Showing 78001 words to 81000 words out of 94796 words
Chapter 27 - WA ZAI FURTA Book Complete by Zainab Dahiru Wawo.pdf
sa da gaske sunyi Aure mufeeda ki fita batun Anwar ki tsira da
mutuncin ki nifa nake gane Miki Yanzu irin wannan cin mutuncin keda dadi?
Ta goge kwallan da suka zubo ko Zan kyale Anwar sai na Rama wulakancin da ta mun wallahi
bata Sha lale ba..... Ai kuwa next ba ita ce zata nada Miki duka ba wadannan kattin da ke gadin
ta..... Ku duk baku San abinda naji ba, wallahi Anwar fa shine *Hamza bushara* ...... Duk suka
kwalalo idanu suna kallonta. Da gaske Asma'u? Tayi murmushi wallahi kuwa, aini tuni na Fara sensing Anwar wani shege ne ko Kuma baban sa
ne wani don gadarar gayen tayi yawa ko lecturers Kuna ganin shakkar sa sukeyi..... Mufeeda ta
saki wani irin kuka irin shikenan ta shiga uku kawai..... Amina ta dafa kafadarta kiyi hakuri ba
class din ki bane Anwar maganar gaskiya sai irin su Bilkisun saboda Kinga babanta wani me
itama tsaye take.... Ba wani babanta wallahi ko Yar gidan malam shehu ce tunda Anwar na
sonta shikenan.....Kuma idan Kun tuna zuwanta ance sun Sha fada sosai da ita dashi tun farko
ta nuna Bata tsoronsa, ke kuwa mufeeda ke ce Kika bayar da kanki yaushe Zaki ringa bin namiji
Kuma guy kamar Anwar kema ai kinsan kin siya ma kanki buhun wulaknci.
Tana kokarin parking Aisha sauko daga napep ta shigo da gudu...... Wai kin daki mufeeda?
Ta fada tana shessheka , ta fito motar, ta bi su mustapha ( body guard ) da harara tayi ciki tana
fadin Aisha yarinyar nan Bata da tarbiyya Kuma duk laifin Anwar ne...Anwar Kuma? Shi meye
nasa aciki?
Ta hayayyako Mata tafi karfinsa ne da bazai ce ta kyalesa ba? Me yasa sauran Yan matansa ke
tsoronsa ita kadai ce zakakka????
Amma Yanzu kinji yanda ake Mata Allah ya Kara a school? Wallahi mufeeda ta shiga uku ko
kunya ta isheta kinji labarin da ake yi kuwa?... Maryam ta kallesu ya akayi ne? Tana kwance
falo suka shigo
Ta cire hijab ta fada bedroom dinta.... Aisha ta zauna...wallahi Bilkisu ta nakada ma mufeeda
tsinannen duka har tana cire Mata hular gashi..ta karasa maganar tana kyalkyatar dariya..
Maryam ta tashi zaune bani in Sha.....
Hmm yarinyar nan ta debo ruwan dafa kanta Wai inba ita jakka ba waye zai shiga shirgin Anwar
da Bilkisu soyayyar da kowa ji yake da kansa, soyayyar da sukeyi ma juna ta gadara wa ita ta
shiga tsakani????
....ta danyi kasa da murya Wai kinsan an daura musu Aure Ashe?
Maryam ta zaro ido.... Tayi saurin Dora yatsa a lebe alamar tayi shiru....
Haba nidai wallahi nayi mamaki abun fa akwai alamar tambaya.... Kuma kin San waye Anwar?
Ta zaro ido tana girgiza Kai alamar a'a.... *Hamza bushara*..... Ta kwalalo ido ta dafe kirji..kice
wallahi.
Tayi Yar dariya wallahi kuwa ta budo Mata waya duba ki gani... A nuna Mata. Ta Kara zaro ido...
Bilkisu ta sani?
Tayi dariya wallahi ta sani yarinyar can hmmm kibar ta kawai..... *Bushara* Maryam ta
maimaita... Yanzu Bushara takeyi ma wannan iskancin Aisha..... Aisha ta kama dariya fitowarta
yasa duk sukayi shiru....
Ta zauna bisa kujera Maryam kinyi break?
Eh, ta fada a darare....
Aisha tace naji ana Kiran wayar ki kuwa.... Ta janyo jakar sai kawai tayi tsoki ta wurgar.... Bazaki
dauka ba?
Kyaleshi Anwar ne..... Maryam ta zaro ido..
