Showing 30001 words to 33000 words out of 88777 words

Chapter 11 - SO NE KO KIYAYYA COMPELET BOOK BY MAMAN FAREESA.doc

idan ta kirashi zata Aikesa yamata k'aryar wani uzuri saisu rabu lafiya"girma da Arzik'i ta Aiko kiransa ta bashi kud'i 2k yasiyo mata goro"shine yace"mata kallon ball zaije"to nasan daya fita yana wajen kallon ball d'in"tunda yajima be dawoba"shine tazo tana mitar Abiyata kud'i ko goro.....shikenan zan ganshi"Amma umma kinsan dai ta Aikesa be jeba zata had'ashi da Abba ko?"hakane Amma shima yanzun yasan halinta ai"beyi mgn ba yamik'e tsaye yana kallon wrist watch d'insa yace"umma zanje masjeed kar a Ajiyemun lunch"sbd zakaje gidan k'anwar uwarka maimuna kaci wanda ta zuba maka Asiri ko?"shiru yayi kansa Ak'asa k'irjinsa na bugawa"yana tunanin me ummi ta tsarewa umma Aduniya??bata koma mgn ba ta tashi tabar parlourn"cikin wani yanayi yaya Aliyu yafito da nufin yatafi masjeed yayi Alwalah d'in Acan....saidai yana fitowa ya hango in'am tsaye itada Abdallah Abokin mukhtar suna mgn...kansa yaji yasara damuwar na zamar masa guda biyu"rufe k'ofar get d'in yayi da k'arfi"wanda k'arar yasaka In'am d'ago kanta da sauri suka had'a ido da yaya Aliyu dake k'ok'arin tafiya....gabanta yafad'i dama wajen nafeesa zataje"shine ta fito ta gansu da yaya mukhtar ta tsaya suka gaisa"yaya mukhtar d'in yashige ciki yabarsu"Abdallah na tambayarta sunanta da matakin karatunta??.....sosai in'am ta tsorata da irin kallon da yaya Aliyu ke jifar ta dashi"da sauri ta koma gida duk kuwa yadda Abdallah yaso ya tsaidata"shima daya juya yaga inda take kallo"Aikuwa suka had'a ido da yaya Aliyu"yabishi da mugun kallo ya wuce.....tana shigowa ta sami ummi zaune tana duba hand bag nata taga kud'i masu yawa y'an 1k Aciki"zama gefen ummin tayi tana fad'in ummi! kallonta tayi fuska Ad'aure tace"ina kika sami kud'i?lah hummi yayane yabani da zanje wajen saloon"rok'arsa kikayi kenan?"ah ah wlh"danace masa inada kud'i ma saiya Amshi jakar yasamun kud'in da kansa"kuma dama yabani dubu biyar jiya kud'in lalle"to kin gode dg yanzun karki koma Amsar masa kud'i kina jina?"dato ta Amsa ta Amshi jakar zata shiga d'aki Auwal yashigo da sabon wankansa"yanata d'aure fuska ko kallon In'am beyi ba"kai broth irin wannan zazzafan wanka haka?tsaki yaja yana fad'in ummi kinga dai yaya yamun tsakani da ita Amma tana shiga sabgata?"d'azun kinga Abinda yamun sbd ita?"kamar ummi zatayi dariya tace"kayi hak'uri ka k'yaleta"ke kuma ki shiga hankalinki ki tsaya iya Inda ya Ajiyeki"dariya In'am tayi batace komaiba ta wuce ciki.....har yamma tayi in'am bbu wanda yace"tazo yamik'a ta islamiya"har 4 tayi"ummi tace"taje taje ta hau nafef"tunda yaya sulaiman da yaya yusuf suna kasuwa balle su kaita"kuma bata shiri da Auwal daya mik'a ta kan mashin nasa"har kuka tayi sannan ta tafi islamiyar"koda aka tashi saman nafef ta dawo......wasa wasa kusan 6 days rabon yaya Aliyu da part d'in su in'am kuma itama bata koma ganin shiba"har kuma zuwa gidansu part d'in mommy tayi Amma basu had'uba"gefe guda kuma Abdallah yakamu da soyayyar In'am Acikin zuciyarsa"saidai duk yadda yaso ta kulashi tak'i kulashi d'in"yayinda zuciyar In'am tana jin kewar yaya Aliyu sosai"ta kuma tabbatar kosu yaya sulaiman basu bata irin kulawar dayake bata...
