Showing 63001 words to 66000 words out of 94796 words
Chapter 22 - WA ZAI FURTA Book Complete by Zainab Dahiru Wawo.pdf
mutum..... Ta harareshi kawai.
Ya dafa kujerar say ta baya ya juyo sosai Yana kallonta..... Dan Allah in dawo Nan....a'a wallahi
ta fada da sauri. Yayi murmushi shikenan.
Yanzu yaushe Zamu tafi gida?
Kai da wa?
Da ke!
Tayi murmushi, tare muka zo?
A'a Amma tare zamu koma.
Shikenan mu jira gobe muga abinda Hali ya bada ko?
Ya rungumi kujera okay as you wish...
Ya Miko Mata ballin magani ungo Kisha ga ragowar can a boot ance kullum daya zakisha har
kwana hudu.
Sannan every month da kin Fara expecting Zaki Sha sau biyu a Rana safe da yamma har ki
ganshi ...... Ta mishi banza.
Kin fahimta. Eh. Ta ce a kagare.
Ya sumke dariya ganin tana ta faman kasa da Kai.
.....Wayarta tayi Kara, Suleiman ne. Ta Dan zaro ido a hankali ta daga tare da kangawa a kunne
yayi fit! Ya fizge. *Suleiman eco* yaga an Sanya.
Nan da Nan annurin fuskarsa ya bace ya sa handsfree hello kana magana da Anwar..... Kawai
sai Suleiman din ya latse wayar...... Ya kalleta kutumar uba ni zaima hanging phone???
Ta mishi banza.
Ya daka Mata tsawa meke tsakanin ki da Dan iskan yaron nan?
Akan me zaka Kira Shi Dan iska???
Ya zaro ido.
What?
Ai kaji abinda nace. Kai ya Kira? Akan meye zaka dauki wayar da ba taka...... Ya wurga Mata
wayar ta daki kirjin ta yace get out of my car.....
Ta dago da sauri ta kalleshi ... Ke kurma ce? I said get out ya Kara daka Mata
tsawa......✍✍✍✍
Ayi hakuri da kadan yau ban zauna ba wlh
*Zainab wowo ce*
*ALAWIYYA NASIR MY FAVORITE THANK YOU SO MUCH TAWAJENA*
[3/23, 8:00 AM] +234 706 188 4461: *WA ZAI FURTA?*
2⃣1⃣
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya
shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
*RUKAYYA BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this
always*.
**************
*ABUJA NIGERIA*
Ya kyalkyace da dariya, ya kalli sadeeq she was shocked..... Ai dole ta razana wannan babban
surprise ne. Ya Kara dariya.
Yeah I like surprise
...... Da gaske Anwar ne mommy????
Tayi Yar dariya shina halan bai hwada Miki zai zo ba?
Bai hwada min ba mommy muje ki raka Ni..... Walla Baki da hankali ni Zan kaiki inda Anwar?
Ta Fara dire diren shagwaba.
Walla bani rakaki keji min ja'ira..... Ki kaisu can Fallon daddyn ki na baki zasu fi sakewa naga
Anwar duk ya takura.... Mommy Dan Allah muje ki raka Ni.....
Ta kyalkyace da dariya yau naga ikon Allah....
To Wai ya ankayi yasan gidan mu?
Idan kinje Kya tambayeshi.
Ta tura ta waje daya ta fito da sauri..... Ta biyota da gudu mommy jirani....
Ta boye bayan ta, Koda yaga mommy ce ta fito yayi saurin yin kasa da Kai.... ta wuce abinta
tana dariya.
Tayi tsaye tana Yar kyarma tana murmushi kanta kasa.
Sadeeq ya tsura Mata ido kinyi tsaye ki karaso Mana Bilkisu.
Tayi Yar dariya sannun ku da zuwa ya hanya.....
Sadeeq ya ce qalau.
Ta bi bayan kujeru kuzo muje tayi gaba kadan duk suka Mike..... Tana zuwa saitin kujerar sa ya
yi charaf da hannun ta ya kalli sadeeq Dan ubanka shiga gaba.... Ya tuntsure da dariya, idan na
shiga gaba in kaimu Ina?
