Showing 108001 words to 111000 words out of 148158 words

Chapter 37 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

23958

tanabin
bayin da kallo yanda ko'ina very
clean, fitsarin daya matseta tayi
sannan tadauro alwala tafito kan
dadduman tahau tai salla ta idar
tazauna tana azkar tana mamakin
kalan baccin datake kwanan nan
tanada bacci dachan amman ba kalan
wannan baccin dabatasan inda kanta
yakeba ace batasan sanda suka iso
gidaba batasan sanda tazo dakin nan
ba haba, tadade zaune akan
dadduman ganin tagaji yasa ta tashi
hijabin ta cire ta ijiye kan dadduman
batare data linke ba tawuce takoma
gadon ta kwanta ahankali tana kallon
side lamp din tana mamakin ta ina to
ake kunna wutan dakin nan kullum
daki duhu banda wannan dake
hasken.
9:38 AM
Wuraren 7 Abee yashigo gidan Hajiya
kawai yagaida tace "Lujain fa naga
bata saukoba" dan sauke kanshi kasa
yayi saikuma ahankali yace "yau
bazata school ba" tashi yayi dasauri
yadauke kanshi yay sama kannenshi
da yaranshi na gaidashi duk ya
amsasu ba yabo ba fallasa yataho
sama, Lujain na kwance kan gado taji
ana kokarin bude kofan dakin dasauri
ta taaki andan
nn datala
Sending messages is not allowed in this group.
M
VScan @ 19 FEB 2023 06:00 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network..
24
Wuraren 7 Abee yashigo gidan Hajiya
kawai yagaida tace "Lujain fa naga
bata saukoba" dan sauke kanshi kasa
yayi saikuma ahankali yace "yau
bazata school ba" tashi yayi dasauri
yadauke kanshi yay sama kannenshi
da yaranshi na gaidashi duk ya
amsasu ba yabo ba fallasa yataho
sama, Lujain na kwance kan gado taji
ana kokarin bude kofan dakin dasauri
ta tashi zaune daga kwancen datake
daidai lokacin Abee yashigo hada
idanu sukayi ya zubamata mayun
idanunshi wani iri taji dasauri ta
dauke kanta tashiga sauka daga
gadon danta wuce ta tafi dakinta
ganin yadawo, jin ana sake kulle
kofan yasa dasauri takalli kofan hada
idanu sukai da Abee daidai yagama
kulle kofan yamaida key aljihun
jallabiyan shi dasauri tadauke kanta
tadan lankwashe kai murya chan kasa
tace "ni dakina zani" Abee na kallonta
kyar daga sama har kasa yace
"mezaki yi?" Batare data kalleshi ba
awani kalan shagwabe tace "brush
zanyi" jinshi kusa da ita yasa dasauri
tadago da kanta takalleshi hada idanu
sukayi hakan yasa dasauri tadauke
kanta kirjinta nabugawa sosai,
hannunshi kawai taji cikin nata
V
hasken.
Today
9:38 AM
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM
10:10
1 TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
28
tadago da kanta takalleshi hada idanu
sukayi hakan yasa dasauri tadauke
kanta kirjinta nabugawa sosai,
hannunshi kawai taji cikin nata
dawani kalan sauri tajuyo batare daya
kalleta ba kawai taja hannunta hakan
yasa tabishi bayinshi yabude suka
shiga ciki har gaban wajen brush
sannan yasaki hannunta, wani very
fine brush Abee yadauka yasa
toothpaste akai sannan yakalleta
tareda mikamata yace "take" dan
juyowa ahankali tayi da fuskanta
kaman mara gaskiya ta kalleshi
sannan takalli brush din dayake bata
batare data karba ba awani kalan
shagwabe kaman zatamai kuka tace
"ai this is not my brush" dan lumshe
idanu Abee yayi yabude yana kallonta
yarinyar nan zata haukatashi wlh,
cikin yar karaman murya Abee yace
"is mine kiyi dashi" dan kallonshi tayi
wani kalan kallo Abee yamata yace
"ko kinaso namiki brush din ne"?
