Showing 54001 words to 57000 words out of 59518 words

Chapter 19 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt

guest house amma
sai ta nuna musu wai matar mutumin ce kawarat
kuma tare suke da ita ta shiga ciki ne. Su kuma
sun san wannan mutumin mane min mata ne.
Alhaji jamilu kenan.
[7:51PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----13
Special hospital suka kai ta, a can ma sun ce
suna zaton tana shan giya. Yace shi fa sam
matarshi bata shan ko maltina sai dai coke.
Sunce ko ma dai menene take sha to ta daina
don ya soma lalata mata huhu da hanta. Sun
cigaba da kula da ita bayan yayi waya mamanta
tazo daga yola tana kula da ita. Suna nan su
momy mota daya sukayi sukaje dubata har tana
cewa ina yaranta? A ranar ne momy sukayi
maganar dawowarmu ni da yara. Ya umar yace
don Allah momy ta samo wata dattijuwa wadda
zata dinga
kula mishi da yara saboda ni makaranta. Momy
tace ko ba makaranta asma'u bata son yaran nan
ya ce tana son su momy kunya take ji. Kallonshi
kawai momy tayi sannan tayi murmushi domin
yanzu baya
son laifin asmau. Haka akayi momy hajjo ta samo
mana daga gombe mace mai son yara da tsafta
tun a kaduna ta soma kula dasu, iyakata in ta
matsa min in basu nono sau daya a rana. Ina jin
nauyin hajjo
musamman da take ce min anty. Banaso amma
tace sunan babbar yayarsu gare ni don haka ba
zata iya kiran sunana ba. Satin farida biyu aka
sallame ta. Yazo ranar sati zai kwana mu wuce
sundau, niko in da nake ma bai nema ba ya
kwashi yaranshi masu hakuri inji momy tare da
nafisa suka fita. Tun dare na
soma shirin kayana kamar yanda momy tace inyi.
Ban sallami kowa ba saboda na kula kowa
haushina yake ji gidan mu kawai na shiga mukayi
sallama. Mama tace dama ina so in gaya miki
yarannan
amana ce Allah ya baki kuma ranar gobe kiyama
zai tambaye ki yanda kika bi dasu. Don haka kije
ke da Allah in kin cuce su.
A mota ya umar yamu da hajjo dasu sayyid da
sayyida shine sunan da muke kiran yaran su anty
aina'u ne suka samusu sbd sunan momy da abba
ne
nima zanshiga baya hajjo ta ce keko anty me zai
kawo ki nan ga mijinki gaba? Ya ce a to gaya
mata dai hajjo. Na koma gaba nazauna banida
walwala har muka kai abj dakina na farko nan
naga amaida dakin
hajjo wani daki na kusa dana shi wai shine nawa
kenan nida farida mun sakashi tsakiya lallai yana
nufin zama zanyi
Da dare ya shigo muna zaune da hajjo tana cin
abinci ya ce intagama inje in nuna mata dakinta
nima nakosa mu kebe sbd ina son takardata ko ta
halin
yaya ne. Na kai ta ta ce don Allah ki lura da
yaran sbd dare koda zasu tashi kibasu ruwa na
ce bamai hanani bacci na gwarama ki kauso su
nan ta ce to andebo su mun samu yau mar yana
gyara musu kwanciya hajjo ta ce dama nazone in
tafi tasu ya ce barsu nan hajjo nan zasu na
kwana insuyi wayo sai sukoma hannun
ki ta ce to sai da safen ku tafita nashiga na
zauna kan kujerar madubi ya dube ni kin watsa
ruwa? Na ce ance maka nayi datti ne? Ya ce a'a
na ce ba damuwar ka
bane yanzu yaya maganar mu ? Ya ce aike kin
cika hanzarine ina son insake ki akwai abubuwan
da nake dubawa ne shiyasa kinga yanzu matsalar
ki yarannan
sbd su kowa haushin ki ya ke ji hakan bayamin
dadi don hk nake son ki daure kishayar dasu na
shekara daya sai in sallame ki hkl kwance yanzu
amshi wannan ya mika mani wani dogon file
wannan ki adana na yaranki ne kowannansu
yanada hannun jari tare da
acct din su na bude musu don care dubu dari
bibbiyu nace ai kabar su gurinka ko kuma kaba
farida tunda dama ita zaka basu ya ce ke nace ki
