Showing 33001 words to 36000 words out of 57616 words

Chapter 12 - FAHIMAH Book 1 Complete pdf Writing by Takori kabara .txt

ba tare da ta shirya ba. Sai kawai Uwais ya ja ta jikinsa a hankali ya rungume ta tsam-tsam, kamar bai ji tambayar rainin hankalin data yi masa ba. Hausawa suka ce baki shi ke yanka wuya� yau ya yarda da wannan.
"Ki ba ni dama ta hanyar ba ni 'yan mintuna kalilan cikin mintocinki masu alfarma, I will show you� and I will teach you� the way you can caressed for your troublesome husband even with period..." .


Fahimah ta runtse ido tana jin sakonnin da Uwais ke aika mata na ratsa ta, cikin rawar murya tace "sai ka janye kalaman ka Ya Uwais.... sai ranar da ka daina goranta min kalar halitta ta, ina son kaina kamar yadda kake son kan ka, sai ranar da ka furta kana so na nima a matsayin matar ka in ba haka ba....".
"....In ba haka ba sai me?"
Ya tambaya cikin kankanuwar muryar data rage masa. Daga haka bai ba ta damar kara cewa komai ba, domin gabadaya ya sure ta zuwa gadonsu, gaba daya ya birkice mata har ta fara tantamar anya ba sake mata shi aka yi a garin Ikko ba, da wani mai tsananin kama da shi? Yaya zata zo da mutum kamar fir'auna a kwana daya ya koma mata Musa???
****


WASHEGARI
Daga Fahimah har Uwais sun kasa kallon juna after the incidence, the images of yesterday night, the glimse of the occurances, the gentle love making, the caresses of the mid-night, under the dim-light, wasu scenes ne da suka kasa bacewa daga idanu da zuciyar Uwais da Fahimah. Everything happened majestically in a dignified and inspiring way. Kamar yadda Uwais ya fada ne a baya, "an fidda raini tsakaninsa da Fahhimah", kowanne baki ya mutu, fiffika ta kare, babu wanda ke iya kallon kwayar idon dan uwansa.


Ko karin kumallo bai tsaya ya yi ba, idan ya tuna abubuwan da ya yi jiya, wai da wata mace ba Amrah ba, watan ma Fahimah din Ammi, wadda suka tashi gida daya ba irin tozarcin da bai mata ba, al'amarin da ko Amrah bata taba samun kamar sa ba, me ya sa ita wannan harkar ba ta san girma ba ne? Me ya sa ba ta san hakuri ba? Fahimah ta gama sanin sirrinsa da Amrah kadai ta sani, ta san abinda Amrah bata sani bama, me ya saura masa na yi mata fiffika? Ai kawai ya gode Allah ya gode wa Ammi Safeeyyah, ya samu mace daya da daya a cikin mata, wadda ta mallaki komai da yake so a diya mace, in ya ce komai yana nufin komai banda kalar fata.
Ga mamakin Fahimah yau karfe hudu na yamma ya dawo maimakon shidda. Ba'a tashi seminar din ba ya nemi excuse ya taho. Yana shigowa ya aje jakar computer sa ya fada toilet ya sakar wa kanshi shower mai sanyi karara. Tana zaune bisa sofa ta harde kafafun ta cikin kayatacciyar kwalliya ta lace cotton ya fito daure da towel da kuma wani karami a kansa yana tsane ruwan da ya jika sumarsa. Ya tsaya a kanta yana tambayar ta da sanyin murya,
"Kin ci abinci?�
A cikin muryar akwai wani irin concern da sauyin amo kamar ba ta Uwaisu ba. Kai ta daga masa ba tare da ta dago ta dube shi ba.
Ya ce, “Fah-himah, magana nake yiâ€?.
Kanta yana durkushe ta ki dubansa kamar yadda yake so, hawaye sun wanke mata fuska. Uwais ya kama hannayenta ya cira ta tsaye, nan ya gane ashe kuka ta ke yi.


