Showing 66001 words to 69000 words out of 72176 words
Chapter 23 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt
 da kuma muradin auren IHSAN bisimillah qofa a buɗe take"
 
 Murmushin jinjina ma wayonta da iya sarrafa magana maleek ɗin yayi. Dan ya riga da ya gama sanin dukka halayenta, tunkan Tasan kanta itama.
    
Amma dake neman magana yake, sai yace mata 
" Ai ita ƙaddara abace  marar tabbas Nan ta ke, take  sauyawa"
   
Cikin zallar fusata jadderh ta miƙe tsaye ta nuna shi da yatsa tace..
             "Kada ka shafama rauni na gishiri, ta hanyar sauyamin zance MALEEK!"
****
   Shima tsayen ya miqe ayman saɓe a qafaɗarsa.yace mata "Sosai indai a lamarin $0n kune,  tabbas na daɗe da kurmancewa ko zuciyata ban iyaji yayinda take tare dake. Ina son kisa aranki maleek na kine ke kaɗanki AUTAR MATA" ya faɗi hakan yana saka hannunsa ɗaya ya zagawo qugunta dashi.
      Kamar ba zatayi magana ba sai ku ya tsinkayi muryanta, tamkar wacce aka fusga take masa.
   "To kenan ya za'a yi na fashimci hakan?"
"Alqawarin zamowa haske tsananin haske maras yankewa, Alqawarin zamowa ga ta,
Gata marar qarewa, alqawarin zamowa farin ciki marar yankewa AYUSHHH!. Kece Duniyar maleek, sai dake maleek yake iya kwakkwaran motsi.  You are my life! You are my world!!, You say everything and everything is mine AYSHA ABDULPHATA OMAR"
   Gaba ɗaya wani irin daɗi ne ya gama gigita duniyar jadderh, jin Waɗan nan tsadaddun kalmomi daga bakin SADAUKInta JARUMInta abin alfaharinta, kuma duniyarta dariyar ta mijinta uban yaronta ayman uban sauran  ƴaƴan ta masu xuwa insha Allah.
       Zama maleek yayi tare da kamo AYUSHAN shi ya zaunar ta a cinyarsa, tare da hura mata iskar bakinsa ganin tamkar ta tafi wata duniya ta daban ba wacce suke a ciki ba.
         Rumtse idanunta tayi qamm tare da qara qanqame jikinta wuri guda,a qalla taɗau minti biyu zuwa uku kafin ta saki ajiyar zuciya.amma ba tayi motsin kirkiba balle Magana. 
         Hakan ne yasa maleek murmusawa dan tsabbb ya gama gane abinda yake akwai🥰.
     Hannunsa yasan cikin  ya fara mata  wasu irin abubuwan da baki basa iya faɗar girmansu. Saidai gani a aikace, qoqarin janye wa take hakan yasa maleek qare sakale mata waist ɗin ta,  tare da birkitota jikinsa yana ci gaba da murmusawa, cikin wata iriyar muryarn dashi kansa yasan yana kwance mata notuka ya raɗa mata "duk ka dama kinyi missing nawa har haka ne? Amma ake min rowa! Yau kima nin  watanni biyu da woni abu uhmmm"
      Kulle idanunta tayi jin iriyar muryarn da yayi amfani dashi wajen wargaza mata numfashinta.
Shafa fuskar yayi sannan ya manna mata wani irin birkitaccen kiss a dokin wuyanta, yummmm taji gaba ɗaya rassanta sun ɗau yumumumu.
Hakan yasa tayi saurin tashi a zabure  jin tamkar maranta zai ɓalle, tayi saurin nufar bedroom na ta,  ayman da yayi nashi gefene tun ɗazun ya fara wuntsil wuntsil ɗin fara rigima hakan yasa maleek dakatawa da bin bayan jadderhn da yayi niyar bi.
    Ɗaukar sa yayi yana zama ya ɗora shi saman cinyarsa, ya shiga magana shi kaɗai " me yasa cwthrt kake son katsema Abbunka jin daɗinsa, kamar wanda yasan me mahaifin nashi yake faɗa ya shiga wuntsil wuntsil ɗin da kyawawan qafafunsa. Suka soma ne yasa maleek sakin wani kyakkyawan murmushi, inda ya miqe kai tsaye bedroom na jadderh ya nufa.
