Showing 33001 words to 36000 words out of 72176 words
Chapter 12 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt
 zallar tausayinta ya shiga faɗin....
"Be patient, Ayush, I have forgotten everything about me, including her mind;" 
"May God bless you and may God continue to enlighten your   life and family in peace!!!"
" I can't pay you back AYUSH kece mace ta farko acikin rayuwar maleek, sannan kece mace ta farko da maleek ya fara sani kece kuma macen da kika fara bawa maleek ƙyautar buduecinki"
"You take care of your self me for a while!"
"Thank you so much AYUSH!!"
"I can't live without you!!!"
Cikin azabar zazzafan zazzaɓin daya rufeshi loƙaci guda ya sureta yayi cikin toilet da ita ruwa ya haɗa mai zafi haɗi da zuba detol da ɗan ruwan zafi kaɗan a cikin jakuzzin wanka, daya gama haɗa mata....
Kinkimarta yayi ya zureta gaba ɗaya ya zureta cikin jakuzzing, wata uwar ƙara ta saki haɗi da zabura zata miƙe tsaya, maleek kuwa duk da hajijiyar dake ɗibansa haka yayi saurin dannata cikin ruwan, kuka ta shiga rairawa tare da ƙanƙame jikin ta wuri guda, haka tana kuka tana komi har saidai yayi mata ruwa uku ƙawawa kafin ya mata wankan tsarƙi shima wankan yayi ya naɗosu cikin towel ɗaya, akan sofa yashimfiɗeta tare da rufa jikinta da  bathrobe din take riƙe a hannunsa,....
Kan gadon ya koma yana cire bedsheet ɗin su da yayi staining na blood sosea, wani ya shimfiɗa musu kana ya kai wancen ɗin cikin worshing machine ɗinsu,
 Cilakk yayi sama da ita wanda sai faman ajiyar zuciya take sauƙewa akai akai kwantar da ita yayi bayan ya bata paint rileif Shi ma yasha...
Atake wani irin wahalallen barci yayi awon gaba dasuuuuu
To JADDAH MALEEK ayi barci lfy 
Nima zantafi nayi nawa barcin 
Masoya asha karatu lfy
🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈
*Takuce ammeyn laylerh akoda yaushe 💔*
Inason naga ruwan comments naku pls and pls masoya 
Sai mun haɗe a 
Next page zuwa dare insha Allah zanyi typing idan har na ruwan comments naku
🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻💕❤️✨
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*
Page 2️⃣7️⃣
08104493215
*Happy Friday to all Muslims around the world🫶🏻*
*~Alhamdulillah Allah abin godiya shine ya azurtamu da samun sabuwar baby girl alhamdulillahi ala qulli halin~*
 *Alhamdulillah, what we are thankful for is that he has provided us with a new baby girl* 
*~God Almighty raised her for us according to the path of the Muslim religion🤲🏻🤲🏻~*
*~Aunty Salma may the Lord of Mercy give you the ability to breastfeed our baby safely~😌*
***********************¥
Do good for others it will come back to you on unexpected time😌
_________________________
 ________Maleek da ƙyar yake buɗe idanuwansa wanda suka masa masifar nauyi, jin kansa yake tamkar zai rabe gida biyu, ga wani irin zazzafan zazzaɓin dayakeji har yanxun, ƙiraye ƙirayen sallar asuba ne ya farkar dashi, cikin wani irin jigataccen yanayi ya ƙoƙarta ya miƙe tsaye yana dafe gefen gadon, tare dabin bango ahaka harya kai kansa cikin toilet ɗin ɗakin, da ƙyar ya zame boxes ɗin dake jikinsa ya faɗa cikin jakuzzing wankansa wanda ya tara ruwan ɗumi me zafin gaske, cikin wani irin abu da yake ji tamkar abin ya faso ƙirjinsa ya fito haka yakejin, komae na daren jiyane ya shiga dawo masa daki-daki  tare dasa shi  jin wani irin farin ciki marar misaltuwa.
Da tarin nutsuwa yau Allah ya bashi ikon mayarda AYUSH ɗin sa cikakkiyar mace, 
Yau ya ƙara shaidawa kansa lallai shine AYUSH.
