Showing 18001 words to 21000 words out of 72176 words
Chapter 7 - KAREN BANA complete by ammey laylerh .txt
 
Yana gama parking car dinsa yanufi asalin cikin gidan nashi gida ne madai'daici  ammafa gaba ɗaya gidan tako ta ina jone yake da camera's  alamun da yanuna wannan gidan na ajiyar manyan sirrika ne kenan 
Gidane da babu iya babu baba bare mai gadi shine uwar kuma shine uban sannan kuma shike gadin , kansa da kansa 
Cikin S0n kamar yanajin gajiyawar wannan al'amari ya nufi cikin parlon nashi!
Komai yana nan a yadda yake,
  cikin wani ɗaki dayafi ko wanne ɗaki tarin Camerori yanufa 
Ya ilashi gaba ɗaya ɗakin fastocine na mutane daban daban ko wanne manne, saurin zar0 id0 Nayi ganin photon..........ban kuma fita daga wani rikicin ba na kuma hangowa kaina wani tarin abin mamakin 
Cikin izza da taƙama yaja ƙujera yazauna yana jan wata system yana gama janwota gaban sa gaba ɗaya dadau da wani irin zirrrrrr
 keyboard ya shiga  dannawa cike da ruɗu da tashin hankali 
Amma yana ƙoƙarin ɓoye hakan 
Daga cennnnn 
NIGERIAN ARMY & AIRFORCE AND NAVY RECRUITMENT
******************
Chief of army dake kishingiɗe jikin kujera neeeeee yaji zirrrrrr,
Wannan wata alama ce da sukawa kansu shida maleek idan ɗayansu yana cikin hali na tashin hankali, suke da alamar hakan;..... Amma koshi Chief of army ɗin baisan maleek yana da wannan gida na sirri ba!.....
Cikin azama yayi gaggawar shiga Camera room's nasa yana shiga kuwa ya tarar da maleek hakimce jikin wata kujera  wacce daga ita babu abinda chief of army yake iya gani, na ɗakin
Idanunsa ya kaɗa sosai har wani ruwa ruwa suke tarawa hakan saiya bama ƙayatacciyar fuskar nasa wani ƙyau na musamman,!!!!! 
 
Cikin halin kulawa da yanayin yaron nasa Chief of army yasauƙe ajiyar numfashi, kafin kuma cikin alamun ban haƙuri da lallashi bisa abinda yafaru dashi yake bashi haƙuri da idanuwansa, kai shima ya ɗaga ma ogan nashi haɗi da sara mishi, shima sara mishin chief ɗin yayi kafin suka shiga tattaunawa akan yanda yakes0n fullowa wannan sarƙaƙaƙƙen al'amarin  
Cikin S0n kwantarwa da yaron nashi hankali yakuma faɗin, kaga yanxun lafiyar mahaifinka itace abin kula a gareka maleek, gefe guda kuma ga amaryarka wacce inada tabbacin yaune za'a kawota gareka, dan haka ina mai baka haƙurin mubi komai a sannu kamar yadda kace ɗin, tun farko maleek
"Sir. Idan harfa naci gaba da nunawa waɗannan mutanen bansan asalinsu ba; zasuci gaba da shiga min gona suna abinda suke s0"
"Maganar jinya kuma wannan kada ka damu sir. Zanji da komai, amma ita yarinyar ka ciremin ita' a cikin lissafin rayuwana,domin tunkamin nasan waa cee cee ita naji natsaneta banas0nta;, gashi a dalilin Auren ta aka farmaki mahaifina!!"