Bai tarar da ita a ɗakin ba, motsin ruwan dayaji a cikin toilet ne hakan ya bashi tabbacin tana toilet ɗin, ita kuwa jadderh gaba ɗaya duk wata nutsuwa nata ta nemeta ta rasa, hakan yasa kawai ta sakarma kanta shower , ko taji dama dama abinda take ji ɗin ya ragu, Ahankali ya kwantar da ayman daya fara barci, cikin tafiyar sanɗa yake taku a hankali harya qarasa bakin toilet ɗin. Ahankali ya mirza handle ɗin qofar tare da turawa kaɗan, gudun kada taji motsin sa. Tana tsaye ruwan Yina sauqa a jikinta gaba ɗaya bata cikin hayyacinta, wasu irin abubuwa ne suke taso mata masu kama da sukar allurai. Hannayensa ya naɗe a cikin qirjinsa,tare da ware lumsassun idanunsa yana qare mata kallo tun daga  kan yatsun ƙafafunta har zuwa samanta, idanunsa suka soma fitar da wasu irin sheƙin ruwan dake kwance a cikinsu, ganin tana Nan tamkar dai bata haihuba komi nata yana a inda yake cassss daram, rabon da idanunsa su mashi irin wannan kyakkyawan ganin tun kamin ta haihu. Bayan tayi arba'in kuma abubuwa suka sha masa kai, dan burinsa bai wuce ace an yankema azzalumain ɗaya cafke hukunci su ba, hakan yasa sammm bai samu damar da sai sake da iyalin nashi ba, gashi yau wajajen su wata biyu harda woni abu akai. Qara harɗe hannuwansa yayi cikin qirjinsa tare da takawa zuwa inda take tsayen, yana xuwa ya haɗe ta jikinsa, nan take ruwan yaci gaba da sauqa ajikinsu tare, kayan jikinsa ya cire tare da na tan itama sukayi wanka na gaskiya da gaskiya, amma ansha fama dan saida tayi da gaske kana ya sarara mata a cikin toilet ɗin. 
     
            ******************
A yaune za'ayi zaman kotu dan kawo qarshen azzalumai irinsu Kashim baba.
Kowa yana a zaune a wurin da ya dace, inda kotu ta buqaci da maleek ya fito dan ya nunama duniya, farin cikin daya ke ciki na samun nasarorin sa a cikin rayuwa.
      
Babban lauyan MUHD BALA ne tsaye  da abin magana manne a qirjinsa, cikin son ya yabawa maleek bisa jajircewar sa wa aikinsa ya soma magana cikin amsa kuwwa, yace
   
"Ina da tarin bayanai ga wannan JARUMI kuma tsayayyen sojan matasa! Wato maleek. Duba da irin tarin qalubalen daya dinga fuskanta ta hanyar Bara zana wa rayuwarsa tare da gwagwarmayar rayuwa, wajen ganin ya kawo zalumci wa ƙasar sa.
Hakan yasa yasami lambar yabo da kuma girma a wannan hukumar tsaro ta nigeria.ina matuƙar farin ciki da wannan.
Ka na inawa wannan JARUMI daya sanya muka farka daga nannauyan barcin daya ɗauke mu, kwarai Mutun ne da babu kamar sa wato.
MALEEK TOUFIQ MAI NASARA" gaba ɗaya ɗakin taron ne ya kaure da hayaniyar mutane, KOOOTUUU.
Alƙali ya doka hidimarsa. Tsittt kuwa wurin ya ɗauka shiru tamkar babu rai mai numfashi acikin sa,
"Kotu tana da buqatar ganin wannan matashin jarumiy."
 Cikin zallar jarum taka ya fito cikin babbar kotun nahiyar Abuja, kotun musulunci mai yanke hukunci akan zallar gaskiya, da kuma aiki da amana.
Kai tsaye abin maganar ya amsa tare da faɗin.
   "Alhamdulillah, alhamdulillah, alhamdulillahi, Allah shine abin godiya ako da yaushe, a kuma duk halin da muke.
Actually wannan babbar kotun da tayi qaurin suna wajen tace zallar gaskiya komi ɗacinta. Yau kimanin shekaru goma sha uku kenan ina aiki da hukumar rundunar sojoji.
Inda na samu tarin nasarori ta hanyar kawar da masu laifi acikin wannan ƙasa tamu.
