Showing 15001 words to 18000 words out of 88777 words

Chapter 6 - SO NE KO KIYAYYA COMPELET BOOK BY MAMAN FAREESA.doc

yaya?"cewar nafeesa dake tsaye bayansa"beyi mgn ba da sauri yazuro kansa cikin motar yana d'ago fuskarta yatsareta da firgitattun idanuwansa yana kallo Atake ya fahimci suma tayi"be furta komai yasureta gaba d'ayan ta yafito da ita dg cikin motar"nafee na mamaki ta rufe motar tabi bayan yaya Aliyu daya wuce reception da wani irin mugun sauri"gaba d'aya masu ganin likita da masu jinya da nurses d'in dake awajen suna kai da kawowa Aka bishi da kallo Ana mamakin wacece wannan me matuk'ar sa'a da dr Aliyu yayi dakonta?"wanda kallo d'aya zaka yimasa ka hango damuwa Atare dashi"kai tsaye Amenity room 10 yanufa da In'am wacce batasan Inda kanta yakeba"suna shigowa ya kwantar da ita samqn bed yana kallon nafeesa data shigo yace"ina zuwa dg haka yafice dg cikin d'akin da sauri"taja ajiyar zuciya tana fad'in ikon Allah wai duk rashin lafiyar in'am d'ince ta tashi hankalin yaya haka??"bata rufe bakiba wata nurse da dr salma suka shigo cikin d'akin"da alama gulma ta kawosu"nafeesa na kallonsu basuyi sallama ba"kuma sunata kallon in'am dake kwance samqn bed"shiru tayi tana jiran taji meye zasuce??.....dan Allah bewar Allah miye matsayin wannan patient d'in Awajen doctor pls?"cewar dr salma sbd ta gane fuskar in'am itace yazo da ita last 2 days harta harareta"nafeesa ta yatsina fuska dan itama ba kanwar lasa bace"tana binsu da wani irin kallo na mamaki tace"duk suna wajen koyon sallama su Amsar tambayoyin naku....bata rufe bakiba yaya Aliyu yashigo da sauri cikin d'akin yana rik'e da wasu ledoji"yana ganin sister hakeema da dr salma yahad'e rai"Atake duk suka daburce"sbd doctor Akwai kwarjinin tsiya"key d'in motarsa ya mik'ama nafeesa yana fad'in kije ki bud'e ki kamun takalmin maryam"dato ta Amsa cikin ladabi ta karb'i key d'in ta fita"tana fita shi kuma yanufi gefen bed d'in yana kallon in'am yazaro abinda zai buk'ata Aledar.....Ayya doctor naga tana jin jiki ko?"banza ya musu yana duba wrist watch nasa batare day??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a kalli gefen dasuke ba yace"hakeema you are fire! kije khalil yabaki takarda(PA) d'insa"innalillahi wa inna ilaihir raju'un! na shiga ukku menayi doctor ka koreni?"3 minit na baku kuje ku bani waje"ke kuma saura laifi guda kibar Aiki nan har Abada"yafad'a yana kallon salma"kafin yaci gaba da cewa"Akanme zakuzo kumin tsaye Anan?"kiranku nayi ko kuwa gulmace ta kawoku?"dan Allah kayi hak'uri katai.....karma ki wahalar da kanki kuje ku bani waje"ya k'are maganar cikin zafin rai"yana fad'in hakan yamatsa ya cirema in'am hijab nata duk tayi zufa"hakan yayi daidai da shigowar nafee"jiki Asab'ule su dr salma suka fice"nafeesa ta Ajiye takalmin ta zauna kan wata farar kujera"yaya Aliyu na Aikinsa yana zancen zuci"drip yasaka mata"sannan yamata Allurai guda biyu"kafin yashige bath room"be jimaba yafito da towel jik'e da ruwa"ya zauna Agefen kan in'am yafara danna mata Asaman goshi da gefen wuyanta"yana mata dubarunsu na likitoci sai gashi numfashinta ya daidaita ta bud'e idanuwanta tana ganin jiri da d'akin na juya mata"dg nan kuma bacci ya d'auketa"yaya Aliyu yasaki Ajiyar zuciya ya sauka dg samqn bed d'in ya shanya towel d'in samqn k'ofar bath room"ki zauna da ita zanje nayi sallah"yana