Showing 36001 words to 39000 words out of 50228 words
Chapter 13 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf
na saki kuka ahankali,
Aysha dake kusa Dani tace
"Eh lallaine soyayyah ruwan Zuma wato harda kukan soyayyah akeyi kenan" banza nayi da ita
inata kukana nashige can cikin daki.
*Kuyi hakuri da wannan my fans*
*Comment*
*&*
*Share*
*By*
*Khadeejah (Ummu Fu'ad & Afnan)*
*ν ½νΉν ½νΉ RAYUWATA CE*ν ½νΉν ½νΉ
*Na*
*Khadeejah Sani (Journalist)*
*ν ΌνΌKAINUWA WRITERSβν ΌνΏΌ ASSOCIATION*ν Ύν΄ν ΌνΏ»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*ν Όν΅Ώ67_68*
Kan gado nafada tare da sakin wani kukan rayuwata kawai nake tunawa ta gidan Yaya Adam
gashi yanzu Ankara dauramin aure akaro na biyu ko Yaya zanyi rayuwa acan din,
Wani kukanne yakara kwacemin nayi Mai isana sannan namike zaune tare dayin tagumi
narasa ko menene acikin raina farin ciki kokuwa akasin haka,
Saikuma naji kaina yadauki wani irin ciwo nasan Kuma sanadin kukan da nayine,
Gyara kwanciyata nayi Ina Kara hawaye zuwa can Ina kwance saiga Ayshat tashigo tazo kusa
dani tazauna tare da kallona tana murmushi tace
"Amarya ta ango ai saiki tashi muje gasucan a baranda suna jiranki za,ayi photo" kallonta nayi
hawaye na zubarmin nace
"Bazan iya fitaba"
Kallona tayi cike da mamaki tace
"Saboda me?"
"Kaina ke ciwo"
"Ayyah sannu kinji wannan kukanne da kikayi shiyasa Miki ciwon kan, kiyi hakuri kawas
rayuwa haka take Kuma insha Allah bazaki kara maimaita irin rayuwar da kikayiba ta baya Ina
Mai tabbatar Miki Muslim ba halinsa Daya da Yaya Adam ba Kuma idon kin duba aishi Yaya ba
auren soyayya kukayiba aurene na hadi da iyayye suka hada don haka kidaina wannan
tunanin, please ki cire wata damuwa aranki Ina lure dake acikin satin Nan gabaki Daya
kinsakawa kanki damuwa har ramewa kikayi to wallahi Ina Kara Baki shawarar kibar duk wata
damuwa kiringumi mijinki ki kyautata Masa, hakuri tsafta da kulawa da gidanki shine abinda
zanbaki shawara ki dage da yinshi, kawas insha Allah kinsami miji na kece raini don haka kirike
mijinki hannu bibbiyu Allah yabaku zaman lafiya Mai dorewa Ameen"
Sunkuyar da kaina nayi tare da goge hawayen fuskata sannan nafara magana nace
"Nagode Yar uwata Allah yasaka da Alkairi yabar zumunci nagode da wannan nasiha da
kikayimin insha Allah Kuma zanyi amfani da ita nagode sosai" magana take Shirin yin saiga
wayanta nayin kuka don haka tafasa magana taduba tare da kallona tace
"Kingansu sunata jiranmu ko?"
Murmushi nayi daukar wayar tayi tana fadin
"Sorry my love gamunan zuwa"
Tana fadar haka takashe kallona tayi sannan tabude jakarta tadauki Hoda takara shafamin
sannan ta gyaramin mayafi da janbaki,
Mikewa nayi nagyara zaman mayafina sannan nakalleta nace
"Ya Kika gani"
Dariya tayi tace
"Wow Sai Amarya Kinga yadda kika hadu duk da Babu wani kwalliya da kikayi?"
Murmushi nayi nace
"Muje kedai karna batawa mijina rai"
Dariya tayi tare da biyo bayana tana fadin
"Lallai kawas wuyanki ya Isa yanka wato ni kike fadawa haka ko?"