Tabbas da ace matasanmu zasu aiki irin haka  ta hanyar gina gobensu akan gaskiya da kuma aiyukansu, to da tabbas ƙasar mu ta zauna lafiya ta hanyar sanin babu wani sauran tsekon daya musu aaura, acikin zukatan al'ummar duniya baki ɗaya.domin MATASA sune abokan tafiya!. Dan haka nake roqon wannan kotu mai gaskiya tada zanke hukunci dadai da masu laifi"
Bayan gama dukkan wani jawabi da maleek yayi, aka kawo shaidu da hujjoji masu qarfi inda kotu ta yanke hukunci daidai laifukansu.
         Yau ne dubban jama'a suka shaida hukuncin da aka yankema azzalumain qasa, inda aka ma Ibrahim nera kisa ta hanyar rataya, kasan cewar shi shugaban qasa ga laifin an kama shi da cin amanar ƙasa,ga kuma laifin kashe-kashen da suka sa aka yi.
    Inda sauran aka yanke musu hukuncin ɗaurin shekara ashirin da biyar a gidan yari tare da aiki mai tsanani, inda aka yankema Hajiya lubna hukuncin ɗauri na shekaru goma sha biyu tare da tarar Naira miliyan biyu, bisa abubuwan data aikata ma ammey da kuma yin qurin qisan da tayi, Kashim baba anyanke masa hukuncin ɗauri na tsawon shekaru goma sha daya, idan ya cika wannan shekarun kuma a rataye sa, wannan shine hukuncin babbar kotun Abuja ta musulunci, aikuwa nan iyalan waɗannan bayin Allah suka dinga iface iface harda masu iskoki.
   
   Inda gaba ɗaya familynsu MALEEK kowa yake zubar da hawaye musamman ma ƴaƴan Hajiya lubna, dan gaba ɗaya sun gama fita hayyacinsu kai idan ka gansu dole ne su baka tausayi.
   Loqacin da aka fito dasu kuwa za'a wuce dasu kar kuzo kuga kuka na tashin hankali, inda Hajiya lubna tana kuka ƴaƴan ta na kuka tana roqon su naima mata yafiyar su Ammey da maleek, gaba ɗaya sun shiga tashin hankali marar iyaka,
Inda suna ji suna gani aka hankaɗa kewarsu zuwa gidan maza.
 
Gaba ɗaya jadderh kuka take sosae dan ta qara tsorata da duniyar baki ɗaya, inda ammey kammm ko magana ta gaza yi domin ita kaɗai take jin suyar da zuciyar ta take ciki.
Zaman tsakani da Allah tayi da Hajiya lubna sese da rana ɗaya bata taɓa jin koda kwatankwacin tsanar kishiyoyin nata ba baki ɗayansu. 
Haka suka dun guma cikin motocin su suka ɗauki hanyar gidajensu, dan gaba ɗaya zuciyar kowa babu daɗi, musamman ma ƴaƴan ta 
Cikin mutuwar jiki da kuma wani irin sanyin da jikin tan ya mata, ta fito a cikin motar bayan sun yi parking motar nasu, ganin sanyin ta yayi yawane yasa maleek amsan ayman a hannun ta, yana saƙala hannunsa cikin nata suka nufi cikin parlourn su kai tsaye..
*🔥♥️ KAREN BANA ♥️🔥*
  NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*
Page 4️⃣7️⃣&4️⃣8️⃣
08104493215
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
=========================
__________________
Bedroom nata ya wuce da ita, zaunar da ita yayi kana ya kwantar da ayman kusa da ita, toilet ya wuce ruwa mai zafi sosae ya haɗa mata. Ɗaukar ta yayi cilak tare da nufar bayin da ita, wanka ya mata sosae tare da gasa mata jikinta yanda zata fi jin daɗin jikin nata.
Akan stool ɗin dake gaban mirror ya ɗaurata  lotions masu ƙamshin da sanya fata tayi lauhi ya shafa mata, tare da mirza mata farar fauda kaɗan,sai lips daya zezara mata shima ɗan dadai, English wears ya zaɓo mata masu santsi riga d wando iya cinya. Saiya fito mata da after dress ya ɗaura mata.
     Ganin loqacin sallah yayi ne, yasa shi tafiya masallaci, bayan ya tabbata taɗan sama nutsuwa kaɗan, sai wajajen tara da rabi ya shigo gidan, dan ya ɗan yi wasu uzirine,hakan ne ma ya dakatar tashi hannuwansa riƙe da leda ya shigo gidan. 
