Showing 93001 words to 96000 words out of 148158 words
Mama i takoya mata duk dakin data kwana koda yaushe ta gyara kafin tai wanka, fita tayi takoma dakin Abee gyara gadon tayi tsaf kaman ba'a kwana akai ba ta jera pillows din ta gyara bargon, fitowa tayi tasauka kasa tadauko burner dakinshi takoma takunna turaren wuta sannan tawuce takoma dakinta wanka tashiga tayi hartadau wani dry towel zata daura kaman wacce ta tuna abu tafasa wani Riga tasaka na dogon rigan atampa yellow sannan tasauka kasa kitchen tashiga ita tarasa a mezatayi tea tadafamai kaman vanda Mama takoya mata tazuba a flask takawo nan kan dinning komawa kitchen din tayi ta tsaya tana tunani bude kofan kitchen din akayi dasauri tajuyo ganin Abee yasa tasauke kanta kasa ahankali tace "good ....
morning" batare daya amsa gaisuwan
ba yace "what are you doing in the kitchen"? Murya chan kasa tace "I want to cook for you" shiru yayi yana kallonta har cikin ranshi yaji dadin maganan, saikuma chan yace "banson jagwalgwalon yara" dan turobaki tayi batare data kalleshi ba tace "ni ba yarinya bane" dan zaro idanu Abee yayi yabi bakin datai magana dashi da kallo vanda take turowa ahankali yace "ke menene" lankwashe mai kai tayi ashagwabe tace "ni babba ce sosai" murya chan kasa adan zafafe yace
"zonan" dasauri tadan kalleshi hada idanu sukayi, makemai kafada tayi tareda bubbuga katanta akasa kaman wata yarinyar da aka yaye tace "ni tsoron ka nakeji" Abee jiyayi kaman zai kwarkwance sabida kalan shawaban datamai harda buga kafafu akafa dawani kalan sauri yajuya yafita daga kitchen din yana bubbuga zucianshi zama yayi a dinning dasauri yadauki cup yana tsayaya tea dasauri yakai baki azuciyanshi yace "this girl is trying to run me mad" shayin yashiga sha saikuma ahankali yadan dago kanshi yakalli Kofar kitchen din tsaye yaganta tana lekenshi tana kallonshi takofa tana murmushi, hade fuska Abee yayi yace
"zonan" turobaki tayi tafito ahankali batare daya karasa zuwa wajenshi ba, Abee yace "why are you smiling?"
Yatsunta tashiga wasa dashi taki magana, ahankali Abee yakalli tea dayakesha saikuma yace "sabida inashan tea Yar yarinya" juyamai idanu tayi, dan murmushi Abee yavi vace
"jeki shirya Kihada kayanki zamu koma gidan Hajiya" dasauri takalleshi wani kalan dadi taji dasauri tai stairs tashiga hawa dagudu bin ass nata yay da kallo babu yanda zaiyine yasa zai koma da ita kar Hajiva ko kannenshi su daukeshi kaman karamin mutum.
Tass tahada kavanta da sababbin akwatinan da Abee yasayo mata na kaya dakuma wanda yadauko mata daga gida, shiryawa tayi cikin wani black dubai abaya mai bala'in tsada dava sayomata ta daura veil din kan saman kanta tafito daga dakin tai wani kalan kyau daidai shima Abee vafito yana sanye da fararen manyan kaya yay kyau binta yayi da kallo dasauri tasauke kanta kasa strictly yace "ina hilab" dan tabe fuska tavi kafin tamai pointing akwati, jawo kofa yayi sannan yazo wajen ya tsugunna yace "wanne daga ciki"? Nunamai karamin daya taho mata dashi daga gida yayi hakan yasa ya kwantar da akwatin yabude wani milk Hijab yaciro har kasa mai kyau, maida akwatin yayi yarufe yadaga sama sannan shima yatashi yakalleta kanta akasa har gabanta yazo ya tsaya dab da ita hannu tanikamai batare data kalleshi ba zata amshi hijabin gamamakinta warware hijabin yayi ahankali yasamata, gently yadago fuskanta yana gyaramata wuyan hijabin yana kallon eyelashes nata sabida yanda taki dago idanunta takalleshi, komawa yayi baya bayan yagama samata yadaga akwati biyu yaja trolley dasauri tazo itama zata ja daya wani mugun kallo yamata yasa ahankali tacire hannun takoma baya wucewa da biyun yayi yasauka kasa baiwani dade ba yadawo yakwashe sauran nata duka ukun yawuce dasu sannan yakara dawowa daga bakin stairs yakalleta yanda take zauna yace "let's go" tasowa tayi ahankali tafara tahowa tsayawa yayi yana kallonta hakan yasa tasauke kanta kasa saida tazo inda yake sannan suka cigaba da sauka ahankali har falo kashe komi vavi all abinci dana yariga yabama sojas masu gadin gidan sannan suka wuce
Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban YAFEMATA BA
DUNIYA DA LAHIRADUK WACCE TAKARANTA MINI LITTAFI BATA BIYABA BAN YAFEBA DUNIYA DA
AKHIRA
Bini bini yana tuki yana kallonta sabida vanda taketa kallon hanya kana gani kasan tadade bataga hanya ba sai murmushi take agwaluma tagani ahanya kaman zata mike tsaye tana kallon abin ahankali Abee dake lurada ita yace "you want that?" Dasauri tajuyo takalleshi tambayan yabalain mata dadi, gyadamai kai tayi ahankali tana sauke kanta kasa, gangarawa gefen hanya Abee yay yay parking sannan yakashe motan yafito yatafi wajen mai agwaluman almost rabin tray din agwaluman Abee yasaya har baki tabude cikeda mamaki tana kallo daga mota kudi yaciro yabama mai agwaluman yajuya vataho side nata yabude kofan da sauri tasauke kanta kasa still tana murmushi yatsanshi yakai ahankali yadaura kan dimple nata dasauri tadago kwayar idanunta takalleshi suka hada ido ledan yamikamata batare daya zare hannunshi dagakan dimple dinba sauke idanunta tavi takarbi ledan dasauri still murmushi take ahankali tace "Thank you Uncle" sounding so excited tashiga bude ledan tadauko daya dasauri zatakai baki yatsanshi Abee vacire dagakan dimple nata ya karbe agwaluman yanamata wani mugun kallo kaman zatai kuka takallai saikuma tasauke kanta kasa ahankali, hannu
Abee yamika yadauki bottle water dake motanshi yajuya ya wanke mata agwaluman sannan yabata karba tayi takalleshi wani cute smile tasakinmai dayasa Abee yaji kaman zuciyanshi na swelling dasauri yadauke kai, hannu yasa cikin ledan yadauko guda 2 yasake wankematae sannan yadauke ledan dagakan jikinta ya ijiye akasa yabata wankankun guda biyu dasauri tasa hannunta takarbe hannunta da nashi suka had dukansu shocking sukaji hakan yasa da sauri Abee yazare naahi tareda maida kofan yarufe yazaga yashiga bangaren direba sannan yatada motan yaja motan vana kallon yanda takeshan agwaluman da gefen idanunshi suka wuce.
..Il 33
Ba karamin gaidashi masu gadin estate nashi sukayiba koba komi sunaan baya gari dan basa ganinshi babu mai dan basu kudi, kyauta Abee yamusu suka shige suna shiga estate din tundaga nesa tahango Mandawari tsaye kofar gidanshi da waya a kunnenshi yawani kalan rame, for the first ever time in her life dauke kanta tavi daga kallonshi Back
SAKON SO 1 waiting for network.
tacigaba da shantagavaluman dake hannunta har karkashin ranta targa tayafe Mandawari Abee yariga ya aureta, ya maidata matarshi toyaya zatayi, Mandawari na saurayi bazai auri bazawara ba saisa tai zero dinshi azuciyanta, tsaf Abee ke lurada ita wuceshi sukayi yawani bi motan da kallo dudda motan is tinted but hakanan Mandawari yaji ajikinshi Lujain naciki dan he just felt her, budemusu gate akayi Abee yashiga cikin gidansu uban motocin dayagani yasa yasan kowa na nan harda abokanenshi kashe motan yay dasauri Lujain tasa hannu zata bude kofan vace "Ke" dasauri
E3 takallai hartadan firgita, ahankali yace
"idan mun shiga if you want to remove your hijab go to your room kiyi hakan and stay there kinajina" gyadamai kai tayi ahankali, kaman karya barta taje yakeji daurewa yayi yace "sauka" bude motan tayi tasauko shima Abee yasauko daidai gateman na zuwa cikeda girmamawa yace "Alhaji sannu da zuwa, Hajiya ina yini" yay maganan yana gaida Lujain data ware idanu tana kallonshi, alamu Abee yamata data wuce sannan yabama gateman hannu suka gaisa yawuto shima vana kallon yanda Lujain ke tafiya, her steps are so tempting duk tafiya sai jikinta ya girgiza is as it Hijab ma baya boyeta vanda yakeso hannu tasa zata bude kofan falon yadaura hannunshi akan nata da sauri takalleshi, hannunsu na tare ahaka yabude kofan falon Lujain da sauri ta sunnar da kanta kasa sabida kunya kafin ahankali tashiga falon, tasowa Anty Binta tayi cikeda murna tace "Oyoyoooo Lulun Gwaggo" batai wata wata ba tawani kalan rungume Lujain ta gefensu Abee daya haderai yabi yashigo cikin falon batare daya kalli fuskan abokanshi ba Kausar ta taho da gudu ta rungumeshi.