Aisha tace me yasa bazaki dauka ba?
Me zance mishi?
Duk wannan hatsaniyar waye ya janyota?...... Meye laifin sa Bilkisu?
Ta Sha mur, Aisha har Yanzu Ina mamakin me yasa yarinyar nan ta kasa rabuwa dashi?
Kina ganin ba laifinsa bane??
Ba laifin sa bane..... Ta Mike tare da buga tsoki tayi kitchen......yunwa nakeji Maryam Ina masu
aikin?
Maryam ta kalli Aisha itama ta kalleta Aisha ta kyalkyace da dariya Maryam kuwa kasa darawa
tayi. Ta rike Baki *Bushara*..... Kut!
Ya kalli sadeeq nifa wannan fitinar yasa naso na mayar da ita Abuja kaga Yanzu da alama ni
ne nayi laifi.... Sadeeq yayi murmushi ai dole taji haushin ka mufeeda ta kasa kyaleka itama
tana nuna bata tsoronka kaga kuwa Bilkisu Dole ta tuhumeka....
... sadeeq ya zanyi da yarinyar Nan? Wulakancin duniya wane ke ban Mata ba?.... Duk da Haka
ya kamata kayi wani Abu da zata kyaleka... Kamar ya? Dukanta zanyi?
Zagi na gidan duniya na Mata amma Bata da zuciya domin Allah meye laifina?
Ka barta zuwa anjima kilan ta dauka..... Bilkisun? Tabbb, yarinyar nan wuyar lallashi gareta
Yanzu kaga Ni ta janyo mun jidali shegiya.... Sadeeq ya kwashe da dariya....
Soyayyar ku na birgeni nawan.... Ya Kai mishi duka wane birgewa Dan ubanka ana ba juna
wahala....Au Ashe Kai ma ka San Haka... Sadeeq ko zaka je ka bata hakuri ?
Eh, Amma Bari ayi sallah tukun.... Wai mu Dan ubanka baka kawo Mana masu girki ba?
... ....... Ba wani Mai girki da Zan kawo, Ni nafi son ta dafa mun.... To ka kirata a waya ko ka
Mata text.... Bari dai ta huce.
Ya harareshi to ai kaga irin wannan ranar da aka kafsa fada mune Masha wuya ko?....
Ya Mike Bari na dafa indomie.... Please zanci.... Baka cinta Dan ubanka..ya wuce Yana banka
mishi harara.
Sadeeq yasha tsayuwar Shi taki fitowa, inda Allah ya taimakeshi suna da lecture four.......
Tana fitowa ta Kira mustapha.. kuyi wa Allah basai Kun bini ba Allah Yana tare Dani, bana
bukatar tsaronku don kuwa bana wasa da addu'a...
Ya danyi murmushi toh Hajiya,....tana fita suka rufa Mata baya.....
Yana tsaye bakin kofa, ko kallonsa batayi ba ta wuce tana Zama shima ya zauna.... Ajin yayi
tsit kowa ya maida hankalin sa wurin su don kuwa basa gajiya da dramar su. ....
Wai fushin na menene Bilkisu?
Ta harareshi kawai.
Yayi murmushi ke me yasa kin na son dauran laifi babu gaira?...... Au Ashe ma baka da laifi ko?
Me yasa har yau mufeeda ta kasa kyaleka, saboda me baka son ta daina kulaka????
Ya daga hannuwa sama na rantse da Allah Ina so ta kyaleni Bilkisu baki ganin irin wulakancin
da nake ma yarinyar can Amma taki zuwa???..... Kuma shine ke nuna tafi karfinka?
..... Zaiyi magana malamin ya shigo.....
Ya dauko wayarsa ya rubuta Mata text a WhatsApp...
```kiyi hakuri please```
Ya Dan zunguro ta galla mishi harara ya Mata nuni da baki cewar ta duba Wayarta......
Ta tura mishi da harara....
Ya rubuta ``` please sorry I don't want to see you pissed off```
Taki magana.
Ya Kara rubuta Mata..
```You snubbed your husband?``` tare da imoji na zare ido.
Ta Kara tura mishi harara
``` sai ya tura Mata kuka```
Ta Dan kalleshi ya langwabar da Kai ya rubuta... ``` wallahi Zan yi maganin ta please am
sorry```
Ta danyi shiru sai ta rubuta mishi ``` it's okay```
Yayi saurin tura Mata ``` Oya smile na```
Ta Dan kalleshi ya sakar Mata murmushi... Sai kawai ta duke tana Yar dariya.
