Showing 3001 words to 6000 words out of 59518 words

Chapter 2 - FUSKA BIYU COMPLET BOOK PDF Writing by Halima k. Mashi.txt

da yaje ya fada nan muka dawo
a raina na tsani ya umar, ban ma dade ni da
sanin shi ba wai ashe tun yana karaminshi yake
karatun soja tun bayan da yagama primary, yayi
karatun soja sosai yanxun yana aiki ne a port
harcourt , wani course yazo kd yana jaji shi ne ya
kanzo gida.
Alhaji Ahmad shine mahaifinmu mijin mata 3
mama itace uwar gida kuma auren zumunci. su
'yan asalin gombe ne , fulani ynxun haka dangin
su suna can kasuwancin ne ya kawo shi nan in
da yake saida zannuwa , atamfofi , laces,
shaddodi, da sauransu . a yanxun shagunan sa 3
cikin central market . mama tana da yara 8, yaya
abubakar, ya usman , ya mas'ud, yaya sani, anty
aina'u , anty fatima, sai ni is auta Aisha, ita ko
umma 'yar kano ce kuma a can ya auro ta duk
dai gurin harkokin kasuwanci suka hadu
'ya'yanta 3 shema'u sai hadiza sai hamza,
shema'u sa'a ta ce ta dan girme ni amma kadan,
hadiza ce babba. ita ko hajiya A'I makka suka
hdu , ance auranta 4 bata haihuwa ba sai data
auri Alhajinmu , tashin farko ta haifi yan biyu
hassan da usaina , yanzun tana goyon gambon su
.
yanzun tana goyon gambon su , Ahmad sunan
Alhajinmu muna ce masa khalifa. mama mace ce
mai tsananin son zamn lafiya , na yarda mace ta
gari ita ce sila ta zaman lfy , domin duk yanda
mutum yaso ta shin hankali ba zai yi da mama
ba, tana da tsananin gudun bacin zuciya , tare da
ibada ga biyayya ga miji ga kuma tarbiya mai ban
sha'awa da take ba 'ya'yanta wannan yasa
kishiyoyinta suke girmamata tare da sakar mata
duk wata shawara ko 'ya'yansu suna matukar
son mama. Ya abubakar da ya usman babu nisa
tsakanin su , don haka tare suka shiga makaranta
tun daga primary har zuwa jami'a , sunkaranta
degree dukkansu fanni kasuwanci da suka gama
basu nemi aiki ba sai suka fada kasuwanci gurin
Alhaji inda ya bude musu wani tafkeken store
kayan kwalama dana shafe shafe zuwa suturu
akan titin isa kata dke unguwar sarki , yaya
mas'ud da yaya sani yanxun suna b u k , Anty
aina'u da anty fatima suna poly, hadiza tana ss1
fgc malali, shema'u js3 Aisha primary 5
hamza da yan biyu suna pri 1.ba yanda xaka
gane wannan dan wannan ne babu bambamci koh
'yan ubanci, ni kadai ce matslar gidanmu, kamar
yanda suke cewa na fita zakka, ni dai tunda na
taso nafi son wando fiye da zani ana sai min
wanduna amma dana soma tasowa mama ta
hana sai dai siket in ko aka dink min zani sai
naki daurawa insa riga in ta yawon daga ni sai
pant sa rig, wannan yasa ake dinka min siket da
na kara wyao in an dinka min sai na kai nace
yayi yawa wai a rage, gani tubakallah yarinya ce
ni amma ina da diri mai kyau kuma kafatanin
gidan mu farare ne yaran gidan nice baka, sai dai
naji ana cewa duk nafisu kyau. tun ina js1 maza
suke sona wannan yasa na soma tunanin ko dn
nfi 'yan gidanmu iya ado ne, d nuna jki su anty
aina'u basa tsayawa da samari har suka gama
secondary skul, sai yanxu kuma gurin alhaji suke
turo duk wanda yace yana son su kamar yanda
mama take ce mana duk wanda yace yana sonmu
to mu turo shi gurin Alhaji su take gaya ma don
tace ba'a zo kanmu ba
yanxun haka duk suna da wadanda zasu aura