..Il 33
10:20 AM
"Oyoyo Abee naaaa" dan murmushi yayi vacirota daga jikinshi kafin ahankali yaja hancinta yakalli Hajiya dasauri yadauke kanshi dan wani kalan kunya yaji yanaji anatse yace "ina kwana Hajiya" murmushi Hajiya tayi tace "andawo lpy" zama yayi kan one sitter shi as usual yaran dakin duka sukazo wajenshi rungumesu yayi daidai mai gadi na shigowa da abubuwan boot, Ibro da Hamza da Abdallah dayau baiie makaranta ba sabida ance babanshi zai dawo duk suka gaidashi.
"Sannu da zuwa Abee" gyadama
Abdallah kai yayi yana kallonshi kaman mai nazarin wani abu yace "have you been sleeping well"? Dasauri Kausar data zauna kusada kafan Abee akasa tace "Abee wh bayayi karatu yake tdb sabida exams dasukeyi" kallonshi Abee yayi dan sosakai Abdallah yay ahankali yace "Abee zan dinga bacci daga yanzu I promise" gyadamai kai Abee yayi, Sajida da Zainab da Maman Aneesarh da duk suke nan suka gaidashi gyadamusu kai kawai yayi,
Hajiya dai kallon Anty Binta tayi dahar lokacin take rungume da Lujain data boye fuskanta ajikin Anty Binta ta kankameta har zucivanta tai kewan
Anty Binta tace "wai Binta angayamiki ke kadai kikai kewan Lujain ne" dan dariya Anty Binta tayi ahankali tace
"Haiva nida Lujain munada special connection tai kewana tana ganina tafara kuka kuma" dadan sauri Abee yakalli wajen karaf a idanun abokanenshi da ita Hajiya kanta, cikeda lallashi Anty Binta tadagota hawayen tashare mata tace "bagani nan ba muje ki gaida Hajiya sai mutane dakin" kanta akasa taki kallon kowa sukai waien Hajiya Kausar ta dauke kai, zaunar da ita Anty Binta tayi akan kujeran da
Hajiya ke zaune dasauri Lujain tasauko dan tanajin nauyin Hajiya sosai, sosai take bove fuskanta ahankali tace "ina kwana Hajiya" tunda chan Hajiya bawai ta tsani Lujain bane amman yanzu datariga tasan darolday/a aminta da ita jitayi takarason yarinyar ainun ahankali takai hannunta tace "yaki zonan" dan dukowa Hajiya tayi cikeda hikima irin na manya tabama Lujain light hug kafin tadago takamo fuskanta gently ta sunbaceta a goshi tace "sannu da zuwa Lujain ya hanya" ahankali tace
"lafiya lau" dan juyowa tayi takalli duka yan dakin sunnar da kanta kasa tayi tabove fuskanta da Hijabi ahankali tace
"Ina Kwanan ku" amsata kowa yayi banda Kausar.
Masu fitarwa akwai hisabi
"Ina kwana Lujain, ya hanya"?