Malamin na fita ya hawo table ya zauna gabanta Yana Yar dariya *Mun shirya ko?*
Ta danyi murmushi.
Sai ki koyan abinda akayi tunda kin Hana ni naji komai... Ta harare Shi Nima halan naji?
Ya kyalkyace da dariya gaskiya wannan semester din akwai damuwa Anya Zaki Bari na ringa
ganewa?
Ta Kara mishi harara...
Kun shirya ko? Ni an kyaleni cikin Rana daga Biko ya kalli Anwar Dan ubanka ka Kara Sanya ni
cikin shirginku sai naci ubanka..... Tayi kasa da Kai tana murmushi Shi Kuma ya Kama dariya.
Suleiman yazo zai wuce Anwar yayi saurin rikoshi ranka ya dade idan ba hello ai akwai daga
hannu ko?
Ya danyi murmushi ya Mika mishi hannu ya kalli Bilkisu, Hajia Allah yasa Allkhairi... Amin
Suleiman Dan Allah ara mana abinda akayi Yanzu idan ka rubuta..... Anwar yayi fit ya fizge
littafin ni zaka ba Alhaji ba ita ba.
Yabar masu book din ya wuce Yana Yar dariya....
Anwar kenan, yau kuma Suleiman kakeyi wa magana????
Ya Dan Sosa Kai gayen Yana bani tausayi wallahi duk wulakancin da na mishi a masallaci idan
muka fito wallahi sai ya bani hannu.... Ta ce hmmm.
Ya dan harareta ba hakan Yana nufin fa Zaki ringa kulashi ba fa..... Amma ai ma gaisa ko?
Eh, Amma idan kin saka nikaf, Wai yau me ya hana ki Sanya? Ya zaro ido......
Ta langabe Kai kamar zata mishi kuka Anwar Dan Allah ka saukaka mun da nikaf...... Wallahi
sai kin saka ya dire Yana masifa...kammm idan Kika Kara fitowa babu nikaf wallahi sai kin koma
Koda kuwa za ayi test ko exam..... Shikenan naji ta fada tana zumburo Baki.
Muje ki ajiyeni gida...
Wai Kai duk motocin da na gani gidanku fa.... Yayi murmushi kawai.
Ta haraeshi Wai Kai an fada ma har Yanzu ba'asan waye Kai ba?
Ya watsa hannuwa tare da daga kafada.... Ta danyi dariya tana son wannan move din....
Ungo kaja mu toh,
Yayi gaba abinsa bai ko kalleta ba.......
Ta bude suka shiga ta bata wuta.... Duk aka bisu da ido..... Ba karamin tafiya sukeyi da zukatan
dalibai da malamai ba, ya kalleta Yana dariya waya koya Miki mota haka?
Ta mishi banza, ya kwantar da sit ya Dora kafa bisa dash board yayi filo da hannuwansa kinji
kunya ta Hana mufeeda shigowa school?
Ta galla mishi harara sai kaje ka shigo da ita ai..... Ya runtse ido Yana dariya.
Taci gaba da hararar sa tana magana watau Kai hankalin ka na gunta kana bin kwaf kwaf....
Ke rufan asiri ya tashi da sauri wallahi da wasa nakeyi zolayace..... Hey nawaoooo....
Ta kawar da Kai kawai .
Ya canza maganar da cewa, me Zaki dafa mun yau?
Ta yi shiru.
Kinji?
Har abinci Zan maka?
Eh Mana, kiyi mun tuwo please kinzo da manshanu?
Ta ce um.
Amma anan zanzo inci kinji ko?
Ta kalleshi da sauri yayi Yar dariya ko ke Zaki kawon gidana na jiraki?......... Taci wani uban birki
ji kake kuuuuuuu....✍
*Zainab wowo mamar Abdallah*
*YOU ARE THE BEST AMONG BESTEST, ALAWIYYA NASIR*
[3/26, 9:53 AM] +234 703 965 3416: *WA ZAI FURTA?*
2⃣7⃣
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya
shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
*RUKAYYA BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this
always*.
*Mz na nufin moza ( mother) watau ( Salamatu Dahiru ) wannan page din duka naki ne
Allah ya bar mun me MZ ana mugun tare* ```Aminatu na godiya kina qalbinta```
**************
*Federal University dutsinma*
Ya wuntsula ya Mike da sauri keeee kina hauka ne Zaki kifar damu, ki rufa mun asiri Ina son
ganin Yan dagwai dagwai.... Ta galla mishi harara sauka munzo... Ya duba da sauri yaga an
wangame get, zuwan keda wannan burkin ko kuwa kawon abincin?
