Showing 54001 words to 57000 words out of 68203 words

Chapter 19 - JARABTA 1 TO END Book Complete Document hausa novels by Maman Abdul Shakur--.txt

M Shakur   

29 Dec 2024

8278

sakkowa daga kan gadon yayi hakan yasa ta kara runtse idanunta, dan murmushi yayi yawuce bayi yahada mata ruwa mai zafi sosai yafito hanunta yarike zai tado da ita yace "zomuje kiyi wanka Baby" fizge hanun tayi cikin kuka tamake mai kafada batare data kallai ba tace "uhm 'uhh" dan rankwafo wa yay yace "u will feel better" kara makemai kafadar tayi tana kuka abinta, hannu yakai zai tabata ta tureshi tana turo baki ta tashi zaune da kyar tana rurrufe jikinta da bargon tana kukan banza batare data kallai ba, ahankali ta saukar da kafafunta kasa tai jimm, jikin gadon ta dafa ta mike tsaye da kyar tana faman kakkare jikinta da uban bargon dataja, dan murmushi yayi yay folding hanunshi yana kallonta, wani irin kuka take rerawa mai kama da waka takara kamo bargon tana tattarewa sabida yanda yabazu akasa sanan tafara kokarin daga kafanta dan tai tafiya wani azaba dataji yasa tasake kara karfin kukan ta ta kankame bargon da hannu daya dayan hanun kuma tana yarfewa, tashi yay yazo gabanta yanadan murmushi yakai hannu zai riketa ta bugemai hannun tana kuka takuma ki yarda su hada ido, kara kai hanun yayi zai tabata takuma bige hannun hakan yasa yay folding hanun akirjin yana mata wani irin kallo yace "okay dannama kyaleki kikemin tsiwa angaya miki nakoshi ne" kaman daga sama yaji tafado jikinshi tawani kamkame shi tana kukan da nidai nakira na banza 😂 sakin hanun yayi ya rungumota da kyau yana patting bayanta yakai kanshi saitin kunenta dawata irin murya yace "is okay am sorry kinji, da zafi ko?" gyada mai kai tayi tana kara gyara kwanciyar kanta akan kirjinshi, dan murmushi yayi yace "sorry to, muje kiyi wanka kici abinci u will be fine kinga sha biyu tayi" cirota yayi daga kirjinshi tareda manna mata light kiss a lips sanan yawani dauketa kaman jaririya sukai bayi.
[7/1, 2:02 PM] Maman Jedda: *JARABTA*




Maman Abd Shakur


69 & 70


Da taimakon shi tai wanka ta tsarkake kanta sanan yanado ta a bathrobe yafito da ita sai wani murmushi yake ya zaunar da ita abakin gado, yar doguwar riga maidan kauri yaciro mata sabida sanyi sanan yakawo mata mai ya shafa mata yadau rigar zaisa mata ta fizge tana turo baki murmushi kawai yayi yajuya yafita daga dakin, kitchen ya shiga yadauko egg yasoya mata dan abinda kadai ya iya kenan aduka girki sanan yahada mata tea yadau bread dukya jera akan tray din yakoma dakin, shi yadinga bata tanaci harsaida ta sanye tea sanan ta kauda kai, magungunan ta ya dauko mata da paracetamol yabata tasha sanan ya zauna gefenta ya rike mata hannu gam yana kallonta dan dago kai tayi kadan ta kallai zata kawad dakai yasa hannu yajuyota yana murmushi yace "thank you Islam" kunya sosai yabata hakan yasa ta boye kanta ajikinshi kwantar da ita yayi yace "bari naje nai wanka nima" yawuce bayi hakan yasa ta gyara kwanciya ta lumshe ido tana tunanin su Abba da Farida ahaka bacci yay gaba da ita. Ranan gabaki daya haka yawuni yana kulla da ita duk idan zatai wanka saiyasa takara shiga ruwan zafi.