“Akoke sarkin kuka you easily cry kamar karamar yarinya, yanzu kuma me aka yi miki?â€?
Fahimah da za ta iya da ta gaya ma Uwais cewa; tana kuka ne don rashin sanin takamaimai makomar rayuwarta in sun bar Ikko zuwa Kano. Sannan ta kasa gane a ajin da Uwais ya sanya ta. Daga jiya zuwa yau dai al'amuran sa masu ban mamaki ne da suka sa ta kasa gane inda yasa gaba. So ko rashinsa? Ta kasa ganewa. Idan babu so, abubuwan da ya yi a jiya ba su yi kama da na yaudara ba, sannan sun tsaya mata a rai sun hana ta sukuni tun safe, sun barta emotionally tortured.
Ga dukkan mamakin ta kamar Uwais na karanto zuciyarta. Domin murmushin da yake ta yi, tamkar yana gaya mata ne cewa,
“Ina hango abinda ke karkashin zuciyarkiâ€?.
Ya rage tsawo zuwa dai-dai nata, ya soma sumbatar ta softly. "Kin ga abinda ya dawo da ni, ya hana ni zaman seminar, (these luscious lips....)". Bai kara ba ta damar kowanne bahagon tunani ba sai nasa shi kadai; Uwais Shagari
Har magriba Uwais da Fahima ana murzar juna kamar ba gobe. Gabadaya wayoyinsa ya kashe su. Yau ko abincin dare ba su ci ba, tsabar idanunsu sun rufe da dokin juna. Duk da haka ya san limit dinsa, kuma ya kiyaye dokar Ubangiji bai tsallake boarder ba, don shi mutum ne mai kiyaye dokokin Ubangiji.
Washegari ya kama tahowar su gida Kano. Tun asubah sun hade komai nasu. Karfe tara za su tashi zuwa Kano, in ka gansu kamar wadanda aka yi wa duka duk ba su da kuzari.
A kan dalilin da kowannensu bai sani ba. Kamar ba sa son komawa Kano sam, ji suke kamar su dauwama a Ikko cikin wannan yanayin, Ikko ta bar musu tarihi mai wuyar mantawa, zai iya rantsuwa kwanaki biyun nan da ya yi tare da Fahimah, duk da mai gaba daya ba ta afku ba, ya fi jinsu a ransa da gangar jikinsa da ruhin sa fiye da sati biyun farko na amarcin sa da Amrah.
*****


KANO
Shigowarsu gida ya yi daidai da kecewa da aka yi da ruwan sama kamar da bakin kwarya. Da gudu-gudu suka karasa shigewa ciki, amma duk da haka ruwan ya taba su. Musamman Fahimah da ta tsaya fiddo jakunkuna. Tana shiga daki ta ji wani sururun sanyi na shigarta, tabbacin zazzabi ya shige ta sakamakon dukan ruwan saman.
Ta yi maza ta cire jikakkun kayan ta canza ta nemi rigar sanyi (sweater) ta saka mai kauri, ta shige cikin bargon ta mai tsananin laushi ta kudundune, hakoranta na karo da juna.


Bayan ruwan ya tsagaita Uwais ya fito falon, ya dauka zai taradda abinci ta shirya, amma sai ya ga wayam. Ya san gajiya ce ta hana ta, don haka ya koma ya dauko mukullin mota ya fita. Chicken Republic ya je ya yo musu takeaway na fried rice da kaza, sannan ya dawo.
A kan dining ya ajiye mata inda da ta fito za ta gani. Amma sai ya kasa wucewa dakinsa ba tare da ya duba ta ba ko tana son wani abu.
Nan ya hango ta dukunkune can karshen gado, hatta bargon da ta ke ciki karkarwa yake yi.
Da sauri ya janye bargon gaba daya, ya dube ta a tsorace.
“Are you alright?â€?
Murya can kasa ta ce, “Dukan ruwa ya sa min masassaraâ€?.
“Za ki iya takawa mu je a yi miki allura?â€?
Cikin azabar zazzabi ta ce, “Ba zan iya fita ba, in ka iya dai ka yi min kawaiâ€?.
“Ni likita ne da zan miki allura? C’mmon tashi mu je nan clinic na bayan muâ€?.
Reluctantly ta ce, “Ni fa ba zan iya takawa baâ€?.
“Then I will help you with thatâ€?. Ya ciccibo ta gaba daya daga gadon akan kafadunsa ya yi waje da ita kamar wanda ya dauki dan shekara biyar.


