Showing 99001 words to 102000 words out of 148158 words

Chapter 34 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

45047

Abee away yanzu kuma su fine, nabarmiki su duka harda su Hajiya I am leaving the house for you zan koma gidansu Ummi (Muna), they love you they hate me, you won Lujain kinji happy" kowa shiru yayi vana kallon Kausar cikeda mamaki yanda ta haukace musu tana venting all frustration out, girgizamata kai Lujain tayi dasauri duk yanda taso tadaure fashewa tayi da kuka hannunta takai zata taba Kausar cikin kuka sosai tace
"dan Allah kiyakuri Kausar wh ni bazan taba rabaki da yan uwanki ko babanki ba" cikin ihu itama Kausar tafashe da kuka sosai muryanta kadai akeji agidan tace "meya rage? Babana baitaba tafiya bansani ba kina zuwa gidan nan kikasa Abee dina yay tafiya dake ke kadai baima fadamin ba, Abee dina ya kanta dani, you are a very bad person Lujain, Abee baitabamin ihu ko fadama, sabida ke Babanki yasaba miki ihu da duka ko anan gidan ranan yaso yadakeki is that why you are trying to turn my Abee that way jiya Abee kaman zai dakeni" yanda Kausar ke kuka haka Lujain ke kuka, hannu Lujain takai zata tabata cikin ihu tace "don't touch me"! Takai hannu zata kaima Lujain duka kaman daga sama taji ance.
11:08 AM
"Nana Aisha!" Chak hannunta taji ya makale a thin air tunda take tunda kuma ta taso Abee baitaba kiranta da asalin sunanta ba dan sunan Hajiya gareta sai yau.Juyoda kanta Kausar tayi afirgice takalli
Abee dayake tsaye akan bene yana sanye da jallabiya fara da farin hula kwankwasa kaii hadisi akanshi idanunshi sunyi jaaa yana kallonta, tsit dakin yayi kaman ruwa ya cine dakin, vakai kusan 1min kallon Kausar din yake kafin ahankali cikeda izza yashiga saukowa daga staircase din duk sauka dava sai Kausar tajishi har cikin zuciyanta kasa jure kallon da mahaifin nata yakeyi mata tayi tasauke kanta kasa hannuwanta nada bari, karasowa yayi ya tsaya agabanta cikin kakkausan murya Abee yace "look at me Nana Aisha" dagokanta Kausar tayi ahankali
E3 takalli Abee, anatse Abee yace "zageni da kyau" wani kalan zaro idanu Kausar tayi tanuna kanta dan tama rude, cikin tsananin fushi Abee yace "yes ki zageni nace you don't have to do it through Lujain, insult me your father to my face Nana Aisha!" Ba Kausar ba su karan kansu yan dakin rawa jikinsu yafara sabida yanda ran Abee yake abace, wani kalan fashewa da kuka Kausar tayi tace "Abee bazan taba iya za..." Kasa karasa kalman zagin tayi sabida yanda yamata ma girma abaki ta kwatantama gaya ma Abee, cikin fushi Abee yace
"of course zaki iya if you insult my wife you are insulting me indirectly dan haka gani nan I am standing in front of you ki zageni to your content Nana Aisha" sosai Kausar ke kuka tana girgizama Abee kai alamun bazata iyaba, cikin wani kalan fushi Abee yace
"you dare use your hands ajikin matata
Nana Aisha"? Girgizamai kai Kausar tayi sosai kanta akasa, cikin wani kalan murya dat shows how hurt Abee is yace "you insult all your Aunties harda Hajiya sannan you insult mahaifin
Lujain sannan kice bazaki iya zagina to my face ba saikinyi, insult me Nana Aisha, pour out your heart, or even better someone should give me belt ko wayan wuta ta zane mahaifinta,
Abdallah bani belt" Abee yay maganan
E3 ranshi abace yana mika hannu alamun abashi belt, wani kalan zubewa Kausar tavi akasa tana bala'in son Abee she can't stand seeing Abee like this hade hannayenta tayi muryanta har rawa yake tace "Abee dan Allah, dan Allah Abee kayakuri, wh wh bani maganan da zumin cin mutunci ko zagi ba, Abee baka bani tarbiyan zagin nagaba dani ba and I will never do that I am so sorry Abee, Abee I am terribly sorry, Abee kayafemin" zuwa wajen Hajiya tayi takalli Abee dahar lokacin yamika hannu yake jira abashi belt ranshi a bala'in bace tace "Imrana kamata hakuri dan.... " hannu Abee yadaga dan ranshi yabaci sosai murya chan kasa yace