Agefe guda kuma farooq shima yakamu da matsananciyar soyayyar in'am"yaso yazo gidansu yaganta" sady ta nuna masa ba suyin zance ya bari gobe monday"yaje d'aukarta a skul saisu had'u da in'am d'in suyi mgn.....
Ayu yakama lahadi kuma Agobe ne zasu koma skul"kamar yadda yaya Aliyu yace"sai sati na sama"wajen k'arfe 2 na rana"in'am ta fito dg cikin d'akinta ta zauna Agefen ummi" tanata b'ata rai"ke wai lafiya kiketa wani bak'in rai??ummi wai meyasa yau kwana 6 kenan yaya yadena zuwa??"wane yayan?wannan me tubarau d'in mana"ta fad'a tana turo baki"ni kuwa ina zan san dalili in'am?"ko kin masa wani laifi ne?"nifa tun ranar daya kaini saloon yasamu muna mgn da Abokin yaya mukhtar Ak'ofar gida dg ranar kofa ganinsa ban koma yiba"ki kirashi ummi kiji lafiya?"zan kirashi An jima"kije ki goge yunifoam naki"dato ta Amsa tabar parlourn"ummi tayi shiru tana tunani"dama ranta yabata kodai beda lafiya ko kuwa fushi yakeyi da In'am ita kuma a wautarta bata fahimci fushi yakeyi da itaba"to zata nuna mata sunyi waya bbu matsala aiki ne yamasa yawa"itama Aganinta gara yayi baya da In'am sbd mahaifiyarsa..... In'am kuwa tana gugar tana tunanin ko ummi ta kirashi d'in?"harta gama lokacin k'arfe 3 saura"fitowa dg cikin d'akin tayi ta sami ummi da bak'uwa Anty safiya( k'anwarta uwa d'aya uba d'aya)ah ah???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? my doughter"d'an murmushi In'am tayi ta gaidata"kafin ta kalli ummi tana turo baki tace"ummi kin kirashi?"d'aure fuska tayi tace"kinsan bansan matsawa ko?"shiru tayi batace komaiba ta mik'e tsaye zata fita"ina zakije?gidan su meena( Amak'otansu take) shiru ummi tayi"Anty safiya na murmushi tace"ina Aliyu?"cak In'am ta tsaya tak'i fita"ummi na murmushi tace"yana nan hjy nacemun yana zuwa gaisheku akai akai?"wlh kedai bari ummi"mutumin nan nada kirki da Alkhairi kamar jika da kaka haka sukeyin Raha da hjy.(mahaifiyar ummi) In'am fita tayi tana b'ata rai"kanta bbu d'an kwali sai mayafin bak'ar jallabiyar jikinta kawai ne saman kanta"Ahaka ta fito dg gida zuciyarta na umartanta da taje gidan su nafeesa"Aikuwa tana shigowa gabanta yafad'i dataga motar yaya Aliyu a parking lot"Alamar yana gidan"can gefe kuma ta hango yaya sulaiman da nafeesa suna mgn"wanda shine keta surutunsa ita kanta Ak'asa yake"yana zaune kan resting chair ita tana dg tsaye"In'am ta bisu da kallo bbu ko k'iftawa"yaya sulaiman na lura da ita ya banko mata harara"ta d'auke kanta tana gunguni tana fad'in waishi nan son nafee yakeyi?"da wannan tunanin ta nufi part d'in yaya Aliyu tanata y'an kalle kalle sbd kar umma ta ganta.... Ahankali ta tura k'ofar parlourn"ni'imtaccen k'amshin turarensa dana Air fresheners da turaren wuta yadaki hancinta"ta lumshe ido tana yin sallama cikin siririyar muryarta kamar bataso"yaya Aliyu na zaune kan kujera 2seeter"yamik'e dogayen santala santalan k'afafuwan sa Asaman center table yana girgizasu"yana sanye da wondo 3 quarter da t-shirt"sumar kansa tasha gyara ta cika sosai"da Alama tana son Aski"yana sanye da tubarau fari idanuwansa Alumshe