AYUSH itace shi!.
Shine SIRRINTA.
itace SIRRINSHI😌.
Adda'oi yashiga jerawa Ubangijin sa na tarin  godiya da nuna zallar farin cikin sa gareshi da akoda yaushe yake shiga cikin lamuransa, yake kuma bashi kariya ga tarin maƙiyansa yake kuma bashi tarin nasara akansu, babu abinda zaiyi wanda ya wuce nuna godiyar sa ga mahaliccin sa ta hanyar ƙyawawan adda'oi.
Haka ya gama wankansa tare da fitowa da alwulan sa, gefen gadon da AYUSH ke kwance ya nufa yana ɗan bubbuga gefen filon da take kansa a kwance.
Cikin magagin zazzafan zazzaɓin taya gama cin ƙarfin ta tashiga faɗin.
"Dan Allah ka barni haka kada ka kasheni ya MALEEK, inajin tamkar inada sauran farin ciki
A gaba."
"Inajin tamkar akwai wani gurbin da bai ƙarasa cikatuwa acikin rayuwana!" Inajin tamkar zan haɗu da wani muhimmin abu na daban" wanda bansan kome shiba"
Tsai kawai MALEEK yayi yana kallon ta tabbas shi yasan wannan abin da take ba magagin zazzaɓi bane, 
tabbas tayi gaskiya lallai tana da tarin farin cikin a gaba, 
shima shaidar hakan ne, 
Kuma shima zaici gaba da bata farin cikin na har gaban abada.
Cikin tsananin tausayinta da yake ɗauwainiya dashi na rabata da hasken rayuwarta da akayi, 
yaɗan sauƙe numfashi kaɗan, 
Kana ya cirota daga kan gadon yana haɗata da jikinsa, ƴar ƙarar azaba ta saki tare maƙale maleek ɗin wani irin zugi takejin ƙasanta nayi mata,
Haɓarta ya ɗago gami da tsira mata idanunsa waɗanda har yanxun basu gama washewa ba
Ƙasa tayi da kanta haɗe dajin wata matsananciyar kunyarsa ta mamaye ta, shi kuwa maleek cike da wani irin salo yaɗan kwantar da kanta saman faffaɗan ƙirjin sa yana kanainayeta da jikinsa, ji yake tamkar ya maida ita cikin jikinsa tsabar S000 da kuma tausayinta, da shine abu na farkon daya fara juya babun ƙaddararsu ya zuwa wata iriyar zazzafar S0yayya da kowanensu keyiwa ɗan uwansa,
"Pls go and pray before I come back to the mosque"
 
Cikin wani irin salo na daban ya furta mata hakan.
Ɗan zare jikinta tayi a nasa jikin kana ta nufi cikin toilet tana tafiya ahankali, domin gudun kada tayima kanta famu na daga mugun zugi da kuma zafin da takeji a ƙasan nata, tafiyar nata yabi da kallo da His eyes changed color from white to a different color.
Kai tsaye kuma ya juya kansa zuwa masallacin dake manne da ƙofar gidansu.
Ahankali yake taka step ɗin benen,cikin mutuwar jiki domin har yanxun yana jin zazzaɓin da kuma yanda kan nasa yaci gaba da juya masa.
Bedroom ɗin sa ya shiga ja yayi ya tsaya daga bakin ƙofar palon, ya zuba mata rikitattun idanunsa, zaune take  saman ƙatuwar darduma da Alqur'ani mai girma a hannunta, ahankali take motsa bakinta  wanda takeyin karatun nata ahankali, daga nan inda yake yake kallon yanda take motsa bakinta, bakin yabi da kallo yana nazartar surar da take karantawar.
suratul Maryam take karantawa daidai lokacin da take karanta  "السلام عليكم اليوم ولودا ويوما يوما ويوما يوباسو هيا" bakin nata yaci gaba dabi da kallo yanajin wani irin tarin nutsuwa atattare dashi, ƙarasa shigowa cikin ɗakin yayi yana zama dab da ita shima yana daukar Alqur'anin sukaci gaba da karatun tare.