Anty aina munnir dan sokoto ne yana aiki ne a
nnpc kd, is anty fatima , Aminu yana nafdac lagos
, hadiza dai ina ganin Aliyun gidn Abba zata aura
naga yana dan kiranta. Abba Aminin alhaji ne dan
sun wuce abokai. abba dan bauchi ne mutumin
azare , kuma tun a gombe suke abotarsu , har
yau. Abba shine silar zuwan alhaji kd. Abbba yayi
karatun boko mai zurfi kuma ma'aikaci ne bai
dade da yin ritaya ba, saboda abota ne suka yi
gidanjansu layi daya sabanin d abba 'yan
unguwar sarki . Alhaji yana unguwar dosa sunan
Abba Alhaji muktar , yana da mata 2 uwargida
momy kawar mama ce kut da kut , babban
yaronta soja ne umar yana port ya girmi yaya
abubakaar din gidin mu sai aliyu dan bata
haihuwa da wuri tsakanin umar da aliyu shekara
9 , Aliyu ma'aikaci ne. bnkin phb sai anti salima
zak zata yar mamace saboda kusn ma a gidanmu
take, sai nafisa sa'ata sai yan biyunta hassan da
usaini, na manta da jamila daga itace sai nafisan
jamila ce sa'ata koma nace kawata mama ce
tace ta daina bina kar na bata ta , mamanmu
[1:30PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1------4
Ya umar tunda mugu ne yanda naji su anty
salima dasu anty aina suna lbr tun suna kanana,
ysha basu wahala musamman inkn ci na 5 a
makaranta zuwa sama, amma daga na 1 zuwa na
hudu yana maka uzri inko kaci sama da haka
ayya sunan ka sorry, zai zane ka tas ya saka ka
kallon rana irin da mugancin su na sojoji. wata
rana su anty fatma da anty aina sunjehutu gidan
shi ma yazo hutun, ayya sun sha wuya , yana
zaune a falo yana kallon kwallo. suma suka
zauna yace bakun zaunaba saura naji surutu,
dama ina ciki daku suka yi tsit suna ta kallon
kwallo anty fatima tace ni dai nafi son masu
fararen kaya su ko anty salima da anty aina'u
suka ce sunfi son jajayen, ashe shima yafison
fararen wato asnal.can jajayen suka ci, hu suka
soma fatima sun ma manta da batun yaya umar
yana ciki, haushi 2 ya kama shi ga haushin anci
garin shi ga ihun su, nan ya had kan anty salima
da anty aina'u ya gwara sannan yasa ka su
zaman mashin da tsallan kwado sun yini suka
kuka dan sun gaji a karshe ya musu bulala 20.
ni kuma in sun bani lbrn shi sai ince ce ya rana
ku ne ina ma lokcin ne da sai na nuna mishi
nawa taurin kan, anty aina'u tace ai da yanxun ne
shi ne maganin shegen taurin kanki in ce sai dai
mu zuna shine yanzun ya soma nunamin? y jika
ni sannan ya mre ni? zan rama. yau kusan
watana dy da daina zuwa makarant kullum cikin
roko nake har anyi jarabawa bana nan , ranar ko
anyi kukan d dukmai sona sai ya tausaya min
amma 'yan gidanmu ko a jikinsu. Alhji ma da
mishi maganar yayi hakuri na daina sai yace ai
ban rabu da suraj ba, saboda haka sai dai in suraj
din ya fito ayi auran can naci gaba da karatun
gidansu. na shirya zanje gidansu rahma kuma
inason ganin suraj dan in san yanda zamuyi, tun
daga abin da alhaji yace , cikin sa'a ina ftowa sai
naga mugunnan ya umar, suna magana shi da
wani abokinshi ne ko yaya suke oho, duk suna
sanye da kaki, na koma cikin gda hadiza tana
wanke wanke kwanuka, na suro an sannan nazo
na antayamishi tsayawa sukayi suna kallona,
nace kima kaji inda dadi, ya Aliyu kaninshi dake
can bakn gate din su ya taho da sauri yana fadin
ke karamar mara kunya shi tsaronki ne?
