Showing 129001 words to 132000 words out of 148158 words

Chapter 44 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

46779

rawa
yake yace "my baby is somewhere
here" yana maganan yashiga tada
mota, Abdul yace "karkiyi anything
Imran I am coming with my team"
dasauri Musty yace "ai that's
impossible kaidai kawai kutaho mu
munyi gaba but trust me saimunsa
yaron nan yay nadaman dauke matan
soia" vanda Abee ke audu zaka
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:46 PM
10:12
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Wani kalan cin burki da Abee yayi
yanacikin tuki saura kadan suyi
hatsari Musty dake gaba yakalleshi
kafin yaja sitbelt yasaka Harun dake
baya yace "Imran kadawo gefe mu
karbi tukin" gangarawa Abee yayi yay
parking motan hannayenshi yashiga
shafawa kaman wanda yasami ciwon
tabuwa yace "Lujain is in danger call
Abdul Musty" wayanshi Musty yaciro
yay dialing number Abdul yasa a
speaker, yana dauka Musty yace
"how far Abdul"? Anatse Abdul yace
"munyi checking all houses da
property dasuke under his name baya
any on them, airport, train station
camera munduba kwata kwata baizo
ba, bus station ma baijebe haka ll
security check post baaa ganshi ba
so that means suna Abuja har yanzu"
cikeda damuwa Abee yace "Abdul
give me something, surveillance
footage na all this traffic lights
dakeda camera anan Abuja babu
wanda yakama shi just give me any
info koda plate number shine" dan
shiru Abdul yayi kafin chan yace
"akwai wani dayay capturing
motanshi da plate number"? Dasauri
Abee yace "wani side?" Anatse Abdul
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:46 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
nll LTE
31
kallen dakin yana neman abinda zai
dauka wani karamin stool na katako
yagani kawai yadauke shi ahaukace
yazo gaban gadon Lujain dake amai
takanta take daddagewa Mandawari
yayi babu imani kawai yawani kalan
naka mata kujeran aciki! Lujain jitayi
numfashinta gabaki daya ya tsaya
chak tawani kalan fado lungun gadon
tawani kalan kife cikinta tana wani
kalan kuka dabaya fitowa tana
sumbatun tsantsan azaba cikinta
nawani kalan juyamata kayan cikinta
taji suna tafiya kaman roller coaster
maranta kaman ana chakchaka kusa,
tana cikin jin azaban nan Mandawari
baiyi wata wata ba yazo kafanshi
yasa yawani bugi cikinta kaman
yanda yake bugan kwallo warwas
Jidda kawai tasume anan kasa kaman
wacce ta mutu Mandawari ya tsaya
akanta yana kallonta jiyake kaman
yadaga kafanshi yatake cikinta
amman baiso yakashe ta but yanda
yakejin bakin cikin cikin da tsohon
yamata soyake yaga jini yafara fitowa
daga kasanta danya tabbatar da cikin
yafita baiso yabar Nigeria da ita cikin
wani na jikinta, kujeran yasa hannu
yadauka babu ko digin Imani yadaga
ya rafkamata a abdomen sai jini...
7:43 AM
EPISODE
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:46 PM
10:11
31
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
EPISODE
Lujain tunda take bata tabajin abinda
taji dataga Mandawari ya kwanta
akan jikinta ba sai yau wani kalan
kyankyani da kyama taji dayasa taji
wani kalan amai yazo mata kawai
tahau amai dasauri Mandawari
yadagata yana komawa baya yana
kallon yanda take yellow amai kaman
zata shude tana yunkurowa sabida
yanda aman ke fitomata harta hanci,
sosai yake kallonta kaman wanda
kanshi ya hararo wani abu kafin awani
kalan hankali yace "ciki tsohon nan
yamiki Lujain?" Ko iya amsashi Lujain
bata iyawa sabida yanda take aman
ruwa kawai yellow, tunda Mandawari
yake baitabajin ya tsani abu kaman
yanda yaji ya tsani Lujain ba, dan gani
yake baitaba ganin wacce ta
yaudareshi aduniya kaman Lujain ba,
bayan tasa yafara sonta, tazo ta
yarda zata kaso Auren, tace baimata
komi ba ko hannunta bai rike ba shine
yanzu tanada ciki, dan ciki kesa mace
tadinga yellow ko koren amai haka,
yanda yaji idanunshi sun juya kishi ya
turnikeshi juyawa yayi yashiga kalle
kallen dakin yana neman abinda zai
Sending messages is not allowed in this group.