fad'in hakan yafita"kai tsaye office nashi ya nufa"bayan ya zauna ya kira ummi"bugu biyu ta d'auki wayar tana masa sallama"ya Amsa yana fad'in ummi abama sulaiman ruwan zafi da Abinci yakawo idan ta farka saita ci"to shikenan Aliyu yanzun zai kawo in sha Allah"sannu da k'okarin d'awainiya"Allah yasaka da Alkhairi.....ummi ki denamun godiya dan Allah"dg haka yakashe wayar yana lumshe ido had'e da shafa tattausan suman kansa fuskar in'am na masa gizo"yad'an saki guntun murmushin daya fito masa da kyawunsa yana fad'in na kasa binne Abinda ke zuciyata game dake *my Angel* raina bani yakeyi kamar zaki guji *me tubarau* naki"Idan kika gano matsayin dakike dashi Azuciyarsa"naso na hak'ura dake Maryam ko dan problems d'in cikin gida Amma zuciyata ta kasa hak'uri"Ayanzun dana furta miki kalmar SO shikenan kin Ida gama rainani"dama Ayanzun fama nakeyi dake....be gama wannan tunanin zucin ba"wayarsa tayi ringing"Abin mamaki yaga safwaan ne"k'in d'aukar wayar yayi"dan shi yau tunda yazo Asibitin bema ganshi ba"baya so idan yana tsaka da tunanin Angel tashi wani ya katse masa"toilet d'in dake cikin office d'in yashiga yayi Alwalah"bayan yafito yatafi masjeed.....
Ab'angaren safwaan kuwa hankali tashe bahbah ya iso yaka masa labarin yadda Akayi"tsaki safwan yaja yana fad'in ka b'ata mana Aiki"sbd nasan yanzun zaiyi bala'in saka ido sosai Akanta"sannan fatana Allah yasa bazai gane motar nan ba"to kasiyar da ita mana"bakada hankali bahbah"sbd wani banza zan siyar da motar danake tak'ama da ita?"never wlh"kama dena wannan banzan tunanin"to yanzun dai ogah saidai ka sake wata dubaran"wlh hankalina yatashi dana hangosa tsaye yana jifar motar nan da mugun kallo na tuhuma"na tabbatar mukayi Arba dashi da wuya na iya k'watar kaina"sbd kallo d'aya na masa na fahimci zaiyi jarumta, dan irin murd'add'en jikin nan garesa irin na masu k'arfin tsiya.....doguwar tsuka safwan yaja yana fad'in kai wawa ta yaya zaka yabesa Agabana?"kamun shiru kawai tunda kayi sokonci"shiru bahbah yayi sbd ya fahimci safwan yaji haushi"tsaki kawai safwan keja yana tunanin shin yaya zaiyi da dr Aliyu me tubarau ne Aduniya??
kimanin kwana 2 kenan da had'uwar mama gaje da hjy wasilah"mama gaje ta gama shawara da zuciyarta koma miye zatayi indai zatayi kud'i ta sami duniya"Ayau tun wajen k'arfe 10 na safe tayi ma gidan hjy wasilah tsinke"ita kad'aice tasamu Agidan had'add'e me kyau"ko me gadi da mai aiki bata dasu sbd tsoron saka ido"zama mama gaje tayi suka gaisa tanata karema parlourn kallo"Aka Ajiye mata soyen kaji da lemo Agabanta"hannu baka hannu k'warya ta d'auka tanaci tana fad'in lalle wasilah kin samu daula wlh"kedai bari naci me kyau na d'aura me kyau"nafita gari banida matsala"dan ko zawara wana duk na koresu bama yanzun zanyi Aure ba gaskiya"tab'e baki tayi tace da gaskiyarki ,ni kaina dole tasaka nake zaune da lawal Amma danayi kud'i zan rabu dashi"ko yau koko da k'osai yabani Abin karin kumallo"wata iriyar dariya hjy wasilah tayi tana fad'in kinyi shawaran kenan?"eh nayi nagama"koma miye zanyi indai zan samu"koda kisan kaine zaki iya? gwalo ido waje mama gaje tayi tana Ajiye cup d'in lemun data shanye tace"kisa fa kikace wasilah?"k'warai kuwa"Anya zan iya kuwa?"ai dole ki iya sbd kinji sirrin mu"rashin Amincewarki zai iya sawa dg yau keda ganin kowa naki har Abada"bangane me kike nufi ba? ta