Washegari bata wani tashi da zazzabi ba shiya taimaka mata ta shirya cikin doguwar riga baka tai gayu kaman irin larabawan nan sai kallonta yake kaman zai hadiyeta hakan yasa ya jawota jikinshi ya rungumeta sosai sanna ya rike mata hannu suka fita daga gidan bayan ya kulle gidan hospital suka tafi inda Dr Om ya dubata he was so happy da yanda tai maganan yace musu ai tariga da ta warke zama su iya tafiya basai sun kara dawowa ba unless akwai any complication. Khaleel ya kasa daina murmushi nan yama Om godiya suka fito wani hadadden saloon ya kaita yana rike da hanunta suka shiga da sauri turawan suka tarbesu suna musu sannu da zuwa zama yayi akan wani kujera sanan yace "a kwance mata kitso a gyara mata gashin kar amata wani kitso" zaunar da ita sukayi akan kujeran gaban madubi suna kwance kitson duk idan zata dago kai ta kalli mirror sai sun hada ido hakan yasa ta murguda mai baki ya nuna kanshi ta madubin irin ni? Takara murguda mai tareda gyada kai murmushi yayi ya mata kwafa tamai fari da ido baki yadan bude yana kallonta kafin ya dauke kai ya jawo Jaridar dake nan tsakiyar dakin kan center table ya bude zai karanta yakara dago kai ya kalli fuskarta ta madubi gwalo tamai hakan yasa yay maza ya maida kanshi kan Jaridar yana murmushi kasa kasa.
Kusan 3 hours ya dauke su gama tsifan da wanke gashi da gyara shi danhar stretching gashin saida akai mata gashin yakara tsawo saiwani kyalli yake sanan suka juyomai da ita sukace "sir yamaka haka kokuma akara wani abu?" dagokai yayi tareda rufe jaridar hanun nashi yana kallonta yanda gashin ya bazu a bayanta dan basuyi mata pakin ba, ba karamin kyau tamai ba ya kalli baturiyar yace "is fine amma kimin parking gashin sanan kima bakin gashin coils, nafison hakan" dariya baturiyar tayi sosai ta kalli Islam tace "wanan mijin naki yama fiki sanin abinda zai miki kyau" yanda yafada hakan ko tayi aiko ba karamin kyau hakan yamataba sanan Matar tasake juyo da ita tace "Ya yanzu?" dago kai yayi ya kalleta tawani turomai baki wayar hanunshi ya maida aljihun gaban riga sanan yama Matar alamun perfect 👌 da hannu, tashi Islam tayi daga kan kujeran ahankali dan duk ta gaji da zaman adan hankali tai tafiya jin zafi zafi akasan har zuwa inda yake yana kokarin bude wallet dinshi ahankali yace "muje gida saiki shiga ruwan zafi zai dena miki zafin gabaki daya" gyadamai kai tayi yaciro kudi dayawa yabama Matar aiko ba karamin dadi tajiba tace "musu come back soon" suka fito mota suka shiga ta daura kanta akan kafadar shi sabida yanda tagaji gyara mata kwanciyar yayi gabaki daya ajikinshi nan nan da nan bacci yay gaba da ita, sai Wuraren 6:50 suka kai gida sabida yanda dan holdup yakamasu ahanya.
Ahankali yay tapping fuskarta hakan yasa tabude ido ta kallai kofa yabude mata tafita sanan shima yafito ya sallami mai motar yabude musu kofa suka shiga gidan, zata wuce daki ya kamo hanunta ya matseta ajikin bango yana mata wani irin kallo "wakike ma gwalo and all sort of things dazu?" dan turo baki tayi kafin tasaki bakin da sauri tace "sorry" girgiza kai yayi yace "inaa naki saina.. " bakinta yakama ya shiga kissing dinta kaman zai cinye bakin jin tsayuwa na neman gagararta tafara kokarin silalewa kasa ya rikota ya zaunar akan kujera batare daya saki bakinba kiran sallan da aka kirane yasa ya saketa yana kallonta da idanunshi dasuka dan chanza launi yace "jekiyi wanka kiyi salla bari natafi massallaci" tashi yayi yawuce yafita tadade zaune daga baya ta tashi duk jikinta yay tsami ga zafi zafi datake ji, bayi ta shiga tahada ruwa mai zafi sosai tashiga sanan tai wanka tafito tai salla.
