Showing 72001 words to 75000 words out of 148158 words

Chapter 25 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

23941

akula da kunun Gyada a flask itakuma tawuce daki
Hijabi ta dauko ta dadduma tafito daidai suma sun gama hada komi, Mama takalleshi tace "muje Imrana" mikewa yayi yamika hannu yakarbi basket na abincin yay gama Mama tasallami yaran nata sannan tafito waje motan tashiga yajasu har zuwa asibiti.A reception yaga Zuzu tana signing something's ma wani patient ganinsu yasa ta taho tace "muje nakaiku dakinta bamu dade da fitowa ba tana
E3 bacci, ina yini Mama" murmushi Mama tayi tace "ina yini Dr sannu da kokari Allah bada lada" har gaban wani private daki sukaie Zuzu tabude kofan ahankali tashiga ciki Mama biyeda ita, dakin nada bala'in kyau babban gaske ga tv ga ac ga fridge ga couch ga gadon asibiti dakin kaman wani hotel room, Lujain na kwance kan gado sanye da rigan asibiti daya tsayamata a gwuiwa tana bacci gashinta a hargitse danko kullawa ba'a yiba idanunta dudda tana bacci sun kumbura sosal, kallo daya Abee yamata yadauke kanshi ahankali ya iiye basket din dayake rikedashi, Dr Zuzu tace "Mama
tana tashi yanzu sit bath zaki taimaka mata tayi ga bayi nan akwai ruwan zafi da komi dazaku bukata, akwai zazzabi da malaria ajikin duk an bata magani tafarka saitai brush taci abinci, bari naje naga was patient" Gyadamata kai Mama tayi tace "sannu da kokari likita" wucewa Zuzu tayi tafita daga dakin, zama Mama tayi kan kujera tadan saci kallon Abee dahar lokacin yake tsaye kanshi akasa wanda tasan kunya ne, batare data kalleshi tace "Imrana kaje gida kai wanka sai idan zaka dawo saika dan taho mata da abubuwan da baza'a rasaba kaji" Gyadamata kai yayi yana kasa magana yajuya yafita, murmushi Mama tayi takalli Lujain tace
"Allah baki lafiya kuma Alhamdulillah, yaushe ne mukai waya da Hajiya dukta damu karva rabu dake ashema sonki yake tunda gashinan yanzu aure yay albarka Alhamdulillahi".
464
Wuraren 12:45 Abee yakai gaban wani lafiyayyen babban gida wanda daga ganin yanayin ginin kasan bama adade da gama yinshi ba, was sojoji guda biyu ke gadin gidan ganishi yasa suka saramai tareda shiga ciki suka budemai gate jan motan yayi zuwa cikin gidan daya bude kofa yama fitoba daya daga cikin sojojin ne yazo yay knocking kofar hakan yasa Abee yabude ahankali yafito keys yabama Abee yace "sir the keys" karba kawai Abee yayi yafara tafiya ahankali daidai ana kiran salla sai alokacin yama tuna baiyi sallan safe ba abinka da wanda yasaba salla da asuba daya farka da safen nan yadauka yay salla Innalillahi ko kadan brain nashi baiji baiyi salla ba, karasawa cikin gidan yayi yabude yashiga babu abinda babu agidan na yan gayu sama yawuce yabude wani daki yashiga ko'ina a gyare bayi yawuce direct, yadade abayin wanka yay yafito Allah yasashi yanada some few kaya agidan wani soft yadi milk na Riga da wando yasaka sannan ya shimfida dadduma yay salla yay azahar ma sannan yatashi ahankali yamike, gado yazo yawani kalan kwanta yana kallon saman dakin he can't believe abinda yayi, why? What made him sleep with that girl? Jiya ko kadan baisan meya sameshi ba amman baya cikin hayyacinshi at some point
Muna yadinga gani, shi baimasan meyayiba why Imran? Ya tambavi kanshi tareda runtse idanunshi gam abubuwan daya far jiyan nadawomai daya bayan daya yana tuna yanda take kuka sosai tana rokonshi but handling Muna babu tausayi babu anything he was out of control, he was so wild, rough and crazy, whyyyy?