Saida suka kai har qarshen surar kana suka shafa adda'ar tare ajje qur'anin sukayi a ma'ajinsa.
Kana maleek ya suru jaddah sukayi saman lafiyayyan gadonsa ya kwantar da ita, yana zame jallabiyar dake jikinsa. 
Take kuwa ƙaƙƙafar surar jikinsa ta bayyana daga shi sai boxes ya rage domin farar singlet ɗin cikin ma ya cireta, 
"Ya MALEEK barka da Safiya"
Ɗan gefen da take ya kalla yana ƙarasowa gaban gadon ɗan irin hararan wasan nan ya mata yana faɗin 
"A gidan ku haka kikaga ana gaida miji;"
Sai kuma ya ƙara so yana shigewa cikin jikin ta.
 ta hanyar yi mata wata ƙyaƙƙyawar runguma kana ya haɗe bakinsa da nata yana zuqo dukkan wani salive dake cikin bakinta, 
Jadda kuwa cikin wani matsanancin tsoro take ƙoƙarin zare jikinta daga na maleek ɗin,kin bata damar hakan yayi ta hanyar ƙara runguma ta tsamm ajikinsa, ƙamshi da kuma ɗumin da jikinta yake da ne yasa shi ƙare shige mata, waist nata ya riƙe tsamm tamkar zai ɓalle mata ƙugu haka taji
Cikin wani sabon feelings nata da yake ta ƙoƙarin dannewa ne ya taso masa.
gaba ɗaya ji da ganinsa sun ɗauƙe romance nata kawai yake a haukace,....tuni harya rabata da ƙayan cikinta gaba ɗaya ya qara susuce mata jin sauƙar tsayayyun breast ɗin ta akan ƙirjinsa cikin wani azababben feelings ɗin ta na hauka da yakeji ne yasa shi kaima saman breast din nata wani irin wawura da cabka tamkar dai irin yaran nan da suke rigima kuma suka samu abincinsu, haka maleek ya zamewa jaddah a wannan loƙacin.
JADDAH
Cikin qiɗima haɗi da zallar azabar tsoronsa take turesa haɗi da kai masa yaqushi da cizo,amma ko gezau maleek baiyi ba ji yake idan bai qara abun nan ba wllh yana iya mutuwa ma.
Wani irin numfashi ya shiga sauƙe mata a gefen wuyanta yana ƙara murza saman nipples ɗinta yana shafe duk inda yayi masa a shashin jikinta.
Cikin Muryar kukan daya riga yaci qarfinta, ta soma faɗin "Leave me, son of bitch, I will die, I don't love you, I have stopped loving you"
"You are a cruel and cruel person. I told you that I stopped loving you"
Haka jaddah tashiga tureshi da yaqushe shi, shi kuma yaƙi barta
Maleek ne yashiga faɗin kibarni nayi jaddah 
"You will not die twice, we will live together and we will die with the same destiny"
"Dan haka rayuwata da taki rayuwar girman kaddarar muce tazo ɗaya, shi yasa mahaliccin sammai da ƙassae ya killace mu guri guda".
"Kibarni ga son cikar muradina AYUSH"
Haka maleek yaci gaba da sarrafa jaddah yadda yake SO, baiwar Allah kuwa jaddah tariga da ta bawwala Allah al'amuranta shi yasa ta zama ƴar kallo, loƙacin da maleek ya ware santala santalan cinyoyinta kuwa yasoma yawo da tongue nasa a saman cinyoyinta kafin kuma ya, shammaceta ya tura harshen sa cikin privete part ɗin ta kuwa, wani irin zabura tayi tana ƙara danna kansa zuwa ƙasanta, zame boxes ɗin sa yayi yana ɗaura mata  a setin gabanta yana wasa da ita, wani irin greating suke fitarwa a tare, haka yaci gaba da wasa ta ita a bakin privete pant ɗin ta.
Shammatarta yayi ya tura joystick ɗinsa cikin gabanta wani irin wahalallen ƙara ta saki na azaba, Domin kuwa kamar famu ne dama aka mata, maleek kuwa ji yayi duniyarma ta masa kaɗan dan yanacen a ƙololuwar maji daɗi, Safa da marwa kawai yake famanyi upp and down kawai yake yana ƙara nutsu acikin kogin zumar jaddah, tun tanayi tana haƙuri tana ganin zai ƙyaleta harta soma saddaqarwa kanta, domin tagama fidda rai da rayuwarma baki ɗayanta.