Dawani kalan sauri ta karbe brush din
daga hannunshi kunna mata tap yayi
tafara brush din ahankali, brush din
dadi abakinta gashi so soft ahankali
take brush din feeling so
uncomfortable ganin yanda yake
kallonta tass tagama kaman zai
hadiyeta, karban brush din yayi
yadebo mata mouthwash karba tayi
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM
10:10
(24
4 TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
hadıyeta, karban brush din yayı
yadebo mata mouthwash karba tayi
ta kuskure bakinta ta zubar sannan
tawuce ta gefenshi tafito daga bayin
dasauri gabanta nafaduwa Abee
yabita da kallo harta fita sannan
yamaida komi inda yake kafin yajuyo
yafito, abakin gadon yaganta zaune
kanta akasa tana wasa da yatsunta
karasowa cikin dakin yayi yawuce
gaban dadduman data bari awajen
tsugunnawa yayi yadauki hijabinta
yashiga linkewa ta wutsiyar idanunta
take kallonshi sannan ya linke
dadduman yajuya zai tafi closet
ahankali tace "nika budemin kofa
natafi dakina zanje school yau" shiru
yadanyi saikuma ahankali yawuce
closet nashi batare dayace komiba,
Lujain tadan harareshi tana turo baki,
fitowa yayi yataho gaban gadon
faduwa gabanta yashigayi ganin zai
zauna kusada ita yasa ta tashi tsaye
da sauri zata wuce karaf taji yarike
hannunta yace "come here" wani
kalan faduwa gabanta yayi, juyoda ita
yayi ahankali ya zauna bakin gadon
itama ya zaunar da ita, ganin taki
kallonshi yasa anatse yace "look up"
dan ijiyan zuciya ta sauke sannan
ahankali tadago idanunta takalleshi,
strictly Abee yace "why did you leave
school kika tafi gidanku jiya and
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 19 FEB 2023 06:00 AM
10:10
28
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network
itama ya zaunar da ita, ganin taki
kallonshi yasa anatse yace "look up"
dan ijiyan zuciya ta sauke sannan
ahankali tadago idanunta takalleshi,
strictly Abee yace "why did you leave
school kika tafi gidanku jiya and
motan waye wannan dakika shiga?".
9:38 AM
EPISODE BONUS
Yanda Abee ke tambayan ya tsareta
da idanu saida gabanta yahau fadi,
hakanan jitayi takasa jure yanda take
kallon nashi dasauri tai kokarin dauke
kanta hakan yasa adan zafafe Abee
yace "don't you dare!" Kasa dauke
kan nata tayi gabanta yashiga fadi
sosai wani kalan shakkanshi da
tsoronshi nawani kalan shiganta,
koyaya kakeso kama Abee rashin
kunya kowani abu akwai wani kallo
dazai maka kama manta inane
garinku, ganin yanda ya tsareta da
idanu yasa bakinta har rawa yake
tace "su....sunan... shi...
Ar..Ar.Arman." wani kalan
matsiyacin kallon da Abee yamata
yasa kawai taji tafashe da kuka adan
tsorace tace "kayakuri wlh bazan
Lara hannu Ahoo vdura alan
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
24
(
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network...
EPISODE BONUSOday
s
Yanda Abee ke tambayan ya tsareta
da idanu saida gabanta yahau fadi,
hakanan jitayi takasa jure yanda take
kallon nashi dasauri tai kokarin dauke
kanta hakan yasa adan zafafe Abee
yace "don't you dare!" Kasa dauke
kan nata tayi gabanta yashiga fadi
sOsai wani kalan shakkanshi da
tsoronshi nawani kalan shiganta,
koyaya kakeso kama Abee rashin
kunya kowani abu akwai wani kallo
dazai maka kama manta inane
garinku, ganin yanda ya tsareta da
idanu yasa bakinta har rawa yake
tace "su....sunan....shi..
Ar...Ar.. Arman." wani kalan
matsiyacin kallon da Abee yamata
yasa kawai taji tafashe da kuka adan
tsorace tace "kayakuri wlh bazan
kara...." hannu Abee yadaura akan
lips nashi alamun tamai shiru hakan
yasa tahadiye kukan tana zaro idanu
tana kallonshi, sosai Abee yay kokari
ya danne duk wani kishi da zafi
dayakeji amman yakasa yace "so
kunmayi magana har kikasan
sunanshi"? Girgixamai kai tashigayi
tama baca msnana Ahaa haiean
Sending messages is not allowed in this group.