nace ehdin kai kuma ina ruwanka?zai kai min
mari ya umar ya rike shi yace barni da ita kada
kayi fada da karuwa....mutuncin ka zai zuba na
san maganin ta , kinga yanda kika jika kakin nan
sai kin wanke su, so dari nace ba so dubu ba? ai
sai ka sani na wanke, ya ce ayya ai baza ki iya
ganewa bane , sai randa ki ka fara mara kunya ,
karamar karuwa , kalmar da tamin zafi kenan na
kara tsanan shi, wai ni ce karuwa nace eh to
karuwar ce naga dai ba jikin wani bane koh? na
koma gid cikin takaici , abokinshi yace amma
aminina yarinyar nan bata da kuny , yace barta
zata gane kurarta,kasan mata ba abin fadan soja
bane, zan azabtar da ita ta manta hanya. a daren
ranar muna tare da suraj ya bani waya kirar
kamfanin samsung yar mai kyau da layinta duk
gidanmu su ya abubakar ne ke da waya sai alhaji
sai ko landline da ke falon kowacce matar gidan
boyeta nakeyi cikin wando suraj sai ya kirani
musha hira inba kowa a dakin. gaskiya inason
karatu na , don haka na matsa ma suraj inaso mu
gana, muna cikin motar shi ya dube ni menene
kike son ganina baby duk ya kosa
menene kike son ganina baby duk na kosa dare
yayi danna amsa kirar gimbiya? mata na dan
hada rai yace bakiyi kyau ba,ya juyo da fuskata
gayamini mana sweetynah, nace nifa na gaji da
sauri yace dame? nace da zama babu karatu ba
zan boye maka ba tunda alhaji yace ka fito, to ka
turo kawai ayi auran in yaso sai naci gaba a
gidanka , tunda yanxun yaki, 'yan gulma suna
gaya mishi muna tare. yayi shiru na lokaci can
yace kin san yanda muka yi ta kai ruwa rana
dasu daddyna kuwa? ban gaya miki bane saboda
banason hankalin ki ya tashi sun dage kan cewa
ban isa aure ba wai 21yrs me zance ma matar?
kinji fa yanda nake jina garau ko 4 suka zuba
mini. ai zasu sha mamaki , nace ni dai yanxun ba
wannan ba mafita nake nema, tunda nima ai da
saurana , auran dan dai rashin gata ne yasa za'a
min yace. to ko in canza miki makaranta? na a'a
wai raba ni ai kilama sai su mama sun tsine min
duk mukayi shiru , a ranar dai har kusa 10:30
babu mafita kafin daga karshe mukayi sallama
akan kowanne zaiyi tunani
Abba ya daga kofin shayi yana sha kuma gefenshi
anty ce amaryar shi yace kiramin hajiya ta mike
ta nufi dakin hajiya anty haka yaran gidan suke
kiranta bata taba haihuwa ba tana matukar son
'yakyan mijinta dayake ance mai da wawa na ne
yasa suke matukar zaman lfy da momy hakan
nan ya umar dan dakinta ne yanxun nan zakaji
suna hada plan akan wani abun in ba'a son Abba
yayi fada bayan sun dawo sun zauna , abba yace
hajiya Aisha kin san dalilin kiranki? tace a'a yace
na gaji da zaman umar haka, na bashi dama ta
farko na bashi na biyu , na kuma nashi na uku
wannn karon na gaji xan nemar mishi mata.
momy tace gara haka ni kaina nayi nayi yaki
saurarena amma ga anty tashi nan ina ga ita ce
zata fini sanin meke faruwa? tunda itace abokiyar
shawarshi yayi murmushi ya dubi anty tasu yace
to ke anty su yaya kuke ciki da dan gidan naki?
ya zama tuzuru anyi karatun anyi course din har
so nawa am kuma aiki sai me? momy tace sai
aure, anty tace kada ku damu, yarinyar da muke
so ce tana kartu da a son ranmy sai in ta gama
ya zama daidai da mun kammala gininmu
Abba yace a'a wannan katafaran gidan na umar
ya mishi kadan? anty tace ba nufin mu kenan ba,
abba yace to ku sake shawara na baku wata 2 in
lokacin ya cika babu wani bayani zakuji nawa
bayanin maganar yarinya tana karatu ba ayi da
aure ne? momy tace yi kai yace to. donhaka
wannn cekarshen magna, anty tayi dariya tace
munji abb insha Allah zakaji mu kafin lokacin
dakaba mu . Na samu da kyar da taimakon hajiya
da umma Alhaji ya yarda na koma makaranta
bayannasha tsauraran dokoki nace wa bani ba
suraj ,bani ba kananan kaya sannan in daina
tsiwa na yarda duka zan bari amma banga zan
iya ba, na koma makaranta cike da murna da
farinciki.surajkam muna tare sai dai a waya,
waya cikin sirri na rage saka wanduna sai dai
riga da siket suma din damammun ne sai dai yan
dan fi wandon haka yasa wasu sakar min fuska
ganin su na shiryu.
