Showing 6001 words to 9000 words out of 72176 words

Chapter 3 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt

yafaɗa mutumin hannunsa sarƙe da hannun wata budurwa, wacce da gani ba sai anbaɗa makaba kasan karuwarsa ce feenah, shima motar tashi yafaɗa yana mata key, aguje yaja motar nashi .
Shima maleek mara masa baya yayi
shima a gujen yabi bayan shi....


Gudu suke tamkar wanda suke gudun barin duniyar.. kiiiiiiiiiii motar maleek yaja wani uban birkin da baiyi niyar ciba.
Maleek ya taka ganin kamar mutum ne ya bige.


Muje zuwa yanxun aka fara duk wanda yabar wannan daddaɗan labari shi yayiwa kansa
Domin babu ruwan
*MARYAMA ƳAR NASEER*


*Haƙiƙa bana da bakin gode muku masoya littafin 🔥 KAREN BANA 🔥*




*Dubun gaisuwa ta ga*


*Asmeetar Headar*
(MAYAUDARI)
*Oum Shaheed oummuna* {INDA RAI}
*Mom sani Mommah Naaaaa 💃* (RIƘON SAKAINAR KASHI)
*Maman Inayah Aunty Naaaaa*
{ IZINAH}
*Gimbiya ayshu* (MATSALAR GIDAN MIJI)
*Teemah cool*
{A SANADIN WAYA}


*Fateema special writer* (Haƙkin mu)
*Aunty Sajida Niger* (ƴar mahaukaciya)
Da sauran marubutanmu ubangiji yaƙara bamu ƙwarin gwiwa a koda yaushe...


*My Real fan's*


*MLS Jamilat*
*INDO ADO 💖* {Mai unguwa}
*Zeey Abba*
*Auntu bilkisu*
*Aunty fareeda* (maman ZEEY)
*Aunty Hafsat* {maman Hafsat ikram}
*Aunty Hajiyalle* (maman Dee)
*Sister Lubna* nagode da ƙaunarki gareni
*Hajjo*
*Oum Nihal*
*Aunty fateema*
*Maryuda usman* (maman Najwa)


*Kune duniyar MIRRAH ✨ YAYYENA*


*Yaa Yaa Nura* (al'idgham)
*Yaa yaa Habeeb* {Captain HABEEB tiktokers}
*Uncle bash Gusau*
*Yaa yaa Al-ameen Naaa* (yaya ameern Naaa) *ehhhhhhhhh shine mai bani ciwon kai 😔*


*Sadaukar mebi takace ƙanina Rabi'u bapper* *Real tiktokers*


Shering and comments fisabilillah👏🏻


Yawan comments naku yawan typing ehammmm


Takuce
*AMMEYN LAYLAH 🫶🏻**🔥❤️ KAREN BANA❤️🔥*


Na MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah🫶🏻*


FREE BOOK
Page 6️⃣


081-04-49-32-15




*DUK TSANANI KADA KAZAMTO MUTUM MAI S0N KANKA 'A RAYUWA👌🏻*


*ITA NASIHA BAWAI, FAƊA BANE , IDAN ALLAHU YABAKA MAIYIMA NASIHAR, TO KA GODEWA ALLAH SANNAN KA GODEWA SHI WANNAN MUTUMIN DOMIN KUWA MUTUM NESHI GUDA 'A CIKIN RAYUWAR KA*👏❤️


*MARYAM NASEER GARKUWAR MUSULUNCI*💪🏻










********
Fitowa yayi domin ganin miye ya bige haka?. matashiyar budurwace kwance a ƙasa ta riƙe gefen cikinta da hannun ta, sanye take cikin kayan islamiyya ruwan toka, Can kuma gefe ɗaya jakar islamiyyar natace daga gefe.


