Showing 75001 words to 78000 words out of 148158 words

Chapter 26 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

23962

bakinta tass ta shanye tea murmushi Mama tayi ta karbe goran ta jiye tareda daukan wayanta tace "bari naje nasayo miki katin" fita Mama tayi bayan tadauki wayanta a reception sukai kicibis da Abee daya shigo yana sanye dawani dark blue yadi anmai dinkin jumper kanshi babu hula sai kamshi yake yay wani kalan kyau ganin
Mama yasa cikeda girmamawa yace
"ina kwana Mama" murmushi Mama tayi tace "sannu da zuwa Imrana ya ciwon kan naka"? Gyadamata kai kawai yayi alamun lafiya lau Mama tace
"kaganni Lujain datamen wai nabata wayana takira Gwaggon ta da kyar namata wayau nasa ta shanye tea nace ba kati bari naje nasavo tun jiva sai yanzu tadan sha tea banda chocolate datasha daka siyo jiyan nan, je ciki abinka bari indan sha rana inyi waya kafin nadawo dakin" Gadamata kai Abee yayi tawuce dan tanaso tabasu wuri batason idan yazo tadinga zama dakin.
Karasawa gaban dakin Abee yayi yakai kusan 1min tsaye gaban dakin kafin yamika hannunshi ahankali yabude kofar dakin dasauri Luiain ta dago kanta danta dauka Mama ne ido da ido tayi da Abee dake kallonta wani kalan mugun faduwa gabanta yayi atake duka abubuwan dayamata just flash a idanunta wani kalan runtse idanunta tayi da gudu tareda wani kalan fashewa da kuka tadauki filo tadaura akan fuskanta tana kuka sosai tana kwalama
Mama kira kaman taga dodo.
"Mamaaaaa, wayooo Allah na
Gwaggoooo" kafa Abee yasa yashigo dakin ahankali taredasa hannu yajawo kofan yarufe hannayenshi yazuba a
E3 aljihu yajuyo yana kallonta batare da yakarasa gaban gadon ba yanda ta kankame filon dake kan fuskanta tana kiran Mama da Gwaggo da bama aji da kyau sabida yanda ta danne filon a fuskanta zai nuna maka how scared of Abee she is.Yakai kusan 2min tsaye awajen sanan yadaga kafanshi yakarasa gaban gadon tsayawa yay akanta yana kallonta, vanda ta danne filon afuskanta kartamaje takasa numfashi hannunshi ya mika ya fizge filon hakan yasa tabude idanuwanta ganinshi tsaye dab da ita wani kalan zabura tayi zata mike tsaye with force tana manta tanada ciwo ajiki wani zafi dataji yasa tai wani kara zata fado daga gadon zuwa kasa dawani kalan sauri Abee yatareta da kirjinshi hakan yasa jikinta na zaune
&3|
kan gado fuskanta nakan kirjinshi takasa dago kanta komi yazo wuyanta ya tsaya, wani kalan fashewa da kuka tavi sosai batare data ciro fuskanta ba cikin wani kalan murya tace "you are a bad person Uncle, you are so mean, you cheated me kacuceni kacuceni" tai maganan tana wani kalan kuka takai hannunwanta duka biyun tana dukan kirjinshi ahankali, Abee baitabajin jikinshi yay sanyi irin na yau ba ahankali yadaga hannunshi yakai bayanta kaman yakamata and pet her ya lallasheta, kasawa yayi ya tsayar da hannun chak saikuma ya dunkule hannun ahankali yasauke kasa, cikin wata kalan raunanniyan murya tace "did you punish me sabida laifina ne yasa aka mana aure? But you told me bakason Auren you don't consider me your wife, nima bana sonka I don't consider you my husband, you told me bayan ansan gaskiya zaka sakeni, yau I saw the new a television a dakin nan, dama gaskiya yafito shine baka sakeni ba ko, mesa kamin abinda kamin bayan I told you ni Mandawari na nakeso uhn?" All this while datake maganganun tana dukanshi akirji tausayinta yaji sosai but hakanan tana kiran sunan Mandawari jiyayi wani abu yadake shi azuciya ranshi kawai yahau baci, cikin kuka sosai tana dukanshi still tace "you are sooo mean, you cheated me Uncle kacuceni..
" "Ke!"