kamar meyin bacci"ga Abinci nan samqn center table A aniye Amma beciba....da farko da yaji sallamarta ya d'auka ko gizone take masa"Amma da yaji motsin rufe k'ofar datayi ta shigo sai ya bud'e lumsassun idanuwansa da sukayi jaa"yana binta da kallon k'asan ido"k'asa kan carpet ta zauna tayi k'asa da kanta tana fad'in yaya ina wuni??"shiru yayi yak'i Amsawa"saima jeho mata tambaya yayi kamar haka"menene?toka Amsa gaisuwata mana"zancen kikeso aja?ki fad'amun meye ki tashi ki bani waje"batayi mgn ba tafara k'ok'arin tashi sbd yabata haushi....koma ki zauna ki fad'amun meye?"yayi maganar murya Akausashe yana d'aure fuska dukda ba kallonsa takeyi ba"nidai tunda baka buk'atar zuwana basai najeba"kuma fa naga an kwana biyu banganka ba"sai nazo naga lafiya??.....iya nan ta fad'a tayi shiru"shi kuma sosai yaji sanyin kalamanta Aransa sbd ya fahimci ko yaya tadamu dashi"saidai ya lura batama san meyasa yafita harkanta ba ay'an kwanakin....shiru yayi kusan mintina 5 kafin cikin jarumar muryarsa yake fad'in 2 days normal nake na fita dg harkan kine sbd ganin kin d'auka kamar ina takuraki ne...nice nace haka kuma yaya?"ta fad'a tana d'ago kanta ta tsuke d'an bakinta"yabita da kallo yana fad'in gata nake miki da kulawa dake maryam sbd inaso kiyi karatu"Amma ke hankalinki ba'a nan yakeba"rannan da muka dawo fita kikayi bakimun mgn ba" na fito zan tafi masjeed na sameki da yaro nan kuna fira"ke harkinyi girman fira da wani banza ko?"to yayi kyau ai"tunda haka kika zab'a fine kije kici gaba rayuwarki nina cire hannuna Akanki tun..... knocking d'in da yaji yasaka yayi shiru k'irjinsa na bugawa sbd muryar umma da yaji tana fad'in Aliyu wai kana inane??ita kanta in'am gabanta wani irin mugun fad'uwa yayi ta tashi tsaye da sauri tana zaro ido.....
'?

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

d'?=ؓ? SONE KO K'IYAYYA
=ؓ?d'?

27&28



.........Da kallo kawai yaya Aliyu yakebi in'am dashi" shima yana mik'ewa tsaye bbu wata Alamar damuwa ko razana Atare dashi"yaja hannunta da sauri ya nufi d'akin daya keyin exercise Aciki da ita"batare da yace komai ba"tana shiga yajawo k'ofar yarufe"hakan yayi daidai da shigowar umma parlourn"yasaki wata iriyar Ajiyar zuciya Ab'oye yana hamdala ga ubangiji cikin zuciyarsa"yasan ba wani yabu umma zata masa ba idan ta ganshi saidai tayi fad'a kawai "In'am kawai ke beso ta furtama wasu kalmomi marar dad'i.....wai baka jine ina mgn?da sauri yashafa kansa yana fad'in ina cikine yanzun na fito umma"dama bakaci Abincin ba?"ta fad'a tana kallon warmers d'in Abincin"yanzun zanci saina fita nayi la'asar"takalmin waye wannan??k'irjinsa yabuga! Amma saiya b'oye yanayinsa batare daya kalli takalmin ba yace"nafeesa ta mantasu d'azun da tazo gyaramun d'aki"tab'e baki tayi kafin tace"Anjima ka tabbatar kaje gidan gaisuwar nan dan Allah"insha Allah umma zanje"dg haka ta juya ta fita dg cikin parlourn"yaya Aliyu yasaki Ajiyar zuciya yaje ya murza key jikin k'ofar"kafin yaje yatura k'ofar d'akin dayake yin exercise"in'am na tsaye tanata zare ido duk tayi gumi....sosai