Wani irin dafe kai yayi ganin kamar abin harin nasa yana S0n ɓacewa ganin sa.
yi yayi kamar ya koma cikin motar nashi sai kuma yaga kamar ta motsa ƙafarta.
saurin juyowa yayi yana ƙara ƙurewa kallonta, dake mutum ne shi da samm, baya taɓa barin nauyin wani akansa,
duk da dai kasan cewar baya ne ta bashi sammm baya ganin fuskar ta.. Ajiyar zuciya ya sauƙe ganin babu motar da yakebi babu alamunta,
Wata iska ya furzar mai zafin gaske haɗi da kaiwa iska naushi.


Saurin zubewa yayi akan ƙafafuwan shi yakai ɗurƙushe gabanta.


"Mena miki baiwar Allah? da kika zaɓi shigowa rayuwata a irin wannan loƙacin! na farautar abin hari na.



Inaaaa ita kuwa baiwar Allah bata masan abinda yake faruwa ba


Ciilak ya ɗauke ta, yana danna remote ɗin dake hannunsa
wangale wa but ɗin yayi, shi kuma ya cillata ciki tare da jakar islamiyyar Tata.
Zagayawa yayi gaban motar nashi yana shiga da sauri, key yawa motorn kana ya sauya akalar tafiyar nashi daga bin maharin nasa, ya zuwa wata kwanar ta daban.. Privete hospital mafi kusa yanufa da, ita
A gaggauce likitoci suka amsheta sunayin emagency room da ita, safa da marwa kawai yake famanyi shi kaɗai, Bai taɓa dana sanin rashin yaransa kusa ba irin yau ganin duk wannan abin bazai kaishi bane, yasa shi nufar famfunan harabar ƙatuwar asibitin, don yin alwular magrib dayaji anata kira.
gaba ɗaya sai yanxun ya lura da irin kallon da gaba ɗaya jama'ar asbitin suke binsa dashi. saurin kallon kansa yayi yaga wandon kakin sane Ajikinsa sai kuma baƙar t-shert kansa ya laluba yaji ba p-carp ɗin akan shi, saurin tunowa yayi ai yariga da yabarta a cikin mota...


"kallon na miye haka kuma?"
yafaɗa ƙasa ƙasa.


Su kuwa jama'ar wajen kallo kawai suke morewa gani.. ganin dai tabbas
lieutenant maleek taufiq general neeee. tsaye agaban su.
Wanda suka saba gani jikin jaridu, television's , wanda kullum basa gajiya da kallon irin jarumtarsa ne, yau tsaye gabansu yasa wasu fara ɗaukar sa 'a photo ba tare da ya ankare da hakan ba, saurin dawowa hayyacin sa yayi ganin kamar hasken Camera yake gani akan sa.
Saurin ƙarisawa gurin famfunan yayi yana ɗurƙusawa ya fara alwular bayan ya tattare hannun rigar sa.




Cen gidan malam Abdullahi rano kuwa. ganin shiru shiru har doshin magrib *JADDAH*. Bata dawo gida bane yasa hankalin su. Ya fara tashi ganin loƙacin sallah yayi ne yasa Malam Abdullahi nufar masallaci, gwiwa a sake yanajin kamar wani abu yana shirin faruwa da shi da rayuwar sa.




Ummey ce zaune saman darduma da tasbaha a hannunta tanaja dana adda'ar allah ga baiyana mata yarinyar ta cikin aminci.


Da wani irin gudu basma tashigo gidan,
bayan idar da sallar magrib malam yake shaida cikiyar ɓatan jaddan, shine taji
Wannan daliline yasata shigowa gidan a guje a hargitse kuma, tana zuwa ta zube jikin ummeyn jaddan tana risgar wani irin kuka mai ban tausayi, da karya zuciyar mai sauraro..
"Ummey wallahi shin nee! Shi nee!! Shine ummey"
ta faɗa tana wata iriyar sheshsheƙar kuka.




"Ke basma tsaya! dakata nace waye shi ɗin? wanene dan uban waye? Ki nitsu kimin bayani basma"


Cikin azabar kuka ta shiga faɗin.


