Showing 87001 words to 88777 words out of 88777 words

Chapter 30 - SO NE KO KIYAYYA COMPELET BOOK BY MAMAN FAREESA.doc

da in'am dan afi kulawa da ita"yayinda In'am ke zaune itama tanata cika tana batsewa za'a rabata da mijinta"koda suka iso gida k'in shiga ciki tayi"mommy ta d'aure fuska tana fad'in tsayuwar mekikeyi nan da bazaki shiga ciki ba?"sallama da yaya zamuyi"ta fad'a kamar zatayi kuka"sosai yaya Aliyu yaji sanyin kalamanta yafito dg cikin motar"umma dake goye da babyn ta dubi mommy tace"Aikinsan haushin mu sukeji sbd nace gida za'a maidota ko?"mommy tace"Ai dan Akula da itane ba wani Abu ba"to Ai bazasu ganeba"cewar umma tana tura get d'in gidan ummi suka shiga"In'am kuwa rungume yaya Aliyu tayi tasamishi kuka"dan ita sbd kishin kar wata ta janye hankalinsa yasaka dukta damu"Ahankali yashafi bayanta yana fad'in karki damu kullum sau biyu zan dinga zuwa na ganku"kiyi shiru my princess"nasan dai zanyi missing naku sosai"saidai kawai mu dinga waya ko?"hakane yaya ka kulamun da kanka Amana"bance ka....my Angel bama sai kinmun wannan warning d'in ba"ni banida lokacin ma kula wata"tsarin mace 1 gareni"koda inada tsarin mace sama da d'aya yanzun banida lokaci sbd yanayin Aikina"balle yaya Aliyu na MARYAM ne ita kad'ai har aljannah"murmushi tayi tace"Allah yasa"ya Amsa da Ameen"kafin yace"ki shiga ciki ki kula da shan magunguna kan time"sannan jibin da kaina zan kaiki skul najira ku gama exam d'in na maidoki (kasancewar exams s???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ukeyi)dato ta Amsa ta cikasa"sbd masu wucewa sunata kallonsu"yanzun can zaka koma ?"ah ah" Asibiti zan koma sai 10 pm natafi gida na kwanta cikin kewarki"Allah yasama na iya yin bacci"nima tunanin danakeyi kenan yaya"Amma bara natafi karsu gaji da jira"ta fad'a tana kallonsa"da kansa ya bud'e mata get ta shiga tana d'aga masa hannu cike da kewarsa"shima yad'aga mata"be tafiba saida yadena hangota...tana shigowa cikin parlourn umma da harma sun mik'e tsaye zasu fito tace"sai yanzun yaga damar barinki kitaho?"bafa laifinsa bane laifintane"cewar ummi tana hararar In'am"ta turo baki tayi zaune samqn kujera"su umma sukayi sallama suka fita....ummi na kallonta tace"sannu daddawa y'ar dad'i miji"wato Aliyu yafini ko?"dariya In'am tayi tana fad'in nifa ba haka bane ummi bazaki ganeba"kawai ina nan wata taje ta kwacemun miji"murmushi ummi tayi tana fad'in lallai Autah kinyi hankali"yanzun ya jikin naki?"da sauk'i ummi"to Alhmdllh"d'akinki nada zaku zauna na gyara komai"iya zata dinga saka muku ruwa tayima babyn wanka "sai wankin kayanku da zata dingayi"bayan kunyi 40 zan sallameta"dato In'am ta Amsa ummi ta mik'o mata babyn tana fad'in maza bata tasha kici Abinci"Ak'oshe nake ummi"to shikenan saidai zuwa k'arfe 10 zakisha farin kunu saiki kwanta"dato ta Amsa tana fara shayar da babyn tana rintse ido sbd zafi"wayarta tayi ringing, ta d'auka sbd ganin yaya Aliyu ne"hellow yaya"kina jina my Angel?"Eh yaya"idan zaki shayar da ita ki tabbatar d'akin ummi ko'a d'akinki ne"sbd kinsan dai su mahmood da friends nasu suna shigowa kowane lokaci"to yaya insha Allah zan kiyaye"dato ya Amsa yakashe wayar"In'am ta zare maman ta nufi d'akin ta ta zauna tacigaba da shayar da ita....

