Showing 90001 words to 93000 words out of 148158 words
aduniya ba dawani kalan sauri ta jive duka abubuwan hannunta tadauki chocholates din tashiga bude daya takai bakinta wani kalan lumshe idanu tayi tana taunawa gift din melts her heart sosai, murya chan kasa tace
"she dagaske yanada kirki yanda ake cewa" maida komi tavi tarufe tunawa datayi Mama tace ita zatayi girki yasa tabude kofa ahankali tafito tanadan lekawa gain baya falon yasa dagudu tai kasa kitchen tashiga daidai Mama
nashigowa dakin da cup a hannunta
data debo tsumin tace "yauwa daura
abincin" sosai tashiga hada girki Mama
kuma ta ijiye tsumin danya huce tasha
Farida kuma tashigo tashiga taya Lujain
din kafin kaceme tadafa lafiyayyen
fried rice davaji su sassauge da hanta
suka jera komi a dinning Lujain takoma
kitchen tana blending juice. Mama takawo tsumin daya huci tace
"gashi ki shanye" karba tayi tana
turobaki takai baki shanyewa tayi dan
wannan da dadi sosai ba kalan wanda
tasaba bataba kwashe sauran Mama
tayi tasamata a fridge lokacin wuraren
5 takalli Farida tace "jeki hado kayanki
mutafi gida" dasauri Lujain dake nika
fruits takalli Mama, dan hararanta
Mama tayi tace "saura kimin kuka"
ajiyan zuciya Lujain tasauke ta danne
kukan datakeji sama Farida tawuce
zaune taga Abee yana duba wani dan
jarida a hannunshi anan falon sama
gawata Yar katuwan jakan leda na supermarket da akai rubutu da larabci
ajiki gefenshi, anatse tace "sannu da
hutawa Abee" jaye jaridan yayi daga
fuskanshi yakalleta kafin ahankali ya
gyadamata kai, dakin dasuke kwana dakin Lujain tashiga ta kwaso kayanta ciki awani karamin akwati tafito batare da Abee yakalleta ba yace "add with this" yanuna kata ledan, wani kalan murmushi tayi taje wajen dasauri tadauki ledan tabude gain dogon Riga black dakuma kudi yasa tai murmushi sosai tace "thank you Abee" ko kallonta baiyiba sauka kasa tayi shima jiye jaridan yayi yatashi dakinshi yashiga yadauro alwala dan shidda tayi already yafito sauka kasa yay anatse yake tafiya Mama yagani afalo itama tashirya tsaf ganinshi yasa tai murmushi tace "sannu da kokari
Imrana Allah saka da Alkhairi, bari muje magrib tayi saika kawomana Lujain gida ko" murmushi yay yagyadama Mama kai, juyawa Mama tayi takalli Lujain data makale jikin kofan kitchen idanunta sunvi jair tace "muntafi Luiain mijinki yadawo sai wata rana kuma" murmushi Farida tayi tace "zan dinga zuwa ai Mama" wani kukan da Lujain taji tanaji duk yanda taso tarike kukan kasawa tayi dawani kalan gudu tai stairs tana kuka sosai Abee vabita da kallo Mama nadan murmushi bata taba sanin Abee zaizo yarinyar nan ba, tafiyanshi Dubai din nan yakirata yafi sau goma ita kawai yake tambaya dudda akunyace yake tambayan amman Mama tagane haka, murmushi
Mama tayi tace "muje Farida" gaba
Farida tayi Mama biyeda ita abaya suka wuce suka fita daga falon Abee yabiyosu abaya da motanshi yasa aka maidasu shikuma yawuce masallaci.Thank you so much for all your prayers.
Ciwon kan yatafi
Idan kika karanta mini littafi batare dakin biyaba nan yafeba.
Magrib akayi as usual Abee zama yayi a masallacin domin ya saurari ta'aleem amman duk yanda yaso yazauna kasawa yayi sabida yanda yaketa tunanin tanachan tana kuka, tashi yayi kawai ahankali ana tsaka da fara wa'azin yafito daga masallacin gidanshi yawuce, da sallama yabude kofan dakin yashiga babu kowa a falon sai kamshi da falon kevi na turaren wuta ahankali yake tafiya stairs yafara hawa yana tafiyan nan nashi da bakajin motsi yawuce sama, gaban dakinta yayi ya tsaya jin baiji karan alamun tana kuka ba yasa yakoma nan kan kujera a falon saman ya zauna tareda daukan remote ya chanza tasha zuwa News yana kallo dudda bawai hankalinshi nakan tv bane gabaki dayan hankalinshi nakan dakin Lujain.