"Ummey saida nace babu ruwan ta dashi!, amma taƙiya dan kawai ya mareta, shine ta rama dama yace saitayi dana sani, kuma saiya wulaƙanta ta yace"
" Innalillahi wa'inna ilaihir, raji'un"
ummey ta shiga mai mai tawa tare da malam dake tsaye tun ɗaxun amma basu san da zuwan sa ba.


********
"Shin wane wannan mutumin shi kuwa? Mai baiwar Allah kyauta daga Allah ta masa, yanemi cutata mata har haka?"
Cewar ummie dake share hawayen dake ta faman zarya, akan saman kuncinta.


A cen asbiti kuwa bayan idar da salla ya koma gurin likitan, domin jin yadda akayi dame jikin.


Kujera dactor ɗin ya bashi yana ƙara tabbatar ma kansa ehhhh tabbas wallahi kuwa sai yanxun ya ƙara yadda wannnan, lieutenant general maleek taufiq ne, wanda babu inda labarin sa bai karaɗe ba a faɗin 9j Nigeria saboda irin rawar ganin da yake takawa wa rayuwar al'umma.


Sauƙe ajiyar zuciya likitan yayi yana faɗin.
" Amm sir. Bawata matsala bace babba, bugune kawai wanda munriga da munshayo kan matsalar in Sha Allah ma, yanxun data farka shikenan ko zuwa safe muna iya bata sallama.


Cennn restaurant kuwa


Idan hankalinsu yayi miliyan toya tashi, gaba ɗaya hankulan yaran nashi ya gama tashi.
sakamakon neman duniya, ƙiran duniya sunyi amma babu shi babu alamarsa abinda ya ƙara ɗaga hankulan su kenan.
Sun kasa tsaye sun kasa zaune.




*To fa koya zata kaya tsakanin waɗan nan mutane*
*Idan naga ruwan comments naku zuwa dare ku sami wani typing ɗin*


*Insha ALLAH*


*By ammeyn laylah 🫶🏻*


Godiya dubu ga masoya littafin 🔥 KAREN BANA 🔥*🔥❤️ KAREN BANA❤️🔥*


NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah🫶🏻*




FREE BOOK
Page 7️⃣


Domin samun naku kyata ka danna numbobin ƙasa


081-04-49-32-15




*HAƘURI SHINE MATAKIN NASARAR RAYUWA*


*KADA KAZAMTO MAI CUTATAWA ƊAN UWANKA MUSULMI AKAN WANI DALILI NAKA*
*MARYAM NASEER MIRRAH ✨ GARKUWAR MUSULUNCI💪🏻*




*Shafin nakine yau maman SARKI Kuma Maman ɗan manya*
*kiyi yadda kikeso dashi*
*Domin kuwa nima kin faran tamin fiye da tunanin mai tunani ngd 👏 kwarai HAJIYATA*
_____________________________






Ƙarar wayar dake jikin joy ne, Yadawo dasu hankulansu gareshi. saurin fito da wayan nashi yayi, ganin message ne daga ogan nasu...yasa shi saurin buɗe wa jiki na rawa.


Kada kuta da hankulanku wajen nemana, *i am doing something, jost go to the house* inayin ɗan wani abune, Kuje gida kawai.
Joy ne ya tura masa message ɗin shima *oga why did you do that?*
Oga don me ka yi haka? Ya tura masa yana faɗa ma sauran yaran abinda ogan nasu ya turo mishi message, gaba ɗaya ajiyar zuciya suke saukewa domin kuwa sun sha wani abinne yafaru, da ogan nasu. Gidan suka nufa kai tsaye kamar yadda ogan ya umarce su.