fad'a cikin fad'uwar gaba tana zaro k'ananun idanuwanta"hmm! to bari kiji ba'a jin sirrinmu kuma Ak'i yarda Ayi Abinda mukeyi Atsira"muddin bazaki shiga k'ungiyarmu ba tofa Ayanzun dodo zan bashi sunanki yazuk'e jininki"sbd inada tabbacin kika bar gidan nan saikin sanarwa wani sirrinah"dukda ban fito zahiri na miki bayani menakeyi ba"Amma nasan ai zaki fahimci menake nufi"ta fad'a tana d'ukawa k'ark'ashin kujera ta jawo wata tasa"yashine da takardu da Ashana da wani magani Agefe"mama gaje nata zare ido jikinta na rawa ta kasa mgn"Ashanar ta k'yasta ta kunna takardar"wutar ta kama tayi saurin d'ibar garin maganin ta zuba tana wani irin nishi da kiran sunan wani Abu marar dad'in ji.....mama gaje na k'ok'arin mgn ta ganta itada hjy wasilah cikin wani daji"ta saki k'ara tana salati"Atake k'asa ta tsage wata halitta me ban tsoro ta fito tana wani irin kuka cikin sauti marar dad'i"Atake mama gaje ta sume....=??>?#?
Da tunanin jikin in'am yaya Aliyu yayi sallah da yimata Addu'ar samun lafiya"fitowa dg cikin Asibitin yayi ak'afa yaje yasiyo mata nama kala 3"kaza ,tsire,balango=? ?"kafin yanufo cikin Asibitin"tafiya yakeyi cikin nutsuwa da aji"batare daya damu da kayansa da in'am ta b'ata da Amai ba"yana kuma tunanin daya zamar masa farillah ,wanda ta dalilin tunanin yasaka be cika yawon mgn ba"saidai yayi shiru yana tunani"tura k'ofar d'akin yayi yana yin sallama can k'asan mak'oshi yashiga"yasami nafeesa zaune k'asa ta b'oye fuskarta Atsakkiyar cinyoyinta"yaya sulaiman dabai jima da kawo sak'on da ummi ta bashi ba yana zaune kan kujera yana murmushi da alama mgn yake mata"jin Alamar za'a shigo yasaka yayi shiru"kallo d'aya yaya Aliyu yamusu ya d'auke kansa yana maidawa samqn baby face d'in in'am"kasan ransa yana zaton sulaiman nafeesa yakeso"kuma be b'oyeba yana nuna mata"shima saiya dinga hasaso su shida in'am wai suna mgn ta b'oye fuskarta tana jin kunyarsa"bema san time d'in da murmushi yasub'uce masaba ya zauna Asaitin k'afafuwan ta"wanda wannan murmushin dayayi Akan idon nafeesa"wanda tayi mamaki rabon dataga murmushin sa tama manta"yaya sannu da shigowa"cewar sulaiman"yauwa komai kazo da shine?"Eh yaya"dama ummi tace"kaje gida ka huta nina tsaya nan zuwa sadda zata farka"girgiza kansa kawai yaya Aliyu yayi bece komaiba yana kallon yadda karin ruwan ke Aiki"tattausan hannunsa yasaka yadafa goshinta yaji bbu zafin"Ajiyar zuciya yasaki Ab'oye"yasan bbu jumawa zata farka"Agogon sa yakalla yaga 5 saura y'an mintina"sulaiman kaje shop d'in dake Awaje ka Amso mun toothpaste da brush"dato ya Amsa yana satar kallon nafeesa yafita"tunda na fita bata farkaba?"Eh yaya bacci kawai takeyi"ke kinyi sallah?"ai banayi"shiru yayi yana tuna saura 5 days in'am tayi period"sbd be mantaba tanada 14 yrs tafara"sadda zai tafi london"tun dg lokacin yana lissafin watanta"suna zaune bbu me mgn"nafeesa na tunani"shi kuma yana kallon fuskar in'am dataketa yamutsawa tana turo baki"kamar zaiyi murmushi Amma sai yayi k'ok'arin d'aure fuska irin yadda yasaba yimata"hamma tayi tana bud'e idanuwanta tana salati......saurin janye hannunta da suka sark'e dana me tubarau tayi"ta karema d'akin kallo"nafeesa nata kallonta tace"sannu ya jikin?"da sauk'i ta fad'a tana satar kallon mutumin nata"wanda shima ita yake kallo"yana jin kamar ya rungumeta Ajikinsa"yaya! kallonta yayi beyi mgn ba"sai ta b'ata