Kwatanta mishi Bilkisu...... ta fizge hannun ta lokacin ne ta Sami damar kallonsa don ta bashi
harara.....kyaleshi sadeeq muje..... Ya dawo da ita da sauri jeki sanyo hijab...... Ta kalleshi zaka
Fara ko? Gidan namu ban tsira ba? Yasha mur jeki sanyo hijab wallahi kada mu sayar da Hali
anan...... Dole ta juya tayi daki ya bita da kallo har ta shige ya hadiye wani tsinkakken miyau ya
dawo Kan sadeeq ya Kai mishi uban duka Allah ya Isa Dan ubanka ka ga harammmm.....
Wata muguwar dariya sadeeq din ya saki .... Kayi a hankali fa...
Ashe duk dramar nan mommy na kitchen na hangen su..... Ta Kama dariya ita kadai....lallai
Bilkisu tana da aiki.
Ta fito da doguwar hijab har kasa ta banka mishi harara muje..... Suka bi bayanta..
Ba sadeeq ba, Anwar kansa falon ya tafi da imanin sa, ya zauna bisa two sitter sadeeq Kuma
ya zauna kujerar dake can karshe Shi kadai ya ma t.v kuriiiii ganin ana best film dinsa *mortal
combat*
Ta zauna bisa three sitter tana facing sadeeq ta Kara gaishesu
Sadeeq ya kalleta Yana dariya sai Kika ganmu ko?
Tayi murmushi hmm,
Hakuri muka zo badawa..... Ke ki dawo Nan kin mun nisa... Ya fada Yana kallonta.
Tayi kamar Bata ji ba, sai kawai taga ya Mike tayi saurin kallonsa... Yana tasowa ya figo
hannun ta Yana fadin ke wallahi wata bagidajiya kike wancen Dan iskan ba dashi zakiyi fira ba
ni ne bakon...... Ta fizge hannunta... Akwai CCTV ta nuna mishi da hannu.... And then?
Ta zaro ido.... Kai Wai baka da tsoro?
Mtsew yaja guntun tsoki tare da figarta da karfi ya zaunar da ita kusa dashi, just sit down here.
Kaii Allah ya raba ka da rigima..... Allah ya rabaki da gardama kema.
Rahina ta shigo da tray cike da kayan marmari da lemuka masu sanyi ta Fara jerawa a dining
table sannan ta fita tana kawo kuloli kala kala.....
Baza mu ci abinci ba fa saboda bamu sanar ba kada a takura ayi Mana.
Har an gama ai, idan baku ci ba mommy zataji babu dadi?
Me yasa Kika kashe wayar ki?
Tayi shiru tana murmushi.
Kinji?
Duk kin rame kinyi rashin lafiya ne?
Um, ta ce.
Ko dai tunani na ne?
Ta galla mishi harara , ya kyalkyace da dariya ni ma na rame ko?
Um, ta ce.
To ki tambayeni dalili Mana ...... Ta danyi murmushi kaiiiiiii Anwar.
Me yasa Kika koma da gudu bayan kin ganni?
Tayi Yar dariya....
Murna CE?
Ta Kara galla mishi harara.
Bacin wancen Dan iskan da Baki sako hijab din nan ba kayan sun Miki kyau kin San Haka?
Ta ce hmmm, kawai.
Gobe Zan dawo ni kadai kada ki Sanya hijab kinji ko?
Ta harareshi kammmm.
Yayi murmushi Dan Allah kisa irin gyalen dazun.... Bafa Zan saka ba dazun ma na manta
ne..... Zan cireta idan Kika saka wallahi...... Anwar Nan fa gidan mu ne nidai ka rufa mun asiri.
Ni Yanzu ka janyo mun anjima dole in amsa tambayoyi wurin daddy?
Na mene?
Dalilin zuwan ka ko?
Kice fada mukayi gashi kin kashe wayarki nazo bayar da hakuri...... Nidai Dan Allah da baka zo
ba saboda zai...... Ya tsareta da ido. Tayi shiru.
Uhum, Ina jinki saboda zai ce meye?
