Showing 87001 words to 90000 words out of 148158 words
dawani kalan sauri taja towel din ta warware a daura tana kokarin kama gaban towel din
Abee yabude kofan bayin dawani kalan sauri tajuyamai baya tana gyara towel din tundaga sama har kasa Abee yabita da kallo saikuma yadauke kai karasa shigowa cikin bathroom din yay yana zuwa inda take kawai daukanta yayi wani kalan runtse idanunta tayi gam gabanta nafaduwa fuskanta vabida kallo yanda gashinta ya mammanne a fuskan tai wani kalan kyau kaman yahadiyeta dan bude idanunta tayi kadan jin basu fara tafiyaba hada idanu sukavi dawani kalan sauri Abee yadauke kanshi yafara tafiya yafito da ita abakin gado yazaunar da ita tabi dakin da kallo yanda aka gyara gadon kal kaman ba'a kwana akai ba, gawasu kaya data gani awajen da cream sai dadduma dake kasa da hijab juyawa yayi yace "I will be back in the next 5min" turobaki tayi vabude kofa yafita.
Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast for her sabida taci tasha magungunan ta, farfesun kan rago da Mama sukayi ya deba Awani bowl yasa a microwave sannan ya kunna kettle, tea yahada mata yaji madara a Milo yadauko tray yasa tea akai, pepper soup din yaciro dayay zafi shikuma yadaura kan tray yadau bread da ruwa da spoon yahada komi sannan yafito dauke da tray yawuce sama, ahankali yabude kofan dakin tana zaune kan gado pink gown don daya ciro mata ne ajikinta har lokacin gashinta abaje ta jingina da bangon gado wanna karan tazauna da kyau, wani kalan ajiyan zuciya Abee yasauke yakarasa cikin dakin tray ya ijiyemata yace "come and eat" abincin tabi da kallo saikuma takalleshi hada idanu sukayi kallonta yake dasauri yadauke kanta hakan yasa yace "what?" Dan turomai baki tayi saikawai cikeda fitina irin a Lujain tadaura kanta kan kafafunta tafashe dawani kalan kuka dayasa Abee yaji kaman kanshi zai kwance,Wuraren 5:40 ba asuba yake bude idanunshi sabida salla dayaji anayi a mosque, hannunshi yadaga ahankali ya kunna side lamp gabaki daya dagashi har Lujain sun kankame juva dudda vana side nata bakinshi nakan nononta ita itakuma ta daura hannunta akan gefen fuskanshi ta kankameshi tana bacci, gently yacire bakinshi dagakan nonon yabi dark nipples nata da nonon gabaki daya da kallo her boobs are so beautiful and sexy gasunan a tsaye da taurains alamun shine d first person dayake tabasu, yanda nipples nata sukai ja yabi da kallo yadan lumshe
E3 idanunshi kafin yadago fuskanshi
ahankali yadaura kan nata yana kallon face nata, is he in love with this girl? Ya tambayi kanshi batare daya san amsanba one fact dabazai iya gardama dakanshi akaiba vanzu she ne he so much care about her! Lips nata yabi da kallo idanunshi sukamai picturing vanda bakin keyi idan zatai kuka, gently yazame yakoma baya ahankali vasauka daga kan gado hannu yasa yakashe side lamp din sannan yawuce yabude kofa yafita yawuce dakinshi bayi yashiga yay wanka agurguje yafito ya shirya cikin wata faran Jallabiya yafito yawuce masallaci dudda haka sabida yay missing jam'i.
.!I LTE 394
Wuraren 6 take bude idanunta tarasa maisa take uban bacci this days kodan sabida magungunan datakesha ne oho, saman dakin take kallo gain dakin da haske gently tamike zaune pajamas din
Abee datagani akan gadon saman bargo yatuna mata abinda yafaru dawani kalan sauri tasauke kanta sai alokacin ma taji vanda kan nipples nata kemata zafi dan cizan lips nata tayi kafin ahankali tasauko da kafafunta kasa gabaki dayanta kamshin Abee take duka fatan jikinta sai kace yana
E3 dakin bin jikinta tavida kallo kafin ahankali ta mike tsaye sosai yau taji wajen yadaina mata zafi tafiya tafara tana iva tafiya chas batare dataji zafi ba amman dai har yanzu tanain tanada ciwo akasa takosa ta warke abin ya isheta bayin ta shiga wanka tayi da ruwan zafi sannan tazauna acikin ruwan zafi brush tayi tai alwala tafito.