Deep down jin jikinshi da organs nashi yake bala'in sakat dan duk wani abu dake damunahi yafitar dasu jiyan nan and jikinshi enjoy every bit of komi that happen between them but zuciyanshi is totally regretting it why why why did he do that? Look at how he injured that small girl harda mata dinki whyyyyy" wani kalan dunkule hannunshi yayi yadaki gado daidai lokacin wayanshi yahau ruri daukan wayan yay ganin Misty yasa ya jjiye wayan gefenshi batare dayay answering call dinba
E3 wayan na katsewa aka sake kira still bai daukaba sanin Musty ba bazai barshi ba saiya dauka vasa vadauki wayan yakai kunnenshi yay shiru batare dayace komiba.Daga ta dayan bangaren Musty yace
"Imran wai what happen last night nabaka 3miss calls baka dauka ba I was calling fa nacemaka dare yayi ku kulle gida zan wuce dakowa gidana mu kwana cus it was after 12 a dare kuma nasan ba bacci kake ba amman baka dauka ba, what happen baka dauka ba"? Musty yay maganan innocently kaman wanda baisan abinda ke faruwa ba, shirun dayaji yasa ya danne dariyan dayakeji yace "hello Imran" murya chan kasa Abee yace "what?" Murmushi Musty yayi yace "lafiya kake magana kaman muna fada? Anyway yanzun nan
{3
muka shigo gida Hajiya kecemana kayi tafiya kaida Lujain" adake Abee yace
"uhnn" Saura kadan wanna karan dariya ya kufcema Musty yadai daure yace "ina kaje"? Cikin wani kalan sigan rashin mutunci Abee yace "ina ruwanka"? Cikeda damuwa kaman da gaske Musty yace "I am just asking sabida nasan jiva you were planning karabu da ita tunda yanzu everything have come to light, nasani ko ka kaita gidansu ne" dawani kalan sauri yace
"badai kasake ta bane dai Imran"?
Shiru Abee yayi zuciyanshi namai wani iri tunawa da abinda yashiga tsakaninsu, daga dayan bangaren "hello Hello Imran answer me" katse wayan Abee yayi tareda jefarda wayan kan gado yay shiru he don't even know what to think again sabida yasan yariga ya tafka kuskuren da babu wani abu dayake dashi dazai iya gyara kuskuren he just disvirgin
Lujain, he just had sex with yarinyar da last born nashi ta girma, he just had sex with a 19yrs old girl imagine yana neman 50yrs that's child abuse, he just had sex da yarinyan dayake planning yarabu da ita duk randa gaskiya ya bayyana, he just had sex da yarinyar da akamusu unfortunate Marraige da, babu kalan tunanin dabaiyiba kanshi nawani kalan ciwo ahaka wani barawon wahalallen bacci yay awon gaba dashi dan jiya da daddare ya kwana yana action.Kiran sallan la'asar yasa ya farka daga baccin dava kwasheshi bude idanunshi yayi sosai yaji kanshi yadaina ciwon ahankali yamike tsaye yawuce bayi yafito daure da alwala masallacin anguwan yaje yay salla sannan yadawo motanshi vashiga yawuce yafita, wani super market yafara tsayawa yasaya musu kayan tea bread, da toothpaste toothbrush, harzai wuce idanunshi suka sauka kan chocolates daban daban dake cikin shelves din wajen, yakai kusan 1min yana tsaye yana kallonsu fuskanta ne just flash a idanunshi yanda takecin chocolate looking so happy, ahankali yadaga hannunshi kaman wanda baiso yadauka ya kwashi was hadaddun chocolates kusan guda 10 yawuce yaje yabiya kudin komi sannan yafito yashiga mota yawuce asibitin wuraren 5, parking yay yafito yana tafiya anatse rike da shopping bag din har zuwa gaban dakin, ahankali yasa hannunshi ya murza kofan tareda budewa yashiga ciki Lujain ne zaune kan gadonta wanna karan an kwashe gashinta andaure mata dawani ribbon da Zuzu takawo musu sannan an chanza mata rigan asibiti zuwa pink dan tayi wanka saida Zuzu tasa hannu sannan suka gasata da kyau kuka kuka kaman ana kasheta, idanunta sun fada ciki sosai sannan sun kumbura tana zaune tadan zauna a karkace sabida ance tazauna tasha tea da aka mata Zuzu takawo mata water bottle sabo mai straw akasa aciki vana hannunta tana zuka kadan dan tunda yake bata tabajin ta tsani abinci ba sai yau sabida zafi da azaba datakeji, idanunta adan lumshe dan wani baccin ke neman saceta dan cikin alluran da aka mata a karin ruwan harda na bacci goran tea a hannunta, tunda Abee yashigo idanunshi nakanta, dan Mama na zaune kan dadduma salla take ahankali yake tafiya yakarasa gaban gadon ya tsaya tareda ijiye ledan dayashigo dashi kasa ahankali yazuba hannunshi a aljihu yana kallonta tundagakan yanda tazauna akarkace zuwa gashinta da aka kwashemata kaman wanda yaune yafara ganinta.