Kinji?
Kazo kaci gidana..... Zaki zo ki daukeni?
In daukeka fa kace, Wai meye amfanin motocin can? Ta nuna da yatsa yayi murmushi kunyar
hawan su nake Allah... Ta danyi dariya kunya?
Eh wallahi sai nake ga kamar kowa zai ringa kallona...
Sai Ni rasa kunya ka sa nake hawan Wagga?
Ya kyalkyace da dariya to ai ku Daman Mata da kyale kyale aka sanku duk neman da mukeyi
suwa muke kaiwa kudin? Ko bakiji ance Mana *Bayin Mata muke?*
..... Nidai naji sauka ...kina korata?
A'a Ina dai son naje nayi tuwon ko?
Zaki zo ki daukon please?
Dan Allah Anwar kazo da kanka.... Ya bude motar fine... Zanzo bye take care ya shige .
Tayi Yar dariya kawai ta tafi.
Karfe takwas yazo shida sadeeq gidan falo biyu ne na farko da na can ciki, bai tsaya komai ba
ya wuce ciki abinsa... Sadeeq Kuma ya zauna na farkon shida su Aisha.
Riga da skirt ne jikinta sun kamata, ta zumbula hijab ta wuce da abincin a tray.
Sai kace muna a gida, ji yanda ka dararrashe... Yayi murmushi kawai.
Ta zuba mishi komai ta mike.... Ina zakije?
Ke wace irin bagidajiya ce Yar kauye? Haka are serving Mai gida???
Ta galla mishi harara, ya ce, naji dai Amma zauna ki cire wannan hijab din..... Ta zaro ido to Bari
na dauko kallabi ko gyale..... Ya ajiye chokali ya kalleta fuska daure.... Ina son ba daddy
mamaki Amma da alama wannan gardamar taki zata janyo Miki.... Tayi saurin cire hijab din
gashin ta ya warwaro bisa bayanta warrrrrr ya sauka....yabi gashin da kallon ya hadiye tuwo ba
shiri Amma duk da Haka bai saki fuska ba....
Ta yi tsumu kunya ta baibayeta, musamman da ta lura Yana yawan kallon kirjinta. Kayan sun
matseta duk ta takura.
Ba tare da ya kalleta ba ya ce ```Kinsan kina da kyau Bilkisu?```
Gabanta ya bada ras!
Jin tayi shiru yasa Shi kallon ta yace kinji??
Ta Kara yin shiru....wannan kalmar ta kinji idan ya fada tana Jin kamar ta gantsara mishi cizo....
Bazaki amsa ni ba?
Ya kafa Mata ido, ta danyi murmushi tana Kara sunne kanta sai murza hannu takeyi kamar Mai
yin alwala....
Yayi murmushi,kina da kyau Bilkisu Ina son structure dinki ... Tsikar jikinta ta bada wani Yarrrr.....
Ya ajiye chokali tuwon yamun dadi akwai Wanda zakiyi mun dumame da safe?
Um, ta ce a hankali.
Amma kamar generator dinku bashi da karfi ko? Naji AC din Bata tafiya da kyau ko kuwa fault
din nata ne?
Huh?? Ya ce Yana kallonta...
Kila, ta fada ahankali... Wai kin takura ne?
A'a ta fada tana sunne Kai.
Bana son wannan ruwan daukon wasu marassa sanyi a can...ya nuna karamin fridge... Ta Mike
ya bita da kallo, Koda ta juyo yayi saurin kawar da Kai kamar Yana latsa waya..... Ta mika mishi
ya hada da hannun da ruwan ya fizgota , ta fada jikin sa zata kurma ihu ya toshe Mata Baki.....
Kina ihu su sadeeq zasuce ga Bilkisu can ana harka...ya fada Yana Yar dariya. Ta runtse ido jikinta ya Fara kyarma.... Dan Allah kayi hakuri..... Wayyo na shiga uku...