Dakanta yau tabude wardobe kayan datagani ta kalla ga akwatin dakuma yadauko da bama a bude ba tana mamamkin lokacin dayasayo mata kayan cikin wardobe din, wani milk silk gown tadauka da akamai dink floral yanada igiya dazaka daure abaya hannun shimi gareshi sakashi tayi tana yatsine fuska sotake tadaura towel kotai dadin rayuwanta amman bazata iyaba sabida mutumin nan, bakaramin kyau rigan yamata ba boobs dinta har wani girma da cikowa suka kara kodan sabida anfara tabasune oho komi ahankali take sabida zafi kirji zafi kasa zafi, turaruka tafesa sannan tazo tasa hijabi azaune tai sallan safe har yanzu taki kara kallon kayan Abee dake kan gadon.
Wuraren 7 na safe taji Muryan Mama suna hayowa sama hakanan batasan
E3 mesaba jitayi barata iya bari su shigo dakinta suga kayan Abee akan gado ba dawani kalan sauri ta mike kwashe kayan tayi tai maza maza ta linke tabude wardobe nata tajefasu ciki sannan takoma gadon ahankali ta kwanta. Wuraren 8 Abee yashigo gidan yau sabida yanda tadanji sauki yasa Mama tace tasauko falo, dakanta ta sauko dudda tana tafiya tana hutawa ta zauna wani farfesu jijibi da Mama tun jiya da daddare agidanta take dafamata amurhu atukunyan kasa saiyau dasafen nan tagama saisa ta taho da sassafe danso ake kacishi da zafinshi bakaramin kyau ne dashi ba, mijinki baya iya mantawa dake ko hakura dake kikasha hadin nan.
Tana zaune afalo akan kujera tanaci
Mama kuma na chan backyard tana dafa mata wani set na maganin zama daga ita sai Farida dake jera kula a dinning Abee yabude kofa yashigo dawata Yar sallama chan karshen wuta idanunshi kyam akan Lujain datanajin sallaman shi ta sauke kanta kasa takasa cigaba dacin naman, dasauri
Farida tace "ina kwana Abee" gyadamata kai yayi batare daya iya janye idanunshi dagakan Lujain ba sabida yanda tai wani kalan kyau a rigan datasa kaman wacce ake bridal shower nata ga manya manyan kalaban da Farida tamata sun zubo, "Imrana kadawo" yaji muryan Mama hakan yasa dasauri yadauke kanshi daga kallonta yakalli Mama yace "ina kwana Mama" murmushi Mama tayi tace "nagama shayi fa nakawo maka" girgiza mata kai yayi yace "bari na shirya na sauko kasa sainasha zandan fita ne" vana maganan yawuce sama Mama takalli Farida tace "kekuma kin gama wanke kulolin" wucewa kitchen Farida tayi Mama tadubi Lujain tace "yi maza ki shanye Lujain bari naduba maganin ki a backyard" tana maganan itama tawuce kitchen Abee dahar lokacin yake tafiya one one a stairs kaman jira yake juyowa yayi yasake kallonta ita bama tasan yana stairs har lokacin ba namanta takeci with passion dan yabalain mata dadi, tundaga kan yatsan kafanta har zuwa kanta yake kallo his heart is really beating so fast for her to some extend jiyake kaman ya zauna kawai yayita kallonta, jin ana kokarin bude kofan kitchen yasa dasauri yajuya yawuce yatafi har zai shiga dakinshi kaman wanda yatuna wani abu dakinta yabude yashiga ganin baiga kayanshi kan gadon ba yasa yakarasa shiga cikin dakin yana duba kasa kafin kaman
E3 wanda akace yabude wardobe ganinsu dayayi linke kan kayanshi yasa wani dan short smile ya kubucemai abaki instead of yadauka sai tamaida kofan yarufe yawuce yafito daga dakin, dakinshi yashiga.
.!I LTE 394
Kusan 1hr yabata cikin dakin yafito sanye da kaya suit baki gain Mama a falo tana kokarin daukan cup na tea da
Abee yabari awajen jiya yasa ahankali yace "Mama" dasauri Mama tadago kai takalleshi tace "na'am Imrana" zama tayi ganin kaman magana yakeson yayi da ita, zama shima yayi ahankali yace "Mama tafiya yakamani zanje Dubai for wani meeting dazai daukemu at least
5days ko sama da hakan" gyadamai kai
Mama tayi kafin ahankali tace "zaka maida Lujain chan wajen Hajiya ne"?