A daidai wannan laƙacinne ammey ta miƙe zumbur, tana dafe da saitin zuciyarta a jinin jikin ta takejin wani babban al'amari yana shirin faruwa da yaron nata.
laluben wayanta tasoma yi tana samo wayan nata kuwa ta dannawa mai wannan Numbern ƙira *father*
Saida ƙiran da tayi ya katse kana itama ƙiran *father* ɗin ya kuma shigowa wayar nata.
A ƙa'idar mahaifinta idan zaka ƙirashi sau billion dollars.. bazai taɓa ɗaga ƙiranka ba, shiyasa itama daga ƙira ɗaya bata kuma wani ƙiran ba dan tariga da tasan ƙa'idar mahaifin nata, Saurin ɗaga ƙiran nashi tayi, tana kara wayan A kunnen ta.
"Assalamu alaiki ummuh maleek"
taji zazzaƙar Muryar mahaifin nata ta doki dodon kunnenta.


"wa'alaikas salam mai martaba, barka da shigowar magrib lafiya"

*father*
Cikin tsananin ƙaunar tilon ƴar tashi yace mata.


"barkanmu Little daughter maiyake tafe dake?, A irin wannan loƙacin da kika riga kikasan na hutawane gareni"


Cikin zallar biyayyarta gare shi tace.


"Ayi haƙuri mai martaba *babban mutum* yana wajenka kuwa ??"

Cikin izzar mulkin dake yawo a cikin jininsa ya furta.


"Kina nufin *takwara na* ya shigo garin Kano?, kenan bani da labari ummu maleek"



Cike da rusuna kalamanta tace.
"A gafarceni mai martaba! wallahi ƙirane na gaggawa daga wurin chief of army, Ranka ya daɗe muma bamusan da tafiyar ba shigowar shi gidan kenan, yake sanar mana nida mahaifinsa a gafar ceni nayi laifi"




Ajiyar zuciya ya sauƙe yana faɗin.
"maiya faru kenan little d ?"


Cikin tsananin tsoron dake son yaci qarfinta tace.


"Wallahi A jikina naji ba lafiya ba, shine dama na ƙiranka naji ko yana wurinka?'


Cikin son ya kwantar ma tilon ƴar tashi yace mata.


"Kada kisa damuwa Aranki little daughter Naaaa, yanxun kuwa zansa Adubamin inda yake. kije kiyi harkokin gidanki kamar yadda kika saba"
Kittt ya katse ƙiran .

*******
Numbern maleek mai maimarta maleek ibn suffyan ya shiga ƙira tana ta ring Amma ba'a peaking call na ƙiran. rabuwa yayi da ƙiran nashi kana ya lalubi WATA number saifullahi ya tura da saƙo, kamar haka..
Duk abinda kake yi kayi saurin bari kamin tracking number na takwarana maleek taufiq. Kana ya koma jikin kojerar sa yana mai ƙara kishin giɗa.




~~ Shi kuwa maleek bayan gama jawaban likitan, fitowa yayi daga Office ɗin zuwa ɗakin da aka kwantar da yarinyar, daya samu accident da ita, tana kwance sambal an jona mata ruwa saura ma ƙiris ya ƙare. fatar ta taƙara haske sosae fiye da ɗazun daya kaɗeta, tayi fayau da ita Tana sauƙe ajiyar zuciya ahankali a hankali.
Daga bakin bed ɗin ya zauna yana ƙara ƙurewa ganin ta, yana jin bugun da zuciyar sa na qara hauhawa, bugu sosea zuciyarsa take masa.


Saifullahi message ya turawa mai martaba maleek ibn suffyan na inda maleek ɗin yake ...... Da sauri mai martaba sarki maleek ibn suffyan ya gyara zaman sa, yana ƙara dubawa da kyau ganin dai tabbas sunan hospital ne ɓaro-ɓaro zane jikin message ɗin yasa shi saurin miƙewa tsaye ba shiri, jikinsa na mazari yanajin wata iriyar tsinkewar zuciya atare dashi.
"ya Rabbi! "
Ya faɗa yana lalubo wasu nombobi Acikin wayar hannun sa ƙira ya dokawa wanda ya ƙira ɗin yana faɗin.


