Showing 42001 words to 45000 words out of 71023 words

Chapter 15 - ASHE KECE Complete By One Love .txt

One Love   

31 Jan 2025

4663

danna wayar ya zuba mata idonu.








Tabbas ko mak'iyi ya san ta had'u tayi kyau, a tare suka yi ajiyar zuciya, saifullahi yayi saurin kallon shi.




Waskewa yayi ta hanyar mik'ewa ya nufi wajen su, baby ya mik'awa hannu yana fadin"yauwa my son gaskiya kayi kyau sosai".






D'an juyawa tayi ta kalle shi,baby yake gayawa hakan amma idanun shi na kan ta, ganin ta kalle shi yasa ya balla mata harara sannan ya juyawa ya kalli babyn yace"muje".








Tab'e baki tayi sannan ta karasa wajen saifullahi tace"zuma na mu shiga ciki mana", tana gaba suna baya.








Suna zama ta cika gaban su da abin motsa baki, shi kan shi yau saifullahi yana murna ganin babu wanda tsokani d'an uwan shi.








Kowa da harkar da yake yi,maleek kam hakan nan yaji zuciyar shi tana zafi ganin yadda take wani yiwa yayan shi shagwab'a.








K'asa-k'asa yaja tsaki, babu wanda ya kula shi,cikin dan k'uluwa ya mik'e ya rik'e hannun baby yace"muje shopping", daga haka suka fice.




Daf da magrib sannan suka dawo, suna parking da mota shima asp abdallah yayi parking, gaisawa suka yi sannan suka shiga tare.










A parking lot suka tarar da su, asp abdallah yayi dariya yace"cat eyes wannan wanka haka, ko dai shine yayan nawa".






Dariya tayi tace"abdallah kenan, ka k'araso lafiya".






"Lafiya lau, yaya na an iso lafiya",lafiya lau ya kake da fatan kana kula mini da ita".






"Sosai ma kuwa, aunty na bari na shiga daga ciki, oga Allah ya kiyaye hanya",mik'awa maleek hannu yayi yace"kai ma allah ya kiyaye hanya".




Daga haka ya shige ciki, nan dai suka yi sallama, bayan sun shiga mota zasu tafi ikhlas ta juyar da fuska tace"an gode allah ya saka da alkhairi,da hidimar da kake dashi".








"Babu komai ai dan da beda uba, kowa na uban shi ne,dan ni tausayi ma yake bani", ya fad'a yana kallon gefe.






Murmushi ikhlas tayi "wato wannan ahi ba'a iya mishi",ta bude baki zata yi magana saifullahi yayi saurin jan motar.






Dariya tayi ta juya domin komawa gida,tana zuwa ta tarar da baby yana ta faman bud'e kayan, tab'e baki kawai ta wuce d'aki.














💮💮💮💮💮💮💮💮
*ASHE KECE???*💮💮💮💮
(Hypocrite-love-sacrifice)






https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




*written
-by-
*Deeja one love*












*dedicated*
to
*Maryam*






45-46




Ikhlas tace"abinda yasa muka taru anan shine, lokaci yayi da ya kamata na d'auki fansar abinda aka yi mini".








Nufasawa tayi sannan ta cigaba da cewa"an raba ni da yan uwa na, an raba ni da 'yar uwa ta,haka aka raba ni da wacce ta maye gurbin mahaifiya ta, sannan yaya na bai bari ba sai da ya raba ni dashi".








"Yanzu duk da kike wannan maganar wai waye wannan haka ne da yayi hakan? "Beelert ta fad'a.








"Waye kuwa banda *abba kabeeru",da sauri suka had'a baki wajen fad'in"meh, haba ikhlas mutumin da ya saki a makaranta ya ciyar dake, shi kuma zaki ce ya miki haka",feenerh ta k'arasa fad'a.










Asp abdallah yayi murmushi yace "wannan ba wata matsala bane domin kuwa wannan ita ake kira da *kisan mummuk'e* domin babu wanda zai ce aikin shi ganin yadda yake kula dasu".






Ya nunfasa sannan ya cigaba"dole ya kasance shine ku saka komai a ma'auni na hankali ku gani,me yasa duka sai bayan sun je wajen shi sannan suke mutuwa? ".