Dasauri ya girgizakai yace "a'a" Mama tace "to intafi da ita chan gidana ne" dan sosa kanshi yayi kaman main nauyin maganan ahankali yace "a'a
Mama Farida zata iya zama da ita anan harna dawo?" Dasauri Mama tace
"haba Imrana harsaika tambayeni
Farida zata zauna da ita anan" anatse Abee yace "zansa Dr nan tazo har gida ta dubata idan 7days yacika" dasauri
Mama tace "nima zan dinga zuwa ina
E3 dubasu kada kasamu damuwa" wasu kudade yaciro ya jiyema Mama kan table ahankali yace "incase kuna bukatan wani abu Mama" gyadamai kai tayi tace "Allah kiyaye hanya Allah ya kaika lpy" ahankali yace "Ameen" yawuce yasauka kasa tun a stairs yake kallon falon gain bai ganta ba babu kowa ciki daidai yakarasa sauka saiga
Farida tafito daga falon, anatse yace
"come with me" dasauri tabiyoshi abaya harzuwa wajen motanshi tsayawa yayi tareda folding hannunshi a kirji yana kallonta sunnar da kanta kasa tayi gabanta na faduwa harta karaso gabanshi batare data kalleshi ba tace "Abee gani" strictly babu alamun wasa akan voice nashi yace
"zanyi tafiya koda wasa ban yarda kibata wayanki tai amfani dashi for anything ba" dasauri ta gyadama Abee kai tace "to" mota yabude yashiga yaja motan aka bude gate yafita daga gidan.Sosai Lujain ta warke tsaf kaman ba itaba abin kaman magic gabaki daya tarufe chapter Mandawari ta zubar sabida yanda Mama daharyau bata daina zuwa ba take koyamata abubuwa, tunda Mama tasan Lujain batada mahaifiya a hannun Gwaggon ta ta taso kawai saita dauki danmaran koyama yarinyar abubuwa, that's the only thing dazata Imrana datasan tamai abu arayuwa ta maidamai mata abin so, sosai takoyama Lujain girke girke, iya magana, gyaran jiki da yanda ake kula da miji, sai abu na karshe data koyamata shine healthy eating sabida vanda tagani tanada ci dakuma shan zaki tanuna mata ayanda takeda kibanta she's damn beautiful and sexy but yawan cin abinci kaman jaka is not good and not healthy for her, Mama takoya mata yanda akeyin variety na salad da fresh juices da yanda ake cutting lot of carbs a abinci, tacema
Farida kota tashi dare karta bata abinci dan tunda taji sauki taso resuming cin abinci Mama tace ruwa kawai zata dinga sha, dudda abin was not easy but tarage sosai tuni Zuzu tazo har gidan ta duba Lujain takawoma Lujain gift dayawa. Abee kwanan shi 12 yau datafiya dubai but Mama to some extend tai shaping and reshaping attitude halayya and dabi'un Lujain, gakuma gyarata datakeyi Abee yabar kudi sosai hakan yasa Mama invest all the money in Lujain dan babu abinda babu agidan babu abinda zasu saya, gyara takemata asalin gyaran amarya da wankan turare tundaga tafin kafan Lujain har silin gashinta kamshi suke tai wani kalan kyau, kibanta na nan but she looks damn sweet and healthier than she use to look fatanta kaman zai narke sabida taushi, cikinta bawai yay wannan flat din bane but yarage girma sabida yanzu Mama kafin magrib tace tadingacin abincin dare, da daddare saidai tasha shayi dayasha dayaji su lime da kayan kamshi dasu cinnamon, ita kanta tai chanii ajikinta kaman ba itaba, musamman Mama ta karbi wayan
Farida dakanta takai gida dan ayanda ta lura Farida nason Lujain din zata iva bata wayan yanda Farida tagayamata
Abee yace karta sake tabama Lujain waya yasa Mama kawai ta karbe dan bazataso akarya dokan Abee ba.