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:46 PM
10:11
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
yaudara Lujain haaa okay zakiga
abinda zan miki" kaga Mandawari
zaka tabbatar ya haukace tashi yayi
yazare rigan jikinshi ya yar yazo
gaban kujeran ya tsugunna yana
kwance kafanta dasauri dasauri yace
"the same abinda yamiki nima shi zan aD
miki yanzu ki tabbatar kin Riga kin
zama tawa, you are just too small kice
you will use me and betray me,
banzuyan yarinya mara class irinki
can not ruin me l will ruin you Lujain"
dagowa yayi Lujain na kuka sosai tace
"mexakamin" sakinta yayi yakoma
gaban tv dakin yadauko tape yazo
bude tape din yayi yaja ya manna
abakinta tass ya like sannan yashiga
warware hannunta tass sannan
yadagata kokawa tashigayi dashi
cikeda tsana yawani kalan jefata kan
gado tasowa Lujain tayi dasauri tana
uhmmm babu halin magana
Mandawari yahayo gadon yace "bara
na nunamiki cewa babu abinda banfi
tsohon kiba" yayi kanta.
92 EPISODE
7:43 AM
Lujain tunda take bata tabajin abinda
taji dataga Mandawari ya kwanta
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
O)


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
<31
charismatic man filled with values
morals and etiquette, Uncle is a man
of honor and integrity Babba dayaci
matsayinshi na Babba dan carry
everyone along dayarike addini da
bautan Allah, bantabajin zuciyata ta
natsu da abu kaman yanda zuciyata
ta natsu da Uncle ba, bantabajin
zuciyata taga abinda duk sanda
naganshi l just want to do abinda
zaisa yazo gareni ya lallasheni kaman
Abee ba, in him I find comfort, peace
of mind, zero worries and loved,
Uncle will come for mel know that
bazaka taba iya rabamu ba sabida
Allah ne yahadamu and I want to die
with him koda zan mutu ne, kome
zakayi kayi bazaka taba iya rabamu
b.." Wani kalan dukan kujeran
Mandawari yayi saida kujeran ya kife
kanta yabuge abango, ahaukace
Mandawari yatashi yadago kujeran
yakai hannunshi yashake wuyanta
yace "ni kike cema kika sonshi nizaki
yaudara Lujain haaa okay zakiga
abinda zan miki" kaga Mandawari
7aka tahhatar va haukare tachi vavi
" tai shiru tareda lumshe idanu tana
ganin fuskan Abee a idanunta,
fashewa da kuka tayi ahankali tace
"Uncle is the best man in my life, he
makes me feel safe sama da
mahaifina daya kawoni duniya, he's a
O
Sending messages is not allowed in this group.
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
1 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
da ke ya kwacemini ke yanzu you are
back to me, ni kikeso dama"
girgixamai kai Lujain tayi zuciyanta
nawani kalan shrinking ahankali tace
"ni bana sonka ko kadan Mandawari,
what I had towards you was just a
childish crush and fantasy, but it was
never love, I don't feel anything for
you, bansonka ko kadan, i love Abee,
he is....
