Showing 141001 words to 144000 words out of 148158 words

Chapter 48 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

46730

ihu Zuzu tayi. “I need a bed, nurses doctors, I am loosing him” daga su Olusay har su Baffa saida suka firgita da ganin abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita kanta Zuzu kuka tafara sosai tana jijjiga shi mutane suka taru akansu yan reception din ana kallo kafin likitoci da nurses suzo aka daga Abee dahar lokacin jikinshi ke wani kalan rawa ya sassankare aka sashi akan gado aka wuce dashi su Baffa suka shiga kiran Baba, Zuzu kasa komi tayi tana kallon yanda Dr kebama Abee taimakon Gaggawa ana kokarin ceto rayuwanshi dan wani kalan critical cardiac arrest zuciyanshi yashiga tafito tana kiran number Ya Mustafa.






Before good 30min saiga Musty a asibitin tareda Ibro da Hamza da Abdul da Harun, ba’a sanarda Hajiya ba, shima Baba gashi a asibitin hankali tashe da manyan kaya dan daga kasuwa yazo, idan kaga Musty zaka dauka yazare ne, su Abdul tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay shikuma Musty yawuce ER din da Abee keciki, security dake gaban dakin yana cemai you can’t enter the room wani kalan tureshi Musty yayi yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya chak yana kallon yanda aka yaga gaban rigan Abee anasa defibrillator ana kokarin getting zuciyanshi to beat yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin Abee yaki responding yasa yay wajen gadon zai tabashi aka hanashi Dr yace “you can die don’t touch him” cikin ihu Musty yana kallon fuskan Abee yace “Imran are you a coward? Zaka mutu ne batare daka nemi matarka with your unborn baby ba? Is this how you love Lujain?Imran wake up wake up my friend! Please wake uppp” daidai nan ana kara shocking zuciyanshi dasauri Doctor yace “he’s back” dawani kalan sauri Musty yatashi yana murmushi sosai yana kallon yanda Abee ke nishi ahankali that is very weak yagoge dan gajeren hawayen daya zubomai yajuya yafita daga dakin dasauri, Ibro da Hamza ne suka fara tareshi, murmushi yamusu yace “Alhamdulillah he’s breathing” yakarasa dasauri yamikama Baba hannu yana gaidashi, Baba yace “yaron da mahaifiyar Mandawarin sunce basusan inda yaje ba” cikin wani kalan zuciya Musty yace “koma ina yaje zasu fito dashi, suna ina”? Musty ya tambayi su Ibro, hakan yasa Musty yace “muje Baba suna office din kanwata” wucewa dukansu sukayi zuwa office din Zuzu, zaune sukaga mahaifiyar Mandawari sai goge hawayen takeyi da gyalen dake jikinta gwanin ban tausayi mijinta na tsaye kusada ita sai Olusay Abdul na interrogating nasu, anatse Mom din Mandawari tace “dan girman Allah nasan babu ta yanda zan baku hakuri kuhakura amman dan girman Allah kuyakuri kada kuyi arresting Olusay wlh baisan inda yake ba, Olusay shine yakirani dayake ni a Yola nake aure yasanar dani halin da Mandawari keciki akan yanda yakeson matan wani, gasunan ku tambayesu abinda yakawoni garin nan kenan gidan tuni nasashi a kasuwa anma saya wlh, ciwon dayakeyi yasa bamu tafi ba muka kawoshi asibiti amman da tafiya zamuyi sabida yama bar anguwan yakoma rayuwanshi nada ya manta da ita, ni bansan wannan wace kalan kaddara bane, Mandawari wannan wani fitina kake neman saka kanka ciki kadauke mata mai karamin ciki ni Rukayya ina zansa rayuwata naji dadi”? Kaga Mom din Mandawari zaka iya kuka kuma zakasan ba karya sukeba, magana Musty yama Abdul whispering hakan yasa Abdul yace “I need all papers na property shi, I need all his contacts, his friends, clubs da duk wasu wajejen dayafi zuwa, we will track him dukma inda yashiga zai fito, kukuma zamu saku on house arrest my team will be watching you for 24hrs agida, kutashi mutafi.EPISODE 1️⃣0️⃣1️⃣








