkara ince ya bani kudin mashine?
bayan haka ina jinkunyar fita katsam saimomy ta
fadomin a rai, dukcikin kawayen mama babu
kamarmomy suna matukar jin shawarar juna
anan take na mike akwatin kayana da jaka na
soma nema zani da riga da zansa amma abin
takaici duk kayana na duba ba bu zani sai kwaya
daya nakai su an maida min siket.
na dauka na saka sannan na soma saka shima
banda na arziki dan garama na islamiyata shine
ma yakai min guiwa nasa nafita ,duk na kade
danko abincin kirki banaci ,gidansu momy na
tsallaka na shiga nayi sallama gabana yafadi
sakamakon ganin ya umar da anty amarya suna
magana ta amsa min shi kam 'yar fara'an dana
same shi yanayi sai ta dinke take yakoma tamkar
bai taba dariya ba , dama gashi cikin kakin soja,
don kunya take na tuno halin daya ganni
kwanakin baya ji yayi tamkar in juya in koma
amma sainayi ta mza nace anty ina kwan? tace
lfy asma'u nace momy tana nan? anty tace tana
ciki na shiga dakin momy tana zaune kan gado
tana ninke kaya ,na zauna sannan na gaishe ta
sannan na shiga kuka ina rattafo mata matsalata,
tace nayi shiruzata shigo gdanda daddare, na
tashi nacigaba danunke kayan tana ta min nasiha
tare da jan hankalina, kan irnkayan da nake sawa
, nace mata ai na daina yanzu ma inason anjima
zan koma gida 5 ne in jamilaa ta dawo makaranta
ta dan budemn kasancewar jamila tana dinki
momy tace ki kawozan gaya mata inta dawo.
kema da kin maida kai ai da uanzun kin iya tunda
tare muka kaiku, nace ai nama kaina yaanzu ko ai
nasan mama ba zata kuma asarar kudin ta ba.
haka ko daa dare sai ga momy sun jima tare da
mama sannan aka aiko shema'u ta kirani na
shiga na zauna momy tace gaya mata laifuka na .
hakika bankyauta ba nace na tuba na kuma daina
, nayi alkawarin ba zan sake ba haka ne yasa
momy ta saka baki mama tace bata da alkawari,
sau nawa tana dainawa amma saboda rainin
hankali ta koma, nace insha Allah na daina.
Abba ya dubi anty amarya yace kinji na
rantsemikibabu daga kafa kan baatu nan ba zan
yarda ya kuma azumin nan babumata ba,ai shi
mijin mace 4 ne in rabon shi ce ya aure ta
gaba,na taba jinhaka? shi mahaifin yarinyar wace
irin jaki ne? 'yarsa tasa mi miji yace karatu an
yaardain anyi abin zata cigaba amma kace kai
sai ta gama? dama aurennesa din nan ba wai
sonshi ba ne tunda gashi muma muna da yaran a
gda yazo ya aura. shiru anty tayi saboda ta ji
abin daya fi karfinta tasan abba sarai dakafiya
kan abin daya fada ssaidai yanxun bata san
yanda zasuyi ba,ya soma neman layin umar,
ringing na 3 ya dauka cikin girmamawa yace
Abba ina kwana? ya amsa da fadin lfy lau zaka
samu zuwa ne koko na fada maka ta waya? yace
meya faru abba? abba yace zancan auran ka f?
yace ayimin hakuri abba zuwa lokacin da suke
s......ya katse shi da fadin yi min shiru ka kara
da ita lokaci mai zuwa, ka turo dakomai na biki
inma baza ka samu zuwa ba ya kashe wayarshi.
