Showing 48001 words to 50228 words out of 50228 words

Chapter 17 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf

zatayi ba plss yakuma fada indonsa still a rufe yake,

"toh nidai kacika ni Insaka hijab karta shugo Amal tafada kamar zatayi kuka,hijab dinta tadauka
tana nufar kofar fita hartakai bakin kofa bataji yayi magana ba. Juyuwa tayi Daman hannuka ya
warke ta tambayeshi ta fita dakin aguje,


Ahanakli yabude Idonsa ganin Ko keyarta be hanga ba yasaka shi yin wani murmushi hade da
shafa sajensa, se kuma ya safe cikinsa da Saudi Jin irin yanda ya murdai mai, "why yafendo" ya
fada in a low voice Yana me Jin ciwon ciki sosai saboda yasan dole haka zata faru daman ya
lafiyar kura ballanta taga samu taga rashi Amma babu kimai next time ko hajiyarsa ce baze Bari
ba ya fada a zuciyarsa, lols toh fa.....



"Amma ummi inazaki da wa yanan kayan haka, ita kanta goribar nan tayi yawa ga
magarya,taura, tsamigaye, adu'a, charbin malam, duk ita kadai Wai cemiki tayi kisiyo mata ne?"
Yaya Malik ke tambayar Yana kallon umminsu da taketa harhada ledodin kayan tsarabar data
siyo. "muje ni don Allah" ta fada tana daidai ta hijab din ta ruwan ganye Sabo dal yaci goga,
" uhm" ya Malik yafada Yana cewa "kawo in tayaki toh" yana gyara Zaman hularsa.


mikamai tayi tana "da yafiye maka da wanan tambayoyin da kakemun kamar kaika aikeni, muje
Don Allah Kar Rana tayi"




Yau acikin farin ciki take GA zuwan su Yaya Malik ga nasu isy duk ta hargitsa gidan da kamshi
girki take yi tun goma har sai daya aka gama, dukkan abun da take Yana kallon ta mamaki
kadai take bashi yanda ita kadai tai uban aiyukan nan, Ahankali yake tura kekensa Yana nufar
hanyar kitchen din saboda yasan yanzu yafendo na bacci,
Kanshi dataji ne yasa ta Juyuwa duk da tasan waye me kashin turaren Amma tana kokwanto,


"sannu da aiki" kamar bashi yayi maganar ba, "plss make a cup of tea with lime for me" yafada
Yana juya Kan wheelchair dinsa Yana nufar parlour.

Lemon tsami tadauko ta wanke ta matseshi acikin cup tacire kwallon bayan tasaka sugar da
lipton a mug din ruwan zafi ta zuba tukunan tadan juya shi kadan lipton din tacire bayan taga
yayi baki sosai lemon tsamin tazuba a mug din data hada masa shayin, dauka tayi ta dora a
katamin tray, a hankali take tafiya har takarasa inda ta gansa ya sauka daka Kan wheelchair
dinsa Yana Kan 3sitter kallon sa take kawai tunjiya take mamakin yanda yaringa yimata da
hannunsa yanzu Kuma gashi azaune da kansa bawani bane yasauke shi, girar sa daya yadaga
Mata Yana karbar tray din shayin daga hannuta, "karki fa Kona ni" yafada Yana kallon idonta da
still itama shi take kallo,

Dauke idonunnata tayi tana Jin kunyar kallon dayake ta bin kirjinta dashi tun shigowarta.

"nagode" tare da damke lallausan hannuta, ganyewa tayi a hankali tare da cemasa "Inakwana"
tana dan tsugunnawa tana wasa da gashin jikin carpet din parlourn,


"lafiya kalau" ya fada Yana kare Mata kallo Saboda fitted gown ce ajikinta takamata sosai duk
shape din ta a bayyane yake tana daya daga cikin a tamfofinta da isy takaimata dinkinsu dan
kusan rabin laifan isy takai aka dinkesu, haka Taylor din ya mata dinkin garari masu tsumar da
mutum acewar AK ranar da ta fara saka daya saga cikin dinkunan.


Ita dai kanta akasa tana wasa da carpet, karar bude get taji ta tashi tana lekawa ta window
kallon ta yake Yana ganin irin murnar da take," suwaye"
taji yafada Yana Kai mug din bakinsa,
"su ummina ce da yayana" tafada harda tsalle,


"Babu Kara wani umminki ke kad'ai babu komai nagode, Amma yanxunan zan kwace su
agabanki yafada Yana kanne Mata ido daya, shan tea dinsa yake kamar bashi yake magana ba,
hararsa Tayi tana murguda Mai baki wallahi baka isaba tafada kamar zatayi Mai kuka,


" haka kikace" yafada Yana kallon ta yanda ta ke murguda masa Dan bakin ta kamar na
tsuntsu.