"Hajivaaaa!" Shiru Hajiya tayi dan tasan meyake nufi, yakalli Kausar din dake kneeling agabanshi tana kuka yace
"you feel ina matsayin mahaifinki bansonki ko Nana Aisha? Mahaifinki baisonki? I don't care for you? I don't call you? Duk wani hakkokin ki dake kaina nadaina saukewa sabida Lujain, I will show you ke diyata ce and I will forever cherish and love yarana, bude jakanki ki yago paper da pen kibani" duka yan dakin kallonshi sukayi amman babu wanda ya iya magana danko Hajiya yahana magana, tura jakanta
E3
Kausar tayi a karkashin kafafunta, cikin wani kalan murya tace "Abee wh kuskure ne da shairin shaidan no Abee 1know you love me, I know I am your little Kausar, Abee kayakuri I will always obey you amman bazan iya baka paper da pen ba, Abee dan girman Allah kayakuri noo" cikin fushi Abee vace "I can give up farincikin rayuwa na akanku keda Abdallah bakison Luiain bakison zamana da ita so be it, just know this ina sonki inason yarana genuinely, Kece baki sona and you can't stand me being happy, I said give me paper and pen!" Abee yay wani kalan ihu dasaida falon ya girgiza
Kausar takasa komi sai kuka datakeyi ahankali Abdallah yazo kusada Kausar yakalleta yanda take kuka kafin gently shima yay kneeling kaman yanda tayi agaban Abee yadago fuskanshi yakalli
Abee anatse vace "Abee dan Allah kayakuri forgive my sister, kaima kasan yanda Kausar ke sonka, please Abee kayakuri Abee amatsayina na yayanta kozata baka paper and pen I will never let her do that, Abee we are happy whenever you are happy sabida you are our moon and shining amour, you are the best father aduniyan nan that can do anything for yaranshi, Abee please forgive my sister please, Anty Lujain please kiyakuri kiyafema Kausar" dasauri Kausar takalli Lujain tana kuka sosai tace "I am so sorry Lujain, I am very sorry please forgive me Lujain" zuwa Lujain tayi ahankali tana kuka sosai kneeling tayi kawai ta rungume
Kausar Kausar itama ta rungumeta so tight abin looks so emotional, juyawa
Abee yayi kawai yahau stairs dasauri
Kausar tasaki Lujain zatabi Abee Hajiya tace "karki bishi yanzu kibari sai anjima" gyadama Hajiya kai tayi tafashe da kuka sosai takalli Lujain tace "dan
Allah kiyakuri Anty Lujain" girgizamata kai Lujain tai takai hannunta ta sharemata hawayen idanunta, takalli su Hajiya dasu Anty Binta tace "Hajiya dan Allah kuyakuri Anty Binta I am sorry" tahau kuka dukansu taruwa akanta sukayi suna lallashinta Hajiya tace
"akanme zakiyi tunanin bama sonki
Kausar bandama varinta kada ki kara
E3
irin haukan nan kinji, shikuma Babanki nasan duk zuciyanshi zai sauko anjima saikije har dakinshi kibashi hakuri kinji" Gyadamata kai tayi Hajiya tace "Binta kubasu abinci duk su tafi makaranta, Abdallah yatafi tareda Kausar shikuma Hamza yatafi da Lujain" wucewa duk kitchen sukayi Hajiya tace "toku tashi ku zauna a dinning" tashi Abdallah da Lujain da Kausar sukayi suka zauna a dinning aka kakkawo musu breakfast.
Ga daya nan sai night nakara muku dayanLujain kasacin abincin tayi sai wasa take da cokali tana tuna kalaman Abee he stood for her yayi fada da yarinyar shi akanta, his words "kika zagi my wife nikika zaga, kika daketa ni kika daka indirectly", Uncle is just so full of charisma and qualities that are damn unique and just incredible what a man!
