Showing 78001 words to 81000 words out of 88777 words

Chapter 27 - SO NE KO KIYAYYA COMPELET BOOK BY MAMAN FAREESA.doc

yadda heat beat nata ke bugawa"tunda yayi Arba da nashanunta yaji yanayinsa ya sauya"bayan ya gama d'aura mata towel d'in murya Akasale yace"zoki zauna nan, yafad'a yana zaunar da ita gefen bed"batayi mgn ba tayi shiru k'irjinta na bugawa tana tunanin ta yaya zasuyi wanka tare?"bayan ya d'aura nashi towel d'in ya iso gefen bed d'in yana fad'in taso muje my Angel"jikinta Asanyaye ta Amsa dato suka shiga ciki"ruwa yatara musu cikin bath tub"sannan ya d'akko sabbin brush yashafa toothpaste suka fara brush"can ya d'ebo ruwa ya yarfo mata a fuska"tayi murmushi itama ta d'ebo ta yarfo masa"kwafa yaja beyi mgn ba"bayan sun gama wanke bakin yamatso bayanta"jikinta ya d'auki kirma"ya girgaza kansa yana matsota yafara k'ok'arin since mata rowel d'in"ta rintse idanuwanta gam"shima towel nasa ya kwance"ya na tsurawa kyakykyawar suran jikinta ido"gaba d'aya jikinsa ya mutu murus"ya had'e jikinsu waje guda"Atake in'am taji wani irin mugun tsoro data fahimci bbu komai jikin yaya Aliyu gara ita Akwai pant"bata gama wannan tunanin ba ya d'auketa yasakata cikin bath tub d'in"Aikuwa tak'i bud'e idanuwanta"ta saka tafin hannunta ta k'are k'irjinta dasu"yaja karan hancinta yana murmushi kawai"shima ya shigo ya zauna gefenta"yana tunanin zuwa jibi gaskiya zai Amshi hakk'insa"zuwa lokacin mutane yasan sun rage zuwa gidan"da wannan tunanin ya zuba shower jall yafara cud'a musu jikinsu"wanda gaba d'aya hannunsa na saman k'irjinta"yayinda ta rufe ido"sunfi mintina 20 ciki"har yaya Aliyu yafito ya barta ciki"sannan ta samu sakewa ta ida wankan ta d'aura towel ta fito"tasamu yasaka kaya yana tsaye gaban mirror zai saka botiran gaban rigarsa"my Angel tunda kin fito zoki Ida shiryani Amma idan kin gama jin kunyar ko?"tayi murmushi tana yarfo masa ruwan hannunta Asaman kyakykyawar fuskarsa"shima murmushin yayi"ta matso gabansa tana fad'in kawo na gyara maka"sai kafi kullum yin kyau yaya"Allah my Angel?"Eh mana"ta fad'a tana gama saka masa botiran"ta faffesa masa turaruka"ta d'akko cum"yaja kujerar dake gaban mirror ya zauna"suman kansa ta taje masa zuwa sajensa"sannan ta shafa masa farar powder"shidai ya lumshe idanuwansa yana binta da kallon k'asan ido"wow yaya kayi kyau tashi kagani"mik'ewa tsaye yyi yana dariya ya kalli kansa ta cikin mirror yace"kai my Angel ban tab'a shafa powder a fuskaba sai idan nayi Aski nake shafawa gefen wuya"to nidai dg yau zan dinga shafa maka"to yanzun nan zaki shirya kocan?"duk Inda kakeso"ki shirya can"kuma k'ananun kaya nakeso kisa;mun"ni yanzun zanje mu gaisa dame gadi saina dawo muyi break fast ko?"dato ta Amsa"Atare suka fito dg cikin d'akin suka sakko down stairs"shiya fita ita ta nufi bed room d'in ta......
'?

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
d'?=ؓ? SONE KO K'IYAYYA =ؓ?d'?