yaji tausayinta"yalura tana tsoron mahaifiyar tasa sosai"shiyasa duk idan yatuna da umma bata son ummi da Ahalinta sai yaji tausayin kansa daya kamu da soyayyar In'am...zo muje parlourn kici Abinci... yafad'a yana kallon ta"k'asa tayi da kanta tana fad'in na k'oshi tafiya zanyi"dama ba wajena kika zoba?"to Amma yaya shine kace naje na baka waje ko?"kin b'atamun rai ne maryam shiyasa"to ai nace kayi hak'uri ko?"to zokiji idan kinaso na hak'ura"batace komaiba tafara tafowa kanta Ak'asa shi kuma yanata kallonta"bana hanaki yawo bbu d'an kwali ba?"narasa meyasa bakya son kitso?"yafad'a yana janyewa dg bakin k'ofar ta fito tana fad'in zafi ke Akwai kitson yaya"hmm! ragguwace ke kawai"yafad'a yana kama hannunta....wani iri taji Ajikinta harta d'ago kanta suka had'a ido dashi"itace ta fara janye idanuwanta da sauri tana jin fad'uwar gaba"wanda batasan dalili ba"suka nufo cikin parlourn yana rik'e da hannun ta....kinsan Allah zan b'ata miki rai"ki zauna muci Abinci"nasan dama Ai Abinci Abokin gabarkine ko? bafa haka bane yaya Aliyu" lokacin islamiya yakusa kuma ni naci Abinci....ta fad'a Ashagwab'e tana k'ok'arin janye hannunta dake cikin nasa"beyi mgn ba yacika mata hannunta yana kallonta"to yaya yanzun ka hak'ura tunda nice nayi laifi ko?"ya zanyi maryam na hak'ura Amma idan baki zauna kinci Abinci ba bazan hak'ura ba" kaima yaya baka son cin Abinci duk ka rame....sai kuma tayi shiru tana dana sanin furta Abinda ta fad'a"sbd tasan halinsa karya mata wata mugunta"shi kuwa da ido yatsareta yana tunanin dama Ashe tana kallonsa har gashi ta gane yayi rama"bece komaiba yabud'e warmers d'in Abincin yazuba musu"yaya ni wannan yamun yawa"kuma ni shinfaka bata dameni ba"ta fad'a tana kallon Abincin kamar zatayi kuka....na riga na zuba sbd haka wajibi kici ki tafi ki shirya na saukeki"nafef zan hau"d'aure fuska yayi yace"Akan me?"Amma yaya yaushe rabon daka kaini islamiyar koka saka wani ya kaini??"maryam bansan yaushe kika rainani har haka ba?"kinsan dai bansan dogon zance da jan mgn ko?"koma miye Ai laifin kine"maganata dake ta k'arshe"duk ranar da nakoma ganinki da wani namiji kuna mgn bbu wani dalili me k'arfi wlh zan baki mamakin daban tab'a bakiba"oya d'auki Abinci kici"yadda taga bbu Alamar wasa kan fuskarsa yasaka batayi musu ba" taja plate d'in Abincin ta aza samqn cinyarta tayi bissimilah ta fara ci kamar mecin magani"kuma badan bbu dad'i ba"ga uban nama yasaka mata Amma tak'i ci"shi kuma yana cin Abincin yana duba time har ukku da rabi tayi"mintina 10 na baki ki idar kije kisaka yunifoam kizo muje na saukeki"dan Allah na k'oshi yaya Aliyu"shareta yayi yak'i mgn"bbu shiri taci fin rabi tana nishi tace"na k'oshi wlh"ki tashi kije"iya Abinda yafad'a kenan yana cigaba da cin Abincinsa"ta mik'e tsaye tana b'ata fuska ta d'auki plate shoes nata ta nufi k'ofar"saida ta murza key sannan ta murd'a handle d'in k'ofar ta fita"me tubarau dake binta da kallo ya sauke Ajiyar zuciya yazuba ruwa yasha ya mik'e tsaye yawuce ciki sbd yayi Alwalah yaje yayi sallah saiya kaita islamiya d'in....