•11 134
Sallame sallan Mama tayi tamike tsaye tana dauke dadduma tace "Imrana kadawo" firgigit Lujain tabude idanuwanta dar daga dan baccin wahalan dava kwasheta in sunan da aka kira wani kalan zaro idanu tayi takalli kofa gain babu kowa yasa takalli gaban gadon hada idanu sukayi da Abee wani kalan ihu ta kurma tamika hannunta amugun tsorace tana neman fizgo Mama tace "Mama wh zai kasheni ne Mama zai karamin wh mutua zanyi Innalillahi......" wani kalan juyawa Abee yayi dasauri kaman wanda ake hankadewa yafita daga dakin
Mama tariketa tace "Ya isa Luiain" yanda Lujain ta kankame Mama ita kanta Mama saida tabata tausayi Lujain ta tsorata da Abee bana wasa ba, shafa kanta tayi tace "ya isa kinga tea ki zai zube babu abinda zai miki kinji kowace mace inhar kamila ce nutsassiva saitaii wanna wahalar dakikeji dan haka kizama mai dauriya kinji" da kyar Mama ta lallabata tai shiru tadaina kuka dan muryanta baya fita sosai ma tsabagen kuka.Mota Abee yashiga yawani kalan jan motan direct wani asibiti vaje dayake ganin Dr shi dudda vau baida appointment bude kofa yay yashiga ganinshi yasa Dr yace "aahhh Imran yau munada appointment ne"? Kujera Abee yaja yazauna tareda kama kanshi hakan yasa anatse Dr yace "what is it Imran"? Cikin wani kalan murya Abee yace "I think I am loosing my mind Dr, I've cheated My Muna naci amanarta" tashi Dr yayi gain kaman ciwon Abee na neman tashi ayanda yake magana, dawowa yayi gaban Abee yadafa kafadarshi yace "menene yafaru Imran talk to me"? Murya chan kasa still Abee baidago kanshi ba har yanzu yana ayanda yake yace "I…....l....don't.....
" calm down Imran have some water calm down" Dr yabude goran ruwa yabashi, karba Abee yayi yakai bakinshi tun safe sai yanzu abu yashiga bakinshi tass ya sshanye ruwan Dr ya karba ya jiye agefe yace "now take a deeep breath for me Imran" yiyayi sanan yasaki anatse Dr yace "talk to me now what happen"? Anatse Abee vace 'I don't know, I have no explanation kan abinda yasameni jiya I don't know how I end up sleeping with that girl " Abee yay shiru kafin ahankali yace "I thought it was Muna tazo a mafarkina as usual yanda takeyi, but Dr I slept with that girl duk duk....." Abee yasakeyin shiru kafin murya chan kasa yace "duk najiji mata ciwo.....