***************
Haka rayuwar In'am da babyn taci gaba da wakana bisa k'ark'ashin kulawar ummi da iya "kullum sai yaya Aliyu yazo da safe da dare"kuma be zuwa hannu biyu saida wani abu"idan yatafi kuma suna tare ta waya"ummi har mamakin irin wannan soyayya tasu takeyi"komai taji In'am tace"yaya Aliyu zata Ajiye mawa ko zata fad'a masa Anyi kaza"yayinda gidan kullum cike yake da y'an zaman jego"ranar kwana biyar Aka kawo kayan barka"wanda kaf kayan babyn dg waje suke"ita kanta in'am Akwati 12 yamata"ummi tayita fad'a sbd ganin ko kayan lefenta basu k'are ba har yanzun Amma Aka tulo mata wasu kayan"kowa yaban kayan yakeyi"In'am kuwa kukan farin ciki tayi"Aranar kowa yasan sunan yarinyar maimuna"saidai za'a mata Alkunya da (moon)"Aranar daren suna kuma brr Ahmed da tasleem Akwati biyu suka kawo guda na baby guda na in'am"Abin saidai Ace masha Allah.....Ayau yakama friday Ake suna"tun dg bakin get d'in gidan ummi dg waje zuwa cikin haraban gidan idan ka kallah zakasan hidima Akeyi"Angyara haraban gidan Anyi decoration Anzuba fararen kujeru sbd zuwan jama'a"daga gefe guda kuma ragunane manya k'osassu guda ukku da yaya Aliyu ya yankawa In'am"Acan cikin gidan kuwa In'am ta shirya cikin wani Arnan leshi me tsadar gaske maroon"yanada zanen light pink"tasha make up na zamani da lalle ja da bak'i"tayi wani irin mugun kyau kamar Amarya"yayinda babyn Anshiryata cikin doguwar riga da takalmi da shawul pink"In'am na zaune da babyn tana yimata pics"meyin make up tanayima nafeesa"su sady da Amina dasu yasmeen duk suna d'akin"kowa yaban kyawun da in'am tayi yakeyi"can nafeesa ta kalli Agogo tana fad'in oh har k'arfe 2 tayi baby nah bedawo "bara dai Agama mun make up d'in nan na kirashi"duk y'an matan sukayi shewa"In'am ta bita da kallo itada cikin tana fad'in bakiji sis"ban kaiki ba"yanzun kamata yayi ki kira yaya Aliyu yazo yaga yadda kika yi kyau kamar y'ar budurwa"duk sukayi shewa gaba d'aya"zubaida dake gefe zaune taji tausayin kanta"tana jin inama itace su"tana wannan tunanin yaya Aliyu yayi sallama cikin nutsatstsiyar muryarsa yatsaya dg bakin k'ofar d'akin"duk suka dinga kawo gaisuwa"yana sanye da giznah light blue"An mata Aiki da zare dark blue"tunda ya shigo idanuwansa k'yam nakan In'am"ta jefesa da tattausan murmushi ta mik'e tsaye ta nufesa tana fad'in"yaya nayi fushi sai yanzun?"tuba nake my princess nayi busy ne yau shiyasa sai yanzun na shirya"yak'are maganar yana Amsar babyn ya sumbaci kumatunta tanata bacci"muje parlourn Amana photo Amma saikin koma kin d'akko mayafi"dato ta Amsa tana nuna masa yatsanta babba guda"yaya kaga d'azun na yanke bansan dako meye ba"subahanallahi! my Angel garin yaya??"ke Amsarta na duba hannun"yafad'a yana mik'ama yesmeen babyn"gaba d'aya kowa mamaki yakeyi ko babban ciwo In'am d'in taji sai iya haka zai damu"kama hannayen nata duka yayi yana dubawa"daya fahimci su nafeesa na kallonsu sai yaja hannunta suka fito parlourn"kukan shagwab'a In'am ta saka suka zauna kan kujera ya rungumota jikinsa yana fad'in menene kikeso?"ko Anmiki wani Abune??ah ah yaya ni kawai nayi kewarka ne"karan hancinta yaja ya hura mata iskan bakinsa samqn yatsan nata"yana duba Inda ta d'an yanke"da dare zanzo da magani nashafa miki"nasan yanzun idan an shafa zakima iya gogesa baki sani ba sbd jama'a"yak'are maganar yana duba lallen hannunta"murya can k'asa yace"my Angel kinyi kyau" gaba d'aya kwalliyar nan taki ta tsokanoni"kin koma yarinya d'anya sharaf"Anya zan iya baccin kirki yau my Angel??"zakayi yaya Aliyu kuma komai kakeso dg gareni zan maka karka damu"yana k'ok'arin mgn sukaji sallamar mutane a parlourn"da sauri yacikata yana fad'in jeki d'akko mayafi da babyn"dato ta Amsa shi kuma yamik'e tsaye yafita"be jimaba suka shigo da masu picks d'in"lokacin kuma in'am ta dawo parlourn rik'e da moon Ahannunta"styles Aka basu sunatayi Ana d'aukarsu har Aka gama"In'am ta saka rigimar ita ba yanzun zai tafi ba"yanata kallonta murya can k'asa yace"my princess karkija nayi Abin kunya"idan kina mun irin wannan salon naki manta Inda nake nakeyi kin kuma sani"dama lallab'awa nakeyi shine zaki tayarmun da hankali bayan kinmun nisa ko??"shikenan da dare wani abu zan maka Amma na fasa"pls karki fasa Ammin moon"tayi murmushi tace ina zakaje?"wajen walimar da zamuyi da Abokaina"okay Allah yatsare"Ameen my Angel ki tabbatar kinci Abinci karki zauna da yunwa"to zanci"ya sumbaci tafin hannunta ya tafi"ta bishi da kallo tana murmushi ta wuce ciki"ta canza kaya zuwa shadda giznah green me zanen golden brown"Aka gyara mata d'aurin d'an kwalin"suka fito haraban gidan itada k'awayenta sbd mutane nata zuwa"lokacin kuma har 4 pm tayi"wad'anda yaya Aliyu ya d'akko dg hotel sunata service d'in Abinci da lemummuka dasu tsire Anata rabawa mutane"harta fans d'in SONE KO K'IYAYYA saida suka samu"ga masu DJ gefe sun saki kid'a"casu dai bbu kama hannun yaro"Ahaka taro yatashi lafiya me jego da baby sunsha gift Awajen y'an uwa da Abokan Arzik'i"duk gajiyar da yaya Aliyu yayi bai hanashi zuwa yashafama In'am maganin ba kamar yadda ya fad'a"saidai dayaje yasameta har sunyi bacci itada babyn"iya dake kwana dasu itama tayi shimfid'a k'asa ta kwanta"maganin yashafa mata yayi kissing goshinta ya fita...