Nidai shikenan.
Ya kalli sadeeq jeka ci abinci fa, okay ya Mike ya nufi wurin
....ke Kuma kawon nawa anan inci.
Saboda me?
Saboda bana son kimun nisa Kuma bazan yarda gani ga ki ga sadeeq a wuri daya ba muna
ci...... Wai Kai meke damunka....????
Yayi dariya kawai.
Suleiman ya kiraki?
Gabanta ya Fadi, wace amsa zata bashi kada Kuma ya Kara hasala saboda ta lura tabbas baya
kaunar Shi.
Bari kawai na fada mishi gaskiya..... Ya yi ta Kira Amma ban dauka ba wallahi...au haba?
Allah kuwa.
Ko shine dalilin da yasa Kika kashe wayarki?
A'a ba Shi bane.
To nine?
Tayi shiru.
Saboda me Kika ki daukar wayarsa?
Anwar ka daina kawo maganar Suleiman tunda ita ke kawo Mana sabani..... Dole ki canza
layi..... Ta zaro ido dole fa kace .
Yasha mur tabbatas and I mean it.
Ta Mike kawai tana hararar sa, ya Kai hannu zai kamata tayi baya da sauri tana fadin Zan
kawo ma abinci ne.... Sadeeq ya banka mishi harara kaidai wallahi bakayi ba..... Yayi murmushi
ka Gama kazo ka bar Falon nan ka isheni haka Nan .... Babu inda zaije. Ta fada tana zuba
mishi farfesun Koda da dankalin turawa....
Ki hanashi din ki janyo ma kanki Yanzu in ci ubansa anan har su daddy suji.... Gabanta ya Fadi
tasan karamin aikin sa ne.
Ta kawo Masa ta Dan janyo stool ta ajiye ta koma ta dauko mishi juice exotic Mai sanyi na
kwakwa da abarba.
Ke ce kikayi?
Ya kalleta lokacin da yayi lomar farko...... Mommy ce.
Yayi dadi amma gobe komeye za'ayi kiyi mun kinji ko?
Ta galla mishi harara kawaiyayi murmushi Ina dai Shan harara Ni Anwar.
In tambayeki???
Ya tsareta da ido.
Um,
Tsakanin ki da Allah kinji dadin zuwa na?
Tayi Yar dariya kawai..... Kinji?
Wai ya akayi kasan address din nan gidan?
Yayi murmushi sirri ne.
Ta Dan harareshi ka Sanya mun ido da yawa me yasa ka damu dani haka?
Saboda....... Yayi shiru Yana Yar dariya.
Ta tsareshi da ido, saboda me?
Saboda kawata ce ke my best friend.... Ta buga tsoki.... Ya kyalkyace da dariya. Yana ci gaba
da Shan pepper soup din.
Sadeeq ya Mike Bilkisu bude mun kofar can naga exit ce ko?
Eh, amma ya zaka fita zaka biye maganar sa ne?
Yayi murmushi a'a Zan dawo ne shidin banza ya hanani Zama anan?
Ya bisu da kallo kawai Yana Shan lemu.
Tana budewa ta hango iyayen motoci da katti sai gewaye gewaye sukeyi suna mazurai..... Ta
dawo da sauri, Wai Kaine kazo da waccen bataliyar?
Ta tsaya gabansa tare da rike kugu, ya daga ido Yana murmushi tsiwar ce ta tashi?
Anwar waye baban ka?...... Ya fesar da lemun bakin sa saboda dariya. Ta tsuke fuska, ya fizgo
hijab dinta tayo kansa zata fada yayi saurin mayar da ita gefensa ta zauna..... Innalillahi, Kai
Wai wane irin mutum ne?
Idan za 'ayi tambaya Zama akeyi ba tsayuwa ba bakauya.... Nice bakauya ? Eh ya fada Yana
hararar ta,
Ka amsani ........ Maganar ta makale ganin ana shigowa da jikkuna set/set..... Ta zaro ido ko
yazo neman auren ta ne?????
Ta kalleshi da sauri meye ake shigowa dashi kamar wani lefe?????? Ya kyalkyace da dariya
lefe Kuma an fada Miki na Isa Aure ne?