"eh" tafada tana Kuma murguda masa bakin, bata ankara ba taji ya kama bakin ya tsotseshi
tare da dan cizonta. Ta bare Bak zatai ihu taji karar door bell kenan har sun zo bakin kofa. ita ta
tashi ta saka security pin din kofar ta bude Emanuel tagani "ajiya akwai bako Yana jiranka"

"Let them in" yafada Yana daga inda yake zaune, mamaki ne yakama Ema yanaso yaleka yaji
waye yake magana kamar oga, Amma Ina Amal taki bashi dama Don kofar ma kadan tabude ta
saboda dankwalin ta taware tayafa, ahaka ya juya Yana murnar oga yawarke tunda yafara
long magana, pls go and put on your hijab ya fada Yana gyara Zaman sa sosai hade da ballar
wasu tablets Akan side table din dayake kusa da shi,


Juyawa tayi tanufi bedroom dinta da Sauri Don bataso ya rigata ganin su umminta,


Assalamu alaikum inji Yaya Malik Yana tura kofar parlour din da baagama budeta ba,Ahankali
ummi itama tayi tata sallamar tana gyara yar pouse din ta,


"Waalaiku assalam yafada da fara'a sosai afuskar sa, sannun ku da zuwa yafada Yana mikawa
Yaya Malik hannu sosai ummi taji dadi ganin be kyamace su ba," ummi sannu da zuwa taji
yafada Yana sunkuyar da kansa, ita duk kunya ta'isheta gata ga siriki, "yauwa sannun ka tafada
tana neman guri can nesa da su tana zama,da gudu ta nufo cikin parlour din inda ummi take
tana zaune, wani tsalle tayi ta haye Kan cinyar ummi" oyoyo oyoooo ummina tafada tana kuma
rungumeta, kallonta kawai yake yana murmushi, sosai take cikin farin cikin zuwan ummin ta da
yayanta anazaune anahira Sama-Sama wanda duk hirar tafi karfe tsakanin Yaya Malik da
AKRAM,

"baki mukayi agidanne inji yafendo datake fitowa daga dakin datasaka Mai sunan nata, ah ashe
ku ne sannu ku da zuwa Fatima ashe kune ke tafi," yauwa yafendo ina wuni yagida mun same
ku lafiya"inji ummi tafada tana dan tsugunnawa yafendo. "lafiya kalau wallahi sannu ku da
zuwa" "yafendo ina wuni cewar Yaya Malik da yabari suka gama gaisawa da ummi tukunan Shima
yagaidasheta, (take note Yana da kyau Yara sunriga barin manya sugama gaisawa Sai suyi
gaisuwa suma) itadai farin ciki kawai takeyi. yafendo aron wayarki" tafada saboda sun saba
indai ba da line land zatayi amfani ba ta yafendo take ara.. "hello Wai kunfasa ne tafada kamar
zatayi kuka Okey okeyy tohm shikenan tafada tana kashe wayar, door bells kirr|rr|r| yakarade
parlour din gabada daya, anutse tanufi kofar da touching pin din jikin kofar tayi tadanna 8880
duk kofofin gidan pin dinsu kenan, Kuma shi kadai yasani Sai ita,karfa ku gayawa zayyan!
Lols.....





Kirrrrrrrrrrkirrrr| hahaahahhha gud job KOLO aikin ka Yana kyau plssss katabbata yarinyar Nan
ta zuba masa poison din nan dukkansa hahhaahhaahh yakuma kwashe wa dariya hahahhahha,

ai ME GANYE kayi babban kuskure Sai da wani bakai ba hahahah. Kana Jina kasame ni a
SAMARU ZARIA gida no 304, ka karbi balance din ka, dif yakashe wayar,



Duk inda tagifta bin ta yake da da idanu saboda komai nata shaawa yake bashi, Yana mamakin
kansa kodan be taba SOYAYYA bane Amma yayarda kumai LOKACI NE littafi fauxia MB me
agogo⏰
Sosai kowa yaji dadin haduwar nan, anyi hira sosai anyi exchanging din number babu abun
da ya birgeni irin yanda Yaya Malik ke satar kallon ihsan da tunda tazo tana kusa da ummi
haduwar su ta uku kenan duk da bazuwa gidan tayi sosai ba lokacin auran su Amal Amma
sosai takeson ummi saboda macece me tsoran Allah da rashin son magana, Ita daman tafi son
irin wanan mutane,



Yana laakari da ita tunda suka zo kusan 2hours amal da yafaendo da su Islam suke hira Sai
some times ummi take tsoma bakinta,saboda kunyar AKRAM Amma shi ko ajikinsama, don ko
da zaaci abinci nunawa yayi hannu sa haryanzu be warke ba kowa Sai sannu yake mai Amal
inbanda hararsa babu abun da take saboda cewama yayi shi ta ajiye spoon da ta dakko da
hannu zata bashi yafi Lada ko Kunyar su umma bayaji, umma hadda mata fadan tasan baya
iyacin abincin amma tazauna tana hira kowa nacinnashi seda yayi magana. Shiko yana ci Yana
hadawa da hannu ta Wanda yake cizonta kadan, harcikin tsakar kanta Sakon kezuwar mata, a
haka yaringa dagula Mata lissafi da cizon hannunta har kowa yagama ci shi Yana cewa be
koshi ba.