ya umar ya tsorat da jin zancan Abba, yasan
kuma yana nufin abin daya fada.ba zai iyaja da a
bba ba don haka ya kira layin anty dan jin karin
bayani shaida mishi tayi ya gagauta samun farida
ko da aure ne mahaifin nata su yarda a daura in
yaso ta tare daga baya,inko ba haka ba saidai ka
dauki kaddara domin ga abb bbu fashin auran
nan, zufa ta zubo mishi take hankalinshi ya tashi
yace anty bari na kira fridan ina zuwa , ya kashe
sannan ya soma kiran layin farida wayaar tana
nesa da ita kuma cikin jaka , kai koda tana kusa
ma zaiyi wuya taji domin bata cikin hankalinta,
saboda haka har wayr ta yanke batta ma sani ba,
ya kira
[1:35PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1----8
Abba ya dubi anty amarya yace kinji na
rantsemikibabu daga kafa kan baatu nan ba zan
yarda ya kuma azumin nan babumata ba,ai shi
mijin mace 4 ne in rabon shi ce ya aure ta
gaba,na taba jinhaka? shi mahaifin yarinyar wace
irin jaki ne? 'yarsa tasa mi miji yace karatu an
yaardain anyi abin zata cigaba amma kace kai
sai ta gama? dama aurennesa din nan ba wai
sonshi ba ne tunda gashi muma muna da yaran a
gda yazo ya aura. shiru anty tayi saboda ta ji
abin daya fi karfinta tasan abba sarai dakafiya
kan abin daya fada ssaidai yanxun bata san
yanda zasuyi ba,ya soma neman layin umar,
ringing na 3 ya dauka cikin girmamawa yace
Abba ina kwana? ya amsa da fadin lfy lau zaka
samu zuwa ne koko na fada maka ta waya? yace
meya faru abba? abba yace zancan auran ka f?
yace ayimin hakuri abba zuwa lokacin da suke
s......ya katse shi da fadin yi min shiru ka kara
da ita lokaci mai zuwa, ka turo dakomai na biki
inma baza ka samu zuwa ba ya kashe wayarshi.
ya umar ya tsorat da jin zancan Abba, yasan
kuma yana nufin abin daya fada.ba zai iyaja da a
bba ba don haka ya kira layin anty dan jin karin
bayani shaida mishi tayi ya gagauta samun farida
ko da aure ne mahaifin nata su yarda a daura in
yaso ta tare daga baya,inko ba haka ba saidai ka
dauki kaddara domin ga abb bbu fashin auran
nan, zufa ta zubo mishi take hankalinshi ya tashi
yace anty bari na kira fridan ina zuwa , ya kashe
sannan ya soma kiran layin farida wayaar tana
nesa da ita kuma cikin jaka , kai koda tana kusa
ma zaiyi wuya taji domin bata cikin hankalinta,
saboda haka har wayr ta yanke batta ma sani ba,
ya kira
Yakira na biyu har zuwa na hudu bata daga ba,
hankalinsi yaku ma tashi shiru yayi yana tunanin
in shirinsu baiyiwu ba baisan irinmatar da abba
xae aura mishiita ba, kila ma bata da tarbiyaa, ya
tuno faridarshi abinsonshi kamilar mace,layinta
yakaranema wannan lokacin sun gama
masha'arsu kanta na dore bisa kirjin Alhaji
sambo shahararren dan siyasa ne da kudi suka
nem su mishi yawa,yanxun haka kujerar shigaban
kasa yake, sai ko taji ringing din wayarta,kuma
ringing namusamman da ta saka domin sojanta.
da gudu ta hantsola duk dababu kaya jiknta ta
ciro wayar ta daidai sanda take gabda tsinkewa
tace slamu alaikum yyi aajiyar zuciya sannan
yace kina ina nehaka baki dagawayata ba? tace
sorry soja ina sallah ne yace ai da sauranlokaci
gabanta ya fadi yanzu ko sha biyu batayiba tace
walha nayi ina lazimi ne kuma wyar bata gurina,
tana dakn na ne ni kuma ina dakin maman mu ne,
dadi ya rufeshi yace kina ska mu cikin ddu'arki
kuwa? tace Allah soja daan kai nakeyin wsu
sallolin ina gayama Allah , domin banason in rasa
ka, yace to yanxun ina mafita ? abba yasa min
rana nan da sati 3 kafin azumi in gidan ku sunki
yarda to shi zai aura min wata, sanin kanki ne ba
zaniya ja da abbana ba, shwarar dana yanke itace
ki amince sannan ki samu babanku ya yarda a
daura mana aure, in yso in kin gama karatun sai
ki tare (tashin hankali) domin yanda take son
umar bata jin zata so kishiya don haka sai t
yanke shwarwar tada ma mahifintabali ya amince
koh auran a daura, don haka sai tace mishi zan
kira ka duk yanda muka yi zakaji .
