Showing 48001 words to 51000 words out of 60927 words
Chapter 17 - Ali Abbas Part 1 Complete Hausa Novel By Billy Galadanci.txt
kecw bakya tare dani sabida bakisan ni bane, yanzu kam ina tare dake mutukaraba takalmin kaza manga na, kar Allah ya kawo qaddaran daze shiga tsakanina dake har abada" saukar hawayenta yaji saman kafadarshi ya d'ago da kanta yana girgiza mata kai alamar ta dena sannan ya Sanya harshensa ya lashe mata hawayen wanda yayi daidai da fitowar huddy da sauri ta koma la lab'e abayan qyauren d'akin
"Na kammala breakfast kawa Aunty huddy magana tazo kuci ni naci nawa" kallon tuhuma yake binta dashi lokaci daya ya daura hannunshi saman flat tommy d'inta sannan yace
"Ban yarda ba Manga,damuwa ya nuna sosai akan fuskar kinnan,ki sani bazan lamunci rashin cin abinci ba nine kike nema and gani atare dake yanzu maza juya ki kirata da kanki ku sameni dining din" hakan kuwa akayi wannan karon mugun takaici ne ya tarnaqe huddy ganin ada Manga er aikintace sedai ta jere musu suzo suci bata isa ta zauna koda a cikin parlor bane yayinda suke cin abincin, lura yayi dukkanin su bacin abincib suke ba ya d'ebo meatyegg din ya nufi bakin huddy dashi ta kauce kanta cikin jin haushin sa
"Baby menene zesa zan baki abinci kiqi karba,kuma ke kinzo kin tasa abincin agaba kina wasa dashi baci kike ba"
"Zanci dakaina" ta bashi amsa a taqaice kuma a fusace......lura dayayi da haka ya sanya ya mata banza ya juya akalar spoon dinsa zuwa bakin Manga, batai musu ba ta wara bakin ya sanya mata a hankali take taunar abinci se gaba daya ya d'inga bata da kanshi ya ajiye shi nashi cin dayakeyi.....har suka kammala bamewa wani magana.
*Dare*
Sallama yawa huddy daketa fushi tana cika tana batsewa ya wuce d'akin Manga, yau mAnga ansha ado cikin kayan bacci riga da wando kalar Ash tayi kyau sosai, kai tsaye sallar isha yace taje ta dauro alwala suyi bayan yajasu jam'i daganan suka gabatar da shafa'i da wutiri....kana yamusu dogwayen adu'o i sannan suka zauna kallon wani series a d'akin dayake akwai komai na kallo wata tasha ce wacce bama gane yaren suke yi ba, kashe tv yayi daga kwancen dayake ganin tara ta gota sannan ya rungume Manga sosai ajikinsa, Bakinta ya lalubo ya tsoma anashi, ya dinga sarrafa harshenta cikin gwarewa shi dama gaba d'aya yasaka aranshi yau seya angwance da Manga wannan ruwan yakeso ya saka mata dataketa masifa akanshi, Yau Manga kam ya kula batada katab'us harshensa ya dire saman mararta yasoma wasa dashi, bata iya komai haka ya dinga lasarta san ranshi, duk inda takeda wata gab'a a mace take bata iya aikatawa kanta komai se numfarfashi datake saukewa a hankali, Hannunshi yakai wurin hq d'inta yaji sa a jiqe sharkaf, babu abu mafi soyuwa awurin Ali Abbas kamar ruwannan yana matuqar so yaji mace a jiqe gigice mata yayi tun anan ya soma sam batu, ya shirya baiwa matarshi dad'in da babu irinshi a duniya, harshensa yakai a wurin ya soma lasa.........daga nan nidai nai waje jin Manga na shirin tara mana jama'ar garin agadez sabida tsabar ihun datake tana neman yayan nata ya tausayawa rayuwarta.......