Murmushi kawai nayi,
Fitowa mukayi muka fita waje samunsu mukayi su hudune dagashi Sai Mahmud din Ayshat
Sai abokan su guda biyu,
Gaisawa mukayi dasu sunata tsokanata Wai amarya Bata laifi nidai na sunkuyar da kaina kasa
Ina murmushi,
Shikuwa gogan naku yayi suman tsaye Yana kallona don ko motsi ya kasayi Sai aikin kallona
yakeyi nikuwa duk kunya ta kamani abokan sane suka dawo dashi daga duniyar tunani don
sunlura da kalar kallon da yakemin don haka suka Kama yimasa dariya Daya daga cikinsune
yace "Haba mutumin irin wannan kallo haka kamar Babu gobe"
Dayan yace
"Idonma yayi hakuri kaimasa ita zamuyi gobe kowamaa ya huta irin wannan kallo haka
agabanmu Ina da bama wajen Kuma Sai Yaya kenan"
Mahmud ne yace
"Uhmm ai kila mantawa yayi damu agimun shiyasa ya tafi da yawa"
Shidai Banda murmushi Babu abinda yakeyi Yama kasa yimusu magana,
Nandai muka gyara akayi pic kala kala sannan mukayi sallama nidai nakasa Bari muhada Ido
dashi, shikuwa Sai kallona yake nagane me yake nufi don haka nayi kasa dakaina naki Bari
muhada idanu,
Ciki muka koma akaci gaba da shagalin don daima Sai gobe za,ayi yinin biki don haka Babu
mutane agidan dayawa,
Wuraren karfe shida na yammane Ina zaune adaki nida Ayshat muna fira saiga Nafisa tashigo
dauke da babynta ta zauna kusa dani tace
"Please Ayshat ki Kira mijinki ga get pass din dinner din yayana don Allah kujemin keda
Nafisa" takarasa fada da Mika mata get pass din nidai inajinsu naci gaba da danna wayata
itakuwa kiranshi tayi awaya ta fada Masa yace to yaje candin ya dauketa da Daren sutafi gida
murna tafarayi tace
"Yaushe zamu tafi to?"
"Karfe bakwai zamu tafi"
"Aikuwa Bari mufara shiri"
Tamike tare da kallona tac
"Kekuma yanaganki zaune Kuma munata magana Amma bakiyiba?"
Banza nayi da ita Sai Nafisa tac
"Nafisa tashi don Allah kishirya muje please karkice bazakijeba badan shi zakijeba Donni
zakije da mama please kaitaimaka sis"
Jin yadda takemin magiya yasakani yin shiru don da harga Allah banyi niyyar zuwaba Amma
tunda tace haka Babu yadda zanyi Dole na hakura namike nayi daki tare da cewa to,
Shiryawa mukayi nabawa Ayshat wani sabon kayana material ne blue colour tasaka nikuma
nasaka doguwar rigata light pink Sai mayafina Shima haka Ayshat ce tayimin simple makeup
lokacin Dana fito daga daki zuwa tsakar gidanmu wadanda suke anan tafi suka farayi tare da
cemin Wai saikace ranar dinner Dina irin wannan kwalliya haka nidai murmushi kawai nayi don
koni Naga kyawun da nayi Nan mukayi sallama dasu Innarmu muka fita waje inda Yaya ke
zaune Yana jiranmu,
Bayan mota muka zauna Sai nafisa tashiga gaba muna tafe Yaya yace
"Kekuma kinsha gayu kamar ranar dinner dinki"
Nanma murmushi nayi nafisace tace Masa
"Wallahi nimadai haka nace mata nasan dawuyama idon batafi amaryar kyauba"
Dariya nayi nace
"Tab rufamin asiri hajiya ni asuwa?"
Dariyar itama tayi tace
"Allah kuwa ai Naga amaryar yayan bawata Mai kyau bace ni wallahi ganima nake tayi sa,a
dashiba kila bakigantaba wata tsohuwa da ita"
Yayane yac
"Banason gulma kekuma meyayi ruwanku Kunga shiyasafa mata suke shiga wuta wallahi
meyayi Miki zafi da matarshi aidai ahakan yaganta Kuma yace yanaso ko?"