fuska tana yarfe hannun dakeda kanula tana fad'in wlh zafi ni Aciremun"kinsan Allah ki nutsu kona b'ata miki rai"baya kusan k'arewaba sai Acire miki"shiru tayi tana k'ok'arin tashi zaune"nafeesa ta matso da pillow Ahannunta ta jingina mata"idanuwanta taff kwallah"ga wata iriyar yunwa tanaji"kuma bakinta har d'aci yakeyi"sannu sis kan yadena ciwon?"cewar nafeesa tana komawa ta zauna"Eh yadena bakina ne bbu dad'i daci yakemun"ke tashi ki had'a mata tea cup d'aya"cewar yaya Aliyu fuska Ad'aure"hakan yayi daidai da shigowar sulaiman rik'e da leda"yaya Aliyu ne ya Amsa sallamar tasa"ya harari in'am yana fad'in kin tashi kenan?"gobema ki koma shiga acikin ruwa"wlh idan nine kai yaya barinta zanyi da ciwon tunda itace ta jawoshi"yafad'a yana Ajiye ledar"in'am ta fashe da kukan data rik'e tana kallon yaya Aliyu dake danna waya"wanda Ada ita yake kallo da yaga zata kallesa yamaida idonsa kan wayar"yaya Aliyu kaga Abinda yaya sulaiman kemun ko?"ni wlh Amaidani gida wajen ummi.....tsaki yaya sulaiman yaja yana fad'in sauk'inki guda kina gadon Asibiti Amma zaki warke ai ko?"dg haka yafita dg cikin d'akin"nafeesa nason tayi dariya ta danne"saima tashi tayi ta kawoma in'am dake hawaye tea d'in"k'in Amsa tayi tana hararan tea d'in"bazaki Amsa ba?"yafad'a cikin tsawa"jikinta har kirma yakeyi ta Amsa"kije ki zubo Abinci plate guda" sannan ki bani waccan ledar"yafad'a yana Amshe cup d'in tea d'in ya Ajiye gefe"yamik'e tsaye yashiga bath room"nafeesa na murmushi murya can k'asa tace"inye in'am y'ar gatan yaya Aliyu"harfa d'aukarki yayi d'azun da kika suma"harara in'am ta ballah mata tana cewa zqn gaya masa wlh"dakin saka na shiga ukku.....fitowarsa dg bath room d'in yasaka sukayi shiru"in'am ta kalli Abinda ke hannunsa"silva da brush"saman cinyarta ya aza mata silvan"sannan ya mik'a mata brush d'in batare dayace komai ba"ta Amsa itama batayi mgn ba"goran ruwa guda yad'akko acikin ledar daya shigo da ita"duk ya Ajiye mata gefenta"yajawo farar kujerar Agefen bed ya zauna yana satar kallon yadda takeyin brush d'in"nafeesa kuwa Abincin ta Ajiye ta taimaka mata har ta gama brush d'in"kafin ta d'auki silvan ta nufi bath room....kina jiran nace ki fara shan tea d'in?"yafad'a batare daya kalletaba"turo d'an bakinta tayi tana fad'in yaya A ina kamun Allura?"ban mikiba sai kin gama zan miki"zaro ido tayi tana fad'in dan Allah kayi hak'uri wlh na warke sosai "normal nakejina"shareta yayi yana murmushi Azuciyarsa na shirmen Angel tashi"sbd dama yaga ya zatayi yanuna be mata ba?ganin tak'i shan tea d'in yasaka yadawo gefenta ya zauna"saima Asannan ta lura da kayan jikin sa data b'ata masa"tayi mamakin duk masifar tsabtarsa dabai canza kaya ba"ta kuma lura ko Abinci be ciba yana anan wajen kulawa da lafiyarta"kallonsa tayi taga yana zuba mata naman kowane asaman Abincin"tayi d'an murmushi tana fad'in nidai tsire zanci yafi dad'i"bece komaiba ya d'auki cup d'in tea d'in yanufi gefen d'an mitsitsin bakinta dashi"ya Aza plate d'in Abincin samqn cinyarta"bbu musu ta Amsa tana sha"nafeesa ta fito dg cikin toilet d'in"saurin janye idanuwanta dg barin kallon su tayi tana fad'in in'am zanje shop d'in can nadawo"dato ta Amsa ita kuma ta fita....yaya! ta kira sunansa"beyi mgn ba yadai tsareta da manyan fararen idanuwansa"wai yaya kai kaci Abinci"kuma meyasa bakaje ka canza kayan ba???........
