Showing 3001 words to 6000 words out of 50228 words

Chapter 2 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf

wucewata ba don haka suka tafi
harkarsu sukace za,a had agaba don bazasu kyaleba.

**************

Ina shiga gida nasami Innarmu zaune tana jiran dawowata ganina datayi fuska Babu walwala
yasakata maido da hankalinta kaina cike da tambayoyi,

Zaunawa nayi nace
"Innarmu yagida?"
"Lafiya klau kinbarosu lafiya?"
"Lafiya Lou duk suna gaidaki"
"Ina amsawa" shiru tayi tana jiran Jin abinda zance mata nikuwa saina kauda kaina Ina kallon
mahbub dake bacci nace "ohh ni mahbub haryayi bacci"
"Kinganshi Nan yayi bacci Wai cikinsa ke ciwo"
"Ayyah shiyasa yayi bacci Allah yakara sauki"
"Ameen aiyasha magani me babban naku yace?" Tajefo min tambaya,
Zamana nagyara Nan nafara Bata labarin abinda yafaru harzuwa karshe tare da nuna mata
wayar da nafisa tabani, nayi tunanin zatayi fadan waya Amma sainaji tace
"Allah sarki nafisa angode Allah yabiyata, maganar yayanku da nafisa nasani kuma nasan
maganar hadin da yafda muku sunyi magana da abbanku Saidai ni daza,abi ta tawa da
anhakura da hadaki da maisunan manya don bana ganin zai amince da wannan batun tunda
nasan yadda kuke tsakaninku Amma banakiba Allah yabaku zaman lafiya da juriyar zama da
juna" shiru nayi nandai mukadanyi fira kadan natashi natafi daki nayiwa mahbub shinfida nazo
natasheshi ya koma daki sannan nayiwa mama saida safe nashige daki,

Tunani barkatai ya hanani bacci nidai nayiwa kaina alkawarin bazan taba bari yayimin abuba
banrama ba,

Shima nashi bangaran haka yayita tunani haryaje gida haka kuma yazauna yakasa bacci Sai
wuraren karfe uku sannan yasamu bacci ya daukeshi.


***************

Washegari da yamma.....................



*By*


*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*
[8/29, 7:24 AM] Hayat: *RAYUWATA CE*

*Na*

*Khadeejah sani (journalist)*


*Kainuwa writers Association*
*Dashin Allah*


(United we stand and succeed our ambition to entertain and motivated the mind of readers)


*Sadaukarwa ga masoya wannan book baki dayanku*


*7 _ 8*



Zaune nake nacigaba da suyar awara saiga Musa da abokansa yazo ina hangosu nakautar
dakaina nayi kamar bangansuba,
Karasowa sukayi musane yafara yimin magana banza nayi dashi jinko sallama basuyiba sai
dayanne Wanda naji suna Kira da Zaki yace
"Kai jaki bakayi mata sallamaba shine zakawani fara damunta da magana nifa duk Wanda
yake kokarina takura mata wallahi zamunyi fada zan iya fafewa mutum ciki Allah kuwa idon
yanemi yatakurata"
Musa yanajin haka yafara kame kame da fadin
"uhm.....a,a...ai Babu wani takura tobara nayi sallamar" Nan yayi sallama amsawa nayi
ahankali don bana tunanin sunjinima,
Kallon sauran mutum biyun yayi yace
"Ku bazaku iyayin sallamarba kenan yan,iskan yara" cikin rawar baki suka fara rige rigen
sallama sumadai amsawa nayi batare dasunjiba,

Zakine ya dunrkusa agabana Yana wani kalar murmushi yace
"Buduruwata wallahi ina masifar sonki idon naganki jinakeyi kamar nadaukeki naguda kinsan
kuwa yadda nake Sha,awar kasancewa dake Allah yabani ikon mallakar jikinki babenah"