Tsaye take acikin kitchen na gidan kanta babu kitso but agyare yake anyi wani kalan parking nashi dayama fuskanta bala'in kyau, kasan cewan Mama na nan dole yasa tasaka wani doguwan riga na atampa brown akwai red flowers ajiki, dogon rigan yamata kyau sosai bana wasa ba yakamata tsam barinma gaban rigan kana iya ganin tundun fine white boobs nata daga wuyan rigan, kafafunta sanye dawas fararen slippers dakeda kyau sosai kumbunanta sunvi washar kaman ka cinye, ita kadaine ke cikin kitchen
E3
din Mama da Farida na backyard tana taya Mama wanke was magunguna wai tsumi za'a hadamata itakuma tana tsaye indomie take dafama ita da
Farida Mama baci zatayi ba tana gama dafa tsumin zata tafi, indomie look really rich, Lujain akwai brain koyaya kakoya mata abu shikenan ta iya, plate tadauko tana tsaye daga wajen cikin muryanta mai bala'in dadi tace "Ya Farida yayi" daga backyard Farida tace
"debi naki Lulu idan nagama zanzo naci" dan juva ido Lujain tayi kafin ashagwabe tace "000... kav.." that's just one thing da Mama bata iya taraba Lujain dashi ba shagwaba! Shagwaba ajinin jikinta yake, wani bowl tadauka tadebi indomie nata dayaji veggies aciki tadaura laps na soyayyan chicken akai itafa tanason nama batason boiled egg, daukan bowl din tavi tasaka fork aciki tafara tafiya tana kokarin deban indomie takai bakinta, fitowa tayi daga kitchen din daidai tasa indomie baki wani kalan lumshe idanu tayi sabida dadi cikin wani kalan muryan farinciki tace "wIh indomie na yafi na Ya Farida dadi" shigowa cikin falon tayi tacire slippers tahau kan kuiera tareda daukan remote tachanza tasha zuwa starlife sanan ta ijiye remote din dasauri takara diban indomie takai bakinta kafin ta iye fork din tadauki cinyan kazan takai bakinta tayagi cinyan ahankali wani kalan kamshi nashiga hancinta dayasa lokaci daya ta dago kanta takalli wajen kofa! Hada ido tayi da Abee dake tsaye nan wajen kofa ita batasan tun yaushe yake wajen ba kokuma tun yaushe yashigo ba yana sanye dawani jean dogo har kasa blue dawata skyblue polo v neck shirt davamai bala'in kyau, wani kalan faduwa da gabanta yayi batasan lokacin data kwareba tari tashigayi sosai ta iiye bowl din dasauri tana kokarin mikewa tsaye karasowa cikin dakin Abee yayi bottle water dayagani kan table na tsakiyan falon yadauka tareda budewa ya matso kusada ita wani kalan baya takoma dagudu hartana neman faduwa hakan yasa ya tsaya chak inda yake tareda mikamata ruwan ahankali, hannunta tasa kaman matsoraciya ta amsa takai ruwan baki tajuvarda kanta dasauri daidai lokacin Mama tafito daga kitchen din jin tarin da Lujain key tace "meya sameki
Lujai......" ganin Abee tsaye yana wani irin kallon Lujain dakeshan ruwa yasa tace "Imrana laaaa yaushe kadawo
E3
barka da zuwa" dauke kanshi Abee yayi daga kallon Lujain dasauri yadan shafa kai yawuce kaman zaije sama anatse yace "tun dazu nashigo Mama nasameku lpy" murmushi Mama tayi ganin yanda yake hawa stairs dasauri tace "sannu da zuwa bari akawo maka ruwa" takalli Luiain data sauke ruwan daga bakinta tadan harareta tace "taho nan" ijiye ruwan tayi tabi Mama saida suka shiga kitchen Mama tamaida kofa tarufe takalleta tace "kingaidashi?"
