Showing 63001 words to 66000 words out of 72176 words
Chapter 22 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt
 gefe guda kuma ga lafiyayyan kunun gyadar shin na gado, ganin hakan ne yasa ummie miƙew tsammm dan basu wuri ganin yau a parlour maleek zaiyi dinner, serving nashi ta shiga yi bayan ta kammala ne ta tura masa gabanshi, haɗi da qoqarin amsan ayman, hannuntan ya riqe dake qoqarin ɗaukar ayman ɗin.
     Tare da jawota jikinsa yana ɗibar abinci yana nufar bakin ta  tare da faɗin "Oya  open your mouth",  kanta ta noƙe tare da ƙin amsan abincin cikin ta ya shafa tare da faɗin "nasan  wannan cikin harya zuwa yanxun  baici komi ba tun safe ba dan haka ya zam dole na kula dashi" 
       Ganin da gaske yake ne yasa ta buɗe bakinta tare da  fara amsan abincin, itama tana bashi ga AYMAN sai famar mutsuniyarshi yake irin na yara, dan yana cikin kwana na talatin da bakwai a duniya.
    Harya faro wayo abinsa cikin sa yayi tsam tsamm abin gwanin ban sha'awa.
*🔥♥️ KAREN BANA ♥️🔥*
    NA MARYAM NASEER MIRRAH ✍️
 *Ammey laylerh*
Page 4️⃣3️⃣&4️⃣4️⃣
08104493215
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
=======================
*~Why do some people not understand?,why the life of these people knows,why are we so quick to cut the person If you don't know him, you don't know how his life is?~*
Pls and pls for God to stop and fix his life, It's not like you stop watching someone else's life.
God is always the thing to be thankful for, and to you we extend our issues.
Allah ka iya mana badan iyawarmu ba🤲🏻🙏🏻
********************************
   Washe garin wannan rana, haka gaba ɗaya labarin nan ya karaɗe social media, duk inda ka wuce zancen ne kawai ke faman tashi agarin na Abuja.
Kafin kace me kuma gaba ɗaya duniyar yanar gizo taci gaba da haskaka fuskar, TAUFIQ MAI NASARA mahaifi ga maleek wanda yake a matsayin Chief of army.
Kana kuma wanda akafi sani, da shahararren ɗan kasuwar nan na sarrafa motoci.
Wanda wani dalili nashi yasa bai taɓa baiyanarma duniya matsayin saba, yace ba suna ko matsayin yake da buqata ba, sabo da girman Allah yake komansa, wannan dalili yasa kowa yake ma Chief of army staff GENERAL ABDULLAHI BELLO makama.
Kallon shugaban sojojin Nigerian, wanda dukkan wani tsarin abubuwan dake gudana  kuwa Alhaji taufiq mai Nasara shine ja gaba,kuma ragamar wannan tarin nasarorin da suka samu.
***********
    Shi kansa Alhaji taufiq ya girgiza loqacin da ya gama kammala kallon gidajen talabijin ɗin da suka wannan bin nannen tsohon sirrin nasu.
     Shi kuwa mai girma Abdullahi Bello makama yayi hakan ne dan nuna halaccin sa ga shugaban sa. Wato taufiq mai Nasara uba ga yaro mafi qazo acikin tafiyar rundunar sojojin Nigeria baki ɗaya.
       Cikin zallar abinda yake yake zuciyar sa na alkhairinsa ga mamallakin, wannan jigo kuma jagora yaci gaba da bayyana ma duniya waye Alhaji TAUFIQ MAI NASARA. 
Adalin shugaba 
    Gammmm ya rumtse idanunsa daidai wurin da GENERAL ABDULLAHI BELLO makama yake faɗin.
   "Tabbas irin ka DUNIYARMU take da buqata generally TOUFIQ MAI NASARA! Kaida  yaronka irinku duniyarmu muke da buqata  Aiki domin sadaukar wa al'umma Rayuwa!"
    "AIKI domin sanya ma zukatan bayin Allah nutsuwa!! Aiki da ayyuka domin sadaukar da tasu Rayuwar wa rayuwar al'umma!!!, Shin mene za kuce game da waɗannan bayin Allahn?, Ku dai duba rayuwarsu! kudai duba irin sadaukar warsu gareku bayin Allah, MATARSA UWAR gidansa uwar ƴaƴan sa tsare a kotu, tare da..