A ƙalla yafi sama da mintuna 30 yana abu ɗaya.
Idanuwansa ya rumtse gamm yana wani irin ƙanƙame jaddah tamkar zai yagata gida biyu.
but tears is rolling out, wani irin riƙeta yayi a birkice alamun sauƙan orgarsm.
But before she cames it was one hell of an issure
Sai kuma wani irin hawaye yashiga biyo fuskar maleek.
JADDAH kuwa da taji kamar damshi na sauƙa a saman jikintane yasa ta ɗan ware idanunta ahankali, maleek ta gani yana hawaye kwance shame a fuskarsa, dukta tana ta kanta amma hakan baisa ta shiga shafa mashi gadon bayansa cikin wani irin salo na daban,
Maleek da yake cikin jikin ta har yanxun ne ya ya mirgina ta gefe yana zare   jikinsa daga cikin jikinta 
Still hannu ya saka a gabanta  yanajin  yadda wurin ya ɗauki ɗumi ga freshmilk ɗin take ta faman ambaliyar ruwan daɗi she is more watter then before,
Ji yayi jikinsa ya ƙara ɗaukar tsuma jin irin ambaliyar ruwan ni'imar da take yine yasa yaji tamkar ya koma mata, saidai kuma sanin da yayi idan yayi hakan ya ƙware tane yasa jin babu daɗi haka dai ya daure ya mirginota saman faffaɗan ƙirjin sa tare da zagaye ta da dukka hannayensa biyun,...yana sakin ajiyar zuciya
"Allah yamiki albark, al'abarka ta;" 
"Allah ya haskaka rayuwanki ya cika duniyarki da tarin alqairuka"
"Haƙiƙa ke haske nace AYUSH ABDULPHATA OMAR"
"Nima kuma insha Allahu nayi alqawarin zan zamo haske agareki dama ahalinki baki ɗaya"
"Allah Ubangiji yamiki albarka my NOOR"
"Kuma baby doll ɗina" 
"Again kuma, trouble maker ɗina" 
Ya faɗi hakanne ya jan karan siririn hancinta!!!.....
Hajiya LUBNA
A birkice ta miƙe tsaye cikin gigicewar yanayi ganin wani shashe na daban daga ɓangaren ɗakin nata na fitta wani irin mayen hayakin jaraba.
Cikin matsanancin tashin hankali ta fara laluben wayar ta, cikin sa'a kuwa ta sami wayar nata saman gado, wata number danaga anyi sev da LAURA ta shiga dokawa ƙira baji b gani, tun tana san ran za'ayi peaking cooling nata harta fidda rai, atake kuwa gumi yagama wanke mata jikinta.
Sai kuma tace.
"Shikenan.
Rayuwata tazo qarshe NI HARIRATU;"
Shikenan tafaru ta kare anyi ta yanke anyi ta kille anyiwa mai dami ɗaya sata.
Ni HARIRATU mai na aikata kenan. 
Idan har nabari yaron cen ya tara da matarsa!,...kirrrr ƙarar ring ɗin wayanta ya dawo da ita hayyacinta sai tayi sairin ɗaukar wayan, hasashenta kuwa ya tabbata domin Hajiya LAURA ce ƙawa kuma aminiya ɗaya da take da,
Cikin hanzari ta ɗauki wayan tana amsa kiran
Tana kara wayan a kunnenta ne kuma wayar ta kusan subcewa ta faɗi domin jin abinda aka faɗa mata a cikin wayar,
" kina nufin abinda nagani, kema shine kika gani" 
"To mene yake shirin faruwa da rayuwarmu hakane?"
Cikin masifa da hargowa kuma Hajiya LAURA ta shiga zabgawa LUBNA ashar ta rashin mutunci,.
Kana ta shiga faɗin...
"Ki tuna shekaru ashirin da biyu dasuka wuce;, kin tuna loƙacin dana baki JARIRIYA?" 