Kallonshi nayi Raina banda baci Babu abinda yayi nace
"Wai meye haka don Allah kazo wurin Sana,ata kana takuramin gaskiya banason wanna halin
dakakeyimin nidai gaskiya kadaina banaso" nakarasa magana cikin bacin rai sauke kaskon nayi
don Daman nagama soyawa don haka nakira mahbub dake kusadani zaune Yana was nace
yazauna yajire zantafi gida, Don Daman haka nakeyi indai nagama soyawa Bata kareba shinake barea nikuma nakwashe
kayan nakoma gida,
Saida nagama dauke kayan saura iccen dayayi ragowa kawai sannan nazo nadauke iccen

zantafi gida nayi hanyar shiga gida kawai naji mutum nabina abaya Kiran sunana yafarayi nayi
banza dashi kawai saiji nayi yakamo hanuna cikin sauri najuya afusace nace
"Dan Allah menene haka banason irin hakafa nafada maka" ina kaiwa Nan nakara juyawa nayi
hanyar shiga gida hanuna dake rike da icce naji yariko tare da fizgoni jikinsa,
Iccen dake hanuna ya zube kasa nikuwa nayi taga taga zanfadi naji ya kamoni yahadani da
jikinsa cikin sauri na tunkudeshi tare da wanka mishi mari guda biyu sannan na nunashi da
yatsa nafara magana cikin kuka
"Wallahi banyafe makaba Allah ya,isa tsakanina dakai kuma........"maganarce ta katse iya nan
don kukan dayaci karfina,
Cikin gida nayi da gudu in kuka maicin Rai Ina shiga naci sa,a nasamu innarmu tana Dakin
abbanmu nada tunkafin ya rasu don haka nashige daki nafara kuka maicin rai kwantawa nayi
abakin gado Ina kuka narasa me wadan Nan mutanen suke nema agurina bawani Abu bane
face sunaso kawai suketamin haddina amatsayi a na yamace inba hakaba meyayi ruwana dasu
inajin kalar abinda sukeyi acikin unguwa har yara kanana sukewa fyde batakaran manyaba
nashiga uku ni nafisat Yaya zanyi da wanna musiba Allah kayimin katangar karfe da wadanan
mugayen mutanen don Alfarmar annabi muhammad(s.a.w)...Kiran da innarmu take kwadamin
ne yasakani saurin goge fuskata natashi nadan gayara sannan nafita in amsawa
"Kingama soyawar ne naga kinshigo da kayan?"

"Eh nagama nabarwa mahbub Yana can da ita"
"Masha Allah tunda kingama kizo kije gidan babanku isya yakirani Wai kije yanason ganinki".
Fuska nabata don banason zuwa gidan nashi yaronshi mai sunan babanmu bashi da kirki
Shima gashi hakan take gwarama mama itace mai kirkin don innaje harda kudin mota take bani
Wai karnayi tafiyar kasa dukda Babu nisa tsakaninmu katsemin tunanin tayi wurin cewa "Kiyi sauri kije kidawo kar magriba tayi miki" kallonta nayi nace
"Waima innarmu mezanyi Masa dayake want kirana?" Dakuwa tayi min tace
"Ungo naki ja,irar yarinya Kai baban nakuma bazakije kiji Kiran da yake yiminkiba to inkinyi
niyya kitafi kidauki naira hamsin kiyi kudin mota don kardare yayi inkuma kinso kibar zuwan
Babu ruwana" tana kaiwa Nan tashige daki hakan yasakani komawa daki na dakko hamsin cikin
kudin Dana shigo dasu nafito nayi mata sallama natafi,
Tafe nake Inna tunanin meyasa baba zaiyimin wannan Kiran na gaggawa haka kodai wani
laifin akace Masa nayi nidai nasan baitaba kiranaba rana tsaka saidai idon yaso bamu abincine
zai Kira innarmu yace ta aikoni ta karbar Mana abinci Shima kuma sai azumi azumi yake
bayarwa don haka natafi like da tunani,

Lokacin Dana wuce abinda bansaniba shine ashesu Musa suna zaune suna tattaunawa akan
Marin danayiwa Zaki kowa Yana kawo kalar shawarar data dace shidai zaune yake yama kasa
magana Yana tunanin irin cinmutuncin dazai yimin don yahuce cikin hakan ya ganoni aikuwa
yayi saurin mikewa Suma cikin sauri suka tashi suna tambayarshi meya faru nuna musuni
yafarayi Yana fadin
"Wallahi saina Rama wulakancin da waccen yarinyar tayimin yau dinan bazan tana yaddaba

narantse da Allah saina keta mata mutunci yau din Nan zan huce takaicin watannin danayi in
Sha,awarta don haka Kai Musa maza kabita kaga inda tanufa munan biyoka abaya don karta
ganmu da yawa" cikin sauri Musa yacika umarnin Zaki yabi bayana nikuwa bansaniba inata
sauri don naga yamma tayi sosai,
Ganinki naje titi yasakashi tsayawa kusa kusa dani don haka yajiyo inda zanje lokacin danake
fadawa mai adaidaita Hawa nayi natafi batare danasan Yana bayanaba,