adana na ce bazan amsa ba zanyi magana ya pls
na amsa shi
kuma ya fita wai yana zuwa gama shirin bacci na
saka rigar bacci na kwanta na ba yara baya ina
addu'a ya shigo ina shafawa ya zauna kusa dani
shi shirin bacci yayo gajeren wando da rigar bacci
mai budadden gaba na dubi kirjinshi gashine kirjin
yana sa jin wani yanayi don hk na kauda kaina
ya ce sufa bakiyi musa addu'a ba ban tanka shi
ba nayi kwanciyata yayi musu addu'a ya kwanta
bayana jikinshi ya jawoni na ce menene
wannan hk? Kasan dai yanzu babu wannan a
tsakanin mu ko? Ya ce dama ai shekara 2 na ce
yasoma shafata to yau kadai kimin taimako na
matsune na ce
ka matsu da me wai baga matarka nan ba? Ya ce
ai itama babu lfy na ce gaskiya ni yamanna
bakinshi cikin nawa na soma mutsu mutsu amma
tuni yasan hanyoyi janye hkln diya macce tuni na
manta da
batun ki maka lulu duniyar ma'aurata sai da
komai ya natsu sannan naso jin haushin kaina na
tashi na shiga wanka shima hk yana yana fitowa
ya haukan sallaya yashiga kaim ubanjigi kukan
shi ina bacci cikin dare sayyid ya tashi kuka ya
saka babanshi ya dauko shi kusa dani ya zauna
ahkl ya ciro nono ya mika mashi
cikin bacci naji ana shamina nono na tashi da
sauri yasoma shafamin kai yi hkr kinji kadan zai
sha na ce shine har da sata? Yayi dry basata ba
srry pls
Muna zaune cikin sabon dakin nawa hajjo tana ba
sayyid madara ya umar ya shigo cike da murna
ya ce sannu hajjo suna shan madara sosai ta ce
suna sha
ai yaran nada hkr ya ce sun gado mamansu ne
ya dan dube ni itama uwar tasu akwai hkr na kau
da kai gefe ya ce kuzo ku gaida farida sbd ta
kwanta asibiti
hajjo ta ce to ta dube ni taso muje anty natashi
muka shiga dakinta tana kwance tana waya
ganinmu yasa ta dauko dogon lbr na ce da hajjo
zomuje ta ce a'a bari tagama hk na hkr sai da
tagama mun gaisheta ta amsa cike da isa ta dubi
sayyida dake hannun hajjo ta ce wakike da
suna ? Zo nan hajjo ta mika mata tare
dafadin ga sayyida nan ni dai nafita na barsu ciki
Kai ya umar akwai shegen wayo, haka yake min
wayo shi ya same ni sannan su sha nono. Da
rana ne ma ba na basu, yace ma hajjo ko basu
sha da rana ba
kada ta damu, suna sha da dare. Ko ran da baya
dakina sai sun sha yake zuwa ya kwanta. In ko
yayi tafiya ne bana basu, komai ma bana musu.
Hajjo ce wankansu, wankinsu, cinsu da shan
ruwansu. Farida
kan dauke su amma da ta samu sauki fa ba
sauran zama sai yawo. Yau ma da take zaune
cikin supermarket dinta kallon matashin yaron
takeyi wanda yake cikin yaran da ke kula da gurin
ta, jin sha'awar yaron ya shiga ranta sosai, don
yau kam za ta neme shine. Sssss ta mishi
alamun kiran 'yan gayu, ya juyo ta kira shi da
hannu. Yazo cikin girmamawa ya dan rusuna tace
ka iya jan mota? Yace na iya madam. Tace to
zaka kai ni gidan kawata. Yace toh. Suka fita
bayan ta ma mai kula da yaran bayani cikin mota
take tambayar shi shi dan ina ne? Yace shi dan
taraba ne. Tayi ta nuna mishi hanya
har suka isa maitama gidan su aminiyarta lady.
Ta shiga suna ta lido ita da saurayinta, ta kira
lady gefe wani yaro ne da na jima ina jin shi a
raina, so nake inji
irin nashi kwazon. Lady ta saka dariya yaushe
kika tashi ciwo, amma kin koma jarabarki. Toh
kin gaya mishi? Tace a'a, lady tace toh ni dai
zamu bar muku
gidan. Ta shigo da yaron, ba ta bata lokaci ba
gurin nuna mishi nufinta, saurayin mai tashen
balaga sai wanda Allah Ya tsare. Take ya yarda
da nufinta kuma ta yaba ba laifi, sai dai bai kai
mijinta ba. Haka tace a cikin ranta. Allah ka tsare
mu da sharrin zuciya.