Wannan kunyar taki ke tunzurani kinki sakin jiki dani..... Dan Allah Zan saki sakeni ka gani.... Ya
zagayo da hannayen sa ta gaba ya harde su daidai kirjinta ya soko kansa ta wuyanta Yana
Mata Rada..... Ke nifa ba dutse bane ko katako.... Ta runtse ido wayyo na shiga uku Dan girman
Allah ka sakeni. Zan sakeki Amma wallahi Kika motsa kinji na rantse yau ba me kwatarki.... Naji Zan tsaya
please na tuba. .... Ya cire hannuwansa ... Ta saki ajiyar zuciya kanta kasa sai kyarma takeyi
duk ta tsorata....
Kyarmar ta mecece ya riko hannunta..... Dan Allah kayi hakuri..ta fada kamar zatayi kuka.... Ya
Kara rungumota Dan Allah ki jira....Anwar kace zaka ba daddy mamaki fa.... Eh na sani. Ya fada
kasa kasa .
Dan Allah ka sakeni.... Ke wallahi bazan iya ba, Dole na ringa taba ki don ki Saba kunyar Nan
tayi yawa....ke Yanzu na say Miki ido kawai ba Dan romance ai Kya ce bani lafiya...... Wayyo ni
Bilkisu na shiga uku...ta fada a hargitse .
Ya shafa gashinta.... Ina son gashinki .... Jikin ta ya bada tsammmmm....ta runtse ido.
Dan Allah kizo muje gidana ki kwana.... Sai kawai ta rushe da kuka.... Ke wasa nakeyi yi
shiru.... Ya saketa Yana dariya... Jikinta sai kyarma yakeyi.... Ta goge hawayen ya bita da ido....
Haka kike da tsoro?
Ta hada Kai da guywa kawai....
Ya Mike shikenan tashi ki saka hijab muje ki rakani ...ya dauko hijab din a hannunsa.
Ta Mike .... Wallahi ko kiyi shiru ko na tafi da ke ... Tayi saurin goge kwallan, yayi murmushi
matso na Sanya Miki hijab din... Ta matsa ya rungumota..... Dan Allah ki Dan ban minti biyu ....
Ta sunne jikinsa ta Kara sakin kuka.... Ya buga tsoki... Kedai wallahi akwai ruwa ruwa...
Aure Dadi gareshi ki kwantar da hankalin ki mu.... Ta Kara sunne Kai ..ya kyalkyace da dariya
to sakeni shikenan ba abinda zamuyi.
Ya saketa a hankali, Ya koma ya zauna bisa kujera ya zuki iska ya fesar tare da fadin ohhh
my God.
Tayi tsaye har lokacin Bata daina kyarma ba ya fizgota ta fada jikinsa Yana fadin idan Baki saki
jiki ba Allah yau sai dai mu kwana anan.... Ta sunne jikinsa, kokarin dagota yakeyi taki yarda....
Yayi dariya to ki daga ni na tashi ko?
Ta kasa dagowa.....wallahi Zan birkitar dake... Ta Mike da sauri ya riko hannunta tare da
mikewa ya janyo bayanta ya kwanto samanta kansa bisa kafadar ta Yana magana cikin Rada
Rada.... Bilkisu Ina Jin tsoro fa Anya Zan iya ba daddy mamaki wallahi duk kin rikitani.... Nidai
Dan Allah kayi hakuri Anwar na tuba..... To ki jiyo in Baki kiss...... Ta zame ta zukunna tare da
kankame jikinta tana fadin wayyo.... Ya Dan zukunna shima.... Wallahi kiss kawai zanyi
please....nidai Dan Allah ka rufa man asiri....
Yayi Yar dariya okay naji tashi na tambayeki... Ta Mike da sauri ya matso ta matsa baya... Ya
kalleta ya da matsawa?
Ta zumburo baki kayi tambayar inaji.... Ya nufota ta ringa baya baya... Bata Ankara ba taji ta
daki bango ta kankame jikinta.... Ya tsaya gabanta ya harde hannuwa ya goya su a kirji tare da
kura Mata ido duk sun kankance.....
An taba kissing dinki?
Jikinta ya bata tsammm..... Kinji? Ya fada.
Bazakiyi magana ba?
Wallahi ban taba ba..... Hada wallahi?
Wallahi tallahi ta fada kamar zatayi kuka...
Kina so kiji yanda akeyi?
A'a Dan Allah kayi hakuri.. .... Me yasa bakya so?
Tsikar jikinta ta Kara bada Yarrrr.....kinji?
Hakanan...
Ya sunkuyo daidai fuskarta tare da dafe bangon da hannu yace ki shirya anytime from now Zaki
ji yanda akeyi.
Ya tallabota yasa