Showing 147001 words to 148158 words out of 148158 words
tayi takai bakinta shikuma ya zauna kusada ita hakan yasa ahankali tadaura kanta akan kafadarshi takai hannunt kan cikinshi tarikeshi tanashan chocholate din ahankali shikuma Abee na kallonta kaman yau yafara ganinta sun dade ahaka sannan tajuyo takalleshi ahankali tace “dama inada ciki”? Shiru Abee yayi batare daya bata amsa ba, hawayen dasuka zubomata daga idanu ne tashare dasauri ahankali tace “that Man yabugamini kuje……” yatsanshi Abee yasa akan lips nata murya chan kasa yace “I know everything” ga mamakinshi ahankali Lujain tace “I lost my baby” kankameta Abee yayi yace “I will give u another one kikaji sauki” dasauri takalleshi childishly tace “da gaske?” Gyadamata kai yayi, dasauri tace “inason yara sosai” ahankali yace “inhar kina barina to sex you da kyau zakiyita samun yara” adan kunyace ta rufe fuskanta tana dan murmushi daidai ana knocking kofar da sallama hakan yasa Abee yatashi yace “shigo” bude kofan akayi Baba ne dasu Baffan ta adan kunyace Abee ya sunnar da kanshi kasa.
****
Around 4 na yamma Washegari aka sallameta, kowa na nan harsu Baba dabasu dade da zuwa dubata ba, Gwaggo tace “to muje natafi dake gida kika kara warkewa saiki koma gidan mijinki” atare daga Abee har Lujain din suka kalli Gwaggo, dauke kai Abee yayi dasauri sabida hada ido dayay da Hajiya datamai mugun kallo, kaman zatai kuka Lujain ba kunya ta makema Gwaggo kafada tace “ni bazani ba” duka dakin saida sukaji kunya, Gwaggo takama baki tace “ohh Allah kana gwadamini ikon ka! Lulu Allah nagode maka da jikan nan” cikeda kulewa Gwaggo tace “to ina zaki? Gidan Maman mijinki ko gidan mijin naki” dan juya idanunta Lujain tayi tadan kalli Abee dayay kaman baimasan ana maganan ba jaka yake kokarin dauka tace “ni ni…..” tadanyi shiru kafin tasauke kanta kasa tace “ni mijina zanbi” juyawa dasauri Abee yayi yafita daga dakin yana murmushi Musty yabiyoshi abaya shima rikeda wasu kayan yace “waikai magana kabama matarka tacine kajuyama da yar yarinya kwakwalwa bataji batagani saikai” murmushi Abee yayi yabude boot yana saka jakan sannan yakalli Musty cikeda isgilanci yadagamai gira yace “angaya maka ni na wasa ne” dan dariya Musty yayi yace “ai naga alama saisa ranan agabanmu kake kissing nata bako kunya” dauke kai Abee yayi tareda dan sosa kai, rufe boot din Musty yayi yace “koba komi I feel proud of myself I am the reason behind that night dakukai consummating marr……” kasa karasa maganan Musty yayi sabida wani kalan kallo da Abee yamai, Abee yace “what did you do Musty?” Dan sosakai Musty yayi yanadan murmushin keta yace “danaga kana neman tafka shirme karabu da fresh yarinya irin Lujain shine na karbo magani daga wajen Dr da dayasa kayi abin kagudu daga gida da sunan zuwa kaduna, gashinan yanzu just look at the both of you yanda kukeson juna I am so happy and proud of myself” mugun duka Abee yakaima Musty dasauri Musty ya doje yana gudu yana dariya, adan kunyace Abee yarufe boot na motan saikuma gently yakalli Musty dake dariya anatse yace “Mustafa” dasauri Musty ya kalleshi, ahankali Abee yace “thank you Musty for everything, thank you for always being there for me dudda I am suck a…..” anatse Abee yace “I don’t even know how to describe myself but thank you Musty for always checking out and in for me, Thank you for being you Musty, and idan akwai next life I want us to be friends again, hug” Abee yabudemai hannu, murmushi Musty yayi yazo jikin Abee irin runguman mazan nan sukayi kafin gently Abee yajamai kunne dan ihu Musty yayi ya fizge kanshi Abee yay dariya yace “that’s for wahalan da plan dinka yasa Baby na tayi” dariya Musty yayi yace “dan iska dukka susuce yaro yaji 19yrs” ahankali Abee yace “I love my chubby wife, you have no idea yanda nakeson Lujain, my heart my life and my everything lives for her” girgiza kai Musty yayi yace “sojoji bamu iyason matayen mu ba, let’s go jor lover boy kawai”.