Bayan komai ya lafa Manga ta zama Aunty Manga anji mazan qwarai! Hhh, Se wani sabon yaa Alinta ya lullub'eta yayinda shi kuma yake dad'a godewa Allah daya tsare masa matarsa har lokacin daya sauke mata haqqinta dan kanshi, qanqameta yayi sosai yace "Nagode Manga nagOde Allah ya miki albarka ya shiryar miki da zuri'ar dazaki tara anan gaba, yanda kika faranta raina yau Allah ya faranta rayuwarki iya tsawon rayuwar dazakiyi nan gaba, ina sanki so mara misaltuwa,ina mimi qauna wacce bana wa duk wata 'ya a duniya Allah ya kaiki aljannar sa mad'aukakiya" Manga dai bakin tsiwa ya mutu an rigada anji azaba an kodu don Kuwa gogan ba ruwansa round uku yayi, dukda kasancewar Manga bawai shekarunta qanana bane sosai she's 23 amma seda tasha azaba ba kadan ba, da kanshi ya taimaka mata ta kimtsa kanta sanan suka gyaran wurin atare suka kwanta baccin da basu taba kwanan farin ciki irin shi ba......
Mom Nu'aiym
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Billy Galadanchi*
*Sadaukarwa gareki qawa tagari Fulany saddy*
                 23
Kuka manga keyi har bayan da gari ya waye, tsananin kunyar Ali Abbas taji ya kamata mara misaltuwa,ga rad'ad'i da azaba amma sam ta kasa gaya masa, breakfast d'inma ta kasa tashi tayi, zama wannan gagarar ta yake sekace wacce ta haihu aka mata d'inki,kallon ta yayi daga kwancen datake yace
"Hilwa ki tashi mana baki gaji da kwanciya ba wai?" tabare fuska tayi
"Bazan fa iya d'aura komai ba, hadiman nan zakawa magana suyi,ko kuma Aunty huddy" tana maganar ne tamkar ta fashe da kuka dama hajiyata akwai raki sam batada hakurin ciwo
"Hilwa na rigada na musu maganar tuni sun zo kina bacci sunce sun kammala ki tashi muje kici" hannu ta miqa masa ya tada ita zaune sannan ta miqe a hankali, bazata iya tafiya yanda ya dace ba dolenka seka fahimci wani abu game da ita,harga Allah ita tama manta da wata huddy,da kanshi ya riqota tana takawa a hankali ya fahimci ko kad'an be mata a hankali ba a parlor suka had'u da huddy ta bisu da wani kallo na tsana me cike da ma'anoni iri iri.....duk kannin abubuwan dake faruwa jiya a kunnenta ta musu lab'el kuma taji komai tayi kuka tamkar ranta ze fita bata san tanada tsananin kishi ba se yanzu,bata san zata iya aikata komai akan kishi ba se yanzu ba, ta kasa tsaida hawayen ta da sauri ta kawar da kanta tana share hawayen, bata gayar da Ali Abbas ba! Yauce rana ta farko da hudaisa tayiwa Ali Abbas wani abu makamancin rashin kunya tun bayan da akae aurensu, mamakinsa ya kasa b'oyuwa akan fuskar sa yace yana danna mata wani kallo bayan sun zauna
"Hudaisa dafatar kin tashi lafiya?" banza ta masa shi kuwa arayuwa babu abinda yafi tsana irin raini, duk rashin kunyar Manga bataqin gayar dashi bare shida kanshi yamata magana tamai banza,bekai qarshen tunanin saba yaji Manga tace
"Aunty huddy ina kwana" ita d'inma qyaleta tae, kallon Manga yayi har lokacin ita tana tsaye
"Hilwa tsayin kuma na menene ki zauna mana?" tabare fuskarnan tayi sosai idan nan ya kawo ruwa, bataso huddy ta fahimci halin datake ciki kuma harga Allah yanda take ganin kujerar nan batada laushi bazata iya zama akai ba gani take tamkar zafi zataji, a tsayen ma ya takeji bare ta zauna saman wannan kujerar da aganin batada maraba da katako,foam dake cikin kujerar sam be mata ba
"Yaya dai kin cika rigima wlhy, zaman ne bazakiyiba kome,ko zaki zauna saman cinyana ne?" girgiza masa kai tayi yace
"Toki zauna mana" hawayen tane ya gangaro kantayi wani yunkurin ya cizgota ya daura kan kujerar wata qara ta qwalla ta miqe tsaye mamakinta yake
"Ke Manga menene wai?" kuka take yanzu kam