Ahankali idanunshi dake kulle ke motsi sosai kafin awani kalan hankali yabude idanunshi yanabin saman dakin da kallo idanunshi najuyawa kunnenshi yay dummm bayajin magana ko kadan, sake lumshe idanun yayi sannan yabudesu ahankali yana kara kallon dakin dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta, Sajida , Zainab, Maman Aneesarh, Hamza, Ibro, Abdallah Kausar, Musty, Baba, Gwaggo, da Hadi, sai Harun, duk yana ganin bakunansu na motsi alamun suna magana amma bayajin komi, sai chan ga asalin Dr shi tareda wani baturen Dr sunzo kanshi, Dr shi ne yace “Imran can you hear me”? Sama sama yakejin maganan Dr kaman irin ana kwalamai kira daga nesa din nan, sake runtse idanunshi yayi sannan yabude su ahankali wannan karan yanadan ganinsu a bit clear bakaman dazu ba, Dr shi ya nuna mishi yatsunshi biyu yace “how many fingers do you see Imran” bin yatsun Abee yayi da kallo kafin yakara runtse idanunshi yabude wannan karan tass yagani, lips dinshi yadan bude da muryanshi dabata fita sosai yace “t……..wo” atare duka yan dakin sukace “Alhamdulillah” shiru Abee yayi yanabin kowa da kallo, kaman wanda yatuna wani abu wani kalan zabura yayi yatashi zaune ruwan da ake karamai ya cisge Dr yace “what are you doing Imran”? Dasauri Abee yayar bai damu da jinin daya shiga bulbulowa daga wajen ba yawani kalan diro daga gadon tangal tangal yayi zai fadi Dr suka rikeshi anatse Dr yace “Imrana calm down, you need to be careful kar zuciyanka tabuga” wani kalan ture Doctors din Abee yayi cikin wani kalan ihu yace “nobody should tell me to calm down or to be careful! An daukemin mata! My Lujain is in danger! So is my little baby! My wife is pregnant and you want be to be careful! I don’t care idan na mutu trying to rescue them” yay maganan zai wuce kofa gabanshi Musty yasha! Hakan yasa Abee ya tsaya chak yama Musty wani kalan kallo alamun yatashi mishi daga gaba, ahankali Musty yace “no Imran bazan tashi ba, you are not okay just look at you kalli yanda aka barka rigan jikinka trying to save your heart, did you even know how many hours yanzu dakake lying on that bed kaman bakada rai 20hrs kenan almost 24hrs kana kwance akan gadon nan, right now as we speak Abdul and his team are on top of this case, tracking him, checking all his properties koya kaita wani daga cikin gidajen shi, police na all check points na garin nan, train station, airport, bus station ko’ina Imran, so please go back to your bed and get better” Musty yay maganan yana nunamai hanyar gado da hannunshi, wani kalan kallo Abee yamai yace “katashin mini ahanya Mustafa” girgixamai kai Musty yayi idanunshi sunyi jazur, wani kalan wawan naushi Abee yakaima Musty aciki cikin ihu yace “katashi” dasauri su Baba dakowa na dakin sukazo zasu rike Abee ganin kaman he don’t even know abinda yakeyi daga musu Hannu Musty yayi alamun kar wanda yazo wajen, sosai Abee ke dukan Musty amman soja da taurin rai yaki daidai da motsi, jazur idanun Abee sukayi yachakume gaban rigan Musty yace “sokake na kasheka Musty? Musty I don’t care about about my health, I don’t care if I die trying to save my family, Musty look bazan iya rayuwa babu Lujain ba! If anything happens to her my heart can not take it, I love her! I love Lujain! I can’t survive without her! Banson wani abu ya sameta, anyway she is I know she’s scared to death right now, bataci komiba all through, she sick, she’s nauseated, amai take, my baby is weak babu karfi ajikinta, Musty I don’t care about myself koyau na mutu ban damuba nayi rayuwa aduniya for good 50yrs Lujain is too young to die, she has her whole life ahead of her, I want my baby girl back, please kubarni naje na nemeta I believe soyayyan danake mata can lead me to her, I can’t survive Baran iya rayuwa babu Lujain ba I can’t, Hajiya talk to them, Lujain” yasaki gaban rigan Musty ahankali wasu hot zafafan hawaye na fitowa ta gefen fuskanshi.EPISODE 1️⃣0️⃣2️⃣








Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda Abee tayi ahankali, hannunta takai ta sharemai kwallan daya zubo gefen fuskanshi murya chan kasa tace “go and find Lujain Imran, Allah yakareku kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk inda tashiga” gyadama Hajiya kai yayi dasauri yajuya dasauri Musty ya matsamai yafita dasauri Musty yabi bayanshi Harun shima biyosu yayi dasauri hakama Baba da Baffa Hadi Gwaggo babu abinda takeyi banda matsar hawaye, cikin kuka tace “ni tun farko da yarinyar nan tafara haukanta na Mandawari takeso ni nasan yaron nan ba alkhairi bane gareta ba, wannan wani karan kaddarane Ya Allahu Ya Rahamanu ka karemini jikata da tattaba kunnena” anatse Dr yakalli Ibro yace “go and clear bill na asibitin ka kwashe kowa kukai gida” wucewa waje Ibro yayi Hamza yace “kutashi muje” da kyar suka daga Gwaggo suka tafi.




***
Saukan ruwa dataji mai sanyi akan jikinta yasa Lujain ta kwala wani kalan uban ihu ta tashi zauna tana kallon inda take dasauri, wani kalan daki ne dan daidai dashi tana zaune kan wani kujera an kulle mata kafa da hannu da igiya, hada idanu tayi da Mandawari dake tsaye gabanta rikeda bucket daya kwaramata ruwan ciki yana sanye da riga da wando bakake yana kallonta, dan murmushi yayi yace “aina dauka kin mutu ne dan bansan wani kalan suma ne da baki farfado ba kusan 18hrs kenan da kawoki gidan nan sai bacci kike” yanda gaban Lujain kefaduwa zaka dauka fitowa zuciyanta zaiyi waje, ahankali tabi jikinta da kallo daga ita sai Riga da Wandon jikinta babu dan kwali akanta babu hijabinta ajikinta, the last thing she remember was lokacin daga fito waje tai amai a asibiti, “Ke!” Mandawari yadakama Lujain wani kalan tsawa da saida taji tasaki dan fitsari kadan ajikinta dan fitsari takeji sosai takalleshi dasauri, nuna kanshi Mandawari yayi yace “nizaki yaudara Lujain and you think u will go scout free”? Girgixamai kai Lujain tayi dasauri tama kasa magana sabida bala’in sanyin datakeji dan kayanta ajike ga AC a kunne, kaman Mandawari zai daketa yawani jawo table yazauna agabanta kauda kanta Lujain tayi dasauri danko ganinshi ma bataso tayi, hannunshi yakai azuciye yawani kalan kamo habarta yace “look at my face” kokarin fizge fuskanta Lujain keyi tanajin wani kalan amai na tasomata sabida yanda yatabata ahankali tace “don’t touch me!” Wani abu Mandawari yaji ya tsayamai awuya baisan lokacin dayawani yanka mata mari ba, fashewa da kuka Lujain tayi sosai jikinta yahau rawa Mandawari yace “sabida tsohon nan ya tattabaki saisa bakison wani yatabaki to bari kiji Lujain in this circle of me you and wanchan tsohon dolene daya ya mutu cikinmu wallahi” runtse idanunta gam Lujain tayi tanajin yanda gefen bakinta kefito da jini sabida Marin dayamata, Mandawari ya nuna kanshi yace “ina zaman zamana years ago you came in to my life da kanki da kafanki batare dana nemeki ba, kullum da kalan kalaman soyayya dakike fadamin begging me to love you, stalking me, crying for me to love you, when you finally got my attention Lujain saiki yaudareni kice zaki zauna da tsohon chan, the last time damukai magana yamukayi you told me zaki karbi saki, I gave u 