Fitowa daga wanka tayi dare da wani pink towel idanunta sundany ja sabida kukan datayi zama tayi bakin gado, tunawa da Mama tace tadingacin abincin dare around magrib yasa ahankali tamike tsaye tareda saka farin slippers kai tsaye tabude kofan dakin tafito dasauri Abee yajuya yana kallonta ko kadan bata luradashi ba ahankali take tafiya tai hanyar stairs Abee yasake binta da kallo bawai tai kiba bane but just this 12yrs dabai ganta ba she really change in his eyes, takara wani irin haske fatanta na bala'in sheki, well bari kawai yafadi boobs dinta are bigger than yanda yabarsu same with her ass, but cikinta yadan koma ciki hakan yasa she looks thick and damn sexy kaman kasaceta,
E3 kafafunta da hannnaventa sun kara haske looking so sweet, saida tabacemai daga gani Abee yadaina kallonta, a dinning ta tsaya tadauki plate, rice din data dafa tazuba enough quantity bawai irin kaman yanda take cin abinci da ba duk girman kula saita tada, nama tasa sannan tadebi salad enough a side sannan tadebi fresh juice din a cup, plate din tadauka a hannu daya tadauki cup din a hannu daya takai bakinta takurba tana tafiya tai dan murmushi jin yanda vavi dadi tashiga hawa sama, tun kafin takai stairs na karshe tahada ido da Abee bala'in faduwa gabanta yayi! Itadai tarasa mesa takeji haka duk idan taga Abee, dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi ta sunnar da kanta kasa tana kara rike plate din da cup da kyau jin suna neman fitadaga hannunta, ahankali tadaga kafanta takarasa hayowa tashigo falon saman tai kwana zatai dakinta
"Come here" taji muryan Abee yakirata authoritatively, wani kalan ijiyan zuciya tasauke kafin ahankali tajuyo kanta akasa tawuce wajen dayake dan nesa dashi ta tsaya kanta akasa tai shiru feeling so uncomfortable da idan yaganta da towel ko ajikinta amman yanzu da abu yariga yashiga tsakaninsu wani iri taji daya ganta ahaka, jin shiru kaman babu mutane a falon sai muryan tV dayake nan very low yasa tadan dago kanta takallai hada ido sukayi yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta dawani kalan sauri tasauke kanta kasa, cikin wata kalan calm voice Abee yace "mena fadamiki about towel"? Dan shiru tayi batace komiba saikuma ahankali tadan dago idanunta hada ido sukayi dasauri tasake dauke kanta, ahankali tace "ai bansan kana nan ba" tsayawa yay yana kallonta saikuma yazubama bakinta idanu kafin ahankali yace "come here" dago kanta tayi takalleshi kirjinta na dukan bivu bivu dan ita batasan ina kuma zataje ba, ganin taki motsi yasa ahankali Abee yamike tsaye dawani kalan sauri ta yunkura zatai baya hannunshi taji abayanta yataro waist nata yana kallon fuskanta dasauri itama takalleshi tana nishi da sauri da baki, batare daya janye idanunshi dagakan nata ba yasa hannu ya karbe plate na hannunta sannan ya duka ya jiye ahankali akan table, sannan yadago yakarbe cup na juice din ya ijiye akan table kafin yana rikeda waist nata still yakoma yazauna kaman wata yarinya yazaunar da ita akan laps nashi, sauke
