Showing 1 words to 3000 words out of 72176 words

Chapter 1 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt

*🔥❤️ KAREN BANA❤️🔥*


*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah*


FREE BOOK
Page 1️⃣


✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============


Whatpad
Ammey laylah


081-04-49-32-15




*Alhamdulillah forever and always*


BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM


Ya Allah Ina roƙonka kabani ikon rubuta abinda zai amfaneni nida al'umma ka tsareni rubuta abinda zai cutar dani da al'ummar MANZON ALLAH {S.A.W}.


*Yadda muka fara lafiya ubangiji kasa mugama cikin farin ciki da kwanciyar hankali Ameen ya Rabb*


Wannan littafin sadaukarwa ne ga dukka wani masoyi na 🔥 KAREN BANA 🔥 ngd 👏 da ƙauna masoya


Idan labarin yayi daidai da rayuwanki rayuwanka ayi haƙuri arashine kumin afwa kusamin albarka ngd 👏










__________ FCT ABUJA*
Gaba ɗaya hankulan jami'an tsaron ƙasar'atashe yake. sakamakon kiddnapping ɗin babban ɗan majalisa mai girma Kashim baba da akayi.

Kiddnapping ne na ban al'ajabi da ban mamaki da firgitar da zukatan al'umma, domin kuwa kamo gidan kashim baba kamo Masallacin da yake manne da ƙofar gidan nashi masu kiddnapping ɗin suka samu damar ƙwamushe shi.
jama'ar da sukayi sallah tare da Kashim baba kowa na mamakin wannan babban al'amari haka.
tayama za'ace anyi kiddnapping kamo masallacin kamo gidan kashim baban

Gidan jaridu, television's, radio Babu inda basu yaɗa wannan babban al'amari ba.


Hayaniyace kawai kefaman tashi daga cikin gidan nashi, zuwa ƙofar gidan. daga cikin gidan kuwa......Hajiya ummah diamon ce kwance tamkar gawa, wasu matasan samari ne su biyu sai yayyafin ruwa suke mata.
"Kitashi ummah In Sha Allah daddyn mu zai dawo garemu"
cewar nawar shikuwa Sarkin kuka sarkin ragwayen duniya lamba ɗaya wato ja'abit inbanda kuka babu abinda yake famanyi.
Yayinda nan suke faman koke-koke , cen kuwa labarin kiddnapper's ɗin harya karaɗe babban birnin tarayya District abuja, sanadiyyar gidajen rediyo television ƴan jaridu


***********


NIGERIAN ARMY HEADQUARTERS ABUJA
*************
Gaba ɗaya sansanin nahiyar filin sojojin, cike yake maqil da manyan sojojin ƙasar Nigeria dama ƙananun ma'aikata kowa sai faman kaiwa da komowa yake. babban burin kowa A wurin bai wuce'ace terms nasu ne sukayi winning wannan cese ba.
daga can cikin babbar harabar wurin kuwa.
Wata shimfiɗediyar ƙatuwar motace ƙirar Lexus fake daga gefe guda
Sojojine ta kowanne ɓangare na gefen motar sunyi raed na guns nasu, wanda alamu suka nuna cewar,koda kwaron da basu yarda dashi bane yasauƙa akan motar suna iya kawar dashi daga doron ƙasar. ma'ana mutuwa kenan
Cikin abinda bai wuce daƙiƙa biyar ba sojan dake tsaye ɓangaren hannun dama na motorn, yayi saurin buɗe murfin motar.
Wani kyakkyawan matashin saurayi ne, da Akalla bazai wuce shekaru talatin da ɗaya zuwa da biyu ba, ya fito daga cikin motorn sanye da uniform na kakin sojawa.
cikin takun ƙasaita da cikakkiyar kamala, da haibar da subhanahu wata'ala yayi wa wannan bawa nasa yake tunkarar babban filin taron kai tsaye.