73&74


....... In'am na shigowa cikin d'akin ta fara shafe shafe cikin nutsuwa"kafin taje ta bud'e ward rope d'in dake tsakkiya"ta duba sabbin k'ananun kayan dake cikin lefenta"ta zab'o wata doguwar riga me kyau purple colour"bud'eta dg cikin ledarta tayi tana dubawa"bbu laifi batada nuna tsiraici"dan me hannu ce"saidai dg gaba net ne"inner wears tasaka sannan ta saka rigar"ta d'akko veil purple colour ta yane kanta dashi"kafin ta shafa lipstick purple"tayi murmushi har beauty point d'inta ya lutsa"tana fesa turare yaya Aliyu yaturo k'ofar yana fad'in na shigo kona koma?"ka koma"to saina shigo sai Amun gorin d'aki ko?"yafad'a yana binta da wani irin mayen kallo"ya lumshe ido sbd yadda k'amshin ta yacika d'akin"In'am ta juyo tana murmushi tace"nidai ka koma bana gayya"bud'e lumsassun idanuwansa yayi Asaman baby face nata yana furta wow!kinyi kyau fa my beauty"kaimafa haka my Lion"Ida k'araso yayi yana fad'in ban kaiki ba mero"b'ata fuska tayi"yayi hugging nata ta baya yazaro wayarsa yafara kashe musu selfie"wanda ba k'aramin kyau sukayiba ita dashi"kasancewar yafita tsawo"shine ke d'auka tana canza musu styles"wani ta turo baki ta rungumesa ,wani ta b'oye fuskarta ajikinsa tana dariya"haka dai sukayita shirmen d'aukar pic"dg bisani ta kama shagwab'a saiya goyata"beyi musu ba ya goyatan danshi yana jin dad'in hakan"Aparlour suka yada zango samqn 3 seeter"yaya Aliyu yayi saurin zaunar da ita kan cinyarsa"ta zaro ido sbd kunya"hmm !mrs me tubarau Allah ya shiryamun ke da kunya"wai yaya duk jiya da dare da yau bangama kasaka tubarau d'in kaba??"my Angel kenan"tunda wacce nake sakq tubarau d'in don nayifa kallonta ta zama mallakina meye Amfanin na yanxun? karki manta na tab'a sanar miki sbd nayita kallonki ke kuma baki ganewa shiyasa nake sakawa , musanmun idan black ne"Amma kuma shine saika dinga d'aure mun fuska kanamun tsawa ko?"Adane fa my Angel"kuma sbd na gyara tarbiyyar kine nake miki haka"dg baya ba mun shiryaba har muka koma Aminnai?"ke kuma lokacin dana dawo Cairo kinga hand some guy shine kika fara sona ko?"turo baki tayi tana b'ata fuska tana zille zille Ajikinsa"yakama yimata dariya yana jan karan hancinta"ninama fasa son naka"bayan kamun tsufa...nidai ko?"wlh tausaya miki nakeyi Amma zakisan na miki tsufan"bayan dakon soyayyarki danayi na jira har kika girma sannan nayi Aure"wai yaya shekaranka nawa?"k'in mgn yayi yana danna waya"fisge wayar tayi tana fad'in nidai wlh saika gayamun ko?"ta k'are maganar tana murd'e masa kunne"yarik'e hannunta yana manna fuskarsa gefen wuyanta yana sakar mata hucin numfashinsa"murya can k'asa yace"kinaso mu canza wani wanka shiyasa kike neman tsiro da rigima ko?"nidai Allah kasanar mun kona cijeka"to shikenan bbu ruwana koda zakiji kunya...."ah ah dan Allah Adena maganar"d'allan mata lips yayi yasaka hannunsa ya juyo da fuskarta ya manna bakinsa samqn nata ya sumbata"ta rufe ido tana mintsininsa Atafin hannu"my Angel sadda Aka haifeki na balaga fa...Ihu ta saka ta bud'e ido tanaso ta rufe masa baki"yadinga dariya"nidai yunwa nakeji bbu ruwana "dama nace da ruwanki ne?"yafad'a yana cikata suka zauna k'asa kan carpet"In'am ta jawo basket d'in ta fara duba komai"kafin tayi seving nasu"ta had'a