Kallon sa kawai Chief of army yake domin yaga ganin madarar gaskiyar daga yaron nasa 
Yana shirin ƙara cewa wani abu yaji.....kittttt ya datse ƙiranda yamasa haɗi da video call ɗin daya ƙirashi
Kai kawai yakuma jinjina wa yana ayyana irin zafin zuciyar maleek  
Su malam Abdullahi rano suna cikin tsakiyar hidin dumin bikinsu ƙira yashigo masa cewar mahaifin wanda aka ɗaurama aure da ƴar sunyi accident, 
Cikin tashin hankali shima yabiyo mota shima sai abuja  daga nan aka sallami dukkan jama'ar gidan 
Kowa ya kama gabansa amma duk da haka saida aka bar wasu masu ƙara kwanan 
Malam, ummey, Kaddah, sai muce saukun dawo ilahu ya saukeku lafiya 
Sarki maleek kuwa da baijima ba da sauƙa kasancewar shi jirgi ne ya biyo yayi farin ciki ƙwarai da xuwan uban amaryar jikan nashi maleek , 
Anan ammey ta ƙure jadda ta wani irin kallo, mai kama da sani sai dai ' a ina 'ina ne kammm tasan wannan fuska amma sammm ta kasa tunawa; kamar ance juyo takuwa juyo ɗin ido biyu sukayi ita da mai martaba sarki maleek ibn suffyan da id0n nashi ya mata alama da kema kinga abinda nagani kenan kanta kawai ta iya cira masa 
 ita kuwa  jaddah ganin irin kallon da  ammey take mata ne yasata ɓoyewa a bayan ummeyn ta!
Sai bayan sallar magrib sannan Alhaji taufiq ya farka anan sarki maleek ibn suffyan da mahaifin jadda suka shiga  suka dubashi!
Kana suka fito cike da girmama da baisan kota mececeba yake rokon al'farmar kozasu iya kwana, inyas0 zuwa safe saisu tafi
Amma firrrr malam Abdullahi yaƙiya shima sarki maleek ɗin bai yarda ba anan yake roƙon al'farmar ko malam Abdullahi zai iya binsu kasan cewar shi a privete jet ne yazo sammm yaƙi yarda saida aka tirza, dukunna ya yarje   ummey ya iyo ma magana da jadda! 
Ganin jadda tana ƙoƙarin shiga cikin girjin ne yasa sarki suffyan kallon Ammey da kuma maleek alamar miye hakan kenan,
Kafaɗa yaɗagawa kakan nashi alamun ko oho suya dama yana wucewa ciki abinsa 
"malam kana nufin da ita yarinyar zaku koma kenan?" cewar sarki maleek 
"Ehhhh ranka shi daɗe da ita zamu koma mana" cewar malam Abdullahi 
A haba ayba ayi haka ma malam yaka mata tunda har kuka rigada kukazo wurin dubiyar nan kawai nake ga abar musu amaryar su kamar hakan zaifi 
Ummey ce ta kalli mai martaba sarki maleek cikin yanayi na atausa  kar a musu haka 
Amma sarki yabi dasu, cikin lallama da lumana da kuma ban haƙurin wannnan abu da yayi musu, bawai dan ya shiga haƙkinsu ya musu haka ba saidan kamar ganin hakan zaifi a ganin, tunda anriga da an daura auren!! Kuma komi na ɓukatar rayuwa shida kansa yayima yarinyar kayan ɗaki na *Ceke Raini* badan sun s00 ba sai dan kima daraja mai ƙarfi daya ke da suka barta, tana kuka, tana mututuwa, tana komai ,
Ahaka sunaji suna gani jirgin su ummeynta ya tashi 
Hajiya aysha da wani tarin farin cikin da takejinsa tunda ga ƙasan zuciyarta tazo da rungume matar yaron nata,;  tana lallashinta 
