Showing 24001 words to 27000 words out of 48110 words

Chapter 9 - TRUE LOVE Book Complete by Princess Meerah.pdf


a nan ? "

shiru ko motsi bai yi ba
ta na a haka ta jiyo Muryar Safna ta na fadin " Esra , wanene wannan ? kin san shi ne ? "

" Eh na san shi , please kama min mu tayar da shi " ta fada ta na sakin shi ta mike tsaye

da sauri Safna ta ce mata " mu kai shi ina ? ki na da lafiya kuwa ? kin ga kyale shi , wuce mu
tafi , in ya tashi zai bar wajen "

cikin sanyin murya Esra ta ce mata " haba Safna , ina imanin ki ya yi ? dubi fa halin da ya ke ciki
, ki na tunanin a banza zai zo wajen nan ya konta ? da ga gani ya na bukatar taimako , a
matsayin ki na musulma ko dan halayan addinin mu ya kamata mu taimaka mishi , in mu ka bar
shi a nan wani abu ya zo ya same shi kin san mu ma Allah ba zai kyale mu ba , saboda mu na
ganin shi amma mu ka kyale shi har wani abu ya same shi ba mu taimaka mishi ba "

wata nanauyar ajiyar zuciya Safna ta sauke kafin ta karewa Kim kallo da kyau , sam bai yi mata
kama da yan shaye shaye ba , kawai sai ta yi tunanin abun da Esra ta fada gaskiya ne , ya na
bukatar taimako dan ba ya cikin hayacin shi

" shikenan , yanzu ina za mu kai shi ? ko kin san gidan su ? " Safna ta fada ta na karasowa
dayan geffen Kim

a tare su ka hada karfi su ka mikar da shi tsaye , gaskiya Kim ya ji nauyi , da kyair su ka mikar
da shi , a haka su ka dinga jan shi har su ka baro garden din da shi

sai da su ka fito sannan Esra ta ce wa Safna " no , ban san gidan su ba , but mu kai shi part din
mu , da safe on ya ji sauki sai ya fada mana ina ne gidan su sai mu meda shi "

" Esra , kar ki janyo mana matsala , a ka je dan yankar kai ne ? "

" da ya fara cire naki kan " Esra ta fada cikin ko in kula
wani dan karamin tsaki Safna ta yi ba tare da ta ce komai ba , su ka ci gaba da jan Kim har su
ka iso building din su
kai tsaye lift su ka shiga su ka nufi part su

su na shiga su ka kontar da Kim saman doguwar sofa su na nishi kamar wanda su ka kwana su
na gudu
a hankali Esra ta zagayo ta cire mishi sneakers din shi ta ajiye a kassa geffen sofar , ita dai
Safna tun lokacin da su ka kontar da shi ta juya ta nufi bedroom din ta

a hankali ta zauna bakin sofar , ta dago hannu ta janye mishi gashin shi da ya zubo mishi
saman forehead , ta na kallon face din shi da kyau
nan ta lura da yadda idanun shi su ka kunbura kamar wanda ya yi kuka

wani cool murmushi ta saki kafin ta tashi a hankali ta nufi corridor ta shiga bedroom din ta

ta na barin wajen Kim ya bude idanun shi slowly , ya juyo da kan shi ya kalli saitin corridor din
kafin ya meda shi ya lumshe su , ashe dama ya na cikin hayacin shi , kawai ya yi shiru ne ya ga
in za ta kyale shi ko kuwa za ta taimaka mishi in har da gaske ta na son zama friend din shi
sai ko ya ga ta taimaka mishi , ta kawo shi har cikin gidan su


______________________________________


▪WASHE GARI ⛅⛅



A hankali ya ware idanunshi ya na kallon ceiling ba tare da ya motsa ba
kamar da ga sama ya jiyo Muryar Esra ta na fadin " sai yanzu ka tashi ? "

wani dan lumshe idanu ya yi ya na bude su a hankali , kafin ya sauko da kafafun shi kassa ya
mike zaune bakin sofar

da sauri ya kai hannu ya dafe kan shi , ya datse idanun shi da karfi da allamun kan shi ke yi
mishi ciwo
cike da kula Esra ta ce mishi " lafiya ? me ya faru ? "

ba tare da ya bude idanun shi ba ya ce " a ina na ke ? me na ke yi a nan ? "
wani dan karamin murmushi Esra ta saki kafin ta ce " kar ka damu cikin apartment di na ka ke "

" apartment din ki kuma ? me na ke yi a nan ? ta ya na zo ? " ya fada ya na janye hannunshi da
ga saman kan shi ya ware idanunshi slowly

ba su sauka ko ina ba sai cikin nata , ta zaune saman sofa ta na kollon shi da murmushi a face
din ta

kara fadada murmushin ta ta yi kafin ta ce " ya ka ke jin jikin naka ? "
" Fine " ya fada a takaice kafin ya mike tsaye

da sauri ta ce mishi " ina za ka je ? "