Anutse yabaro part nasa zuciyarsa wasai sbd shiryawar da yayi da In'am"fushin nan da yayi da ita na 6days yaji jiki"dan ba kad'an ba yayi missing nata"yanata tunaninta"yanufo bakin get"hakan yayi daidai da shigowar mama gaje da zubaida Agidan"da kallo yabi mama gaje bbu ko k'iftawa ta cikin bak'in tubarau nasa sbd canzawar da yaga ta masa"wanda in baka saniba zaka d'auka kamarma be gansuba"zubaida na kashe murya tana karairaiya ta gaidashi"yatura k'ofar get d'in yana fad'in mama ina wuni?"be jira Amsar taba yayi gaba yabar musu daddad'an k'amshin turarensa"mama gaje dake sanye da wani had'add'en leshi blue da mayafi blue"ta tab'e baki tana fad'in karki koma gaidashi dg yau tunda baya Amsawa"ta fad'a tana canza tafiya"ta k'ara fito da sark'ar dake wuyanta ta yadda za'a gani"bbu kuma laifi tayi kyau sbd hasken bleeching data keyi"zubaida ma dubai Abaya ce Ajikinta tayi kyau da hasken mai itama"suna k'ok'arin wuce part d'in mommy"sukaga yaya sulaiman da nafeesa suna zaune kan resting chairs suna mgn da yunifoam d'in islamiya Ajikinta...mama ina wuni?"cewar nafeesa kanta Ak'asa"lafiya qlau"ina wuni?"cewar yaya sulaiman"ikon Allah! ka rik'e taka gaisuwar tatama ta wadatar"tana fad'in hakan ta yatsina fuska tayi gaba"duk kallon mamaki suka bita dashi"kasancewar sunsan ko wacece ita Awajen umma"suna yin gaba zubaida tace"gaskiya baki kyautaba mama"ya gaisheki kin disgashi? Eh nayi ai d'an mak'iyiyar yaya hauwa neshi"da Alama k'ilan son nafeesar yakeyi"to A banza A wofi muddin ina numfashi Adoron k'asa bazan bari yaya hauwa ta Amince Aliyu ya Auri wannan shegiyar yarinyar me kama da Aljannu ba...shiru tayi gabanta na wani irin mugun fad'uwa sbd Abba data gani zai rab'asu ya wuce yafito dg parlourn umma"in....ina wuni Alh?"lafiya qlau! Iya Abinda Abba yafad'a kenan yayi gaba"bema ji gaisuwar da zubaida ke masa ba"Allah dai yasa beji mena ceba ni gaje"ta fad'a suna tura k'ofar parlourn suka shiga"umma da Abdul hakeem da yaya isma'il na zaune a parlourn"umma ta bisu da kallo tana Amsa sallamar su"Aranta tana fad'in dama nace yadda kika kori kanki da kanki kece zaki dawo da kanki d'in"saidai hasken dataga mama gaje da zubaida sunyi yabata mamaki"bata gama mamaki ba"saida mama gaje ta zauna ta cire mayafi suna gaisawa"tana yatsina fuska tace"ga zubaida nan zata zauna Anan zamuje wajen taronmu na y'an kasuwa sbd Abubuwa sun k'ara kud'i"idan nadawo zan biyo natafi da ita gida"isma'il da Abdulhakeem suka gaisheta suka fita"umma na murmushi tace"kasuwanci kika fara kenan?"Eh sati 2 kenan kuma Alhamdllh"bara natafi kar Ayita jirana"ta fad'a tana gyara mayafinta"umma tabi suturan jikinta da kallo tana mamaki"wanda mama gaje na lura da hakan"Aranta tace"kin zata d'aura manyan kaya saike matar me kud'i ki cire ki bani kwance"to yanzun na wuce wannan matakin.... kud'i y'an 500 guda 4 ta zaro ta mik'ama zubaida tana fad'in gashi Idan kin buk'aci wani Abu"kafin zubaida tayi mgn"wayar mama gaje tayi ringing"ta zarota dg cikin jaka tana fad'in kinga yaya hauwa Anata kirana saina dawo"dg haka ta fice"umma baki bud'e take binta da kallo harta fita dg cikin parlourn....fitowar mama gaje dg gidan"yayi daidai da In'am ta bud'e gidan gaba na motar yaya Aliyu zata shiga"shima yana k'ok'arin shiga driver sit"kallo d'aya ta musu ta d'auke kanta tayi hanyar titi"tana tunanin idan tadawo saita sanarwa umma ta ganshi da yarinyar nan....