E3 kanta kasa tayi dasauri jikinta namata wani kala, ahankali Abee nawani kalan kallon fuskanta yakai hannunshi saman kanta, ribbon dinta yawani kalan jaaa ahankali yazare hakan yasa gashinta yawani kalan zubo kasa some suka fado akafadanta some kuma suka fado shoulder nata some kuma suka sauko suka rufe gaban duskanta, gently Abee yasa yatsa ya kwashe wanda suka rufe fuskanta ya maidasu side, kafin ahankali yawani kalan jawota to his chest yay hugging nata so tight without saying a word yana wani kalan shafa tundaga kanta har bayanta hancinshi na cikin gashinta kaman wata yar baby va dauka. vanda kiriinta ke budawa haka nashi shima ke bugawa dan tanaji gabaki daya heart beat nata yaki daidaituwa sabida yanda yake kan cinyanshi, cikin wani kalan murya Abee yace "have you seen you gifts"? Lamo tayi ajikinshi kaman bazatai magana ba saikuma tadan gyadamai kai, cikin wata yar lallausan murya yace "baki ivacewa thank u ba" sake manna fuskanta tayi akirjinshi tana runtse idanunta tayi shiru acikin zuciyanta tace "thank you Uncle", dan murmushi irin ta manya
Abee yayi ahankali yace "you are welcome Uncle's Baby" sosai zucivanta yawani buga bum! Sabida sunan dataji yakirata dashi, ahankali yace "are you
53| hungry "? Gyadamai kai tayi kaman wata yar jaririya dadan sauri Abee vataso still tana jkinshi bai rabata dashi ba plate na abincin yadauka ya ijiye gefensu spoon yadauka yadebo abinci fuskanta yadan leka dake kirjinshi idanunta a lumshe har lokacin ahankali vace "haaaa" kasa musu tayi bude bakin tayi ahankali batare data bude idanunta ba takalleshi yanda takejin abincin yake kallo ahankali kodan sabida atsorace takene awani kalan shagwabe bakaramin melting heart na Abee yayi ba, lamo tayi ajikinshi tana karban abincin dudda bata bude idanunta ba but she felt so safe hakanan, yanda yake bata abincin so gently yasa takara sakin jikinta ta tana rike dashi, sosai taci abinci hakan yasa daya kara kaimata abincin baki makemai kafada tavi tana tabe baki kaman wata Yar baby dake shirin kuka cikeda lallabata Abee yace "are you okay?" Gyadamai kai tayi kaman wata yar yarinya, daukan plate din yayi yamaida kan table kafin ahankali yadauki cup na juice din yakai bakinta almost half tasha tacire kanta tasake maida kanta kirinshi dasauri kaman wanda batason tarabu dashi, jiye cup din yayi sannan yakomar da bayanshi ya kwanta jikin kujeran kafin yakamo
53| hannunta ahankali vana kallo he loves everything about her kaman yacinye hannunta yakeji, ahankali yakai hannun saman fuskan yana shafa fuskanshi dashi kafin gently yadaura hannun kan lips nashi gently ya manna ma hannun kiss maidan kara wani irin yirrrrrrr taji saida tai motsi ta manne fuska nta akirjinshi kaman zata fasa tashige ciki, dan murmushi yayi gain yanda she felt the effects of the kiss, ahankali Abee yabude bakinshi slowly yaciro tongue nashi yalashi tips na all her fingers wani kalan motsi tayi ajikinshi tana kokarin kwace hannun nata amman bai bari tayiba abin namata kaman waiwayi ne, gently yay circling thumb nata da tongue nata gently yashiga da thumb dinta into his mouth slowly licking it like a lollipop, is just babban yatsanta Abee yasa abaki vanasha but jitayi kaman zatai fitsari awando batasan lokacin data sake kankameshi ba cikin wani kalan baby voice tace "Uncleeeee" cikin wani kalon voice Abee vace "Babyyyyyyy" yay maganan yana tura the second finger into his mouth index finger nata sucking softly yet aggressively than his whole heart mind and soul are into her kaman yadauketa ya cinyeta
E3 yahadiyeta gabaki daya yakeji, wani
kalan warm and cold sensation taji yana yawo ajikinta batasan lokacin datace "uhnnnn Uncle jikina" kaman zata fashe da kuka tai maganan, rage gudun yanda yakeshan fingers nata yayi yace "what happen" yadan leka fuskanta, kwaba kwaba da fuska tayi tace "kaman nayi fitsari" tai maganan zata tashi riketa yayi dasauri yace