Cikin haka muka samu 'yan watanni kamar hudu,
yara sunyi kwari gwanin sha'awa inji mutane.
Suna zama kowa ya gansu sai ya kara dubansu.
Tuni na
cigaba da karatuna. Ya umar yace ya kusan
soma hutunshi in shirya zai dinga koya min mota.
Nayi murna don ina sha'awar tuka mota sai dai
ban nuna
mishi ba. Tafiya ta same shi ta gaggawa kuma
sati uku zasuyi a can kara benin. Don haka yana
ta bar mana amanar yara, nace kai ma kasan
ban da lokacin yaranka. Ya bar su ga farida da
hajjo sannan ashe ya hada computer shi yana
son ta ringa dauko mishi yaranshi kafin ya dawo.
Bayan tafiyarshi na lura da wani abu, farida tana
son yaran ne na ganin idon babansu. Tunda ya
tafi bata kula su. Ni ko bai dame ni ba. Ko hajjo
ma ta kula, don haka ta min magana. Nace su
suka sani, tace koda yake kema uwarsu kin ki su
bare ita da ta gansu a sama taka?
Allah ya shirye ki. Na taba ganin inda ake son
uba amma ba a son yara? Na dube ta nifa bana
son shi hajjo, tace tafi can 'yar nema, yarinta ko
da nake tsohuwar da kike kina son mijinki. Naki
salon son ne
haka. Na dafa kirji. Allah hajjo ba sonshi nake yi
ba. Tace ai sai kiyi. Na jima cikin daki ina
mamaki, yaya kawai ta min fassara wai ina son
shi, yaya ma son
yake? Na taba son suraj amma bana jin zan tuna
yadda so yake, me yasa hajjo tace ina son
mijina? Naga bana mishi magana, ban mishi
dariya amma
tace ina son shi. Gidan aminu muka je yau ni da
hajjo, tace zata bini don ta gaji da zaman gidan.
Aisha matar salis nan muka same su tare da
aminan aminu.
Mun sha yini in da muka sha hira soasai, sai
biyar muka bar wuse wato unguwar su amina.
Mun dan shiga kasuwa sannan muka yo gida.
A falo na ga dankwalin lace din farida. Na wuce
shi, hajjo ma ta shigo dauke da 'yar daya a baya
daya a kafada suka yi dakinta. Ina bude kofa na
ga sun fito
daga nata dakin ita da wani saurayi, da ganina
sai duk suka rude. Ta soma mishi magana kace
ma anty aminan zanzo kaji ko? Allah Ya kiyaye
hanya. Cikin in ina yace ta za..za su ji. Ya fita da
gudu gudu sauri sauri. Ta dube ni tace 'dan yata
ne. Na taba baki ba tare da nace uffan ba, na
shiga daki ina mamaki. Ba wani da zai zo ta kai
shi bedroom in har gaskiya za a
bi ko yaya suke. A raina nace biyu kenan, dama
na taba jin hirarsu da kawayenta. Ya umar da ya
dawo ya sha mamakin yaran nan. Sayyida har yi
take tamkar ya tashi daga zaune ta kamo shi, sai
daga
mishi hannu suke yi. Niko na share su. Yau kam
ko sannu da zuwa ban mishi ba, nace in shi yasa
hajjo take cewa ina sonshi to na daina daga yau.
Tsaraba
kam yara sun sha ta, washe gari ya fara hutu.
Nan ya shirya mana fita ban ma sani bani da
hajjo da yara, tunaninshi daya farida. Amma ga
mamakin shi da
yace yana son ya kai yara check up turai sai ta
nuna yardarta. Tare da fatan khairan. Nan ko
itama dana tana da fita da alhaji jamilu. Tafiyar
da take saka ran
shakar kudi masu kauri, har million ashirin.
Alhajin na sonta musamman yanda take yadda
yayi luwadi da
ita son ranshi. Auzubillah. Ce min kawai yayi
shirya zamu je kd, munyi musu tsaraba na kura
kowa yaji dadin ganin yara bul bul, can na samu
labarin fita
zamuyi a bakin antyn shi, ban nuna mata ban
sani ba.