" ban san ya a ka yi na zo nan ba , but ya kamata na tafi yanzu , na gode " ya fada ya na shirin
takawa
da sauri ta mike ta na fadin " no , ka tsaya ka yi breakfast kafin ka tafi "

bai ce mata komai ba ya nufi kofar fita ya bude ya fice abun shi
ita ma ba ta yi kokarin tsayar da shi ba , sai da ya fita sannan ta koma ta zauna , ta bude laptop
din ta da ke ajiye saman table ta fara aikin ta


_____________________________________________


▪BROOKLYN

▪AYDEN


zaune ya ke saman chair din bakin pool da ga shi shi short , ya mike kafafun shi ya daga kai
sama
ya shafa wani abu green a face din shi kamar mask na cream haka , ya lumshe idanunshi lips
din shi kawai a ke iya gani pink color da su ma su mugun laushi

ya na a haka Adrian ya iso wajen kamar a na kore da shi , kai tsaye Ayden ya nufa ya na fadin "
Ayden , please wake up akwai matsala "

cikin nitsuwa Ayden ya bude baki a sanyaye ya ce mishi " wace irin matsala early haka ? "

" Ayden , ban ga relieve din company ba " Adrian ya fada
cikin ko in kula Ayden ya ce mishi " and ? ba ka na da copy ba a cikin laptop ba ? "
" no Ayden babu copy din ta ....... "
cikin nitsuwa Ayden ya katse shi da cewa " no wonder , ka ban tsoro ni , na ma zata wani abu a
ka yi "

" Ayden , in ban ga relieve din nan ba ba za mu san kudin da Kevin ya fitar ba last month , duk
investigation din mu zai zama kamar banza "

wani dogon nunfashi Ayden ya ja ya na gyara zaman shi saman chair din ya ce " don't worry ,
za mu San abun yi , kai dai kawai ka bi tsarin plan di na "

wata yar karamar ajiyar zuciya Adrian ya sauke kafin ya zagayo ya zauna saman chair din
geffen ta Ayden kafin ya ce " Bro , tun wuri ya kamata ka san abun yi dangane da Kevin , ko
wane month ribar companyn ka kassa ta ke , in a ka ci gaba a haka sai mun yi bankruptcy ,
hakan na nufin sai ka rufe companyn , na san kuma ba haka ka ke so ba "
shiru Ayden ya yi bai ce mishi komai ba amma ya jin abun da ya ke cewa , har cikin ran shi ya
na jin zafin satar nan da Kevin ke yi , ya na neman ya kashe mishi company shi kuma ba zai iya
jure hakan ba saboda companyn amana ce momyn su ta bar mishi , duk abun da ya samu
companyn shi ne mai laifi dan bai tsaya ya kula da ita ba yadda ya dace
ya yi nisa duniyar tunanin shi kawai ya jiyo Muryar Adrian ya na fadin " ya kamata ka koma ka ci
gaba da kula da companyn ka , please my Bro "

a sanyaye Ayden ya ce mishi " Monday , ka sa a gyara Office di na monday zan koma "
wani kyawatencen murmushi Adrian ya saki ya wata yar karamar dariya ya na fadin " Yes , Yes ,
Yes , da gaske za ka koma ? i'm really happy , finally tsawan shekaru za ka kama business din
ka "

" amma a tare za mu koma "

cike da fara'a Adrian ya ce mishi " no wonder , ni dama a shirye na ke , kai kadai na ke jira , za
ka gani yadda business din zai kara habbaka , na san saboda Kevin ba da zuciya daya ya ke
kula da shi ba shi ya sa mu ke yin kassa "

shiru Ayden ya yi bai ce mishi komai ba da allamun ya tafi duniyar tunanin shi
shi kuwa Adrian sai zuba mishi surutu ya ke bai san da cewa abokin nashi ya yi nisa duniyar

tunanin shi ba

sai da ya share wajen good ten minutes a haka kafin ya lura abokin nashi ba ya ma sauraron
shi
hannu ya kai ya buge shi a cinya ya na fadin " kai tunanin me ka ke tun dazu ina yi maka
magana ka kyale ni ? "

wata boyayyar ajiyar zuciya Ayden ya sauke kafin ya bude baki a hankali ya ce " Adrian , i think
i'm falling in love "

dan zaro idanu Adrian ya yi ya na kallon shi , a rude ya bude baki ya ce " love , Ayden ka na jin
abun da ka ke cewa ? Love fa ? da wa ? ban taba ganin ka ba da mace ? ta ya z...... " kut
maganar ta yanke bai kai karshen ta ba

sai da ya dauki lokaci kafin ya ce " Ayden , ko dai yarinyar da ka taro jiya ka fara so ? "

" Esra , sunan ta Esra " Ayden ya fada ba tare da ya bude idanun shi ba

A hankali Adrian ya maimaita sunan kassa kassa , Tabbas ya jiyo lokacin da Kevin ya kira
sunan Esra , kenan Ayden ya kamu da son ta lokaci guda haka ? in na gane saboda ita ne zai
koma companyn Monday ?