Bayan sati kai uku komai daya faru da wannan  ahali ya wuce sai dan abinda ba a rasa ba,.....jikin alhaji TAUFIQ kuwa alhamdulillah kullum ƙara sauki yake  
A cikin wannan loƙaci jadda tashiga zuciyar jama'ar gidan da dama domin sanyin halin ta, shiru shirunta,  ga uwa uba ƙyautatawa 
Duk wannan tsayin loƙacin da aka ɗauka ita zata iya rantse wa sau biyu ne kawai ta taɓa ganin wanda aka ƙira da mijin ta  
Amma babu laifi tana ganin kuluwa iya kulawa daga Ammey harma da Mommah' 
sai dai ita samm farat ɗaya taji Mommah samm bata kwanta mata araiba 
Amma ahakan tana shiga ɓangaren kowa ta gaidashi duk safiyar duniya wannan koyarwar ummeyn tane da kuma ammey
Wani tarin abin mamakin ma idan ta je ɓangaren hajiya talatu,wacce ta dawo daga tafiyar da tayi, sanadiyyar accident ɗin mijinta,  sama sama take amsata  a kuma gwasale tana yatsina tana komi amma ahaka tafi yawan zama ' a nata ɓangaren 
Bangaren mommah kuma idan taje ina ka ijiye ina zan sauƙe ongo wannan ungo waccan saidai sammm haka kawai matar! Bata taɓa burge ta 
Zaune yake gaban abbeyn nashi da ummeyn shi wanda da dukkan alamu nasiha ce suke mar domin kanshi yana ƙasa  cikin sanyin jiki yake sauraron iyayen nasa 
Kaji tsoron Allah kaji tsoron mutuwa maleek ka kula da yarinyar mutane,...wajen sauƙe hakkunan dake bisa kanka nata 
Yarinya mai haƙuri da kawaici da samun irin waɗan nan a zamanin nan sai antona. Amma ni zancema ko ɓangaren ta baka taɓa shigaba; 
Idan ka mutu a wannan yanayin da hakkin dake rataye bisa wuyanka baka sauƙe ba kacewa mahaliccin ka meee kenen MALEEK cikin tsawa mahaifin nasa ya ƙarashe 
Maganan, nashi 
Ammey ce itama cikin zafin rai da ƙunar zuciya tashiga faɗin shin ina hankalin ka da tunanin ka suka tafi?, Kodan, kaga, munzuba maka id0 kana, yadda kakes0.....shine kakes0n maidamu ƙananan mutane a gurin mutane masu daraja muce da iyayen yarinyar miye ??
Idan har sukaji ko mijin da aka aure bata bata taɓa ganiba bare harta sanshi! Kaji tsoron Allah maleek domin yaji ƙanƙa ya sauƙaƙa maka lamuran da kake ciki ta faɗa cikin zubar hawaye
 Ita kaɗai tasan yadda takeji aduk loƙacin da abu mummana yafaru da yaron nata  
Amma take dannewa gudun rashin son tayar da hankali irin nata , take nuna halin ko inkula akan  yaron nata  
_____jin ammeyn shi na kuka sabo dashi ne yasa shi saurin tashi yazo gareta yana kwantar da kansa a cinyar ammeyn nashi yana sauƙe ajiyar zuciya ita kuma tashiga shafa tsakiyar kansa 
Gaba ɗaya, tausayinsu ne ya kama, abbeyn ganin irin halin da suke ciki 
A tausashe ya miƙa hannunsa mai kalau ɗin yaciro maleek daga jikin, mahaifiyarsa  yashiga, jijjaga masa kai dan yasan abinda yake shirin faruwa a irin hakan 
"Tashi kaje yaron kirki dare yana ƙara yi Allah yama rayuwanka al'barka tare da sauran ƴan UWANKA !!!