Ba zazzabi kadai ke damunta ba har da ciwon mara mai tsanani, ta dai ce zazzabi ne don ba za ta iya fada ba, kada ya fassara ta da wata manufa. Amma da suka zo tebirin likita dole ta runtse kunyar ta fada, likita ya tambaye ta da ma ta saba tana yi ne?
Ta ce, “Eh, in za ta yi al’ada tana yi sosai, amma yanzu ba ta san me ya kawo shi ba, don ta gama period din ma tun safe. Tana kallon-kallon tuhumar da Uwais ke mata irin na me ya sa ba ki fada min ba ni? Bayan kin san i'm patiently waiting for this?â€?
Dr. ya yi ‘yan rubuce-rubucensa ya ce da Uwais, “You can take care of that aboki, ba sai ta sha magani ba, da ganin ku an ga sabbin aure, your wife needs youâ€?..â€?.
Fahimah kamar ta rushe da kuka jin sharrin da likitan matan nan ke mata. Shi kuwa Uwais ban da murmushi ba abin da yake fuskarsa har wani annuri na musamman ta ke yi kamar Doctor Haladu ya yi masa albishir da abin da ya jima yana jira.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: “Na baro ta a gidaâ€?.


Ya dan fiddo ido a kanta cikin tuhuma, “So you want to me to spend my precious kobo on you? A wane dalili? Ko matata dana ke so ban taba saya wa waya ba zan saya miki?â€?
Haushi ya kama Fahimah, ta tsani wannan kwatantatan da yake da matar sa Amrah, mai nuna ta fi ta matsayi. Ai ba sai ya fada ba, ta dade da sanin wannan. Ita matar shige ce Amrah matar So. Kuma ita ba ta ce ya saya mata waya ba, balle ayi mata gorin so, tambaya ya yi kawai ta ba shi amsa shi ne ya zama abin cin zarafi?
“Bana bukatar ka saya min waya, Yaya Uwais, bana bukatar komai daga hannun ka". Ta fada a matukar gajarce.
Kura mata ido Uwais yayi kadan, yana iya jin little anger din dake cikin tune din muryar ta kadan, mai nuna maganar sa ta tunzura ta, duk da bata daga masa murya ba.
“In ma kina bukata ba dai ni Uwaisun ba, sai dai wani mai tsananin kama da ni. Bana kyauta sai ga wanda nake so, in kuma za mu yi deal ne, to mu yiâ€?.


“Deal?â€?


Fahimah ta fada a hankali da sigar tambaya. Cikin alamu na rashin fahimta. Don bata fahimci akan me yake magana ba sam.
“Yes! Deal!â€?
Uwais ya fada, yana matsowa gabanta cikin takunsa na kasaita majestically, hannayen sa duka biyu zube cikin aljihu.