7days kika yarda saikizo ki manta dani I am suffering with soyayyan ki ke kinji kinyi settling down da wannan tsohon, to bari kije daga rana irinta yau baraki kara ganinshi ba!” Ahankali Lujain tabude idanunta tadaurasu akan Mandawari kukan datakeyi ya tsaya chak, Mandawari yace “yes keda wannan tsohon har abada Lujain! You are now my wife! Infact we are even leaving Nigeria, wasu papers nabiya kudi amiki da fake name nariga na aika hotonki nan da few hours zamu bar garin nan kedasu har abada!” Yanda kirjin Lujain kebugawa zaka dauka tsagewa yayi, takasa wrapping kanta akan barata kara ganin Abee ba, murya chan kasa tana kallon Mandawari tace “baran kara ganin Uncle mijina ba!” Wani kalan runtse idanu Mandawari yayi kafin ahankali yabudesu yadaura su akanta idanunshi sunyi jazur kaman gauta yace “yes keda shi har abada kuma he is not your husband he’s nothing but a thief, yazo ya shiga tsakanina da ke ya kwacemini ke yanzu you are back to me, ni kikeso dama” girgixamai kai Lujain tayi zuciyanta nawani kalan shrinking ahankali tace “ni bana sonka ko kadan Mandawari, what I had towards you was just a childish crush and fantasy, but it was never love, I don’t feel anything for you, bansonka ko kadan, i love Abee, he is…..” tai shiru tareda lumshe idanu tana ganin fuskan Abee a idanunta, fashewa da kuka tayi ahankali tace “Uncle is the best man in my life, he makes me feel safe sama da mahaifina daya kawoni duniya, he’s a charismatic man filled with values morals and etiquette, Uncle is a man of honor and integrity Babba dayaci matsayinshi na Babba dan carry everyone along dayarike addini da bautan Allah, bantabajin zuciyata ta natsu da abu kaman yanda zuciyata ta natsu da Uncle ba, bantabajin zuciyata taga abinda duk sanda naganshi I just want to do abinda zaisa yazo gareni ya lallasheni kaman Abee ba, in him I find comfort, peace of mind, zero worries and loved, Uncle will come for me I know that bazaka taba iya rabamu ba sabida Allah ne yahadamu and I want to die with him koda zan mutu ne, kome zakayi kayi bazaka taba iya rabamu b…….” Wani kalan dukan kujeran Mandawari yayi saida kujeran ya kife kanta yabuge abango, ahaukace Mandawari yatashi yadago kujeran yakai hannunshi yashake wuyanta yace “ni kike cema kika sonshi nizaki yaudara Lujain haaa okay zakiga abinda zan miki” kaga Mandawari zaka tabbatar ya haukace tashi yayi yazare rigan jikinshi ya yar yazo gaban kujeran ya tsugunna yana kwance kafanta dasauri dasauri yace “the same abinda yamiki nima shi zan miki yanzu ki tabbatar kin Riga kin zama tawa, you are just too small kice you will use me and betray me, banzuyan yarinya mara class irinki can not ruin me I will ruin you Lujain” dagowa yayi Lujain na kuka sosai tace “mexakamin” sakinta yayi yakoma gaban tv dakin yadauko tape yazo bude tape din yayi yaja ya manna abakinta tass ya like sannan yashiga warware hannunta tass sannan yadagata kokawa tashigayi dashi cikeda tsana yawani kalan jefata kan gado tasowa Lujain tayi dasauri tana uhmmm babu halin magana Mandawari yahayo gadon yace “bara na nunamiki cewa babu abinda banfi tsohon kiba” yayi kanta.EPISODE 1️⃣0️⃣3️⃣