Cikin kasala da sanyin jiki yanufi ɓangaren nasa kai tsaye cikin babban parlon  nasu ya nufa harze wuce ya tuna da NASIHAR  su abbeyn shi, sai kawai ya tsinci kansa da nufar hanyar ɗakin da ya tabbata shine ɗakin nata  
Tana zaune tana tilawan Alqur'ani mai girma ya shigo da sallama a bakinsa, darajar Alqur'anin da taci ne, yasa bata kwasa a guje ba da ganin mutumin da ko a mafarki bata adda'ar allah yaha ɗasuuuuuu
*By AMMEYN LAYLAH 🫶🏻💔*
Nagaji yaseen muhaɗe a gaba kawai 
*Masoya masu bibiyar 🔥❤️KAREN BANA ❤️*
A duk inda yake saƙ0n godiya a gareku 
*AMMEYN ku tana muku wani irin S0N s00 mara algus na haƙiƙa, kuma shaida ne💔💔💜*
Nabar ku lafiya asha karatu kalau💃*🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah*
FREE BOOK
Page 1️⃣6️⃣ 
081-04-49-32-15
________Cikin rawar jiki da haɗe gefe da gefen himar ɗin jikinta! ta cukuwkuye a jikinsa jikinta yana rawa har zuwa loƙacin..
Da wani irin kallo ya bita mai kama da  niɗin dodo na zame,meki
 kafin yayi gyaran murya yana lalubo maganar da zai faɗa mata 
Uhummmm "kintabba babu wata matsala a tare dake"
"Ehhh ehhhh babu, babu komi"
Daga haka sai kawai ya juya kansa yayi gaba,...ɗakin sa yanufa wanda yake upsaid da nata  
Yana shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bayi domin watsa wa jikinsa ruwa...
Ɗaure da tawul ya fito ya zira jallabiya yayi nafil filun daya saba dukk daren duniya, bayan ya idar ne ya kwanta saman lafiyayyan gadon shi yana adda'ar kwanciya bacci, 
sai muce asbu ta gari, lieutenant general maleek taufiq
Ita ma nata ɓangaren sallar tayi kamar yadda ta saba itama bayan tayi adda'o'i masu tsayin  gaske, kana ta kwanta tana adda'ar nan da Annabinmu ya koyar damu!
____Washe gari da safe  jaddah tayi tashin wuri ta gyara ɓangaren kamar yadda ta saba, tanufi kitchen yayi lafiyayyan girkin ta kamar dai kullum! 
Parlonsu ta nufo da plart na  abincin ta zama tayi ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tashiga cin abinci ta, cikin kwanciyar hankali
Maleek ne ya fito cikin gudu gudu  domin yau ya har kusan makara yayi 
Ganin mace zaune cikin parlon nasu saida zuciyarsa tayi wani irin zullo, kafin yayi saurin kawar da kanshi   a kanta  yana zare key na jikin ƙofar nashi!
Cilla mata yayi haɗi da faɗin "idan kin gama abinda kike s0 pls kishiga, ki gyaramin ɗakina" yafaɗa yanayin gaba da sauri ko rigar Sa ma a waje yaƙara zirawa 
"A dawo lafiya"
 ta faɗa cikin siririyar muryarta
 
Kota kanta bai kuma biba yayi waje abinsa 
Bayan ta kammala breakfast nata, tanufi ɗakin nashi ta zira keyn daya bata, ta buɗe ɗakin 
Da wani irin ni'imtaccen ƙamshi ta fara cin karo haɗi da sanyi easy 
Da bismillah ta shiga, ƙafarta tana lomewa cikin shimfiɗeɗen carpet ɗin ɗakin; masha Allah komi na ɗakin nasa yayi mata  dundaga kamo ƙayatattun kayan ɗakin nashi komi ruwan sararin samaniya ne da ad0n piec  ba wanda ya pikkantu ba mai kalan narai narai ɗin sa 
Cikin nutsuwa tashiga gyara mashi ɗakin nasa tako ta ina, saida tagama gyaran cikin ɗakin tsabbb ta sauya mishi, shimfidar gadon shi, ta sassauya ƴan gyarakin da masu dace ba, 
Kana tashiga bayinsa shima dai tsabb gwanin sha'awa sai ƙananun kayansa da basu, samu wanki bane a bayin; shima gyaran nasa tashiga haiƙan  bayan taga kimtsa komi na ɓandakin nasa ne ta debu ƙananun kayan nasa ta wanke masa, su tsabb  
A worshing machine ɗinsa da yake amfani dashi wajen wanke ƙananun kayan sa ta busar da goge su tsabbb ta linki masa ta shirya masa; su cikin wadrop nashi 
Kai saidai muce Masha Allah domin kuwa, tuni ɗakin ya ɗauki wani sassanyan kamshin daɗi
Ɗakinsa taja ta rufe mashi abinsa ta tafi da keyn nata ɗakin domin ajiye mashi 
Kwanciya tayi tana janyo wayarta da abbey yasai mata   kai tsaye wajen ƙira ta tafi Baffa an ta dokawa ƙira wayar nata, ring Amma ba'a ɗaga ba!