*Bayan shekara 5*
Ahankali In'am tayi parking d'in motarta Aharaban katafaren gidan ta"wanda last year Aka masa gyara bana wasaba"fitowa tayi dg driver sit"da fararen kaya Ajikinta"da Alama dg Asibiti take"kai tsaye interest d'in shiga gidan ta nufa"tana isowa bakin parlourn ta dannah door bell"waye?"taji muryar moon yarinya y'ar shekara 5"nice bud'emun"bbu musu yarinyar ta bud'e tana fad'awa jikinta tana fad'in oyoyo Ammi"daddy yadawo tun d'azun"Ai gani nadawo ina d'ana?"yana wajen daddy d'insa"tafad'a In'am na shigowa cikin parlourn"okay kije ki rufe k'ofar yanzun lokacin Assignment ne kije kiyi"dg haka ta nufi part d'in me gidan"ta sami yaya Aliyu da baby Aslam d'an 2yrs yana rarrashinsa har yayi bacci Ajikin sa"yana ganinta ya kauda kansa yana fad'in ki koma tunda Aiki yafimu"tun d'azun nace kizo muje gida kewai sai time yyi ki sauke nauyi" wayyo daddy"kasan yau evening nake kuma ga zubaida an kawo tana labour bayan tafiyarka"shinefa dalilin daya saka na jima"har text message na turo maka fa"pls karkayi fushi baby"d'an murmushi yasaki yana fad'in zubaidan ta haihun?"Eh tasami baby boy"Allah yaraya"kema yaka mata kiyima Aslm(ibrahim) k'anwa haka nan "kinga tunda hjy ta rasu sai Amata takwara ko?"yafad'a yana Ajiye Aslm gefen bed d'in"yanufi In'am dake tsaye gefen mirror tana zare hijab d'in jikinta"saidai kafin ya iso gabanta kiran brr Ahmed yashigo wayarsa"waye zai katsemun jin dad'i?"yaufa da wuri nadawo gida sbd ki biya bashin kwanakin da kikaci"yau baby zan baki Ajiya yarinya ki shirya"yak'are maganar yana d'age gira"In'am tayi murmushi taje ta rungumesa ta baya"shi kuma ya d'auki wayar yana fad'in" mlm Akanme zaka kirani yanzun ka lallatamun jin dad'i nah???"wata mgn me girma brr Ahmed yab'aro"dr Aliyu yasaki murmushi yakashe wayar"ya juyo yana fad'in jeki rufe k'ofar nan kar mom fareesa ta ganmu ta sami Abin fad'awa fans nata..... hakan yasa nayi wuf nabaro musu d'akinsu....
'?