Tuni sojojin wurin suka fara sara masa, tare da qara shiga taitayinsu. saboda tsabar cikar zatinsa yasa idan yana wuri, babu wani mai iya ɗaga idanuwansa yakalle shi bare kuma kasami zarrar haɗa idanuka da nashi.
shiɗin na musamman ne da komi nashi.....


Lieutenant general maleek taufiq kenan.


wanda ya amsa sunan shi 'a matsayin namijin mazajen fama, wanda duniya take alfari dashi kasan cewarshi soja mai tsananin aiki da gaskiya.


**************


Babban ɗakin taro ne wanda ya amsa sunan sa.
Wanda ya tara manyan masu hannu da shuni na ƙasar da kuma manyan ƴan siyasar mu.




zantukan Jama'ar wurin ne yafara tashi sama sama sannu a hankali da dukkan, Alamu wata muhimmiyar tattaunawa ce suke.


"Haba alhaji atiku ta ya kake zancen mukashe shi ?bayan kasan irin hatsabibancin yaron! Ka tuna 'a baya munyi yunƙurin kashe shi. Asirinmu yaso tonuwa Ko ka manta? Na tuna maka"
cewar Ibrahim nera


"Dukka kusaurara nan wurin dai bawai wasa mukazoba, naiman mafita ne yatara mu anan ɗin , ni anawa ganin mai zai hana muhaɗa mishi accident!. Kaga babu wani mai zargin mu"
Isa tanbuwal ne mai wannan maganar...


"Exctly haka maganan ka yake"

cewar isa hasarara


"Kawai muhaɗa mishi accident ɗin ma zaifi!, dan duk yadda muka kai ga iya tsara tarkonmu, to tabbas maleek ya wuce nan, dan shi mutum ne mai tsananin wayo. Da iya takunsa, mene zai hana kawai muhaɗa mishi accident ɗin"


da wannan shawarin na Isa hasarara zaman nasu yatashi.


Lieutenant general maleek toufiq,


Cikin wani irin zallar izzar da yake da, yake tunkarar coumpaund ɗin da sojojin ke tsaitsaye.


A hankali yayi sallama wanda yaja hankulan jami'an tsaron wajen. gaba ɗayansu cikin kuwa harda IHSAN FANDALLAH.
Fuskar A matuqar haɗe sammmmm babu annuri, ko wargi acikin ta.
kowa na wajen ƙoƙarin solid nashi yake. joy ne tsaye daga gefen sa hannun sa riƙe da wasu files.Sara mishi yayi sannan ya miƙawa lieutenant maleek. Files ɗin El-basher ne yawarce daga hannun joy ɗin cikin sauri.


Wani irin matsiyacin kallo da maleek toufiq ya watsawa el-basheer yaƙub ne, yasa shi sakin files ɗin ba shiri jikinsa na karkarwa, dan wani irin ɓoyayyen sirri dake ɓoye cikin idanun maleek toufiq, hakan yasa idan harya watsa ma idanunsa, kake diriri ce ka shika hankalinka.


Halama yawa joy daya biyoshi A baya, hakan kuwa akayi jiki na mazari joy yabishi. A baya yayin da Captain ihsan ta mara musu baya itama.


Babban Ofishin sa yanufa kai kai tsaye, cikin tafiyar nan ta jinkai da jin ya isa, saida ya danna wasu nanbobi kana ƙofar ofishin ta buɗe, shiga yayi da sunayen Allah a saman laɓɓansa ,yana shiga joy ma yashiga, ihsan na ƙoƙarin shiga ƙofar ofishin ta rufe kanta da kanta.
wani irin tuƙuƙin baƙin cikene ya turnuƙe zuciyar ihsan,wai sai yaushe maleek zai daina wulaƙantata haka? tasan ita ɗin kyakkyawa ce ta gaban kwatance. amma miyasa sammmm bata taɓa burge maleek neeee eyeeeeee?.ita kaɗai take zance da zuciyarta.


IHSAN FANDALLAH kenan, matashiyar budurwa kuma soja wacce ta mato, A tsananin ƙaunar lieutenant general maleek toufiq.