Tana ƙoƙarin sake wani ƙiran sai kuma gashi baffan nata ya ƙirata cikin farin ciki ta manna wayar da kunnenta  tana rambaɗawa baffan nata  sallama;... 
Gaisawa suka shiga yi bayan sun gama gaisawa da Baffan nata ta buƙaci daya bama ummeyn ta wayan!
Sun daɗe suna fira da ummeyn nata kafin baffa ya katse firan, nasu ta hanyar ƙarɓe wayarsa yana yin waje abinsa 
Haka zaman nasu yaci gaba da wakana kullum zai bar mata key na ɗakinsa domin ya gyara masa!
Idan kuma tayi girki ya zauna ya shaƙi abinsa , ita kuma ganin yanaci yasa take haɗawa dashi ya dafa
A yanayin mula'amular ya da jama'ar gidan kuwa sai abinda ya sauya zani domin kuwa yanxun da gasken gaske, ta fara ganowa'wasu halaye marasa kirki daga hajiya Lubna 
Bata taɓa mantawa wata rana taje gaidata' ta doshi ɗakin kenan ta ji tana waya ita da wata da batasan ko wacece itaba!¡!
Taji tana faɗin haƙurina ya kusan ƙarewa akan maleek  laura gefe guda kuma ga wannan shegiyar 'uwar tasa  kuma akamin kutse ta hanyar yimasa aure ; yanxun kina nufin nagaza ɗaukar,! Mataki kenan, bayan duka dukiyar  gidan'shine yake juyata..
Kina nufin naci gaba da zuba id0 kenan nazama ƴar kall0!¡! 
Bataji abinda waccan matar take faɗa ba tadaiji tana faɗin , 
aukuwa wannan karon  dole MALEEK ya mutu  zan cire jinson shi da ɗigon ɗausayin da nakeji akan sa na aikashi cennnn inda ba'a dawowa 
Tunda ga wannan rana Ubangiji yaci gaba da buɗa mata hanyoyi na zaƙulo tatacciyar gaskiya da ƙaryar,dake tare da hajiya Lubna  
Lieutenant general maleek taufiq
*******************
Zaune gaban computers nashi kamar  a mafarki yake ganin loƙacin da! Jaddah taji wayar da hajiya Lubna takeyi sannan da irin bibiyar da take mata' da kuma ɗiramarsu da hajiya talatu nera
Mee wannan yarinyar take nufi ne??
Wai tana nufin daga wannan ɗan zuwan nata kai tsaye harta iya fuskantar Zaman takewar gidan nasu shi!
WALLAHI ba wani loƙacin dariya take bashi dubi yadda ta zauna ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya a falon hajiya talatu nera ita kuma sai wani basar da ita takeyi...