7:43 AM
" tai shiru tareda lumshe idanu tana
ganin fuskan Abee a idanunta,
fashewa da kuka tayi ahankali tace
"Uncle is the best man in my life, he
makes me feel safe sama da
mahaifina daya kawoni duniya, he's a
charismatic man filled with values
morals and etiquette, Uncle is a man
of honor and integrity Babba dayaci
matsayinshi na Babba dan carry
everyone along dayarike addini da
bautan Allah, bantabajin zuciyata ta
natsu da abu kaman yanda zuciyata
ta natsu da Uncle ba, bantabajin
Zuciyata taga abinda duk sanda
naganshi ljust want to do abinda
zaisa yazo gareni ya lallasheni kaman
Abee ba, in him I find comfort, peace
of mind, zero worries and loved,
Uncle will come for me l know that
bazaka taba iya rabamu ba sabida
Allah ne yahadamu and I want to die
.. .tal. L:
LA-
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
l LTE
<31
attention Lujain saiki yaudareni kice
zaki zauna da tsohon chan, the last
time damukai magana yamukayi you
told me zaki karbi saki, I gave u 7days
kika yarda saikizo ki manta dani I am
suffering with soyayyan ki ke kinji
kinyi settling down da wannan
tsohon, to bari kije daga rana irinta
.9yau baraki kara ganinshi ba!"
Ahankali Lujain tabude idanunta
tadaurasu akan Mandawari kukan
datakeyi ya tsaya chak, Mandawari
yace "yes keda wannan tsohon har
abada Lujain! You are now my wife!
Infact we are even leaving Nigeria,
wasu papers nabiya kudi amiki da
fake name nariga na aika hotonki nan
da few hours zamu bar garin nan
kedasu har abada!" Yanda kirjin
Lujain kebugawa zaka dauka tsagewa
yayi, takasa wrapping kanta akan
barata kara ganin Abee ba, murya
chan kasa tana kallon Mandawari
tace "baran kara ganin Uncle mijina
ba!" Wani kalan runtse idanu
Mandawari yayi kafin ahankali
93 yabudesu yadaura su akanta
idanunshi sunyi jazur kaman gauta
yace "yes keda shi har abada kuma
he is not your husband he's nothing
but a thief, yazo ya shiga tsakanina
da ke ya kwacemini ke yanzu you are
back to me, ni kikeso dama'
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
<31
1 TELEGRAM
ll LTE
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Jaia iiI SaiiyıI uaLanJI UAII nayaiLa
ajike ga AC a kunne, kaman
Mandawari zai daketa yawani jawo
table yazauna agabanta kauda kanta
Lujain tayi dasauri danko ganinshi mao
bataso tayi, hannunshi yakai azuciye
yawani kalan kamo habarta yace
Mook at my face" kokarin fizge
fuskanta Lujain keyi tanajin wani
kalan amai na tasomata sabida yanda
yatabata ahankali tace "don't touch
me!" Wani abu Mandawari yaji ya
tsayamai awuya baisan lokacin
dayawani yanka mata mari ba,
fashewa da kuka Lujain tayi sosai
jikinta yahau rawa Mandawari yace
"sabida tsohon nan ya tattabaki saisa
bakison wani yatabaki to bari kiji
Lujain in this circle of me you and
wanchan tsohon dolene daya ya mutu
cikinmu wallahi" runtse idanunta gam
Lujain tayi tanajin yanda gefen
bakinta kefito da jini sabida Marin
dayamata, Mandawari ya nuna kanshi
yace "ina zaman zamana years ago
you came in to my life da kanki da
kafanki batare dana nemeki ba,
kullum da kalan kalaman soyayya
dakike fadamin begging me to love
you, stalking me, crying for me to
love you, when you finally got my
attention Lujain saiki yaudareni kice
zaki zauna da tsohon chan, the last
V
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Saukan ruwa dataji mai sanyi akan
jikinta yasa Lujain ta kwala wani kalan
uban ihu ta tashi zauna tana kallon
inda take dasauri, wani kalan daki ne
dan daidai dashi tana zaune kan wani
kujera an kulle mata kafa da hannu da
igiya, hada idanu tayi da Mandawari
dake tsaye gabanta rikeda bucket
.9 daya kwaramata ruwan ciki yana
sanye da riga da wando bakake yana
kallonta, dan murmushi yayi yace
"aina dauka kin mutu ne dan bansan
wani kalan suma ne da baki farfado
ba kusan 18hrs kenan da kawoki
gidan nan sai bacci kike" yanda
gaban Lujain kefaduwa zaka dauka
fitowa zuciyanta zaiyi waje, ahankali
tabi jikinta da kallo daga ita sai Riga
da Wandon jikinta babu dan kwali
akanta babu hijabinta ajikinta, the last
thing she remember was lokacin
daga fito waje tai amai a asibiti, "Ke!"