Tamatt bi hamdilillahi duka duka Anan nakawo k'arshen wannan litttafi kuskuran danayi aciki yah Allah kayafemun kabani ladar Abinda ke daidai=?O?
Ina mik'a godiyata gareku makarantana ina Alfahari daku da bazarku nake rawa>?p?>?p?Allah yak'ara muku zaman lafiya da mazajenku da budi na Alkhairi mararsa Aure Acikin ku Allah yabasu mazan k'warai" love you All guys=ؖ?=ؓ?=?;?

wannan book d'in nakudine duk wacce ta karanta kota fiddamun bazan tab'a yafe miki ba mu had'e ranar juma'ar da batada Asabar......

sai mun had'e A sabon book nawa nan bada jumawaba in sha Allah






(*,.jlnp???????024???


?
?
?
Z \ ^ ? ? ? ? ? ? ?]?]?x?x?x???L?N?P? ???D?F?b?d?|?~?̆ΆІd?f?އ??t?v?x?F?H?J???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????ΉЉ?????????Ԋ֊؊ڊ????D?F?H?J???????????܋ދ??N?P?R?r?t?v?ҨԨ~???????|?~???@?B?D?x?z?????????????????????????????????????????þ????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 6?????????????????z?|?~???????? ?H?J?L??????
? ??J?L?N?P?x?z?|?~???????????????6?8?:??A?A??????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2?A`jbj?k?k?kZl\l^l`l?l?l?l?l?l?l?l?lmm@mBm^m`m?m?m?m?m?m?m?mnnn6n8n?n?n?no o?o?o.p0p2pqqq????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0qfqhq?q?q?q?q?q?q?qdrfr?r?r?r?r?r?r?r?r?rsss>s@sBsfshs?s?s?s?s?s?s?sj?l?Z?\??????????????????????????????????????????????½???????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2?f?h?j????x?z??????????F?H?h?j???????????D?F?n?p?r?t?????????????????? ?"?F?H?v?x?z?|???????? ???????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2 ??
?
????,Q.QXX?Y?Y?Y?[?[?[(\*\F\H\`\b\?\?\?\H]J]?]?]X^Z^\^*_,_._?_?_?_?_?_?_?_?_?_?`?`?`?`?????????????????????½????????????????????????|mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0?`?`?`?`?`?`?`?`????r?t?????L?N?P?????????D?F?H?????????????????????????????? ? BMDMFM?M?M?M?M:NN?N?N?N?O?O?O?O?O?O?O?O?O?OH?J?^?`?b???? ??V?X?Z?ֻػڻ?????????????????68?-?-T.V.X.?.?.?.?????????????????????????½???????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2?.B/D/\/^/?/?/?/&0(0*0116181:1D1F1H1J1aa??????????????Эҭԭd?f?~???Ȯʮ̮H?J?L?"?$?&?Z?\?^?h?j?l???????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2l?n?????8:???<>VX??? "$???2468BDFH?O?O?x?x\?^?`????
? ?T?V?X?ԉ։؉??????????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2???????????????h?j??
?
?
T V n p ? ? ? 8 : < 