Komawa yayi yafadawa Zaki Nan yasaki dariya yace
"Nasan Nanda zuwa magriba zata dawo don haka cikin lungun can wurin wannan kangon
zanje nazauna kuma kowa yasami wurin boya tana dawowa zancika mata aiki yau dinan"
dukkansu dariya suka saka lokaci Daya kowanne kuma Yakima inda ya nuna musu don zama,

Lonacin Dana sauka nayi cikin layin dondaima bawani nisa Daya titi har yamma tayi sosai don
akallah shidda da rabi zatayi don haka nace "ainasanma sainakai bayan magriba don yanzu
zaice saiya dawo Daga masallaci,
Shiga nayi gidan tare da sallama nasameshi Yana alwallah don haka na tsugunna na gaidashi
amsawa yayi sannan yace
"Saikiyi sallah kafin nadawo don lokaci yayi" to nace tashi nakarasa daki. Mama karo
nakusanci da Yaya Adam mai sunan abbanmu kenan don haka nayi saurin yin gefe guda in
fadin
"Ina yini" wani kallo yabin dashi na rainin wayo sannan ya wuce abinsa tabe baki nayi nashige
cikin dakin Mama nasmu zaune don haka nagaidata ta amsa cike da Fara,a tace
"A,a ga antynah ga antynah sannu da zuwa Daman yanzu nagama maganarki da yayanku
nace babanku yace kizo Amma najiki shiru Ashe kina hanya Amma da yammar Nan taturoki
sannu da hanya" zama nayi Daga kasa Ina gaidata ta amsa tace
"Ya innar taku"

"Tana lafiya tace agaidaku"
"Muna amsawa Ina mahbub yake bakuzo tareba"
"Eh Yana gida nabaroshi".
"Allah sarki bari nayi sallah idon zakiyi ga dakin takwararki can kishiga itama Tana ciki saikiyi
alwallar aciki kawai" to nace tare da mikewa nayi dakin.



*Inakara fada muku fans yawan comment yawan typing banajin comment mai yawafa Wanda
zaisakani kwarin gwaiwar yimuku kullum sau biyu saidaima yakashemin jiki naji bazan iyayiba
kullum inkuna yimin zanfu yimuku typing Mai yawafa fans saina jiku*



*By*

*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*






*RAYUWATA CE*

*Na*

*Khadeejah Sani (Journalist)*


*_KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*My lovely Mom godiya nake da addu,arki gareni Allah yasaka miki da mafificin Alkairi Allah
yaraya kanena Allah yabarki da dadynmu nagode momynah Samira Haroun Allah yabar kauna
my mom*❤❤❤❤


*11 _ 12*



Zaune nake Ina soyar awara kamar yadda nasaba mutane nata siyan awara don harta kusan
karewa,

Motar wannan mutumin Daya jajamin masifa nagani yazo yatsaya Yana kallon wurin danake
zaune kauda kaina nakarayi kamar bansan yanayiba mahbub dake zaune kusa danine yadago
da niyyar yimin magana ai ganinshi dayayi yasakashi tashi aguje atunanina wurinshi zaije
saikawai naga yayi gida da gudu yaje yafadawa mama don nasan ita yatafi fadawa,
Saigashi yafito da gudun yaje Yana fadin
"Uncle sannu da zuwa Ina yini ya aiki Wai Innarmu tace kashigo zakuyi magana" duk yajera
maganar ahade
Murmushi yayi yace "to buy Dina muje"

Hannunsa yakama suka shiga gidan,

Tsugunnawa yayi har kasa itama Inna ta tsugunna suka gaisa cikin mutunta juna sannan Inna
tafara tambayar shi Akan maganar kudi,
Nan yafara magana yace
"Inna kiyi hakuri banayi hakan bane dawata manufa a,a nayine saboda Allah dakuma yadda
mahbub yashiga Raina wallahi Inna tunda nake bantaba ganin yaron Daya shiga rainaba kamar
mahbub da nayi tunanin kodon banida kannene yasa nakejin kaunarshi Sai Daga baya nagane
bahaka bane kawaidai soyayyarki ce Allah yadoramin, Inna don Allah kiyi hakuri da kudin Dana
biyawa Nafisat na jarabawa nayine saboda Allah nasan dole saikin nemi ba,asin biyan danayi
mata kiyi hakuri Inna idon hakan danayi yabata Miki rai" Yana kaiwa Nan yayi shiru tare da
sunkuyar dakai Yana jiran Jin abinda zatace,