"A hannunki nace ki kashemin ita mus lahira kin tuna?"
"Mene kikace min?"
"Cemin kikayi kawai zaki yar da ita acikin jejin Kano! Ta yadda babu abinda zai dangantata da wata ADAMAWA"
"Ko ba'ayi haka ba"
Ta tambeyeta tanajin tamkar ta janyo ta tayita dukanta har saita mutu
"Na tuna LAURA" 
"Wani abu ya faru ne?"
"Ubanki ne ya faru" 
"Aykomai ma ya faru ya ƙare"
"Kin tuna sharaɗin boka dukas ko;" 
"Mene yace mana"
"Yace dun randa mahaɗi da kuma mahaɗin  suke  haɗe da juna, to zasu zama haske mai dushashe dulmin duhuwar tsafinmu dama dukkan wani sharrin maƙiya;!"
"Idan har muka fari wannan mahaɗin ya haɗe da ɗan uwansa to kuwa tamkar tonon asirin kanmune dashi"
" To rashin sanin wannan mahaɗin mene shi  yasa ko waccenmu da sadaukarwa da dodon tsafi mahaifarta, domin araba su dukka mahaɗan da jin tsanar junansu"
"Da kuma cire musu wata, aba wai ita sha'awa!...kana acusa musu jin tsoran mata da maza"
"Kin tuna shekaru talatin da biyu?"
"Kin tuna loƙacin da kika fara saɗaukarwa,  kin tuna loƙacin da kika sa aka so kashe yaron kishiyarki?, Hakan bai yiyuwa ba kikasa aka lalatawa kishiyarki mahaifarta"
"Keeeeeeeeee LAURA; dakata;" 
"Nace ki saurara keɗin duk miye ba kiyi ba!"
"Kinso kashe jinjirar ƴar da bataji ba bata gani ba!  Kin lalatawa taki kishiyar mahaifarta"
"To kisani komai nake ina aiki da ƙwaƙwalwa da kuma lissafina LAURA;"
"Mahaɗan ba kowa bane faceeeeee"
🙃🙃🙃🧞♀️😂😂😭🤣😀hhhhhhhhhhhhhh
To ikon Allah  ikon gaske
Next page insha Allah zamuji su waye mahaɗan😁😁😁😁😁😁😁
By *Ammey laylerh 💔✨🔥*
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*
Page 2️⃣8️⃣
08104493215
___________________
_______"Mahaɗan ba kowa bane facee"
"Ita wannan jaririyar yarinyar da kikaso kashewa"
"ƴar kishiyarki MARYAM ABDULJALAAL"
"ƴar mijinki abdulphata Omar"
"Kinsan waye ɗaya mahaɗin? MALEEK" "MALEEK TAUFIQ"
"ɗan gidan kishiyata AYSHA GALADIMA"
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
Sai kuma tashiga sheƙa wata uwar dariya, tamkar zararriya kitt kuma ta datse ƙiran tana buga wayar nata da jikin bangon ɗakin....
Hajiya LAURA
Jin waɗannan maganganun  tayi tamkar sauƙar aradu haka taji, lallai LUBNA ta shammaceta da yawa to miye take yine ita? dahar ta kasa gane maƙarƙashiyar da LUBNA take famanyi mata, to kuwa lallai ta ɗauko ruwan dafa kanta da kanta kuma, yaushe ma ta girma?
 yaushe ma tazama ƴar gari?
Yaushe ma ta fita daga cikin dattin jahilcin ƙauye?
Lallei intasan wata batasan wata ba, batasan da wace take tare baaa...
"Zanyi maganinki ta inda bakiyi tsammani LUBNA"
Shine kawai abinda ta iya furtawa kafin ta faɗa saman ƙayataccen gadonta, tana dilmiyawa duniyar tunani, shekaru masu yawan gaske!
**************
"FRIEND  dan Allah ki saurara insha Allahu komi ya kusa zuwan qarshe inajin hakan a jinin dake gudana a cikin jikina!"
"komi yazo qarshe friend"
"AYUSH!" 
"ina son ganin gudan jinina!"
"inas0n na sanyata cikin idanuwa na!!"