Abee yakirata not to harsh yet a bit harsh and soft, shiru tayi kaman anyi ruwan sama an dauke batare data fito da kanta daga kirjinshi ba, gently Abee yadaura hannayenshi akan shoulder nata yafito da ita daga kirjinshi yakalli fuskanta yanda idanuwanta ke kasa strictly yace "look up" wani kalan iyan zuciya tasauke na kuka gabanta na faduwa tadago idanunta ahankali tadaura akan nashi hakanan Abee jiyayi gabanshi yafadi shima but yadake yamata wani kalan mugun kallo yace
"maimaita abinda kikace" duk wani magana datakeson tace dawayanda tace makalewa sukai awuyanta takasa fadin komi sai jiyan zuciya take saukewa kawai kaman wacce yaga takobi awuyanta, Abee tried his best yahadiye maganan amman yakasa akufule yace "bazaki auri Mandawarin ba kuma koma menamiki navi din are you not my wife"? Wani kuka taji yazomata ta kwabe fuska zata fashe da kukan Abee vanunata da yatsa yace
E3
"don't you dare cry for me anan" hadiye kukan tayi takara sauke ajiyan zuciya kana ganinta kasan atsorace take hakan yasa yadan sassauta murya yace "the next time dazaki kiramin sunan that small boy saina saba miki understood"? Gyadamai kai tayi dasauri, murya chan kasa yace "and for your information ke kanki kinsan you were the one that made the mistake dayasa aka auramin ke just so you know, you will be leaving with this mistake forever! Nafasa rabuwa dake!
Dagayau I consider you my wife matata ta sunna and all abinda nace abaya na janye duk kuma randa kika kara kiran sunan wani varo saikin amshi hukunci kinaji"? Sake gyadamai kai tayi kafin ahankali ta kwanta dasauri tareda juyamai baya takai duka hannayenta biyu ta taushe bakinta tana kuka, wayan nan maganganun dayamata sunmafi ciwon datake yimata ciwo bayan yacemata zai rabu da ita yanzu yamata wanna abin kuma yace bazai rabu da ita ba shikenan ba ta ba Mandawari.Abee yadade tsaye abakin gadon yana kallonta dudda tajuyamai baya yasan kuka take knocking kofan akayi tareda budewa Dr Zuzu ne tashigo ganin Abee yasa tai murmushi tace "Yaya Imran zan sallami matarka yanzu but zaku dawo in 7 days time, kada tai aikin komi ko tadauki abu mai nauyi, sannan tadinga yawancin vegetable da yayyan itatuwa abubuwa that are rich in vitamins da irons dazaisa ta warke da wuri sannan akwai magungunan dazan rubuta kasayo yanzu take home drugs nata kenan" tai maganan tana bashi paper juyawa Abee yayi yafita, Dr takalli Lujain tace "Lujain yajikin"?
Batare data juyoba tace "fine" juyoda ita Zuzu tayi tana kallon idanunta tace
"Kuka ko" girgiza mata kai Lujain tayi ahankali Zuzu tace "bari na dubaki" dubata tayi tai murmushi tace "jikinki nada kyau duka duka before weeks kin warke tass kinma manta anmiki dinki, I want you to take care of yourself kinji, be a smart girl" dan murmushi Zuzu tayi takalli kofa sannan tazauna abakin gadon tace "kinga Yaya Imran is a very very nice Man to kowa da kowa, forget idan bakasan halinshi ba zaka dauka wani mugu ne hakan ko
Boss koni bakiga yanda yakemin magana ba kaman zai dakeni amman he's super nice, kinga maza irinsu Ya Imran that wears this hard strong and strict guy mask sune the softest men aduniya dakebin mace like wawave and very loyal, dudda circumstances na aurenku but he really care about you and you mean so much to him Lujain shi kanshi baisani ba, so be a smart girl, make him fall for you, koba komi yanzu kedashi kun riga kun zama daya yasanki kinsanshi dan haka make the marriage works okay nan gaba I assure you zaki daga hannu ki godema Allah dayabaki Yaya Imran amatsayin miji ba all this matasan yaran yanzu ba masu zuciya a makogoro, so take care Lujain I will see you in the next 