Saidai shi sammm matan ma basa gabansa, bawai iya ita kaɗai ce baya s0 ba dukka matan yahaɗa yama kuɗin goro kowa da komai nasu baya gabansa.


wannan kenan


Lieutenant general maleek kuwa yana shiga ofishin nasa, kujera yaja yazauna ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya. kana yama joy nuni daya zauna shima...zaman kuwa yayi bayan yayi solid nashi halamar jirmama ogan nashi,files ɗin hannunsa ya zube gaban sa wanda dukkan bayanai ne dasuka shafi wannan cese na kiddnapper's ɗin neeee..
bayan ya kammala duba dukkanin jawaban yayi signing kana yamiƙawa joy takardun.


"Kabiya ta office ɗin jawad ka miƙa mishi jawaban"


yafaɗa kamar baya son maganar


"To sir"
yafaɗa yana fita daga Office ɗin, yana nufar wani Office op said dana lieutenant maleek ɗin.


Da Hausar sa wacce bata gama fita ba yayi sallama Office ɗin jawad ɗin, wanda shine p a na maleek taufiq
"gashi sir. Inji oga yace nabiya na kawoma takardun nan"


"aha thanks"
shine kawai abinda ya iya furtawa, shi kuma joy yayi gaba abunsh.


MALEEK bayan fitar jey wasu decoment ya ɗauko irin waɗan cen files ɗin exctly..


Abin yabani mamaki nima


System nashi ya janyo yayi wasu ƴan danne-danne, kana yamayar system ɗin ya rufe, yana sassauta fushin dake kwance saman cute face nashi...


"Kashigo hannu"


Ya faɗa Again yana wani irin cool smile


Tofa wannan shine ana dara ga kuma dare yayi


Kudai kuyi ƙoƙarin bibiyana danjin yadda zata kaya


Comments naku shine ƙwarin gwiwan mu ako da yaushe , yawan comments naku yawan typing


*By Ammey laylah🫶🏻*






Share & Comments fi sabi lillah 👏🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥


*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah🫶🏻*


FREE BOOK
Page 2️⃣


✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============




Whatpad
Ammey laylah


081-04-49-32-15


*Alhamdulillah forever and always*


BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM




___-Kano mariri*

Mariri dai kowa yasan anguwace ta marasa ƙarfi sosai da sosae


Gidan malam Abdullahi yana ɗaya daga cikin wannan jerin gidajen.
Saidai shi yana da rufin asirin sa ba laifi domin basu taɓa naiman abu sun rasa ba.




*GIDAN MALAM ABDULLAHI RANO*


"Jaddah! Jaddah!! Jaddah!!!"
Matar dake ƙofar ɗakin tsaye take faman zabga ƙiranta..


"Na'am ummey Naaa gani Nan fa"


cewar yarinyar da aka ƙira da jaddah, ta faɗa tana fitowa daga ɗakin nata.


fara ce so! Ita ba siririya ba, ita bamai ƙibaba, wacce ke ɗauke da doguwar fuska, da siririn hancinta kamar anzana biro, bakinta ɗan madai'daici mai ɗauke da pinck lips,manyan idanuwane da ita masu ɗaukar hankali, kallo ɗaya zata maka kayi tunanin tasaka eyelashes ne. irin mai tsawon nan saidai ita haka halittarta take, ba sakawa tayiba, girarta tamkar tazana jagira eyebrow. dan kuwa saika rantse jagira ne wanda kowacce harta kusan haɗewa da ƴar uwartaa. gefen fuskarta sajene irin na mata, wanda ya kwanta sannan ya haska ka kyawunta,hakoranta fararene tass. ga uwa uba dimples {beauty point}. Masha Allah


iya haɗuwa kamm JADDERH ta haɗu, tana da street legs with flat tommy looking s00 cute.
gashin kanta baƙine siɗikk ga uban tsayo da yake da, ga santsi yanxu ne da anyi kitso yanzune daya becce...
Wannan dalilin yasa ko kitso ba'a mata 'ata kaice dai zakayi tunanin jaddah wata ƴar shaharrun masu kuɗin ce ko kace ƴar larabawace ko shuwa Arab ce.