Mandawari yadakama Lujain wani
kalan tsawa da saida taji tasaki dan
fitsari kadan ajikinta dan fitsari takeji
sosai takalleshi dasauri, nuna kanshi
Mandawari yayi yace "nizaki yaudara
Lujain and you think u will go scout
free"? Girgixamai kai Lujain tayi
dasauri tama kasa magana sabida
bala'in sanyin datakeji dan kayanta
ajike ga AC a kunne, kaman
Mandawari zai daketa yawani jawo
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
nll LTE
EPISODE
E
Q
Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda
Abee tayi ahankali, hannunta takai ta
sharemai kwallan daya zubo gefen
fuskanshi murya chan kasa tace "go
and find Lujain Imran, Allah yakareku
kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk
inda tashiga" gyadama Hajiya kai yayi
dasauri yajuya dasauri Musty ya
matsamai yafita dasauri Musty yabi
bayanshi Harun shima biyosu yayi
dasauri hakama Baba da Baffa Hadi
Gwaggo babu abinda takeyi banda
matsar hawaye, cikin kuka tace "ni
tun farko da yarinyar nan tafara
haukanta na Mandawari takeso ni
nasan yaron nan ba alkhairi bane
gareta ba, wannan wani karan
kaddarane Ya Allahu Ya Rahamanu ka
karemini jikata da tattaba kunnena"
anatse Dr yakalli Ibro yace "go and
clear bill na asibitin ka kwashe kowa
kukai gida" wucewa waje lbro yayi
Hamza yace "kutashi muje" da kyar
suka daga Gwaggo suka tafi.
***
7:43 AM
Sending messages is not allowed in this group.
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:45 PM
10:11
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
nll LTE
308 members, 8 online
happens to her my heart can not take
it, I love her! I love Lujain! I can't
survive without her! Banson wani abu
ya sameta, anyway she is I know
she's scared to death right now,
bataci komiba all through, she sick,
she's nauseated, amai take, my baby
is weak babu karfi ajikinta, Musty I
don't care about myself koyau na
mutu ban damuba nayi rayuwa
aduniya for good 50yrs Lujain is too
young to die, she has her whole life
ahead of her, I want my baby girl
back, please kubarni naje na nemeta I
believe soyayyan danake mata can
lead me to her, I can't survive Baran
iya rayuwa babu Lujain ba I can't,
Hajiya talk to them, Lujain" yasaki
gaban rigan Musty ahankali wasu hot
zafafan hawaye na fitowa ta gefen
fuskanshi.
7:42 AM
EPISODE
Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda
Abee tayi ahankali, hannunta takai ta
sharemai kwallan daya zubo gefen
fuskanshi murya chan kasa tace "go
and find Lujain Imran, Allah yakareku
kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:11
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Karman pakada ral zuns Kenan
almost 24hrs kana kwance akan
gadon nan, right now as we speak
Abdul and his team are on top of this
case, tracking him, checking all his
properties koya kaita wani daga cikin
gidajen shi, police na all check points
na garin nan, train station, airport,
bus station ko'ina Imran, so please go
back to your bed and get better"
Musty yay maganan yana nunamai
hanyar gado da hannunshi, wani
kalan kallo Abee yamai yace
"katashin mini ahanya Mustafa"
girgixamai kai Musty yayi idanunshi
sunyi jazur, wani kalan wawan naushi
Abee yakaima Musty aciki cikin ihu
yace "katashi" dasauri su Baba
dakowa na dakin sukazo zasu rike
Abee ganin kaman he don't even
know abinda yakeyi daga musu
Hannu Musty yayi alamun kar wanda
yazo wajen, sosai Abee ke dukan
Musty amman soja da taurin rai yaki
daidai da motsi, jazur idanun Abee
sukayi yachakume gaban rigan Musty
yace "sokake na kasheka Musty?