ya kishin gida bayan ya aje kofin gilashin da ya
gama shan juice yanxu ya ciro wayarshi ya soma
neman antynshi ringing na 2 ta daga yace Allah
ya bar min antynah ya gidan? tace lfy ba lau ba ,
ya gyara zama me ke faruwa a gidan? tace abba
ya bamu lokaci yace wata 2 in mun wuce haka
za'a mana auren dole , ya saka dariya auren dole
anty ai na wuce nan, ta sak. dariya da gaske
Abba keyi har momy fa, yace ai momy ita ce ta
zuga shi anty tace menene lbrn farida saboda
gara asan nayi fa? yace tun wancan satin muna
tare babanta ne matsalar yace bai yarda tsarin
ana aure ana karati ba, ni kuma gaskiya inason
yarinyar sai kinganta antyna , tana da kyau ga
ilimi ga hankali, ga kamun kai samun kamar
farida sai an tona
Anty tace guri yayi nisa ne shiyasa ban ganta ba ,
yace hakane amma kinsan yanda zamuyi? tace
a'a zan kirata a way,inji in har tana nan port din
zanje mu ga yarda za'ayi Anty tace ya kamata ka
sani ne? yace a'a tace kace manyanka zasu zo in
yaso in sai a saka lokaci zuwa sanda zata gama
makaranta yace kin kawo shawara antyna saidai
nazo karshen wata suka ajiye waya tare da fatan
alkhairi ga juna
ina cikin saba sabulu naji wayata dake gefe ta
soma ringing nayi sauri daukar zanina na goge
hannuna jikina kam duk kumfa na daga wayar ina
tsoron kar wani ya jiyo ni , nace suraj yaya ne?
yace zakije party dinne? nace wanne kuma? yace
na faisal kin manta ne? nace oh birthday din
faisal kake magana? yace eh, zanje mana yace
yauwa har naji dadi saboda kinsan in an tashi
daga na gidan su akwai wanda muka shirya mishi
iyaka mu friends da beb dinmu, a maharaja hotel
nace duk a yau? yace eh na gidansu xa'ayi 3
zuwa 6 mu kuma 8 zuwa yanda ya samu nace
zanje is dai kasan yanzu an samin takunkumin
yawo kuma an amshe min wanduna na yace dan
wannan karki damu zan sai miki wasu in mun
hadu sai ki saka nace to zan san yarda zanyi in
fito ko ban samu zuwa na gidan su ba sai muje
chasun , yace haka ne tawn me kike yi ne yanzu?
nace wanka fa nakeyi yayi driya kiyi da kyau
babynah , nace take care, da sauri na karasa
wankan na fito ina shafa mai ina tunanin irin
karyar da zan sheka dan na samu fita da dare,
gani da son party.
[1:31PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1-----5
Gani da son party rawa dama sai kace indiya ta
haifi ni, ranar dai na rasa mafit hour magrib, can
dabara ta fadomin na samu mama a daki nace
mama zanje in gaida momyn su rahma bata da
lfy , ta dube ni zani da riga na saka ga wani
zumbulelen hijabi na shema'u ne ma nasaka
fuskarta ta nunamin taji ddin hak , sannan tace ki
gaida ta nim zanje na dubata , nace to ina fitowa
suraj na min waya, na dauka yace kin samu
fitowa kuwa? nace eh ynxun na fito amma zanje
gidan su rahma kasan da ita nayi karya, yace to
in kin fito gidan su ki same ni a karshen titin
laynsu nace to, mun gaisa da momy sannan naje
gun rahma mun dan taba hour inda ta nunamin
jin dadint da ganin shigar da nayi cewarta wai na
fi kyau, nace zan tafi tace da sauri haka? nace
ina note ne fa kika fadomin a raina naji ina son
ganinki shi ne akace kar in dade, kin san an
samin takunkumi, tayi dariya sannan tace bagashi
ba ana ganin cin nasara? nace haka ne zan tafi
in kinzo gidanmu mama tace ya jikin momy , kice
da suki tace naje na ma momy sallama ta rakani
ni hanya
Ta rakani hanya nace ta barni nan tace to mukayi
sallama na sameshi yana jirana cikin nota na
shiga sai gidansu yau ce rana ta farko dana taba
zuwa gidan su suraj dake badarawa.