Shiru mukayi dukkanmu don munsan Yaya inyafara fada Sai Allah,
Munje wurin munsameshi cike da mutane amarya da ango suna zaune anata shagalin muna
shiga Yana dago idanu hada Ido mukayi dashi na kauda kaina gefe nakara hade gira sannan
muka Sami wuri muka zauna,
Tunanine yakamani na ganin wadda Yaya zai aura wannan matar ce kokuma nace karuwarsa
da muka zauna da ita gida Daya innalillahi wa'inna ilaihirraji'un shine kawai abinda nake
maimaitawa acikin Raina ganin inda ya bige abinma abin tausayi don wallahi tausayi yabanima
ni, Munje har wajensu mungisa sannan muka dawo,
Muna zaune Amma duk dago kaina da zanyi saina hada idanu da Yaya dakecan kusa da
amaryarshi Sai Kara manne Masa takeyi tanata wani kwantawa ajikinsa,
Wayanace tafara kuka don haka nadauko ganin Mai Kiran yasakani sakin ajiyar zuciya nace
"Wai nama manta wallahi ban fada makaba ashefa aikuwa kila sainasha jaraba"
Dagawa nayi tare da karawa akunne nayi sallama amsawa yayi tare da jefomin tambaya yace
"Kina inane haka naji kida Yana tashi?"
Gabana yana faduwa don nasan saiyace maiyasa ban fada masaba kafin a daura aurema
yace haka balle Kuma andaura daurewa nayi nace
"Naje dinner neh"
"Dinner Kuma? Nawa Kuma?"
"Na Yaya Adam dama......dama....dama...Yan.....zu nake Shirin fada make"
Tun daga muryar da yayimin magana nagane ranshi abace yake yace
" A Ina akeyin dinner din"
"MBS center"
"Kibani address malama"
Nan nabashi address din wurin sannan mukayi sallama,
Baifi ten minutes bah saigashi yakara kirani yace
"Fito waje gani nakaraso"
To nace sannan na kalli Ayshat nace
"Bari naje wurinshi Yana waje"
"Okay Nima yanzu zan wucedai don Yana kan hanya"
"Ai yanzu zan dawo"
Fita nayi nasameshi amota Yana zaune shiga nayi ciki nazauna tare da gaidashi kin amsawa
yayi Yana kallona zuwa wani lokaci sannan ya nisa yace.
"Me yasa Kika fita batare dakin tambayeni ba?"
"Mantawa nayi wallahi kayi hakuri bazan karaba"
"Idon kinsami hanya kima Kara din" saikuma y tsaya da maganar Yana kallona sannan yace
"Bana hanaki saka wannan abunba?" Yafada Yana shafo lebena hakan yasa nagane janbaki
yake nufi don haka nayi shiru Ina raba idanu Sai Kuma nafara Shirin gogewa,
Rikemin hannun yayi sannan ya matso kusa dani ya hade bakina da nashi Yana tsotse
janbakin jiki tureshi nakeyi Amma Ina Saida ya Gama abinda zaiyi sannan ya koma mazauninsa
ya gyara zama tare da kallona,
Kasa nayi da kaina Ina matsar hawaye shikuwa Saida ya daidaita kanshi sannan yace
"Ai daman nafada Miki Zaki shigo hannuna zan kamaki ne Kuma gashi kinfara shigowa indai
Kika saka wannan abun abaki ko gaban waye Sai nayi Miki haka Kuma wannan kadanne
zanmiki Wanda yafi haka inkika Kara"
Hawaye nakeyi har yagama magana,
Shirune ya ratsa wajen na wasu lokuta sannan yace
"Ina Ayshat take?"
Ciki na nuna Masa da hannuna batare Dana dagoba,
Kallona yakeyi Sai can yace
"Baki da bakine?"
Girgiza kaina nayi yakara cewa
"Okay so kike nakara kenan?"
Jin hakan yasakani saurin dagowa nace
"Tana cikin wurin'
"Ita ta tambayi mijinta kuwa?"