@
B
J
L
N
X
Z
\
^
`
&.(.xHzH?]?]?{?{?{|||?|???????????????????????Ŀ?????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2?|?|?|?|?|?|}|}~}?}V~X~Z~?~?~?~?~?~?~?~????&?(???2?4??????T?V?X?Z?\???????P?R?T?????????????????????????????????????????þ????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2????????????????tvx???W?W?W?W?W?WFXHXJX?X?X?X?X>Y@YBY?Y?Y?Y?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z[[difi.?0???????????????????????????þ????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2????2?4??????? ?"?:? 9 99?9?9?9:: :*:,:.:0:????????????????????????þ?????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 30:?
?бұԱd?f?~???Ȳʲ̲H?J?L?"?$?&?Z?\?^?h?j?l?n?x z | ? ? ? L N f h ? ? ? 0 2 4
  @ B D N P R T ????????????????????????þ????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2T ?6 ?6 ?C ?C H "H K K rt tt ?? ?? d? f? ? ? ? ~? ?? ?? ?? ? ? ? b? d? f? ? @? t? v? x? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? \? ^? `? ?? ?? ????????????????????þ??????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 1??
? ? T? V? X? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ~p
?p
?p
q
q
,q
.q
vq
xq
zq
?q
?q
?q
?r
?r
?r
s

s
s
s
s
s
s
d?
f?
?
?
??
??

?
?
?
????????????????????????þ????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2?
.?
0?
2?
??
??
??
??
&?
(?
*?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
x z ?L ?L ?c ?c ?c d d d ?d ?d ?d ?d ?d ?d ???????????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 7?d e |e ~e ?e Vf Xf Zf ?f ?f ?f ?f ?f ?f ?f ?k ?k ? ? ҥ ԥ *? ,? .? ?? ?? ?? ?? "? $? &? ?? ?? ?? |? ~? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? T V ?@ ?@ ?O ?O ????????????????????????þ????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2?O ?O 4P 6P NP PP ?P ?P ?P Q Q Q ?Q ?Q (R *R ,R 6R 8R :R ? ? ? ?? ????????????????????????þ??????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 1?? ?? ? ? ? (? *? ,? .? .

0

\3
^3
`3
v3
x3
4

4
"4
$4
l4
n4
p4
?4
?4
?4
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
6
6
6
*6
,6
.6
06
b6
d6
?B
?B
po
????????????????????????þ?????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 7po
ro
Zt
\t
??
??
f?
h?
j?
??
??
??
&?
(?
@?
B?
??
??
??

?
?
?
?
?
?
?
?
?
*?
,?
.?
0?
H?
J?
??
??
??
??
??
??
??
??
R?
T?
l?
n?
??
??
??
6?
8?
???????????????????????Ŀ?????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 28?
:?
?
?
F?
H?
J?
T?
V?
X?
Z?
?;?;?;N<P<h<j<?<?<?<2=4=6= >>>D>F>H>R>T>V>X>???8?:? @ B ?!?!?!###?#?#?#?#?#?#?#?#???????????????????????Ŀ???????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,*,.lnp?????24??