(


Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
24
1 TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
****** -.
sunanshi"? Girgikamai kai tashigayi
tama kasa magana Abee baisan
lokacin daya daka mata tsawa ba
yace "talk!" Wani kalan zabura Lujain
tayi ta bala'in gigice kawai shigewa
tayi jikinshi tafashe da kuka sosai
tace "wlh wlh bamuyi wani magana
ba, dama l told him please yakaini
junction shine daya kaini na sauka l
was looking for car bansamu ba sai
gashi yakara dawowa yace nafadamai
gaskiya ina zani I said gidan grandma
dina shine yace nashigo, ina shiga
nace thank you sir yace his name is
Arman inane gidan I told him,
daganan wlh ni bamu kara magana ba
har yakaini gidanmu shine nafito nace
thank you nashiga gidan mu
shikenan" sosai Abee kejin zafi sosai
azuciyanshi cirota yayi daga jikinshi
yakalleta yanda take kuka hannunshi
yasa akan lips nata hakan yasa
tahadiye kukan tass, lumshe idanu
Abee yayi for almost 10min baiso
yamata ihu koyamata fada dudda
zuciyanshi na matukar kishin yanda
wani yadauketa amotanshi yakaita
gidansu and he knows the way she is
halama shagwaba tamai saisa he
couldn't resist yakaita har kofar
gidansu, daurewa yayi yakori
shaidanun dake kawomai different
ahi a7ucivanshi sanan ahankali
Sending messages is not allowed in this group.


Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
<24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
Zuciyanshi na matukar kishin yanda
wani yadauketa aimolanshi yakaita
gidansu and he knows the way she is
halama shagwaba tamai saisa he
couldn't resist yakaita har kofar
gidansu, daurewa yayi yakori
shaidanun dake kawomai different
abu azuciyanshi sanan ahankali
yabude idanunshi bayan kusan 15
good minutes yakalleta duktai zuru
Zuru amman ba kuka takeba gently
Abee yasauka daga gadon ahankali
ya tsugunna agabanta yana kallonta
dan zaro idanu Lujain tayi ganin Abee
ya tsugunna agabanta yana kallonta
kafin ahankali taga Abee yay kneeling
agabanta wani kalan yunkurowa
Lujain tayi zata tashi tsaye ganin
Abee da girmanshi yay kneeling
agabanta rikemata knees Abee yayi
awani kalan hankali yace "sit" he just
wants to bring kanshi to her level he
wants to speak to her a yaren da
kwakwalwanta zai gane zaikuma
Today
fahimta abinda yake nufi.
HA
9:39 AM
Ahankali Abee yakalleta murya chan
kasa yace "sabida kince nasakeki
naki is that why you are punishing me
zaki gudu gidanku ki barni?"
Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips
nata har rawa yake tace "katashi
Sending messages is not allowed in this group.
VScan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network..
(24
nata har rawa yake tace "katashi
Uncle" girgiza mata kai yayi, kaman
zata fashe da kuka tace "please
katashi Gwaggo tace babu kyau
babba na tsugunnama yaro" ahankali
Abee yace "ai kene babban yanzu,
you are Anty Lujain and I am just
Imran" zaro idanu Lujain tayi feeling
wani kalan guilt dasauri tace "a'a
kaine Uncle I am Lujain, please Uncle
katashi dan Allah kaga kar yan gidan
nan kosu Kausar su gank...." tsakani
ga Allah take maganan tana feeling
so sOo bad ganin mutum Babba
yamata kneeling, cikin wata kalan
murya that is very calm Abee na
kallonta cikin idanu yace "I love you
Lujain Muhammad!" Dasauri Lujain
takalleshi gabanta nawani kalan
faduwa yanda taji kalaman har cikin
kirjinta da yanda yakira sunanta, cikin
wani kalan murya Abee yace "I know
I've been soo mean, Uncle has not
been nice to Lujain, Uncle even hurt
her wayyyy too baddd" Abee yay
maganan sounding a bit childish and
serious at the same time dayasa
Ahankali Abee yakalleta murya chan
kasa yace "sabida kince nasakeki
naki is that why you are punishing me
zaki gudu gidanku ki barni?"
Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips
Sending messages is not allowed in this group.
)


Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
(24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network
ner wayyyy too paaaa" Apee yay
maganan soundinga bit childish and
serious at the same time dayasa
Lujain felt everything and
remembered everything da duka
wahalan datasha lokacin idanunta
suka cicciko da hawaye, murya chan
kasa Abee yace "Uncle has been so
bossy, Uncle has been so so soo
many things to Lujain, but I am sorrry
forgive me kinji Uncle's Baby" Abee
yay maganan in a very soft tone dake
taba zuciya yakai hannayenshi
yakama kunnenshi alamun sorry,
sosai Lujain take kallonshi wani irin
mixed feelings takeji, cikin wani kalan
yanayi na lallashi Abee yace "kome
zakimin kimini but don't demand for a
divorce cus I can never ever let you
go, Allah yabani ke shi kadai zai iya
karbeki daga wajena" yay maganan
yana kallonta, yanda duktayi kaman
zatamai kuka jikinta yay mugun sanyi
he could see it but takasa cewa komi,
murya chan kasa Abee yace "kirama
to" kallon kwayar idanunshi tayi ganin
yanda yake rike da kunnenshi har
lokacin yana kallonta yasa tasauke
idanunta kasa dasauri saikuma
ahankali tace "ai bansan ta yanda zan
rama ba" dan murmushi Abee yayi
kadan wato tanama tunanin ta yanda
zata raman children are really funny,
Sending messages is not allowed in this group.
4
)


Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
<24
ahankalı tace "ai bansan ta yanda zan
rama ba" dan murmushi Abee yayi
kadan wato tanama tunanin ta yanda
zata raman children are really funny,
daurewa yayi yahadiye duk wani
murmushin looking serious ahankali
yace "zamu karayi" dasauri takalleshi
kana gani kasan gabanta faduwa yayi
Bana wasaba, hakan yasa dasauri
Abee yace "don't be scared ai kene
zaki bani wahala this time kinga saiki
rama sai muzama even ko mu shirya,
anjima zaki rama" dadan sauri har
gabanta nafaduwa tace "ana ramawa
dama"? Gyadamata kai Abee yayi
yace "eh ana ramawa maybe ma har
kuka zantayi nima ina cewa kina kuri
ina kiran Hajiya" yanda yay maganan
yana kallon fuskanta saida tai wani
dan murmushi dayasa dimples nata
suka lotsa dasauri tace "a'a babu
kyau babba yayi kukani baran saka
kuka ba" ahankali Abee na kallon
fuskanta yace "ai kinsani kukan"
dasauri tadago manyan fararen cat
eyes dinta takalleshi Gyadamata kai
yayi yace "iya dakika gudu gida I
thought I lost you" dauke kanta tayi
daga kallonshi dasauri dan makemai
kafada tayi tace "nidai katashi
baruwana" ahankali kaman dan yaro
Abee yace "tokin hakura"? Dan
juyowa tayi takalleshi da sauri jin
Sending messages is not allowed in this group.
V


Scan @ 19 FEB 2023 06:02 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
24
baruwana" ahankali kaman dan yaro
Abee yace "tokin hakura"? Dan
juyowa tayi takalleshi da sauri jin
yanda yamata magana kaman dan
yaro, murya chan kasa tace "nidai
katashi Uncle" makemata kafada
Abee yayi ashagwabe wani kalan
kunya abin yabata dasauri tadaura
hannayen ta kan fuskanta tana
murmushi sosai daya bayyana duka
fararen hakoranta dan what Abee
yayi looks so funny kuma tasan ita
yake kwaikwayo tace "ni ai nahakura
amman zan rama dan kadan, but
katashi banson ka kara kneeling"
ahankali Abee yace "to kina sona"?
Wani kalan faduwa gabanta yayi
dawani kalan sauri tashige gadon ta
kwanta tareda juyamai baya
zuciyanta nawani kalan beating so
fast sabida tambayan daya mata,
gently Abee yamike tsaye ahankali
yazare jallabiyan jikinshi without
making a sound yana kallon yanda
kirjinta ke beating so fast from
bayanta, sannan yakai hannunshi
ahankali yakashe side lamp din dain
hakan yasa dakin yayi duhu but ba
chan chan ba dan gari yay haske
yashige chan karshen gadon kanshi
yadaura kan filon da nata kan yake
yakai bakinshi dab da
HA
Sending messages is not allowed in this group.
)
V


Scan @ 19 FEB 2023 06:02 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
24
kunya abin yabata dasaurı tadaura
hannayen ta kan fuskanta tana
murmushi sosai daya bayyana duka
fararen hakoranta dan what Abee
yayi looks so funny kuma tasan ita
yake kwaikwayo tace "ni ai nahakura
amman zan rama dan kadan, but
katashi banson ka kara kneeling"
ahankali Abee yace "to kina sona"?
Wani kalan faduwa gabanta yayi
dawani kalan sauri tashige gadon ta
kwanta tareda juyamai baya
zuciyanta nawani kalan beating so
fast sabida tambayan daya mata,
gently Abee yamike tsaye ahankali
yazare jallabiyan jikinshi without
making a sound yana kallon yanda
kirjinta ke beating so fast from
bayanta, sannan yakai hannunshi
ahankali yakashe side lamp din dakin
hakan yasa dakin yayi duhu but ba
chan chan ba dan gari yay haske
yashige chan karshen gadon kanshi
yadaura kan filon da nata kan yake
yakai bakinshi dab da
HA
9:40 AM
bayan wuyanta cikin wata kalan
murya kaman banashi ba yamata
whispering a back of her neck yace
"kina sona Lujain?".
HA
9:40 AM
Sending messages is not allowed in this group.
)Lekowa dakinsu Samira Baba yayi dayakejin muryan Lujain na surutu ganinshi sukai tsit akunyace tace "ina yini Baba" binta yayi da kallo ganin vanda tai kyau koba komi that's evidence na tana samin kulawa sosai diyarshi Alhamdulillah, anatse yace
"kubata kaya tasa Samira, mijinki na bangaren Gwaggo, ku rakota kuzo ku gaidashi zasu tafi gida" gyadama Baba kai tayi ahankali tanajin kuka na zuwan mata dan ita batason ta tafi, juyawa Baba yayi yafice shida Mama suka wuce dakin Gwaggo, kuka tahauyi ma su Samira sai lallashinta suke cikin kuka tace "ni agidan mu nikeso na
E3 kwana Ya Samira please kufadama
Baba" cikeda lallashi Samira tace "to sakaya mufara zuwa chan side din
Gwaggon tukunnna remember obey before you complain" gyadamusu kai tayi wani dogon Riga suka bata black tasaka ta ijiye towel na jikinta sai kallonta suke sabida vanda takara kyau hijabi takarba milk dava tsavamata a guiwa tasaka sannan suka fita dukansu har zuwa dakin Gwaggo duk shiga sukayi suka gaidasu Musty nema ke amsa gaisuwan shidai Abee har lokacin yakasa dago kanshi, sosai Abee yamusu wa'azi waggo ma takara da nata Baba yace "tom Imrana dare nayi tashi ka dauketa ku tafi hijabi luajin tadaura akan fuskanta tahau kuka, ahankali Abee yamike tsaye yafice dasauri Gwaggo nadan dariya gain yanda yakeda kunya Musty yabishi abaya, kallonta Baba yayi yace "au kukan zaki fara ko" Gwaggo tace
"Alhamdulillah ai maganinki na gida kiyi
Babanki ya gyaramiki zama" anatse
Baba yace "tashi kibisu" tashi tayi ahankali tafito tana kuka ahankali tana goge fuskanta da hijabi tafara tafiya tana kallon yanda yaran unguwa ke shigo da kayan arziki cikin gidansu tafita waje still kuka take, kallonta
Musty yayi yabude mata bayan mota yace "oki shiga" zuwa tayi Abee tadan
E3 kalla daya zauna abayan motan ya
jinginar da kanshi jikin kujera ya lumshe ido tai waien Musty dadan sauri cikin kuka tace "nice Uncle please kacema
Baba yabarni na kwana anan please" yanda takema Musty kuka abin yaso yabashi dariya ga yara dake shiga da kaya ko kunya bataji ba, kaman ance takalli cikin motan hada ido sukayi da Abee daya kafeta da idanu dasauri tasauke kanta tasake kallon Musty dan murmushi Musty yayi yace "vanzu dai stop crying kinga Baba yariga yace kitafi but I promise one of this days dakaina zan kawoki saiki kwana kinit" gyadamai kai tayi ya matsa gefe yanuna mata hanyan mota ya che shiga kallon fuskanshi tayi saikuma ahankali ahankali tashiga bayan motan juyowa yayi suka hada ido da Abee kashema
Abee ido daya yayi sannan yarufe kofan bayan yaciro kudi yabama yaran dasuka gama shiga da kayan cikin gida sannan yawuce yakoma mazaunin direba yaja motan sukabar anguwan ahankali kasa kasa take kuka ahijabi ko kallon Abee batayiba kafin wani bacci mai bala'in dadi yay awon gaba da ita, gently kanta ke lay yana sauka kasa kafin ahankali kanta yakarasa sauka akan kafadar Abee dasauri Abee yakalleta, fuskanta ya tsare da idanu yana kallo is this girl really his destiny now? Wato rabone vasa vasadu da ita ranan bayacikin hayyacinshi lokacin baimasan meyake ba ranan dayake shirin zai rabu da ita kuma aranan tashi daya Allah ya tsaga rabo tsakaninsu?
Did Allah replace Muna with this girl for him? Is that why all of this are happening? Is that why all of a sudden yakejin wani kalan mahaukacin soyayyanta aranshi? He feels kaman yajata yasata ajikinshi tai bacci comfortably amman sabida Musty bazai iyaba, dan dago kanshi yayi yakalli madubi hada idanu sukai da Musty dayawani kwashe da dariya
Abee yadauke kanshi da sauri, Musty yace "sannu da aiki Imrana" saikuma yay shiru kafin yafodäwato ko a old age ma still kai sharp shooter ne" yawani kalan kwashe da makirin dariya juyarda kanshi Abee yayi yana kallon titi, ganin yaki kulashi yasa cikeda tsokana Musty yace "muna kaiwa gida zan bama su Hajiya wannan albishir mai kyau" dasauri Abee yadago kai yamai wani kalan mugun kallo, gimtse dariya Musty yayi yace "mekakemin wanna kallo haka Imran kama matanka ciki ba abin murna bane"? Abee jiyayi kaman ya kurma ihu yay mugun nadaman zuwa da Musty gidan nan yau, Musty duk yana luradashi yace "I will even call su Harun suzo mudan hada maka livafa when we all thought 22yrs old daughter ka is ur last born gawani new baby nan on the way wow kakoga abin murna ne lemme even call them"
Musty yay maganan yana tuki yana kokarin ciwo waya, adan zafafe Abee yace "Mustafa! WIh kagayama wani anything about this saina maka rashin mutunci" baki Musty yakama yana kallon titi yace "waini nataba gain abu haka kaida aiki kaida jin kunya asanar da result din aikin dakayi" Abee jiyayi uwa ya shake Musty, wanna karan kwashewa da dariya Musty yayi yama kasa magana saida yay dariyanshi mai isanshi sannan yafara kwaikwayan maganan Abee, yace "I don't accept this marriage, mezanyi da yarinyar da last born dina ta girmeta thats child Abuse" Musty yakara kwashewa da dariya yace "munga child abuse Imrana kayi aiki kam sannu, Allah ya sauki
Lujain lafiya mudai muzo musha suna"
Abee gain idan yabiyema Musty zai samai ciwon zuciya yasa kawai ya lumshe idanunshi shima kaman yay baccin fuskanshi na facing window.
Suna kaiwa gida parking Musty yayi yajuyo yakalli Abee dahar lokacin idanunshi akulle yace "Malam tashi kadauki matarka kufita dan da motarka zan tafi tawa kasan dai na barta a company" bude idanu Abee yayi ahankali ya hade giran sama data kasa, dan bude kofan motan yay saikuma yajuyo soyake yadauketa amman har tsoron surutun Musty yake, hannunshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login