'?

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

d'
=?%?=ؓ? SONE KO K'IYAYYA =ؓ?d'
=?%?

15&16


.........A bazata tambayar In'am ta zoma yaya Aliyu"Amma miskilin beyi mgn ba saima koma d'aure fuska yayi yana cigaba da bata tea d'in"kauda kanta tayi tana fad'in yaya ina tubarau d'inka??" *MARYAM* yaushe zaki dena wannan surutun naki ?"to Amma yaya tambayar laifine?"ban saniba"duk wani kewaye kewaye da dubaran da zakimun sai kin shanye tea d'in nan kin kuma cinye wannan Abincin"yafad'a yana hararanta"shiru tayi batace komai ba"ta kuma sha Alwashin bazata koma tambayarsa komai ba"duk da k'asan ranta taji dad'in kulawar daya bata"Amma taji haushin k'in Amsa tambayarta da bai yiba"dukda itama Acikin k'ila wa k'ala ta masa tambayar koya Amsa koya disgata.....cup d'in da taji yakafa maya Abakinta yadawo da ita tunanin data lula"ta ida shanyewa"ta fara cin Abincin batare data yarda tama kallesaba"saidai ko rabi bata ciba taji Abincin ya isheta"naman kawai tayi taci"yaya Aliyu na danna waya yana satar kallon ta Ahaka nafeesar ta shigo ta shiga toilet"yaya Aliyu kuwa mik'ewa tsaye yyi yafita"In'am ta raka bayansa da harara tana fad'in duk wacce ta Aureka ta shiga ukku da ciwon baki and k'in mgn"da bakina wlh sai nayi mgn"Amma ba'a gabanka ba.....ke In'am bakida lafiyar kike masifa?cewar nafeesa data fito dg toilet tana kallonta"tab'e baki In'am tayi tace"bani ruwa nasha magani idan yazo kice masa nasha"ga kuma nama nan kici"zandai baki ruwan Amma bazan ciba tunda yaya bece ba"kina nufin shine yasiyomun?"sai kuma ta tuna da ziza milk d'in datasha d'azun tayi masa Amai Ajiki"to waye yakamun ita?ta tambaya Afili batare data san zancen yafito ba....... banganeba?"cewar nafeesa"shiru In'am tayi batace komai"nafeesa na murmushi tace"wlh yaya ne yasi miki wannan naman"bazan ciba bayan bece ba"wai d'azun kinga yadda yadamu da baki lafiya?"nidai dan Allah ki bani ruwan nasha maganin"ta fad'a cikin k'osawa"nafeesa ta d'aure fuska tana fad'in dama Aike ba'a miki gwaninta"ban tab'a ganin wacce yaya yadamu da itaba irin ki"Amma ke bakida mak'iyin daya wuce kamarsa"nafeesa nice nace miki yaya Aliyun mak'iyinane?shiru nafeesa tayi ta Ajiye mata ruwan gefenta bata koma mgn ba"in'am ta tab'e baki ta d'auka tana shan magungunan sannan ta Ajiye sauran"tana kallon window Anan ta fahimci An kusa magrib"gashi ko la'asar bata yiba"tana wannan tunanin yaya Aliyu yashigo cikin office d'in da sallama"nafeesa ta Amsa tana masa sannu ya Amsa mata da yauwa"yana satar kallon mutuniyar tasa data yi k'asa da kanta tamak'i yarda ta kallesa"matsowa yayi yazare maya drip d'in yana fad'in ki tashi nafeesa ta taimaka miki kiyi sallah kisha magani" dana dawo dg masjeed zan kaiku gida"uffan in'am batace ba, kamarma bada ita yake mgn