Showing 45001 words to 48000 words out of 59518 words
Chapter 16 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt
nakai su jamila gida in dawo dama banje can
ba nan na xarto nace su jamila fa nan xasu
kwana,tunda a dakina muke kwana,yace to yau
dani xamu kwana kada kixo ki min ihu suna
nan,na xunbura baki, yayi dry.haka ya tafi ya
maida su jamila kafin ya dawo na kulle qofata
nace baxan xauna kaxo ka min irin na rannan ba,
na soma bacci naji an dauke ni cak, na saka ihu
ya dire ni yana dry.mai tsoran tsiya kin rufe min
qofa ko? to na bude, ya jani sai dakin shi ganin
take taken shi na soma kuka,yana lallashina ya
ce yau baxaki ji xafi ba, ya umar yaran kan
soyayya haka nan ya san yanda xai yi ya mantar
da mace ko ita wacece,lkc qanqani ya rame
ni,wata rayuwa mukayi ranar mai dadi,sai daga
birani na soma kukana, bana sanshi yayi ta
lallashina hakan nan muka idar da sallah asuba.
Ya umar ya soma min wasannin na ce gsky bana
so,yace to amma ai munyi yarjejeniya neko? ke
dai naki to ne,nace amma ai ba ace ko da yaushe
xaka dinga min wannan abin ba, yace inji wa?
matata gonata ce haka manxm Allah yace, tunda
yanxun kina matsayin matata ne ai dole ki yarda
in xo miki ko yaushe ne.yan magana yana kallona
yana murmushi. kwananshi 2 yace to mu koma
abuja in fara xuwa mkrnt,mumje munyi sallama
da su mama da momy muka nufi abuja. cikin
sa'a na shige jami'a inda nake krtn mass comm.
xuwan farko shine ya kai ni yasa joseph suje su
dauko ni sai farida ta nuna rashin jhn dadinta
inda tace haba sojana, ba gani ba nima fa mkrnt
nake,ko ba xanje ba ai xan kaita, yaji dadi sannan
yace min to mu dinga tafiya da faridarshi,ban so
haka ba sbd nasan wata rana sairai ya baci, haka
nake kallan su suna xuba soyayya a gabana, ni
kam ban damu ba tunda ba wai ina san shi
bane,in yana dakina kuwa sai nasha lallashi tare
da dadin baki kafin in yarda dashi abin da yafi
ban haushi .
Kullun sai na mashi kuka yayi ta lallashina yana
cewa kada in damu tunda ba dindin din xamu
xauna ba. yau muna da lecture qarfe 2 dan haka
nace ba xan je nayi ta xama ba farida ta fito ta
ganni xaune, cikin isa ta dube ni inxaki jene ki
taso inko ba xanki ba in tafi. nace mata ni sai 2
nakeda lecture tace kyaji dashi ta tafi nace kodai
kinji dashi,2 nayi nayi shirya na tafi,na samu drop
xuwa mkrt sai shida na taso. ina kallanta suka
wuce da wasu qawayanta, ta ganni bata ganni ba
oho, na kuma samun drop xuwa gida,sanda na
shiga an idar da sallar magrib. farida tana dinning
sallama nayi bata amsa min ba nan na nufi
dakina,sai da nayi wanka nayi sallolina sannan
na fito ,lkcn ya umar ya kira wayata,na duba
naga shi ne sai naci gaba da tafiya gun su,domin
na san dama bai wuce yace inxo muci abinci ba.
na xauna tare da fadin sannun ku. ya umar ne
kadai ya amsa,cae bayan an fara cin abinci,sai
farida ta soma magana, yauwa sojana,dama ina
so in maka magana,yarinyannan ka gaya mata,ba
kimar ka bane tana
Farida tace ba kimar ka bane tana irin wannan
gidan sannan ta ringa hawa motar haya. ya ajiye
cokali ya dube ni motar haya kika shiga asmy
nace eh, yace sbda me? fuskata adaure nace sbd
bani da mota, yace ban gane bakida mota ba
baga my farida kuna tafiya ba? nace to ni yau 2
xanje ita kuma kullun da safe take tfy yace me
xai hana kimin waya gasu joseph sukai ki? yace
gaba bana san hawa motar haya ko acaba,duk
sanda kika sake xan bata miki rai,farida tace shi
yasa nace bari in gaya maka a gaban ta sbd kada
ta xata ko munafinci ne, da tace min 2 take da
lecture da ban musu magana sun kai taba?yace
ko ita ce tace su kaita xasu kaita, kallan farida
nake yi cike da mamaki na fa gaya mata tace naji
da shi lallai ma matan nan.jin suna ta faman min
fada yasa na tashi na nufi daki na bar abinbin na
kulle qofata. na fada kan gado ina kuka,waton shi
baima san dole nake xaune bane da xai tasa ni
yana min fada?