musu tea cup biyu"yayinda yaya Aliyu ke chats da brr Ahmed yanata smiling"In'am ta saci kallonsa"saima sannan ta tuna da wayarta"yaya! kallonta yayi beyi mgn ba"ji tayi duk ta daburce sbd idanuwansa Akwai cika waje"menene kike so?"wayata zanje d'aki na d'akko"my Angel dubara zakimun ki kira nafeesa ko?"kanta ak'asa tace"ah ah wlh yanzun ma natuna da wayar tana cikin hand bag nawa tun jiya da dare"to nataso na rakaki ki d'akko?"nok'e kafard'arta tayi tak'i yarda ta kallesa"uhmm to ni kuma ban yarda kijeba"wayyo my liop pls ka barni naje kaji?"meye zaki bani tukwaicin barin kije?"d'an juya idanuwanta tayi tad'an kallesa taga ita yake kallo"zqn yimaka tausa"ba ita nakeso ba"kinsan meye nakeso?"yafad'a cikin wata iriyar murya"shiru tayi tak'i mgn"dan jikinta yab'ata data Amsa zai b'aro babban zance"matsowa yayi gab da ita"ta kwantar da kanta gefen kafad'arsa ta rungume hannunsa guda"wanda hakan yabama nashanunta damar gugar hannunsa"cikin mutuwar jiki yace"my Angel mufara shanye tea naki sai musha nawa ko?"kanta kawai ta gyad'a masa"ya matso da plate d'in chips ya d'auki fork yafara bata"tayi bissimilah ta Amsa"idan yasha tea d'in itama saiya bata"hakama chips d'in"bayan sun shanye tea nata suka sha nashi"sannan sukaci farfesun kayan ciki"k'at suka yiwa cikinsu harma suka rage d'an saura"sabuwar tissue dake samqn center table In'am ta d'auka ta cira ta gogemasa bakinsa ta goge nata"kafin ta mayar da kayan kitchen ta dawo ta samu yana waya da kukunsu"gefensa ta zauna tayi shiru"yakama hannunta ya janyota jikinsa sosai yana cigaba da wayar da turanci"bayan ya gama ya dubeta cikin muryan rarrashi yace"my Angel zan d'an fita na gaida su Abba"sannan naje Asibiti muyi d'an meeting sbd hutun dazan d'auka"Amma yaya bazaka jimaba?"bazan jimaba kinjiko?"dukda zan biya kasuwa nayi cefane sbd yau da k'arfe 2 zaizo yafara"tun jiya na bashi key d'in k'ofar"idan yazo me gadi zai bud'e masa get ya shigo sbd yasanshi"idan ya gama zai fita tacan ya rufe"idan mun tashi mu bud'e mu d'auki warmers d'in Abincin"to shikenan yaya zaka gane komai zaka siyo kasuwar??"my Angel kenan! zan gane mana kuma yamun list d'in komai yaturo ta what's app"tashi muje ki rakani"kabari 10am d'in ta ida saura mintina 7 fa"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana kallon Agogon dake manne jikin bango"my Angel rigima! kinaso kisaka nayi latti bayan idan nadawo tare zamu zauna?"banaso nima kona minti 1 nayi nesa dake.....tana k'ok'arin mgn sukaji knocking"kinga kinmayi bak'i ko?"cikasa tayi ta masa gwalo ta nufi k'ofar ta bud'e"yabita da kallon SO yana murmushi"wasu dattijai su biyu suka fara sallama suka shigo sai wasu biyun dg bayansu suma suka shigo"In'am na murmushi ta gyara tana fad'in sannunku da zuwa ku zauna dan Allah"yaya Aliyu ya mik'e tsaye yana kallon su yace"goggo kune tafe?"mune Aliyu"gida zamu tafi mukace tunda jiya bamu zoba bara mu lek'o"hakan yayi kyau ina kwananku??"yafad'a yana rissinawa"itama In'am tayi kamar yadda yayi ta gaidasu"duk suka Amsa fuska Asake suna musu fatan Alkhairi"yayinda guda biyun ke zaune k'asa kan carpet"suka gaidashi"yaya Aliyu na kallon in'am yace"gasu nan my Angel umma dama ta samosu"sai sannan masu Aikin suka gaisheshe da