"Haba abdallah, ban fahimci abinda kuke fad'i ba, me hakan yake nufi? ",feenerh ta tambaya.








"Bari na baku daga farko, a bincike ya nuna cewa,wanda mahaifin sadik ya gana dashi a karshe shine abba kabeeru".








"Haka umma a ranar da abin zai faru, taje gidan abba kabeeru domin ta fad'a mishi abincin mu ya k'are",ikhlas ta fad'a.








"Wanda ya aiki sadik har yayi hatsari shine abba kabeeru,kuma babu yadda be yi dashi akan su tafi da hafeez ba amma ya k'i", asp abdallah ya fad'a.








"Ranar k'arshe da iman ta kira ni wajen k'arfe d'aya tana gaya mini cewa wuta ta kama a gidan, na jiyo k'arar bindiga wanda alamu ya nuna cewa harbi aka yi, sannan naji muryar ta tana fad'in"ba zan yi signing d'in ba sai dai ka kashe ni".








"Waye zai yi magana akan signing idan ba abba kabeeru ba, domin shi ne wanda takardun company yake hannun shi, sannan nasha jin shi suna fama dashi da yaya sadik akan signing akan takarda".








"Na yarda daku tabbas wannan aikin na abba kabeeru ne, yanzu meye a k'asa", beelert ta tambaya.






"Share muke so companyn ki siya, wanda jiya kafin na taho sai da na yi signing akan haka, yanzu d'azu suke maganar nan da monday mu tura representer acan", asp abdallah ya fad'a.








Ikhlas ta kalli beelert tace"yanzu shine muke so kije a matsayin representer,ki dinga dubo mana meke faruwa".








Jinjina kai tayi tace"babu matsala",asp abdallah yace"yanzu na sa an sama miki gida zuwa jibi sai mu tafi idan na ajiye ki sai na wuce adamawa kawai".










Ikhlas tace"hakan yayi,kada ki damu sai dai ki kiyaye yana da yaro mai basira, haka kema ya kamata ki kiyaye dashi domin yana da saurin riskar abu", Daga haka taron ya watse.








Bangaren maleek kuwa, suna tafiya yaja tsaki, saifullahi yayi murmushi yace"ai naji dad'i da baku yi fad'a ba",yi yayi kamar be ji me yace ba.








Suna isa kaduna suka fara shiri akan tafiyar da zasu yi adamawa.






Shamsiyya ta tab'e baki tace"ku bari suje d'in kada ki damu, ba dai rawar kai akan namiji ba ku cigaba".






Hajiya tace"yauwa 'yar albarka, ku kuma kuje kuyi tayi",daga haka suka fice.








Sadiya ta kalli bintu tace"ki shirya kayan ki,nima zan je shoprite anjima idan allah ya kaimu, sai na siyo mana abinda zamu yi amfani dashi".






Cikin jin dad'i bintu tace"yauwa aunty, hakan yayi yanzu abinda za'a yi shine,zan shirya mana kayan tare".






Dafata tayi tace"sis kada ki bari har mu dawo baki shawo kan yaya maleek ba, nima zan yi k'ok'ari ganin na sami kan yaya saifullahi.








Sunkuyar da kai tayi tace"aunty wallahi tsoran shi nake ji", cikin tausaya mata tace"kiyi k'ok'arin ragewa domin ta haka ne zaki samu damar rab'ar shi".








Daga haka sadiyar ta fice, ita kuma bintu ta cigaba da shirya kayan tafiyar nasu, domin gobe dai zasu wuce.






Washe gari kuwa da wuri suka wuce,maleek ke tuk'i yayin da bintu ke kusa dashi, sai mommy a baya.








D'ayar motar kuma,saifullahi ke driving sai daddy a baya sadiya kuma na kusa dashi.






Maleek fuskar shi a d'aure, domin yadda ta kafe shi da kallo, tsaki kawai yake ja, lokaci zuwa lokaci.






A cikin jimeta wani babban gida suka yi parking,gida ne daga gani kasan family house ne.






Ganin motoci a k'ofar gidan yasa daddy cewa, "to ko me yake faruwa kuma?",jin maganar na fitowa daga fallon baffa yasa suka tafi can.