Su biyu malam Abdullahi ya haifah yaya jamilu shine babbah ita kuma itace *AUTA*. Sammm basa kama ko kaɗan ita da yayan nata, sannan kuma bata kama da iyayen natah... kamarta daban zaka ɗauka ma ba jininsu bace.


Markazul qur'an


Sanye take cikin kayan islamiyya ruwan toka, ash color yaɗau guga dan kana ganin karin gugur nata A baiyane. tafiya take tana sauri gudun kartayi letti irin na jiya.
Adda'ar ta kuwa taci dan batayi lattin ba, kai tsaye ajinnsu na ƴan saukar bana ta nufa da sallama a bakinta.
gaba ɗaya ajinne suka amsata wurin zaman ta ta naima ta zauna.
A dest ɗin farko kusada basma Ibrahim,
Basma itace babbar ƙawar jaddah, ƙawance ne tun na yarinta kuma har a yau suke tare. basma tanada shegen surutu yayinda jaddah yakasance shiru-shiru, amma fa akwai iya zarar magana kuma bata taɓa barin ta kwana, bata da tsokana amma fa idan kashigo gonarta tana da mugun bala'i, fiye da yadda baka zata komi nata anutse take yinsa. tana da jin kai wani sa'in, Tamkar Jinin sarauta.....
bayan sun bada hadda ankuma yimasu ɗori malamin yafita kowa yafara tulawa.
dan ana sa ran nanda 2 weeks zasuyi sauƙar Alqur'ani mai girma,
suna nan zaune sunata tulawa abinsu har loƙacin tashinsu yayi.


Hadarine yahaɗe garin sosai, yayima samaniya ƙawanya bakajin komai sai ƙara ƙainan motoci, A loƙacin wanda suke haskawa dan ganin gabansu.


A daidai wannan laƙacinne wasu shara-sharan motoci. suka karyako kwanar anguwar ta mariri guda biyar ajere reras,
basma ce tayi saurin riƙowa hannun jaddah tana faɗin.


"bakya ganine jaddah?"


Kafin ma tarufe bakinta sukaji anyi wani irin tamfatsa musu ruwan kwantamin anguwarsun mai shegen warin tsiya.


"Kin gani ko?, Kinga abinda nake gudun yafaru ko jad"

Kafin ma basma tarufe bakinta takumajin fashewar gilases na mota, ita dai bata san maiya faru ba. Tsayawar motocin dukka biyar ɗin shiya kuma jan hankalin ta, murfin motar aka buɗe wani matashin saurayine yafi to, wanda bai wuce shekaru ashirin da ɗaya ko irin da biyun nan ba aduniya ..... Kaida ganin sa kaga rashin tarbiyya ƙarara, domin kuwa wandone ajikin sa crazy iya gwiwa sai wata kafurar riga mara hannu wacce ta ɗameshi. sosae kwalbace a hannun sa wanda dukkan alamu suka nuna cewar giyace
A cikinta, Cikin wani irin taku na rashin mutunci yake takowa gabansu. yana zuwa baiyi wata wata ba ya fidda zaratan yatsunsa guda biyar ya ɗauke jaddah da wani irin gigitaccen mari.
Itama kuwa batayi ƙasa 'a gwiwa ba ta fidda nata hannun da ɗauke shi da nata marin, saurin dafe ƙunci yayi yana waiwayen bayansa, ganin babu bodyguard nashi ko ɗaya ne yasa shi saurin ajiyar zuciya. domin kuwa da irin yanda yake wulanƙanta yaran nashi ace yau aga bansu wata mace. watanma ba ƴar kowan kowaba ta ɗaga hannu ta mareshi dan shi ya mareta, ai wallahi da taga ma zubar mashi da mutunci kamm:


"Ke kinsan koni waye kuwa?"