1 hurt that little girl Dr, I hurt her and I hurt Muna itama I know she's not happy with me" shiru Dr yayi yana kallonshi one of the most common sign na PTSD is self blame, dan murmushi Dr yayi yace "look at me Imran" dago idanunshi Abee yay yakalleshi, Dr yace
"nafada maka wani abu yau" gyadamai kai Abee yayi, ahankali Dr yace "Muna is so happy with you today infact she's prouddddddd mai d dayawa a karshe Muna is so prouddddddd of you Imran" wani kalan kallonshi Abee yayi yace
"how"? Dan murmushi Dr yayi yace
"sabida for the first time in 13yrs baka azabtar dakanka ma kasamama kanka natsuwa kuma na sunna" dan kallonshi
Abee vayi Dr yace "lemme ask you some questions be honest with me I am your Dr no lies or hiding of feelings or emotions to me" gyadamai kai Abee yayi, anatse Dr yace "how is your body like right now note I said body not heart, how does ur body feels like right now"? Ahankali Abee yace "I feel okay kaman nacire nauyi ajikina" gyadamai kai Dr yayi vace "lokacin dakake making out with the girl yakaj"? Dan shiru Abee yayi yakasa magana Dr yace "kafadamin" lips din Abee dan rawa sukayi ahankali ya iya tattaro kalma daya rak kaman baiso yafadi yace "I feel pleased" murmushi kawai Dr yayi yace "Imran you enjoyed the sex thoroughly, kasan menene shekara sha uku maza irinmu masu shekaru su zauna basu sadu da diva mace ba kuwa? Barinma mutum irinka dakai
E3 aure matarka yaranta hudu yaranka duka kaikai a year age gap sabida yanda kake, the truth is bakamasan inda kanka yakeba tsabagen yanda kaji dadin rayuwanka saisa bakabi yarinyar ahankali ba harkaji mata ciwo, now my point nacewa Muna is proud of you is this, Muna is late but she knows u are suffering kuma amatsayin ta na matarka dake bala'in sonka she doesn't want that for you kuma ajiya daka sami natsuwa da matarka ta sunna she's happy in 13yrs miinta yasami natsuwa stop blaming kanka unless you don't wanna ever get better, amatsayin yarinyar da last born naka ta girma accept her tunda harkaje ka sadu da ita just accept her and work on your love take care of her and your family so that Muna will finally be at peace tadaina zuwan maka sabida daman bakin wahalan dakasa kanka aciki yasa take zuwa kaki barinta to lay in peace" ja idanun Abee sukayi Dr ya gyadamai kai yace "inhar kanason
Muna as u claim this time kanuna mata hakan and let her be, accept she's no more, be happy and live your life soon dukanmu nan zamuje musameta muma, kazaci hakanan ne kasami Luiain din nan bakasan Allah ne yakawomaka ita ba yabaka ita sannan kuma rana daya sabida Allah yasan abinda ke zuciyanka yasa ka sadu da ita, yanzu ka isa kace zaka saketa bayan ka karbe virginity nata kamata adalaci akama Kausar haka zakaji dadi, kariga ka sadu da ita Imran, accept this girl, take care of her and be happy that's the only way Muna can be happy, is ur chance yanzu kaji magananta and this is maganan datake fadamaka accept Lujain kada kasaki yarinya bayan ka maidata bazawara tunda lokacin bakaji magananta ba data hanaka karkaje zoja will you listen to her now"? Sosai Abee ke kallonshi kana ganinshi kasan maganganun sun shigeshi, Dr yace "Kai mutum ne mai hikima dan haka I want you kama abin nan analysis a zuciyanka, rana daya kaci karo da yarinya wannan in karo yaja muku bacin suna hakan yasa dole iyayenku suka muku aure sabida arufama juna asiri a gyara sunanku awajen Al umma, ciwon ka yatashi sabida bakason aure nazo gidanku u kacemini dazaran gaskiya ya bayyana zaka rabu da ita nacema okay, I saw the news jiya ina office ankama yaron with some clip a twitter yanda yake confession, nasanka you've been my patient for 13yrs nasan jiyan nan kana planning karabu da itane then boom