in'am"dukda ba yara bane"In'am ta maida musu gaisuwar"yaya Aliyu ya mik'e tsaye yana fad'in zokiji ni fita zanyi"dg haka yanufi k'ofa yafita In'am tabiyosa"tana fitowa ya ruk'ota ya rungumeta"yaya da bak'i fa"laifine idan sun gammu?"ah ah"kimun Addu'a saina dawo ko?"ki tabbatar duk wanda yayi knocking saikin san wayeshi kafin ki bud'e"shima me gadi zan sanar masa saiya tabbatar da mutum na k'warai ne yabarsa ya shigo"insha Allah my sweet lion zan kiyaye"Allah yatsare mun kai yadawo dakai lafiya"Ameen my Angel"kiyi kissing d'ina ko?"b'oye fuskarta Ajikinsa tayi tana dariya"ya zaro kud'i 10k yace"gashi kibama su goggo su hau mota"da hannu biyu ta Amsa ta masa godiya"yak'i cikata"ta fara masa chakulkuli"Aikuwa yacikata da sauri"ta wuce ciki tana dariya"cikin girmamawa ta mik'a musu kud'in tana fad'in gashi inji yaya Aliyu"harda d'awainiya haka y'ar nan?"to muna godiya kinji?"bara mu wuce"kujira dan Allah"cewar In'am tana nufar kitchen"bata jimaba ta fito da ledoji biyu ta mik'a musu"sukayi godiya suka tafi"zama tayi kan kujera"guda dake gefe tace"sunana Atika,wannan kuma ladidi"nizan dinga wanki da guga"ita kuma share share da wanke wanke"hjy mahaifiyarsa ta mana gargad'i kan mu kula da Aikinmu muyi kan Amana"insha Allah zamu rik'e"to shikenan bbu damuwa"wankin dai Abarshi zuwa nanda kwana 2"ku gyara parlourn ga tsintsiya da dustbin can"sannan ga kitchen Akwai towels na goge goge Aciki"ina fatan zaku kauda kanku dg Abinda be shafeku ba?"insha Allah hajiya"In'am ta Amsa dato ta tashi ta wuce d'akinta tabarsu suna Aikinsu"gefen bed ta zauna tana duba wayarta"Anan taci karo da kiran nafeesa bbu Adadi"da kiran Auwal daya mata d'azun da suka kawo break fast"sai kuma kiran ummi guda data gani 21 minit Ago"kiran ummi tabi tana murmushi"tana jin ummin ta d'auka ko sallamarta bata Amsaba tace"I miss you so much my ummih"Autah yakuke?"Alhmdllh ummi ina kwana?"lafiya qlau"ina Aliyun ne?"ya d'an fita ummi"masha Allah bbu dai wata matsala ko?"bbu komai ummi "to masha Allah! dukdai wanda yazo ki masa tarban mutunci kina jina?"Eh ummi"to Anjima zan Aiko su safiya su ka miki sauran kayanki"to shikenan sai sunzo "toke yaushe zakizo ummih?"Autah Allah yashiryamun ke da shirme"ni bazan zoba"dg haka takashe wayar"ta turo baki tana kiran nafeesa"harta tsinke bata d'aga ba"takoma kira aka d'auka ba'a yi mgn ba"nafee! ke tsohuwar magulmaciya kiran ubanme kike mata?"taji muryar yaya sulaiman"tab'e baki tayi tak'i mgn ta kashe wayar"fita dg cikin d'akin tayi ta fito main parlour"ta samu sunata Aikinsu"part d'in yaya Aliyu ta wuce"cikin awa d'aya ta gyara parlour da bed room da toilet"harma ta wanke musu inners nasu ita dashi da suka cire da safe"bayan ta gama ta koma ta d'akko boner da turarukan wuta tazo ta turare part nasa"sannan ta turare main parlour"ko ina ya d'auki k'amshi"kayan kallo ta kunnah sbd komai An had'a ta zauna tana canza channel"yayinda su Atika harma sun gama da parlourn suna kitchen....door bell taji"ta tashi taje ta tambayi waye?"suka sanar mak'otansu ne"ta bud'e ta tarbesu da fara'a"bayan sun gaisa su ukku suka sanar mata guda gidanta na kallon nata"biyun kuma suna jere da ita"tashi in'am tayi tacika musu gabansu da Abin motsa baki"sai