Showing 72001 words to 72176 words out of 72176 words

Chapter 25 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt

dukkan kura kuran dake cikin wannan ɗan littafi nawa🤲🏻*




Buri na ka ɗauki darussan dake cikin littafin kayi amfani dashi, bawai sherrin dake ciki ba, nayi hakan ne domin fadakarwa, ilmantar wa, nishaɗantarwa.


Sannan ina qara jan hankulan kishiyoyi da muji tsoron Allah, mu daina cutatama abokan zaman mu, mai karatu dake nake.
Idan har burinki bai wuce ace yau gaki a saman abokiyar zaman kiba, ta hanyar kuntata mata to keɗin ance miki duniyar madauwa mace?🤔🤔


Dan haka kiyi amfani da damar ki tun kan loqaci ya qure miki👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️🙃🤷‍♀️.

Zaman duniya bana ƙiya ma bane, kana zaman Duniya bana aljanna bane.


Dan haka
Take care of your time


Sannan


Protect the world For her the world is uncertain It can change at any time


Sai Allah ya kaimu a wani novels ɗin nawa inda rai da rabo.
Mai taken *🧟‍♀️🐊BAƘAR KADA 🧟‍♀️🐊*


Akwai darussan rayuwa kwarai acikin sa


Wanda salon rubutun yasha ban-ban da KAREN BANA.


Kudai ku kasance tare dani


*~AMMEY LAYLERH*~
💃💃💃💃🫶🏻🫰🏻




AMMEYN ku na sonku na matuƙar ƙaunarku ta hanyar comments, ne kawai zan gane zallar soyayyar ku gareni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login