"Inason nazama garkuwanta!!!"
"And against inason barin wannan AZZALUMAR qasar taku" wanda tarin MACUTA  MAHA'INTA masu tafe da zallar cin AMANA suka taru suka mata ƙawanya"
"HAƊAMA!"
"ZANBA CIKIN AMINCI!!"
"TARE DA RASHIN SON CIGABAN NA ƘASA DA KAI!, SHIN INA AKE WANNAN INBA WANNAN ƘASA TAKU TA NIJERIYA!!!"
******************
Kashim baba
_________________________
***Alhaji Atiku inason nanda kamar 2 weeks a kammala ginin asibitin Nan domin kayan suna nan tafe, kamar yadda nayi alqawarin buɗe wannan asibitin zanyi, ammafa talakawan Nan sai sun rena kansu, sannan  inason awa waɗan nan yaran magana inason sushigo da waɗannan kayan nawa na ƙasa...
Kitt ya kashe wayar dake manne da kunnensa.
Amaryarsa  dake tsaye daga bakin ƙofar shigowa ne ta kafeshi da id0 mene takeji haka ne kunnenta suke shirin jiye mata.
Sai kuma tayi saurin shigowa cikin ɗakin kafin ya ankare da ita, gabansa ta ƙara so tana dire cupcakes ɗin daya buƙata da takawo masa, zama tayi kusa dashi tana ɗaukar yaronta  daya fara qinqishin kuka sai kuma ta tashi ta fice a ɗakin baki ɗaya, cikin rawar jiki ta shige ɗakinta tana laluben wata n0 acikin wayarta
Sir maleek ta shiga cikin contact ɗin sa ta fara tura message kamar yadda ta saba, bayan kuma ta gama tura message ɗin dani kaina bansan na miye shiba ta kashe ƴar ƙaramar wayar tana ɓoyeta inda ta ɗauko taaaaaaa
Too faa tirkashi mene yake shirin faruwa neeee kammmm yauuuuu🙃🥺   Amaryar Kashim baba???
~~~~~~
________________________
MALEEK JADDERH
*************************
 Cikin  gigicewar yanayi ta farka daga mummunan mafarkin da tayi, bayan barcin wahalar da ɗauke ta bayan komi ya lafa tsakaninta da maleek, MALEEK kuwa jin azababben ƙara da ihun da tasaki ne yafarkar dashi tare da adda'oi fall bakinsa, itama saita shiga nanata dukkan adda'ar  da yake faɗa.
Kafin kuma ya janyo ta jikinsa yana ɗan bubbuga gadon bayanta. ahankali kuma ya shiga hura mata iskar bakinsa acikin kunnenta tare da adda'oin sanya nutsuwa da daidaita tunanin mutum....
Kafin kuma ya ɗan ɗago da kanta yana zubawa fuskarta id0, daga cikin yanayin da fuskar nata yake a cikine ya fashimci akwai firgici tare da ita, sai kuma kawai ya kifa kanta a tsakiyar ƙirjinsa da babu riga.
"Menene yake faruwa dake AYUSH?"
"Mene ya hassada miki wannan tsoro mai girman gaske haka?"
Cikin sheshsheƙar kukan dayaci qarfin ta tafara faɗin
"Nima bansaniba, bansan koo mee nee ba kawai dai nasan ina yawan mafarki da wata mata! daban ko wace itaba tana kuka tana faɗin nadawo gareta"
"Nice rauninta!"
"Nice rayuwarta!!"
"Nice duniyarta!!!"
 
Sai kuma taja numfashi tana ƙara tsananta qarfin kukan nata kafin taci gaba da faɗin
"Tunda kamin nasan mene mafarki nake mafarkinta nake mafarki da ita, amma bantaɓa ganin fuskarta a zahiri ba"
"Domin duk sanda zan ganta zangantane cikin matsanancin duhu kawai inajin kukan tane da kuma sunan da take ƙirana dashi"
*AYUSH"
"Bantaɓa jin wani mahaluki ya taɓa ƙirana da wannan sunan ba sai kai, na jirjiza ƙwarai dajin loƙacin daka fara ƙirana da wannan sunan, saidai