sun kwashi sati suna rigima da babanta inda ya
dage ba yanxu ba, kuma baiga kudin da sojan
yake da shi da xai daura mata aure da shi? yace
mata tasan nawa ya kashe kafim ya samu alhj
sambo ya nemeta? shine sun same shi ko kudin
da ya kashe ba a maida ba xata ce xatayi aure?
to ai in dole ne auran saidai ta auri alhj
sambo,domin suna saka ran shine xai xama
shugaban qasa.waya tama sojanta ta sanar da
shi baba ya ki yarda dan haka hankalinshi ya
qara tashi musamman daya kasance farida tana
ta mashi kuka, tace ko dai ta gudo ne gun shi in
yaso sai ya samu wani malami ya daura musu
aure? yace abbanshi baxai yarda ba,su dai cigaba
da addu'a. sati daya har xuwa kwana goma ya
umar bai ce ma abba komai ba,dan haka abba ya
yanke shawaran samu amininshi alhjnmu domin
yin shawara.ni ko tsautsayin xan kuma fadawa
wani hali yasa nayi canjin jaka da samira sani
yar islamiyarmu ce ta aje min jakaita kusa da
tawa iri daya ne muna tashi sai na suri tata cikin
rashin sani bayan an idar da sallar magariba.
naje kicin gun da anty fatima take kwashe tuwo
nida shemau muna kaima kowane dakin nasu
kasancewar duk girkin gidan ko girkin wanene su
anty fatima da anty aina ne suke yinshi,ka
sancewar basa xuwa islamiya nakai na dakin
hajiya ina dawowa anty aina'u ta qwalamin kira
tarf da tambayata ina Alkur'anina? nace yana
cikin jakata.na shiga dakinmu in aje tuwansu anty
fatima sai na samu anty aina'u da wani littafi a
hannunta tana jujjuya shi cikin mamaki, har xan
fita tace ke xo nan,na isa cikin faduwan gaba
matsananciya. tamiqo min littafin nan kuma kika
koma? da sauri na ansa na duba bangon sai
naga an rbt ILIMIN JIMA'I. gabana ya fadi nace
ba nawa bane, ta daukeni da mari har sai da
fitsari yaso ya kwace min dan xafi,ta miqe keda
mama da kuma alhj,na kamota dan allah anty
aina ki mini rai wlh ba nawa bane, takuma
makamin duka tace yar rainin hankali kin saba
yin abu kice bake ba ceko?na tafi lamo na
kwanta ina tunanin babu mai yarda cewa ba
nawa bane tun da na riga na fata sunana tun
farko.
Tun kafin a kirani na tafi dakin mama,na samu ta
rabsa tagumi tana kallon littafin na ce wlh mama
ba nawa ba ne,Allah kuwa......ta daga min hannu
alamar inyi shiru ni kam tuni hawaye ya soma
ambaliya,tace in fitan mata a daki,na koma
dakinmu na kasa cin tuwan dama nida shema'u
da aisha da hadiza muke ci,anty ana'u da anty
fatima suke ci yau harda anty salima ta shigo.da
alhj ya dawo mama ta same shi tace abubuwana
sun isheta baxa ta iya ba,yanxu na koma neman
sanin ilimin jima'i gara a min aure ta huta,kada in
sa jininta ya hau,ta bashi littafin ya duba ya gani
yasha mamaki sannan yace yasan abin yi.washe
gari da safe bayan alhj ya karya didan abba ya
shiga domin ya nemi shawararshi game da wanda
xai bani a cikin abokansu, falonshi suka shiga
suka gaisa.abba ya ce ina shirin shigowa sai
gaka? alhj yace ai mi nan daka gani matsalace
dani,abba yace nima haka,amma tunda ka rigani
shugowa fara sanar dani taka.alhj yace wai cikin
abokaou wanene mai mace daya?abba yayh dry
yace meyasa kk tammaya?