"Ashiryamin fita yanxun nan ba tare da jama'a sun ankara da hakan ba"


" to ranka shi daɗe angama"
AKA FAƊA DAHA ƊAYA BANGAREN.
kitt ya katsa ƙiran yana nufar bakin kofa cikin azama.




Yana zaune a inda yake, ya faɗa wani tunanin na daban yaji kamar ana Knoking na ƙofar, da sauri ya miƙe yana nufar bakin ƙofar cikin yanayi na kasala, hannu yasa yana buɗe ƙofar.....wani irin zarrooo ido yayi ganin mai martaba maleek ibn suffyan.
A irin wannan loƙacin saurin matsawa baya yayi yana ja gefe Dan bawa mai martaba sarki hanya...... A jiyar zuciya sarki maleek ibn suffyan yayi ganin gudan jinin ƴar tasa tilo, mace da Allah yabashi A DUNIYA
ƙalau.
ƙarasa shigowa yayi cikin ɗakin yana ƙarewa wurin kallo.


A cen farfajiyar asbitin kuwa ganin sarkin garin nasu da kansa, ba saƙoba yasa mutane fara darewa dan gudun kada suje ko wani laifin, akayi har yakasa haƙura yazo da kansa, shikuwa babban likitan asbitin dr abdul'jabbar hashim yasashi shigewa wani ɗakin sirrin sa yana rufewa kansa da kansa, sannan yashiga saúƙe ajiyar zuciya ajere ajere .


Ammey kuwa har yanzu hankalinta ya kasa kwanciya, ganin har bayan isha'i mai martaba bai ƙirata ba


Da shigar sarki maleek ibn suffyan ɗakin da maleek taufiq ciki . ganinsa ya sauƙa akan wata matashiyar budurwa DATA bada baya kasan cewar yamma take kalla ba gabas ba.
" Menene yafaru dakai?"


Shine tambaya na farko da sarki suffyan ya jefi maleek taufiq da ita.
Cikin son kwantarwa da grand mother nashi hanline yasa shi , fara mishi bayani a tsunake cikin kuma lumana kai yashiga kaɗawa yana sauraron jikin nasa.
kuma daidai wannan laƙacinne *JADDAH* tayi juyi kallonta ya dawo gabas, da wani irin sauri sarki suffyan ya miƙe tsaye domin ganin kamar yasan fuskar. wannan baiwar Allah saidai sammm yamanta inane A kuma ina yasan fuskar, yasashi saurin kawar da tunanin komai a ranshi.




"Malam dan Allah kaje gidajen rediyo ka bada sanarwa ko Allah zaisa A dace"
cewar ummey....malam Abdullahi rano kuwa shi kaɗai yasan abinda yakeji daga cikin zuciyarsa,wani irin tuƙuƙin ɗacine yaketa s0n ganin yaci ƙarfin sa amma yana danne abinda yakeji ɗin...


Ai nariga nabayar da cikiyar tun tuni"
Ya faɗi maganar yana kallon ummeyn.


"saidai muci gaba da faɗa wa ALLAH kukanmu har ya baiyana mana ita"


**************


Washe gari misalin ƙarfe tara da rabi na safe take buɗe idanuwanta, darau ganinta yasauƙa akan wani ɗaki da yayi mata kama dana marasa lafiya, A hankali komai daya faru da ita yafara dawo mata daki daki. tasan dai A hanyar dawowarta daga makarantar islamiyyar ta mota tabugeta daga nan bata kuma sanin abinda yafaru ba, sai yanxun data farka komai ɗin yake dawo mata da kuma ganinta a dakin marasa lafiya yasa ta gane bayan kaɗeta.
A mota asibiti aka kawo ta kenan ya Rabb!
Kofar ɗakin da taji anbuɗe ne ana ƙoƙarin shigowa yasata saurin..........