"Yaa Ali wlhy zafi nakeji" Miqewa yayi "Duk sanyin AC n nan kice zafi manga kodai bakida lafiya ne?" shi be gano cewar wai zafin qasan ta take nufi ba, sabida basu haka sosai da huddy ba, juyawa tayi kurun ta soma tafiya a hankali zuwa d'akinta bayanta yabi ya riqeta suka ci gaba da takawa a hankali har d'akin nata kwanciya tayi sannan ta lumshe idanta tace
"Ka kiramun Mama dan Allah, maman Amrah" zazzab'inne? Ko asibiti dai zamuje?" girgiza masa kai tayi alamar no "Maman dai zaka ce 'yar china ta kiramun" beyi musu ba ya juya koda yaje waje ya tarar hudaisa ma bata ci komai ba ta duqar da kanta saman table din dining din tana tunani zece ko kuka, 'yar chinan ya soma nemowa ya aiketan sannan ya juya ya dagowa huddy kanta,ba kuka takeyi ba amma idanta yayi ja sosai
"Baby menene ko kema bakida lafiya ne?" lumshe idanta tayi amaimakon haushinsa datake ji yanzu kuma seta soma jin wani qaunar sa na qara ratsa ta wannan kallon dayake mata ta hango qaunarta sosai a idansa,ta kuma hango damuwa qarara a fuskarsa yanda ya dame fuska
"Ba komai bacci nakeji sosai shisa, jiya ciwon kai ya hanani bacci yanzu kuma naji sauqi se bacci danake ji" sam be yadda da kalamanta ba ya sani sarai tana cikin damuwa da kishin wahalar data d'auka ta d'aurawa kanta
"Allah ya baki lafiya kije ki kwanta tam, Manga ma ba lafiya zanje na kira mama ta dubata,na kasa gane meke damun ta" wani haushi taji ya bata tace
"Amma Abbin Ameer duk kwanakinnan dakayi a agadez baka tashi mayar da Manga maceba se ina nan, sabida kurun ka shirya tozartar dani kuma shine ku duka biyu kuka daddage kuke d'aga murya sekace wani abin shagali, kasani kishi gaskia ne kuma inada zuciya bawai karya nake ba, bayan duk abubuwan da kuka aikatamun sekuma kunzo nan kun nunamun kun yi kwanciyar farko?" wani haushi yaji ta bashi yasani label ta musu abinda yafi tsana kenan arayuwar sa asa masa ido, qanqance idansa yayi cikin tsananin b'acin rai yace
"Hudaisa dukkanin wasu halaye da suka saka ada bana qaunarki sune kike qoqrin dawowa dasu yanzu, ki sani wlhy bazan lamunci wani rashin kirki daga wurin kiba, sanin kanki ne ina miki so na haqiqa daba kowace mace ke samun irinshi daga wurin mijinta ba, naga alama kina so ki janyowa kanki inji na tsaneki wlhy, ki kama kanki mu zaina lafiya dake,ki barni in qara sanki akan wanda nake kikace haka zakici gaba dayi zaki ga mummunan halina dabakisan dashi ba ada" shiru tayi kurun tana kallonshi har Mama tashigo b'angaren da saurinta, wurin mama yayi koda be santaba sosai
"Tana d'akin ta bansan meke mata ciwo ba" wuceshi mama tayi tabi bayan 'yar china zuwa d'agin, manga sarakan raki tana ganin mama ta sanya ihun kuka wai zazzab'i takeji maman dai bata yarda ba tace ta tashi suje b'angarenta seda aka riqeta yanda take tafiya kadai ya sanar da mama cewar yaune ranar farko da wani ya santa matsayin 'ya mace, kai tsaye bagaruwa ta had'a ta zuba ruwan khal ta sanyata sit bath, a haka bayan ta gama ta sanyata akan kujerar er meduguri er tsuguna ta mata me rami a tsakiya ta sanya mata kanunfari bushahsen garin lalle ta turara mata su, bayan nan aka had'a mata madarar tsarki ta na tsarki dashi akai akai, bata bari ta koma d'akinba se bayan kwana hud'u zuwa,zuwa wannan lokacin har Ali Abbas ya shirya da hudaisan sa sun dawo normal,abu d'aya ke damunshi rashin Manga tun ranar be qara ganin taba kuma harga Allah yana buqatarta a kusa dashi sosai.......
Mama da kanta ta dawo da Manga b'angaren zuwa wannan laokcin suna shirin juyawa Yamai ma sabida fad'an da me martaba mahaifin Ali Abbas keyi cewar besan zaman da suke a garin ba sun dad'e....