Cikin wani irin zallar abinda ɓacin ran da ya daɗi bai shimfiɗama fuskar nasa ba, ya miƙe tsaye tare da fincike gaba ɗaya wayarin na plasma ɗin parlourn nashi, inda ammey take zaune ta kasa koda kwakkwaran motsine, cikin fusata ya fice a parlourn baki ɗaya yana barin gida baki ɗaya, kai tsaye tashar da yasan suna kan haska bayanan da GENERAL ABDULLAHI BELLO makama ya nufi.
      ***********
             Da qarfi ya janye general abdu makama daga gaban  abin haskawar, ya fara magana cikin ihu da qaraji. 
"Kana tunanin abinda kayi shine zai sanya tarin  alkhairinka juyewa zuwa gareni MAKAMA?, To tabbas indai ta haka ne ba zai taɓa karɓuwa ba! Ka taɓa ganin alkhairin wani ya juye zuwa wani? Ka taɓa ganin inda mai duka yake ma madaki sannu? Kamar haka ne" ya faɗi  hakan yana haɗe hannayensa biyu, wata kwallar zallar  tsagwaron Imanin daya kuma wanzuwa a zuciyarsa abdu makama ya share, tare da bin bayan generally TOUFIQ MAI NASARA daya kama hannunsa dan barin wurin baki ɗaya.
      **********************
Gaba ɗaya mutane kuma sai jikkunansu sukayi sanyi qalau,  vp ɗin take zaune a office nashi kuwa wani irin hawayene masu zafin gaske sauƙo masa, bayan hannunsa yasan ya share hawayen tare da faɗin "Alkhairin Allah ya tabbata agareka tare da Ni'imominka  da tsarewar ya Allah! Allah kaci gaba da shiga cikin dukkan al'amurran wannan bawa naka"
       A inda yake yaci gaba da zama dan yama rasa mene zaiyi taka maimai,  shi yasan waye wannan bawan Allah, kana shi yasan irin tarin ayyukan alkhairinsa ga al'ummar Musulmi.
    Tabbas shima yana son yayi koda kwatankwacin irin abinda wannan bawan Allah yake aikatawa na lada.
***************
Zaune suke  a babban parlourn ammey suna tattauna maganganun da suka gama kewaye duniyar yanar gizo, inda anan sukaji tabbacin banda 2 week's za'a yankema su Mommah hukunci, inda yaune jadderh ta cika kwana arba'in ciff da haihuwa, a yau din ne kuma zata koma adamawa, inda ammey ta naimawa jadderhn alfarmar maleek ya barta ganin gida.
   Dake shima yana tsaka da ayyukan sane yasa shi barin ta suje cenñnn adamawar, ƴaƴan Hajiya lubna kuwa hankalin su idan yayi dubu miliyan toya tashi, jin mahaifiyarsu nada hannun acikin wannan manyan masu aikata laifukan, da aka garƙame.
      Inda ba Anan abin yake Bama saida Alhaji taufiq ya kunna Cameran  da maleek ya mannawa kowa acikin ɗakinta tsakanin ta da Hajiya talatu nera, aikam sun qara shiga tashin hankalin ganin, iriyar rayuwar da mahaifiyarsu ta gudanar, inda Hajiya talatu nera ta shiga cikin taitayinta, lallai sai yau maganganun jadderh suka kuma dawo mata sabi fil a tsakar kanta.
     "Indai har ahaka kika shimfiɗa rayuwar aurenki , to tabbas anci da rabon ki Hajiya, anyi amfani da damar ki an dama abubuwan da Allah ne kaɗai yasan iyakar abinda aka dama ɗin, kana ina baki shawarin idan zaki faɗi magana kika sanin yadda saqon zaigewa mai amshe ta, kika sanin zancen da zaki dinga faɗa wa jama'a" 
Wannan maganganu sune ta dinga maimaituwa acikin RAI da RUHINTA, ai kuwa taɗau darasi na har abada, dan ita tunda take bata taɓa nufar kowa da mugun nufi ba, kawai dai bata da danne ɓacin ranta ne da kuma cutar hassada hassada dake damunta, da kuma qarincin ilimin addinin Islama data ke da.