gashi kafin su tafi wasu bak'in sunzo"wannan yazo yatafi wannan yazo yatafi har k'arfe 1:45 pm"sannan in'am ta samu tayi sallah"tana idarwa ta jawo wayarta taga text message daya turo mata tun 12 pm"Allah sarki yaya k'ilan uzuri garesa"Amma bara nakirashi naji"ta k'are maganar tana dealing d'in number nasa"bugu biyu ya d'aga yana fad'in Afuwan sahibata tah! ni bakamun laifin komai ba my Lion"kawai inaso naji lafiyarka ne"nasan tunda najika shiru kanada uzuri"hakane mr lion"ina jin dad'in wa'annan kyawawan halayen naki my Angel"dan Allah karki sauyamun su kinjiko?"bazan sauyaba insha Allah yaya"yauwa my baby love"yanzun meye kikeso na miki tsaraba? kuma karkice ah ah"nanda mintina 30 zan dawo"Asibiti suka rik'eni wlh"to yaya ice cream nidai"saiya narke zan barki kisha"yawan shan abu mai sanyi yana ragema mace ni'ima....kashe wayar tayi tana dariya"ta cire kayan jikinta ta shiga wanka"bata jimaba ta fito ta shirya cikin sabuwar shadda light blue"An mata Aiki da pink d'in zare"sark'a da y'an kunne da y'an hannu da zobba ta saka"dukta feshe turare"zata d'aura d'an kwali taji Anyi knocking"hakan yasa tazo tana tambayar waye?"da sauri ta bud'e sbd jin muryar Anty safiya"wow my doughter"irin wannan kyau haka?"kwana 1 ji yadda kika canza"murmushi In'am tayi suka zauna suka gaisa"tace Aliyu na nan?"ah ah Amma yana hanyar dawowa"okay"ga lunch naku nan inji ummi"ga wannan "ta fad'a tana mik'a mata wata leda bak'a tace"wannan sabiline na wanke gaba"Akwai kwalbar turare"saida dare zaki shafa"ga sauran tarkacen kayanki nan inji ummi"ta fad'a tana mik'a mata wata ledar yin shopping data shigo dasu"dato In'am ta Amsa ta tashi ta nufi gudan bed room d'in wanda sai yanzun ta fara shiga"Adana komai tayi taje ta zubowa Anty kayan motsa baki Aleda ta bata"sannan ta shiga wani d'aki dataga ni su Atika sun shiga sunyi sallah ciki"sallama ta musu ta mik'a musu nasu kason tana fad'in zaku iya tafiya sai gobe insha Allah bbu wani Aiki idanma An b'ata zan gyara"dato suka Amsa suka fito sukayi sallama suka tafi"In'am ta zauna suna fira da Anty safiya"Ahaka yaya Aliyu yasaka key yabud'e k'ofar yashigo"wanda tun d'azun yashigo gidan sukabi ta k'ofar baya suka kai komai A kitchen shida wasu yaransa"In'am na ganinsa ta tashi da fara'a ta Amsa sallamarsa tana fad'in sai yanzun yaya?"wlh kuwa my Angel"ya gidan?"bbu dad'i dabaka nan"yana k'ok'arin mgn ya lura da Anty safiya dake zaune"lahh Anty! kice munada babbar bak'uwa my Angel?"Eh yaya bata jimaba"tana murmushi tace"sannu da zuwa Aliyu"ya amsa ya zauna suka gaisa"ta mik'e tsaye"wai tafiya zakiyi dg ganina Anty?"ah ah Aliyu dama can gaba naci"Ayita hak'uri da shirmen Autah"Allah yabaku zaman lafiya da zuri'a d'ayyiba"kansa ak'asa ya Amsa da Ameen"In'am ta mata rakkiya ta fice ta rufe k'ofar"yaya Aliyu yasaki Ajiyar zuciya yana fad'in inye y'an matan metubarau"to tunda Antin ta tafi zo naga kwalliyar ko"nok'e kafard'arta tayi tak'i zuwa"yayi murmushi yamik'e tsaye yanufi Inda take"hannunta guda ya had'a da nashi ya janyota jikinsa yana fad'in kinyi kyau sosai my baby"kinyi wanka lion naki beyi ba ko?"yanzun sai kayi ka huta ko ?"uhmm uhmm saidai idan kece zakimun ko?"shiru tayi"ya d'ago kanta ta lumshe ido ya manna