Ita kam farida hakan yayi mata dadi sai ta qara
da cewa, kenan dan an gaya mata laifinta shine
na fishi? kaga gashi harda barin abinci jeka
lallaso ta ,shi kuma sai yace dan allah ki barta
dama dan taga ina lallabata ne shiya sa take min
salo ki barta kada taci ba cikinta xata kai ba?da
safe ban fito da wuri ba sbd yau ma sai goma
nake da lecture ina jinsu suna break dan farida
tace sojana bari in kira qanwata ta karya ina
ganin har yanxu bata huce ba, yace qyale ta
kawai. ta miqe aiko da kissa bari dai sojana in
kirata kasan yarinya ce bama kulata ba,ina
kwance ta shigo sai da ta qare ma dakin kallo
sannan tace lalle an xuba kudi a dakin nan, kuma
dan wulaqanci irin kayana, ta dube ni ke kuma
mara kunya kina nema ki dauke min hankalin miji
xaki san kina kishi da yar barhki, babu boka ba
malan tsabar tungu ma ya ishe ki, na dube ta na
ce tuggun ki xai qare kanki kuma baxan gaji da
sheda maki cewa mijinki baya gabana ba, dama
xaki roqar min takardan saki kaf 9ja bani da
kamarki.
Na tashi na sauko daga gadan nace mijinki shine
ya liqe min ko a gaban shi xanfada ta daga
murya dan ya jiyo,ni kike ma ihu? daga xancen
arxiki? nace an maki? haka ake xancen arxiki?
tace kada ki xageni, ya umar ya shigo rai bace
my farida ba sai dana ce kada ki xoba, kin san
yarinyar nan bata da kunya,ga mamakina sai
naga ta soma kuka,tana fadin yarinyannan dai
kasan da ace ina da qanne nayi qanwa ta kusan
hudu da ita ko? shine daga xo ki karya sai ta hau
ni da baqaqen maganganu har dace min ka liqe
mata ita bata sanka da sauran surutai,ban da
taci arxikin ka ba sai na lallasata ba? ya jata ya
rungume,yi shiru my farida,ki barni da ita,ni ko
banxa na masu nama shige toilet na tsiri wanka,
suka fita yana lallashinta sai cewa tayi ya wuce
amma ka dinga mata nasiha ita rayuwar dny
guda nawa ce yace na gode my farida shi yasa
nake qara sanki Allah ya sani ina girmamaki sbd
tsoran ubangijinki ta rungu me shi tana gdy. na
fito wanka ina shafa mai yayi sallama ciki ciki ,ya
shigo
Ban ko amsa ba du da nasan mahimmanci
sallama ya tsaya yana kallona, yi nayi tamkar
ban san da mutum ba, yace wai asma'u me kika
dauki kanki? nayi banxa shi yace dake nake
magana, kina nufin yanda kike so xakiyi? to kinyi
kadan kuma ruwanki da matata,duk abin da xakiyi
ya tsaya kaina tunda ni na kawo ki ya juya ya
fita,nace kudai kuka sani domin babu mai takura
min cikinku goma nayi na fito sun fita ita da shi
sannan basu joseph sai jorn maigadin gate na ce
mishi ina su joseph? yace madam babba ta aike
su suleja,nace wani abin xata kulla kuma xai qare
mata, na tafiyata mkrnt drop dindai da ba aso na
kuma dauka hakan nan da xan dawo duk daba
fanni daya mukd da ita ba nasan da xan dinga
ganinta amma bana ganinta ban da jiya, bayan
nataso misalin 2 da rabi kai tsaye na samu drop
na nufi gida yau nice dashi nafito,da irha na gyra
muru gun cin abinci,na koma dakina agun cin
abincin ne yake tambayan farida ina nike?