7days" gyadamata kai Lujain tayi Dr saitai mata kaman Anty Binta sabida vanda tanuna tana sonta, shigowa Mama tayi dakin tace "kinga mijinki ya karbe wayana yace nazo nahada kaya mutafi gida" juvarda kai Lujain kawai tayi batace komiba, tana gamawa Mama ta chanza mata kaya zuwa doguwan Riga da hijabi tacire rigan asibiti sannan aka dagata akasa a wheelchair Zuzu ne ta gu turata zuwa wajen motan Abee Mama kuma ta kwaso yan kadan kayan dasuke dashi adakin. Tunda suka fito daga cikin asibitin idanun Abee ke kyam akanta har suka karaso wajen motan bude kofa yayi ya sauko daga cikin motan tareda bude musu baya yana kallonta, sata sukayi abayan motan da kyar ta zauna da kyar tana neman fashewa da kuka Zuzu tace "Lujain ba dauriya ko kadan, sannu to" juvowa tavi takalli Abee da tun dazu ta lura da yanda yake kalion Lujain din, dauke kanshi yayi dasauri tace "Yaya please take care of her Allah kara sauki" juyawa yayi yashige mota ko kala baice mata ba, Mama tashige baya kusada Lujain Abee yatada motan bini bini yake tuki ta glass yake leka fuskanta yanda ta kwantar da fuskanta kan kafadar Mama ta lumshe idanunta kaman mai bacci ahaka har sukakai gidan bude musu gate akayi suka shiga ciki parking yayi Mama ta tabata tace "tashi munkawo gida" tashi tayi zaune tabi gidan da kallo gain ba gidan datasani bane wannan wani ne daban hannunta
Mama takama tace "zo sauko" saukowa Abee yayi shima yana rufe gaban gadon, da kyar da taimakon Mama ta sauko tana tsayawa tawani fashe da kuka bakinta har rawa yake tace "Mama wh baran ivaba" ahankali
Abee yazo waien hakan vasa Mama takoma baya da dan sauri, sauke kanta kasa Lujain tayi batare data kalleshi ba kaman daga sama daukanta chak yayi kaman bai dauki komiba dan firgita tayi dasauri tarike gaban riganshi, dan tsayawa yayi yana feeling yatsunta akirjinshi, tafiya da ita yafara ahankali wani kalan runtse idanunta tayi gam tanajin wani iri ajikinta falon suka shiga da ita Mama kuma na tsakar gida tana kwashe kayansu.Ahankali yashiga hawa stairs wani kalan jiyan zuciya tasauke jin ana hawa stairs da ita yasa tadan bude idanunta kadan tadaura akanshi hada idanu sukayi shima kallonta yake dasauri ta maida idanun tarufe tarasa mesa kwayan idanunshi kesa take mugun shakkanshi, wani daki that is next to his yabude, dakin yahadu ga lafiyayyan bed aciki zaunar da ita ahankali yayi kan gadon wani kalan fashewa da kuka tayi dadan sauri yace "what"? Lips nata narawa sosai tace "ni kwanciya zanyi" gently kaman Yar kwai ya kwantar da ita vana kallon vanda take yatsine fuska murya chan kasa yasake cewa "what"? Juyarda kanta tayi gefe dan bataso tana ganinshi ahankali tace
"I want towel" wani mugun kallo yamata yadan dagata kadan gudun kartai kuka yazare mata hijabin dake jikinta sannan yakalli fuskanta yace
"stay like this" linke hijabin yayi yabude wardrobe a dakin yasaka hijabin sannan yawuce yafita, saida yafita tajuyo da fuskanta sosai tasaki kuka bakinciki da damuwa sun mata yawa sosai. Sauka kasa Abee yay Mama yasamu a falo a zaune tace "yauwa Imrana naga babu abinci agidan ko, akwai dubu hamsin da abokinka yabamu jiva ka karo wani kudin sainayo cefane nakuma sayo magungunan idan zan dawo saina taho da Sadiya ko tadan dinga taya Lujain din zama dawasu abubuwa koya kagani da yamma kullum saita dinga komawa gida tunda sunyi hutun semester" dan murmushi yayi dan yaji dadin option din tashi yayi yace "muie Mama kudi na mota na" fita waje sukayi yakira sojanshi daya tareda bashi key motanshi yace "yakai Mama duka inda zata" sannan yabama Mama 200k yace kudin jiya natane suka wuce suka tafi shikuma yakoma cikin gidan.
