Showing 69001 words to 71023 words out of 71023 words
koma kano, duka harda su gwaggo da yaya sadik.
Baby kuwa tunda ya ga mummyn shi ya manne mata,yana jikin ta,suna isa kano suka fara hidimar biki.
Ikhlas ta kura Hafsat ta gaya mata yanayin yadda shari'ar take tafiya,Asp ma a ranar ya wuce adamawa.
Yau ne aka d'aura auren *NAFEESERT JIBRIL JASAWA* tare da angon ta *ASP ABDALLAH JABEER YUNUSA*.
D'aurin auren da ya samu shaidu masu d'inbin yawa,Kuma duk wanda ka gani yana farin ciki ne da auren.
Da wuri aka d'auki amarya daga kano, Domin wucewa da ita zuwa adamawa, ciki kuwa harda Ikhlas da Baby, Iman da yaran ta,Beelert da Islam sai gwaggo.
Suna isa su umma suka tare su,daga nan aka wuce wajen dinner,sosai aka k'ayatar da ita.
Bayan an gama daga nan aka wuce gida,Maleek kuwa tunda yaji ance 'yan kawo amarya sun iso yake saka ran ganin ta amma shiru.
Suna zaune a falo angwayen suka shigo,sai da akayi wasa da dariya sannan suka yi addu'a aka watse.
Suna fita Maleek yaja hannun Ikhlas cikin motar shi ya saka ta,Ikhlas kuwa sai da ta gan shi sannan tama tuna dashi.
Hannun ta duka biyun ya rik'e ya kafa mata idanu,Saukar da kai tayi k'asa tana kallon hannun shi wanda ya rik'e natan da shi.
"Yanzu kin kyauta kenan, ki bar garin kaduna har zuwa kano daga kano ki wuce bauchi amma baki neme ni ba, to me kika d'auki aure na? ".
Shiru tayi bata ce komai ba,hannu yasa a hab'ar ta ya d'ago da fuskar ta yace"beauty ki kalle ni mana pls".
Kasa kallon nashi tayi domin yadda take ganin abubuwa da yawa cikin idanun shi,sakin fuskar ta yayi kafain yace"ina damun ki ko".
Girgiza kai tayi alamar a'a,Murmushin gefen baki yayi yace"eh mana, tunda gashi kin kasa mini magana".
Still dai bata ce komai ba,Jingina yayi da jikin kujera yana kallon fuskar ta,Sosai yayi missing d'inta jin yadda zuciyar shi ke bugawa.
Ganin shirun yayi yawa yasa tace"pls ka kai ni gida dare yanayi",sosai yaji dad'i jin tayi mishi magana.
Hannun shi ya d'ora akan lip din ta yace"i missed them",kan tace wani abu ya fara tsosan su.
Ita kan ta baza ta ce bata yi missing d'in shi ba hakan yasa ta fara jin sak'on na shiga.
A hankali ta bude bakin ta yayin da ta samu damar cafkar harshen shi, sosai take tsotsa kamar wacce ta sami sweet.
Su Maleek kuwa ba abinda yake sai lumshe idanu, jin sabon salon da take mishi,hannun ta ta saka cikin k'irjin shi tana wasa da gashin k'irjin nashi.
Ai hakan k'ara haukatar dashi yayi inda ya zage zip d'in rigar ta da k'arfi jiki na rawa ya b'alle bra d'inta.
Hannu yasa yana murza abinda yafi so a jikin ta,Ikhlas kuwa runtse idanu tayi domin zafin da take ji,Ita kam har yanzu bata saba da wannan damk'ar da yake yi mata ba.
Ta kuma lura da yafi son wajen sosai, kasa hana shi tayi hakan yasa ya kwantar da ita akan kujerar wajen.
Cigaba yayi da kai mata cafka ta ko'ina, a jikin ta kuwa babu inda bebi ya kashe mata duk wata gaba ta jikin ta ba.
*babyn abdul maman farouk da elham*.
๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ
*ASHE KECE???*๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*written*
-by-
*Deeja one love*
*๐JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐
*Dedicated*
-to-
*Maryam khamis*
*masoya na kun zama ginshik'i, ni danga ๐๐๐*
*kuyi comments ni kar kuce dani kunyi fushi ๐๐๐*
*zuciya ta ta dad'e tana neman masoyan asali๐๐๐*
*ASHE KUNE?? zaku zam cikon numfashi ๐๐๐*
One love๐ na muku wak'a kuyi hak'uri plssss, matsala aka samu.
*note*
*zan dakata da rubuta wannan novel na ashe kece zuwa bayan babban sallah saboda wasu dalilai, kuyi hak'uri har zuwa lokacin kada ku gaza, insha Allah bayan sallah zai cigaba da zuwar muku, na gode sosai๐๐๐*
77-78
Ganin yana k'ok'arin wucewa ne yasa tayi saurin dakatar dashi,rik'e ta yayi idanun shi sun k'ank'ance saboda fitina yace"pls beauty kada kiyi mini haka".