"Eh yace zaizo sutafi tare"
"Kece wato Kika rainani Baki tambaya ba ko, aidai komai yazo karshe daga yaune gobe kamar
yanzu ankusa kaiki gidanki"
Shiru nayi kawai sannan nace
"Zanje wajen Ayshat tacemin yanzu zaizo sutafi"
"Kema daga Nan kiyi musu sallama don gida Zaki koma"
"Tare muke da Yaya fah"
"Eh zanfada Masa namaidaki gida"
Fitowa nayi daga motar batare danace komaiba,
Nasami Ayshat atsaye har zata tafi Nan muka fito tare da Nafisa muka rakata har mota mukayi
sallama sannan nacewa Nafisa
"Nima tafiya zanyi"
"Saboda me kibari mutafi tare muma yanzu zamu wuce ai"
"Yana mota yace nafito ya maidani gida"
"Toh Ashe yazo muje nabashi hakuri nidai yabarki karku tafi kibarni nidaya"
Muna zuwa muka samesu tare da Yaya Nan suka gaisa da Nafisa ganin mijinta agurin
yasakata kin yiwa Muslim magana yayane yacemin
"Kije ya saukeki agida muma yanzu zamu taho"
To nace tare da shigabama motar
Tafiya mukeyi Babu magana Sai sautin karatun alkur'ani Mai girma dakuma muryarshi dayake
bin karatun,
Sai da mukazo kofar gida sannan yace
"Baby Wai fishi kikeyi Dani ne?"
"A a"
"To me akayi"
"Babu komi"
"To meye Kika wani hade rai kinyi shiru yaufa gabaki Daya Ina lure dake ko kallona bakiyiba
fah"
"Uhmmmmmm" kawai nace tare da Wasa da hannuna,
"Shikenan nagadai kunyata kikeji jeki ki kwanta ki huta Sai gobe, please gobe karki gajiyarmin
da kanki ki kwanta kihuta kinji?"
Daga kaina nayi tare da cewa
"Insha Allah nagode kaima kahuta da kyau"
Murmushi yayi sannan yace"kinaso na huta?"
Murmushi nayi batare Dana kalleshiba nace
"Sosaima kataba ganin matar da bataso mijinta ya huta" Ina kaiwa Nan nayi saurin bude motar
zan gudu kawai nayi ya riko min hannu yace
"Karki tafi bamu Gama magamaba, da gaske kike kinaso nahuta baby? Amma bantaba ji
kinfada minba"
Muryata kamar zanyi kuka nace
"Please sakamin hannu to kar wani yaganmu ahaka"
"Menene don miji ya rike hannun matarshi?"
Shiru nayi sannan yadora da fadin
"Ni dama yayanmu yaganmu ahakan yace natafi dake danafi kowa farin ciki yau wallahi,
kinsan yanzu yadda nakeji kamar na juya kan motar Nan mutafi gida mukwanta muhuta"
Kunya tagama kamani Amma na dake nafara magana batare Dana kalleshiba nace
"Tab aikuwa da anyi abin kunya wallahi gobe za,ayi yinifa sannan kace hakan mutane suzo
ace Ina can ai Allah da bazan iya hada Ido da kowaba goben"
Dariya yayi sannan yace
"Ai dasauki tunda bani za,a kasa hada Ido daniba, toma Ina zakigansu har kiji kunyar?"
"Uhm kaidai dare yayi kaje gida kahuta Sai munyi waya"
Fitowa nayi banjira abinda zaiceba, Shima fitowa yayi tare da biyoni Yana fadin
"Bari na karasa ladana nakaiki har cikin bedroom sannan natafi"
Dariya nayi nace
"Dadai yafi"
"Ohhhh kice na birgeki hakan da nayi"
"Sosaima " nafada Ina dariya sannan na tsaya abakin kofar soran nace
"Nanma yayi nagode Allah yakaimin Kai gida lafiya kakulamin da kanka my one" Ina kaiwa
Nan nashige gida da gudu shikuwa yayi suman tsaye don abin ba karamin birgeshi yatiba,
Tunda yake Dani baitabajin wannan kalarmar abakinaba Sai yau don haka abin ya kayatar
dashi sosai Kuma yafara tunanin kalar farin cikin dazai fuskanta acikin gidanshi Kai rayuwar
aure akwai Dadi tundaga yau yafara shiga wannan abin Dadi akwai yawa,
Fuska cike da murmushi yafito yashiga mota yayi hanyar gida yanata doka murmushi kamar
Wanda akayiwa bishara da gidan aljanna,
Bangaran amarya da ango wato Yaya Adam ansha dinner Wanda shi dukkan hankalinshi
Yana kaina ahaka akayi dinner din aka Gama,
Ana gamawa amarya da ango aka kaisu gidansu don daman tayi sallama da gida dukda da
bahaka aka tsaraba Sai asabar zata tare Amma dalilin want magani da kawarta tabata ayi
amfani dashi a yaudin yasakata canja ra,ayi Nan takirashi tace tanaso daga gurin dinner
suwuce gidansu lokacin Daya tanbayeta saboda me tace Yabari Sai sunje gidan zaiji,
Suna zuwa gidan suka shige dakinsu Nan yace
"Kije kiyi alwallah muyi sallaha" kallonshi tayi sannan yace
"A,a nidai kawai muje much kazar can sannan ayi koma meye"
To yabita dashi don tsakaninsa da ita Babu musu,
Suna zuwa suka faraci bayan sungama suka shiga bandaki atare sukayo wanka bayan sunfito
Sai suka faraci Shirin kwanci kallonshi tayi tace
"Baka tambayeni meyasa nace mutare yauba "
"Ohhh hakanefa inason nayi Miki wannan tambayar namanta meyasa kikace haka?"