        
       A private jet ɗin maleek aka kai su ummie Adamawa, inda aka haɗa mata sha tara ta arziƙi.
     Suna zuwa labarin yasha banban dan kuwa sun tadda woni sabon rikicin ne da tashin hankalin haukacewar Hajiya Laura, mahaifiyar Sufyan friend, inda sai tone tone da banƙato irin asiran data ɗin ga zabgawa abokiyar zamanta MARYAM ABDULJALAAL take.
    Inda tace itace ta hana mahaifiyarta waiwarta itace itace kai komai ma itace sanadi, tsabar kunya da nadamar rayuwa friend qasar ma ya bari baki ɗaya, dan yace baima san da wanne idone zai kuma kallon Little momien nashi ba, inda mai martaba sarki abdulphata Omar yasa aka killace a ɓangaren guda dan ta girbi abinda ya shuka, dama ya jima da sauwaqe mata
     Inda da magiya da naci da komai mai martaba ya yarda bisa jajircewar MARYAM ABDULJALAAL  malam Abdullahi yake ma Hajiya Laura adda'oi, cikin hakuncin Ubangiji take samun sauqi, saidai abinda suka lura dashi shine bata iya magana ba kuma ta iya motsa ko ina na jikinta, loqacin da jadderh  taje ganinta kuwa idan da abinda yafi kuka to tabbas tayi.
     Gashi dai dukkannin waɗannan abubuwan data aikata a banza abinda take gudun kuma ya riga ya gama faruwa, yau gaya amma tamkar babu ita, yau gata amma gidan da dukiyar data kema duk yazam saidai gani daga nesa hanqoro NOOOOOh kuma, yau ga ƴar jaririyar daga wullar taso kashewa tun cikin mahaifiyarta, yau gata da nata jaririn itama cikin gata so ƙauna. 
   Tana son tayi magana amma babu bakin maganar, sai yawu yalala da yake zuba daga cikin bakinta mai azabar yauqi da warin masifa, adda'oi sosae jadderh ta mata haɗi da naima mata afwa wurin mahaliccin ta.
    Don rama cuta ga macucu ba shine Nasara, ka barshi da Allah ma kaɗai babbar musifa ce acikin rayuwarsa,dan idan mutum ya zalumceka kayi gaggawar ramuwa to kamar kayi kutsene  acikin al'amurran Ubangiji, shi yasa kabar mutum ma da fitowar rana da faɗuwar tama kaɗai isharace.
          ******
  Two weeks later 
Zaune suke a babban parlourn Alhaji taufiq.
Inda Cikin zallar hikima da tarin baiwar da ALLAH ya masa yace 
        "Nigeria wata qasace mai tarin tseko mai labarai cike da! , damfara da rashawa, inda mai qaramin qarfi yake  wahala!, A hannun talauci da kuma yunwa.
    To amma dai koma  meye! namu ba tsokaci da qorafi bane, abinda muka sani kawai mu bada rayuwarmu domin TUTARMU taci gaba da kaɗawa, da kuma kawo qarshen zalumci wa qasata Nigeria baki ɗaya, dama Duniya. Tabbas kaine tauraro mai haskaka wannan tafiyar MAKAMA! Dan haka"
      " Prepare to answer your position forever and ever MAKAMA, God continues to be our privilege."
       Cikin wani tsananin qaunar Alhaji taufiq ɗin ya zube a gabansa, cikin zubar da hawaye yace..
       "Ba irina qasa take da buqata ba! Ƙasar mu dole mazaje take nema irinsu MALEEK TAUFIQ!, Tsayayyen namiji mai aiki da rai da rayuwarsa mai burin zamewa 9j uba, uban data riga da ta rasa.
   Tabbas maleek shine ya cancanci zama 
   International military bawai niba!, Duba Nan ka gani" ya qara faɗin maganar yana ɗan kama Abbie wasu tarin takardu masu kama da files, cikin sanyin daya rasa daga inda ya sameshi ya amsa files ɗin Yina dubawa.