"Ban so na b'atawa Mummy rai ne,kuma da kake maganar haka ka manta cewa ni karuwa ce",da sauri ya rufe mata baki.
"Haba princess wallahi na gane nayi kuskure sosai da sosai pls forgive me,Ki fad'awa Mummy cewa kina so ki tare".
Kallon baka da hankali tayi mishi sannan tace"ni wato ga mara kunya ko, to ba dani ba gad'a a hurumi".
Hannun shi ya had'a yace"pls mana beauty wallahi a kwanakin nan bana iya barci,Na san kece kawai magani, kiyi hakuri ki manta baya kin ji".
"Hmm Maleek kenan ka manta tsanar da kayi mini kenan?, idan ban da ma ni banda hankali yaushe zan sakar maka jiki na kayi mata matse ni, to wallahi bar ganin ina sakin maka fuska ka sani har yanzu yadda ka tsane ni haka na tsana ka",Tana fad'in haka ta fice daga motar.
Fitowa yayi yana mata magiya amma tak'i sauraran shi, hakan ya k'ara hassalashi, janyo ta yayi yace"k'arya kike Ikhlas na tabbatar kina sona,saboda ko bakin ki yayi k'arya idanun ki baya k'arya abinda nake gani a cikin idanun ki soyayya tace zalla".
"Hmm Maleek ai kai kanka ka san cewa ba zan tab'a son ka ba kamar yadda kaima ba zaka tab'a sona ba".
"Pls ki manta da wannan wallahi yanzu Ina sonki so na hak'ik'a,Dan Allah kada ki juya mini baya".
"Maleek ba zan taba yarda da mayaudaran kalmomin ka ba,yanzu da kake son jiki na dole zaka fad'i hakan ai".
"Ikhlas ki dena wannan maganar, kin ga wannan zuwan Baffa zai tambaye mu, kiyi hak'uri ki bani had'in kai, sai na fad'a mishi mun shirya kan mu".
"A wane dalili zan yi hakan?, bayan ka sani na sani cewa babu soyayya a tsakanin mu".
"Shikenan tunda haka kika ce, kiyi hak'uri ki koma mota nayi dropping d'in ki",Kamar ba zata koma ba sai kuma dai ta juya ta shiga.
Babu wanda ya kuma magana a tsakanin su har suka iso gida,bud'e k'ofa tayi ta fice,ta ciki ya kafe ta da ido har ta shige gida.
Runtse idanu yayi yana takaicin rashin bashi had'in kai,sai da yayi parking sannan ya nufi cikin gida.
Ikhlas kuwa tana shiga ta tarar da duk sun yi barci,itama kwanciya tayi sai dai barci yak'i zuwar mata ganin hakan yasa ta mik'e ta dauro alwala ta fara jero nafilfili.
Washe gari da safe, suna zaune su Bintu suka yi sallama suka shigo,gaisawa suka yi sannan suka cigaba da fira tsakanin su.
Ikhlas tace"bintu muga dinner din jiya ina so na turawa su islam, domin show ya wuce su",mik'a mata wayar tayi babu gardama.
Su gwaggo kuwa tuni sun shirya komawa,gwaggo ta kalli Ikhlas tace"wai ita suwaibar ba zata zo mu gaisa bane? ".
Umma da tayi sallama ta shigo tace"ayi hak'uri gwaggo ina kan hanya".
Dariya suka yi,kafin umma ta rik'e hannun gwaggo suka fice daga d'akin.
Wayar bintu dake hannun Ikhlas tayi k'ara,MY LILY sunan daya fito kenan.
Wani abu taji ya tokare mata wuya,Bintu tace"aunty Ikhlas mik'o mini wayar mana".
Da sauri ta mik'a mata tana juyar da fuska,Hafsat ta kalli beelert suka yi murmushi.
"Wai bintu anya tsakanin ki da lily babu wani abu kuwa? ",Hafsat ta fad'a tana kallon Ikhlas.
Da sauri Ikhlas ta kalli Bintun tana jira taji me zata ce,bintu tayi dariya tace"Kai aunty Hafsat har sai kin tambaya, dama can fa muna soyayya dashi to dalilin auren da Baffa suka yi mishi yasa muka hak'ura da juna amma yanzu kuma mun dawo".
"To me yasa bayan har yanzu suna tare da matar tashi? ",beelert ta tambaya tana rik'e dariya.
Bintu ta juya ta kalli Ikhlas tace"ai aunty Ikhlas kin ce baki son shi ko? ",cikin sauri ta girgiza kai alamar eh sannan ta mik'e ta fice.