Sai kuma ya dawo da videonsu ita da hajiya Lubna yadda take nan Nan da ita 
Ita kuma tana wani yatsine wa tana ciccira kai ita ala dole gata ƴar SARAUTA tabbas sai yanxun ya kuma yarda, lallai jinin SARAUTA ba ƙarya bane duk inda kake indai ka haɗa jini dasu to tabbas saika nuna 
Haka yaci gaba da ganin duk wani motsi nata wani yayi dariya,wani kuma kawai shima da id0 yake binta,; 
Saida yagama  kallon komai kana ya janwo wata ƴar ƙaramar akwatu ya dauki abu a ciki yama yar ya rufe 
A can ƙasan zuciyarsa kuwa tabbas jinjina wa ƙwaƙwalwa irinta wannan yarinyar yake 
Idan kuwa hakane lallai yazama dole ya haɗa tafiyar nan da itaaaa 
Wani irin murmushi ne ya kubce masa yana faɗin inas0n wannan wasan ƙwaiƙyayon naki Mommah Naaaaa
Muci gaba domin abin yana sani a nishaɗi 
Ashe bayan makirci kice keɗin matsafiya ceee to ya akayi? Ni ban taɓa saniba kaɗai baki daɗe,? Da fara wa ba
Lubna boss lady, atiku, isa tanbuwal,
 isa hasarara, garba mai tini mai tiyn
Kungama faɗa wa komar hukuma ta 
Maza bisa kanku 
Yana faɗin hakan ya ƙara sa ficewa gaba ɗaya daga cikin gidan *SIRRIN* nashi 
Dare yayi gaskiya sai zuwa safe Insha ALLAH
Zamu ɗora daga inda muke 
To jama ashe MALEEK ba ƙaramin ɗan guguwa bane Kunga 
Abinda yake neman ya ɓallo mana kooooo 
Ina ƴan terms na hajiya Lubna
To WALLAHI ku fito kuyi jan id0 
Ƴan terms hajiya talatu nera ma su fito 
Ayi fito na fito gaskiya 
*Kudai kuci gaba da bibiyar 🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥*
*Shine zai ci gaba da warware muku komai sannu a sannu kuma dalla dalla* 
*Sannan karku manta kamar naga alamun yasan komai ' a tattare da rayuwar JADDAH* 
*Shin mai kuka fashimta*
*Taya yasan ita jinin SARAUTA ce???**🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah*
FREE BOOK
Page 1️⃣7️⃣
081-04-49-32-15
_______-  Baƙar motarsa ƙiran Toyota Avalon,bugun 2023  yanufa, yana barin gidan *SIRRIN* nashi baki ɗaya. 
A wannan karon baya tare da soldiers ɗinsa , hasalima shi da kansa yake driving motar.
Daga yanayin yadda yake driving motar kaɗai, zaka gane irin yanda yake cike da isa, kuma komai nasa yana yin sane acikin nutsuwa, kasancewarshi bashi da yawan hayani ya.
A tsakiyar compound ɗin gidansu yayi parking motar, wanda Ya ɗauki sama da 8 minute bai fito daga cikin motar ba.
Sanin yaga daidaita parking motar ne yasa shi ɗauke hannun sa akan steering motar,  ɗan jingina bayan sa da jikin kujerar motar yayi, tare da fesar da iska me zafi ta bakinsa, yana lulawa duniyar tunani,  tabbas dole ne yanxun ya ƙarayin taka tsantsan wajen fuskantar sauyin yanayin sabuwar rayuwar daya tsinci kansa cikinta, 
Ahaka ya fito a motar nashi! yana nufar ɓangaren mahaifiyarsa Hajiya Aysha galadima... A zaune ya tadda ta da littafin rabba na arba'in a hannun ta tana dubawa, da sallama yashi ga yana zama kusa da ita.
Tare da zubawa mahaifiyar tashi! idanu kamar mai shirin gano wani abu a  jikin nata...
*"BABANA"* ammeyn taƙi rayi sunan shi bayan ta kammala adda'o'in nata,  
Cikin  tarin nutsuwar data  zame masa jiki,  yashi ga gaida ammeyn nashi' abubuwa masu tarin yawa da kuma muhimmanci suka tattauna da mahaifiyar tashi, kafin kuma yayi mata saida safe...
Ba tare daya sake cewa komai ba yanufi babban ginin benen dake tsakiyar compound ɗin gidansu,  wanda Nan ne kuma zai sada sa da nasa ɓangaren, kai tsaye yanufi ɓangaren









