Showing 51001 words to 54000 words out of 68203 words
Chapter 18 - JARABTA 1 TO END Book Complete Document hausa novels by Maman Abdul Shakur--.txt
kayanta tagani agefe agoge hakan yasa taciro wani doguwar rigar atampa dasauran abubuwan dazata bukata ta rufe sip din sanan ta juyo ahankali tadan daga kai ta kalleshi yanda yake saukar da numfashi ahankali yasa takafe shi da ido anya tataba kallon Khaleel haka kuwa, Jan kafa tayi tadan matso jikin gadon kayanta data rike ta ijiye agefe tasa hannu taja bargon tadan lullube shi da kyau sanan tadau kayan tajuya tafita daga dakin adakin Ihsan ta shirya sanan tafito tasameta afalo atare suka karasa girkin.
Wuraren daya yatashi shima dan kiran sallan dayaji ne daurewa yay yamike ya shiga bayi wanka yasake yi sanan ya dauro alwala yafito ya shirya cikin dogon jean da sweater yawuce massallaci Koda yadawo Ihsan kadai yasamu afalo kallonshi tayi tace "har yanzu kan bai denaba kasha maganin kuwa Ya Khaleel wlh bakason shan magani? Bari nakawo ma abinci saikasha maganin ko" zama yay akan kujera yace "namiki booking
flight to Nigeria 10 nadare zaku tashi" murmushin dadi tayi sanna tawuce takawo mai breakfast dinshi kadan ya iya ci yature abincin yatashi daki yakara komawa ya kwanta batare dayasha paracetamol ba.
Kofa tabude ta shigo dakin ta tsaya atabakin kofa tana kallonshi dan taji lokacin da Ihsan kecemai yasha maganin, mayad da kofar tayi tarufe tazo kusa da gadon tadan rankwafo tana dan leken fuskarshi ganin ya lullube da bargo hada idon sukayi hakan yasa ta juyar dakai da sauri batare databar wajen ba ta tsaya tana wasa da yatsu, ajiyar zuciya yadan sauke yafito da hanunshi ya kamo nata zafin dataji yasa ta hayo gadon tana kallon fuskarshi murmushi yadan mata yace "kinyi kyau wife" Ya daura hanun nata akan kirjinshi yadan lumshe ido, dayar hanunta tadaura akanshi hakan yasa yadan bude ido yanda take kallonshi ne yasa ya janyota jikinshi ya kwantar da ita agefenshi ahankali yace "just headache I will be fine idan nai bacci tareda ke a kusa dani" murmushi yamata yadan rungumota jikinshi hakan yasa tai lamo tanajin yanda numfashin shi ke fita tun tana saurara har bacci itama yay gaba da ita.
Wuraren biyar da rabi Ihsan tazo ta kwankwasa musu kofan jinsu shiru gashi har anyi sallan la'asar shiya fara bude ido cikin bacci yace "come in" maganar shi ya farkar da ita hakan yasa tabude ido ta kallai suka hada ido, bude kofar da Ihsan tayi ta shigo yasa taji wani kunya yakamata tafara kokarin ya saketa dan ta tashi amma yaki, murmushi Ihsan tayi tace "Ya Khaleel shida saura fa niduk nakosa muje airport din saisa nazo natasheku" tabe baki yay yace "saima nahanaki tafiyar" dariya tai sanan tajuya tafita daga dakin ya juyo da kanshi ya kalleta yanda taketa mutsu mutsun ya saketa ta sauka, ahankali yace "muje kitayani yin wankan to, kinga yanzu am feeling much better dama dankin gudu jiyane kikasa ciwon kan dole ya kamani" dan murmushi tayi tareda boye fuskarta abayan hanunshi, dauke hanun yayi yadaura a bayanta hakan ya bayyanar da fuskarta yace "wai mesa kin cika kunya ne?" make mai kafada tayi hakan yasa yadan jawota kadan ya daura kanta akan kirjinshi yana shafa bayanta yace "inda ace Eesha na raye da hala ace ku yan biyune" dan dagokai tayi ta kallai hancinta ya lakata yace "zanbaki labarin ta wataran yanzu tashi muje muyi salla" tashi yayi yadago ta ya sauko da ita daga kan gado da sauri ta fizge hanunta ta shiga bayin ta rufo kofar ta dauro alwala ta fito tana nonnoke kai murmushi yay kawai ya shiga bayin shima.
