Showing 132001 words to 135000 words out of 148158 words

Chapter 45 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

23954

arrest zuciyanshi yashiga
tafito tana kiran number Ya Mustafa.
2 AM
Before good 30min saiga Musty a
asibitin tareda lbro da Hamza da
Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya
ba, shima Baba gashi a asibitin
hankali tashe da manyan kaya dan
daga kasuwa yazo, idan kaga Musty
zaka dauka yazare ne, su Abdul
tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay
shikuma Musty yawuce ER din da
Abee keciki, security dake gaban
dakin yana cemai you can't enter the
room wani kalan tureshi Musty yayi
yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya
chak yana kallon yanda aka yaga
gaban rigan Abee anasa fibrillato ana
kokarin getting zuciyanshi to beat
yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin
Abee vaki responding vasa vav waien
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE


Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
kaman zai mutu dasauri daga Zuzu
harsu Baffa da mahaifiyar Mandawari
tace "sakeshi dan Alah, Innalillahi,
yau wani kalan fitina Muhammad
keso yasani, dan Allah bawan Allah
kasakeshi" dasauri Baffa yarike
hannun Abee yace "cikashi Imrana,
dan Allah kacikashi abi abin nan
ahankali, kar zuciya ta dibeka kayi
kisan kai" Zuzu tace "Ya Imrana wlh
zai mutu please kasakeshi" yanda
jüiyoyin goshin Abee suka fito
idanunshi sunyi jajir saika tsorata
kaman ma baya hayyacinshi, wani
kalan kukkullewa da jujjuyawa
idanunshi suka farayi sai kawai
jikinshi yafara wani kalan rawa kaman
wanda ke having attack na farfadiya
sai kawai yasakeshi yay baya zai fadi
da gudu su Baffa suka tareshi suka
kwantar dashi akasa, Zuzu tace
"Innalillahi Ya Imran, Ya Imran can
you hear me"? Tai maganan tana
tattaba fuskanshi ganin yanda duka
jikin Abee kewani kalan rawa kaman
ansamai wani abu idanunshi sun
kakkafe, wani kalan ihu Zuzu tayi. "I
need a bed, nurses doctors, I am
loosing him" daga su Olusay har su
Baffa saida suka firgita da ganin
abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita
kanta Zuzu kuka tafara sosai tana
iiaa shi mutane suka taru akansu
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
Q
3
)
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
31
is your friend"? Faduwa sosai gaban
Olusay yayi da kyar ya iya daddagewa
yadago kanshi yakalli Abee yace
"Mandawari shi muke nema muma,
yau kwanan mu 3 a asibitin nan baida
lafiya, yacemana dazu sai zauko
yadan sha iska tunda yau za'a
sallamemu we are just waiting for his
doctor, nikuma na zauna da Mom
dinshi adaki, he just sent me this text
abinda yafito damu kenan a burkice
neman shi, now that I see you nagane
kan message nashi" yay maganan
yana ciro wayanshi daga aljihun
gaban riganshi yamikama Abee,
karban wayan Abee yayi dasauri duk
yanda yaso yakaranta messege din
yakasa sabida yanda idanunshi ke
ganin duhu duhu, baki baki, dasauri
Zuzu takarbi wayan daga hannun
Abee ganin yakasa karantawa tace
"bari nakaranta maka Ya Imran"
takalli wayan da karfi tace "Mom,
Olusay, I've gotten abinda nakeso, my
woman is with me now, baraku kara
gani na ba har abada! Kugayama
wannan tsohon daya aure mini
girlfriend cewa l have my Lujai...."
Abee baima karasa jin karshen
messege dinba yawani kamo gaban
rigan Olusay yabalain shakeshi yace
"where is my wife! Ina yakaimin
matatal" Gahaki davan asihitin saida
Sending messages is not allowed in this group.
)
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Wani kalan tarwatsewa glass na kofan
yayi ya watse saida mutanen
reception din duka suka mike tsaye
kowa ya firgita hannun Abee yahau
jini dasauri Zuzu da ta bala'in firgita
p da yanda taga Abee dan kaman
ciwonshi yatashi tace "Innalillahi wa
inna'ilaihi raji'un, Ya Imran please
take it easy, babu abinda yasami
Lujain In sha Allah, muga hannunka,
you are bleeding" dasauri su Baffa
Hadi sukazo wajen ganin abinda Abee
yayi yace "dan Allah kabi ahankali
Imrana za'a ganta" daidai lokacin
idanun Abee suka sauka kan Olusay
tareda wata Yar Babban mace da
zatai tsaran Zuzu da Anty Binta suna
saukowa daga stairs da sauri sauri
kaman suna neman abu sai waige
waige suke shiru Abee yayi yakafe
Olusay da idanu yana kokarin tuna
inda ya sanshi kafin kanshi
yahararomai Mandawari, jikinshi har
rawa yake yayi ciki yana taka glasses
din ko ajikinshi Zuzu tace "be careful
Ya Imran" Olusay ko kadan baima
lurada Abee ba kawai ganin Abee yayi
yasha gabanshi, kwayan idanun Abee
dayagani saida gabanshi yafadi
hakan yasa yasauke kanshi kasa
yama kasa magana, cikin wata kalan
kakkausan murya Abee yace "where
is vour friend"? Faduwa sosai gaban
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
O)


Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
kara alamun sako dasauri yaciro
wayan hannunshi har rawa yake, wani
unknown number ne yamai messege.
"You will never see her again!".
Wani kalan faduwa wayan yayi daga
hannun Abee zuwa kasa Abee yay
baya baya baya yana tafiya da baya
baya, dasauri Zuzu tabishi tace
"Yaya, Ya Imran menene"? Baffa Hadi
dasauri yaduka yadauki wayan
yakaranta sakon yana nunama
kaninshi Abee nakaiwa jikin glass
door na reception din wani kalan
mahaukacin duba daya yama kofan,
kofan yawani kalan tarwatse
kararara!!!.
A
EPISODE
7:41 AM
Wani kalan tarwatsewa glass na kofan
yayi ya watse saida mutanen
reception din duka suka mike tsaye
kowa ya firgita hannun Abee yahau
jini dasauri Zuzu da ta bala'in firgita
da yanda taga Abee dan kaman
ciwonshi yatashi tace "Innalillahi wa
inna'ilaihi raji un, Ya lImran please
take it easy, babu abinda yasami
Lujain In sha Allah, muga hannunka,
you are bleeding" dasauri su Baffa
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
)


Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
<31
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
uneasy, tO KOdai taguau wajen
Gwaggo ne datacemai yakaita, but no
barata iya guduwa tabarshi ba, duk
girman asibitin nan kaf suka duba dan
Zuzu harsa security tayi suka shiga
tayasu galbaki daya babu Lujain,
ahankali Abee yace "ko zaka tayani
kiran Gwaggo ka tambaya" dasauri
Hadi yace "to bari nakira Gwaggo naji
ko ta tafi gida ne, amman indai nan
taje saina saba mata" jiri jiri Abee yaji
yanaji hakan yasa ahankali yadafa
bango saikuma ya tsugunna tareda
runtse idanunshi trying to be strong
sabida yanda zuciyanshi ke tsinkewa,
dasauri Zuzu tadafashi tace "Yaya
don't worry Lujain is fine babu abinda
yafaru kaji" cikin muryan da baya fita
sosai ahankali Abee yace "something
happened I can feel it Zuzu in my
heart, my wife is not safe" yay
maganan yana kallon Baffa Hadi dake
waya da Gwaggo, ganin yakatse
wayan yasa Abee ya mike tsaye
ahankali yana kallonshi, har addu'a
yakema acemai tana wajen Gwaggon,
anatse Baffa Hadi yace "wlh bataje
gida ba" daidainan wayan Abee yay
kara alamun sako dasauri yaciro
wayan hannunshi har rawa yake, wani
unknown number ne yamai messege.
"You will never see her again!".
Wani kalan faduwa wayan yayi daga
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:42 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
8 online
ll LTE
308 members,
Allah kuga Yar yarinyar dake zaune
anan datasa maroon hijab"? Dukansu
girgiza mai kai sukayi sai wata Yar
tsohuwa ce tace "naga ta tashi
dagudu tafita waje tana taushe baki
uwa wacce kejin amai" cikeda farin
ciki Abee yace "thank you" yayi
hanyar fita daga reception din Zuzu
biyedashi, karo Abee yaci da mutane
tsabagen saurin dayake baima tsaya
kallonsu ba yafice Hadi ne da Abee ya
bangaje yace "kai ba mijin Lujain
bane wanchan ba incedai lafiya"
dasauri kaScan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
peck take mata a hannu tanaji kaman
ta cinye Lujain din, ahankali tace "bari
nakira mijinki na sanar dashi zakiyi
magana dashi?" Babu kunya dasauri
ta gyadama Hajiya kai, saida Gwaggo
tace "ohhh ke bakida kunya"? Duka
yan dakin murmushi akayi harda
Kausar, dialing number Abee Hajiya
tayi da kanta ta sauka daga kan
gadon takai wayan kunnen Lujain da
sallama Abee yadauki wayan da
muryan nan nashi nutsassiya.
"Assalamu Alaykum Hajiya" shiru
Lujain tayi batasan mesaba wani abu
ne taji ya tsayamata awuya kawai
ahankali tasaki kuka tareda kai duka
hannayenta tarufe fuskanta sabida
kuka daga kannen Abee Zainab,
Sajida da Maman Aneesa da ita kanta
Kausar atare suka hade baki sukace.
"Awwwwwwwwnnnn".
D
Komi na Abee tsayawa yayi chak jin
kukan Lujain, awani irin hankali
kaman yanama jariri magana yace
"stop crying, do you want to see
me"? Gyadamai kai tayi ahankali
batare da tai magana, kaman yasan
metace, murya chan ciki yace "I am
coming now" katse wayan yay,
ahankali tajuye kunnenta batare data
bude fuskanta ba ita kanta Hajiya
murmushi tayi daidai Dr yazo wani
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
murmushi tayi daidai Dr yazO wani
magidanci ne tareda dan nashi da
yana shigowa suka hada ido da
Kausar, anatse yace "kubamu wuri
mu dubata" fita duk sukayi daga
dakin.
7:45 AM
s EPISODE
9)
Fitowa Dr yayi da danshi daya kara
hada idanu da Kausar, dauke kanta
Kausar tayi dasauri shikuma Dr
yakasa cire idanunshi akanta har
saida Maman Aneesarh ta lura da
kallon dayakema Kausar, Babban Dr
yace "Alhamdulilah she's perfectly
fine yanzu, fracture din ne kawai
yarage shikuma with the help of belt
din dake jikinta she will be fine, yanzu
dai tai brush agoge mata jiki ta
chanza kaya abata abinci taci
dakuma lots of fruits, let's watch her
for 24hrs and see idan babu any
complication zansa Dr Khalil here my
son yazo yasallameta, zanje wani
board meeting ne gobe" atare
dukansu sukace thank you, Dr
yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon
Kausar, komawa dakin sukayi
Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE


Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
31
Fitowa Dr yayi da danshi daya kara
hada idanu da Kausar, dauke kanta
Kausar tayi dasauri shikuma Dr
yakasa cire idanunshi akanta har
saida Maman Aneesarh ta lura da
kallon dayakema Kausar, Babban Dr
yace "Alhamdulilah she's perfectly
fine yanzu, fracture din ne kawai
yarage shikuma with the help of belt
din dake jikinta she will be fine, yanzu
dai tai brush agoge mata jiki ta
chanza kaya abata abinci taci
dakuma lots of fruits, let's watch her
for 24hrs and see idan babu any
complication zansa Dr Khalil here my
son yazo yasallameta, zanje wani
board meeting ne gobe" atare
dukansu sukace thank you, Dr
yawuce tareda Dr Khalil daketa kallon
Kausar, komawa dakin sukayi
Gwaggo zataje bayi debo ruwan zafi
dasauri Sajida tace "Gwaggo ki zauna
ki huta mu zamu debo" murmushi
Gwaggo tayi tace "Allah shimiki
Albarka" ruwan zafi tadebo sannan
tafito tabude akwatin dake dakin
taciro wani soft towel da brush, dan
dago gadon kadan akayi da kyar ta
iya jurewa tazauna kaman zatai kuka
brush Sajida ta mata da taimakon
Kausar tana zubawa awani kwano
tawuce taje ta zubar abayi sannan
Saiida tachina one mata iiki
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
daya kalli kan gadon ba yadan kalli
Hajiya da Gwaggo da Mama yace "ina
yininku" atare dukansu sukace "lafiya
9lau Imran" Gwaggo tace "barka barka
ta tashi Imrana je kaji kaga matarka"
dan juyoda kanshi Abee yayi ya sauke
kwayar idanunshi kan Lujain dake
kwance kan gado tana wani irin
kallonshi kaman yaune rana na farko
data fara ganinshi zuciyanta na
bugawa abnormally, tana jin tafiyan
wasu butterflies acikin cikinta
sokawai take yazo wajenta, lumshe
mata idanu yayi yabude batare data
karasa gaban gadon ba, wani kalan
hawaye ne suka bulbulo suka cika
kwayan idanunta tana kallonshi
ahankali tadaga hannunta tamikamai
alamun yazo yariketa kowa na dakin
hatta Musty yabisu da kallo is just like
kowa nason love story nasu, kowa
kuma nason yanda Lujain kemai
kaman har karaman baby shi kaman
wata his last born, Abee duk yanda
yaso yadaure sabida mutanen dakin
kasawa yayi yakarasa gaban gadon
yana wani kalan kallon cikin kwayan
idanunta gently yasa hannunshi
yarike hannunta batare dayace uppan
ba but the whole thing is like
zuciyoyinsu na magana, fashewa
dawani kalan kuka Lujain tayi kaman
ba Lujain din da dazun nan take
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE


Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Sajida tashiga goge mata jiki,
bakaramin dadi Lujain tayi ba dudda
tanajin kunya, wani half gown black
na spongy Gwaggo takawo tace "ga
wannan rigan zaku tayata sawa"
Hajiya dauke kai tayi ganin yanda
Lujain kejin kunya da bargon gadon ta
kare kirjinta dazata cire nata rigan
aka samata wani sannan ta ture
bargon Gwaggo takawo turare aka
feffesa mata da hula aka dan rufe
gashin tai wani kalan simple kyau
saiga Mama dasu Samira kaman
sunsan ta tashi hardan murmushi
saida Lujain tayi dataga yan uwanta
saikuma ga Anty Binta da kunu.
Abee na zaune a office tareda Musty
kiran nan yashigo, yana katse wayan
yawani kalan daukan key dagakan
table dasauri Musty yace "sai ina"
batare da Abee ya kalleshi ba yace
"Lujain is awake" cikeda farin ciki
Musty yace "ohhh Alhamdulillah"
biyo bayan Abee yayi atare suka
shiga mota, gudu Abee yake agaban
wani flower shop ya tsaya katse
motan yayi yabude kofa Musty
yabishi da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
,
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:49 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
yabisni da kallo yana murmushi wato
idan Allah yay shirin kamaka yana
kamaka ne well look at Imran who
would've thought Imrana zai taba so
wata aduniya, just look at the small
girl da jikinshi ke rawa akai, yana
zaune nan cikin motan Abee yafito
daga flower shop din rikeda wani red
and white roses da aka hadasu tare
sukai bala'in kyau ga dan tag akansu
na get well soon wife, baki Musty
yakama yana kallon Abee daya shigo
cikin motan hararanshi Abee yayi
baice komiba, Musty yace "wai haka
ka iya soyayya dama Imrana banda
labari wlh, iyye" tada motan Abee
yayi yaja motan batare daya kula
Musty ba, agaban wani super market
ya tsaya yasake shiga, wani pink
babban teddy yasaya mata da wasu
lafiyayyen chocholate mai kyau sosai,
dasu pringles, da biscuit, yabiya kudi
yafito bude bayan mota yayi ya ijiye
sannan yadawo gaba yashiga
yazauna rufo kofan yayi yay shiru
batare daya tada motan ba yana
tunani Musty yace "what?" ljiyan
zuciya Abee ya fuzar ahankali yace "|
can't believe l lost my child" dafashi
ahankali Musty yayi yace "Allah daya
baka zai kara baka wani, kaida kake
sharp shooter ma" hararan Musty
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
A
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
B
E


Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
Aisha Salisu
9 Photo
yayi yatada motan yaja zuwa asibitin.
7:45 AM
EPISODE
4 TELEGRAM
ll LTE O
now
Q
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka akad
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
eubane uCannu da nA/ Va Imran"
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
4 TELEGRAM
ll LTE
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Duk suna zazzaune adakin Gwaggo
ita tama koma carpet ganin Allah
yariga yabama Lujain masu kulada ita
sama da ita ma aduniyan nan tana
kallon kowa suna magana da Mama
dakuma Gwaggo dan su ukun ne ke
kan carpet, su Kausar dasu Samira
duk suna kan gado, Kausar nabata
kunun abaki da spoon tanasha
ahankali, Anty Binta kuma na kansu
supervising yanda Lujain keshan
kunun, Lujain tarame idanunta sun
fada ciki sosai amman kaman kyanta
yakaru ne, duk suna zaune ahaka aka
bude kofan dakin da sallama chan
kasa ciki ciki dasauri kowa yajuyo
harda Lujain, Abee ne tsaye gaban
dakin yana sanye dawani black suit
dayamai kyau sosai hannunshi rike da
flowers din yahaderai kaman baitaba
murmushi ba ganin yanda yara suka
cika dakin, gefenshi kuma Musty ne
yana rikeda teddy, da sauri su Kausar
dasu Samira duk suka sauka daga
kan gadon ganin Abee, Su Sajida
sukace. "Sannu da zuwa Ya Imran"
Kausar tace "Abee sannu da zuwa"
su Samira sukace "ina yini Abee" dan
sunji haka ake cemai, gyadamusu kai
Abee yayi batare daya amsaba
sannan yashigo dakin anatse batare
dava kalli kan aadon ba vadan kalli
Sending messages is not allowed in this group.
DA


Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:13
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ba Lujain din da dazun nan take
murmushi take shan kunu ba, wani
kalan sangartaccen kuka takema
Abee daya rikemata hannu yana
kallonta, kasa daurewa Gwaggo tayi
tace "ammandai Lula akwai tabara
jama'a, Hajiya ba nan nan muke ganin
yarinyar nan taga yan uwanta dasu
Kausar sai murmushi take musu suna
hira Kausar na bata kunu ba shine
yanzu taga mijinta tana kuka uwa
tsungulinta muketayi tun dazu, yau
naga iya shege, yaushe Lulu takoyo
wannan tabaran" dasauri Musty dake
rike dariyanshi yace "Gwaggo zomuje
waje muyi magana" tashi Hajiya tayi
itama takalli sauran yaran tace
"kumuje" dukansu fitowa sukayi daga
dakin saida Abee yaga sun fita am
maida kofa an rufe yaduko da kanshi
ahankali lumshe idanunshi yayi kafin
ahankali ya manna mata kiss agoshi.
7:46 AM
EPISODE
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
O)


Scan @ 26 FEB 2023 07:50 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
Yadade ahaka sannan yacire lips
nashi daga forehead dinta kafin
ahankali yasake dago kanshi yana
kallon kwayar idanunta, murya chan
kasa yace "stop crying I am here
now" gyadamai kai tayi yakai
yatsanshi ahankali ya sharce
hawayen dake bulbulo mata daga
gefen idanunta yana kallon kwayan
idanunta stilll kafin gently yadaura
lips nashi kan nata, ijiyan zuciya suka
sauke dukansu atare sannan gently
Abee yashiga kissing nata, irin
kissing din dake holding so many
messages yana gayamata how much
yake sonta and how much he misses
her, ahankali itama take maidamai da
kiss din sun dade ahaka kafin
ahankali yazare bakinshi dagakan
nata batare daya raba fuskokinsu ba
murya chan kasa yace "I love you
Baby" hannayenta tadaga ta
rungumeshi so tight tace "I love you
nima sosai" dasauri yakalli fuskanta
yace "kina sona Lujain?" Gyadamai
kai tayi dasauri tace "ina sonka sosai"
kissing dinta yasakeyi sanan
yasaketa, dan dago gadon kadan yayi
sannan yawuce yadauke teddy bear a
inda Musty ya ijiye Abee yadawo
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
p
V


Scan @ 26 FEB 2023 07:51 PM
10:14
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
(31
gaban gadon yana kallon yanda take
kallonshi, Teddy yafara bata, amsa
tayi ahankali tana murmushi kafin
yabata flowers din shima karba tayi
takalli abinda tag din yafadi kafin
takai fliwers din fuskanta kamshi
sosai suke sannan ahankali yabata
ledan budewa tayi chocholate tafara
cirowa da sauri tabashi ashagwabe
tace "ka budemin" hancinta yadanja
yace "sweet tooth kawai" bude mata
yayi yabata karba tayi takai bakinta
shikuma ya zauna kusada ita hakan
yasa ahankali tadaura kanta akan
kafadarshi takai hannunt kan cikinshi
tarikeshi tanashan chocholate din
ahankali shikuma Abee na kallonta
kaman yau yafara ganinta sun dade
ahaka sannan tajuyo takalleshi
ahankali tace "dama inada ciki"?
Shiru Abee yayi batare daya bata
amsa ba, hawayen dasuka zubomata
daga idanu ne tashare dasauri
ahankali tace "that Man yabugamini
kuje..." yatsanshi Abee yasa akan
lips nata murya chan kasa yace "|
know everything" ga mamakinshi
ahankali Lujain tace " lost my baby"
kankameta Abee yayi yace "I will give
u another one

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login