" Ayden , da gaske ka kamu da son ta " Adrian ya fada murya cen kassan makoshi

a hankali Ayden ya gyada mishi kai allamun Eh sannan ya ce " lokacin da idanuna su ka sauka
cikin nata , ji na yi kamar na bar wannan duniyar , wani sabon feeling na ji a zuciya ta wanda
ban taba jin irin shi ba , for the first time in my life na samu nitsuwa cikin idanun wata macen
bayan na momy , Adrian please help me na cire wannan abun da ga cikin zuciya ta dan bai
kamace ni ba "

a rude Adrian ya ce mishi " why ? kamar ya ka fitar da shi ? "

" Adrian , ba na jin zan iya jure rashin wani wanda na ke so cikin rayuwa ta , gwara na cire
wannan abun tun ban yi nisa ba "

da sauri Adrian ya girgiza mishi kai ya na fadin " No , No Ayden , you too have the right to love,
you have the right to happiness if you really love this girl, live your life with her, forget the past,
live the present with a thousand and one colors so that your future will be more than perfect,
with her , ni fa abokin ka ne tun mu na 4 years , tun bayan rasuwar momy tsawan shekaru
yanzu ban taba ganin ka ka yi murmushi ba "

cikin nitsuwa Ayden ya sauko da kafafun shi kassa ba tare da ya bude idanun shi ba ya mike
tsaye ya fara takawa zai bar wajen ido a rufe dan ba ya tunanin zai ci gaba da wannan hirar

da kallo Adrian ya raka shi har sai da ya bar wajen sannan ya saki wani cool murmushi ya ce "
in har da gaske ka na son yarinyar nan na yi maka alkawari sai na sa ta zama mallakin ka ,
Esra ...... Sunan ya hadu haka ita ma ta hadu gaskiya , ban ga laifin ka ba dan ka kamu da son
ta "
ya na gama fadar haka ya mike a hankali ya bi bayan Ayden ya bar wajen , wannan abun ya
ban mamaki gaskiya , ya a ka yi Ayden ya kamu da son Esra haka , Wannan shi ne love at the
first sight , yanzu ya za ta kasance in Ayden ya koma companyn


Ga Kuma Kim shi ma , da alamun Esra ta kamu da son shi ba ta sani ba , ni dai zan ga ya
game din zai kasance su uku
[21/02 à 09:45] : SOYAYYAR GASKIYA
__________________

TRUE LOVE




( A HEART TOUCHING LOVE STORY )




STORY & WRITING BY : MEERAH






GA DUK ME BUKATAR YIN MAGANA DA NI KAI TSAYE ZAI IYA TABO NI TA
WANNAN NUMBER +22798999753 WHATSAPP ONLY






TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP CHANEL


https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i





يبر حزأ ملألا يذلا رصتعي !يبلق ررح يناسل هصلخو نم لك ،ضومغ ىتح مهفي سانلا ام !لوقأ





BISMILLAHIRRAHMANIRAHIM





{P A G E 19 & 20 ❤}




________________________________________




▪ESRA ❤


zaune su ke cikin restaurant ita da Cherry da Arthur , Arthur na rike da wata paper ya na
karantawa Cherry da Esra sun tsare shi da ido

sai da ya share two minutes a haka kafin ya ajiye takardar saman table din su , ya na kallon
Esra ya ce " ina ki ka samu paper din nan ? "

cikin nitsuwa Esra ta ce mishi " Yesterday na zo restaurant din nan yin breakfast , to wajen fiddo
kudin biyan na san na yarda wata paper ta file din da za mu yi meeting a kai har sir Kevin ya yi
min magana a kai , to bayan na koma gida Safna ta kawo min paper din ta na fadin restaurant
din su na bar paper din "
" but wannan ba ita ce paper din ba , ina ki ka samu wannan ? " Cherry ta fada ta na kai hannu

ta dauki paper din

Esra ba ta ce mata komai ba ta dauki wayarta da ke ajiye a gefe , ta fara latsawa na dan lokaci
kafin ta juya ta na nuna musu pic din Adrian da ta dauka jiya ta na ce musu " lokacin da na
shigo restaurant din wannan mutun ya shigo , ku na gani da paper a gaban shi ya na aiki , to
wannan paper din tashi ce , kuma jiya bayan na baro taron meeting din na hadu da shi cikin hall
din Building din tare da Ayden Brian , mamallakin companyn "

dan zaro idanu Arthur ya yi ya na fadin " no , da gaske ? Ayden ya zo companyn mu jiya ? "

" Eh , ya zo , har ma mu ka yi karo da juna "

da sauri Cherry ta katse ta da cewa " wait , kenan shi ne saurayin da a ka ce ya taro ki ? "
" yeah , shi ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login