Saida sukayi magrib sanan suka tafi airport din bayan sun biyata wani super market yasa tai shopping abinda takeso, koda zata tafi dan jirginsu yafara boarding ba karamin kuka Islam tayiba ta rungume Ihsan dan sosai taji tana sonta, daga musu hannu tayi ta tafi hakan yasa tafada jikin Khaleel tana kuka mara sauti da kyar ya lallasheta tai shiru sanan suka fito daga airport din suka taho gida.
Alwala duk sukayi shiya jasu Isha sanan yadan fita dan yayo musu take away. Koda yadawo bai sameta a dakinsu ba murmushi kawai yayi yawuce dakin Ihsan tana ganinshi ta tashi zaune dukta rude dan bata manta daren jiyaba, take away dayayo mata yabata sanan yafita daga dakin, budewa tayi taci shinkafar iya cinta sanan ta mayar ta rufe tasha ruwa tashiga bayi ta sake yin brush tafito ta kwanta abinta. Adaddafe yay nafila sabida wani sabon zazzabi da ciwon kai dayaji ya rufeshi.
Yunkurin amai dataji kaman amafarki yasa ta bude ido, hannu tadan mikar ta kunna wutar dakin tana kallon ko'ina takai dubanta ga agogom dake manne abangon dakin karfe uku da minti goma. kakarin aman data sakeji yasa ta mike tsaye da sauri kirjinta na bugawa tabude kofa tafita daga dakin, kanta ta daura akan kofar dakinshi adan rude tabude kofar ta shiga cikin dakin jin daga nan takejin karan, daidai lokacin ya bude kofar bathroom shima yafito adan duke ko tsakar dakin bai iya karasowa ba kawai taga ya zube akasa kaman ma ya suma ne, da gudu ta shigo dakin ta tsugunna a inda yake takai hannu arude ta taba goshin shi duka idanunshi alumshe suke ga jikinshi zafi sosai, arude tashiga jijjiga shi tana kuka, ganin ko motsi bayayi yasa ta tashi da gudu ta dauko wayarshi dake kan gadon budewa tayi hanunta na rawa number Dr Om ta Nemo a contact tai dailing number ringing biyu ya dauka "Hello Khaleel" bude baki tayi tana kokarin yin magana amma magana taki fitowa, wuyanta tashafa tana runtse idanu da karfi tana kokarin magana amma Ina takasa, sosai take kuka tana nuna Khaleel da dayan hanunta, daga ta dayan bangaren Om yace "Hello Khaleel kanajina kuwa, hello" iya karfinta take bude baki tana kokarin fitar da magana amma takasa saima wani irin zafi dataji makogwaranta nayi "Hello are you there, I guess d network is bad" katse wayar yayi hakan yasa ta jefar da wayar akan gado tana kuka jikinta har rawa yake dawowa inda yake tayi ta tsugunna tasa hannayen ta a kirjinshi tana jijjigashi sosai tana girgiza mai kai, tashi tayi da gudu ta shiga bayi ta debo ruwa a kofi tazo ta tsugunna ta yayyafamai amma ko motsi baiyiba, wani irin kuka tasake fashewa dashi tasa hannunta tana shafa wuyarta tana bude baki wani irin runtse idanu tayi sabida azaba tana nishi sosai "Ya'a'a'" tafada da wata irin murya, ahankali taga yadan bude ido dasuka kankance sukai jaa ya kalleta da sauri ta daura kanta akan kirjinshi jikinta har rawa yake sabida yanda take kuka, tashi tayi daga kirjin nashi ta taimaka mai ya zauna yajingina da bango yana kallonta da idanunshi dasuka xhanza launi, da dan gudu tafita daga dakin kitchen taje ta kunna ruwa a heater kettle nan da nan ya tafasa ta zuba a mug, tea ta hadamai mai kauri sosai ta dawo dakin ta ijiye agaban shi wajen drawer taje ta bude ledan magungunan ta tabude tana cicciro magungunan kwalin tana dubawa tana yarwa, paracetamol datagani ta dauko tadawo inda yake ta tsugunna tabaro guda biyu tasaka mai abaki yatsine fuska yay da sauri takai tea bakinshi hakan yasa yadan sha ya hadiye maganin, ahaka ta dinga bashi har yasha kusan Rabin kofin