Ta daka mishi tsawa to na menene?
Calm down ya fada a hankali ganin tana neman tayar da hankali...... Na kawo Miki tsaraba....
Tsaraba ta mecece?
Anwar wanene baban ka a Kano? ....Kai Ina son in San waye Kai ayau... Dai dai sun gama ajiye
jakunkunan set hudu ta daka musu tsawa ku mayar dasu mota bazamu karbi kayan Nan Haka
ba fa.... Sadeeq zaiyi magana ya daga mishi hannu yace jeka kawai Zan Mata bayani......
Anwar ko hakan zai Zama batawar mu ta har abada...... Ki dubi girman Allah ki daina janyo mun
tashin hankali ki jira na amsa Miki duk wata tambaya da Kika rasa amsar ta.
Zan amsa Miki wanene baba na a Kano....
Ta tsareshi da ido, ya yi Yar dariya.
Baba na ya rassu Ni maraya ne...... Jikinta yayi mugun sanyi.
Tayi saurin kallon sa kamar zatayi kuka...kayi hakuri Anwar ban San Haka ba.
Ta Fara magana a hankali Allah ya jikansa da rahama yasa mutuwa hutu ce, yayi murmushi
cike da Jin dadi Amin ya Rabbi.
Sai kuma me?
Waye Kai? Ko Kuma wanene marikin ka?
Yayi Yar dariya nine *Hamza bushara*..... Ta dago Kai da sauri taja baya ta koma karshen
kujera kamar wacce taga abin tsoro....
Ya Kara Yar dariya.... Bilkisu nine *Bushara* Wanda Kika ji ana fada a *Nigeria*.... Na shiga uku
ta fada da karfi.... Ke kwantar da hanka... Ta Mike da sauri shima yayi saurin mikewa...... Idan
Kika gudu Zan biki har gaban mommy wallahi.... Dan Allah me kake nema wurina Anwar?.... Na
shiga uku. Ta Kara fada duk jikinta ya tsinke da rawa...... Zauna in Baki amsa ta Kara ja baya.... Ka kwashi kayan can kabar gidan nan tun kafin ma..... Ke Wai ya akayi ne ya daka Mata tsawa.
..... Ta daga hannuwa kayi hakuri na tuba *Bushara* ta Kara maimaitawa a hankali..... Ya buga
tsoki ke bana son gidadanci zo Nan ya Mika hannu..ta ja baya .
Ya fiddo ido...ke me yasa kin cika kawo matsala? Yasha mur kina son in kamaki ko?
A'a, ta fada tana girgiza Kai, oya come and sit down let's sort out where the problem is...... Ta
zauna a dosane..... Ya kyalkyace da dariya ji yanda Kika canza lokaci daya..... Kin taba ganina
a TV?
Ta ce a'a.
Jarida fa?
Ban gani ba.
To Kuma.
Kika sani ko Ina zolayar ki ne?
Ta Dan kalleshi.
Yayi murmushi eh Mana .
To ko da wasan kakeyi?
Ya kyalkyace da dariya kawai.
Ta bishi da kallo.
Ke Ina Kika San *Bushara*?
Ta harareshi a Nigeria waye bai San wadannan sunayen guda biyu ba *Dan gote da Bushara*?
Ya Kara yin dariya..... Yayi saurin matsawa kusa da ita ya chafki hannuwanta.... Yawwa ya fada
Yana murmushi....nine *Bushara* ki kwantar da hankalin ki nothing will happen sai alheri......
Kwallah suka shatato Mata ita kanta Bata San ko na menene ba...... Kuka again?
Ke bakya da wahalar kuka?
Bana son kayan can daddy zai tambayeni na menene Kuma zai mun tambayoyi
akanka......Yanzu kukan na menen ciki? Kayan ko kuwa sanin da kikayi nidin waye?
Kai nidai gaskiya ka kyaleni.... In kyaleki? Kin Kara maimaita wannan kalmar Dana fi komai
tsana ko?
Ta kalleshi Anwar me yasa ka mun waccen hidimar?