Tun shigar su, suka ji muryoyi na tashi, wani da yake fari yana ta fad'in"eh an tafi yawon iskanci da yarinyar mu, yanzu kuma wai ace mana wai hankalin ta ya gushe, to ko a fito mana da 'yar d'an uwa ko kuma mu tada bala'i anan gidan".






Baffa na zaune ya sunkuyar da kan shi,ita kuma tana zaune tana hawaye,abban abuja shine wanda ya mike yace"wai kai da ka zo kana damun mutane, me kuka yiwa d'an uwan naku lokacin da yake da rai haba habu".






Baffa cikin sanyin murya yace"ka k'yaleshi jabeer, ba laifin shi bane",wanda aka kira da jabeer yace"amma baffa haka zamu zauna, su cigaba da yi mana yadda suka ga dama".






Baffa yace"kada ka kuma magana anan wajen", dole ya koma ya zauna,daddy ne suka yi sallama suka k'araso ciki.








Kusa da mahifin su ya k'arasa yace"baffa me yake faruwa? ",baffa yace"yar uwar ka gata nan zaka tambaya".






Daddy ya kalle ta da tausayawa yace"suwaiba me yake faruwa ne?, d'ago kai tayi wanda yasa ni kaina *one love* sai da na firgita domin ganin ko wacece hmm!.








Cikin kuka tace"sun zo akan maganar ikhlas ne, wai sai na nemo musu inda take ni kuma wallahi bazan tina ba".






Cikin tausayawa yace"baffa to a nemi sasantawa mana",baffa yace"ba gaka ga sunan ba, idan har sun yarda shikenan".






Juyawa yayi ya dube su, kowa yayi cirko-cirko yace"ku zauna sai mu sasanta",wannan dai habun shi yace"ba zama muka zo yi ba".






Daddy yayi murmushi yace"yanzu yadda za'a yi shine,idan tana da aure, shin zaku hak'ura ta zauna a wajen mijin ta".






Wani daga cikin su yace"eh mana wannan abu ne mai sauk'i",murmushi daddy yayi yace"ku zauna yanzu,muci abinci idan muka yi sallah muka dawo sai mu san me yiyuwa".






Habu yace"bafa zama muka zo yi ba, munzo muji ina ta siyar mana da yarinya",daddy yace"to shikenan ina waliyyin ta".






Wannan wanda yayi magana daga baya wato sule yace"gani ya akayi", daddy ya juya ya kalli wani wanda daga gani dan uwan shi ne ganin yadda suke kama.






Yace"sa'eed matso kusa",tasowa yayi ya matsa kusa,daddy ya ciro check yayi rubutu a jiki ya mik'a mishi yace"gashi ka basu sadakin ikhlas ne".






Da sauri duka 'yan d'akin suka kalle shi, be damu ba ya kalli yayan shi yace"yaya jabeer pls ku d'aura auren".






Jabeer yace"bangane ba, dawa za'a d'aura d'in",ba tare da wata damuwa ba yace"da abdulmaleek nake so a d'aura".






Da sauri maleek yace"DADDY!", da sauri daddy yace"idan baza ka mini biyayya ba to na sani", sunkuyar da kai kawai yayi.






Jabeer yace"hakan bazai yiwu ba muhammad, ya za'ayi haka, idan kuma a can tayi aure fa",daddy yace"sai a kwance wannan ko kuma ta zab'a tsakanin su".






Baffa yace"jabeer ku d'aura kawai hakan shine maslaha",nan fa aka fara k'ok'arin d'aura auren.






Ganin da gaske suke yasa habu tuburewa akan baza su amshi check a matsayin sadaki ba sai dai su bada cash.






Jabeer ya dauko kudi ya mik'a mishi, babu kunya ba tsoron allah suka amshe duka.








Ana take aka d'aura auren *abdulmaleek muhammad myd* tare da *ikhlas Ahmad baba gana* akan sadaki dubu d'ari hudu, da check na dubu d'ari biyu.








😂😂😂 tofa! Readers anzo wajen.




-Gashi dai an d'aura auren maleek da ikhlas ya zaman su zai yiwu kuwa?


-companyn nabeelert zai siyi share acompanyn abban su sadik, shin ya zata kasance tsakanin abba kabeeru da su ikhlas?




-ga umma a adamawa, shin ya akayi ta had'u da yan uwanta?