Alhj yace qara masa xanyi da yarinyan nan
asma'u,gara in mata aure,tunda dan iskan yaron
nan ya hure mata kunne,ta daina ganin kowa da
gashi ni bama wannan ba,dubi irin littafin da take
krnt wa,aiko kasan taso aure, abba ya duba yayi
salati ya sallame yace duk nawa asma'un take
data xama haka?xan ce tsarar jamila ce? alhj
yace qwarai shekarunsu na sha biyar kenan.abba
ya cf ta isa aure amma ga shawara,dama nima
xancan da xanje maka dashi kenan ,yaran nan
umar dubi har aliyu ya sanar dani yana san
hadixan gidanka,salima sun sasanta da abubakar
ga aina'u da fatima duk an gama magana amma
yayansu kwata kwata sai shiririta, alhj yace yaya
xance yarinyar da yakd nema? abb yace rabu da
wadannan mutanan ba dattawa bane tunda ga
matsala kawai mu hada su da asma'u su je can
su qarata.alhj yace xai so asma'u kuwa? abba
yace ya sota wata rana.alhj yace shi kenan sai a
hada dana su aina'un ko? abba ya ce a'a kasan
sati biyu na bashi to sati biyun xamu sa kafin
axumin bana san xaman shi haka ba mata.
kaga gara da da yanxu tunda ya samu qarin
girman nan sai suka maida shi onasha can cikin
arnan ma, alhj yace ai ya gayamin saidai ya ce
course ne nan ma ba xai dade ba xai koma
abuja,abba yace haka ne amma ai gara da yar
uwarshi kusa.bani da lbrn halin da ake ciki sai dai
najh ance momy tana kirana, naje gidan na same
ta tana aiki su anty salima da jamila sunma duk
suna aiki na rusuna na gaida momy sannan anty
salima, jamila tace asma'u nace na'am,jamila xan
xo kawo gyra.jamila tayi dry tace da an ganki
anga gyaran kaya kamar da wani yace kiyi su
sumiki kadan,nace babu dai komai ai na kusan
gyara su duka bana san kawo miki duka
ne.momy taxo ta jani xuwa dakinta tace min na
xauna, na samu gu na xauna tace takalmina
nanba nawa nake sawa? nace 38 ba tare da wani
tunani ba tace wane kaloli nafi so? nace xaki
saimin ne momy,tace eh,nace ko wannene
inaso,tace shi kenan tashi kije gida,na fito dama
tana tsame doyane xata daka saina sa hannu na
s6a daka, tafito ta amshe ni tace naje gida.
[1:38PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1----9
Yara yaran gidanmu duk basu san me ke faruwa
ba sai manya. mama ce ta qeqasa qasa tace
yaran kirki ba xa'a bashi lalatacciya ba irina, ta
kira momy tana ce mata su hada kai suce a'a, su
bani wani can,momy tace sbd me? mama tace
sbd asma'u dai kowa yasan ba yarinyar kirki
bace. shiko umar duk layin nan shi masa albarka
ake, ita fa? sai tsinuwa,dan haka in an hada an
cuce shi,moy tace shi xakiyi shaidar shi? waliyi
ne shi? dan haka ki barma wannan xancan,itama
anty amarya tace gaskiya an qari dan
gidata.gashi dama ba shiri suke yi da umar din
ba, momy tace yanxu sa shirya in anyi auran,
tace momy dama ke dai kina san asma'un nan,
tace eh ina santa. abba ne yayi ma ya umar
waya yace lalle ya bar komai yaxo, washe gari
sai gashi. abba ya ce xancan auranka ne, kuma
yaxo a qurarran lkc sai kaxo a san shirin da
xa'ayi xufa ce ta keto ma ya umar, wanka yayi ta
maxa yace ta abba ai da dan wannan ne dama
anmin waya kawai saina turo ma anti kudi ta sai
duk abin da ya dace, cikin farin ciki abba ya
samai albarka.