Lujain tunda take bata tabajin abinda taji dataga Mandawari ya kwanta akan jikinta ba sai yau wani kalan kyankyani da kyama taji dayasa taji wani kalan amai yazo mata kawai tahau amai dasauri Mandawari yadagata yana komawa baya yana kallon yanda take yellow amai kaman zata shude tana yunkurowa sabida yanda aman ke fitomata harta hanci, sosai yake kallonta kaman wanda kanshi ya hararo wani abu kafin awani kalan hankali yace “ciki tsohon nan yamiki Lujain?” Ko iya amsashi Lujain bata iyawa sabida yanda take aman ruwa kawai yellow, tunda Mandawari yake baitabajin ya tsani abu kaman yanda yaji ya tsani Lujain ba, dan gani yake baitaba ganin wacce ta yaudareshi aduniya kaman Lujain ba, bayan tasa yafara sonta, tazo ta yarda zata kaso Auren, tace baimata komi ba ko hannunta bai rike ba shine yanzu tanada ciki, dan ciki kesa mace tadinga yellow ko koren amai haka, yanda yaji idanunshi sun juya kishi ya turnikeshi juyawa yayi yashiga kalle kallen dakin yana neman abinda zai dauka wani karamin stool na katako yagani kawai yadauke shi ahaukace yazo gaban gadon Lujain dake amai takanta take daddagewa Mandawari yayi babu imani kawai yawani kalan naka mata kujeran aciki! Lujain jitayi numfashinta gabaki daya ya tsaya chak tawani kalan fado lungun gadon tawani kalan kife cikinta tana wani kalan kuka dabaya fitowa tana sumbatun tsantsan azaba cikinta nawani kalan juyamata kayan cikinta taji suna tafiya kaman roller coaster maranta kaman ana chakchaka kusa, tana cikin jin azaban nan Mandawari baiyi wata wata ba yazo kafanshi yasa yawani bugi cikinta kaman yanda yake bugan kwallo warwas Jidda kawai tasume anan kasa kaman wacce ta mutu Mandawari ya tsaya akanta yana kallonta jiyake kaman yadaga kafanshi yatake cikinta amman baiso yakashe ta but yanda yakejin bakin cikin cikin da tsohon yamata soyake yaga jini yafara fitowa daga kasanta danya tabbatar da cikin yafita baiso yabar Nigeria da ita cikin wani na jikinta, kujeran yasa hannu yadauka babu ko digin Imani yadaga ya rafkamata a abdomen sai jini….EPISODE 1️⃣0️⃣4️⃣








Wani kalan cin burki da Abee yayi yanacikin tuki saura kadan suyi hatsari Musty dake gaba yakalleshi kafin yaja sitbelt yasaka Harun dake baya yace “Imran kadawo gefe mu karbi tukin” gangarawa Abee yayi yay parking motan hannayenshi yashiga shafawa kaman wanda yasami ciwon tabuwa yace “Lujain is in danger call Abdul Musty” wayanshi Musty yaciro yay dialing number Abdul yasa a speaker, yana dauka Musty yace “how far Abdul”? Anatse Abdul yace “munyi checking all houses da property dasuke under his name baya any on them, airport, train station camera munduba kwata kwata baizo ba, bus station ma baijebe haka all security check post baaa ganshi ba so that means suna Abuja har yanzu” cikeda damuwa Abee yace “Abdul give me something, surveillance footage na all this traffic lights dakeda camera anan Abuja babu wanda yakama shi just give me any info koda plate number shine” dan shiru Abdul yayi kafin chan yace “akwai wani dayay capturing motanshi da plate number”? Dasauri Abee yace “wani side?” Anatse Abdul yace “hold on bari na duba laptop dina footage din nawajen” shiru Abee yayi jikinshi na rawa, ahankali Abdul yace “jiya around 2:45 camera yay capturing lokacin dayake wuce wajajen Mpape” ciro wayanshi Abee yayi dasauri yaciro map, one thing is Abee is a security expert and analyst, shida yay leading aka yaki yan wasu kungiya dasuka addabi Nigeria, tsohon soja, anatse yace “if anganshi awajen that means he’s somewhere around here” yay circling wani axis a map din, yace “this place is bushy, Kwanan nan nema aka fara sassare bishiyoyi da grasses na wajen sabida cosgrove dasukazo suka yanki some part of the land zasu fara building estate awajen” jikinshi har wani rawa yake yace “my baby is somewhere here” yana maganan yashiga tada mota, Abdul yace “karkiyi anything Imran I am coming with my team” dasauri Musty yace “ai that’s impossible kaidai kawai kutaho mu munyi gaba but trust me saimunsa yaron nan yay nadaman dauke matan soja” yanda Abee ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login