Bayan sallan Isha ya shigo gidan da takeaway yatasa ta agaba taci abincin da kyar ya dauko magani yabata tasha, wayarshi ce tai ringing ya dauka ya kalleta tareda nuna mata wayar yace "Abba ne and is video call" da sauri ta dawo kusa dashi, ganin dan shimi ne ajikinta yasa ya nuna mata hijabi tasaka sanan yay picking call din Abba ne da duka yayin ta Ya Abdallah Ibrahim harda Sameer auta bakaramin dadi taji data gansu ba tanata murna suma sai murnan fara maganan ta suke sunamata ya karfin jiki tace "Alhamdulillah taji sauki, Abba yamusu addu'a sosai suka amsa da Ameen ahankali tace "Abba ina Faree?" janye fuskar shi Khaleel yay daga wayar yana mata wani irin kallo, bama ta lura dashi ba sabida yanda take kallon wayar Abba "yace gatanan itama dukta damu zatai magana dake" Bama Farida dake gefe wayar yayi hakan ya bayyanar da fuskar Farida, hannu Islam tasa abaki jin kuka yazo mata ganin yanda Farida ta chanza ahankali tace "Faree wat happen to you like this? Innalillahi bakida lpy ne?" murmushi Farida tayi with so much regret yar uwarta data damu da ita hakane ta cutar sabida namiji da kyar ta iya girgiza kai sabida kukan dayazo mata ahankali tace "Islam dan girman Allah kiyafe mini na cutar dake sosai, wlh wlh dis time dagaske nake natuba Islam natuba, dan Allah kiyafe min bazan sake abinda nayiba" takarashe maganan tana kuka sosai itama Islam din kuka tafashe dashi ta sauko daga kan gadon ta zauna akasa tana kuka da kyar tace "Faree nima am sorry, wlh bakimin komi ba, I understand your actions, nadade dayafe miki u are my only sister ke kadai gareni I can do anything for you, tell me bakida lpy ne meya sameki kika rame haka?" girgiza mata kai Farida tayi tareda goge kwallan dake zuba tace "bakomi kawai zafi zuciyata kemin ne koda yaushe amma ko ciwon kai banayi" sosai Islam ta fashe da kuka tace "sorry Faree" kasa daure yanda take kuka yayi hakan yasa ya sakko kasan yazo kusa da ita ya zauna tareda daura hanunshi akan kanta ya kwanto dakan nata kirjinshi yana bubbuga bayanta kokarin tureshi takeyi sabida yanda Farida ke kallonsu amma shiko fuskar wayar baima kalla ba danko fuskarta bayason gani, tarin dasuka ji Farida nayi sosai yasa tajuya ta kalli wayar sosai Farida ke wani irin tari Islam tace "sorry are you ok, kisha ruwa" dan murmushi tayi tana kokarin hadiye tarin takai hannu bakinta jini tagani da sauri Islam da kaman idanunta zasu shiga wayar tace "Faree blood, tarin jini kike?" hannu taga Farida ta daura akan kirjinta tana wani irin tari tana kallon fuskar Khaleel dahar lokacin baima kalli screen dinba hasalima lumshe ido yayi tareda jingina da gado yakai hanunshi cikin hijabinta yana wasa da jelar gashin ta, sosai Farida ke tari jini nabin bakinta takama zuciyar ta da hannu daya tana kallonshi har lokacin, Islam tace "Faridaa, Abba" ta kwalama su Abba datake jin hayaniyan su kira, da sauri su Abba da Ya Abdallah suka zo wajen daidai ta lumshe ido ahankali tace "M.. K" banbare wayar Abba yayi daga hanunta ya kalli Islam yace "bari mu kaita asibiti, Allah kara sauki Islam" katse wayar yayi Islam tafashe da kuka sosai sai a lokacin yabude idonshi ya kalleta bakaramin cin ranshi kukan nata yakeba yacire mata hijabi ya ijiye hanunshi yakai saman kan idonta yana share hawayen datake yi yajawota zai rungume cikin kuka ta turemai hannun tace "bakaji yar uwata bata da lafiya bane" dan bude ido yayi ya kalleta da kyau sanan yace "to ai naji Abba yace zaikaita hospital ko" kara fashewa tayi da kuka ta tashi taje gaban wardrobe tana ciro kayanta tace "ni wlh nigeria zamu koma yanzu nan Farida batada lpy I need to be with her" "babu inda zamu" yafada cikin kakkausar murya yana kokarin cire rigar jikinshi da sauri tadawo gabanshi ta kalleshi tace "sabida ba kanwar kabace ko?" wani irin kallo yamata sanan yace "yes" kan gado yahau yaja bargo abinshi tareda lumshe ido bakaramin ciwo maganan yamata ba tsugunnawa tayi ta dinga kuka akasan wajen takai kusan minti biyar sanan ta tashi bargon daya rufa dashi ta yayemai ta jefar hakan yasa yabude ido ya kalleta, daure fuska tayi ta tsayar da kukan datake tace "wlh bazakayi baccin ba bayan kaine sanadin ciwon nan datakeyi, is all ur fault, Kaine kasamata wanan ciwon am sure ciwon zuciya ne yakamata, tunda nahadu dakai matsaloli keta faruwa dani, tunda nahadu dakai farin cikina yaragu, karabani da my only sister, is because of you yar uwata takusa kasheni, ta tsaneni, taso kashe kanta sabida kai, ni bana sonka Farida ke sonka, ka sakeni dan Allah ka aureta karta mutu da ciwon zuciya, are you dat wicked dabaza sota Koda sau daya bane? Karka kashemin yar uwa, kasaken... " kasa karashe maganan tayi sabida wani irin mugun mari daya dauketa dashi.
[7/1, 2:02 PM] Maman Jedda: *JARABTA*