"bakiyi ba" yayi maganan vana kwantar da kanta akirjinshi kafin ahankali vaciro wayanshi wani number yay dialing yakai kunnenshi saikuma chan yacire daga kunnenshi yakalleta idanunta
inS
arufe hakan yasa yadaura wayan akunnenta. Daga ta dayan bangaren Gwaggo tace "Hellooo jama'a yo ni waya yakirani yaki magana haka bayan ansan ba karatu na iyaba balle na gane sunan kuma yaran chan na dakin wars bare su fadamin suna" wani kalan zaro idanu Lujain tayi jin muryan Gwaggo batasan lokacin daya wani tashi daga jikin Abee da gudu cikeda farin ciki tai wani kalan tsalle tace
"Gwaggo nine Lulu ne" sosai Abee kebinta da kallo vanda take tsalle komi na jikinta na shaking her smile, kaman taji ajkinta ana kallonta dan juyowa tayi suka hada ido da Abee turomai baki tayi ashagwabe saikuma ta
Na murgudamai baki tajuya yarda dan gudunta tawuce dakinta baki Abee yasaki did she just murgudamai baki yanzun nan? Saikuma yayi dan murmushi mai sauti abincin data bari vadauka yakarasa ci sannan yadau juice din ya shanye yamike tsaye yakwashe plates din yasauka kasa yakai kitchen fitowa yayi yashiga nan bayin kasa yay tsarki yasakeyo alwala yafice masallaci da yaga an idar da salla ma. Sosai tai waya da Gwaggo saida tasa
Gwaggo tabata duka su Ya Samira
Abida duka tai magana das ko Mama taso tai magana da ita sabida bata amsa bane yasa tahakura, Gwaggo dataga hiran nata bamai karewa bane tace "kewai kindauka gantalalliya ce bakida miji kaman wayan nan yaran dakika biye musu kuna hira to wuce saida safe" Gwaggo na magana ahaka ta katse wayan, murmushi tahauyi takalli wayan gain wayan babu key yasa ahankali tashiga gallery nashi, hoton su Kausar Abdallah, su Aneesarh da yaran Ibro tagani duk sun cika
E3 gallery hakan yasa tafito tashiga wani folder hoto daya kachal tagani na Abee vana save dawani uniform na soioi tareda wata mata dava rikema hannu sukai hoton tare tana ganinta tasan itace late wife nashi kodan yanda
Kausar tai kama da ita tundaga kan black beauty fatan, matan batadawani kiba kusan babu wani abu na jiki da gaba da Lujain bata fitaba saidai akwaita da fara'a kana ganinta zaka iya fahimtan tanada hali mai kyau, ahankali Lujain tace "Allah jikanki" fita tayi daga gallery ta jjiye wayan kan gadonta tawuce bayi wanka tayi tafito daure da alwala hijabi tazura tai sallan isha'i sannan ta tashi mai ta shafa ta feffesa turare, wani cream color Riga tadauka na bacci tasaka sai kamshi takeyi sosai, rigan is simple bawai irin sexy rigan nan bane amman yamata kyau tafito yarinyarta shar, parking gashinta tayi dawani ribbon duk gashin ya hargitse some sun fado kasa dan ita dama bata iya anything gyara gashin kanta sannan tamike tasake komawa tahau gadon tazauna tadauki wayan Abee tana kallon wayan saikuma ahankali takai wayan hancinta tan shinshinawa komi nashi kamshi yake kana ganin reflection of him in everything, baida movies na kallo baita anything awayan
E3 wayan so boring har games babu, turo baki tayi tawuce tashiga App Store nashi candy crush tai downloading yana gamawa tashiga tahau bugawa sai murmushi take ita kadai she's so happy kodan sabida magana datayi da
Gwaggo ne oho Wuraren 11 a dare aka bude kofan dakinta adan firgice tadago kanta hada ido sukayi da Abee dake sanye dawani milk pajamas dayamai kyau yana baza wani lafiayyyen kamshi yamata wani mugun Kallo, dawani kalan sauri tasaki wayan akan gadon tasauka dagakan wayan akan gadon tasauka dagakan gadon jikinta har rawa yake tace
"S…... So...
rry.....