[7:44PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----9
Ta sheda mishi ina daki ya kirani da kanshi harda
cewa ka lallashe ta domin bataso ina mata mgn
dazun nan ina skul lkcn zuwanta yanayi da yake
na aikisu joseph suleja, sai na dawo dan na
dauke ta na kai ta skul gaba da gaba tace min
ita da shiga motata har abada kuma motar haya
yaanxun ta soma shiga duk yanda xamuyi muyi
da sauri ya dube ta, yau ma haya din ta shiga?
tace haya mana ta shiga amma don Allah kada
ka saurare ta ko mata fada shiru yayi yana
tunanin me zaiyi akan wannan yrnyr. ya mike ya
nufo dakin a lkcn ina zaune bakingado ina tura
ma mina text ya shigo rai bace yake,cike da
masifa yake fadinke wai ina tambayarki, me kika
daki kanki? ban za nai miashe ranshi ya kara
baci ya fisge wayar ya jefar kan gado, ke 'yar
raininhankali ce ko? na mike duk da raina cike
yake da tsoro kada ya dakeni sai da nace, to me
na maka? yace oh ba kima sani ba ko? wato
danace kada ki kuma shiga motar haya dankin
raina ni shine kika kuma shiga ko? nace yaya ba
zan shiga ba tunda bani da mai kaini kace na bi
sujoseph su kaini ta aike su sannan ita kuma tayi
tafiyarta me zan mata?yace kada kimin karya ko
ki tsaya kina tsara min zance. wlh ba zan dauki
rashin jin mgn b, haushi ya kama ni nace to wai
an daure maka ni ne? yace toh kin ma tuna min
dama na gayamiki muddin kika karya doka dana
sa miki to sai mun sake sabon lissafin kwanaki,
don haka sai kisa ke sabon lissafi daga yau
Bansan snda na saki ihumai karfi ba, har farida ta
zata dukana yakeyi donhaka ta shigo cike da
murna tana fadin haba sojana, me yayi zafi haka
hrda duka? jinkalamn dake fitowa daga bakina
yasa tayi turus nace wlh ban yarda b ai sharadin
naka bakace zaka tasani kana min fadaba, to wlh
ka bani takardata na fasa sharadin duk ma abin
da za'a min a gidan amin, inma sunce ba zan
zauna gidajansu ba ai gari da yawa maye ba zai
ci.... saukar mari naji tayau, na dafe kumatuna,
ka mare ni? wlh bazan yarda ba, yace to zoki
rama. farida tace haba don Allah sojana, yaya
zaka kula taa kema rshin jin mgn ne....da sauri
nace kada ki dame ni ke kuma duk bake ce me
sawa ba, Allah zaimin maganin ki ya juyo kada ki
saka ta cikin shirmenki, zan hukun taki domin ba
sa'arki bace kuma tana da kima a idona, bakina
bai mutu ba nace da kai da ita bakwa
gabana,naci gaba da kukana , suka fitana tashina
soma hada kayna ina zubawa cikin akwati na. shi
kam daya zauna dan cin abincin sai ya kasa, daki
ya tashi ya shige ranshi sam babu dadi
zuciyarshi ta shiga zargin shi da rashin kyautawa
domin tana ganin asma'u wata abin sontace gami
da girmamwa, don haka tana bashi shawa maza
ya tashi yaje ya lallashe ta nn take yabi umarnin
zuciyarshi ya mike ya nufi dakin a lkcn ni har na
jawo gyalena, ina kuka naja akwati zan fita
mukaci karo ya rungume ni yayi cikin daki dani
ina kokarin kwacewa yace haba asmy yi hkr ban
kyauta
Tsam ya matseni yahan niko motsi sai shfa kaina
yake yi yana cewa inyi hkr in daina kuka, nace
a'a ni dai yau gida zan kwana bazan sake zaman
gidannanba, yave nasani naki sona amma ki kara
hkr ina mki wasa ne da nace na janye sharadin,
ban janye ba yana nan yu wata daya ko? da sauri
nace a'a wata biyu da kwana tara yace a'a'a
ashe ma munyi nisa to shi kenan kin gama lkcn
yayi nisa, sannan skul zan kai ki da kaina kafin in
samo miki direba wanda shi aikinshi shine ya kai
ki skul, sannan yaje ya dauko ki bayan kun tashi,
haka yayi ta lallashina tare da kwantar min da
hankali har na daina kuka, na yarda zan cigaba
da zaman sharadi. sannna ya umar yayi ajiyar
zuciya tare da cewa nazo muje inci abinci. duk
wannan abin yana faruwa ne kan idon farida
wanda ta tsaya tana leke ta kafar makullin
dakina, tasha mamaki kafin ta nufi dakn ta
zuciyarta a bace lallai sojanta ya soma shiga
tarkon son yrnyr nan kamar yanda ta dade tana
zargi ita a yanxun ta isa ta mishi masifar da
yrnyr nan tamishi dazun bai casa ta yaci kaniyar
ta ba wata zuciyar tace kenan yafi sonta dake?