Gyadamusu kai tayi, Abee yadan kalli Anty Binta yace "Fatima" dasauri tace
"na'am Ya Imran" wani babban leda yanuna mata cikin wayanda mai gadi yashigo dashi yace "get that bag and share" dasauri tai waien dama itace chief mai rabo agidan, Musty dake
" kallon Abee yace "mu kadai ne baka gani ba agidan nan ko" dasauri Harun yace "Hajiya kina gain yanda Imrana ke kallonmu vana watsarwa kuwa" dasauri Abdul yace "har yanzu bai ganmu ba fa" kwashewa sukai da dariya Abee yamusu wani mugun kallo yadauke kai, Hajiya takalli su sajida sun iso lafiya Alhamdulillah" Musty vace "aini daman ina shirin ince nidai kubani abincina Hajiva wanda duk muke jiran yazo aci tare ko kallo bamu isheshi ba" dariya Hajiya tayi tace
"kunfi kusa ai ni batun yau nake gayamuku ba ace kurasa wanda zakuyi abokantaka dashi sai Imran" dasauri
Abee yakalli Hajiya, Harun yace "me kake kallonta yo ai gaskiya tafadi kawai gakanan ne abaibai dakai haba" wani mugun kallo Abee yama Harun akufule Abee yace "kutashi kubar gidan nan" Hajiya tace "waaa gidan nawa? Yo wajenka sukazo ko wajena, da bala'i kashigo mana gida ne"? Murmushi
E3 duka akayi, Hajiya tace "zama daram, saidai kai katafi basuba" hararansu Abee yayi, kawo ledan Anty Binta tayi tasauka a tsakar falon ta zazzage hadaddun biscuits sweets da chocolate ne candies dawas kalan cheese balls and snacks daban daban, dasauri kowa na dakin yazo kanta
•harda su Musty da ita kanta Kausar da dasu Ibro, satan kallonsu Lujain tayi abin yawani kalan burgeta sunmata chaaa akai kowa na wannan nakeso wannan nakeso, what a family! Tafadi ahankali aranta, da kyar suka bari Anty Binta takasa one by one tabama kowa nashi sannan tajuyo tabama Lujain kasonta tace "kema ganaki" bakaramin dadi abin yama Lujain ba, hannunta biyu tamika Anty Binta tasamata dago idanunta tayi suka hada ido da Abee dake kallonta dasauri tasauke kanta kasa tanadan murmushi Hajiya na lurada komi, abinci aka kawo, Anty Binta da kanta tabama Luiain tea karba
Lujain tayi cikeda kulawa Anty Binta tace "nabaki da chips koda farfesu" ahankali tace "da chips" gyadamata kai
Anty Binta tayi ta deba mata ahankali takeci bini bini kowa na dakin ke kallonta dudda hijabin dake jikinta amman zaka iya ganin chani yanda takara kyau da sauransu kaman ba
E3 itaba, tasha tea ta shanye Anty Binta najira taji ance akaramata tace takoshi, Anty Binta tace "tashi muje daki kihuta you are not comfortable" tashi Anty Binta tayi tamika mata hannu, rike hannun Anty Binta tayi tamike tsaye Anty Binta nagaba tana biyeda ita abaya sukai stairs ko kadan Lujain bata lurada wani cup na ruwa dake kan dakalin stairs dinba itama Anty Binta haka tsallakeshi tayi tawuce Lujain na zuwa stepping on the cup tayi cup din yawani karkace yaja kafanta ruwan vabare hakan vakara jan kafanta wani kalan wawan fadi Lujain tavi kafanta vawani daki dakalin bene daidai Anty Binta da kanta tabama Lujain tea karba
Lujain tayi cikeda kulawa Anty Binta tace "nabaki da chips koda farfesu" ahankali tace "da chips" gyadamata kai
Anty Binta tayi ta deba mata ahankali takeci bini bini kowa na dakin ke kallonta dudda hijabin dake jikinta amman zaka iya gain chanji yanda takara kyau da sauransu kaman ba itaba, tasha tea ta shanye Anty Binta najira taji ance akaramata tace takoshi, Anty Binta tace "tashi muie daki kihuta you are not comfortable" tashi Anty Binta tayi tamika mata hannu, rike hannun Anty Binta tayi tamike tsaye
E3
Anty Binta nagaba tana biyeda ita abava sukai stairs ko kadan Luiain bata lurada wani cup na ruwa dake kan dakalin stairs dinba itama Anty Binta haka tsallakeshi tayi tawuce Lujain na zuwa stepping on the cup tayi cup din yawani karkace yaja kafanta ruwan yabare hakan yakara jan kafanta wani kalan wawan fadi Lujain tayi kafanta vawani daki dakalin bene daidai Ant
Binta na juyowa ihun gaske Lujain tasaki dawani kalan sauri Abee vamike tsaye!Abee gabaki daya manta inda yake yayi dawani kalan sauri yay wajen been kafin yamakai waien Anty Binta ta tsugunna ta tallabota aiki tace
"subhanallahi Luj...." Abee nakarasowa wajen tsugunnawa yayi akansu yana kallon yanda take kuka bana wasaba kafanta harwani kalan rawa yake sabida zafi tace "wayyooo kafana Gwaggooo" dawani kalan sauri Abee yadaga kafan yana kallo dahar yay ja yadan kumbura daura hannunshi yayi awajen hakan yasa tawani kalan kwala ihu dan dama ba dauriyane da itaba tace "wayyyooo
Allah na Anty Binta zan mutu" duka yan dakin tasowa duk sukayi jin yanda take
E3 kuka tana ihu, Musty dake tsaya gefen Abee yace "kodai karayane Imran"?