“In ba ki Iphone dina, kiyi ta hira da Ammin ki, kin ga ni har uku gare ni, amma ba'a banza ba, ke kuma ki yi min tausa (become my messeuse) daga yau har mu koma, gabbaina duka ciwo suke, na dade ba ni tare da matata.... She left me stranded (abandoned, helpless) andâ€? Iâ€? want to be caressed (matata ta bar ni a gantale, kuma ina son kulawar maceâ€?)â€?.
Ya mika hannu ya kamo kafadun Fahima in a gentle way, kwayar idanun sa mai sheki na nuna bukatuwar miji zuwa ga matar sa (sexual urge). Saura kadan Fahimah ta saki fitsarin da da take ji tun a mota. Idan akwai abin da ya fi shock to Fahimah ta shige shi a daidai wannan lokacin.
Ta kasa gane me ke faruwa yau, "Ikko Ikon Allah kawai!" Ta ayyana a ranta. Ko me ke shirin afkuwa da rayuwar ta kuma? Da alama rayuwar ta dauki another giant direction. Uwais is touching her attractively wanda ke nuna he is attracted to her kamar yadda ya fada (he want to be carassed). To tun yaushe wannan sabon al'amarin kuma ya fara ginuwa a zuciyar sa? Wani tunani ne ya zo wa Fahimah.......a lokacin da Uwais ya kawo bakin shi dab da nata, da niyyar kai mata sumba�...
(Wato a rashin uwa za a yi uwar daki da ita) since his loving wife left him stranded� ita ga ta sarkin taimako, kwaryar da babu ta tsada, wadda da an kwankwasa ta za'a samu abinda ake so ko? Shine za'a fake da wani 'deal'. Ita da aka ce ba'a so, ba za'a taba so ba�.... dare da rana ana kara maimaita mata kalmar 'rashin son' don ma kada ta manta ta yaudari kanta, ita da aka ce mummuna ce, "Blacky" ko sunanta ba a iya fada, sabida bata kai matsayin mutum a idanun sa ba, amma wai jikinta ne za'a yi maneji da shi yau�.???
How dare Uwais wants her to believe these nonsense?