Gabanta ya fadi laillai dole ta dauki mataki kan
wannanlamarin, dakina ya kwana sai dai duk
kalatar shi dole ya barni domin nki yarda san
shiko lallaba ni yakeyi. dare ya ratsa grin shiru,
ya umar zaune kan sallaya yana kaima Allah
kukanshi yana son ubangiji ya sanya matarshi
asma'u taso shi kamar yana ya jarabci zuciyarshi
da sonta domin yanzu wani so mai zafi yake
shigar ta duk wasu kofofi gashi na jikina, rayuwa
mai juyi kanam yau ya umar ne ke rokon Allah
yasa asma'u taso shi. da safe duk saurin da yake
sai daya jirani8 tayi sannanmuka tafi wanda
hakanbai ma farida dadi ba, kuma har ta
nunamishi ta hanyar kissar dta iya , tace kenaka
raina kulawar danake yi kan asma'u? shi kam
yacce sam ban raina baa, inason dana mata abu
zata hadani da momy kiyi hkr nasan kina iyakar
kokarinki da ita, shiyasa nake kara sonkimy
farida, da wannan kaiman ya rufe bakinta.ni kam
kafin sati ya zagayi kullum zai kaini skul sannan
zai koma ya dauko ni cikn satin ya kawomin
direba wanda shi aikinshi kawai shine ya kaini
suk, sannan yaje dauko ni koaike ne nice kurum
zan aike shi sunan shi balarabe, kym dan kd ne,
yace iyayen shisuna hayi, haakan bai ma farida
dadi ba, domin waya ta kira hafsa lady tana
gayamata lady tace kada ki damu kan yrnyr
tunda ita kan ta kince ba sonshi take b, shima bki
da tabbacin cewa yana sonta donhaka kicigaba
da yimata kissa in bai yiwu ba saimu hada da
malamai.
Farida tace shi kenan ,yanzu yaya batun super
market dina nan yola kasuwancin yana tafiya
kuwa? lady tace yana tfy mana, kin samu shagon
da kke son budewa na nan abj? faridatace wlh
ban samu ba kuma kin san a boye nakeyi banaso
sojana ya gane,kin san zaice ina na samu kudi?
lady tace ki hada baki da yayarki ta nan abj ba
sai kice na tane ba, farida tace tun yaushe anty
yaushe anty suka bar abj, suna lagos yanxun ina
jin ko wata banyi a abujan nan ba suka tashi
yanzun dai ina tunanin in gaya mishi amma sai
ince shi zai bani jari ko yaya kika gani? lady tace
kwarai haka zaki yi in yaso da komai ya kankama
sai ki fito da kudi ki jibga kaya a shagon cikin
siyasa farida tace haka ne domin kina ganin
mutumin nan shegen kishi da bin diddigi mota fa
na siya henesi sabuwar kira,amma na rasa yanda
xanyi in fito da ita tana gidan shakatawar alhj
jamilu lady tayi dariya tace sojanki sai ke .
Yau kam da safe ina kicin ya smenicikin shirinfita
yake,yace smy xnje calaba yanxun nanina zuwa
ofis na samu n tura mu wani gwajizmuyina2wks
pls ki sakanicikin addu'a ,ya shafi kumatuna
sannanyace sai na dawo, bance mishi komai ba a
raina cewa nayi kada ka dawo, bayan tafiyarshi
da kwana 1farida mata kara gaba abinta, africa
ta kudu sukaje ita da alhj jmilu.gida daga ni saini
ban damu ba, domin ina zuwa skul kwanta 8 ta
dawo, shi kam satin shi 2 ya dwo babu dadewa
aka soma azumi cikin azumin nan mabaya zama
yau yana cangobeyana can, har sallah ta kus
sauran kwana 11 yacein shrya yakaini kd, sbd
zsujeummara shi da farida koa jikina
dominnilkcnsharadinmu yancikin 6month burina
shineingayauya umar yasake ni.farda cemai rokon
aje dani yace tabari ni sai inje aikn hajji.