Abba yace dama nasan baxaka watsamin qasa a
ido ba, yarinyar ma ta gida ce, asma'u ce yar
gidan babanka alhj ahmad, gabanshi ya fadi da
sauri ya dubi abba, abba ya ce yaya? ya umar
yace a'a ina mamakin ta isa aure ne? abba yace
qwararai shekara sha biyar ina laifi? takaici ya
cika ya umar amma babu dama ya nuna, yace
a'a babu laifi amma inaga gobe xan koma sad
muna da training jibi. abba yace to kaje ku gana
da matarka sannan abokanka su xama wakilanka
anandin, yace shi kenan abba xan yi duka, daga
nan dakin momy ya wuce ya sa mata rigima shifa
baya san wannan yarinyar yar iska ce, momy tace
kai na gari ne? yace Allah ya sani ni momy ina
qoqarin kiyaye dokokin ubangijina, momy tace to
kasa ma ranka ka auri mata ta qwarai, shiru yayi
yana mamakin yanda su momy da abba basa
kishin dansu. sunfa san halin yarinyar nan,amma
sun nace,itama cewa tayi yaje ya gana dani
sannan tace yasa abokanshi cikh kan ya tafi. ba
ya iya ja da iyayanshi dan haka yace to momy,
amma Allah yarinyar nan batada kunya.
Ya umar yace kinsan fa ta taba watsamin ruwan
datti? momy tace ai yarinya ce quruciya ke
damunta, yace haka xanje ina fama da ita? tace
ai xata daina ba xama tayi ba tunda taga daga
kai sai ita, ya fita ranshi bace,kofar gida ya tsaya
ya kira aminu, amininshi ne yace aminu ina
jiranka nan kofan gidanmu, aminu yace captain
umar kana kd kenan? yace eh dan allah kaxo ina
cikin damuwa. kafin xuwan aminu sai ga ya aliyu
yayi mamakin ganin ya umar dan ya kan kira shi
ya sanar da shi xuwanshi, yace yaya yanxun
kaxo? ya umar yace bari kaidai aliyu sai addu'a
ba dadi ya kawo niba, amma shiga gun anty ka
ce ta rbt abubuwan da ake so game da lefe da
sauran abubuwa sai kaje ka cire kudi kuje
kasuwa da anty, yace auran wa xa ayi? yace
shiga kaji gun anty ko momy? aisha ta sameshi
tsaye ta rusuna ta gaidashi sannan tace mama
tace kaxo,yace to kice gani nan xuwa, tun dama
shi dan dakin mama ne girma ne da kuma yawon
aiki ya sa ya rage shiga gunta.ya shiga gefen
mama ya nufa ya same ta xaune duk bata cikin
walwala.
Yayi sallama tace shigo faruk, ya umar ya shiga
tare da fadin mama kina ciki? tace uhum ina ciki
faruk, dama ina tunanin yanda zan ganka sai
aina'u tace minute gka. waje shine nace Aisha ta
kiramin kai, yace jiya nazo abba ne ya kira ni kan
zancen aure, tace nima neman da nake ma kaa
kenan , shawara zan baka kar ka amince da
zancen auran nan, don yarinyar nan llaataccya ce,
cikin mamaki ya dubi mama tace kana mamaki
ne? nasan ba xan boye gaskiya ba in goyi bayan
karya, ji nayi yana jin kunyar mama domin mace
ce mai mutunci ba