Allah mai iko da hikima dakuma daukaka yasa adaren ranan ka sadu da ita Imran are you not coding the message da Allah ke baka na cewa HE choose that girl for you duk wayanka ko hikiman ka you can't escape"? Shiru Abee yayi kana ganinshi kasan maganan yashigeshi hakan yasa Dr vakai hannunshi yadaura akan kafadanshi yace "listen here Imran bawai ina c
2:23 PM
ewa kaso yarinyar nan bane, but just go kabarta amatsayin matarka and let Muna be in peace kaga kuma abinda Allah zaiyi kaji, indai zabin Allah ne the love will just flow in batare daka sani ko tasani ba itama" shiru Abee vavi vana kallonshi Dr yace "get yourself together jibeka duk kayi kaman ba kaiba kaman this is the first time kafara saduwa da mace" Dr yadanyi dariyan manya, yace
"get yourself together and be you again okay" gyadamai kai Abee yayi ahankali, Dr yace "tashi muje muyi salla saimuci abinci zan bika har asibitin datake daganan saina tafi" gyadamai kai Abee vayi vamike tsave ahankali suka fice.Wuraren 7 tabude idanuwanta tass Mama na zaune kan dadduma tana lazimi ganin Lujain tabude idanunta vasa tamike tsave dasauri tace "kin tashi Lujain ya jikin"? Cikin muryan dabaya fita sosai Lujain tace "wajen yadena zafi Mama inajin fitsari" murmushi Mama tayi tace
"Alhamdulillah tashi muje to" da taimakon Mama ta sauka daga kan gadon zata daga kafa tai tafiya taji wani kalan zafi wani kalan fashewa tayi da kuka dasauri Mama tazaunar da ita kan kujera tace "sannu Luiain ai daman duk magungunan asibiti pain killers ne zan sayomiki magungunan dazan dafa miki kina fara zama ciki zakii kindainajin zafin nan sannu kinii tashi muie"
mikarda ita Mama tayi da kyar take iya dingisa kafan ita kanta saita tabama kanta tausayi fitsari tayi shima wani azaban saida Mama tasata zauna
ruwan zafi da karfi da vaji tadan dade aciki sannan suka fito bayan tasa tai brush da wanka tace "bari nabaki hiabi ki salla" akan gado tai salla tana idarwa Mama tashiga hada mata tea kallon tea kawai take babu wani abuna duniya dake mata dadi tun tana yarinya ta tsani ciwo barinma kalan wannan ciwon runtse idanunta tayi dasauri dan ko kadan batason tana tuna abinda Abee yamata batason tana picturing ganinshi ba riga da vanda ya tattaba mata jiki dasauransu, tasan menene aure and she knows what Marraige is all about tana zuwa islamiyya tanada kawaye yan anguwansu da duk sukai aure, she knows abinda yamata sarai, dudda yace baya sonta he doesn't consider her amatsayin matarshi kaza kaza kaza amman shine zai sadu da ita ya karbe mata budircinta sannan yajiii mata wannan kalan ciwon why? Metamai zai mata wanna kalan muguntan sabida yaganta da wayan Mandawari ne saisa yamata haka sabida kar Mandawari ya aureta amatsayin budurwa yanzu koya saketa akwai Idda akanta kenan, ada she always blame kanta sabida tasan laifi ta da shirmenta yasa aka musu shairi aka bata musu suna akasa ya aureta saisa she always respect him amman yanzu she doesn't, she hates him soooo badddd cus yacuceta, hannun taji akan fuskanta hakan yasa tadago kanta Mama ne tace "dan Allah kidena kukan nan Luiain idanunki kaman nama sabida kuka ga tea kisha" jiye tea Mama tayi tadago gadon hakan yasa tadan karkace Mama tabata tea karba tavi tana kallon tea kawai dan babu abinda kemata dadi. Cikeda lallashi Mama tace "daure kisha kinji" ashagwabe ta girgizama Mama kai tace "Gwaggo na zanyi waya da ita" dan shiru Mama tayi tana kallonta bazata iva bari takira kowa na gidansu ba dan anason mace da rufama miinta asiri cikeda lallashi tace "farashan tea kika gama saina fita naje nasayo kati na loda awayan nakawo miki ki kira
Gwaggon naki to Lujain kinji" gyadama
Mama kai tayi ahankali Mama tashiga shan tea da kyar ta iya tasha rabi takalli
Mama dake kallonta tace "nakoshi
Mama" dasauri Mama tace "a'a shanye tass Lujain inba hakaba baran fita siyo kati ba kivi wayan dazakiyi" daurewa tayi takai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login