Tunda Manga ta dawo take tsoron Ali Abbas, hudaisa kuwa ta dawo wata iri tun dawowar manga bata ma magana sosai, ranar da dare Ali Abbas yaje d'akin Manga koda yazo ai haraka kuka ta sanya masa wiwi akan bataso da zafi, haka ya lallab'a abarsa harya cimma burinshi a yanda yaji tamafi masa waccen ranar dad'i sabida yaji se wani launin qamshi gabanta ke fitarwa ga wani sulb'i naman wurin ya cicciko sosai, washe gari ya tasheta atare sukayi wanka suka dawo d'akin kallonta yake cikeda so da qauna
"Hilwa Yauba zafine hala?"Tafukan hannayenta biyu ta saka ta rufe fuskarta tana dariya, sunkuyowa yayi daidai fuskarta yace
"Yaa Ali da dad'i,koba haka kike fad'a ba yanzu kuma zaki wani rufe mun fuska na gulma bayan kin gama ihun da dad'i yanzu zaki rufe fuska" dariya tayi ta shagwab'e mai fuska
"Allah ni yaa Ali bance komai ba" dariyar shima yayi yace
"Idan kuwa kika qaramun sambatu sena bige miki bakin mu huta kawai" dariya ta bushe dashi batai magana ba dai, haka sukaje dining bayan sun kallama ya kallesu su duka
"Huddy ke gobe zaki wuce Nigeria sabida aikinki kwana bakwai kikai anan, ke kuma manga ki shirya zamu wuce yamai har su mommy gobe inshaa Allahu" kallonshi manga tayi har idanta ya cicciko
"Kuje Yamai abinku nidai Aunty huddy zanbi Nigeria d'in kanku qaraso" girgirza mata kai Ali Abbas yae a fakaice bayaso huddy ta gano akwai matsala taja bakinta kau ta tsuke amma, lokaci d'aya taji hankalinta ya gama tashi ainun..... Hakan kuwa akayi washe gari suka shirya kowa ya kama inda zashi cikin tafiyar yamai harda me martaba sarkin agadaz da ummu da mama da kawu Bala.....
Sun samu tarba me kyau se bayan la'asar suka zauna fada dukkaninsu,an gayawa me martaba mahaifin Baban Manga komai game da dangan tamar dake tsakanin su Manga da su Ali, se bayan ya gama jin komai yace
"Idan na yanke hukunci bana sauya magana ta, yaro yaci zarafin jinina kuma bazan tab'a lamun tar wannan auren, ko bayan raina ban yafewa wanda ya sake mayar da auren su ba" mamakine ya bayyana a fuskar daukacin mutanen, banda sarkin yamai yasan halin abokinshi da kafiya
"yallab'ai wannan karan kam gaskia bazan bari Herfsatou ta shiga wannan yanayin ba Aliyou yana san matarshi ina kula da duk wani mostin su akan juna tun zuwansu agadez, gwara tun wuri abaiwa zuciyoyi hakuri sabida nikam bazan sake aikata kuskuren damukayi abaya ba" a fusace ya miqe tsaye
"Zanga wanda yakeda ikon yimun yanda banaso, wlhy bazan lamun taba sam!! Dolene se an raba musu aure,ko uban Alin yaxo zan nuna masa qarfin mulkin danake dashi,ko kaine Audu wlhy sedai kotu ta rabamu dakai,amma Manga bazata komawa auren Aliyou ba,yara mara tarbiya dan iska" miqewa shima sarkin yayi suka soma banbami seda aka basu baki daganan aka dage taron se zuwa gobe idan zuciyoyi sun huta, Sarkin yamai ya shirya idan ma yaqi yarda goben ze nuna masa amincewarsa daganan ya sace Manga ya baiwa Ali Abas su gudu Niger suma bar qasar shiya sani, yayi da shi kuma nashi qudurin daban domin kuwa cikin dare yasanya gautawa suka arce da mNaga zuwa gidansa na hutawa inda za'a bata tsaro na musamman harse wannan shegen yabar qasar tukunna ta dawo........Manga kam koda ta farka ta ganta kewaye da bayi mata waje duk tsaronta maza keyi se kuka ba qaqqautawa.
Wayewar gari aka tashi ba manga sarki yaqi saurararsu akan su kawo takardar sakin Manga koya kawo musu sammacin kotu!!!!!