Su Yaya Malik ne suka fata tafiya Don umma cewa tayi agida zatayi sallar laasar, Emanuel Ak
yasa yamaidasu Wanda dakyar umma ta yadda, Yaya malik shi da yake d'an yau ne ko ajikinsa
murna ma yake saboda daman ana musu gorin sun siyar da Amal, tunda tayi Aure Bata zo
ba,tunda suka tafi duk wata majalisa ta munafukai Sai da yasa Emanuel yabi dasu harda sa
Emanual yakashe Ac yabude window duk dan yakashe bakin yan gulma, aikwa dai yadauki
magana duk wata majalisa ta marasa aikinyi hirar wucewarsu ake yi,su natafiya ba dadewa su
isy suka tafi Wanda yafendo take ce musu "kucewa mutan gidan Ina gaidasu, Mundai yi waya
da ita babartaku dazu", yafendo tafada tana nufar dakin da tamaidashi nata lols,


Amota Inbanda zuba babun abun da isy take tana fasalta yanda birthday party dinsu ze
kasance ita dai ihsan Inbanda murmushi da touching wayarta babu abunda take, ahaka suka
karasa gida suna Shiga ihsan ce tafara fita kafin isy da ta tsaya tayiwa yan set dinsu voicenote
a group cewar Monday akwai birthday party dinsu ita da ihsan. Ihun da akaringayi avoice din
kowace da irin yanda take yin nata Ihun. Wata friends din su ce Hani Abdullahi tayi ihu cewar
wayyo Allah ranar akwai chasu gamu ga world soldiers "gaskia Kar wada ta kallarmu YAYA AK"

tafada tana turo imoges na red face, don wallahi zan tsokane idon masu kallan mijin da ba nasu
ba,


Hahahhahha wata kawar su hope Godwin tayo voice din ta itama. Wallahi if his wife catch you
she will remove your head from your body, hahahah. Takuma kwashewa da dariya, kowa voice
yakeyi acikin kinsu Amma duk na hope yafi batawa Hany rai,


"my friend go and hug transfomer Yaya AK nawane tafada tana turo Mata imoges din gwalo,wait
and see me that day in my army arms, takuma turomata imoges din runguma,



Hahaha hope takuma dariya Okey. My friend I can't wait tafada itama tana turomata imoges na
shut your self before that day. Haka suka ringa exchanges voice note duk Akan ranar birthday
din su isy Har ihsan dabata yawan magana Sai da tayi munching Akan maganar Hani Abbullahi
Akan cewa tana Jin tausayinta ranar Don matar Yayansu one in town ce.



Gidan shuru kakeji tun bayyan tafiyar bakin da sukayi yaji fitowar yafendo Kuma be Kuma jinta
ba Ahankali ya tashi saboda tafiyar sa haryanzu Bata yi kwari ba Dan ma kusan 1week saddam
baya na basu fitar dare da suka sabayi ba,

"hello yah AK"


"Ahmad kabara yane 2days, banji feedback ba menene labari muzurun Nan" ya fada Yana me
daidaita tsayuwarsa abangon dakin don yafiso yafara tsayaws da kansa babu temakon wani
abu,


"wallahi lpy kalau hahhahha kasan muzuru yahada wani bala'in kuwa hummm wallahi ankama
wata budurwa ta zubawa ME GANYE insecticide a juice! Yanxu haka Yana emergency Kuma
kasan wani abu baze tashi ba,



Innalillahi wainna ILAIHI raju'un me MUZURU YAKESON zamane, ya fada Yana Bude kofar
dakin Wanda ajikinta wardrobe take shine kadai yasan akwai kofa Sai saddam. Saboda tanan
suke fita duk daran duniya, nikaina meAgogo sakin baki nayi ina mamakin Amma CONEL ya

shammace ni yaushe yafara tafiya!



Fitowar ta daga wanka kenan saboda duk jikinta yayi sanyi sakamakon ganin umminta datayi
yau daure take da towel iyakacin sa daidai cinyar ta Rabin ciyarma duk awaje yake. Sure take
gogawa a hammatar ta Sai taji kamar Ana knocking tsayawa tayi taji dagaske ne kokuwa
kunnenta ne, wani knocking din takumaji gaban tane yafadi Don babu Wanda yatabayi mana
knocking toh waye tafada azuciyarta uhm ina tunanin yafendo cema tafada tana daukan hijab.
Kiiiiii taji anturo kofar tunkafin tagama saka hijab din.tacikin hijab din take kallonsa Wanda kofar
da yarike ita taba shi ikon tsayawa da kyau kamar beta ba samun ciwon kafa ba!











Muje zuwa guys third to d last page...



One love masoyana.




❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Inayinku sosai masoyan littafin CONEL AKRAM. ALLAH YABAR
KAUNA.




FAUXIA MUHAMMAD BALA(Mrs SSG)


Copied By
YAYA HAYAT
(admin

Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group

WHATSAPP NO:+2349030159301

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login