90
@
inS.a
Zama yay afalo tareda kunna tv yasa
Allazeera hakanan jiyayi yakasa zama, tashi yayi ahankali yahaura sama zama yayi anan falon sama ya kunna tv wajen yasa news still kusan every sec saiya juyo yakalli kofan dakin da Lujain keciki, yakasa natsuwa hakanan, kusan 20min yayi yana zaune anan saikuma yamike tsaye yayi gaban dakin dan jim yayi kafin ahankali yasa hannu yabude kofan dakin yadan leka ciki gani yayi tayi bacci, karasawa yayi cikin dakin ahankali ya tsaya bakin gado hannuwanshi ya zuba cikin aljihun wando yana kallon fuskanta he don't know menene but tun jiya yaji wani abu in him change about her, yarasa sukuni akanta, he don't know menene and he don't know why yakejin hakan kodan sabida he had sex with her ne? Deep deep chan deep down he's feeling koda ace Dr baigayamai he should give the marriage a chance ba shima on his own bazai iva sakinta ba bazai kuma
E3 iya rabuda ita ba, idan yay hakan ya cuceta to the core bayan ya karbe pride nata a matsayin diya mace, samin kanshi yayi dazama bakin gadon ahankali, ahankali yakai yatsanshi karkashin hancinta dan gani yake kaman bata numfashi kawai he's so worried about her ne, and he's feeling her pains yarasa why, hakan yasa yake ganin things jin tana numfashi perfectly yasa yasauke hannun kasa ahankali, dan gyara kwanciya tayi cikin bacci tai wani dan kara kaman zata fashe da kuka tanadan bude kafanta alamun zafi taji lumshe idanu Abee yayi ahankali tareda budesu yadaurasu akanta cikin wata kalan yar kankanuwan murya Abee yace "| am sorry, I hurt you so bad Lujain" tar Luiain tabude idanuwanta suka hada idanu da Abee dawani kalan sauri Abee yamike tsaye yajuya dasauri zai fita daga dakin saikuma yadawo yama rasa mezaice ahankali yace "idan kin tashi zakisha magani" yana maganan yajuya yafita dasauri kaman ana hankadashi binshi da kallo Lujain tavi tana kokarin tuna abinda tai vanzun nan cikin mafarki shine yakira sunanta? Dan turo baki tayi tacigab da bacci ta.Ahankali yashiga hawa stairs wani kalan jiyan zuciya tasauke jin ana hawa stairs da ita yasa tadan bude idanunta kadan tadaura akanshi hada idanu sukayi shima kallonta yake dasauri ta maida idanun tarufe tarasa mesa kwayan idanunshi kesa take mugun shakkanshi, wani daki that is next to his yabude, dakin yahadu ga lafiyayyan bed aciki zaunar da ita ahankali yayi kan gadon wani kalan fashewa da kuka tayi dadan sauri yace "what"? Lips nata narawa sosai tace "ni kwanciya zanyi" gently kaman Yar kwai ya kwantar da ita vana kallon vanda take yatsine fuska murya chan kasa yasake cewa "what"? Juyarda kanta tayi gefe dan bataso tana ganinshi ahankali tace
"I want towel" wani mugun kallo yamata yadan dagata kadan gudun kartai kuka yazare mata hijabin dake jikinta sannan yakalli fuskanta yace
"stay like this" linke hijabin yayi yabude wardrobe a dakin yasaka hijabin sannan yawuce yafita, saida yafita tajuyo da fuskanta sosai tasaki kuka bakinciki da damuwa sun mata yawa sosai. Sauka kasa Abee yay Mama yasamu a falo a zaune tace "yauwa Imrana naga babu abinci agidan ko, akwai dubu hamsin da abokinka yabamu jiva ka karo wani kudin sainayo cefane nakuma sayo magungunan idan zan dawo saina taho da Sadiya ko tadan dinga taya Lujain din zama dawasu abubuwa koya kagani da yamma kullum saita dinga komawa gida tunda sunyi hutun semester" dan murmushi yayi dan yaji dadin option din tashi yayi yace "muie Mama kudi na mota na" fita waje sukayi yakira sojanshi daya tareda bashi key motanshi yace "yakai Mama duka inda zata" sannan yabama Mama 200k yace kudin jiya natane suka wuce suka tafi shikuma yakoma cikin gidan.