Maman Abd Shakur


71 & 72


Dafe kuncinta tayi tana shafawa, jikinta har wani irin barbar yake sabida yanda taga fuskar shi bata taba ganinshi hakaba, nuna ta yay da yatsa cike da bacin rai, dawa ta irin kakausar murya yace "ni kike gayama magana haka akan wacce ta kusan kaiki lahira? Ni kike ma rashin kunya?" kasa magana tayi saima jada baya da tafara yi tana kuka sabida yanda taga idonshi ba karamin tsoron shi taji ya shige ta ba, wani irin kallo yamata abubuwan data fadin mai yana yawo akanshi juyawa yay yafita daga dakin tareda bugo kofar sabida tsabagen yanda ranshi yabaci.
Zubewa tayi a wurin tafashe da kuka sosai tafi hour daya tana kuka daga baya bacci yay gaba da ita anan kasan.


Dakin Ihsan ya shiga ya zauna tareda dafa kanshi yafi minti biyar ahaka dan rashin yay bala'in baci da kyar ya mike tsaye tareda fuzar da iska yawuce ya shiga bayi ya dauro alwala yadawo dakin yasaka jallabiyar shi daya dauko ya kabbarta salla.


Ahankali take bude idonta ganin gari yay haske yasa ta mike tsaye da dan sauri, cije baki tadanyi sabida zafin dataji ta bude kofar bayi ta shiga brush tafara yi sanan ta gasa kanta tai wanka ta dauro alwala tadan lumshe ido sabida yanda taji kanta namata ciwo, towel ta daura tabude bayin tafito hada ido sukayi yana sanye da jersey ya zauna abakin gado yana daure igiyan sport shoe din kafarshi, kallo daya yamata ya dauke kai tareda cigaba da abinda yakeyi kasa karasowa cikin dakin tayi ta tsaya a wurin tana wasa da yatsun ta wani irin shakkar shi taji tanayi karan fesa turare dataji yasa tadaga kai tadan kalleshi yana tsaye gaban mirror yana fesa turare ahankali tace "ina kwana" ijiye turaren yayi bayan yagama fesawa yajuya zai fita daga dakin batare daya kalleta ba yace "kintashi lpy" baijira mezata ceba yabude kofa yafita daga dakin, kofan tabi da kallo yanda yabuga kofar har cikin ranta saida taji ta runtse ido, wani irin kuka ne taji yazo mata tafara kukan da kyar ta shiru tawuce wardrobe taciro wata simple doguwar riga ta saka tadau hijabi tasa tai salla, ta dade zaune tana azkar daga baya tamike ta cire hijabi ta ijiye jin tanajin yunwa sosai. Dakin tafara gyarawa tass tafashe ko ina da turaren daki sanan ta shiga dakin Ihsan din nanma ta gyreshi tass sanan tawuce falo ta gyara dudda babu wani datti ta shiga kitchen din, shiru tayi tana kallon ko ina wani irin kuka ne taji yazo mata, Indomie da tagani kawai ta iya dauka da kwai daya ta dafa ta juye adan karamin plate tadau fork tawuce dakinsu tadan ci dan jitayi batada wani karfin cin abincin, magungunan ta dake gaban mirror tagani wani kuka takara ji yazo mata inda yana nan dashi zai bata da kyar ta mike tsaye ta dauko su tasha tahada da paracetamol duk tasha tafito da kwanon tazo ta ijiye ta kwanta akan doguwar kujera tana kallon TV ahaka bacci yay gaba ita. Wuraren 2 ya shigo gidan na rana ya dade tsaye afalo yana kallonta karfin yawuce ciki yayo wanka ya fito daure da towel ya zauna akan kujera yaja laptop dinshi booking flight yamusu dazai tashi gobe dan shima jitayi duk ya gaji da garin gwara ya koma Abuja kawai yafara aikin shi, karfe 11 nadare jirgin nasu zai tashi gobe mayar da laptop din yayi yarufe ya dauko mai ya shafa sanan yadau kayan dazaisa yafita daga dakin yakoma dakin Ihsan yay kwanciyar shi.