Da mugun sauri ta ja baya…tamkar ya dala mata wuta. Bayan ta doke hannayen sa daga kafadun ta. Uwais ya dan dube ta da mamaki, kwayan idanunsa sun kada har sun shige ciki. Tabbacin abinda yake fita bakin sa daga gangar jikin sa ne. Takawa ya yi a hankali ya sake binta, ta cira kafa za ta ranta da gudu, Uwais ya cafko hannayenta ta baya. Kallonta yake da reddish eyes dinsa cikin wata irin murya ya ce, “Are you fighting me? You better stay calm, in ba haka ba wahala za ki sha a hannu na, bani da compassion ko kankani a wannan fannin sai akasin sa. Ai na ce is a 'DEAL' so don’t worry I will pay for itâ€?.
Don haushi Fahimah ji ta yi kamar ta wanka masa mari, ta sake wanka masa ko ya bude munafukan idanun sosai daga lumshe sun da yake faman yi, ya gane da wadda yake tare, don da alama ya makance, da karfi ta ce,
“Sunana FAHIMAHâ€? I’m not AMRAH! Kuma ni ba karuwa bace da za'a biya a taba jikin taâ€?
Wata fizga Uwais ya yi mata zuwa sofa-bed, ya ce, “I knowâ€?..... i know u 're not Amrah.....ai taimako na ce ko? Itama Ammi ta turo ki don ki taimaka min ne. Kuma ba a kyauta ba, i will pay for everything.....â€?.
Daga haka ya kai bakinsa saman nata ya soma wani irin kissing din ta tun daga kolouwar ran sa ba tareda ya sani ba. Duk kokarin Fahimah ta kasa kwatar kanta a hannun Uwais, ya birkice mata gabadaya hungrily yake kissing din nata, it was like he is enjoying kokawar da suke yin, don sosai ya bada himma ga taya ta kokawar ko a jikin sa. Bakin ya samu a dai-dai yake ta sumbata yadda ransa yake so tamkar zai raba ta da luscious lips din nata. Da alama tun jiya yake kintata how soft and sweet it will be.
Fahima ba ta san ma’anar abin da ya ce ba, lokacin da yake mata magana cikin lallashi, amma ta fahimci ko ma mene ne ba cikin hankalinsa yake fada ba da ko kusa ba zai soma ba. Ba'a dauki wani dogon lokaci ba, ita kanta ta soma fita daga saiti balle shi da yake a kan network tun jiya dauriya kawai ya dinga yi don tsira da pride dinsa.
Har zuwa yau da ya fahimci pride din babu inda za kai shi gara kawai a fidda raini tsakanin shi da Fahimah, ta san cewa ba sai da so miji yake taba matarsa ba. Wannan al'amarin daban yake. It's a call of nature. A kuma duk lokacin da tayi kira bata san dai-dai da ba dai-dai ba. Ba kuma kowa ya janyo masa wannan rainin da zubar da kan ba yau sai Amrah.
Da ta yi zamanta dakin aurenta wata mace ma ta isa ta ganshi balle har ya nemi hakkinsa azo ana kokawa da shi kamar dan dambe? Matarsa caressing dinsa ta ke with so much affection kamar jariri, ba ta taba nuna gazawa ko gundura da bukatunsa ba.
Fahimah, ta ga cewa kokawarta, protest dinta da dan karfin da ya rage mata bai isa ya kwace ta hannun Uwais ba, idan kuma ta kyale shi za su aikata haramci domin jini bai dauke mata ba, amma da wane language za ta yi wa wannan mayunwacin Zakin magana ya saurare ta har ya gane abin da ta ke fadi? Da za ta iya cutar da Uwais cizonsa za ta yi, amma ina! Ko mintsininshi ba ta iyawa, kuma idan ta ce itama ba ta enjoying wadannan deep kisses na Uwais Shagari ta yi karya, ta kwana da yunwa. Dama ce ba ta so ya samu a kanta, dama irin wannan data kunshi dukan pride dinta na diya mace, tunda ba son ta yake ba; he just want to take advantage of her body and left her stranded shima kamar yadda matar sa ta Soyayya ta yi masa.
Tunanin hakan ne ya sa wani karfin zuciya ya zo wa Fahimah. Ta janye da karfi daga Uwais, sannan ta saki kuka mai tsuma rai. Ta durkushe a kan kafafunta fuskarta a tsakanin cinyoyinta. Kuka ta ke mai ratsa zuciya na tausayin kanta. Da tunanin duka wadannan sensual touches da Uwais ke mata ba ya sonta ko da kankani, yana yi ne domin ya taimaka wa kansa, su koma Kano ta ci gaba da zama a dakin mahaifiyar sa ya koma wajen matar da yake so su cigaba da rayuwar su ya manta da ita.
Sai ganin Uwais ta yi ya biyo ta ya durkusa, ya dora hannunsa bisa gwiwoyinta. Idanunsa kadai sun gaya mata ba asalin Uwais ba ne da ta sani, he’s in urge don haka ba Uwaisu ba ne sarkin izza, ba irin dadin bakin da bazata ji ba yanzu don ya samu abinda yake nema a wannan takaitaccen lokacin.
“Ki fahimce ni Fah-himah... (daga ji ko iya fadar sunan bai yi ba, yau ya fara koyon fade). Ina da damar in nemi hakan daga gare ki sabida yadda na biya sadakin Amrah, babu bambamci da yadda na biya naki, I didn’t say I love you balle kice karya nake ko na canza (doctrine) dina a kanki, just ki taimaka min yadda Allah ya taimake ki, komai ki ke so zan miki. I’m your husband even without love, abinda zaki duba kenan, wani irin mutum ne ni Fahimah mai wannan weakness din, bana iya zama haka tsawon lokaci, zan halaka.
Idan Amrah ta guji ladanta da aljannarta ke ki karba Fah-hima, na yi miki alkawarin daga miki kafa ki shige aljannah unquestionably. I promised it will not be hurting, just loving and romantic, Fah-himah, idan kin duba rashin kyautawa ta a gareki kin yi la'akari da ita kin hana ni, zan fita a daren nan zuwa inda zan biya kudi na a ba ni. Kada ki manta a Lagos muke ba a Kano ba, kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login