MoM Nu'aiym
*HASKE WRITER'S ASSO. (Home of expert and perfect writer's)*
*👑ALI ABBAS👑*
*Sadaukarwa gareki qawa ta gari Fulany saddy*
          24
Ganin Ali Abbas na neman zaucewa ya sanya sarkin agadez yayi gyaran zama cikin hikima
"Tabbas kuwa nima na goyi bayan ka, gwara a raban auren nan a yanda na kulama ita kanta bason yaron take ba dole ake mata, sabida haka kai Ali Abbas tashi maza muje ka rubuta mata takardar ta kowa ya huta" da sauri Ali Abbas ya kalleshi yana mamakin kalamanshi seya hango yana mai da ido sadda kanshi yayi qasa yace
"Dan Allah kumun rai wlhy manga ce rayuwa ta,namuku alqawarin zan kula da ita fiye da yanda zan kula da kaina, zan sota fiye da yanda zanso kaina, zan qaunaceta fiyeda yanda zan qaunaci 'ya'yan dana haifa da ciki na,dan Allah ku barni da Manga wlhy matana tana sona" miqewa sarkin agadez yayi
"Babu wata magana sarki me adalci ya gama yanke hukunci, muje masauki na baka biro da takarda kurun,kuma uku zaka rubuta sabisa ka sani ba gyara har abada" sarki kuwa dad'i ya gama kamashi se murmushi yakeyi ya miqe shima yace..
"Naji dad'i matuqa daka fahimceni Aminina wannan yaron sam baya qaunar jinin mu,sabida haka na barka dashi lallai ya rubuta ya aiko nan da kwanaki uku kona kaishi kotu niba ruwa na ka kuma sani" miqa masa hanni yace
"Bakada matsala kurun ka tsame hannun ka barni dashi,ai Ali Abbas jinina ne sabida haka lallai zan tilastashi ya sakar ma jikar ka" kallonshi yayi sabida lokaci d'aya yaji maganarshi tazo masa da alamar harshen damo yace
"Haba Abokina? Yazakace jikarta kuma? Jikar mu dai ko?" murmushi yayi cikeda takaici yace
"Gani nayi Hafsatu Manga nance masarautarta ta uba, sannan Ali Abbas bashida alaqa da kowa a gidannan dani yake da alaqa, naga kuma kamar yanda zansa ya sake maka jika haka kaima zan daura maka wani nauyin na sanya Ibrahim ya sakar mun yarinyata kaga kenan Manga na hannunka ubanta yana hannunka sun dawo masarautar su, Innoh kuma dama wahalar datash ta isheni har aikatau duk a sanidiyar muzgunawar d'anka ya aureta bayaso, kaga bayaso ya saketa kazalika Ali Bayason Manga ya saketa duk abinda Manga tagani abinda ubanta ya aikata ne ake maida masa abinsa, sabida qiyayyar Innoh yabar qasar nan dan kawai a nuna masa kuskurensa shisa tun a duniya kaga mijin 'yarsa ya mata basaja sabida qiyayya, shiya bar gida da kowa da kowa nasa yayinda surukinsa ya gudu yabar masa er tasa agida, shin wanene yake girbe abinda ya shuka anan?? Shine ko itane?" zufa ce ta soma karyowa Mahaifin Iro yasani kaf Niger republic babu wanda ze baiwa d'anshi auren 'yarsa a yanzu irin wannan mugun abin daya aikata kowace masarauta tasan ya gudu yabar garin akan anmasa auren dole gashi shi kuwa daya baiwa Iro damar auren talaka gwara yaga gawar Iro
"Yanzu Aboki irin rashin karar dazaka nunamun kenan baka kojin kunya ta? Yanzu dama ashe akwai ranar dazata zo ka nuna baka kaunar j8nina? Lallai kazo da wata magana kuma inshaa Allah Iro baze saki Inno ba har abada" mahaifin innoh kurun soma tafiya yayi yayinda dukkanin wanda yazo dasu suma suka miqa harya kai kofar barin fada yace
"Nanda kwanaki uku zan aiko da takardar sakin Manga, amma da sharad'in senaga takardar sakin Inno nanda kwanaki ukun, duk wanda ka aika yakai takardar inshaa Allah namaka alqawarin shine ze dawo da takardar sakin Manga ya kawoma" zufa se keto masa yayinda Baban Manga hankalinshi yakai maqura wurin tashi, shi akeso akashe anan ga mutuwar aurenshi da macen dayake ga harya koma ga Allah baze tab'a samun nagartacciya irin taba, ga kuma mutuwar auren ersa mafi soyuwa agareshi!!!! Haka suka fice batare da Baban Manga ya koda