Tana fita suka fashe da dariya,Ikhlas kuwa ji take wani abu me d'aci ya mak'ale mata a mak'ogoro.
Hawaye ya zubo mata,"wato dama yana son Bintu amma shine yake mata dad'in baki?,kenan kora da hali yayi mata?.
Mummyn abuja ta rik'o hannun ta da sauri tace"Ikhlas ina yar uwar ki iman maza ki kira ta ta zo dukan ku zo falon baffa", tana gama fad'in haka ta juya ta tafi bata ma lura da yanayin fuskar Ikhlas d'in ba.
Gyara fuskar ta tayi sannan ta koma d'akin, abinda ya bata mamaki yadda ta tarar dasu suna ta fira wato basu ma damu da halin da take ciki ba?.
Abin mamaki harda Hafsat wacce take ik'irarain tana matuk'ar son ta amma ji yanzu kota damu da halin da take ciki.
Ta gefen ido ta kalli Iman tace"ki tashi muje falon Baffa ana neman mu, sannan kuma duka kuje",daga haka ta juya ta tafi.
Tana gaba suna bayan ta suka fito, Tun daga nesa ya hango ta kallon ta yake wutar soyayyar ta na k'aruwa a ran shi.
Yadda yaga fuskar ta ya san da damuwa,tana zuwa kusa dasu ta had'a ido dashi kauda kan ta tayi sannan ta shige falon.
Suna shiga Mummy ta mik'e da sauri ta rik'o hannun Iman hawaye yana zubo mata tace"ashe kece fatima na?,ashe zan gan ki? ".
Da mamaki suke kallon ta domin basu fahimci me take nufi ba,maleek kuwa jikin shi har rawa yake yi haka saifullahi.
_______________________________________________________________________________________
Mari kake ji tassss,falon shiru yayi Abba kabeeru ya nuna shi da yatsa yace"duk abinda nake yi ba dan ku nake yin shi".
"Wallahi Abba koda nama zaka dinga yanka kana gasawa sai na gaya maka gaskiya domin abinda kayi kwata-kwata babu adalci a ciki".
"Hafeez ni kake fad'awa banyi adalci ba,na siya maka mita kafin na siyawa Sadik, na saka ka a makaranta kafin Sadik sai na fara ciyar daku kafin na ciyar dasu amma duk da haka kake kallo na kake cewa ban yi adalci ba".
"Abba wannan ai shine rashin adalcin kada ka manta dukiyar nan tasu ce ka d'auka a basu kaje ka nemi gafarar ubangiji akan wanda ka aikata, ko ka san cewa duk wanda yaci dukiyar maraya wuta yaci wa kan shi, Abba sai da kayi atempting kisa har sau uku..... "
Abba kabeeru ya shak'o wuyan shi yace"hafeez ka dena fad'a mini wannan magan ganu, sannan waye ya gaya maka wannan maganar kisan? ".
Fizge rigar shi yayi yace"ai Abba ba iya wannan ba, ka sani na san da cewa kai ka kashe mahaifin sadik".
Zaro ido yayi yana nuna hafeez yace"oh bibiyata kake yi kenan, to tun kan kayi girman da zaka yi jayayya dani bari na kashe ka kowa ma ya huta".
Wuk'a ya ciro yayi kuka kura ya cakawa Hafeez a ciki,ihu Islam tayi tana fad'in mummy abba ya kashe Yaya hafeez.
Cakumar shi Mummy tayi itama ya d'aga wuk'ar ya caka mata ita,duka suka fad'i wanwar a wajen.
Kallon shi ya maida kan Islam da sauri ta fara girgiza kai tana kuka,ganin yana nufo ta yasa ta fasa ihu tana fad'in "kayi hak'uri abba kada ka kashe ni".
Zaro idanu yake yana magan-ganu k'anana kamar wani mahaukaci,ga wukar a hannun shi yana nufo ta dashi.
*to masu bibiyata*
-shin ya take kasancewa ana amsarwa su sadik dukiyar su daga hannun Abba kabeeru ko kuwa?.
-taya akayi Iman ta kasance 'yar mummy wacce ta b'ace da dad'ewa?.
-ko dai ikhlas ta fara son Maleek ne, gashi shi kuma da alamu ya koma wajen bintu ya akayi hakan ya faru?.
-shin da mummy da Hafeez sun mutu kenan ko kuwa suna nan da ran su?.
-wai Abba kabeeru ko ya haukace ne yake faman kashe-kashe, ga dai Islam a komar mahaifin ta ya take kasancewa, itama yana kashe tan ne ko baya kashe ta?.
*duk ku biyo ni bayan sallah idan Allah ya kaimu domin jin cigaban na gode, taku har kullum one love๐, babyn Abdul maman farouk,elham da meenal na gode sosai*.