Dasauri Hajiya tace "kira mai dauri Ibro imaza" Abdallah dake tsaye ne shima yana kallon kafan ahankali vace "Abee can I check the leg"?Dan dagokai Abee yayi yakalleshi idanunshi sunyi ja kafin ahankali yace "yes" tsugunnawa
Abdallah yayi kusada Abee vadaura hannunshi kan kafan yanda Lujain tawani fasheda kuka saika dauka ciremata kafan za'avi kallon Abee
Abdallah yayi hakan yasa Abee yace
"what"? Anatse yace "bata karye ba is just a sprain Abee I can fix it muni a school nayi"? Kallonshi Abee yayi just a sprain Abee I can fix it munvi a school nayi"? Kallonshi Abee vayi kaman maidan tunani saikuma ahankali ya gyadamai kai, Anty Binta Abdallah yakallah kafin ahankali yace "Abee kaima kariketa" hannu Abee yasa yakarbeta gabaki daya daga jikin Anty Binta yariketa tareda sa kanta ajikinshi yakalli Abdallah da idanu yamai alamu yayi dan motsa kafan Abdallah yashigayi yana juyawa wani kalan kuka Lujain takeyi tanason ta kwace kafan amman takasa motsi sabida vanda Abee yamata lafiyayyen riko, kafin
Abdallah yakara karfin yanda yake juya kafan sai kawai yay wani kalan pulling
E3 leg din dasaida kafan yace kass Lujain tai wani kalan ihu harda cizon Abee akirji amman ko gezau sakin kafan
Abdallah yayi ahankali yace "sorry Anty
Lujain Ya gyaru Abee" gyadamai kai
Abee yayi batare dayaraba kanta da jikinshi ba vanaiin yanda take kuka yakai hannayenshi yana patting bayanta alamun tai shiru kaman wata Yar jaririya, yakalli dukansu dake wajen strictly yace "waya jiye cup da ruwa a staircase"? Wanna karan saida Hajiya tadan murmusa without anvone noticing ahankali Kausar da itama ke tsaye awajen tai zuru zuru da idanu tace "nine Abee" wani mugun kallo davamata yasa dasauri ta tsugunna tadauki cup din tasea" am sorry Abee na manta dashi ne" dasauri tai hanyar kitchen Abee yabita da mugun kallon da zakasan ranshi yabaci da gaske
Hajiya ne tasa baki tace "kamata hakuri Imrana kasan Kausar da shirme, yanzu dai kai Lujain daki ta huta sannu kinji Lujain, kukuma kumu wuce falo" dukansu juvawa sukayi harda Ant Binta suka wuce falo, ahankali Abee yaciro fuskanta daga jikinshi hada idanu sukayi idanunta sunyi jajir gaduk hawaye, kwabe fuska tayi zata kara fashemai da kuka dasauri ya girgizamata kai alamun kartayi cikeda nuna tsantsan kauna dashi kanshi
53| baisan yanayiba murya chan kasan makoshi yace "sorry Uncle's babyy, does it still hurt"? Wani kalan gyadamai kai tayi sababbin hawaye nazubo mata dasauri Abee yasa hannunshi kan fuskanta ya sharemata, komawa kitchen Kausar dataga komi tayi dasauri tareda maida koan tarufe sai kawai ta tsugunna awurin tahau kuka ahankali yanzu sabida yarinyar nan
Abee yamata fada yau har Hajiya nabashi hakuri jibi vanda duk varude danta turgude kafa look at yanda yake lallashinta kaman yana lallashin little Aneesarh.
Ahankali Abee yamike tsaye dauke da ita yafara hawa stairs duk yanda duka gidan keson suyi minding business nasu saidai kaga wanna nataba wanna nataba wannan duk kowa na juyowa na satan kallon staircases din kowa na gimtse dariyanshi koshi
Abdallah murmushi yayi he's happy for Babanshi, daman ance yara maza sunfi hankali da hangen nesa, shi ba yaro bane he's 24 yana medicine 400level so he knows menene na miji ya zauna 13yrs ba mata, barinma someone elderly kaman Babanshi, Mommy is dead she will never come back is high time Babanshi should move on, dan & haka he wish Abee all the best and he will always treat Lujain with respect dudda ya girmeta kome Babanshi keso yanaso shi yaro nagari ne and he will make sure yay coaching Kausar itama tai accepting na Lujain wholeheartedly dan Kausar itama yarinya ne mai kirki but ance mace macecce and mentality mata will always differs from that of men but yasan with time she will be back on track.
Musty yafi kowa murna he can't wait