Kansa kawai ya kuma yin qasa dashi,idan yace zuciyarsa bata motsa ba yayi qarya, yana ina? Yana ina hakan ta faru? Gaba ɗaya wannan takardun na shaidar qarin girman maleek ɗin ne. Inda suke ɗauke da shaidar sa  hannun sauran shugabanni da kuma  sarakun musulunci, na sun amince MALEK The head of the Nigerian army.
     Yana daga inda yake ya gaza koda kwakkwaran motsine sukaji gaba ɗaya gidan ya ɗauka Parade na zarratan mazajen fama, soja mar mari  daga nesa soja birginar hankaka,
       Gaba ɗaya suna cikin gidan an gama shirya komai da tsara komi na qarama maleek girma da kuma girmamawa, inda gaba ɗaya makama ne yayi wannan shige da ficen ayyukan, tabbas da sunso barinsa a matsayin da yake da, amma cikin kamala da tattako irin nashi, ya nuna sammm baya da buqatar hakan ga maza a gabansu.
    
        Tsittt kuma wurin  ya  yi tamkar anyi ruwa an ɗauke sakamakon buɗe ma maleek toufiq mota da akayi ya fito, cikin  Military uniform nasu. Daidai loqacinne kuma Abdu makama ya fito da TOUFIQ Nasara, suman tsaye Abbie yayi ganin ɗansa gudan jininsa ɗa mafi soyuwa acikin zuciyarsa wato MALEEK TOUFIQ Nasara tsaye qamm cikin wani irin hasken taurari masu haskaka duniya baki ɗaya, cikin wani irin kwarjinin dashi kansa maleek ɗin ya masa, yasa baisan loqacin da shima ya qame ɗin qamm ba kamar sauran sojawan, dan danan hasken cemaras suka fara aikinsu. 
   Dan tun daga inda aka qaro masa girman suke tare dasu, har ya zuwa rakiyar da aka yoma MALEEK ɗin gida.
     Cikin wani irin nauyin dayaji ya zauna daram a tsakar kansa, shima ya sara ma mahaifan nashi. tare da zare p-carp ɗin kakin dake jikinsa, ya rusuna gabansu alamun su sanya masa albarka.
     Wohoho fan's zanso kuga yadda MALEEK ya zama tauraro acikin taurari a wannan Rana, tabbas duk wanda kaga ya qona runbunsa yasan inda toka take daraja, domin gaba ɗaya zukatan bayin Allah sun cika  da murna da farin cikin wannan lamari, hakan yasa gaba ɗaya garin Abuja ya ɗauki wani irin zallar tsagwaron murna, yara da manya tsofaffi da  matasa, dan kowa ya sanya yaqini ne aransa cewar qarshen zalumci yazo tabbas.
    Zuba da Yadda abubuwa suka wakana
    Kansa Abbie ya dafa ya shiga kwaranyo masa ruwan adda'oin samun nasarar rayuwa, tare da ɗorewar wanzuwar zaman lafiya a qasa 
   
    "May God take care of your problems, my son May God enlighten your life As you plan to enlighten the souls of others"
MAKAMA ne mai wannan adda'ar wa maleek, maleek zubewa kawai yayi jikin mutumin da yake ɗaukar sa tamkar mahaifi a garesa, tun kamin yasan matsayin sa a wurin mahaifin nashi. "tabbas rayuwa bata qarya, haka kuma rayuwa tana zuwarma ko wanne bawa a yadda ya ɗauke ta. Allah ne gatanmu kuma shine zaici gaba da zame mana gata"
  cewar Abbie cikin gida aka shiga dashi tamkar woni sarki, inda gaba ɗaya family suke Nan tun kwanaki uku da suka shuɗe, saka makon qiran da Abbie ya musu.
     Sammm basa da wota masaniya akan hakan, shine dalilin da. Yasa babu wanda ya tsammaci hakan, duk kuwa da cewar malam bahaushe na cewa tsammaci abinda baka yi tsammani ba, gashi kuwa yau ya tabbata akan ahalin TOUFIQ MAI NASARA families.