Saida ta sauke ajiyar zuciya don tayarda da maganar wannan yaron dari bisa dari magana
tafara tace
"Nayarda da dukkan jawabinka kuma na amince dasu Amma abinda banaso shine, yiwa
yarinya mace kyauta bakamar kyautar kudi banasonta saboda Babu Dadi cikin tarbiyyar yarinya
mace adunga Bata kudi kasan saboda tasani na hanata kuma Koda kabaya tafito zata baka
kudinka Bata gankaba wallahi bata fadaminba saita ajiyeshi har Saida kazo kabawa mahbub"
Nan Innarmu tabashi labarin yadda mukayi da ita sannan tadora da fadin
"Mungode mungode Allah yasaka da Alkairi Allah yabar zumunci dama wannan shine Kiran
danayi maka don naji yadda akayi"
Shafa kanshi yakarayi yace
"Nagode Inna Allah yasaka da Alkairi Nagode da fahimtata da kikayi" Nan sukayi sallama
harzai fita tace "namanta banji sunan yaron nawaba" murmushi yayi sanan yace
"Sunana Muslim Muhammad yaro"
"Allah sarki aikuwa kamar inajin irin sunan Nan a radio da tv da muke kallo da nadai manta
Yaya sunan yake" murmushi yakarayi yace
"Eh mahaifina ne kill kukeji"
"Allah sarki Allah ya taimaka" Ameen yace sannan yayi waje,

Mahbub tabawa awarar tace yakaimasa,
Dauka yayi yafito da ita,

Zaune nake Ina sallamar mutane Amma hankalina Yana gida ganin wannan mutumin yashiga
yasa naketa kallon kofar gidan Ina haka maga yafito Yana murmushi kallonshi nakarayi har
muka had a Ido saiga mahbub yafito da bokitin awarar Yana fadin
"Uncle gashi dama tundazu Innarmu tagama jiranka kawai takeyi" karba yayi yabode yadauki
Daya yasaka abakinsa yace
"Kaima dauki kaci" girgiza Kai yayi yace "umm umm nakoshi"
Kallonshi yayi yace
"Dama Ana koshine da awara Maza jeka wurin anty kakarbo Mana leda guda biyu don inaso

nakaiwa abbana yaci Shima" da gudunshi yakarasa wurina yace
"Antynah uncle yace kibashi leda guda biyu zai kaiwa abbanshi awara kingashi abbanshi Yana
Nan baiyi tafiyaba mukuwa namu yayi tafiya" hawayene ya wankemin fuska naguge tare da
Mika Mai ledar kallona yakeyi na tsayin lokacin sannan yajuya Shima Yana goge hawaye duk
da baisan abbanmu ba amma indai zaiga muna maganarshi Ina kuka Shima saiyayi don haka
yanzuma yatafi Yana kuka,

Kamoshi yayi jikinshi yace
"Meya faru kuma buy Dina ko antynmuce tayima want abun"
Goge hawayene yayi yace "Babu abinda tayimin waidannace Kai abbanka Yana Nan baije ko
inaba mukuwa namu abban yatafi kuma Inna tace bazai dawoba shine take kuka nima tasakani"
tausayi suka bashi Ashe mahaifinsu yarasu Nan yashiga lallashinsa har yayi shiru,
Dibar awarar yayi da danyawa yasaka amota sannan ya dibarwa mahbub Shima yabashi duk
da yaki karba Saida ya had rai sannan yakarba,
Bawan yaran dake tsaye yayi sannan yabashi kudin awarar Yakima bashi dari biyardin dayake
bashi ya dakko wasu kudin dabaisan yawansuba yace
"Wannan kacewa Innarmu ta siyi want abun" Yana gama bashi yatada motarshi yawuce,

Kaiwa Innarmu yayi kallon yawan kudin tayi tace
"Wato kara zugashima nayi danace yadena bara kudi ai shikenan angode Allah yasaka Mai da
mafificin Alkairi"