     Tsittt hakan gidan ya ɗau wani irin shiru, dan babu  motsin komai sai sassanyan qamshinta dake tashi a parlourn, bedroom nata Ya shiga tana kwance, gaba ɗaya gashin kanta ya barbaje a fuskarta xuwa gadon bayanta, sai wani irin sheƙin kyau take daga nesa tamkar daren goma sha huɗu, tamkar zara acikin taurari. Ta cire after dress ɗin daya ɗaura mata saman kayan barcin, hakan yaba santala²manyan cinyoyinta bayyanuwa, gefe guda ga ɗan gadon ayman nan, kasan cewar ubansa yace baya da buqatar wata nenny dan kula da rainon yaron sa, idanu ya zuba mata yana tariyo abubuwa masu yawan gaske cikin brain ɗin sa, ɗan murmushi yayi tuno da wani abu mai girma da yayi.gaban gadon ya qarisa tashinta, ya shiga yi ahankali dan yasan, bataci komi ba
  "AYUSHAAA! cwthrt!!"
      Ya shiga dan bubbuga gefen gadon ta hanyar amfani da hannunsa, ɗan motsi tayi kaɗan kasan cewar bata da nauyin barci sosae.
   "Ki ta shi muyi dinner kada yunwa ya kama min Mata!" 
Ɗan juyi tayi tare da hamma, tana faɗin 
     "Nifa a qoshe nake YAA YAA, banjin yunwa"
Hararanta ya ɗan yi jin sunan data kirasa dashi.
Ganin zata ɓata masa loqacine, yasa kawai ya sure ta bai direta a ko ina ba sai kan tsakiyar carpet ɗin dake shimfiɗa a ɗakin, plate ya janyo ya shiga walwale ledojin daya shigo dasu, wasu lafiyayyun haɗaɗɗun kajine manyan nan irin  hausa. Sai kuma Farfesun kayan ciki masu romo² sai ƙamshin kasan haɗi kawai ke tashi, Sai fresh milk da yogurt sai sauran lemuka, daidai yadda yasan cikin su zai iya ɗauka ya zuba musu. Tare Da yin bisimillah ya fara kaima cikin sa, bakinta ya nufa ita ma  idanunta ta lumshe tare da buɗe wa dan tabbas Tasan ita kanta tana jin yunwar, bakin ta ɗan buɗe shi kuwa maleek ya shiga loda mata Farfesun, jin ta koshine yasa ta janye kanta tare da mayar shi gefe, hakan da tayi shine ya ba maleek tabbacin ta qoshi, tushu ya yago ya goge bakinsa itama ya goge mata, nata bakin cikin son yajata da fira ya ɗaura ta saman qafafunsa.
Bayan sunyi brush jin ƙamshinta daya daɗe da kama jikinta na neman fara sauya nasa yana yi ne, yasa shi fara yawo da hannunsa jikin sassan jikin ta, jikin Neman tsokana yace mata.
     "Wai nikam ina MAGANIN ƘARA ƘYAN NAN da ASMA'UN M MAHII ta ba ki?" {SAURAYIN YAYATA}
(Nayi kewar ki Mommah Naaaaaa😌 *Mom sani* albarka da rahamar Allah ta tabbata gareki🤲🏻 Alkhairin Allah ya kai miki masoyiya ta. Abar ƙaunana MAGANIN kukana BLOODY ASHANTY, da SIS REEMAH da fan's na yan SAURAYIN YAYATA fan's club suna gaidaki sosea. Sai munzo ganin sabon gida nida fan's na KAREN BANA🥰)
    Waro dara daran idanunta tayi, tare da cewa
 "laaaaa na manta dashi kaga bari na tashi yanxun na ɗauko kayana, kuma Allah ko sammaka bazanyi ba" 
Cikin marairaice idanu yace mata 
     "Haba AUTAR MATA bansan ki da rowa bafa tawan, maza ɗauko ki ƴanmin, noqe kafaɗa tayi alamun taqi wayon tare da tashi a cikin sa ta nufi wurin hand bag ɗinta, wasu jara kuna ta ɗauko  guda uku manya, amma duka àn yage rubutun jikinsu, ta farkon ta buɗe tare da ɗan lasar kaɗan, jin wani irin azababban zaqine yasa ta lumshe idanunta, tare da buɗewa kafin ta kafa kanta akan gorar, ban tashi aune ba sai ganin jarkar maganin qara ƘYAN nan nayi a yashe a tsaƙar ɗakin.