bakinsa cikin nata yana kissing"numfashi suka sauke Atare yana murza tafin hannunta cikin wani irin salo"In'am bata san lokacin data tallabe kansaba suna kissing d'in juna....knocking d'in da sukaji yasaka yaya Aliyu janye bakinsa badan yasoba"duk ya kwashe lips stick nata Abakinsa da gefen bakinsa"waye ne?"cewar In'am tana nufar k'ofar"d'an murmushi tayi dataji muryar yasmeen"yaya yesmeen ce"okay kisameni Ad'akina"yana fad'in haka n ya haye sama"jikinsa Amace ya tura k'ofar parlourn yashiga"daddad'an k'amshin turaren wuta yadaki hancinsa"ya laumshe ido yana kallon ko ina k'al"my Angel badai tsabtaba"yafad'a yana tura k'ofar bed room d'in ya shiga"nanma komai k'al yake"gaban mirror yanufa"sai sannan yalura da lip stick nata daya goga"kayan jikinsa ya cire yayi saura dg shi sai boxer"yanufi gefen bed d'in ya zauna" yana danna waya In'am ta turo k'ofar ta shigo da sallama"saidai ta kasa kallonsa"har bak'in sun tafi?"Eh yesmeen ce takawo lunch inji ummah"kuma ummi ta Aiko dashi"bbu damuwa sai Abada na umma wajen masu gadi muci na ummi"kuku sai yayi dinner"niban yardaba Abada wanda ummin ta Aiko"my Angel kenan da safe da Abincin umma mukayi break fast ba fa"ki bari muci naummi"yanzun kije kikamun ruwa"kamar bbu drinks fa"Akwai Ai munkai komai yanzun tacan k'ofar muka shiga kitchen d'in"dato ta Amsa ta fita"komai tasamu An Ajiyesa muhallinsa"tayi mamaki dako motsinsa bata jiba"ruwa da lemo da dambun nama ta zubo "dukta jerosu samqn tray d'in"cikin nutsuwa ta shigo d'akin da sallama"ta Ajiye k'asa kan carpet ta tsugunna ta zuba masa ruwan"kafin ta mik'a masa"ya had'a da hannunta wajen Amsa"idan bbu kaya jikina na lura tsorona kikeji ko?"kasa mgn tayi"ta zauna gefensa"yasha ruwan yazuba wasu itama yabata dukda bbu sanyi"ina kika sami dambun nama?"cikin kayan da aka kawone"okay yafad'a yana saka spoon ya d'ebo yafara bata taci sannan shima yaci"suna ci yana janta da fira"sai wajen k'arfe 2:30 yashiga wanka"ita kuma ta kwashe kayan tayi zamanta parlour bayan ta fiddo masa kayan sawarsa.....wajen k'arfe 3:15 pm yaya Aliyu ne ke sakkowa down stairs d'in"ya cakare cikin shadda irin ta jikin In'am data fiddo masa"kansa bbu hula yanata zabga k'amshi"daka ganshi kaga Ango"In'am ta bishi da kallo Aranta tana yabawa"gefenta ya zauna yana fad'in mrs lion shine kika gudo?"bafa haka bane waya na Amsa"me k'arya?"tayi dariya tana fad'in nasan kana jin yunwa ko?"Eh inaji kema haka?"ba sosai ba"hmm! nan ba gidan ummi bane gidanki ne zan canzaki kidawo mecin Abinci sosai"dama idan ba'a fara kwanciya da mace ba bata yawan cin Abinci da yawa"Amma da Anfara kwanciya da ita zata....nidai Allah bbu ruwana yaya kayi shiru"murmushi yasaki bece komaiba dan yana jin yau da dare zai Angonce bazai jira sati ba"sbd shine kawai yasan meya keji"In'am kuwa Abincin ta zuba musu suka nufi dining area sukaci Aplate guda yanata tsokanarta tana shagwab'a har suka gama"kafin yatafi masjeed ita kuma ta wuce d'aki....

Da dare
'?>??

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
d'?=ؓ? SONE KO K'IYAYYA =ؓ?d'?

75&76


.........Da dare misalin k'arfe 8:16 pm"In'am na zaune a parlourn tana kallo"tana kuma danna waya"yaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login