Karan dataji yasa ta bude ido ahankali tana karema falon kallo, a kitchen ta ganshi tsaye yana kokarin daukan heater kettle yana sanye da farar singlet dayar 3 quarter kafarshi cikin slippers, tashi tayi daga kujeran tazo wajen kitchen din yanajin ta amma yaki kallonta hanunta yaji ta daura kan nashi cikin sanyin murya tana kokarin karban kettle din tace "kawo nasama, mekake so nama?" batare daya kalli fuskarta ba yasa dayar hanunshi yacire hanunta dake kan nashi ya bude tap yatara kettle din yana diban ruwan, saida ya dibi daidai wanda yakeso sanan ya kashe tap din yarufe kettle din yajona shi da igiyar shi, dan juyowa yay ya kalleta yace "i can manage" ta gefenta yazo zai wuce tariko hanunshi da sauri muryan ta har rawa yake tace "am sorry, dan Allah kayakuri idan kaji haushin abinda nace jiya ne, babu yanda zanyi ne Farida yar uwata ce, my only sister kaji" takarashe tana wani rera sabon kukan dan juyowa yay ya kalleta hakan yasa tadan tsagaita kukan datake yi, hanunshi ya fizge daga nata yakara mata wani kallo sanan yace "nasani i know she's ur only sister" ya maimaita mata maganar da tamai na karshe yawuce wurin kettle din ganin yana tafasa ya kashe ya dauko mug zai juye ruwan aciki da sauri ta tsayar da kukan datake yi tazo wurin tace "kawo natayaka" daukar kettle din yayi ya tsiya ya ruwan aciki batare daya kalleta ba yace "zan iya da kaina" ajiye kettle din yayi ya dauko nescafe ya zuba aruwan da honey sanan yadau spoon yafita daga kitchen din yawuce falo ya barta anan, yana gamasha anan falo yabar cup din ya shiga ciki ya chanzo kaya zuwa Jean da t-shirt daya daura jacket akai yazo yafita daga gidan, wani irin abu taji ya tsaya mata arai hawaye kawai taji yana fita ta dinga goge wa ranan hartai bacci bata ganshi ba, da safe ma data tashi bata ganshi ba tadai ga note a gefenta kan gado daya rubutu ta hada kaya yau zasu tafi wani dadi ne taji ya lullube ta zataje taga Farida, bayan sallan Isha ya shigo gidan afalo ya sameta zaune da doguwar riga ja ajikinta ga akwatin su babba data hada kaya ta fito dashi falo, baiko kalleta ba ya shigo yaja jakar yafita da ita waje sanan ya dawo duk tana tsaye, tashi jakar yafito dashi batare daya kalleta a yace "muje" bayanshi tabi jikinta duk asalube suka fito ya kulle gidan yabama Raymond dake waje key da wasu kudi Yaron yarakasu har wajen mota suka shiga yana daga musu hannu suka wuce airport. Bayan sunyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login