Girgizama mata kai Lujain tayi ahankali alamun batayi ba, cikeda kulewa Mama tace "mena gayamiki" cikin wani kalan murya kaman zatai kuka tace "kiyakuri Mama" danshiru Mama tayi tana kallon jikinta kaman mai nazarin wani abu saikuma tace "oya zoki wuce kikaimai su ruwa" Mama dakanta tadauki tray tahadama Abee su ruwa da drinks sai soyayyan naman kaji a plate tabata tray tace "gashi ki kaimishi kizo ki dafama mijinki abinci dakanki" gyadamata kai hannunta takai da kawai suka shiga rawa takarbi tray Mama tabi hannunta da kallo yanda suke rawa ahankali tace
"wuce kitafi" gyadamata kai tayi tajuya yafita daga dakin jikinta yakasa daina rawa bata manta rannan da tadauki tray haka data kwashi abinci takai mai dakine daga rannan rayuwanta ya chanza yau idan takai kuma yamata
E3 wani abu fa, agaban dakinshi ta tsaya takasa knocking takasa bude kofan saiwani kalan faduwa da gabanta yake, jin kaman tafiyan su Mama yasa dasauri tabude kofan dakin tawani kalan shiga cikin dakin Abee kaman an jefata daidai lokacin Abee yafito daga bathroom nashi daure dawani short white towel a waist nashi suka hada ido. Wani kalan runtse idanunta tayi ganin
Abee datayi dagashi sai towel a waist gashin kirjinshi sun wani kalan kyau sunyi lema lema, ko motsin kirki takasa sai hannunta dake rawa sosai tray hannunta nawani kalan shaking kaman suna shirin zubewa akasa, awani kalan hankali Abee yatako zuwa gabanta gently yasa hannunshi yakarbi tray yanabin ko'ina na jikinta da kallo ganin yanda ta runtse idanunta kafin ataushashe yace "Ke" bude idanunta dake rawa rawa sunma kasa buduwa da kyau tadaura akan fuskanshi dan lumshe idanu yayi kafin gently yabudesu kaman magic hannayenshi duka biyun taji yadaura abayanta kafin ahankali yaturata vasata ajikinshi wani kalan yirrrrr Lujain taji sabida vanda leman kirjinshi ketaba mata fata, gently
Abee yasa hancinshi saman gashinta tareda lumshe idanu vanajin vanda gashinta da jikinta kewani kalan kamshi dake neman fiddashi daga hayyacinshi, yana feeling yanda kirjinta ke bugawa bum bum kafafunta har rawa suke, sosai Luiain kewani kalan fast fast breath akirjinshi ta runtse idanunta gamgam tana shakan kamshin shi da kamshin sabulan wanka masu luxurious kamshi dayakeyi kirjinta nawani kalan bugawa kaman zaifito, murya chan kasan makoshi ta yanda koda akwai wani adakin bazai iyajinsu ba Abee yace "how are you"? Wani kalan yarrrr taji sabida sigan yanda yamata maganan batasan lokacin data dage hannayenta dake sake akasa takaisu bayanshi ta kulle gam gam ba kotasami natsuwa batare datace komiba, bayanta yashafa da hannayenshi kafin ahankali yace "why are you shaking"?
Wani kalan jjiyan zuciya tasauke akirinshi takara kankameshi saikuma ahankali tasaki kuka kukan ma batasan nameba ita harta manta rabon datai kuka sai vau so kawai take yasaketa, shiru yayi yanajin sheshekan kukanta da hawayenta dake bin kirjinta, murya chan kasa yace "are you a little baby why do you love crying" makemai kafada tayi ashagwabe cikin jikinshi dan ijiyan zuciya Abee yasauke, Awani kalan hankali yasa duka hannayenshi
E3 yadaura saman soft silk coily gashinta yashafa kafin ahankali yadago da fuskanta daga jikinshi yana kallon yanda ta runtse idanunta gam gam lips nata narawa sosai ahankali yakai fuskanshi saitin nata yanda taji saukan breath nata akan fuskanshi yasa gabanta yashiga fadi ba kakkautawa dasauri tabude idanunta kadan gain fuskanshi saitin nata yasa dawani kalan sauri tasakeshi tawani kalan juvada gudu tafita daga dakin Abee yabita da kallo dakinta tabude tashiga dagudu ta maida kofan tarufe ta jingina da kofan tana maida numfashi takai kusan 3min ahaka sannan tabude idanunta wasu manyan akwatuna masu bala'in kyau na LV bakake tagani tsaye atsakar dakin hakan yasa tadan zaro idanunta daga ina akwati suka shigo dakinta saikuma zuciyanta yabata Uncle, ahankali tai wajen akwatin kwantar das tayi tabude daya sababbin kayane cike fal most abaya ne daban daban different colors masu bala'in tada da kyau saikuma was short short English gowns dake tsayawa mutum a guiwa sai budewa take tana kallo murmushi tayi ahankali kayan sun mata mugun kyau, dasauri tashiga bude dayan akwatin dan she can't wait to see abinda ke ciki, bags tagani a
E3 kwalayensu daya na Hermes daya na
Gucci dukansu da takalmansu asalin designers ba fake ba, sai was find simple diamonds necklace da earrings guda biyu sai kuma was chocolates dabata taba gain irinsu