Inajin sanda muka is kd yana fadama momy a
gabana wani niakinhaji xanje ,a raina nacebabbar
hajina kaa saken. naso in zauna gurinsumomy
tcea'a tunda gagidana muje dasujamila harda
nafisa da kuma aisha gidanmu, wani sabon
al'amari tunda nazokd kamar da ciwo na iso
zazzabi ciwon kai,daga nan saikirji ciwoo yayi
yawasu jamila suka gayawa momy tazo yace in
shiryamuje asibit, da yake harda bala direba
namuka zo ks sbd duk inda zanje ya kaini momy
tsa su jamila suka kira shi a waya ,don yazoya
kaimu. diamond hospital akai kaini gado suka
banibayan bincike bincike suka tabbatar da cki
wata 2 a jikina bakinciki ya saka ni kuka, momy
kan farin ciki tarungume ni tana cewahaba
asma'u menene abinkuka? wannan ai abin farin
ciki ne cikinkukanake fadin, don Allah momy kisa
a cire min wlhbanasoncikinnantace ki daina fada
Allahyayimkikyautasannn kice bakiso?haka tayi ta
lallashina har nayi shiru, kwananmu 2 muka dawo
gida ban koma gidana ba nan na zauna gurin
momy ,murnaa. gurin abbba sai kace bai taba
samun jikokiba sai kan cikin nan antynshikuwa
aitafikowa murna duk abin danace inaso shi zanci
mama ma wannan karon har ita ce 'yan zuwa
gaishe ni sannanta nunamin yanzu tanayi dani
domin sanda tazo nace ma momy ina zan samu
dan waken dawa? tace in bari za'a kawomin haka
taje gida ta sa akayimin.
Antynshi ce tayi mishi albishir ranar ina kwance
kan doguwar kujerarta ta kra su suka gaisa dashi
ke tasa waya inaji yana ce mata ina a amanata?
hope tana lfy? tace kwarai lfyr ta lau,yace bana
samun wayarta dukna damu,anty. asmy tana da
rigima sosai gashi yanzun ta shiga rayuwata
sosai amma ita bata sona, anty ta kalle nicikin
murmushi sannantace yanxun ma na kiraka ne in
maka albishir yace dabino da zam zam ina jin ki,
tace mun samu karuwa yar rgimarka tana dauke
da juna biyu don haka sai ka siyo mana kayan
beby yanda ya rikice a waya abinhar mamaki ya
bani,fadi yake don Allah antynah da gaske?
Alhmdl anty zanje inyi dawafi zanyi sallah in gode
ma ubangijina,sannan inrokesi ya sauke ta lfy,
don Allah anty kice mata ta bude wayarta,
zucyata tanamatukar son jin muryarta, ya kashe
wayar.
Farida ya isko tana cikin daki tanata sheka bacci
tafi mai da kai ga bcci fiye da aikn data zoyi, ya
rungume ta sannan ya girgiza ta yana fadin tashi
my farida kiji abin farin ciki daya sameni, da sauri
ta tshi ga zatonta training din da yaketa addu'a
Allah yasa yana ckn wadanda za'a tura ne ya
samu lbrn sunanshi yan ciki,tace menene sojana?
yaceasmy tana da ciki ,haba wani mummunan
faduwar gaba taji nan take kishi ya dirar mata
tamaimaita kalman ciki? yace wlhyanxunnannty
nah tayo min way, tayi kokari ta danne kishinta
tace Allah ya bamu masu albrka, yace
amin.hakika ya jima yana rokon Allah ya inganta
mishi ya kuma roki Allah ya cusa sonshi a zuciyar
asma'u da sukazo batun tsaraba kuwa nan farida
taga hauka, kaya yayi ta lodnamata da maza har
sai da tanuna jin haushinta sannan ya lafa
takano suka sauka kaitsaye kd suka nufo a jirgi
lokacin ina bacci cikin baccin nake shakar
kamshin wani daddadan turare, sanda na farka
sai nagaya umar sanye da fara jallabya kara kar
Da hula itama fara sai yayi minkama da larbawa,
domin sajanshi yayi kama kawai dasu , ya umar
yana da kyau namijine cikinmaza, yaana
cikinmaza masu wuyar samu,irinsu ne one in
town amma a zuciyata ba sonshi, kamshin
turarensa yayimindadi yasaki murmushi sannan
ya zauna kusadani ya dubimomy cike da fara'a
tafarka,momy taceka tshe ta dai ya tsura min
nikam kamshin turerenshinake shaka ji nake
tamkar in tashi in shigejikinshi inta shakar
kamshin momy tace ina farida fa?yacetanadakin
anyna ta mike bari insaantyn taka ta shirya muku
abinci ko? taana fita ya dube ta da murmushi ni
kam har da kra shigar da fuskata tsakiyar
kirjinshi kamshin nan ina sonshi shi kam yaji
dadin yanda nayi lamo a jikinshi ya saka murna
kuma yanazaton Allah ne ya amsa addu'arshi na
fara sonshi ne tunda yaga in ya rungume ni
tureshi nakeyi ko in ta mutsu mutsu amma
yaunice da kara kankame shi, bmu sanmomy ta
shigo ba saimgnr ta mukaji tana cewa, farida
shigo mana da sauriyaa sake nini ko sbd kunya
sai na koma na kwanta shima ya dan sosa wuyar
shi irinna wanda yaji kunya din nan, sannan ya
zauna .
[7:45PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu