Showing 81001 words to 84000 words out of 148158 words

Chapter 28 - SAKON SO BOOOK COMPLETE ROMANTIC.txt

M.Shakur   

24 Jul 2024

45043

amata dinki, jin tai shiru bata bashi amsaba but he could feel yanda her whole body is getting calmer aikinshi temperature ta mana raguwa kuma tadaina kokarin kwace kanta kawai tai lamooo, zaro hancinshi yayi daga cikin gashin kanta yadan kalli fuskanta murya chan kasa yace
"natayaki kwana"? Makemai kafada tayi ashagwabe, dan murmushi yay yazare hannayenshi daga bayanta batare dayay magana ba alamun tafita daga jikinshi wani kalan lamooo tayi ajikinshi feeling so peaceful murya chan kasa yace "kwanta agado" dan dago fuskanta tavi kafin da dan sauri tafita daga jikinshi ta kwanta ahankali ko kadan wajen dake mata ciwo babu zafi, juyamai baya tayi dasauri gabanta nawani kalan fadi almost good 60secs
Abee yayi ahaka kafin yasauka dagakan gadon ahankali slippers nashi yasaka sannan yay wajen kofa saida yabude kofan sannan yadaga hannunshi yakunna wutan dakin batare daya juyoba yarufe kofan.
Idan kika karantamin littafi batare dakin biyaba ban yafeba
Saida taji karan rufe kofan dakin sanan tajuyo da kanta ahankali takalli kofan
E3 what just happen yanzun nan mesa tashige jikinshi? Yanzun nan she felt so safe dudda ba lallashinta yakeba but she felt like yanda yake mata magana so calm ataushashe kaman lallashinta yake yana bata hakurin abinda yamata and hakanan jitayi inama baice takwanta ba she low key prefer jikinshi duk kamshin shi taji tanaji, ajiyan zuciya tasauke dasauri tasa hannunta tashare hawayen daya zubomata duk idan ta tuna abinda Abee yamata sai gabanta yafadi dan batasan mezata cema
Mandawari ba Mandawari da dudda abinda yafaru ya yarda zai aureta yabata sati daya takashe Auren tafito suyi aure amman Uncle din nan ya kwashe wayan tasan yanachan yana nemanta, yasha tambayanta ko Uncle yamata wani abu yanzu yazatayi mesa Uncle yamata wannan abin? Gashi yace bazai saketa ba yace she will leave with her mistake for ever yaya zatayi da Mandawari how and what will she do to solve this problem?. I
•Idan kika karanta mini littafi batare dakin biyaba nan yafeba
Abee duk vanda yaso yay bacci kasa baccin yayi, wuraren daya na dare ya bude kofanshi yafito idanunshi sunyi jajir kasa ya sauka yawuce kitchen
E3 fridge yabude ya shiga neme neme amman babu lemun tsami ko guda daya agidan wani kalan wahalallen tsaki yaja yafito daga kitchen din zama yayi a dinning ahankali saikuma chan ya kife kanshi a dinning din kafin ahankali yadago kanshi yadauki cup yabude flask yakara tsiyaya ruwan shayi daukan cup din yayi yafito falo yazauna yanasha ahankali ya kishingida da kuiera vana tunani why is he having constant thought na this girl? Kodai ya tattara yay tafiya ne dagaske abinshi yabbar yarinyar nan dasu Mama?
yasake tambayan kanshi but then again how is he going to leave yarinyar dashine valimata ciwo haka ita kadai dashine yajimata ciwo haka ita kadai dawasu dabata tasani ba is not possible, tunani daban daban yadingayi abin is so disorganizing him yanda thought and everything about her is clouding this brain, his mind and his thoughts, gain is 3 nadare yasa yamike tsaye ahankali cup din yakai kitchen sannan yafito yawuce sama dan yay wanka ko vadan sami sauki yazo yahau sallan dare.
4 daidai as usual yafito masallacin anguwan yaje yay salla saida gari yawaye wajajen karfe 6 sannan yafito daga masallacin yadawo gida, ahankali
E3 yake tafiya anatse har sama, kofan
dakinta vabude ahankali zaune yaganta gaban gado daga ita sai Yar rigan baccin dake jikinta tajiya mai spaghetti hand daya tsayamata a knees hada idanu sukayi dawani kalan sauri tadauke kanta tashiga watsa da yatsun hannunta kirinta na bugawa hakanan
Abee nacika mata ido ita kanta sama da tunaninta duk yanda kikakai da rashin kunva da fitsara kinvi kadan ki kalli tsabaragen idanunshi kice zakimai, shirun dataji yasa kaman munafuka tadan dago idanunta hada idanu sukayi yay folding hannunshi a kirji still yana kallonta, wani kalan gasping breath tayi kafin ahankali tace "in.na kwana" batare daya amsa gaisuwan ba yace "kinyi salla"? Girgizamai kai tayi tafara kokarin mikewa tsaye ahankali gain yanda takeyi ahankali zaisa kasan tanajin zafine shigowa cikin dakin yayi yazo gabanta hannu yakai zai dauketa dawani kalan sauri takoma baya batare data bari sun hada ido ba tace "nooo" sosai gabanta kewani kalan faduwa duk idan taganshi gani take kaman zai mata wani abu, chak Abee ya tsaya yana kallonta, karasa mikewa tayi tsaf tsaye sannan ahankali tadaga kafanta ta taka kadan tsayawa tayi fuskanta na nuna tanajin zafi gently takai second leg din zata taka bata ankaraba ji kawai tayi Abee yadagata kukan daya makalemata awuyane tasaki sosai ko kallon fuskanta Abee baiyiba bathroom din yabude yashiga da ita ahankali vasauke ta tsava dasauri tajuyamai baya tana goge hawayen datakeyi da bayan hannu, wucewa
Abee yayi bahon dayagani abayin ya tsugunna yadauka yatara ruwa ciki hannu yasa yadauraye bahon tass sannan ya ijiye ya kunna ruwan zafi kafin yadan juyo ya kalleta gain yanda tajuyamai baya sai goge hawaye take wani iri yadanyi vasan whenever she's in pain tunani take duk shi yasata a pains din danma tana tsoronshi ne saisa bata iya fadin maganganu da was varane da yanzu sunamai rashin kuna koba komi yarinvar tanada respect dakuma girmama babba, zuwa inda take yay wajen washhand basin daf da ita ya tsaya dasauri ta Dago kanta kallonshi tayi batare daya kalleta ba yadauki brush dake wajen wanda yasan natane toothpaste yasa yakai sannan ahankali yajuyo yakalleta hada idanu sukayi dasauri tasake dauke kanta, murya chan kasa yace "take" kin juyowa tayi takalleshi tareda makemai kafada ahankali, wani iri Abee yaji tundaga kan gashinta dayake zube abayanta har zuwa dan rigan dake
E3 jikinta da curvy big hips nata yabida kallo zuwa cute legs nata dababu takalmi, bata iya rashin kunya the least datakeyi shine makemai kafada kokuma turomai baki wani kalan cute smile ne yasubuce mai dagabaki, dan takawa yayi ya matsa dab da ita ta yanda bayanta nada shafan jikin wani kalan sauri tayi zata gudu hannunshi taji kan cikinta ya janyota yahada bayanta da jikinshi runtse idanunta tayi gam kirjinta nawani kalan bugawa, cikin a very low tone Abee yace "sokike namiki brush din"? Yanda gabanta ke faduwa da vanda kamshin turarenshi ke shigan mata hanci yasa tama kasa magana sai ijiyan zuciya take, in a more Back
SAKON SO 1
234 members, 4 online
softer voice yace "uhnn tell me"?
Makemai kafada tayi ahankali batare datace komiba, shiru yayi saikuma gently yakai dayan hannunshi dayake free ya kwashe gashinta dake bayanta yadaga gently yakai bakinshi yawani kalan manna mata soft peck abayan wuya wani uban yirrrrrrr dataji saida ta dunkule hannuwanta dasauri tareda gasping breath, batare da Abee ya janye bakinshi daga bayan wuyan nata ba cikin wata kalan murya wanda daga ita sai shi zasu iyajin meyake cewa yace "are you angry with me"?
Gyadamai kai tayi amugun shagwabe idanunta aruntse har lokacin, yanda
E3 takemai shagwaba jiyake kaman yacinyeta ko yahadiyeta koyasata alkinshi he can't even explain but shagwaban na bala'in getting to him baisan mesaba, ahankali yace "do you want me to apologize kokinason ki rama"? Shiru tayi kaman mai tunani kafin cikin wata kalan baby voice tace
"apologize" lumshe idanu yayi Abee yana shakan kamshin da jikinta key da gashinta that is very cute yace "okay I will apologize amman yanzu ki yarda kiy brush, stay in that water, sannan kiyi wanka kifito kidena wahalar dan..
...." Kasa karasa maganan Abee yayi dan baimasan ya akayi ya furta suba wai tadaina wahalar dashi, hannunshi yasauke daga kan cikinta kafin ahankali yakamo hannunta data dunkule bin hannun yayi da kallo gently yasamata brush din aciki yace "brush ko" gyadamai kai tayi soft, juyoda ita
E3
yayi tai facing washhandbasin din sanan gently yaraba jikinshi da nata kafin yajuya yakashe ruwan zafin dayake tarawa a baho sannan ahankali yajuya yafita daga bayin yarufo mata kofa.Bonussss
Ta wutsiyar idanu tabishi da kallo harya fita tana brush kafin tafito da brush din dagabakinta bala'in fushi da tsanan
Abee da haushinshi takeji but anytime yazo gareta yasata ajikinshi his words and actions always feels like lallashi ajikinta and she becomes soft saitaji batajin haushin kuma, just now daya barta saitaji kaman karya dena mata maganan so soft and calm, why is she feeling like this? Kodan sabida babu wani namiji daya taba lallashinta ne arayuwa Baba baitaba janta jiki ya lallasheta ba idan tana kuka ko wani abu saima mugun tsoronshi datakeyi dan Baba na dukanta idan tai laifi, Abee
E3 ya cuceta, yace bazai rabu da ita ba, ya kwace wayan Mandawari, yaji mata ciwo, amman dazaran yadan mata maganganu ya lallasheta her whole body accepts why? He's so soft, tender and calm towards her is that why? She's so confuse bamata gane komi ma, maida brush din tayi bakinta tacigaba dayi takalli kanta amadubi fuskanta yayi wani iri sosai kana ganinta kasan tanacin wahalan rashin lafiya, idanunta sun fada sosai sunyi ciki, lips dinta yay wani kalan extraordinary pink kodan vanda Abee yashasu ne oho, tadan rame tafada dan this few days baya iyacin abinci bama ta juran zaman dazara dade tanacin abinci, tamagaji
3:13 PM
da komi har abinci vafita kanta bata taba sanin zata sami kanta in this kind situation ba, wake bakin tayi sannan tacire Riga da kyar ta taka zuwa wajen ruwan da kyar ta iya ta gasa kanta shima sabida babu yanda zatayi ne tadan dade aruwan sanan ta tashi wanka tayi tana kokarin daukan towel taji any knocking kofan dawani kalan sauri taja towel din ta warware a daura tana kokarin kama gaban towel din
Abee yabude kofan bayin dawani kalan sauri tajuyamai baya tana gyara towel din tundaga sama har kasa Abee yabita da kallo saikuma yadauke kai karasa shigowa cikin bathroom din yay yana zuwa inda take kawai daukanta yayi wani kalan runtse idanunta tayi gam gabanta nafaduwa fuskanta vabida kallo yanda gashinta ya mammanne a fuskan tai wani kalan kyau kaman yahadiyeta dan bude idanunta tayi kadan jin basu fara tafiyaba hada idanu sukavi dawani kalan sauri Abee yadauke kanshi yafara tafiya yafito da ita abakin gado yazaunar da ita tabi dakin da kallo yanda aka gyara gadon kal kaman ba'a kwana akai ba, gawasu kaya data gani awajen da cream sai dadduma dake kasa da hijab juyawa yayi yace "I will be back in the next 5min" turobaki tayi vabude kofa yafita.


Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast for her sabida taci tasha magungunan ta, farfesun kan rago da Mama sukayi ya deba Awani bowl yasa a microwave sannan ya kunna kettle, tea yahada mata yaji madara a Milo yadauko tray yasa tea akai, pepper soup din yaciro dayay zafi shikuma yadaura kan tray yadau bread da ruwa da spoon yahada komi sannan yafito dauke da tray yawuce sama, ahankali yabude kofan dakin tana zaune kan gado pink gown don daya ciro mata ne ajikinta har lokacin gashinta abaje ta jingina da bangon gado wanna karan tazauna da kyau, wani kalan ajiyan zuciya Abee yasauke yakarasa cikin dakin tray ya ijiyemata yace "come and eat" abincin tabi da kallo saikuma takalleshi hada idanu sukayi kallonta yake dasauri yadauke kanta hakan yasa yace "what?" Dan turomai baki tayi saikawai cikeda fitina irin a Lujain tadaura kanta kan kafafunta tafashe dawani kalan kuka dayasa Abee yaji kaman kanshi zai kwance,dawani kalan sauri kaman ba Abee ba yace "menene what happen?" Shiru tamai tana kukanta, tsayawa yay yana kallonta ganin tana neman haukatashi yasa adan zafaffe yace "Ke!" Adan firgice tadago rinanun idanunta takalleshi, strictly yace "rufemin baki" hadiye duk wani kukan datakeji tayi chak kaman magic, wani kalan mugun kallo yamata yace "eat ur breakfast" da sauri hannunta har rawa yake tadauki cup na tea zatakai bakinta karbewa yay dasauri ahankali yace "bakison breakfast din ne"? Gyadamai kai tayi ahankali, gently yace "mekikeso"?
E3
Was sababbin hawaye ne suka saukomata ahankali tace "waina" ijiye tea yayi kan tray din sannan yamike tsaye yawuce yafita daga dakin.
Key motarshi yadauka yafita mota waina yashiga neman mata amman baisan inda ake saidawa ba gajiya yayi da nema yay parking agefen hanya
Musty ne yafado mai arai hakan yasa ahankali yaciro number shi kaman baiso yay dialing number nashi, wayan na gabda katsewa Musty yadauka baiyi magana ba, wani kalan dan karamin murmushi Abee yayi yasan fushi Musty yake dashi all this while yaki dauka, ganin shirun yay yawa yasa ahankali Abee yace "nika fadamin a ina ake saida waina Malam" wani kalan murmushi Musty yayi saikuma yadake yace "a ina zansan inda ake saida waina a Kaduna ni sai anjim........" dasauri Abee yace "no I mean anan Abuja" dawani kalan sauri Musty yace
"kadawo ne"? Daure fuska Abee yayi yace "no, just tell me kadainamin tambaya" wani kalan murmushi Musty yayi yace "kaje wannan garden din danake yawan zuwa na yan barno suna saidawa" katse wayan Abee yayi dasauri ya wurga wayan yasan yashiga uku da Musty zuwa wajen yayi yasayo wainan sannan yadawo gidan.
..!| LTE 804
Bude kofan falo yayi yashiga Mama ne kadai a dinning tana kokarin kwashe kulan dinning ganinshi yasa tai murmushi karasawa yayi yace "ina kwana Mama" yay maganan yana bata takeaway na hannunshi tace "muntashi
Ipy Imran waka sayoma waina"? Dan dauke kai yayi murya chan kasan makoshi vace "ita" wani kalan murmushi Mama tayi tace "aiko taci abinci ina zuwa na bata yanzu hakama suna sama itada Farida tana kama mata gashin nan amman bari nai fishing na kaimata" wucewa stairs yayi yafara hawa tun kafin yakarasa kaiwa saman yakejin dariyanta karasawa saman yayi suna falon sama da ita da
Farida dake mata manya manyan kalaba sun kunna tv suna kallon wani comedy na broda shaggi dukansu basu luradashi ba tsayawa kawai yayi yana kallon vanda take dariva kaman ba yarinyar data gama kuka dazun nan ba children ko akwaisu da abin mamaki
Abee vafadi haka aranshi daidai lokacin
Lujain tajuyo da kanta sabida kamshin turarenshi dataji hada idanu sukayi wani kalan mugun kallo yamata dasauri tadauke kanta daidai Farida itama tajuyo ganin abinda yake kallo ganin
E3
Abee tsaye yasa dasauri tace "ina kwana Abee" Gyadamata kai yayi yawuce yabude kofan dakinshi yashige
Farida takalli Lujain dataga hartai wani iri.