Musty I don't care about about my
health, I don't care ifI die trying to
save my family, Musty look bazan iya
rayuwa babu Lujain ba! If anything
happens to her my heart can not take
it, I love her! I love Lujain! I can't
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B


Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
(31
wannan karan tass yagani, lips dinshi
yadan bude da muryanshi dabata fita
sosai yace "t..wo" atare duka yan
dakin sukace "Alhamdulillah" shiru
Abee yayi yanabin kowa da kallo,
kaman wanda yatuna wani abu wani
kalan zabura yayi yatashi zaune
ruwan da ake karamai ya cisge Dr
yace "what are you doing Imran"?
Dasauri Abee yayar bai damu da jinin
daya shiga bulbulowa daga wajen ba
yawani kalan diro daga gadon tangal
tangal yayi zai fadi Dr suka rikeshi
anatse Dr yace "Imrana calm down,
you need to be careful kar zuciyanka
tabuga" wani kalan ture Doctors din
Abee yayi cikin wani kalan ihu yace
"nobody should tell me to calm down
or to be careful! An daukemin mata!
My Lujain is in danger! So is my little
baby! My wife is pregnant and you
want be to be careful! I don't care
idan na mutu trying to rescue them"
yay maganan zai wuce kofa gabanshi
Musty yasha! Hakan yasa Abee ya
tsaya chak yama Musty wani kalan
kallo alamun yatashi mishi daga
gaba, ahankali Musty yace "no Imran
bazan tashi ba, you are not okay just
look at you kalli yanda aka barka
rigan jikinka trying to save your heart,
did you even know how many hours
vanzu dakake vina on that hed
O
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
EPISODE
Ahankali idanunshi dake kulle ke
motsi sosai kafin awani kalan hankali
Oyabude idanunshi yanabin saman
dakin da kallo idanunshi najuyawa
kunnenshi yay dummm bayajin
magana ko kadan, sake lumshe
idanun yayi sannan yabudesu
ahankali yana kara kallon dakin
dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta,
Sajida, Zainab, Maman Aneesarh,
Hamza, Ibro, Abdallah Kausar, Musty,
Baba, Gwaggo, da Hadi, sai Harun,
duk yana ganin bakunansu na motsi
alamun suna magana amma bayajin
komi, sai chan ga asalin Dr shi tareda
wani baturen Dr sunzo kanshi, Dr shi
ne yace "lmran can you hear me"?
Sama sama yakejin maganan Dr
kaman irin ana kwalamai kira daga
nesa din nan, sake runtse idanunshi
yayi sannan yabude su ahankali
wannan karan yanadan ganinsu a bit
clear bakaman dazu ba, Dr shi ya
nuna mishi yatsunshi biyu yace "how
many fingers do you see Imran" bin
yatsun Abee yayi da kallo kafin
yakara runtse idanunshi yabude
wannan karan tass vaaani. lins dinshi
Sending messages is not allowed in this group.
)


Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
l LTE
308 members, 8 online
LallluyI SdJIud yailld Vdl dllyuvwall
yakoma rayuwanshi nada ya manta
da ita, ni bansan wannan wace kalan
kaddara bane, Mandawari wannan
wani fitina kake neman saka kanka
ciki kadauke mata mai karamin ciki ni
Rukayya ina zansa rayuwata naji
dadi"? Kaga Mom din Mandawari
zaka iya kuka kuma zakasan ba karya
sukeba, magana Musty yama Abdul
whispering hakan yasa Abdul yace "|
need all papers na property shi, I
need all his contacts, his friends,
clubs da duk wasu wajejen dayafi
zuwa, we will track him dukma inda
yashiga zai fito, kukuma zamu saku
on house arrest my team will be
watching you for 24hrs agida, kutashi
mutafi.