         Jadderhn dake zaune dasu ammey a babban parlourn ammey ne Hajiya talatu nera data dawo hayyacinta ne ta miqar da ita tsaye tana yalyala guɗa, tare da fara musu kirari, Nan da nan Abbie, ammey, maleek,da sauran yaran gidan suka shiga kara mata nera domin takenta kenan HAJIYA TALATU NERAH, Nan aka shirya walimar da babu shirinta koda da wasa ne kuwa.
     Anyi walimar murnar qarin girma tare da taYa ɗan su ɗan uwansu murnar.
Inda saida yamma lissss maleek ya sami kansa tun asuba shi kuwa ta akazo aka ɗauke shi a gidansa. 
      Cikin rakiyar zaratan sojawan  da aka qara masa dan tsaron lafiyarsa ciki kuwa harda IHSAN FANDALLAH, suka nufi qayataccen gidan maleek ɗin, wanda ya qara gyara tsarin gidan nashi loqacin jadderh tana Adamawa, parking motocinsu suka yi a tsakiyar compound ɗin wurin da aka tanaja dan ajje motoci, wanda a qalla wurin ka iya ɗaukar motoci sama da guda goma domin duk yadda kuke tunanin gidan maleek, to kuwa ya zartas haka.
     Suna gama daidaita parking ɗin su a parking lot ɗin gidan aka buɗe ma maleek motar tsakiya wacce tafi ko wacce mota ɗaukar hankali a wajen, samfurin qirar Bugatti 2023/2024  baƙa wuluk.
    IHSAN FANDALLAH ce ta ratso tsakiyar tafin dandazon taron mazajen sojawan, itama ta haɗe cikin kakinta wanda ya kame mata jiki kam kam, dai dai gaban maleek ta ja da tsaya tamkar dai irin riƙaƙƙaun ƴan barikin Nan, ta wani tale qafafunta tana mirgina wuya, tace 
    
"INAAAAAA🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥹😉😉
Byeeeeee mu haɗe a next page insha Allah
*🔥♥️ KAREN BANA ♥️🔥*
  NA MARYAM NASEER MIRRAH ✍️
   *Ammey laylerh*
Page 4️⃣5️⃣&4️⃣6️⃣
08104493215
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
=============================
_____________________
"Ina sonka maleek! Har abada abadan abada, harya zuwa numfashi na qarshe" 
cewar IHSAN.
    Tassss' jadderh ta ɗauke ta da mari, wacce ta fito daga cikin motar maleek.ayman saɓe a qafaɗarta.
"Kina sanin inda za kina akuyan cinki,bawai Anan ba! dan gaba idan kika kuma to tabbas bawai  mari Zaki sha ba"
   Hmmmmmmm kawai ta fesar da numfashi tana barin wurin fuuuuuuuu baki ɗaya.
    Cikin zallar isar sa ya tako gabanta, yaja ya tsaya yace mata "ke wai wacce iriyar dabbace acikin dabbobi? Da kika kasa tantance gobenki, shin bazaki tahi kiyi taki rayuwarba, kullum burinki a rayuwa kutse acikin al'amurran mu!  I sey Get out of my house"
       
    "Mene aibun hakan dan kawai nace ina so ka?"
A fusace ta fice a gidan. Cike da wani irin  takaici baqin ciki marar misalta.
           *****************
 Ko ganin gabanta batayi haka take taka qafafunta. Gaba ɗaya idanunta a rufe yake bata ko kallon gabanta, tana zuwa parlourn ta zube jikin rug.
 Tare da qara rungume ayman qamm a kafaɗarta, tana sakin ajiyar zuciya.shigowa y ayi cikin dakewa tare da zama gefenta, ayman ya amsa yana shilla shi sama, shi kuwa sai wangale baki Yake irin na  yaran nan.
     
       "AYUSHHH Kada kiji ba daɗi akan hakan!"
    Taji sauqar muryar maleek ɗin cikin daddaɗar sautinsa.
  Cikin iya sarrafa kalamanta tace..
 
    "Ko wacce mace tana S0n  a sota! A kuma girmamata, sannan a kyautata mata mu'amala!.
 Ba tsohon burin kowa bane a rayuwa, ace  ya zam bayada kima da daraja irinta ƴa mace.amma ƙaddara tana da nata tsarin! Ba komai na mata uziri!! na yafe mata!!!"
       "Idan har kana da buri