-mai zai faru idan saifullahi ya gano cewa matar da aka d'aurawa k'anin shi aure itace Princess?






-shin ikhlas tana had'uwa da mahaifiyar ta ko kuwa basa had'uwa?






*duk ku biyo ni, one love domin jin wa'in nan amsoshin,yanzu fa aka fara dan labari yazo wata mahad'a ta daban*





Boom! 💣 one love din nan ce dai.











💮💮💮💮💮💮💮💮
*ASHE KECE???*💮💮💮💮
(Hypocrite-love-sacrifice)






https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




*written
-by-
*Deeja one love*












*dedicated*
to
*Maryam*






47-48








Gaban shi yaji ya fad'i, a hankali ya juya ya bar falon,zama yayi ya dafe kai yana fad'in"innalillahi,".






Dafa kafad'ar shi aka yi, juyawa yayi ajiyar zuciya ya sauke yana fad'in"lovely ji abinda daddy yayi mini".






Saifullahi yace"lily hak'uri ya kamata kayi, kasan fa biyayya ga iyaye tana da mahimmanci".






Su habu kuwa ana d'aurawa suka kakkab'e riga suka fice, buzu-buzu.






Mummy ta fito, ganin su a zaune yasa ta k'arasa wajen su tace"baffa yana buk'atar ganin ku a ciki",jiki a sanyaye suka mik'e.






A zaune suka tarar dasu,baffa ya mik'awa maleek hannu alamar ya taho, kusa dashi ya matsa.






Shafa kan shi yayi yace"Allah ya maka albarka, kada abinda ya faru yanzu ya dame ka kaji,a duk lokacin daka sami zab'in ka kazo ni zan d'aura maka aure da ita".






Kasa cewa komai yayi domin dai akwai abin da kunya kuma ya nuna baya so,k'asa da kai yayi yace"baffa babu komai".




Kowa yaji d'ad'in wannan maganar daya fad'a,anan fa aka shiga gaisawa da kuma harkoki.






Sai da suka yi sallar magrib sannan suka shiga cikin gidan, gida ne mai girma irin na gargajiya sai dai yasa k'awa dan an k'awa tashi sosai.






A falon daneji ya same su, suna zaune su uku, daneji sai mummy sai umma, kusa da mummy yaje ya zauna.






Daneji tace"wallahi kai audu ka fita ido na, ji yadda kake wani mak'ale mata",turo baki yayi yace"mummy kice ta dena ce mini audu,audu fa yana nufin tsohon rak'umi🙊".






Mummy tace"to ai kun fi kusa wallahi",daroya suka yi, kallon umma yayi yace"umma ya jikin? ",da fara'a ta amsa da"jiki alhamdulillahi".






Daga haka suka cigaba da fira, shi kuma yana kwance ya rufe idanu, babu abinda yake gani sai fuskar ta lokacin da yaje shoprite din da take aiki.






Sake tuno lokacin da suka had'u har yayi mata magana da yadda ta wani shirya mishi sharri,tuno lokacin da ya ganta a adamawa zata shiga hotel ita da wannan tsohon yayi.








Dogon tsaki yaja, da sauri suka kalle shi suna fad'in "lafiyan ka kuwa",kallon mummy yayi yace"mum wannan karuwar fa".




Da sauri mum tace"abdul is enough pls, we will talk about it later",d'aga kai kawai yayi,su kam babu abinda suka ce.




💮💮💮💮💮💮💮💮
*ASHE KECE???*💮💮💮💮
(Hypocrite-love-sacrifice)






https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍




*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*




*written
-by-
*Deeja one love*






*🏆JAKADIYAR G. P. W. A*🏆








*dedicated*
to
*Maryam*


Hassana tafarki, dijensy ina godiya da yadda kuke supporting dina.






Aunty harira Aliyu(yar fillo) allah ya baki lafiya yasa kaffara ne.






47-48








Gaban shi yaji ya fad'i, a hankali ya juya ya bar falon,zama yayi ya dafe kai yana fad'in"innalillahi,".






Dafa kafad'ar shi aka yi, juyawa yayi ajiyar zuciya ya sauke yana fad'in"lovely ji abinda daddy yayi mini".