   {Niko nace ashe za'a yi biyu🥰}
Ganin da gaske ta shanye tassss babu sauran ko kaɗanne yasa maleek waro idanunsa, dan M MAHII ya bashi labarin MAGANIN ƘARA ƘYAN NAN, hakan yasa shi mata wayo ya nuna tamkar baima san miya ba,
Ganin tana qoqarin qara buɗe ɗayar ne yasa maleek saurin rumgumota jikinsa, tare da san yaga ya kwace gorar dake hannunta, ita kuwa jadderh data san cewa maleek wayo yake son mata na ya kwace mata maganin kara tsatstsafo d kyaun kamar yadda ASMA'UN M MAHII ta bada labarin irin ƘYAN daya qara mata loqaci guda ne yasa ta, riƙe gorar kwamm.
  "Laaaaa babyn baby kalla ka gani" ta faɗi hakan tana cira yatsarta sama tamkar dai abu take son nuna mishi, hakan yasa shi cira kan sama kuwa kan kace neeee harta shanye kayanta tsabbb, shi kuwa maleek tsabbb ya gama wayo take son masa, shi yasa ya rabu da ita shima ya biye mata, dan dama AYMAN yake tausayi da itanma kanta, ya riga daya sani shine ganau kuma jiyau ya tabbata ko babu masu maganin mata A duniya to tabbas zaiyi rayuwar farin ciki ta hanyar AURATAYYA tare da jadderhn shi, aikuwa tun kamin ba ta yarda jarkar qarshen ta durƙushe qasa tana riqe maranta. Tare da wani irin juyi ta hantsilo jikin maleek, jikinta yana wani irin mazari tamkar mai jin sanyi, murmushi kawai maleek yayi irin na gefen bakin Nan tare da zagaye ta da hannuwansa ya shigar da ita Cikin faffaɗan qirjinsa, ya zaman ya mata rumfa ita kuwa oga ta hannun daman ASMA'UN M MAHII bata san loqacin data wawuri maleek ɗin ba gaba ki ɗaya, aninayen gaban rigarsa ta shiga ɓallewa kasan cewar dama biyu ne kawai ba'a ɓalle ba.
     Cikin jikinsa ta shige tana kanainaye shi tana faɗin "Rufeni YAA YAA MALEEK wani irin balakin sanyi nakeji"
Takawa ya fara yi da ita a jikinsa, ita kuwa hajiyarku dake maqale jikin mijinta sammmm tama manta da wosu batun su Mommah kanta kawai tasani a wannan loqaci, dan itama ta shiga gonar hukumar su ASMA'UN M MAHII {SAURAYIN YAYATA} littafin Mommah Naaaaaa
 Mom sani Keenan./
    Dama shima a hannu yake daure wa kawai yake da kuma aikin daya sha masa kai, shine kawai abinda yaɗauke masa hankali daga gare shi, yanxun kuwa alhamdulillah komi ya daidaita, cikin wani irin zallar feelings ɗinta daYa taso masa loqaci gudane yasa ta shimfiɗe ta akan gadon, tare da qarasa zame rigarsa.
    Kan tsakiyar gadon yahau ya kwanta ya miqe qafafunsa, tare da ciro jadderhn ku🥰data daɗe da barin DUNIYAR mutane ta tahi DUNIYAR dasu ASMA'UN M MAHII ta tahi😅.
Akan ruwan cikinsa ya ɗaurata  ya hook ɗin bra nata ya ɓalle tare da ciki da ita bayan ya zare daga cikin ta, nasha nunta da suka qara cika da kyau dalilan shayarwar data ke, gashi kuma tana ɗanyen jegonta, tunda dudu ko wata uku har yanxun basu cika ba, 360 ya kai musu wata irin wawuyar raruma, tare da fara basu wani irin kisses na musamman masu tsayawa  A Rai da zuciya, haka suka shiga birkita junansu, inda gaba ɗaya sun gama fita a hayyacinsu.
Hakan yasa naja musu qofa da kyau, dan yau lamarin na musamman ne.
    Wane alqalumman AMMEY LAYLERH ☺️ abin ya girma kaina nima yachin.
Dan wannan lamari badai da niba gaskiya🥰
Jin kukan ayman ne ya farkar dani wajajen qarfe huɗun dare goshin asba.  daga  naunauyan barcin daya ɗebeni. Wanda ashe ban sani ba MALEEK ne ya zuba min maganin barci acikin guntun leman dana sha a parlourn su.
Ina shiga cikin ɗakin na tarar