•I| LTE 804
Baiwani dade aciki ba Abee yafito yashirya cikin was ash color yadi dinkin yamai bala'in kyau a jumper yasanya takalmin Hermes da agogon rolex baisa hulaba hakan yasa gashin kanshi da gemunshi sai kyalli suke sunyi kyau, ko kallon inda suke baiyiba yawuce yasauka kasa daidai Mama na hayowa da wainan ganishi yasa tace
"za'a fita Imrana to Allah bada sa'a" saman yayi suna talon sama da ita da
Today
Farida dake mata manya manyan kalaba sun kunna tv suna kallon wani comedy na broda shaggi dukansu basu luradashi ba tsayawa kawai yay yana kallon vanda take dariya kaman ba yarinyar data gama kuka dazun nan ba children ko akwaisu da abin mamaki
Abee yafadi haka aranshi daidai lokacin
Lujain tajuyo da kanta sabida kamshin turarenshi dataji hada idanu sukayi wani kalan mugun kallo yamata dasauri tadauke kanta daidai Farida itama tajuyo gain abinda yake kallo ganin
Abee tsave vasa dasauri tace "ina kwana Abee" Gyadamata kai vayi yawuce yabude kofan dakinshi yashige
Farida takalli Lujain dataga hartai wani iri.


Baiwani dade aciki ba Abee yafito yashirya cikin was ash color yadi dinkin vamai bala'in kyau na jumper yasanya takalmin Hermes da agogon rolex baisa hulaba hakan yasa gashin kanshi da gemunshi sai kyalli suke sunyi kyau, ko kallon inda suke baiviba yawuce yasauka kasa daidai Mama na hayowa da wainan ganishi yasa tace
"za'a fita Imrana to Allah bada sa'a" ahankali yace "Ameen" yawuce yatafi.Masu fitarwa Allah sa hannunku ya lankwashe&s
..if (73
owner
Saida suka gama kalaban sanan Lujain takalli Farida ahankali tace "can you be my sister naga ko Ya Samiran mu kin girmeta can you be my sister and advice me Farida"? Tsayawa Farida tayi tana kallonta saikuma ta Gyadamata kai tace "yes Lujain I will and I am your sister already" baki Lujain tabude zatai magana Farida tace "tashi muje daki" dagata sukayi ahankali take takawa suka wuce daki, zaunar da ita akan gado Farida tayi saikuma ahankali tadawo tazauna bakin gadon tace
"menene Lujain"? Shiru Lujain tayi kaman mai tunani kafin ahankali tace
"kinga banida Mama, Mamana tarasu a hannun Gwaggo na na taso, inada yayyi su Uku, cikinsu Samira ne tafi sona, sauran dasu da Mamansu always bully me, tun ranan dana daura idanuna akan Mandawari that footballer ina bala'in sonshi, yana burgeni, he's just the best ya iya kwallo, sabida shi l became fan of football, ina yawn aran wavan Ya Samira nabude instagram sabida shi, I always sends him messages baitaba replying dina ba..
" tabata labari harzuwa kan aurenta da
Abee da yanda tahadu da Mandawari dakomi kawowa yau, hawaye Lujain ta share tace "Farida I have no one to talk to, banda waya balle in kira Ya Samira, itama ba lallai tai advising dina da kyau ba da Mama zata iya hanata, I don't have anybody, I don't have anyone, kwakwalwana ya dode on one hand nai betraying Mandawari dan despite everything he stood by me yabani 1week nakashe auren zai aureni amman kinga abinda that Uncle yamin ba dayace baya sona he don't consider me his wife, I am so hurt kaman na zazzageshi nai dambe dashi na gayamai magana nakeji but dazaran nakalleshi wIh bana iya fadin komi, tsoronshi da shakkan shi nake, yana cikamin ido bazan ya zagin ko yima wanda yakai Babana rashin kunya ba, but banasonshi banason auren nan, I am scared nasan Mandawari nata nemana kuma yanzu yaji abin nan da Uncle yamini zai tsaneni sosai nasan zaice bazai Auren ba, kuma Uncle shima yace yafasa sakina he now consider me his wife, I am sooo hurt I have no one to talk to konaje gida Gwaggo da Baba koroni zasuyi ko sukira Uncle yazo yadauke ni back bansan yaya zany ba, my life is just filled with darkness, kaman na mutu nakeji Farida please help me" tawani kalan fashewa da kuka kawai ta rungume Farida tana kuka sosai, Farida jitayi itama zatai kuka sabida vanda Lujain din tarungumeta tana kuka, takai almost 3min kuka take ahankali Farida tadagota tace "stop crying yanzu idan kinason I should help you" hadiye kukan tayi Farida tasa hannunta ta goge mata idanunta tass, dan murmushi tayi tace "nagayamiki wani abu Lujain"? Dasauri Lujain ta gyadamata kai, murmushi Farida tavi tace "at this

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login