?
?
\ ^ ? ? ? ? ??????????????????????????? ?]?x?x??N?P???F?d?~?ΆІf???v?x?H?J???Љ?????????????????????????????????֊؊ڊ???F?H?J???????ދ??P?R?t?v?Ԩ????~???B?D?z???????????????????????????z??????????????|?~???? ?J?L???
? ??L?N?P?z?|?~??????????????????????????????????????8?:??Abj?k?k\l^l`l?l?l?l?lmBm`m?m?m?m?mn??????????????????????????nn8n?n?n o?o0p2pqqhq?q?q?q?qfr?r?r?r?r?r?rsss@s??????????????????????????@sBshs?s?s?s?s?sl?\????????????h?j??z???????H?j???????????????????????????????????F?p?r?t????????????? ?"?H?x?z?|????? ??
??.QX??????????????????????????X?Y?Y?[?[*\H\b\?\?\J]?]Z^\^,_._?_?_?_?_?_?`?`?`?`?`?`???????????????????????????`?`?`??t???N?P?????F?H???????????????????? DMFM?M?M???????????????????????????MN?N?N?O?O?O?O?O?O?OJ?`?b????X?Z?ػڻ?????????????????????????????????????8?-V.X.?.?.D/^/?/?/(0*0181:1F1H1J1a????????ҭԭ??????????????????????????ԭf???ʮ̮J?L?$?&?\?^?j?l?n???:??>X??"$?????????????????????????????468DFH?O?x^?`?? ?V?X?։؉???????????j??
?
???????????????????????????
V p ? ? : < 

B
L
N
Z
\
^
`
(.zH?]?{?{||?|?|?|}??????????????????????????}~}?}X~Z~?~?~?~?~?~??(??4????V?Z?\????R?T?????????????????????????????????????????????????vx??W?W?W?WHXJX?X?X@YBY?Y?Y?Z?Z?Z?Z???????????????????????????Z?Z?Z?Z[fi0???4?????"? ?ұԱf???ʲ̲J?L?$?&?\?^???????????????????????????^?j?l?n?z | ? ? N h ? ? 2 4  B D P R T ?6 ?C "H K tt ?? f? ??????????????????????????f? ? ? ?? ?? ? ? d? f? >? @? v? x? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ^? `? ?? ? V? X? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?p
?p
q
.q
xq
zq
?q
?q
?r
?r

s
s
s
s
s
f?
?
??
????????????????????????????
?
?
0?
2?
??
??
(?
*?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
????????????????????????????
??
??
??
??
??
??
??
z ?L ?c ?c d d ?d ?d ?d e ~e ?e Xf Zf ?f ?f ?f ?f ?f ???????????????????????????f ?k ? ԥ ,? .? ?? ?? $? &? ?? ?? ~? ?? ?? ?? ?? ?? ? V ?@ ?O ?O 6P PP ?P ?P ???????????????????????????P Q Q ?Q *R ,R 8R :R
^3
`3
x3

4
$4
n4
p4
?4
?4
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
?5
???????????????????????????5
?5
?5
?5
?5
?5
6
6
,6
.6
06
d6
?B
ro
\t
??
h?
j?
??
??
(?
B?
??
??
?
?
?
???????????????????????????
?
?
?
,?
.?
0?
J?
??
??
??
??
??
T?
n?
??
??
8?
:?
?
H?
J?
V?
X?
Z?
?;?;???????????????????????????;P<j<?<?<4=6=>>F>H>T>V>X>??:? / ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????(DocumentSummaryInformation8????????????,?XXXX????

 !"#$%&'()*+????-./???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0?
?X`f? ??????? TECNO KF7j TECNO KF7j@2Xz??? WPS Office?^`??^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`???hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`???? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`???(No List Ȏ?????Aq? ??` ?d ?O ?? po
8?
??*?t??#???????????????????????????? ??z???n@s??X?`?M?ԭ??
}???Z?7^?f? ?? ??
??
?f ?P ? ?5
?
?;Ħ^?? ??#??????????????????????????????????Ȏ???0?G"??.?{$? ?CalibriCalibri;???(?[SOSimSung??.?[x? ?Times New RomanTimes New RomanK?? ???|?8I{?~ LightI{?~ Light??????|?8I{?~DengXian[?
???$B? Cambria MathCambria Math ???h3e?G???? ?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"???_GoBackʎʎ?@???
??՜.??+,??D??՜.??+,??L? 06ICV?!e5886bc5851a4ad691b51da6ecfcf2be

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login