A wheelchair aka gunguro Lujain aka fito da ita Abee sai kallonta yake shi kadai kokuma yamace shi kanshi baisan iyakan soyayyan dayakema Lujain ba, abayan motanshi yasata da kanshi sai murmushi takemai tana kokarin rikeshi yamata alamu da ido kartayi sabida su Baba, sallama Abee yamusu yashiga gaba yay tafiyanshi kowa yashiga motanshi yakama gabanshi.
Gidansu sukakai Abee yabude bayan mota yafito da ita, wannan karan daukanta yayi ahannu sai kallon fuskanshi take wani kalan special soyayyanshi ne taji azuciyanta tun bayan abinda yafarun nan batare daya kalleta ba Abee yana tafiya rikeda ita yace “why are you looking at me”? Murya chan kasa Lujain da kaman bazatayi magana ba tace “sabida ina sonka sosai” da sauri Abee yakalli fuskanta yana tsayawa, dan murmushi tayi zata boye fuskanta yace “kalleni” ahankali takalleshi murya chan kasa yace “I love you a lot My Baby” murmushi tamai sosai yace “muje saina miki wanka mai kyau kinaso namiki wanka?” Gyadamai kai tayi ahankali sama yayi da ita zuwa dakinshi zaunar da ita yayi kan gado bayan yasamata pillow abaya, agabanta yashiga cire kayan jikinshi yarage dagashi sai boxer wani kalan jin nauyin kallonshi ahaka tayi, dan dukowa yayi yasa hannunshi yazare mata hula ahankali, kafin ahankali cikeda dabara yacire mata rigan jikinta, lumshe idanunta tayida sauri tanajin wani kalan kunya dan ko shimi babu ajikinta balle bra, wani kalan ijiyan zuciya Abee yayi ganin boobs nata, batare daya tabasu ba yadauketa ahankali bayi yawuce da ita, lafiyayyen wanka yamusu daga ita harshi abayin da ruwa mai zafi sosai ya wanka mata gashinta, ko kadan har bataso yaraba jikinshi da nata, saida yagama tsaf yadaura towel a waist nashi yadaura mata wani dakuma karami akai sannan yadauketa yafito da ita dakin, wutan dakin yakashe dakin yay duhu but yana iya ganinta ahankali ya kwantarda ita kan gado shima ya kwanta gefenta, dawani kalan sauri tashige jikinshi, murya chan kasa Abee yace “Baby” ahankali tace “uhn” cirota yayi daga jikinshi yakalli fuskanta ahankali yace “naso nabarki kiji sauki but I want you so bad Lujain, do you want me too” gyadamai kai tayi dasauri tanakai bakinta saitin bakin Abee dan sosai take wani irin sonshi kaman zata cinyeshi, sabida ribs nata daba lafiya ahankali Abee yabita yay sexing nata da dukansu sunji bala’in dadinshi da kyar Abee yabarta komawa bayi yayi da ita yasake masu wanka yafito ya shiryata tsaf yasa tai magrib sanan shima yawuce yatafi masallaci.
*
Rayuwa continue like that yanda Lujain da Abee keson juna zaka dauka asiri aka musu, tuni akasa ranan bikin Kausar da Dr Khalil, akasama Hamza rana shima zai auri Kiyawa, su Samira ma dukansu ukun Baba zai aurar rana daya duk ansa musu rana while Lujain nafama da dan karamin cikinta da bata dade da samu ba.
Bayan 9 month tahaifi baby girl mai kama da Abee sak.
End!!
Kuskuren danayi cikin this book Allah ya yafemini.
Dearest Exclusive Members🥰
Thank you for reading this Novel.
I love you ❤️
MEENA VIP GROUP HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
+234 7014979567
WhatsApp ONLY