" juvawa Abee vavi vace "bring the phone to me" yarufo kofan, ahankali tadauki wayan gabanta nawani kalan fadi tasaka slippers bude kofa tayi tafito tana bin kujerun falon da kallo ganin bata ganshi ba, hanyar stairs tayi gani tayi falo duh alamun an kashe wutan falo ma hakan yasa tasan yana dakinshi faduwa gabanta yayi hakan yasa kaman wacce kwai yafashewa aciki tai wajen kofan
knocking tayi shiru akayi sosai
zuciyanta kawai ke bugawa anya dudda daga Mama har Farida sunce tadaina tsoron Abee zata iya kuwa, komi nashi scares her, shakkanshi take kaman ba gobe, ahankali tabude kofan tareda wata yar karaman sallama dakin duhu wani dim side light ne kunne Abee na zaune kan gado ya jingina da bango yarufe kafafunshi da bargo hannunshi rike dawani novel dakeda tottle guda biyu na larabci da turenci yana dubawa, ajiyan zuciya Lujain tasauke mai kara batare data shigo dakin ba daganan bakin kofa tamikamai wayan ace
"wayan nakawo ma" Abee yakai kusan
2min vav shiru kaman badashi takeba 2min yay shiru kaman badashi takeba kafin anatse batare daya kalleta ba yace "bring it here" gyadamai kai tayi tashigo dakin kafafunta har rawa suke kaman this is her first time anan dakinshi dakin ga sanyi kaman fridge ahankali take tafiya kaman wacce keda gyambo, komawa kofan yayi yarufe kaman dama jira kofan yake tashigo dawani kalan sauri afirgice tajuya takalli kotan, rawa bakinta yafara sosai hakan yasa tadan tsaya nesa dashi tamikamai wayan tana waigawa tana kallon kofan, batare da Abee yakalleta ba yace "hau gado ki kwanta" Dawani irin sauri takalleshi tana zaro idanunta gain ko
E3 kallonta bayayi saima karatun dayake abinshi vasa dasauri tashare hawaven dasuka zubomata kasa hawa gadon tayi ta tsaya anan wajen dagowa Abee yayi suka hada idanu wani mugun kallo yamata batasan lokacin daya wuce da sauri hartana neman faduwa tahau gadon ba, jiye wayan tayi kusadashi sannan takoma chan karshen gadon tarufa da bargo tafashe da kuka sosai mara sauti ita batason kwana kusadashi wIh tsoronshi takeji idan yasake mata irin abinda yamata ranan fa, tun tana kuka zuciyanta na bugawa harta hakura da kukan wani bacci mai dadi yay awon gaba da ita tasauke ajiyan zuciya ahankali, juyowa Abee yayi yakalleta kafin ahankali varufe novel din dake hannunshi yaja drawer ya maida aciki, wayan yadauka daga inda ta ijiye yabude yana kallon game din datai downloading kafin ya girgixakai ace "children and silly stuff" jiye wayan yayi kan drawer sannan ahankali yasa hannunshi yakashe side lamp din dakin yay duhu addu'a yayi yashafa kafin ahankali yawani matsa kusada ita hannayenshi vadaura saman cikinta vadaura fuskanshi kan side na face nata ahankali yashiga juyoda ita.Duk WACCE TAKARANTA MINI LITTAFI
BATA BIYABA BAN YAFEMATA BA
DAGA DUNIYA HAR LAHIRA
Ahankali tajuyo freely tai facing nashi kaman ira take daman wani kalan shigewa jikinshi tayi cikin bacci tana sauke ijiyan zuciya, ajyan zuciya shima Abee yasauke kaman daman abinda yake jira kenan kankameta yay so tight yana feeling yanda take kamshin turare mai dadi, tunda yaje Dubai bai iya yayi bacci lafiyayye ba yarinyar nan kaman tamai magani juve juye kawai zaitayi agado feeling her absent so terribly, lumshe idanu yayi yana feeling duk wani abinda Allah yamata ajiki na diya mace ajikinshi but yay alkawari bazai mata komiba at least not tonight he wants her to be free with him and gets emotionally attached to him, he was so horny amman haka ya daure baiwani dauki lokaci ba bacci yay awon gaba dashi, kiran sallan asuba yatadashi daga bacci wuraren 4:15, ahankali yabude ido yamika hannu yana kunna side lamp yanda shida Lujain suka rungume juna zaka dauka za'a rabasu ne, ahankali yajaye jikinshi cikin bacci ta turobaki alamun bataso ya tashi girgiza kai yayi yana kallon bakinta yasauka daga gadon yana gyara mata bargon sannan yawuce bayi wanka yayi yafito daure da towel shiryawa yayi cikin wata fadan Jallabiya mai kyau yasa hula akanshi karasawa wajen gadon yayi for the first time dukowa yayi yakai hannunshi yashafa kumatunta masu bala'in taushe cikin bacci ta yunkura zata juya kamota yayi sai kawai yadagata hakan yasa tashiga bude idanunta daukanta yayi tsam dasauri takarasa bude idanunta bayi yabude yasata ciki dasauri tasauke kanta kasa tana shafa wuyanta kana gani kasan baccin bai isheta ba, dan
E3 murmushi yayi yajawo kofa yawuce yafita daga dakin yasauka kasa yafita masallaci.
.. |36
Alwala tayo tafito daga bayin dakinta tawuce salla tayi saida tagama tai azkar sannan ta tashi kaman yanda