tangamemen gida mai matukar kyau, gefenshi
daban ne yace bari muje ta can kusa da dakina
kada a ganmu nace to na rude da kayan da suraj
ya sai min, kaya ne hadaddun babies duk kala
hudu ne amma babu riga dake da hannun arziki ,
wata ma iya cibiyata, ya soma cire min hijabi
yana fadin gwada mu ga wadda zatafi yi miki
kyau, kin san zanfi so ki fi bebs din gurin kyau,
nace nima zanso haka na kwashi kayan nace bari
na shiga nan in na saka sai nazo in nuna maka
ko? yace in kinfi son haka shikenan amma inkn
gwada a gabana cinye ki zanyi? nace a'a bana
son kallo ne. (kawata ta birgeni) duk sun min
kyau amma suraj yace na saka wanda tafi matse
ni , tun da shi rigarshi tana da hannu daya kuma
yafi son rigar nace suraj duba fa cibina a waje
haka duk kirjina a waje yake yace ai shi ne
hadewar nan na yarda nace gashi ba takalmi d
kayan makeup yace karki damu bari na sato miki
na mom dina kiyi makeup din
Takalmi da jaka in mun fita sai mubi ta wani
store din ki zaba, ya fita da sauri sai gashi dasu
munata dariya , nace amma ka iya sata naga
kana fita har ka sato, yace ai tana dakin dad
shiyasa, na taje gashina yayi kyau na kama na
dubi madubi nayi kyau matuka saidai nayi kama
da 'yan iska (Allah ya shirya) haka nace ma suraj
yayi ta mun dariya yace in anyi auranmu kayan
da zan dinga saka mishi kenan yana gani nace na
yarda kai tun a cikin akwatuna kada kasa atamfa
ko leshi zaka zuba, yayi dariya yace kinga munzo
da sabon salo kenan ko? nace za dai musha
surutu ne, yace ayi tayi muka fito ya canja mota
glass dinta mai duhu ce 'yar kucila toyota ce,
muka fita sky store muka shiga na zabi wasu
shegun takalmi masu tsawo da jaka bakake nan
na kara fitowa na zabi sarka da dan kunne
fashion na yan gayu sannan muka dauki hanya
San da mukaje guri yayi guri zuwan mu sai ihu
ga bigboy ya iso haka abokanshi suke kiranshi,
nan fa naga bebs 'ya'yan masu kudi sai dai
nasan duk da sunfi mu kudi ba mai nuna min kudi
da body, da iya ado.don haka nima sai naji kaina
yayi sama ai nima wata ce kuma suraj din suna
da kudi fiye da suran ashe ma shine shuganan
hada partyn. don haka sai na shiga duban su da
dai bayan kyar gabatarwa da dan abin da ba'a
rasa ba sai aka shga casu, nan fa da yawa
'yanmata suka sallama min samban san dare
yayi ba ashe sha biyu, kuma na soma tsorata da
yanda naga wasu yarinya da saurayi anyi cikin
wani daki, suna manne da juna. kuma a dakin
dundum da duhu duk sai na tsargu don ni
iskancina bai kai nan ba, don hka sai nace suraj
zan tafi gida, yace ki dan bari mana dare gurin ya
gauraye da duhu an kashe wuta. suraj ya
rungume ni babyna nefa sun dauke wuta, nace
muje ka kaini gida don Allah kasan fa da wayo na
fito, kmin na karasa sai naji hannu a kirjina da
saur nace menene haka suraj? na bige hannun
sai nake jin nishin mutanan gurn wani gurnanina
fahimci wato masha'a akeyi
Nan na soma laluban hanya, suraj yana rike dani
nace sake ni tafiya xanyi nan ya soma min
korafin banason shi, shi yasa banason yana
tabani nace wace irin tabawa ce baka yi min
suraj? sa rai fa nason Allah ya hana amma
saboda son da nake maka da kuma yanda
banason bacin ranka na barka kana tabani na fit
waje kafin na fitan ma sai karo akeyi da mutane.
suraj ya biyo ni yana ta faman bani bak ya sha
gabana ya rike min hannuwa, lallashina yakeyi
har da hawayenshi wai yana cikin wani hali in
taimaka mashi nace gaskiya suraj ba zanyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login