yadan mata murmushi kadan yace "am okay" sosai yaga tafashe da kuka tahau kan jikinshi ta shafa fuskarshi tareda mai alamun sorry da hannu, lumshe mata ido yay yabude hakan yasa ta rungume shi tsam tsam tareda sake fashewa da kuka, sunfi minti uku ahaka motsin dataji yanayi yasa ta ciro kanta daga kirjinshi ta kallai baki taga yana cijewa da sauri ta tashi daga jikinshi tareda kamamai hannu ta tadashi gado tasa yahau itakuma ta koma tadau mug din dayasha tea dashi tafita daga dakin takai kitchen sanan ta dawo dakin ta rufe kofar bayin daya bari abude, ahankali yake binta da kallo dayar pingilar rigar baccin dake jikinta. Kashe wutar dakin tayi sanan tadawo kan gadon itama tahau ta shige jikinshi sosai ta rungumoshi tasa hanunta tanata shafamai bata irin yanda akema yaro da baida lafiya dan hanun kuma tana goge hawayen dasuka kasa dena zuba dan wani iri taji tanaji mutumin dayake ta kula da ita ashe baida lpy kasa dena kukan tayi sai share hawayen take da bayan hannu hanunshi taji akan samar fuskarta ya share mata hawayen sanan ya rungumeta tareda matseta ba takawo komiba dan tazaci ciwon ne kesashi haka, ahankali yakai hanunshi bayan rigarta yadaura akan igiyar da ake kulle bayan rigan dashi ya warware.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
65 & 66
Bakinshi yakai saitin kunenta da kyar yace "Islaam I wanna make u mine" yana fadin haka yahade bakinshi da nata wani irin hot kiss yake bata yasa hannu yacire yar rigar yayar ya shiga wasanni da kowani sassa da bangare na jikinta kukan datake yi yasa yafara lashe hawayen yahade bakinshi da nata, tun tana mutsu mutsu harta gaji ta cigaba da karban zazzafan sakonnin dayake bata addu'oin dayafara karantowa yasa tafara kokarin tureshi da karfi da kyar hartana wani irin runtse ido da cijewa tace "ya'aaa Khal" takasa karashe kiran sunan nashi sabida yanda take shafa wuyanta dataji yana mata zafi, ahankali ya daga kai da idanunshi dasuka kankance cike da mamaki yace "maimaita abinda kikace?" har wani irin runtse ido take tace "ya'aa'a Khaleel" wani irin farin ciki yaji ya lullube shi duddu maganan na breaking yace "maimaita kuma inji wife" sake dagewa tai tace "ya'aaa Khal.. Khaleel" wani irin rungumeta yay cikeda farin ciki yace "Alhamdulillah" murmushi tamai tana kokarin kwance kanta dan ba karamin faduwa kirjinta keyiba kara jawota jikinshi yayi yana mata wani irin kallo yace "ko ki natsu kokuma nai abinda nai niyyar yi" da sauri ta kwantar da kan nata akan kirjinshi tareda lumshe ido jikinta na rawa haka ya dinga shafa bayanta har yaji takara nauyi numfashin ta na fita ahankali. Kasa bacci yay sabida farin ciki ahankali ya kwantar da ita akan gadon yana shafa kanta yay kusan minti biyu yana kallonta sanan yatashi ya sauka daga gadon, kanshi yadan dafe ya lumshe ido sanan ya bude tareda cije baki yawuce ya shiga bayi.
Yakai kusan minti ashirin abayin sanan yafito daure da towel yana kallon innocent face dinta akan gado, gaban wardrobe yaje yasaka singlet da jallabiya fara sanan yadawo ya shimfida dadduma rakatanil fajiri yayi sanan yataso yadawo kan gadon kumatun ta yaja dadan karfi hakan yasa ta yatsine fuska kaman zatai kuka ta turomai baki batare data bude idoba dan kunyan shi takeji sosai, dan dariya yayi yaja hancinta yace "tashi kije kiyi wanka kiyi salla zan tafi massallaci ne koso kike namiki dakaina?" da sauri ta girgiza mai kai batare data bude idoba ta nunamai kofa sanan ta turashi tana turo baki dariya yayi yatashi yafita daga dakin.