It takes a whole charismatic and intelligent man kanunama diyarka kuskurenta cikin nuna soyayya at the same time and that's what Uncle did, yanuna ma Kausar kuskuren ta, sannan vanuna mata she means the world to him, yasa tagane tayi badaidaiba instantly wow! He is so matured and ya ya handling issues very responsible and reasonable man, Har kasan ranta taji dadin abinda yamata without saying a word yaranshi duka sun bata hakuri dudda Abdallah baimata komiba shi, dudda bawai yafadi yana sonta bane but all maganganun dayayi shows that, his actions and words are just like MESSEGE OF LOVE to her, yafadi mata yana sonta adaki she rejected yanzun nan kuma yama Kausar fada and hakanan jikinta picks SAKON SO ya aikamata dashi kuma barata amsa
SAKON SO dinba, tasakeyin dan murmushi sannan tafaracin abincin, suna gamawa tashi duk sukayi suka wuce school.
Wuraren 10 Abee yasauko cikin suit
Hajiya kadai vasamu a falo batare daya shiga cikin falon ba ta tace "zonan Imrana" karasowa yayi cikin falon yazauna anatse Hajiya tace "banson kayi fushi da Kausar kasan yanda you mean the world to that girl her heart won't be able to take it, abinda tayi is something da all girl child does, yara mata haka sukeson mahaifinsu kaman ba gobe, Allah na jaratan yara mata da son mahaifinsu sama da yanda sukeson ivayensu mata ma wasu, girls will always be Daddy's Gurls, abinda tayi was childish and silly, she did it out of feeling na insecurity tanai kaman za'a kwace place nata awajenka za'a rabata da Babanta, I am happy with the way you handle the issue dazun dan haka inason idan tazo wajenka anjima ka saurareta kada kasake ka koreta kasamini jika taita kuka tazo tafara zazzabi kanajina"? Gyadamata kai
Abee yayi Hajya tace "bakai breakfast ba zaka fita"? Ahankali Abee yace
"zanyi a office Hajiya" gyadamai kai
Hajiya tayi tace "to saika dawo Allah bada sa'a babu fruits yau" Gyadamata kai yayi yace "zan taho dashi" yana maganan yatashi yatafi.
4 Hamza yadawo da Lujain gida abinci taci kadan tahau sama tana zuwa adaddafe tai wanka tai salla sai gado bacci yanda batai bacci a school ba, van school nasu are so nice sai cemata yajiki ake kowaye yace musu batada py oho har teachers duk wanda zai shigo saiya tambayeta yajiki sannan sabida ita akai revinshibg duk abubuwan da aka wuceta lallai babban school babba ne.
Koda Abee yashigo gidan wuraren 5 kasa hakura yayi saida yadan bude kofan dakinta gain tana bacci yasa yawuce dakinshi wanka yay yashirya yafito dan zasu barrack yau buga kwallo shida su Musty bai dawo gidan na sai wajajen 9 na dare.


Wuraren 10:30 Kausar daduk tarasa abinda kemata dadi aduniva tabude kofan dakinta tafito duktai zuru zuru karasawa tayi gaban dakin Abee tai knocking tareda sallama. "Assalamu Alaykum Abee" shiru kaman baza'a amsaba saikuma taji ya amsata tasan bazaice tashigoba da fushi yake da ita ahankali tabude kofan tashiga cikin dakin tareda maida kofan tarufe taiuyo


takalleshi yana zaune gaban desktop nashi yana sanye da pi ko kallon inda take baiyiba Kausar jitayi zucivanta ya tsinkewa dawani kalan sauri tavi waien tsugunnawa tayi agabanshi tareda da daura kanta kan kafafunshi tawani kalan fashe da kuka sosai, cikin kuka tace "Abee dan Allah kavakuri kayafemini wh wl baran karaba, Abee na rantse na rantse bazan karab....