"Waye kai wanda yawuce banza"


Basma ce tayi saurin faɗin


"malam dan ALLAH kayi haƙuri wallahi ita ɗin"


"Ita ɗin waa cee cee"


ya faɗa a rarrabe yana nuno jaddah da yatsar hannun sa.


" kijirah saka mako ina nan tafe saina wulaƙan taki"
fuuuuuhh yayi gaba yana komawa cikin matar nashi da wani irin matsiyacin gudu yaran nashi suka ja motar, suna barin wurin
sai yanxun suka kula da sunan shi a jikin motar. *JUNIOR AHLAM* shine rubuce jikin dukka motocin nashi .


Wata iriyar ajiyan zuciya basma ta sauke tana faɗin.


"Kinga ni ko ? Kinga abinda nake gudu ko jaddah!, Kinsan irin rashin mutuncin waɗannan mutanen kuwa jaddah?, Idan da kaɗe mu sukayi ma sun kaɗe banza"


"Basu kaɗe banza ba. domin kuwa muɗin aiba mutanen banza bane, na tabbata duk rashin mutuncinsu bazasumin komi ba"
ta faɗa cikin siririyar muryanta mai kama da ana busa sarewa


"Why?? Akan me zakice haka?, bayan kinfi kowa sanin rashin mutuncin masu kuɗin nan, da sammm basa taɓa ganin ƴaƴan talakawa da ɗigon mutunci"


Cikin zallar iya sarrafa kalamai na jadderh tace.


"Wannan kuma keya dama, dasu da kuɗin nasu ban ɗauke su a bakin komiba"


Cikin zallar fusata Basma tace.


"Dama aikin iya zarar magana, ahaka dai shiru shiru ammah idan kin faɗi, wata baƙar wallahi na tabbata kozan haɗiyi qur'ani babu mai yarda kekika faɗa"




"And so what" jadderh ta faɗi hakan tana ɗage kafaɗunta, irin ko ajikin tan nan.


Wata iriyar sassanyar iskace tafara kaɗawa irin iskar nan ta farkon damuna, mai daɗin shaƙa.
sannu a hankali aka fara yayyafi adai dai loƙacin da basma ta wuce gida. Dama maƙotan juna suke itada jaddahn.
suna shigewa aka *KECE* da ruwa kamar da bakin kwarya kuma dama kamar jira ake sushige ɗin.




TAUFIQ FAMILY HOUSE'S
*******************


A hankali yake mirza starryn motorn nashi tamkar baya s00.


Horn ya danna
Bala mai gadi dake zaune daga jikin ƙofar ɗakin sane, yana sauraran labaran yau da kullum yayi saurin tashi yana buɗe ƙaton get din gidan.


Hancin motorn nashi ya danno kai cikin gidan nasu, yayin da ruwan da ake yake dukan glasses na motorn tamkar zaya fasa gilashin motar.
ruwane harda ƙanƙara lema ya lalubo, daga cikin motorn . domin a duniya idan da abinda maleek yafi tsana, toya bi bayan dukan ruwa sai kuma *MATA* . domin yanzu yanzune ya rikita mashi al'amurah, dan duk ranan da yayi ganganci ruwan sama ya taɓa lafiyar jikin shi, to tabbas kuwa ranar sai kwanan hospital.
jikin shi waizer nashi sammmm baya buƙatar dukan ruwan sama, ƙafa funshi ya ziro kana yafito gabaki ɗayansa, yana sauƙar da laimar xuwa saman kansa.
bala mai gadine yafara jeromai kirari kamar kullum.....


"Ginshi ƙin dutse kowa ya yi karo da kai shika faɗin"




"Soja mazan fama Namijin mazaje Anbuga dakai anbarka, Saidai su buga su barka kaiɗin murucin kan dutse neeee.
Allah yakawo albarka uban gidana"


Duk wannan uban kirarin dayake mishi, shi kuwa ogan harya wuce bayan yazuba ma Bala kuɗin da shi kansa baima san ko nawa bane.