yaya Aliyu yana driving d'in yakira me yimasa Aski yasanar masa nanda y'an mintina yana nan isowa"In'am dai na saurarensa har yagama wayar batayi mgn ba"kallonta yayi yana fad'in gobe karki bari yusuf yacemun kin b'ata masa lokaci"k'arfe 7 ki tabbatar kun shirya"7:30 tayi muku a skul"to yaya nifa bacci nake komawa idan nayi sallah sai wajen 7 d'in nake tashi ko?"kuma wannan yaya yusuf d'in yayita zagina yana mun fad'a"ke kuma bakya son fad'a gashi bakyajin mgn ko?"to bari kiji muddin kika b'ata masa lokaci baki shiryaba"da kaina zanzo natasheki da bulala"meyasa bazaki kwanta da wuriba sbd ki tashi da wuri?"shiru tayi tak'i mgn sbd taso yagoyi bayanta Amma yak'iya"shiru shima yayi be koma mgn ba...sadda suka iso islamiyar hud'u saura minti 8"dama kuma 4 daidai suke shiga Aji"sadda ta fito dg cikin motar"su kuma su Aseeya su ukku zasu shiga ciki...... maryam! zonan ki Amsa"yafad'a cikin sanyayyar muryanshi yana fitowa dg cikin motar"in'am ta juyo tanata b'ata rai"Aseeya ta tsareshi da ido tana kallo kamar zata cinyesa" tana tafiya har tana yin tuntub'e bata luraba"In'am dake lura da ita taja tsaki sbd mugun haushi taji tabata"ta wani gallah mata harara"yaya Aliyu da farko ya d'auka koma shine tayima tsakin"saida yakalleta yaga yadda ta harari Aseeya dake k'ok'arin shiga cikin get d'in makarantar"Anan ya fahimci da ita take....ina wuni?"cewar Aseeya tana d'an murmushi"yaya Aliyu yamata kallo d'aya ta cikin bak'in tubarau nasa yace" lafiya qlau.... b'ata fuska In'am tayi tana cewa"yaya shine ka Amsa gaisuwar wannan y'ar rainin hankalin?"maryam bazaki dena wannan rigimar da yaraba ki nutsu kiyi karatu?"ina fayi ko?"shikenan da dare zanzo na duba books naki"to gani ko?"saikin gama b'ata ran saina sallameki ko?"shiru tayi tana dai tsaye gefensa tana wasa da yatsun hannunta"yayinda tuni su Aseeya sun shige ciki.... Ahankali yasaka hannunsa cikin Aljihun 3quater d'in dake jikinsa yazaro big bom da wata chacoolate yamatso yana mik'a mata"d'an murmushi tayi tace"yaya ban manceba tun ina js 1 kake bani irin wannan chacoolates d'in da big bom"har na girma baka dena bani ba"ta k'are maganar tasaka hannu biyu ta Amsa tana masa godiya"shidai yana kallon ta can yamotsa red lips nasa yana fad'in daga dai iya js 1 d'in kika iya rik'ewa"Amma tunda kin girma zan dena baki ko?"nidai bafa haka nake nufi ba"ki wuce kije"batace komai ba ta juya ta tafi"saida tazo zata shiga get ta juyo ta kallesa taga yana danna waya"ta shige ciki tana b'ata rai"yaya Aliyu yayi murmushi sbd tunda ta juya yake kallonta da yaga zata juyo yamaida idonsa kan waya"motar yabud'e yashiga"ya aza kansa saman sitiyarin motar ya lumshe ido yana tunani.....yafi mintina 10 Ahaka sannan cikin mutuwar jiki yaja motar yabar wajen....
cikin sa'a mama gaje ta sami nafef ta shiga bayan ta gama waya da hjy wasilah"wani d'an k'auye ne yakaita"ta biyashi 1500"bayan ta sauka ta hango hjy wasilah nesa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login