Bayan ya idar da salla yay azkar sanan yafito daga masallacin number Om yay dailing Om dake office dinshi a hospital ya dauka yace "Hello Khaleel ka kirani dazu banajin mekake cewa" da sauri Khaleel yace "bar wanan maganan I have good news, yautai magana but is not dat clear haka amma takira sunana harsau biyu" "wow, dama I was expecting dis new dats very great" "nakawo ta anjima kaduba ta?" "kabari gobe kuzo dan dasafen nan zan koma gida yau a hospital na kwana" murmushi yayi yace "okay thank you Om, regards to the family" katse wayar ya kalli sararin sama yanda garin yay blue blue asuba gawani sanyi dake ratsa shi ahankali yace "Alhamdulillah" wani irin farin ciki yake da fara maganan Islam, murmushi yayi yawuce gida.
Da sallama ya shiga gidan dan gari haryadan yi haske, da sallama ya shiga dakin nasu agyare yaga gadon kaman ba akai suka kwana ba hakan ba karamin dadi yamai ba, karan ruwan dayaji abayi yasa yagane tana ciki gaban wardrobe yaje ya cire jallabiyar yay hanging dinta akan hanger yanadan yatsine fuska jin kanshi nadan sarawa kadan kadan, kamshin sabulu dayaji yasa ya maida kofar wardrobe din ya rufe yakalli kofar bayin tsaye take agaban kofar bathroom din tana wani jajjan dan farin towel din daya tsayamata a iya cinya, turo baki tayi ganin yanda yake kallonta ta koma tabayan kofar ta leko da kanta tanadan hararan shi, zama yay akan gado yana kokarin cire singlet din jikinshi kaman bashi yagama kallonta ba yace "aiko saidai ki kwana abayin nan Madam" yarfe hannu tayi kaman zatai kuka yana kallonta ta wutsiyar ido yay dan murmushi abinshi, ahankali tafito daga dakin tana sanda dan so take ta dauko hijabin ta datai salla ta ninke ta daura akan stool din gaban mirror, da sauri tai grabbing hijab din tana kokarin warwarewa tasa ya fizge hijabin ya ijiye yana mata dariya yace "wlh baki isaba" turomai baki tayi ya nuna kanshi yace "ni kikema haka" daga kai tayi alamun eh, yatsar shi yasaka abaki yadan ciza sanan yafito dashi yace "okay u ask for it" daukanta yay chak ya jefata akan gado da sauri ta yunkuro zata tashi ya hayo gadon raurau tai da fuska ahankali tace "sor'ry" yanda tai motsi da bakin ya tsaya yana kallo ga lips din sunyi pinkish dasu, yabi wuyarta da bakin kitson ta dake diddiga da ruwa da kallo, yanda taga idanunshi sun soma chanza launine yasa ta mike tsaye da sauri zata tashi fizgo towel din yayi hakan yasa towel din faduwa akasa wani irin ihu tafasa da ya kusa kashemai dodon kunne ta shige jikinshi ta kanannade shi tareda sa tafukan hanunta tana rufemai fuska tana kuka sosai, shi dariya ma tabashi, hannunshi yakai yacire nata daga kan fuskarshi hakan yasa tasake mayarwa tana wani irin bobboyewa ajikinshi, hanun nata yakamo yahada yarike yana kallon fuskarta wani irin rawa jikinta yafara, ahankali ya sanya hanunshi yashafa saman kan idanunta hakan yasa ta lumshe ido jikinta na rawa ya kwantar da ita akan gado tareda daura kanta kan tattausan filon dake wajen, hanunta tamika tana kokarin taja bargon tarufe jikinta taji ya rike hanun ya ijiye agefe, anatse ya rankwafo da kanshi daidai saitin fuskarta dawani irin murya mai ratsa kofofin zuciya yace "open ur eyes" girgiza mai kai tayi jikinta narawa, ahankali ya saukar da lips dinshi asaman goshin ta ya sumbaci goshin saida taji wani irin hakan yasa tai yunkurin juyar da fuskarta amma baibata damar hakan ba saima gangaro wa dayayi danshin lips dinshi nabin tundaga goshin ta har zuwa kan hancinta yakara sakin mata wani kiss din, dadan dade a wajen yana sauraron yanda numfashi ke fita ta hancin ta sanan yasake gangaro wa yadaura lips dinshi akan nata wani dan nishi tasaki "ahhh" sabida yanda taji, sosai yake kissing lips dinta hanunshi akan cikinta yana shashafawa yana gangarowa sama mutsu mutsu tafara yi jin yana neman kamo kirjinta, hakan yasa ya danneta, sosai ya shiga wani iri zazzafan wasanni da ita dake neman shidar da ita, saida ya tabbatar ya karar da dan kuzari da karfin fada da mutsu mutsu datake dashi sanan yafara karanto addu'o'i ya maida Islam tashi.