Taku ce dai ako da yaushe


*Ammeyn laylah*




Shin wanene yake kokarin shigowa ɗakin


Kubini danjin yadda zata kaya




Muhaɗu a page na gaba*🔥❤️ KAREN BANA❤️🔥*




NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah ce🫶🏻*

FREE BOOK
Page 8️⃣


✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============


081-04-49-32-15




*WANNAN FEJIN SADAUKARWA NE, WA MU AHALIN GIDAN MALAM HARUNA UBAJI*
_____________________________




Saurin ƙara cukuwkuye jikin ta tayi, tana haɗe bayan ta jikin ƙarfen gadon. Tare da jin wani irin bugawar zuciya.


Shigowa yayi da sallama A bakinsa.


Ai kuwa ta ƙara matse jikinta wuri guda tana jan numfashi, jin Muryar namiji ne.


Shi kamm maleek dariya ce ma tabashi wallahi, ganin yarin yar na ƙoƙarin ɓata masa loƙaci ne yasa shi saurin haɗe fuska ,ya dawo Asalin maleek toufiq da kuka sani
"uhummmmm"
yayi gyaran murya haɗi da faɗin.


"Malama ki tsaya ki nutsu! tunda kin farka ki faɗa min anguwarku, da kuma gidanku! Yarana zasu mayar dake. hankalin iyayenki suma ya kwanta"
ya faɗa cikin maganar nan tashi ta *zarra* mai cike da bada umarni yake mata wannan maganar.

Cikin jin shakkun mutumin da bata san, ko waye ba ta furta.


"Mariri gidan malam Abdullahi rano"


ta faɗa cikin siririyar muryanta.




Fita yayi bayan yabarwa joy dukkan wani bayanai nata, A hannun sa
kai tsaye, wurin daya fake motan shi yanufa yana mata key.


Cikin masarautar kano yanufa kai tsaye, domin bin umarnin kakan nashi sarki suffyan maleek.
Doin yace kada ya yarda ya koma wannan gidan nasa na darmanawa tudun fulani
Badan ransa yaso ba yanufi gidan mahaifan ammeyn nashi.




Zaune suke sunyi jigum jigum.
ummey, malam, basma, kowa da abinda yake tunani, jin ƙarar jiniyar matocin Sojojin da suka ji ne, a ƙofar gidan yasasu miƙewa.
A guje suna nufo ƙofar gidan, har rige rigen ficewa suka a gidan.


Ganin motocine guda uku na sojoji kuma yasa kasu tsayawa cirko-cirko.
Kowa zuciyarsa yanajin babu daɗi da ganin waɗannan motocin,
Joy ne ya fito daga cikin motar yana buɗe gidan baya, *JADDAH* ce ta fito daga cikin motar tana tsurawa mahaifan nata ido, da kuma tilon ƙawar tata basma.
Babu wata-wata basma ta taho, A guje tana rungume jaddah haɗi da sakin wani irin sheshsheƙar kuka, ita ma jaddan ƙara rungume wa basman tayi tana sakin nata kukan itama.

A matuƙar ruɗe take faɗin.
"What happened to you? I like Mickey, Who took you from us?"


Duka cikin kuka take tambayar jadderhn.




Maganar joy ce ta dawo dasu hayyacin su, yanawa su malam bayanin komi kamar yadda ogan nasu ya buƙata, ga iyayen *trouble maker* ɗin nashi. sunan daya laƙa mata kenan a cikin zuciyarsa dukk kuwa da cewa bai gama sanin asalin wacece ita ɗin ba. amma har yasama ikon manna mata wannnan suna haka.


Godiya sosai Malam Abdullahi yawa su joy, tare da qara gode musu kan dawo musu da jadderhn su da sukayi, cikin amincin Ubangiji.


Cikin gidan na Malam Abdullahi rano suka shiga bayan gama jawaban joy ɗin


Sukuma suka ƙarama motocin su Mai A *360* suka bar anguwar


Maleek

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login