ba"sosai yaji zafin Abun Aransa"duk idan tana masa haka sai yaji shakku Akan yadda ya zurfafa soyayyar ta Aransa"fita yayi be koma mgn ba"nafeesa taja tsaki tana fad'in inaso ki sani badan kinkai Aji ko wani matsayiba yaya Aliyu ke kulaki da kike masa haka"wlh sbd yayana zamu iya b'atawa dake har Abada"wace irice ke In'am?"mutum yana kyautata miki Amma baki gani?ni haka nakeyiwa yaya sulaiman ne?karki manta halayyar yaya Aliyu ce wannan rashin son maganar da d'aure fuskan meyasa bazaki sababa??.....bazan saba d'in ba nafeesa"ki rabu dani kamar yadda kikace kiga zan dena rayuwa ne?"yaya Aliyu yayankine uba guda"naji niba yaya bane gara kimun gori"daga yau bazan koma zuwa gidan kuba ko Amsar wani Abu na yayanki balle kimun gori"Inda nagode ma Allah Aiba rok'arsa nayiba ko?...tana fad'in hakan ta fashe da kuka ta sauka dg samqn bed d'in ta shige toilet"sai kuma nafeesar taji bbu dad'i kuma kamar bata kyauta ba"ita Abinne tsakanin yaya Aliyu da In'am takasa gane Aina hinsa"saidai kawai Akallesu Abarsu"tana wannan tunanin in'am ta fito dg toilet ta d'auki hijab ta kabbara sallah dukda jikinta bbu k'arfi"Amma zuciyarta Adake take....nafeesa kuwa kayan dake Anan ta d'an tattara sbd da yazo sai su tafi"in'am na Azkhar yaya Aliyu yashigo"shi kansa so yakeyi su tafi gida yayi wanka da sallar isha'i"rabonsa da Abinci tun break fast kuma ko yunwar bayaji"yaya mu fito ne?"cewar nafeesa?"Eh "yafad'a yana kallon gefen da in'am take dako motsi batayi ba"saidai ya lura da fuskarta bbu walwala kuma da alama kuka tayi"rasama meye zaice mata yayi"ya fahimci d'azun tayi fushi sbd be Amsa tambayar data masa ba"waya yake dannawa Amma hankalinsa na wajenta"har nafeesa ta fita rik'e da basket d'in da yaya sulaiman yakawo Abinci Aciki d'azun"in'am kuwa tasha Alwashin baza tayi masa mgn ba"tashi tsaye tayi tana gyara hijab nata ta zura takalminta plate shoes Ak'afarta"yana lura da hakan yanufi bakin k'ofar fita ya tsaya yana kara waya A k'unne" kamar da gaske waya zaiyi"shi kuma yayi haka ne sbd yaga iya gudun ruwanta ko zatazo tace ya gyara zata wuce...."in'am na ganin yayi tsaye saita koma samqn bed d'in ta zauna tayi k'asa da kanta....juyowa yayi yaga Abinda tayi"ya girgiza kansa yatuna time d'in datake y'ar k'arama"idan tayi fushi dashi haka takeyi... ki tashi inkin gama fushin na miki Allura"gabanta yafad'i ta d'ago kanta da sauri idanuwanta cike da k'wallah ta kallesa saidai ta kasa mgn"ya Ida shigowa cikin d'akin tayi saurin sauka dg samqn bed d'in tana fad'in dan Allah kayi hak'uri yaya Aliyu"ni banaso zafi ke Akwai "kuma nasha maganin fa kama tambayi nafeesa.....kuma nidai bazan bikuba" kuje kaida ita tunda tana mun gorin kai yayantane kana kulawa dani Amma bana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login