" Tama kasa magana sabida yanda kuka yaci karfinta kasa cigaba da abinda vakeyi Abee yayi tsayawa chak
* yayi batare dayace uppan ba sunkai kusan 5min ahaka gain kukan karuwa yake yasa gently yadauke hannunshi dagakan desk din ahankali yadaura hannun nashi saman kanta dake kan kafanshi batare dayace komiba, dagudu tadago kanta takalleshi, hannunshi yakai yagoge mata hawayen tass kafin ahankali yay cupping face nata with his two hands kaman mai karantan wani abu sannan ahankali ya sumbaci goshinta, cikin tattausan lafazi vace "Kausar" sai alokacin taji rahama azuciyanta ahankali tace "na'am Abee" murya chan kasa Abee for the first time in 22yrs yau na kalleki I was like anya Kausar dina ke maganganun nan cus inda za'a gayamini kinyi abu haka I wouldn't believe it" Abee yadanyi shiru yana kallon fuskanta, murya chan kasa yace "akan me zaki taba tunanin cewa mahaifinki zai daina sonki koyabar sonki Kausar sabida wata?" Girgizamai kai tayi takasa magana, hannunta yakarba yakalla yace "did you know is my own flesh and my own blood ke gudu ajikinki then why will I not love abinda nasan nawane? My children My own daughter Kausar?" Dan shiru Abee yayi yace "ban fadama kowa this bal am about to tell you ba but I will tell you now" hannunta yakama ahankali yakai kan kirjinshi taji vanda zuciyanshi
53| kebugawa ahankali yace "for the first time in 13yrs my heart is beating"
Awani kalan hankali Abee yace "yes Kausar, I love Lujain" dan lumshe idanu
Abee yayi yabude su yadaurasu akan fuskan Kausar yace "idan soyayya yatashi kamaka baya tambayan izini bantaba sanin zanso wacce kika girma ba ni kaina Kausar but what will I do kawai samin kaina nay hakan yafaru dani, but duk yanda nakai awannan soyayyan nan idan yarana can't stand it or are not happy zan hakura dan you two are the most important thing to me in this life Kausar" girgizamai Kausar tayi murya chan kasa tace "Abee dan Allah kavafemin komenene makes u Allah kayafemin komenene makes u happy nima makes me happy, ba Lujain ba kowaye ma Abee inhar kanasonta I am ready to accept her, Abee bazan kara kuskuren danayi yau ba" sake lumshe idanu Abee yayi yace "Kausar all fathers are fathers, kuma kowani mahaifi na son yaranshi, dukan yara ko rashin dukan yara baya nuna uban yanason yaranshi ko bayaso, you brought mahaifin Lujain for your own personal interest idan wani yay magana na haka how will you feel?" Kausar jitayi da akwai yanda ake maida hannun agogo baya dazatayi ta gyara abinda tayi, Abee yace "su Hajiya, Anty Binta and the rest of my sisters were the one dasuka were the one dasuka tayani rainonki and brought you up kawowa rana ta yau but suma kin zagi soyaya da kuka wan dasuka nunamiki" girgixakai kawai Kausar takeyi tama kasa magana tsabagen kuka, hannu Abee yasa yashare mata hawaye tass yace "nariga na hakura kuma na yafemiki but always know this ni mahaifinku ne and I will forever be that, I love Lujain but that doesn't mean soyayyan ta zaisa na daina sonku, you are my children and she is my wife okay" gyadamai kai tayi ahankali gently yabude mata hannu yace "come here" dasauri tawani mike tsaye tashige jikinshi still kara bashi hakuri take, lallashinta Abee yay yace
"yawuce but saikinmin coffee" murmushi tayi tareda dariya shima
Abee dan dariya kadan yayi sakinshi tayi tace "bari naje nayi Abee" fita daga dakin tayi Abee yabita da kallo kafin ahankali yace "children! Allah dai ya shiryaku duka" Lujain ne tafadomai arai, ahankali yace "how am I gonna deal with her trouble"? Dan lumshe idanu yayi ya jingina da kujeran yana juyawa yana rolling adakin yana tunani he's missing her but har tsoron zuwa dakin yake taganshi tasakemai wannan maganan, yana cikin tunani Kausar tai knocking da sallama izini yamata tashigo takawomai tray dake dauke da flask da cups aïyemai tace "thank you now go and shower and sleep" ahankali tace "gud night Abee" Gyadamata kai yayi tawuce tatafi.Wasa wasa tun ranan fadan nan da
Lujain taga Abee yau 1week kenan bata sake sashi a ido ba kuma yana nan agidan bawai bayanan bane, batasan mesa ba abin ya bala'in damunta, har cikin zuciyanta she wants to see him amman yaki zuwa yaganta, 7days data dibamai harya wuce, kuma tasan mezatayi inda bazai ganta ba dudda dai da wasa da take amman yanzu she meant it zatabar auren ne.