Saifullahi yace"lily hak'uri ya kamata kayi, kasan fa biyayya ga iyaye tana da mahimmanci".






Su habu kuwa ana d'aurawa suka kakkab'e riga suka fice, buzu-buzu.






Mummy ta fito, ganin su a zaune yasa ta k'arasa wajen su tace"baffa yana buk'atar ganin ku a ciki",jiki a sanyaye suka mik'e.






A zaune suka tarar dasu,baffa ya mik'awa maleek hannu alamar ya taho, kusa dashi ya matsa.






Shafa kan shi yayi yace"Allah ya maka albarka, kada abinda ya faru yanzu ya dame ka kaji,a duk lokacin daka sami zab'in ka kazo ni zan d'aura maka aure da ita".






Kasa cewa komai yayi domin dai akwai abin da kunya kuma ya nuna baya so,k'asa da kai yayi yace"baffa babu komai".




Kowa yaji d'ad'in wannan maganar daya fad'a,anan fa aka shiga gaisawa da kuma harkoki.






Sai da suka yi sallar magrib sannan suka shiga cikin gidan, gida ne mai girma irin na gargajiya sai dai yasa k'awa dan an k'awa tashi sosai.






A falon daneji ya same su, suna zaune su uku, daneji sai mummy sai umma, kusa da mummy yaje ya zauna.






Daneji tace"wallahi kai audu ka fita ido na, ji yadda kake wani mak'ale mata",turo baki yayi yace"mummy kice ta dena ce mini audu,audu fa yana nufin *tsohon rak'umi*🙊".






Mummy tace"to ai kun fi kusa wallahi",daroya suka yi, kallon umma yayi yace"umma ya jikin? ",da fara'a ta amsa da"jiki alhamdulillahi".






Daga haka suka cigaba da fira, shi kuma yana kwance ya rufe idanu, babu abinda yake gani sai fuskar ta lokacin da yaje shoprite din da take aiki.






Sake tuno lokacin da suka had'u har yayi mata magana da yadda ta wani shirya mishi sharri,tuno lokacin da ya ganta a adamawa zata shiga hotel ita da wannan tsohon yayi.








Dogon tsaki yaja, da sauri suka kalle shi suna fad'in "lafiyan ka kuwa",kallon mummy yayi yace"mum wannan karuwar fa".




Da sauri mum tace"abdul is enough pls, we will talk about it later",d'aga kai kawai yayi,su kam babu abinda suka ce.










Alhamdulillahi, companyn abban sadik(wanda a yanzu abba kabeeru yake yadda yaso dashi)suka amshi nabeelert a matsayin representer na *K$N enterprises Nigerian limited*.






Waya suke da ikhlas bayan ta shiga cikin office din da aka bata.




"Ki tabbabr da ya aminta dake sosai, sannan duk wani infomartion kina sanar mini kin ji".








D'aga kai tayi tace"insha Allah zan dinga sanar miki, sannan asp abdallah yace jibi zai nemi zama tare dashi abba kabeerun".








"Hakan yayi ma, zan tuntube shi naji meye a kasa, idan yaso zan kira na gaya miki, and u have to be very careful dan wannan tsohon da kike gani iz very smart, duk wani new abu ki sanar mini kafin ki aikata".






"To shikenan"ta bata amsa tana cigaba da kallon office din domin kuwa lallai ta yarda companyn babba ne.








Yau suka yi meeting, dan haka a gajiye suka, dawo dai dai lifter suka hadu, kallon ta yayj ya saki murmushi yace"hi yan mata".






Gaban ta ne ya fadi,domin tuna ko waye, dan ikhlas ta riga da ta nuna musu pictures din su dukan su, YAYA HAFEEZ!.






Murmushi ya kuma yi yace"amma ke new employer ce ko?,daga kai tayi wanda daidai tsaawar lifter din.






Tana budewa suka hada ido da abba kabeerun,murmushi yayi yana fadin"she is the representer of *K&N enterprises nig. Lmtd*".






"Weldone sir",abinda ta fada kenan tana kara sauri domin wucewa,shi kuwa abba kabeeru da hafeez suka bita da idanu kowa da tunanin da yake yi.








Juyawa yaya hafeez yayi yace"abba gani na dawo ya akayi?",rike hannun shi yayi yace"hafeez muje office dina".

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login