Saida nagama suyar awara sannan nakoma gida labarin abinda yafaru innarmu tabani yadda
sukayi da mutumin data cemin sunanshi Muslim acikin zuciyata nace suna Mai Dadi,

Sai bayan sallahr magriba sannan nafita siyan wake nikadai natafi don anayin magriba
zazzabin mahbub yadawo sabo kwance nabarshi nafito,

Take nake Ina sauri don unguwarmu Babu mutane sosai balle kuma idon dare yayi,

Take nake Ina sauri harnaje kantin dake karshen layinmu nakuwa cisa,a Babu waken don
haka natsaya nayi jigum Mai kantin need yace "Nafisa kije shagon ya,u na hanyar titi Yana
saidawa" to nace tare da yimasa godiya natafi don nasiyo,

Hanyar tayi duhu da yawa saboda Ana gab da Kiran magriba gashi lokacin damuna dare yafi
yin duhu don haka garin yakara duhu sosai harna karasa kantin nakuwayi sa,a akwai don haka
nabashi kudin zai aunamin donma Ina tahowa da buhu tunda kwano uku nake siya saboda yiwa
Muslim,
Abinda bansaniba Ashe su Musa sunganni lokacin da zantafi don haka suketa Bina abaya har
sukaga nashiga kantin don haka suka koma inda suka boye na jiya suna jiran dawowata nikuwa
dayaye bansan me suka shiryaba sauri kawai nakeyi Yana gama zubamin takarba nariko abona
don naruga nabawa Mai kantin layinmu kudin Mai da Magi zanje na karba agunsa innadawo,

Take nake hankali kwance inata sauri don nabar mahbub kwance yanata rawar sanyi Innarmu
kuma tana dakinta Bata saniba don banfada mataba,

Kawai jinayi anjawoni tare d rufemin baki iho nake komarinyi Amma Babu dama har sukayi
nasarar shigar Dani cikin kangon kwacewa nakeso nayi Amma Ina karfin namini da mace
badayaba don haka sukafi karfina,
Kwacewa nake Ina kokarina yin kara Amma Ina nakasa wazan gani akaina ba zaki saikuma
Musa dayake tintsira dariya yace
"Oga gala ga ita saiyadda kayi niyya Inka gama Ina jira nima" Jin abinda yace yasakani kara
kokarina kwacewa Ina niyyar yimusu magana kawai naji an daukeni da want gigitaccen mari
zafafa guda biyu ihun danakeson yine yayi kokarina fitowa...............



Ohh nice deejah nafisa Allah yakubutar dake baiwar Allah kubiyoni muje zuwa.


*By*

*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Fnan)*






[9/3, 7:19 AM] Hayat: *SOJA NA*

*‍✈‍✈The Sweet Army‍✈‍✈*




*⚠Not Edited*




*✍Story with writing by*

_*Zeeabusafana-Mrs'Salihu Bamalli*_



*HAJOW*✍


_*My Social Media Accounts*_

_Facebook_
*Xynervah*
_Instagram_
*Official_Zeeabusafana*
_Snapchat_
*Zeeabusafana*
_Michatt_
*Official Zeeabusafana*
_YouTube channel_
*Zainab Abubakar*
_imo chatt_
*zeeabusafana with my phone number*
_2go_
*Zeeabusafana*
_Yahoo_
*zeeabusafana@yahoo.com*
_WhatsApp_
*My phone number*
_E-mail Add..._
*Zeeabusafana@gmail.com*




✍3⃣
"Wani hadadden school yayi parking kafin ya budeta ya kama hanyar upstairs din yahau itama
tabi shi da sauri yace da wannan kazamin hijabin naki da kika bata da kwalli zaki bini waike ni
tsaran ki ne removed it.....jikin ta ya hau kyarma duk da bata san meh yace ba da karfi yace' ba
zaki cire ba sai nazo na kwakule miki wa yannan idanun naki kin min zuru sai kace mayya ki
cire shi nace' da sauri ta cire hijabin ta ajiye a saman motar suka shiga har office din shigaban
makarantar bayan sun gaisa Mutallaf ya masa bayanin komai daya kamata a kanta!


" gaskiya tayi girma da primary school but zamu duba muga meh ya kama ta ayi tunda kace

bata san komai ba!


"Yes of course am sure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login