7:42 AM
EPISODE
Ahankali idanunshi dake kulle ke
motsi sosai kafin awani kalan hankali
yabude idanunshi yanabin saman
dakin da kallo idanunshi najuyawa
kunnenshi yay dummm bayajin
magana ko kadan, sake lumshe
idanun yayi sannan yabudesu
ahankali yana kara kallon dakin
dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta,
Sending messages is not allowed in this group.
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
tareshi, murmushi yamusu yace
"Alhamdulillah he's breathing"
yakarasa dasauri yamikama Baba
hannu yana gaidashi, Baba yace
"yaron da mahaifiyar Mandawarin
sunce basusan inda yaje ba" cikin
wani kalan zuciya Musty yace "koma
ina yaje zasu fito dashi, suna ina"?
Musty ya tambayi su lbro, hakan yasa
Musty yace "muje Baba suna office
din kanwata" wucewa dukansu
sukayi zuwa office din Zuzu, zaune
sukaga mahaifiyar Mandawari sai
goge hawayen takeyi da gyalen dake
jikinta gwanin ban tausayi mijinta na
tsaye kusada ita sai Olusay Abdul na
interrogating nasu, anatse Mom din
Mandawari tace "dan girman Allah
nasan babu ta yanda zan baku hakuri
kuhakura amman dan girman Allah
kuyakuri kada kuyi arresting Olusay
wih baisan inda yake ba, Olusay shine
yakirani dayake ni a Yola nake aure
yasanar dani halin da Mandawari
keciki akan yanda yakeson matan
wani, gasunan ku tambayesu abinda
yakawoni garin nan kenan gidan tuni
nasashi a kasuwa anma saya wlh,
ciwon dayakeyi yasa bamu tafi ba
muka kawoshi asibiti amman da tafiya
zamuyi sabida yama bar anguwan
yakoma rayuwanshi nada ya manta
da ita ni hansan wannan wace kalan
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Q
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
| Pls kitaimakamin da virgin maid cmplt d
SAKON SO 1
308 members, 8 online
31
Before good 30min saiga Mustya
asibitin tareda Ibro da Hamza da
Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya
ba, shima Baba gashi a asibitin
hankali tashe da manyan kaya dan
daga kasuwa yazo, idan kaga Musty
zaka dauka yazare ne, su Abdul
tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay
shikuma Musty yawuce ER din da
Abee keciki, security dake gaban
dakin yana cemai you can't enter the
room wani kalan tureshi Musty yayi
yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya
chak yana kallon yanda aka yaga
gaban rigan Abee anasa fibrillato ana
kokarin getting zuciyanshi to beat
yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin
Abee yaki responding yasa yay wajen
gadon zai tabashi aka hanashi Dr
yace "you can die don't touch him"
cikin ihu Musty yace "Imran are you a
coward? Zaka mutu ne batare daka
nemi matarka with your unborn baby
ba? Is this how you love Lujain, Imran
wake up wake up my friend! Please
wake uppp" daidai nan ana kara
shocking zuciyanshi dasauri Doctor
yace "he's back" dawani kalan sauri
Musty yatashi yana murmushi sosai
yana kallon yanda Abee ke nishi
ahankali that is very weak tagoge
yagoge dan gajeren hawayen daya
Q
7uhomai vaiva vafita daga dakin
Sending messages is not allowed in this group.
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita
kanta Zuzu kuka tafara sosai tana
jüjjiga shi mutane suka taru akansu
yan reception din ana kallo kafin
likitoci da nurses suzo aka daga Abee
dahar lokacin jikinshi ke wani kalan
rawa ya sassankare aka sashi akan
gado aka wuce dashi su Baffa suka
shiga kiran Baba, Zuzu kasa komi tayi
tana kallon yanda Dr kebama Abee
taimakon Gaggawa ana kokarin ceto
rayuwanshi dan wani kalan critical
cardiac

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login