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
67 & 68
🇳🇬
Da sallama Farida ta shigo falon Abba ta zauna tareda dukar da kai kasa, Jaridar dake hanunshi ya ijiye agefe ya dago kai yana karemata kallo idan kaga yanda ta rame kaman mai wani ciwo, tai wani irin yaushi, wani irin tausayin tane ya shigi Abba amma hakan bai hanashi daure fuska ba ya kalleta tareda gyara murya yace "ina jinki" dago kai tayi ta kalli Abban ahankali tace "Abba dan girman Allah ka karamin lokaci wlh banda kowa har yanzu ne Abba, dan Allah" takarashe maganan kaman zatai kuka hakan yasa Abba ya kasa dauke idonshi daga kanta da hannu yamata alamun tazo hakan yasa taje gabanshi ta zauna duktai wani iri da ita ya kafeta da ido, hanunta har rawa yake ta daura akan kafarshi tawani irin fashe da kuka tace "Abba wlh na tuba na mugun yin nadaman abinda nama Islam, babu randa zanyi salla da bazan nema mata addu'a samin lpy ba, Abba dan Allah kadena fushin nan dani dan Allah kayakuri kayafemin ka kiramin Islam na rokesu suma" ta kife kanta akafarshi tana kuka hanun Abba dataji akanta yasa ta dago fuskarta ta kalleshi, share mata hawayen yayi dadan murmushi akan fuskarshi yace "nadade da yafe miki Farida komi yawuce" murmushi sosai tayi ta goge kwallar tace "nagode Abba" kanta Abba yasake shafawa yace "inaso kifadi mini gaskiya meke damunki maisa kika rame haka Farida, kar wani ciwon yazo ya kamaki, meke cinki araine" wani sabon kukanne yazo mata dukda yanda taso ta danne kasawa tayi tafashe da kuka sosai da kyar tai shiru Abba yace "inajin ki" wasu zafafan kwalla ta goge ahankali tace "Khaleel, Abba narasa ya zanyi nakasa cire sonshi azuciyana, nina rasa wanan wani irin sone, narasa yanda zanyi da raina, Abba please help me wlh zuciyata har wani zafi take kamar garwashi" sosai Abba yaji tabashi tausayi ya gyara zama yace "inaso kiyi azumi koda uku ne sanan kullum zan dinga tadaki da daddare kidinga kiyamul laili ki roki Allah yabaki ikon cin wanan jarabawan, haka Allah yake abinshi yakan jarabce ka da komi yaga yaya zakayi, so kidage kici wanan jarabawan karki biyema zuciyar ki ta kaiki ga halaka, kikoma ga Allah sai kiga Allah yassare miki matsala dake damunki, bari nabaki labarin Khaleel dinan kiji sabida kingane cewa auren nan nashi da Islam Allah ne kawai yahada, robone atsakanin su saisama har yazo garin nan suka hadu har sukai aure" nan ya gyara zama yabama Farida labarin Khaleel tiryan tiryan yanda su Abba suka bashi, ba karamin mamaki Farida taiba, bakin da Abba yay yasa tafito daga dakin jikinta duk asake.
Da kyar ya iya controlling kanshi yabarta ganin yanda take numfashi kaman zata shide dama bawani lafiyan kirki gareta ba yakoma gefenta ya kwanta yana kallon fuskarta da hawaye kebi ta gefen ido tana wani irin saukar da ijiyan zuciya, da kyar ya iya daga hannu ya lalubo hanunta yakama yarike gam yadan runtse ido danbai masan mezaice mataba, hanun yajawo yadaura akan bakinshi yadan sakin mata light kiss akai sanan ya mayar ya ijiye,