Yauma as usual Hamza na sauketa gaban school nasu yamata sallama yawuce, tsayawa tayi awajen tadan kalli masu gadin school nasu dake magana
E3 da some student wani mota daya sauke yara tagani zai juya da sauri tai wajen tadan leka wani cute saurayine acikin motan da akalla bazai wuce 30yrs ba yakalleta gain yanda ta leko, dan faduwa gabanta yayi kafin ahankali tace "please can you drop me off at the main road na manta da assignment dina agida" binta da kallo mutumin yayi duk yaran makarantan nan nada driver, ahankali yace "what about your driver"? Kaman Lujain zatai kuka ashagwabe tace "aini saida yatafi natuna kuma we are submitting the assignment this morning" sosai yake kallon fuskan Lujain kafin ahankali yace
"shigo" wani kalan murmushi tayi tabude kofan dasauri ta shiga tarufo reverse yayi yajuya suka wuce, har zuwa main road yakaita sannan yayi parking yakalleta itama dan kallonshi tayi saikuma saikuma ahankali tace
"thank you" tabude kofan motan tafita tana goya jakanta abaya sannan tamaida kofan tarufe tafara tafiya tana kalle kallen titi, dan binta da kallo yayi saikuma yatada moanshi yatafi, wajen dayake babban titi ne babu keke gashi bataga wani empty taxi ba, sosai take kallon titi tarasa yanda zatayi why did she even leave school Kodai tayi trekking takoma school dinne? Mota ne taga yay parking agabanta dasauri
E3 takalli motan guy din dazune yakalleta yace "tell me the truth why don't you wanna attend school today" kallonshi tayi kaman bazatai magana ba ahankali tace "ni wajen Gwaggo na nakeso naje" tsayawa kawai yayi vana kallon Lujain wanna wace kalan shagwababbiyan yarinya ne haka, ahankali yace "you mean your grandma?" Gyadamai kai Lujain tayi dan shiru yayi yana kallonta kafin ahankali yace "shigo" dan who is he to judge kowani yaro use to skip school once in a while very important yafadi yana dan murmushi, shigowa
Lujain tayi dasauri tace "thank you sir" batare daya kalleta ba vace "my name is Arman not Sir" ahankali Luiain tace "uhnnn Arman" dan sunan vamata dadi, batare daya kalli fuskanta ba yace
"inane gidan Gwaggon naki" wani kalan murmushi tayi dasauri tace "Gwarimpa
Kwanan tipa" bai karacewa komiba yacigaba da tafiya har sukazo
Gwarimpa har gaban gidansu parking yayi da bala'in farinciki Lujain takalleshi tace "thank you Thank you so much Arman" Gyadamata kai yayi yadanyi murmushi dasauri tabude kofa tafita dawani kalan gudu tabude gate din gidansu tashige duk yana kallonta.
5:54 PM
(U
O
Tana shiga babu kowa a tsakar gida
E3 tasan daman kowa yatafi school Baba yatafi Kasuwa yanzu kuma Mama na baccin safe, side din Gwaggo tawuce da gudunta tana zuwa batai wata wata ba tafada dakin Gwaggo na zaune tanashan shavi da burodi kawai taga
Lujain akanta zaro idanu Gwaggo tayi tace "Innahu min Sulaimanu Wa Innahu Bismillahi Rahmani Raheem, wl nafi karfinku sabida kunga nayi kewan jikanane kukesa takemin gizo, wannan wani kalan bakin iskokai ne dani" wani kalan murmushi Lujain tayi ta yarda jakanta akan kuiera kawai tawani fado kan Gwaggo tana bala'in murna tace
"Gwaggo wlh nine ba iskokan ki ba" tawani kalan kvalvace da dariya dagota Gwaggo tayi tace "ke Lulu keda waye kukazo mijin naki ne yakawoki ba makaranta zakiba ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login