Kamar yadda ya tsammata kuwa babu kowa a falon nasu.
hanyar upstairs nashi ya nufa cikin tafiyar sassarfa, domin kuwa ya matsu yajishi cikin ruwa masu ɗumin gaske yana gasa jikinshi.


"BABANA"


Yaji sauƙar Muryar maiahifiyar shi har tsakiyar kanshi, tana fitowa daga ɓangaren ta ummita auta biye da ita a bayanta.


"Sai yanxun kake dawowa da wannan ruwan ?"


"Babu komi Ammey naaa , kuma ma ai ruwan bai dakeni ba. Wani ɗan aikine yariƙeni a office Naaaaa"


"To madalla gadai lonch naka yana jiranka idan ka gama shiryawa"


"Banjin cin woni abinci ammey naaa copy ma is ok"


ya bata amsa yana wani yatsine cute face nashi.




"Allah yanzun babban mutum baza ka daina wasa da cikin haka ba ?. wajen kin son cin abinci ba ko, Wannan duk matar ka wallahi tahaɗu da aiki ba ƙarami ba kuwa"


Jin ammeyn nashi ta soko zancen matane yasa shi saurin hayewa saman sa. ba tare daya bari yaƙarasa jin qarshen zancen ammeyn nashi ba.




A gurguje ya tuɓe kayan jikin shi yarage daga shi sai boxes, domin harta farar best ɗin ma daya cire yayi jifa da ita
a tsakar ɗakin.


toilet ya shige yatara ruwa masu ɗumi da ƙamshi kwamin wankan nashi, Nutsewa yayi a cikin ruwan, ƙamshi da ɗumin ruwan na ratsa dukka wata sassa na jikin shi.


After jost 30 mint ya fito yana ƙamshim shower gel, ɗaure da farin towel ya fito fari tasss ,sai uban ƙamshi yake zubawa. clothes nashi yashige ya shiryo cikin tree qwata da riga armles ruwan sararin samaniya, mara hannu yabi duk wani lungu da saƙo na jikin shi da ɓarin turare saikace wata mace.




Good 9yt natafi bacci




Muhaɗe zuwa gobe in Sha Allah byeee ngd 👏 💃
Masoya




Hakiƙa bana da bakin gode muku saidai nace ilahu yabar ƙauna


Ina maku s00n s000 masoyana 'a duk inda kuke




Masu ƙara ƙarfafamin gwiwa ina miƙo tarin godiya ta 'a gareku


Na barku
Lfy


Takuce dai


*AMMEYN LAYLAH 🫶🏻*




Shere comments fi sabilillah👏🏻🙏🏻🔥❤️🔥❤️🔥❤️
*KAREN BANA*
🔥❤️🔥❤️🔥❤️




*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah🫶🏻*


FREE BOOK
Page 3️⃣


✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============


Whatpad
Ammey laylah


081-04-49-32-15


*Alhamdulillah forever and always*


BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM




____-Gaba ɗaya siffar cikakken namiji yagama baiyana ajikin shi,damatsan hannunsa kuwa yadda kasan na sharukan {Film ɗin India}haka suke.


A gurguje ya zirah jallabiya, a saman kayan nashi,dadduma yaɗauko yashimfiɗa yatada sallar isha'i, bayan ya idar sallar ne ya janyo drower na littattafan sa, Alqur'ani ya ɗauko *SURATUL MARYAM* ya fara karantawa cikin ƙyaƙyƙyawar ƙira'arsa, da zakin murya tamkar Sheikh sudues ne yake rairawa,bayan yagama karatun nashi...
Falon nasu yanufo yana saƙƙowa daga saman shi, cikin tafiyar nan ta zaratan maza wanda sukayi fice wajen sadaukarwa wa aikinsu.


Abbey, ammey
,ummitah dukka suna kan dainin table zazzaune, kowa yaja

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login