Ya saketa tare da watsa hannuwa kawai I feel to..... Ba yiwuwa ka fada mun me yasa kake
wannan over acting din?
Na ce Miki kawai na siyo miki tsaraba ne bana son zuwa hannu biyu..... Ta Mike bazan karba
ba ka mayar dasu gida idan ka Isa Aure ka hada wa matarka..... Ya Mike ta nemi kwasawa da
gudu ya yi saurin rike hijab dinta.
Wallahi sai ka sakeni haka kawai daga muna course mate zaka jibgo irin wannan hidimar ka
kawo mun..... Kawai ne Bilkisu?
Ya fada Yana matsawa kusa da ita.... Kawai ne wallahi, I don't value friends lemme tell you.
Kina son ki kunyata ni ne?
Ta galla mishi harara Ni ma ai kunyata ni zakayi idan daddy ya tambayeni sai kawai ince
abokai..... Kice *INA SON KI* ne.... Ta zaro ido jiri ya nemi daukar ta.........✍
*Zainab wowo ce*
*Assalamu alaikum*
Masoyana Ina alfahari daku.
Nazo da wata tsaraba, hausawa na cewa kula da Kaya.......
1. Ina wacce ke fama da karancin ni'ima?
2. Wacce ke fama da budewa tana son jinta a matse da ni'ima sosai?
3. Ko kinsan yawan zubar da ruwa wani lokacin matsala ne? Wacece keson taji ta adai adai?
4. Wacece mijinta baya gamsar da ita?
5. Suwa ke fama da infection?
6. Akwai matan da har yau Basu San dadin Aure ba sam Basu Jin sha'awa ko kin San dalili?
7. Wacece keson ta gyara nonon ta da jikinta yayi luwai luwai?
8. Ina wadanda mijinsu baya gamsuwa dasu?
9. Wacece kullum sai tayi amfani da lubricant saboda karancin ni'ima?
10. Ina wadanda miji ke musu gani gani da hargagi kullum?
Akwai supplement masu kyau na dukkannin matsalolin aure daga zainab wowo, direct order
ne muna turawa ko wane gari Amma Kano, Abuja da katsina zaku sameshi free delivery in shaa
Allah. Masu bukata su tuntube Ni. Darajar annabi da alqur'ani serious buyer nake bukata Dan
girman Allah na rokeku. Ga number ta 08089973394 in shaa Allah. [3/23, 8:01 AM] +234 706 188 4461: *WA ZAI FURTA?*
2⃣2⃣
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya
shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
*RUKAYYA BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this
always*.
*Wannan page din na sadaukar dashi ga dukkan masoyan wazai furta*
Shi yasa yau na saki biyu don kuji dadi farincikin ku shine nawa wallahi. Ina son
ku kullum sai nayi kukan dadi.
**************
*ABUJA NIGERIA*
........ Ya tallabo bayanta ta dawo ta tsaya dai dai Amma ta kasa yarda su hada ido, *INA SON
KI BILKISU* Yau na *FURTA* Abinda kike son ji..... Ta Kara kasa da Kai jikinta har lokacin bai
daina kyarma ba....Wai mafarki takeyi ko kuwa da gaske ne?
Ya rungumota ta sunne Kai jikinsa.... Ya Kara Rada Mata... *ina son ki* tsikar jikinta ta tashi
Yarrrr..... Duk wannan haukan da Kika ga inayi sonki nakeyi, Shi yasa na kasa boye kishina
gareki...... Nasan kin fahimta Yanzu Kuma kin Sami amsar fadawa su daddy ko?
Ya dago fuskarta....ta koma da sauri.... Ya kyalkyace da dariya yau Kuma jikina ake son Hawa?
Kin wahalar damu da yawa, kina kawo rigima kullum because you want me to say it.... Ni
nasan kina Sona I knew it...Kuma ko Baki furta ba nasan kina Sona wallahi....... Ki daga ni na
tafi... Ya fada Yana dariya.
Kinga duk laifin ki ne, da kinsan zakiji kunya da hakuri kikayi muka tafi a Haka bakiji komai
ba..... Ta zame a hankali ya mayar