Zaune nake a falo ina kallo su sayyida suna ta
guje gujensu, sam dama ba sa zuwa gurina tunda
ko kare gurin mai kula shi yake zuwa. Hajjo tana
kicin tana
tuwon masara, tace ta gaji da ciye ciyen nan,
nace nima zanci. Ta mana kuka dama muna da
su duk momy tana bamu. Farida ta shigo yara
suka nufe ta da gudu, suka rike ta. Kinga wani
ball da tayi dasu tayi ciki abinta, wani irin kuka
mai cin rai suka saki sannan suka shide. Wani
abu naji yazo ya tsaya min a raina, ina kallon su
tare suka mike a gigice suna
kallona suka nufi dakin hajjo. Na mike da sauri na
bi su na kama su na rungume sai naji hawaye
yana zubar min, na kwashe su zuwa dakina. Na
lallashe su suka kwanta a cinyata sai ajiyar
zuciya suke yi.
Baccin wuya ya kwashe su na tsura musu ido
cikin jin tausayinsu, nan ko sai naji wani son
yarana yana ratsa ni. Jin motsin hajjo sai na
zame jikina na kwantar dasu na tashi bakinsu duk
ya kumbuta. Ai ko
hajjo ban ba labari ba, don ni zata ma fada.
Ranar dakina suka kwana, na rungume su yau ce
rana ta farko da suka ji dumin jikin uwarsu. Da
safe ni na
musu wanka har hajjo tana min tsiya. Yau kuma
ana yi da 'ya'yan nawa ne? Sai da ya umar ya
shigo ya same ni ina gyara ma sayyida gashi na
raba mata gida biyu, na kama mata da ribbon
kalar rigarta da
takalminta. Ranshi kar amma baiyi magana ba
yana Tsoron in yayi magana zan fasa gyaran,
yace babyn baba me ya same ku a baki? Nace
sunyi karo ne.
Yace iye! Sorry zo nan yarinya na kinyi kyau. Ta
tafi tana murna tare da fadin dady sweet ata, na
soma shirya sayyid shima kayan shi masu kalar
ja da fari tamkar nata. Ya umar yaji dadi, don har
kama su nayi suna gulmata shi da hajjo yana
gaya ma hajjo don Allah kada ta min tsiyar
abinda nayi ma yara kada ma daina dan yasan
halina.
Mun dawo da kwana uku muka tafi, england
muka fara sauka. Dakin hajjo daban namu daban.
Ya umar da mukayi cikin wannan kasa nakan
manta wai ba son shi nake ba. Kananan kaya ya
kai ni na jibgo abin son raina. Kullum ya sani in
tsuke mu tafi shakatawa, a raina na kance ina
malumtar? Guraren wasanni mu shiga motocin
dake gudu kan kankara, mu hau dokin keke da dai
sauran su. Ko ina ina manne dashi satinmu biyu
mukayi america sannan mukayi dubai. Watanmu
biyu na zubar da karatun da nake ikirarin so na
kama bin miji yawo duk da ni ba haka nan na so
ba. Muna dawowa na tada ballin saki, haka yayi
ta lallabani yana cewa in bari yara su shekara.
Cikin yardar Ubangjij watansu goma suka soma
tafiya, nan fa nace na yaye su dama ba basu
nonon kiriki nake yi ba. Ya umar yace to shi
kenan. Na ta da tsiyar saki, yace dai a bari sai
ranar lahafi. Dadi naji zan kuma nuna musu
cewar ina son ya umar ba haka bane. Lahadi tana
yi yace muje kaduna zai zo ya kawo min, sannan
ya min godiya har da cewa aikin ma min
kokari asmy, ni naja motar sabida a rayuwar mu
ta england ya koya min mota, kuma ban sha
wahala ba. Sai dai ban taba doguwar tafiya ba
sai yau, yau ma don ya riga ya fita ne ni ko naki
kiran direba. Cikin yardar Allah muka iso lafiya.
Kwanan mu daya gurin su momy, ya aliyu yasa
aka gyara mana gidanmu muka tafi can. Na
zauan zaman jiran saki. Wata sabuwa! Ba sai
ciwon kirji ya sarface ni ba? Baya, kirji abin babu
arziki muka yi asibiti. Wani kayan takaici gwajin
farko wai ina da ciki wata uku. Nace ciki? Wai
ciki. Tun a asibiti na mishi waya
nace sai kazo san yanda za ayi dan wallahi dacto
yace ciki garan. Kazo sai dai a zubar...ya katse
ni, kada ki zubar min da ciki, ki bar ni dai zanzo
nace to gara kazo, na sha kuka tamkar wadda ta
yi shege. Hajjo fada tayi ta min, washe gari yazo
yace to gashi yazo yaya zamuyi? Ina kuka nace
zubarwa ce zamuyi. Yace to daina kukan abi mai
sauki, shirya muje. Ashe ya kira dr sun hada baki
da muka je likitan ya dan dudduba sai cewa yai
akwai hadari a cikin aikin wai zan iya mutuwa. Ya
umar yace toh fa! Yanzun ya za'ayi kenan likita?