90
@
inS.a
Zama yay afalo tareda kunna tv yasa
Allazeera hakanan jiyayi yakasa zama, tashi yayi ahankali yahaura sama zama yayi anan falon sama ya kunna tv wajen yasa news still kusan every sec saiya juyo yakalli kofan dakin da Lujain keciki, yakasa natsuwa hakanan, kusan 20min yayi yana zaune anan saikuma yamike tsaye yayi gaban dakin dan jim yayi kafin ahankali yasa hannu yabude kofan dakin yadan leka ciki gani yayi tayi bacci, karasawa yayi cikin dakin ahankali ya tsaya bakin gado hannuwanshi ya zuba cikin aljihun wando yana kallon fuskanta he don't know menene but tun jiya yaji wani abu in him change about her, yarasa sukuni akanta, he don't know menene and he don't know why yakejin hakan kodan sabida he had sex with her ne? Deep deep chan deep down he's feeling koda ace Dr baigayamai he should give the marriage a chance ba shima on his own bazai iva sakinta ba bazai kuma
E3 iya rabuda ita ba, idan yay hakan ya cuceta to the core bayan ya karbe pride nata a matsayin diya mace, samin kanshi yayi dazama bakin gadon ahankali, ahankali yakai yatsanshi karkashin hancinta dan gani yake kaman bata numfashi kawai he's so worried about her ne, and he's feeling her pains yarasa why, hakan yasa yake ganin things jin tana numfashi perfectly yasa yasauke hannun kasa ahankali, dan gyara kwanciya tayi cikin bacci tai wani dan kara kaman zata fashe da kuka tanadan bude kafanta alamun zafi taji lumshe idanu Abee yayi ahankali tareda budesu yadaurasu akanta cikin wata kalan yar kankanuwan murya Abee yace "| am sorry, I hurt you so bad Lujain" tar Luiain tabude idanuwanta suka hada idanu da Abee dawani kalan sauri Abee yamike tsaye yajuya dasauri zai fita daga dakin saikuma yadawo yama rasa mezaice ahankali yace "idan kin tashi zakisha magani" yana maganan yajuya yafita dasauri kaman ana hankadashi binshi da kallo Lujain tavi tana kokarin tuna abinda tai vanzun nan cikin mafarki shine yakira sunanta? Dan turo baki tayi tacigab da bacci ta.Wuraren 7 tabude idanuwanta tass Mama na zaune kan dadduma tana lazimi ganin Lujain tabude idanunta vasa tamike tsave dasauri tace "kin tashi Lujain ya jikin"? Cikin muryan dabaya fita sosai Lujain tace "wajen yadena zafi Mama inajin fitsari" murmushi Mama tayi tace
"Alhamdulillah tashi muje to" da taimakon Mama ta sauka daga kan gadon zata daga kafa tai tafiya taji wani kalan zafi wani kalan fashewa tayi da kuka dasauri Mama tazaunar da ita kan kujera tace "sannu Luiain ai daman duk magungunan asibiti pain killers ne zan sayomiki magungunan dazan dafa miki kina fara zama ciki zakii kindainajin zafin nan sannu kinii tashi muie"
mikarda ita Mama tayi da kyar take iya dingisa kafan ita kanta saita tabama kanta tausayi fitsari tayi shima wani azaban saida Mama tasata zauna
ruwan zafi da karfi da vaji tadan dade aciki sannan suka fito bayan tasa tai brush da wanka tace "bari nabaki hiabi ki salla" akan gado tai salla tana idarwa Mama tashiga hada mata tea kallon tea kawai take babu wani abuna duniya dake mata dadi tun tana yarinya ta tsani ciwo barinma kalan wannan ciwon runtse idanunta tayi dasauri dan ko kadan batason tana tuna abinda Abee yamata batason tana picturing ganinshi ba riga da vanda ya tattaba mata jiki dasauransu, tasan menene aure and she knows what Marraige is all about tana zuwa islamiyya tanada kawaye yan anguwansu da duk sukai aure, she knows abinda yamata sarai, dudda yace baya sonta he doesn't consider her amatsayin matarshi kaza kaza kaza amman shine zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login