"Uhm jinai Ina bukatarka kasan nayi kokarin rashinka sosai na tsahon shekara da wani abun
shiyasa na Matsu najini kusa dakai, Allah Ina tsananin bukatarka fah my dear"
Murmushi yayi tare da zama abakin gado,
Kusa dashi tazauna Nan firar tasu ta canja
(ν Ύν΄ Ohh ni deejah Allah ka shiryemu Shirin adinin muslinci kunjifa wannan watsewa don
Allah, Kai duniya ana Sha,Ani Allah yasa mudace ameen).
********************
Washegari haka aka gudanar da yini cikin farinciki da annushuwa har yamma tayi lokacinne
aka farayin Shirin kaini gidan Muslim,
Sai lokacinne na Kara tabbata da cewa dagaske gidan zanbari akaro na biyu hakan yasa
nafara hawaye Nan aka shiga lallashina wanka nayi da wani ruwan turare sannan nayi turaren
jiki bayan nagama wannan aka kawomin wani Abu Wai nashamyeshi duk Ayshat neh da Nafisa
suka sakani agaba Sai faman turo Baki nakeyi gaba Ina hawaye, Atamfa suka bani nasaka sannan nadaura dankwalin don Babu komai afuskana mayafi na
yafa nasami guri nazauna bakin gadon Nafisa don adakinta muka wuni anan,
Yarane keta murnar ankawo motoci don haka mutane duk sukayi waje kowa yanaso yaje
yashiga mota kar,abarshi abaya,
Wurin Innarmu suka kaini suna zaune dasu gwagwo da Inna salame 'yar uwarsu abbanmu da
sauran Yan uwa Nan suka sakani gaba sukaitaimin fada daga karshe gwagwo ta kamamin
hannuna ta karasar Dani kusa da Innarmu tace
"Gata Nan kiyimata fada Bari muje daga waje"
Duk kansu fita sukayi suka bamu guti jikin Innarmu nafada nasaki wani sabon kukan,
Kamani tayi ta rikemin hannun sannan tafara magana tace
"Kiyi hakuri mamana nasan dole kiyi kuka da kaddarar da Allah ya Dora Miki ta aure biyu kina
cikin kuruciya, Amma wannan ba komai bane idon Kika dubi rayuwar wasu sannan inaso kirike
gaskiya aduk inda kike, tsafta tsafta tsafta bazan gaji dajan hankalinki akwan wannanba don
tsafta tana Daya daga cikin abinda yake sakawa mazajenmu suke gudarmu don wasu matan
basayin tsafta yadda ta kamata Ina Mai Kara tunatar dake daki Sani tsafta itace abinda Zaki rike
hannun bibiyu tare da hakuri, hauri shine maganin zaman rayuwa duk matar da Kika gani acikin
gidanta tofah hakuri shike zaune da ita idon kikace bazakiyi hakuriba to wallahi bazakiji dadin
zamankiba, don Allah mamana kizauna da mijinki lafiya, kidunga kallon mamanshi kamar yadda
kike kallona, mamana kidage da yiwa mijinki girki kala kala acikin gidanki sannan karki yarda
mijinki yaji wani wari acikin gidanki Koda yaushe ya kasance ko Ina na gidanki akwai kamshi,
kinadai ganin yadda mukayi rayuwarmu cikin talauci Amma duk da haka Baki taba ganina
nazauna cikin dattiba don Allah mamana kizauna da mijinki lafiya Allah ya Baku zaman lafiya
Allah ya tsare ya rabaku