Likitan yace mu bari sai nan da wata hudu, zai
dai bani magani wanda zai sa abin dake cikin ya
rasu, in yaso su sai su sa injin su markade shi.
Ya tulo min kwayoyin magani ashe duk na karin
jine ne ban sani ba. Naje gida nayi ta sha
har da wuce ka'ida ni dole zan kashe abin dake
cikina. Satinmu biyu yazo ya lallabani wai in
dawo abuja kada su momy su kula ina da ciki su
hana mu cirewa. Kai ya umar sai a bar shi.
Tun daga sannan na kama 'ya'yana, nan na shiga
yi musu hidima. Su kuma suka daina zuwa gurin
farida koda tana zaune da babansu ne. Dan
munafunci sai ta ringa cewa mamanku ta raba ni
ku, shi kam sai yace sha'anin yaro ne yaya
mamansu zata raba ki dasu? Sai tace toh ba
gashi ba tunda ta ja su suka ki ni, nikam wata
hudu yana cika na tada balli domin lokaci cikina
wata bakwai naki zuwa kaduna don kada ma su
ganni da ciki su min tsiya, nan ya shiga lallashina
wai zamu canza wani asbiti. Muna cikin haka
ranar sai ya shiga dakin shi don ganin shirmen
yaranshi da na musu birthday baya nan. Ya tuna
da na'urarshi mai dauko mishi komai kunne take.
Tun daga can suna kanana ya soma kallon da
shirmen kin da uwarsu ta musu ya kan sha dariya
yanda take satar kallon yaran a lokutan baya da
bata son su. Kwatsam sai dan duhu kan abin
kallon can sai ga wani saurayi gabanshi ya fadi
yace wanene wannan? Farida ta fito daga dakinta
sanye da gajeren wando da kuma bireziya.
Innalillahi yake ta maimaitawa, cinyar yaron ta
zauna shi kuma soma shafa cibiyarta. Ba zai jure
gani ba saboda jininshi da ya hau. Nan take ya
kashe sannan ya zube a gado, sunayen Allah ya
shiga jerowa sannan ya samu sassauci lokacin ne
wayar shi ta soma ruri kamar kada ya daga sai
kuma ya duba aminu ne yace in da hali fito mu
hadu nan area 23 zamu gwada maka wani abu
mai muhimmanci. Kamar kada ya fita, sai kuma
yaje ya dauko mota.
Gidan shakatwar alhaji jamilu suka shiga inda aka
shiga da farida da zuwan kamar minti talatin.
Salisa yana aiki da wani kamfanin ne mallakar
alhj jamilu
shiyasa ya san shi kuma alhj jamilun yana sanyo
salis cikin lamuranshu saboda yanda yake da
amana. Shi yasa ake da ikon shigowa gidan
shakatawar dan wataran anan ake lissafin ko
shawara. Kai tsaye falon suka shiga inda suka
leka dakin barcin inda ya umar yaga faridarshi
haihuwar uwarta ana luwadi da ita. Wa iyazu
billah. Faduwa yayi su salis suka fita dashi.
[7:54PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----14
Faduwa yayi su salis suka fita dashi sai da yasha
ruwa laida biyu a ranar amma da yake jarumi ne
sai ya dake. Wata tsana da gami da kyamar
faridar suka shige shi. Tsoron daya ko suna
da HIV tun kafin ya bar asibitin yasa aka mishi
gwaji babu komai tare dashi, don haka yayi ma
Allah godiya. Tara saura ya shiga gida amma
bata dawo ba, falo ya zauna gidan ma babu
wanda yasan ya dawo sai ni ce na fito dakin hajjo
naga mutun zaune tamkar gunki. Na shige tunda
dama ba wai ina shiga sabgarshi bane. Don ko
shi ya sani sai naga dama
nake tanka shi. Tara da kwata ta shigo cikin
hijabinta na sutura, har kasa a ranshi yace
FUSKA BIYU. Ta nufo shi da fara'a. Sorry sojana
kana ta jirana inzo in
baka abinci. Ya daure yayi murmushi kada ki
damu na sani harkar kasuwanci ce to ya
kasuwa? Tace alhamdulillahi mun gode Allah. Ta
nufi daki barina rage hijabin nan. Ya ce to, ta fito
cikin leshi ja hannunta dauke da gwangwanin
coke dayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login